Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fara ramewa? Please son ka fa蓷a min Meke damunka me kake so?, Mene yake sanyaka yin Azumi ne?"
Idanu Akeem ya lumshe yana sauke ajjiyar zuciya can kuma yace "haka kawai" girgiza kai Abbu yay yace "i can believed" shi dai Akeem bai ce komai ba sai coffee 蓷in sa da yake sha hankali kwance..
Ganin babu wata mafita yasa Abbu fa蓷in "Ok ka gama yanzu ka kwanta Nima na shige part 蓷ina, daman na fito ganin ko komai lafiya yake, domin na duba ta window 蓷ina naga wani irin hadari na tashi wlh inaga ma an fara ruwan" a karo na farko tun zuwan Abbu parlon Akeem ya 蓷aga idanunsa ya kalli mahaifin nasa, wani irin cije bakinsa yay kana ya 蓷auke kai yana fa蓷in.
"Ina jira ai Subhi ne" wani irin zaro ido Abbu yay waje kafin yace.
"Ok night" ya fa蓷a yana mi茩ewa tsaye tare da nufar part 蓷insa Yana zuwa waje ya nema ya zauna domin baya jin zai iya wani baccin arzi茩i.
Da kallo Akeem yabi bayan Abbu kana ya 蓷auki plate 蓷in ya fara cin soyayyan 茩wan, yana gamawa ya kwashe kayan ya nufi kitchen, samun kansa yay da zama akan canter 蓷in kitchen 蓷in tare da kashe wutar ciki.

Akeela dake bacci kamar a mafarki taji saukar Muryarsa yana fa蓷in.
"Kullum kina zuwa cikin nan at this time kada kina kunna light kada ki fa蓷awa kowa idan ba haka ba zan sace ki zuwa duniyar mu ta Aljanu"
Da wani irin sauri ta zare ido waje gaba 蓷aya ta mance da wannan Maganar, tsoro ne ya kamata Ubangiji yasa kada ya sace ta kamar yadda ya fa蓷a, a hankali ta sakkowa da 茩afafuwanta zuwa 茩asa, wani baby Hijab ta 蓷auka tare da 蓷urawa a saman kayan baccinta, kafin kuma ta sanya slippers a 茩afarta, a hankali ta bu蓷e 茩ofar tare da fita ta maida 茩ofar ta rufe.
Cikin nutsuwa take tafiya ta nayi tana 蓷an Waige harta kawo 茩ofar kitchen 蓷in.
Yana zaune a saman canter 蓷in kitchen 蓷in motsin da yaji ne ya sanya ya bu蓷e idanunsa yana 茩ara har蓷e 茩afarsa a hankali ya 茩urawa 茩ofar idanu, domin yana 蓷an iya ganota saboda hasken cikin parlon daya kunna yana shigowa cikin kitchen.
Wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya Akeem ya sauke a hankali yaja idanunsa ya rufe yana jin wani irin fitinannan Abu yana tsarga masa.
茦ara turo kanta tayi cikin kitchen 蓷in kafin ta gama shigowa ta mayar da 茩ofar ta rufe, kasa shiga tayi saboda wani Irin ri茩ewa da 茩afarta yay da sauri kuma tayi 茩asa tare da kama 茩afarta tana fa蓷in.
"Wassh Allah my leg"
Ta fa蓷a tana yarfar da hannunta domin tuni jijiyoyin 茩afar suka ri茩e mata, narkakkun idanunsa ya dake bu蓷ewa sosai a kanta, a hankali kuma yake bin 拼ar zagayayyiyar fuskarta da kallo wacce ta 茩ara yin wani irin fari, kallo guda yay mata yasan cewa tana fama da 茩arancin rashin jini a jikinta domin daga inda yake zaune yana iya hango yadda yake yin wani irin haki tana jan numfashi..
Tsananin zafi da kuma zugin da 茩afarta ke mata yasa wasu irin hawaye Masu zafi suka shiga fitowa daga cikin idanunta zuwa kan innocent face 蓷inta.
Gently ya sakko daga kan canter 蓷in yana zuba hannayensa cikin aljihun 3gauter 蓷in jikinsa, yana tafe yana wani irin lumshe idanunsa tare da fesar da iska yay wani irin sihirtaccen kyau.
