Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

irin raunataccen kuka Mom ta saka ita da Jadda, mazan wajan kowa shiru kawai sukai.
Meema dake waje kasa nutsuwa tayi ta mi茩e tsaye sai kaiwa da dawowa take da Zuciyarta ta kasa jura sai kawai ta fashe da kuka.
Numfashi Dad yaja ya kalli Asheer yace.
"Kira min Meema"
Fita Asheer yay yana fita ya samu Meema tsaye ta 茩an茩ame Jikinta waje guda, a hankali ya tsaya a bayanta tare da 蓷an ta蓳a ta, juyawa tayi a tsorace saboda gaba 蓷aya a firgice take, tana ganin Asheer ta fa蓷a jikinsa tare sanya masa kuka, kallonta yay sosai tare da fa蓷in.
"What happened to you dear?" Cikin kuka tace "I'm scared mu bar nan please" tausayinta ya kama shi kenan Wannan dalilin shine yasa yaji Meema ba'a cikakkiyar mace ba?

_(Wai namijin da bai san budurcin mace ba, bai ta蓳a mu'amala da mace ba tayaya yake gane ita ba cikakkiyar budurwa bace?)_
Rarrashinta yay cikin lallami yace "it's okay dear jikin Akeela zaki gani sai mu tafi"
Girgiza masa kayi tace.
"Are you sure?" Gira ya 蓷aga mata yace.
"Of course habibty shall we?"
Kai ta 蓷aga masa ya kama hannunta suka nufi cikin room 蓷in, suna shiga Abbu ya wani ware idanunsa waje ba dai wannan ake magana akanta ba? Ashe zai 茩ara ganinta? Daman Ubangiji na sane da addu'ar sa kenan?.
Meema kuwa girgiza kai ta fara lokacin da idanunta ya sauka akan Papi da kuma kan Abbu jikinta yana rawa ta fasa wata gigitacciyyar 茩arar daya sanya Akeela ra zana ta 茩an茩ame hannun Akeem tana sauke ajjiyar zuciya.
Da sauri Mom da Dad suka nufi kanta Domin duk duniya basu da wani abu da suke so kamar Meema, ruwa aka yayyafa mata "Mom! Dad na shiga uku zai kashe ni dan Allah ka barni kada ka cutar dani" Wannan sune kalaman da Meema ta shiga fa蓷a,
Rungome ta Mom tayi tare da sanya kuka,
Laylerh bata saba jin hayaniya haka ba, hakan yasa kanta ya shiga sarawa hawan jininta na neman tashi, a taushashe Aalam ya bu蓷e baki cikin nutsuwa da kamala ha蓷i da irinta Akeem ya kalli Azzam yace.
"Bani maganin Laylerh Azzam" fita Azzam yay babu jimawa ya dawo hannunsa 蓷auke da maganin, Aaliyah ce ta amsa ta bawa Laylerh tare da shafa hannunta.
Saukar Muryar Aalam cikin kunnuwan Akeem ba 茩aramar haifar masa da kasala yay ba,
Gefe guda kuma yana jin sanyi na saukar masa.
A hankali Abbu ya kalli Meema yace.
"Ashe daman zan 茩ara ganinki? Mene yasa kika tafi? Mene yasa kika barmu da ri茩o har haka?"
Dad ne ya kalli Abbu domin yasan waye shi yace.
"Kai ma kasan Meema?"
