Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne eh?"
Ya fa蓷a hawaye na zubu masa.
Kafin kace wani abu tuni mutane sun taro wajan yara da manya, a dai-dai lokacin ne kuma motar kwanakwana ta 茩arasu suna zuwa suka fara aikin su nan da nan suka shiga cikin ruwan, sama da mintuna talatin babu Md Adnan babu Akeela.
Tuni Driver ya fara kuka yana fa蓷in "shikenan wallahi na shiga uku wajan Babban mai gida, eh ina laifin 拼ar kazar da nake ci na kwana katifa mai taushi ha ban蓷aki kamar ma kwanci, suttura kala-kala, eh? Duk banga haka ba ga 蓷an ilimi dana samu na kan iya jin turanci ko yaya ne amma yanzu na tura masu 蓷a cikin ruwa i can't forgive myself if anything happens to 茦aramin Mai gida"
Wayarsa dake 茩ara ya duba ganin sunan Alhaji yasa ya 蓷aga jiki na rawa yace.
"Yalla蓳ai" gyara zama Alhaji Bukar Bello yay saman kujera hannunsa 蓷auke da Mug yana shan coffee, yana sanye cikin Arabian Jallabiya mai taushi da laushi a 茩alla zai kai shekaru 63 amma jikinsa sam bai nuna ba, kyawunsa na samartaka na nan.
Cikin 蓷an sakin fuska yace "Bala" da sauri Driven yace "Na'am Yay.. Yalla蓳ai" ya 茩are maganar muryarsa na rawa, gaban Abbu ne ya fa蓷i haka kawai yaji zuciyarsa na tsinkewa cikin 茩asa da murya yace.
"Bala where is my friends?" Shiru Bala driver yay yana zare idanu jin haka yasa Abbu mi茩ewa tsaye tare da goya hannunsa a baya a kaushashe Muryar nan babu wasa yace "Bala yarana" jin haka yasa Bala fashewa da kuka yace.
"Tsautsayi da kau蓷in harshe, Allah na tuba ka yafan...," Da sauri Abbu ya katse sa da fa蓷in "heeyyy Bala this is the last time da zan tambaye ke where is my friends? Ina cute two kids 蓷ina? Suna ina Eh Bala?"
Ha蓷iye kukan Bala yay kafin yace.
"Yalla蓳ai 茦aramin Mai gida ne ya shiga ruwa kuma..." Gaba 蓷aya ya fa蓷a masa abinda ke faruwa. Tun kafin ya gama jikin Abbu ya hau rawa idanunsa suka Ka蓷a ganin yana 茩o茩arin fa蓷uwa yasa da sauri matarsa mai suna Hajiya Ayusher suna ce mata Ummi tayi saurin mi茩ewa yana ganin ta ya fa蓷a jikinta ya rungome ta sosai jikinsa na wani irin rawa bakinsa na 蓳ari yace "My Adnan My Friends ya rana Ayushertu" ya fa蓷a yana 茩ara matseta a jikinsa.
Jikin Bala Driver na rawa hannunsa wanda yake ri茩e da wayar ya ri茩e sosai yana fa蓷in "kai,kai! Ka tsaya mana wallahi yalla蓳ai bani da laifi idan ka kuran ina zan dinga cin shinkafa? Ina zan dinga cin naman nan naku mai da蓷i da romo? Innalillahi wayyooo Ni Bala na shige su"
Shiru yaji babu maganar Abbu sai Ummi dake fa蓷in "Subuhanallah, Abbu Meke faruwa da yaran namu? Didi! Didi! Mami" ta shiga kiran sunan mutane.
Da sauri Bala ya koma wajan kogin har yanzu babu wani labari, 蓷aya daga cikin ma'aikatan ne ya fito jikinsa duk ya ji茩e da ruwa.
Da sauri Malam yau wajansa yana fa蓷in "Yaya! Wa aka fara cirowa" girgiza ma'aikacin yay yana sharce ruwan fuskarsa yace "till now babu wanda muka gani, ruwa ne yake da ambaliya daga 茩asa, Amma we're still searching in sha Allah za'a same su"
Shiru kawai Malam yay tare da neman waje ya zauna yana ta sauke ajjiyar zuciya.