Ta can gefen da ba zata iya ganin fuskarsa ba ya fara takawa zuwa inda take, lokacin kanta a 茩asa tana wani irin 茩an茩ame 茩afarta tare da girgiza kanta, ita kanta bata san 茩addarar daya kawota cikin kitchen 蓷in ba a wannan lokacin,
Haka nan kawai ta samu kanta da son zuwa kitchen 蓷in tana jin yadda zuciyarta da gangar Jikinta ke janta zuwa wani waje na musamman wanda bata ta蓳a tunanin akwai shi ba.
Tsaye Akeem yay a kanta yana binta da wani irin kallo wanda babu mai iya tantance wanne irin kallo ne wannan saboda gane abinda yake ran Akeem abune mai wahalar gaske, baya ta蓳a barin fuskarsa ta samu damar fallasa masa Sirrin zuciya..
茦afarsa ya sanya guda 蓷aya ya 茩arasa rufe 茩ofar kitchen 蓷in, kafin gently kuma ya tsuguna a hankali, wani irin runtse idanunsa Yay yana jin wata sabuwar fa蓷uwar gaba, al'amarin daya haddasa masa lumshewar idanunsa ba tare daya shirya ba, a hankali kuma ya sanya hannunsa a ha蓳arta tare da 蓷ago kanta zuwa dab da fuskarshi, idanunta da suke a lumshe ta bu蓷e bata ganin fuskarsa amma tana iya jin 茩amshin mayataccen turarensa, 茩uri tayi masa kamar bai son ganin fuskarsa sai kuma taja numfashi tace..
"Uhm kai ne Aljani ko?"
Ta fa蓷a bakinta na rawa tare da ri茩e 茩afarta sosai, zame jikinsa yay tare da zama akan carpet 蓷in dake cikin kitchen 蓷in a hankali kuma ya zame hannunsa dage kan fuskarta,
Kafin ya dai-dai-ta muryarsa sosai kamar yadda yay last time yace.
"Uhm lemme see"
Ya fa蓷a yana mi茩a mata 茩afar a hankali ta bashi farar 茩afar nata akan cinyarsa ya 蓷ura.
Wani irin maraitaccen numfashi suka ja kana suka sauke a tare,
Lokacin da Akeem ya manna hannunsa akan fatar 茩afarta, kyarma da ma茩yar茩yata jikin Akeela ya fara, wanda ya sanya ta fara kokawa da numfashinta wanda yake gab da barin gangar Jikinta.
Saboda wani irin sanyi daya ratsa dukkan wata 茩ofa dake kan 茩afarta ya ratsa har cikin 茩ashi da 蓳arkon dake cikin 茩afarta.
Shi kowa Akeem wani irin Amintaccen shafa yaywa 茩afarta kana kuma a hankali ya 蓷an ja yatsun 茩afarta nata wanda yasa tayi 拼ar 茩ara ka蓷an tare da fa蓷in.
"Auchhhiiii zafi"
"Uhm" kawai yace yana 茩ara jan yatsun 茩afarta wanda yasa ta kejin wani irin mahaukacin da蓷i domin ji take kamar da ciwon yake tafiya, cikin 茩asa da Murya tace..
"To kai baka magana ne?" Shiru yay mata wanda yasa taji wani iri babu da蓷i sam ba tare data kaji ba tace.
"To sakar min 茩afata tunda ba zakai magana ba ko?" Wani irin ta蓳e bakinsa yay kana kuma kamar mai tsoran yin magana ya bu蓷e bakinsa yace..
"Ya ha茩uri?"
Wani irin da蓷i taji da kuma wata nutsuwa ha蓷i da sanyi na ratsa mata zuciya cikin jin da蓷i tace.
"Allahamdulillah Ngd" shiru yay mata yana 茩ara jan yatsunta a hankali kuma yake juya bakinsa alamar addu'a yake mata,
Akeela kuwa saboda rashin abokin hira da bata dashi ga kuma wannan da take ganinsa kamar wani bango na rayuwarta yasa tace.