Jinjina kai yay yace "Na santa sosai, lokacin ina neman takarar kujerar 蓷an majalista _(Members federal house of Representatives)_
Ina da wani Malami wanda yake yimin addu'a da saukar Alkur'ani, ya bu茩aci kuma na taimaki mace wacce take halin rayuwa da mutuwa, na dawo daka wani meeting ina kan hanya lokacin ana tsaka da ruwan sama ina sauri na isa gida, nazo kan titin Sabon gari dai-dai gefen wata Bola idanuna ya sauka akan wata mahaukaciya wacce take tsirara babu komai jikinta, na jima ina kallonta ina jin inama na shige sai kuma na tuna da maganar Malamina, hakan yasa na sauka daga cikin motar zuwa wajanta, kanta a sunkuye yake ta 茩an茩ame Jikinta ruwa na dukanta amma hakan bai hanata ambaton sunan Allah ba,
Wajanta na nufa amma tsarin Halittar jikinta ya 蓷auki hankali na, yasa na shiga surutan da banma san ina yinsu ba, da 茩yar na iya janyeta a wajan ina jin idan na taimake ta Tabbas bu茩ata na zai biya, wani gida na shiga da ita a wannan lokacin na nemu mata biyu sukai mata hauka suka sanya mata kaya, bata duka bata magana sai dai ambaton Allah, akai akai taci abinci ta茩i sai da akai mata allura Sannan bacci ya 蓷auke ta, kana likita yasa mata drip wanda zai taimaka wajan samun 茩arfin jikinta, ni kuma ina fita na bawa wani babban Malami ya fara mata saukar Alkur'ani, daga nan kullum sai nazo wajanta da kaina nake bata abinci sai dai kawai tai ta kallo na bata magana, wani lokaci kuma kuka take na rasa kanta sai na rarrasheta da 茩yar take yin shiru, kwanci tashi ta fara zazza蓳i kwajin farko likita ya tabbatar tana 蓷auke da ciki, na razana sosai amma na dake naci gaba da kula da ita, har cikin ya isa haihuwa lokacin bana gari a ranar data haihu na dawo,
Ko gida banje ba na nufi wajanta amma babu ita babu labarin ta, sai yarinyar data haifa kwace cikin jini abin mamaki kuma an yanke cibiyar Yarinyar, neman duniya na nemeta na rasa,
Ina 蓷aukanta kuma na nufi Wudil wajan Baffa na gaya masa komai hatta matarsa bata san zuwa na ba, ya amshi Akeela wace na bata suna iri na Akeem, Wannan shine"
Nan ma shiru akai har lokacin Mom kuka take hakama Meema.
Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin Yace.
"Tunda yau ya zama ranar bayyana gaskiya nima zanyi amfani wajan fa蓷awa Akeem gsky game da rayuwarsa"
Da sauri Akeem ya kalli Abbu cike da mamaki p.a kuwa Murmushi kawai yay.
Kallo ya koma kan Abbu inda yake fa蓷in.
"Kamar yadda kayi tunanin cewa nine mahaifinka ba Gsky bane, baffa shine ya haifeka kawai ya bani kai saboda so da kuma 茩aunar da nake maka"
Yana yin shiru p.a yace
"Baffa bai gaya maka gsky ba, amma gaskiyar magana tana cikin wannan ducoment 蓷in"
Amsar ducoment 蓷in Abbu yay, Aalam kuwa tuni jikinsa ya gama bashi Baffa baya raye tunda har yabar wasiyyar komai game da rayuwar Akeem.
A 蓷an razane Abbu ya 蓷aga kai ya kalli Aalam kana ya kalli Akeem a fili kuma yace.
"Ikon Allah ga zahiri kuwa a bayyane, gaskiyar maganar sarauta da tace TSAMMACI ABINDA BAKAI TSAMMANI BA"
da rashin fahimta Arif yace.
"Mene a jikin ducoment 蓷in?"
Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke ya fara karatu abinda yake jikin ducoment 蓷in kamar haka.

_AMIR AALAM ADIL_ shine gaskiyar sunan Akeem, 蓷ane kuma ga Sarkin Makka wato Mai martaba Aalam Adil Jahid, bani na haifi Akeem ba ban ta蓳a samun 蓷a ba, Ubangiji yayo ni 蓷aya daga cikin wanda basu da rabon samun 蓷a a wannan duniyar, Wata rana munje aikin hajji nida matata Rabi bayan mun gama aikin hajji ciki ya bayyana a jikinta nan murna sosai, kai tsaye kuma na kira 蓷an uwana Bukari na fa蓷a masa, a wannan lokacin kuma na samu ganawa da Sarkin Makka akan wani aiki Mutum mai karamci sosai wanda a lokacin sarkin Makkah ba kowa bane face Adil Jahid, lokacin kuma Aalam 蓷a ne wajan Sarkin Makka amma yana da mata wacce take 蓷auke da ciki itama amma nata ya samu kafin na Matata, kwanci tashi matarsa Laylerh ta haihu aka samu kyakkyawan yaro wanda babu na biyunsa a kyau, shine AMIR AALAM ADIL wato Akeem.
Bayan wata biyu da haihuwar Matata Rabi ta haihu yarinyar tazo babu rai, sosai nai ba茩in ciki kuma nai addu'ar samun alkairi, Rabi kuma ta shiga duguwar suma bata san cewa yarinyar data haifa ta rasu ba.