"Ayyah a ina kasan Baffa ba ya rasu?" Ta蓳e bakinsa yay a ransa yake fa蓷in "ji wai mtwss Witch" a fili kuma yana sauke numfashi yace "Uhm nida nake Aljani na san komai a kanki ai everything" bakinta ta bu蓷e tace.
"Laa yanzu ma kasan 茩afata ke min ciwo ko?"
Sai yanzu ya tabbatar Akeela girman jiki ne kawai amma babu wanda cikakken wayo da take dashi domin even his daughter Amani ta fita sani kan rayuwar.
Jinjina mata kai yay kafin yace "Eh! Sunanki Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem, this year Zaki kammala shiga 17yrs ba, kin kammala karatun ki na matakin jss zaki shiga ss, kina da matsalar rashin lafiya jinin ki shine Double sickler wato SS, Kinyi sauka ta farko da Alkur'ani yanzu kuma kina hadda ne izonki 37, kin san hadisai,fighu, da dai sauransu, kina son karantar Medicine, Baffanki sai ha蓷aki aure da wani tsoho wannan dalilin yasa ki nemi kashe kanki saboda 茩uncin rayuwa, dalilin hakan kuma kika salwantar da rai guda i think I knew you very very well, Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Wani irin sakin baki Akeela tayi domin gaba 蓷aya tunaninta ya kwance a hankali kuma ta sake bu蓷e baki tace.
"Wlh nice amma am so happy babu wanda ya Sanni kamar haka sai Baffana" jinjina kansa cikin serious tone voice yace "can u make a promise to me?" Da sauri tace "eh" ba tare daya kalleta ba yace "kin tabbar ba zaki ta蓳a karyawa ba?" Kai ta 蓷aga masa tace "never nasan kima da mutuncin Al'茩awari ai" gyara zama yay tare da matse 茩afarta yace "Kada ki ta蓳a au..


*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:43 - Buhainat: 3锔忊儯5锔忊儯-3锔忊儯6锔忊儯
"kada ki ta蓳a auren kowa" da sauri ta kallesa tama kasa magana domin bata ta蓳a tunanin abinda zaice kenan ba 茩asa tayi da kanta ta shiga wasa da yatsun hannunta.
Shiru Akeem yay yana jin yadda bugun zcyarsa ke 茩ara yawa baya son shiga sabgar Yarinyar gaba 蓷aya, amma yaya zai yi Baffa ya 蓷ura masa ha茩茩in kula da ita, a wannan karan kuma yana son yaywa mgnar Baffa biyayya, kamar yadda yace ya za蓳a mata miji nagari kuma yay al'茩awarin bawa Akeela miji kamili kuma nagartacce.
Amma hakan bazai tabbata ba sai Akeela ta nayiwa maganarsa biyayya, cikin narkar da zuciyar kamar ba Akeem ba yace
"hey why are you silent? Ba kinji zaki min ba, just promise to me"
Ya fa蓷a yana mi茩a mata hannunsa, kanta ta 蓷aga cikin raunin Murya tace "mene yasa? Baffa told me cewa kimar mace baya tabbata sai a gidan mijinta and kai da kake Aljani mene naka da Wannan maganar? Ban san mene aure ba, ban san yaya yake ba, amma yadda Baffa ke fa蓷a min nasan Tabbas aure abune mai matu茩ar girma da kuma muhimmaci ba'a a wasa kalmar shi balle shi kansa auren" sosai yay mamakin kalamanta masu cike da hikima kana jin yadda take magana kasan yana fitowa ne daga can 茩asan Zuciyarta.
Gyara zama yay tare da yin shiru yana tunanin lafazin da zai yi Amfani da shi wajan gina tubalin rayuwarta yay kyau, zaiyi hakan ne for Baffa bawai dan ita balle kuma shi kan shi.
茦ara rage muryarsa yay a hankali ya kama tattausan hannayenta ya ri茩e cikin nasa yace..
"Kina da Yaya Akeem, wanda ya dace ace ya kula al'amarin ki, amma bakya gabansa Akeem selfish ne arrogant, bai damu dake ba, he always make you feel sad Hakan baya maki zafi, tayaya kike tunanin zai tsaya ya duba maki miji na gari"
Shiru yay kafin kuma a hankali ya juya gaba 蓷aya yana Kallonta a hankali ya sanya hannunsa ya ri茩e fuskarta a cikin tafin hannunsa numfashi ya sauke wani irin taushi da laushi da fuskar Akeela ke dashi, wani irin 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya manna fuskarsa a nata yace.
"you got to understand that some people don't come in your life to love you, They come into your life to see you, They don't come to bring to your life, They come to take from you.
聽聽 They don't see you as a person, They see as a聽 opportunity, These are the type of people that don't love you for you, They love you for what they can take from you.
聽聽 They're not loyal to you, They're loyal to the benefits that Come with you, That's why they never show up.
聽 聽 聽 No matter how many times you showed up for them, That's why they never offer help, No matter how many times you helped them馃槴"
Ba tare data san ne take ba ta 蓷aga hannunta tare 蓷urawa a saman nashi cikin Muryar kuka tace.
"Ina jin kamar na makara Aljani bawan Allah, idan banyi aure ba ban kula kowa ba waye zai aure ni? Ware ne zai soni ya kula dani?"
Cikin sauri Akeem ya runtse idanunsa yana wani irin abu a ransa kafin a hankali ya bu蓷e bakinsa yace "ni zan aureki...



*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/17/22, 11:21 - Buhainat: Littafi na, na ku蓷i ne kada ki karanta ba tare da kin biya ba, if you read for free ban yafe ba馃え idan kina bu茩ata yi Mgna, vip 500 posting safe yamma nrml grp 300 today posting tommorow babu馃槀馃し馃従鈥嶁檧锔�
http://wa.me/+2348119237616

3锔忊儯7锔忊儯-3锔忊儯8锔忊儯
Da wani irin sauri ya tsayar da maganar nashi ba tare daya 茩arasa fa蓷in abinda yay niyyar fa蓷a ba,
Cikin tsoro ha蓷i da firgici da kuma tsananin ta'ajjujin abinda Aljanin ke fa蓷a Akeela ta wani irin zaro idanunta waje saboda sam bata tsammaci jin Wannan furucin ba.
Cikin alhini da kuma kuncewar tunani ta bu蓷e Murya da 茩yar tace.
"What did you say? Nasan ba gaskiya bane, dan Allah kace ba haka bane"
Ta fa蓷a tana ri茩e hannunsa wanda ta 蓷ura nata hannun akan nashi,
Cikin wani irin sabon yanayi da kuma tsananin mamaki Akeela wacce kuka ke shirin 茩wace mata tace.
"Uhm, no one's love me, ko baka fa蓷a min haka ba babu wanda zai zo min da Maganar soyayya balle aure"
Hawayen dake ma茩ale a cikin idanunta ne suka samu damar sakkowa izuwa kan hannun Akeem,
Wani irin zazzafan huci Akeem ya sauke tare da 蓷an lumshe idanunsa shi kansa bai san mgnar daya fa蓷a tayi nauyi har haka ba,
Samun kansa yay da wani irin jin haushin kansa domin sai yaji duk ya tsani kansa da har ya bu蓷e baki yace shine zai aureta, Thank God ma bata san waye shi then bata ji abinda ya fa蓷a 蓷in ba.
茦arfi da kuma bugawar da zuciyarsa ke masa ne ya sanya shi bu蓷e idanunsa tare da cije bakinsa a hankali kuma ya motsa hannunsa dake saman fuskarsa,
Yana jin yadda hawayenta masu zafi suke ji茩a masa hannu.
Cikin wata kalar Murya very slow yace.
"Why? U are a woman"
Ya fa蓷a kamar baya son yin maganar Akeela wacce duk yanayinta ya sauya zuwa wani abu nada ban tace.
"Nasan ina da kyau, Ilimi nutsuwar da kowa zai yi sha'awa, amma Ubangiji ya tauye da 茩arancin lafiya, koda ana so na da gaskiya da zarar an san cewa bani da lafiya mutum zai barni"
A Wannan lokacin wani irin raunataccen kuka ne ya 茩wace mata har bata son ta tuna irin abubuwan da suka shu蓷e.