A daran wannan ranar ina kwance a inda muka sauka naji ana buga 茩ofar gidan da nake kamar za'a 蓳alla ta, da sauri na fita ina zuwa naga Aalam cikin mawuyacin hali, jaririn hannunsa ya bani yace, jeka dashi na bar maka shi duniya da lahira inda address naka da komai, idan hali yayi zan sameka,
Cikin mamaki nace "Ranka ya da蓷e tayay zan iya kula da wannan jiririn? Bayan shi 蓷in tsantson sarauta ne" cikin kuka Aalam yace
"Kai naji kana addu'ar samun zuri'a ta gari, ka 蓷auka Amir kai ne ka haifesa na tanadi ke蓳antaccen jirgi yanzu zai 蓷auke ku yanzu zuwa Nigeria, ban baka ko sisi ba domin kula da rayuwar Amir ina so ka rainesa da halaliyarka ka 蓷auke sa matsayin 蓷an daka haifa, amsar Amir nayi aka samu mota aka sanya rabi ciki wacce har lokacin bata tashi daga duguwar suma ba, muna zuwa airport zamu shiga jirgi na 蓷auki photona wanda muke tare da Bukari na bawa AALAM, saboda koda babu raina ya shaida fuskar Aalam, akan idanunsa jirgin mu ya tashi, ashe wai a can gidan sarautar Mai martaba Adil ne yay murabus ya 蓷ura Aalam akai, shine wani yabi dare ya kashe Mai martaba ya kuma nemi kashe jaririn, dalilin daya Sanya kenan aka bani ri茩on Amir wanda na sauya masa suna zuwa Abdul-hakeem ina kiransa da suna Maudo domin na lura mahaifiyarsa bafulatana ce, duk wannan lokaci sau 蓷aya muka samu ganawa da Mai martaba Aalam wanda ya sauka 9ja muka ha蓷u dashi a ke蓳antaccen waje lokacin shekarun Akeem 10 ciff a duniya a lokacin na fa蓷a masa na sauya masa suna kuma ina Kiransa da Maudo,
Dai-dai lokacin muka shiga fari gonaki suka bushe saboda wani lalataccen taki da ake bamu, albarkatun noma suka lalace, wannan dalilin yasa nace Bukari ya sanya Akeem bangaren Agriculture, ban ta蓳a nunawa cewa ba Bukari bane ya haifi Akeem domin tun yaye na barshi gidan Bukari lokacin matarsa ta haifa 蓷a mai suna Adnan,
Har yanzu dana rubuta Wannan wasi茩ar Rabi bata san abinda data haifa ba shine Akeem ba.

Wata ajjiyar zuciya Laylerh ta sauke, yayinda Aalam kuma ya zame a hankali tare da kallon gabas yay wa Ubangiji godiya, ta hanyar yin sujudil shukri,
Akeem kasa motsi yay, wato bayan zallar so da kuma 茩aunar da ya kewa Akeela harda so irin na ha蓷uwar jini,
Yana jintae a dukkan wata 茩ofa ta cikin zuciyarsa, Wannan dalilin yasa Amani ke kama da Akeela, Akeela kuma ke kama dashi ga kuma kamar da Meema take da Akeele, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali, wanda bai ji tsoron Allah ba ya shiga uku,
Mulki ya sanya kayiwa 蓷an uwa musulmi illa, yasa ka kashe mutum ka haukata mutum, haka kuma kyakyatatawa mutum zato yafi ka muzan tashi, ka kalli mutum kawai ne amma kasan baiwar dake jikinsa ba,
Haka kuma haifar yara irin su Akeela baya nufin zina akai aka haife su, zina shi ne yin sex ta hanyar amincewar ko wanne jinsi,
Amma ita Akeela fya蓷e akaiwa mahaifiyarta kuma aka haukata ta Wannan dalilin yasa akai mata kallon TSINTACCIYA.
Gama Labarin yay dai-dai da 茩arewar jinin da aka sanyawa Akeela lokacin kuma yaja domin har anyi sallar Asr,
Ganin jinin ya 茩are yasa Akeem zare mata jinin bai kula kowa na Wajan ba ya sanya hannunsa duk biyun ya 蓷auki Akeela zuwa 茩irjinsa ya rungometa sosai, yana shirin fita Papi yace.
"Ina zaka jemin da yarinyar?" Wani mugun kallo Akeem ya watsawa Papi yace "kai ba kaji kunyar fa蓷in abinda ka fa蓷a ba?"
Papi yace "koma mene i made a mistake, amma ka sani Akeela 拼arta ce ina da ikon zartar da komai a kanta dan haka ka ajjiye min ita nan mu huce gida taga gidan ubanta"
Banza Akeem yay masa ya nufi 茩ofa da sauri Papi yasha gabansa yace "wlh ka fitar min da yarinya sai na kaika Court" Aalam gyara zama yay ba tare da yace komai ba, Tabbas Papi yana da iko akan Akeele domin jini yafi ruwa 茩auri, blood is thinker than water amma shima Akeem akwai jinin Akeela dake gudana a nasa jinin,
Rai a 蓳ace yace "kafin ka kaini Court ni na jima da makaka a Court lokacin kawai nake jira kuma yanzo" ganin abin na neman zama fa蓷a yasa Abbu fa蓷in.
"Dr bashi 拼arsa"
Kamar Akeem zai kuka yace "Abbu why?" Cikin 蓷aga Murya yace "nace ka bashi 拼arsa ko? Ai ya fika iko da ita dan haka ka bashi ita ka huce muje"
Sai a lokacin P.a ya 蓷an shafa kai kana yace.
"Meyasa zai bashi ita Abbu? Bayan cewa ita Akeelar matar Akeem ce...


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616
Dan Allah dan girman Allah kuji tausayi na, ku daina karantawa ba tare da kun biya ba馃槶馃憦馃徎.

No edited馃槖

NIMCYLUV
3/16/22, 17:02 - Buhainat: 95-96
Queen of writer's
#Nimcyluv
鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍
_TSINTACCIYA nidai nasan a ko wanne lokaci Wannan littafin na ku蓷i ne, ki biya ki karanta_
#500
Sulaiman Naima s union bank 0116886423
Chat me on whatsapp 08119237616.


鈥淲hat Are You saying Al'kaseem?鈥� Abbu ya tamabayi P.a cike da tarin mamakin abinda yake fa蓷a daga cikin bakinsa, ba tare da tsoro ko kuma shakka ba P.a yace "Yes! Abbu Akeela is his your tun zuwanta gidanka, Wannan rubutacce ne a cikin 蓷aya daga cikin wasi茩ar da Baffa ya bari, Tabbas Akeela matar Akeem ce"
Cikin rashin yadda Abbu yace.
"Mene tabbacin ka na fa蓷in hakan?" P.a ya bu蓷e ducoment 蓷in hannunsa ya zaro wata farar paper ya bawa Abbu, karantawa Abbu ya fara a Zuciyarsa,
Ganin hakan yasa Dad cewa "Karanta muji mana" ya fa蓷a a hankali, Aalam Adil Jahid kuwa har lokacin bai sake magana ba, domin bata cikin tsarinsa.
A hankali Abbu ya fara fa蓷in.
_鈥淏ani da shakku da irin tarbiyyar dana bawa Akeela, ko wanne kalar hukunci na zartar a kanta za tabi, dan haka ba sai na tamabayi_
_ra'ayinta ba, a kullum ita 蓷in mai biyayya ce, Maudo shine yake da wahalar sha'ani, shine wanda ba'a iya juyawa lokacin guda, ban ta蓳a yi masa ba dai-dai ba_ _amma a yau zan aikata, ina fatan zai fahimci baffansa ya kuma gane manufarsa tayin hakan,_
_Dalilin aurawa Akeela wani tsoho da nace shine ya sanya take neman kashe kanta,_
_Akeela tana da rauni kuma yarinya ce mai hqr duk da ta kasance_ _TSINTACCIYA a gareni amma da idanun basiri da kuma hikima nake kallonta Matsayin 拼ar kamar kowa ba_ _TSINTACCIYA ba,_ _rauninta ya fara tun tana da shekara 5 a duniya, a nan na fahimci ciwon sikila da take dashi,
Lokacin data girma ta san hankalin kanta bata fita ko'ina saboda_ _ciwonta, amma duk da hakan bai hana ciwon tashi ba, duk sa"aninta sunyi aure, amma ita duk wanda yaji tana da sikila ya kan hqr da aurenta,_
_Dalilin daya Sanya na yanke hukuncin aurar da ita ga wani, tunda ya amince zai amsheta a yadda take,_
_Lokacin da aka samu nasarar samun Akeela a raye nai farin ciki sosai, sai dai nayi ba茩in ciki saboda mun rasa wani shashen, bayan tafiyar Akeela gidan Bukari na yanke shawarar mene zai hana na ha蓷a auren Maudo da Akeela?_
_A Wannan ranar banyi bacci ba sai dana tabbar an 茩ulla aure tsakanin Akeem da Akeela, na zama waliyin Akeem, inda kuma Jafar ma茩oci na ya zama waliyin Akeela na bada sadaki dubu goma da kuma 茩atuwar gonata, akwai shaidu na sanya sunansu a bayan Wannan paper, akwai shara蓷i idan har Akeem bai amince da auren ba ban amince a bashi ita ba, Yaron kaifi guda ne baya ji sam, abinda ya tsara shine yake, Akeela kuma_ _macace idan mijinta na sonta koda bata son shi wata rana zata so shi, da zuciya guda na ha蓷a auren Maudo da Akeela domin zata samu farin cikin a wajansa鈥漘

Date: 17/8/
Sign:~Ayubbello~
Shiru kowa yay sai Akeem daya 蓷aga jajayen idanunsa tare da kallon Abbun nasa, cikin rawar murya yace.