Shiru Akeem yay yana sauraran yadda take kuka da dukkan 茩arfinta dama Zuciyarta baki 蓷aya.
Kuka take mai cin rai da kuma razana dukkan wanda yake kusa da ita, shi kansa Akeem ba zaka gane mood nasa ba domin ba komai ke bayyana akan fuskarsa ba, shaaaa! Shaaaa! Haka hawayenta suke zuba, he could feel yadda hawayenta suke ji茩a masa hannu da 茩irjinsa, ta kasa daina kukan har wani ihu ihu take at this point shi tsoran sautin Muryarta ma ya keji gudun kada asirinsa ya tuno..
Cikin muryarta wacce kuka ya gama cinyeta tace.
"Am different, am totally different da sauran mata, bana son kowa kamar yadda ba'a sona, ban damu da kowa ba,
Amma ina jin zuciyata a karo na farko ta amince da jinsin daba nawa ba, wlh da ace Bobbo ya zama yaya a gareni gwamma kai 蓷in nan da kake Aljani ka zama yaya a gareni,.
Bashi da kirki baya so na Nima bana son shi kamar yadda baya so na bazan kuma ta蓳a son shi ba"
Wata 茩yakkyawar bugawa zuciyar Akeem tayi idanunsa yaja ya rufe yana jin wani abu mai kama da fargaba na ratsa masa kofofin Zuciyarsa.
A hankali kuma ya bu蓷e idanunsa cikin wani irin jan numfashi ya zame hannunsa daga kan fuskarta.
Ya 蓷auki wasu mintuna kafin yaji wani abu ya shige a Cikin ma茩oshinsa, cikin 茩asa da Murya mai cike da taushi yace.
"Akeelerh"
"Na'am Aljani"
Wani Irin kallon derection 蓷inta yay jin sunan data kirashi da shi wai "Aljani"
Ta蓳e bakinsa yay irin he doesn't care 蓷in nan kafin kuma ya numfasa yace.
"don't take anything from anyone,
and never let them take you alive. Be who you are and say what you feel, because those who mind don't matter,
and those who matter don't mind. Follow your inner moonlight don't hide the madness"
Shiru yay na wani lokaci yana maida numfashi domin shi a yanzu ji yay gaba 蓷aya zaman 9ja ya fita a ransa hakan na ya samu kansa cikin 茩unci amma this is the right time daya kamata some advice.
Fesar da iska yay kafin a hankali yace.
"Love myself I do. Not everything, but I love the good as well as the bad Akeelerh. I love my crazy lifestyle, and I love my hard discipline. I love my freedom of speech and the way my eyes get dark when I'm tired. I love that I have learned to trust people with my heart, even if it will get broken. I am proud of everything that I am and will become, rayuwa bata da tabbas accepted yourself the way you are be kind yourself, ko da nake Aljani hakan baya nufin ban san rayuwa ba,
amma ni daban nake cikin aljanu kowa na duniyar aljanu na so na, saboda kare kai da kuma sanin girma da kima ha蓷i da darajar kai, kiyi rayuwa a yadda tazo muki kuma ki amsheta da hannu biyu,
Za kiyi farin ciki U will be happy soon or later"
Wani sanyi taji a ranta tana jin wata nutsuwa na shigarta kafin kuma tace.
"To yaya sunanka kai?"
Kamar bai jita ba haka yay
Pretending domin baya son ya bata wata cikakkiyar dama a kanshi, jin yay shirun ne kuma ya sanya Akeela kwa蓳e fuska tamkar zatai kuka tace.
"Ur name please"
Kamar zarar bunu haka kalmar ta fita a bakinsa yace.
"BOBBO" da wani Irin sauri ta maimaita mgnar tace "Bobbo? Irin sunan sa nake fa蓷awa wan can mugun ne fa"
Jinjina kansa yay kafin kuma yace.
"Eh i like it, just Bobbo is okey to me idan kikace nasan dani kike"
Murmushi kawai tayi tana jin da蓷i a ranta domin yanzu ne ta kejin ta samu aboki kuma 蓷an uwa wanda zai shige mata gaba cikin rayuwarta,
A hankali ta furta kalmar
鈥淭hank You鈥�
茒auke kansa yay can gefe kafin kuma yace.
"Ur wlcm PETO"
da sauri tace "Peto?" Kamar tana kallonsa ya jinjina kai yace "uhm ko a ina kika ji ance Peto to nine a wajan Wannan shi ne sign 蓷in as from today ur name is Peto"
Murmushi tayi har sai da fararan teeths 蓷inta suka bayyana kafin kuma tace.
"茦amshin ka irin na Hamma Akeemmm ka daina sawa kaji"
Ta fa蓷a tana narkar da murya gently ya mi茩e tsaye yana zuba hannunsa cikin aljihun wandonsa kafin kuma yace.
"Ina sane nasa irin nashi bana son kowa ya gane ina zuwa wajanki idan aka fahimci Aljani yana zuwa wajanki to magani Za'ai maki a raba mu, ko ina son hakan?"
Da sauri ta girgiza masa kanta tace
"a'a" ji yay an fara kiran sallar farko na Subhi hakan yasa
"jeki kwanta ba'assalam" kamar bata so ta fita zuwa waje tana fita yay wani irin sauke numfashi yana ya motsa fuska, ta 蓷an jima da fita kana shima ya fita tare da nufar upstairs.
Washe gari a masjid bayan anyi sallar Subhi, Akeem zama yay cikin masjid 蓷in ya 蓷auki Alkur'ani ya fara karatu cike da nutsuwa da kamewa,
Abbu kuma kai tsaye cikin gida ya nufa ganin babu kowa a parlon yasa ya nufi part 蓷in su Akeela, a hankali ya bu蓷e 茩ofar yana 茩o茩arin shiga yaji muryar Mami a cikin parlon su Aleema,
Da wani irin sauri ya juya yana dafe 茩irjinsa dake masa wani irin ciwo,
Mami dake cikin Parlon tana kallon Afaf tace.
"Duba min closet 蓷in Anup kin tabbatar komai dai-dai" Afaf yi tayi kamar bata san komai ba hakan yasa tace.
"Mami zuwa zaitai?"
Ba tare da Mami ta kalli Afaf tace "eh this week"
Cikin sakin fuska Afaf tace "Ayyah! Zuwa Asokoron fa Mami, ina this month ne bikin Aditiya?"
Jinjina kai Mami tayi kafin kuma tace "Eh, zatai 2week a nan ne, to gaba 蓷aya damu da ita zamu shige Abujan, da tuni na tafi ni to rasuwar Baffa ce ta tsayar dani"
Shiru Afaf tayi ta fara duba closet 蓷in,
Jin hakan yasa Mami fa蓷in "is there any problem?"
Girgiza kai Afaf tayi tace "no! Allah ya kaimu"
Juyawa Mami tayi ganin babu Aleema tace "Aleema fa?" Ta fa蓷a tana ta蓳e baki ganin yadda Akeela ta na蓷e cikin duvet tana bacci a nutse cikin kwanciyar hankali.
Aleema dake fitowa daga cikin bathroom tace "gani nan" ta fa蓷a tare da nufar wajan dressing mirror cikin 蓷auke kai kuma tace "Mami ashe muna da babbar ba茩owa"
Da mamaki Mami tace "ba茩owa da huce ta Wannan gadon domin Anup ta shige a kirata da ba茩owa"
Ta 茩are Maganar looking Akeela wacce dukkan abinda suke tana jinsu kawai dai she's not interested, jininta bai ha蓷u da Mami ba, domin ta jima da fahimtar ba sonta take ba.
Murmushi Aleema tayi tace.
"Kai Mami, missed 蓷inta da yawa da mukai ne yasa nace haka, and Akeela ma ai ba ba茩owa bace kawai ita bata saba da yawo da ita bane,
Shiyasa ko wajan 茩anin mahaifinta bata ta蓳a zuwa ba sai Wannan karan" sarai Afaf ta gane Magana Aleema ta fa蓷awa Mami, tunda dai ita Anup ai babu dangin iya bare na baba,
Sanadin Mami take zuwa nan gidan.