"Abbu I love my wife, wlh ina sonta tun tana 茩arama ba zaku gane ba, a bani matata ni a yau ma zan bar maku 茩asar idan kuka bani matata"
Sosai P.a da Abbu sukai mamakin Akeem, domin babu wanda ya ta蓳a ji yay magana mai tsayin haka ba, Tabbas Ubangiji ka蓷ai yasan tarin so da 茩aunar da ya kewa Akeela.
茒auke kai kawai Abbu yay tare da fa蓷in, "Kana da izini akan Akeela amma mahaifinta ya fika iko da ita, sai ka nemi izini wajansa"
Abbu na rufe baki Papi yace, "Idan har nine mahaifin Akeela to Tabbas ba zata zauna da Akeem matsayin miji ba, kuma ina so a yau ya sakar min yarinya na bata wanda nai niyya"
Kallonsa Abbu yay a karo na farko yace.
"Haba Abdul-茩hadir ka dubi girman son da Akeem yake mata ka bashi ita,
Tunda nake ban ta蓳a ji ya bu蓷e baki yace yana son wata yarinya ba, sai yanzu duk kawaici da kuma zurfin ciki irin na Akeem yau ya bu蓷e baki yace yana son yarinyar nan sai ka bashi ita"
Cikin fa蓷a Mom tace.
"Ni ban ta蓳a ganin rashin kunya irin wannan ba, ga yadda aka samu yarinyar nan, baka san cinta ba baka shan ta, balle sutturar ta da kuma lafiyarta, Bama kasan cewa kana da yarinya ba sai yanzu saboda rashin kunya kace zaka bu蓷e baki wai ba zaka bata auranta ba"
Shiru Papi yay, domin baya tunanin akwai wanda zai iya sauya masa ra'ayi, danma Aalam ya cika masa idanu duk da ba kallonsa yake ba idanunsa ma yana a lumshe ne,
Yana 蓷an girgiza 茩afarsa a nutse.
Laylerh kam Papi kawai take kallo tana mamakin 茩arfin halinsa, gasu a wajan ga kuma uban yaron amma ya shafawa idanunsa tuka saboda rashin kirki.
Arif kuwa ransa ne ya 蓳aci haka ma Aaliyah, Ajmal kam Ajjiyar zuciya kawai yake saukewa,.
Karim tausayin Akeem ya kamasa, Jadda bata cewa komai.
Akeem duk yadda yakai dajin haushi da kuma tsanar Papi a yanzu Matarsa kawai yake bu茩ata, duk da cewa yana sane cewa Hadda sanya hannun Papi wajan kashe Baffa.
Da kuma kwace Dukkan gonakin al'ummar Wudil da gurbata rayuwar al'umma, jiki a matu茩ar sanyaye ya nufi wajan Papi wanda ya amshi Akeela wacce har yanzu bacci take amma takan 蓷an motsawa ka蓷an bakinta na ambaton sunan Bobbo!
Zubewa Akeem yay akan 茩afafuwansa idanunsa na zubar da hawaye a karo na farko rauninsa ya gama bayyana akan AKEELERH, raunin da bai ta蓳a tunanin zai iya bayyana shi a gaban kowa ba sai ita data zama dolansa,
Ciki wata kalar raunataciyyar Murya Akeem yace.