Mami kam ba tare da ta gane kan Maganar ba tayi waje tana fa蓷in "alright" tana fita Akeela ta sauke ajjiyar zuciya, sai a lokacin kuma ta fara tunanin Wacece ma wannan Anup 蓷in da Aleema ta damu kanta da ita haka,
Ita tun bata ganta ba ta kejin shakkar ta, da kuma tsoran ha蓷uwa da ita domin ta fahimci ita 蓷in ba alkairi bace duk sanda za'a kira sunanta sai taji gabanta ya fa蓷i.
Kara shigewa cikin duvet 蓷in tayi a hankali kuma ta 蓷an Marai-raice fuska kewa da kuma son Baffanta ya dawo mata sabu, wasu irin zafaffun hawayene suka shiga sakkowa daga cikin idanunta zuwa kan innocent face 蓷inta a hankali kuma suke gangarawa kan pillown da take kai.
Cikin 茩asa da murya yadda babu mai jinta tace "i missed you so much Baffa, Ubangiji ka iya min ka shiga lamari na"
Daga Afaf har Aleema babu wanda baiji sautin shasshe茩ar kukan nata ba, kawai sunyi mata shiru ne saboda ya samu nutsuwa domin rashin mahaifi ba 茩aramin abu bane.
Kwanciya Aleema tayi bayan ta gama shiryawa cikin mamaki Afaf tace "uhm karatun fa?" Tsaki taja tace "wlh bacci na keji, wannan wankan da nayi da sanyin safiya na dole ne, nasan shima Hero ba lallai yaje wajan karatun ba"
Mi茩ewa Afaf tayi tace "Tab, wlh babu inda zani Nima bari naje na lalla蓳a Ummi ta bani aron waya na 茩arasa littafin Sirrin mu"
Da sauri Aleema ta mi茩e tace "dan Allah kiban na karanta naji wata friend 蓷ina na bani Labarinsa wallahi kamar ta zauce fa saboda book 蓷in ba"
Dariya Afaf tayi tace.
"Uhm wlh yay masifar da蓷i, kin san idan na kalli Sheikh Imam na labarin sai naga halayyarsa da 蓷abi"unsa kamar na Hero,
Bambancin ka蓷an ne shi bashi da mugunta" tashi zaune Aleema tayi tace.
"Shima Hero ai bashi da mugunta, kawai Akeela ya kewa ban san kuma dalilinsa nayi mata hakan ba,
Idan kin lura shi bai ma damu da shiga sabgar mutane ba, kinga ko mu蓷in nan rabon da yace wance na manta sai dai kallo da idanu,
Wlh idan Allah ya ba shi mace mai surutu ina tausaya masa ainun"
Akeela dake cikin duvet tai wani irin murgu蓷a bakinta cikin ranta tace.
"I hate him but i love his daughter Amani"
Fita Afaf tayi tana fa蓷in "kuma irin Ya Akeem sun bala'in iya soyayyya da shagwa蓳ewa mace ina nan zaune za kiga yadda zai zauce"
Tana fa蓷in hakan tayi waje da kallo Aleema ta bita, domin ita kanta ta amince cewa Ya Akeem daban yake samunsa a cikin maza kuma yana da matu茩ar wahala,
Ka samu na miji wanda ya kewa mata kallon maza yafi da蓷i namiji mai class da rashin son Magana yafi, haka samun namiji mara kunya wanda baya 蓳oye soyayyyar da yakewa matarsa shine daban yake, samun miji kamar mijin Julde Abu Maleek kenan, yafi komai wahala amma da dukkan alamu halayyar Ya Akeem har yafi na Abu Maleek da Sheikh Imam tsauri.
8:00 dai-dai Akeem ya shigo cikin gidan yana tafe yana motsa bakinsa kamar yadda ya saba, lokacin duk suna kan dinning sun fara breakfast, cikin nutsuwar nan nashi da kuma 蓷auke kai ya nemi waje a Parlo ya zauna ba tare daya kalli kowa dake dinning room 蓷in ba,
A hankali ya manne jikinsa a jikin kujerar yana maida numfashi tare ta

Please Login or Register in order to submit comment