"Ka yarda ka bani 拼ar ka da zuciya 蓷aya, ni kuma I promise to stand by her and love her unconditionally... I promise to care for her and never neglect her. He's life to me... Whoever tries to harm her will have me to contend with. It鈥檚 a promise that I will protect her with the last drop of my blood.. Dan Allah ka bani ita zan iya mutuwa wlh"
Ya fa蓷a a sanyaye lokacin guda kuka wasu zafaffun hawaye suka shiga fitowa daga cikin idanunsa suna sauka akan kamilalliyar fuskarsa.
Shi kansa Papi yay mamakin ganin hawaye a idanun Akeem, bai ta蓳a tunanin akwai abinda zai iya sanya Akeem 蓷in kuka ba, sai Gashi yana kuka akan soyayya, soyayyar ma ta 拼ar daya haifa da cikinsa.
Shiru yay, gaba 蓷aya kuma kallo ya koma kan Papi kowa ka so yaji abinda zai fa蓷awa Akeem.
Jin shiru yay yawa yasa Akeem 茩ara 茩asa da muryarsa sosai kamar ba Dr Abdul-hakeem Bukar Bello yace.
"If I hurt her, I hurt myself because she's me and I am her.....I dedicate to her all that I have, and I promise her that I鈥檒l stand right by her side forever and always until the day I die"
Ya 茩are maganar yana dafe 茩irjinsa wanda yake masa ciwo yana jin tamkar zuciyarsa zata fito da 茩irjinsa saboda ciwon da yake ji.
茒auke kai Papi kana kuma a da茩ile yace.
"I'm sorry, but i can't give you my daughter shine gaskiya and..."
Bai 茩arasa fa蓷in abinda yay niyya Akeem ya fara wani irin tari yana ri茩e 茩ahon zuciyarsa tare da mi茩a hannunsa yana son ri茩e hannun Akeela, cikin sauri Papi yaja baya da Akeela a jikinsa wacce take baccin wahala,
Cikin tashin Arif, Aaliyah, Mom, Asheer, Azzam, Mom sukai kan Akeem suna ri茩esa ganin yadda yake tari ga jini na fita ta cikin bakinsa, A gigice Abbu ya jawo Akeem zuwa jikinsa yana jijjiga sa tare da kiran sunansa.
"Maudo!! Dr! Hero! Abdul-hakeem"
Gaba 蓷aya ya jera masa suna da suke duk mallakinsa Amma ina Akeem tari kawai yake jikinsa na wani irin tsuma da karkarwa wanda ya sanya Laylerh runtse idanunta tana jin tamkar taje ta amshi 蓷an ta ko zai samu wani sassauci,amma ina da kunya tunda ga mara茩insa na a wajansa, Abbu ya 蓷aga kansa ya kalli Papi wanda yake shirin barin room 蓷in 蓷auke da Akeela Abbu yace.
"Nasanka farin sani, haka kuma ka sani ban ta蓳a neman wani abu wajanka ba, gani a matsayina na Uba a wajan Akeem ka taimaka ka bashi matarsa, nasan ko 茩ara na kaika tabbas za'a bashi matarsa amma kai ne da kanka ka haifi Akeela, kana da iko a kanta amma komai tsararre ne, tunda har zanan ya 茩addara aure tsakanin Akeem da Akeela ka bashi matarsa ka dubi halin da yake ciki Aman jini yake"
Shiru Papi yay ya茩i cewa komai.
Dai-dai lokacin kuma wani irin gudan jini ya fita ta cikin bakin Akeem gaba 蓷aya kuzarin da yake dashi ya 茩are, matarsa yake so ita yake bu茩ata,
Cikin wani irin sanyin Murya Akeem yace.
"Abbu"
Ri茩e hannunsa Abbu yay jikinsa duk yay sanyi da lamarin Akeem 蓷in cikin sanyin murya da kuma tausayin halin da yake ciki Abbu yace.
"Kayi hqr ka bar masa 拼arsa ai ba ita ka蓷ai bace mace, yadda baya sonka kaima ka hqr kuma ko babu komai ai 拼ar Uwarka ce"
Ya fa蓷a a taushashe yana sharewa Akeem zufar dake yanko masa,
Ganin dai da gaske Akeem zai iya rasa rai kuma Papi na shirin fita da Akeela yasa Mai martaba Aalam Adil Jahid ya numfasa tare da ware idanunsa ya kalli Papi a karo na farko daya sanya baki cikin maganar yace.
"Ba zaka iya ceton rai ba? Mahaifinsa da kansa yane neman alfarma fa"
Ya fa蓷a a hankali yana mai 蓷auke idanunsa daga kallon Papi 蓷in zuwa kallon Laylerh wacce take share hawaye a 蓳oye.
Kasancewar cikin harshen turanci Aalam yay Magana yasa Papi rusunawa a mutunce kamar zai zube yace.
"Kayi hqr ka ga farceni amma bazan iya bawa Akeem auren Akeela ba, idan kuma kaga Aure ya tabbata a tsakanin su to Tabbas bana raye sai dai ayi zaman auren bayan raina"
Kallonsa sukai da mamakin jin kalaman da yake fita daga bakinsa, idan Ubangiji ya tsaga rabo tsakanin Akeem da Akeela lallai Papi zai iya rasa tunda har yay wannan furucin.
Dukkan 茩arfinsa wanda yay masa raguwa ya tattaro tare da Mi茩ewa tsaye har kawo lokacin jini bai daina fita daga cikin bakinsa ba.
A hankali ya shiga takawa tare da yin wajan da Papi yake, Ajmal daman tuni yabar cikin ward 蓷in baki 蓷aya, yana zuwa Papi ya juya masa baya tare da ficewarsa 蓷auke da Akeela.
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wani 茩yakkyawan sauti zuciyar Akeem ta bayar nan take yay baya zai fa蓷i, Aalam daya mi茩e tsaye ri茩e da sanda a hannunsa yay sauri ri茩e Akeem, ganin babu abinda yafi kusa dashi yasa Akeem rungomesa Aalam ya shiga sauke ajjiyar zuciya ko kuka ya gagara fita, bayan shekaru kusan talatin da hu蓷u da rabuwar 蓷a da uba yau Ubangiji ya 茩ara ha蓷a fuskokinsu, a nutse Aalam ya rungome 蓷an sa, jininsa zuwa jikinsa ya shiga shafa bayansa.... Shiru kawai Akeem yay yana jiran lokacinsa yay dan baya tunanin zai iya 茩ara kwana guda a wannan duniyar inda babu Akeela.
Fita duk sukai zuwa cikin mota, Aalam ya kalli Abbu yana sakin lallausan murmushi yace "zoka rabani da 蓷an ka"
Dariyar 茩arfin hali Abbu yay yana 蓷an dur茩osawa yace.
"Tabbas 蓷ana ne, amma a yau na baka a ronsa"
Aalam bai 茩ara Magana ba domin shima a yanzu yana bu茩atar 蓷an nasa kusa dashi, Sarkin gobe!
Abbu da Dad mota 蓷aya suka shiga, yanzu ma Meema tana gaban mota bata cewa komai sai Ajjiyar zuciya take saukewa, Arif da Azzam a tare sai Asheer a gaba, Mom da Laylerh a tare sai Aaliyah a gaban mota.
Sai kuma Mai martaba Aalam Adil Jahid tare da Dr Abdul-hakeem Bukar Bello kuma Amir Aalam Adil Jahid, Aalam na zaune ya 蓷an kishin gi蓷a kan Akeem akan cinyarsa yana shafa sumar kansa.
A hankali motocin su suka shiga fita daga cikin Emirates International Hospital 蓷in.
Kai tsaye kuma Villa suka nufa.
Akeela kuwa suna shiga mota driver yaja su zuwa unguwar Jabi dake Abuja, Ajmal babu wanda ya san inda ya nufa Karim kuwa shike jan motar da Jadda ke ciki babu wanda yake magana cikinsu.
Babu jimawa suka isa wani babban 蓷aki wanda ya samu Dukkan wasu kayan more Rayuwa na nan gidan duniya a nan Papi ya sanya Akeela tare da kwantar da ita, bacci take sosai amma time to time bakinta na motsawa tana kiran sunan Bobbo.
Jadda part 蓷inta ta shige Karim kuma ya nufi part 蓷in Ajmal, Papi ma ya shige nasa part 蓷in gida yay shiru.
Didi ce tsaye a compound babu jimawa motar 拼an hisban ta 茩arasu cikin sauri ta nufi inda suke har zanin na fa蓷uwa bata jira fitowar shugaban nasu ba, tana zuwa ta sanya hannu ta dungure masa kai tace.
"Wlh ka ka tuba kaji

Please Login or Register in order to submit comment