A hankali p.a 蓷in ya kalli mutanan wajan yace "Kamar yadda kuka sani, kai ya waye lokaci yazo wanda ba sai munce dole sai gwamnati ta taimaka mana Sannan za muyi wani abun ba, ko zamu jira gwamnati at least we have to..." Gyaran Murya Akeem yay da sauri P.a yace "Yes sir" kallonsu yay yace "kuyi hqr bakina yana juye zuwa wani harshe daban, yana da kyau mu fahimci cewa idan muka ce sai mun jira gwamnati Tabbas zamu mutu babu mallaki komai na rayuwa ba, idan nace komai ina nufin, Ilimi both buko da Arabic, 拼an ci, 拼anci na nufin ka samawa kanka abinda babu wanda zai wula茩anta ka, babu wanda zai kanka yace dan Meye ne kai Wannan? Ka zama komai kai updating kanka daga old version zuwa latest version something new haka" shiru yay yana kallon yadda Akeem ya yatsuna fuska kafin ya 蓷ura da fa蓷in "mun samu sa茩on ku daga office 蓷in mu dake AKEEM BETTER FARMING INSTITUDE A.B.I na samu sanarwar daga wajan H.o.d Ni kuma na fa蓷awa Md Adnan, Md ya fa蓷awa C.E.O na wannan makaranta zance maku ne ko ma'aikata? Bama duba messages 蓷in da bana e-mail bane, amma muhimmacin garin da kuma albarkatun noma da muke dashi a wannan garin me albarka Sir Akeem kuma Dr Abdul-hakeem Bukar Bello C.e.o of Akeem better farming institute yace a shirya tafiya kafin yace fara gabatar da aikinsa da Za'ai a channel 蓷in M.hausa dake GOtv and DStv yanzu muna son 蓷aya daga cikin ku ya fa蓷a mana matsalar ku"
Wani babban kuma mai 蓷an shekaru ya mi茩e bayan yay godiya ne ya 蓷ura da fa蓷in.
"A kullum muna fuskantar barazana daga wajan manyan mutane wanda suka tsoratar damu da fa蓷in sunayen su"
Akeem da idanunsa ke 茩asa yana zuciyarsa na tsalle kamar zata faso 茩irjinsa ta fito saboda fa蓷uwar gaba ya 蓷aga idanunsa ya kalli mutumin kamar bazai magana ba sai kuma yace "Uhm" yana fa蓷in hakan yay shiru da sauri kuma P.a ya mi茩a masa gorar ganin yana shafa 茩irjinsa cikin 茩asa da murya cike da tsoro mutumin yace.
"Sunce mu bar masu gonakin mu akan ku蓷i dubu 蓷ari biyar biyar ga dukkan mutumin daya sanya hannunsa a kan takardar, za suyi ma'aikata, da farko Bamu san wacce kalar ma'aikata bace, yaran mu masu tashi sune abin tsoro, mun yarda da noma, kuma itace arzi茩in mu da dukkan wanda yake 茩asar Nigeria, Noma toshan arzi茩in mu kuma kwanciyar hankalinmu mu manoma, wasu nayiwa noma kallon wani abu nada ban amma da ace mutum zai san amfanin noma da kuma ribarta to hatta samarin da suke da kwalin jami'a tabbas zasu ajjiye dugun buri su tawo gona domin yin Noma, babu bu茩atar ku蓷i gonakin mu muke bu茩ata, 茩auyen dake gaban namu sun amince bisa shawara dana masu har Abin yake neman juyewa zuwa tashin hankali, shine yasa muke neman taimako daga gareka ka shiga wannan lamarin muna bu茩atar gonakin mu" ya fa蓷a yana ha蓷e hannayensa waje guda, ganin hakan yasa gaba 蓷aya mutanan wajan suka mi茩e suna ha蓷a hannayensu waje guda.
Da sauri Akeem ya mi茩e yana fidda numfashi domin baya 茩aunar wani babba ya du茩a masa.
Wata ha蓷a蓷蓷an jotter da pen P.a ya bawa Akeem cikin sauri ya fara rubutu mai cike da tsari daga 茩arshe ya rubuta.

_From Akeem better farming institute_
To
_marasa tsoran Allah masu son ci da gumin wasu_
Sign ~Abb hero~

Yana gama rubutawa ya mi茩awa P.a idanunsa 茩asa dan bai so ake ganinsa kafin a hankali cikin fitar wata Amon murya irin golden voice 蓷in nan yace.
"Ku 蓷auka ku Alhalin Abdul-hakeem Bukar Bello ne, babu abinda zai samu lafiyar ku, Alhalin ku, duniyoyin ku" yana fa蓷in hakan ya juya walking slowly irin tafiyar nan mai 蓷aukan hankali.
Cikin sauri kuma a ransa ya furta "Adnan" da sauri ya nufi mota ganin hakan yasa P.a yabi bayansa motar ya shiga kana yana da gudu hankalinsa gaba 蓷aya yay kan 蓷an uwansa yana mutuwar son ganin nasa, he Loves him yafi son komai zai faru ya same su tare.
Wayar Md Adnan ya kira amma babu answer hakan yasa Murya can 茩asa yace.
"Uhm p.a drive faster"
Gudu ya 茩ara suna zuwa dai-dai wajan taron jama'a Bala driver na 蓷aga kiran Akeem ganin sunan Blood yasa Bala ya shiga uku.

Bai tsaya jiran jin abinda Bala zai fa蓷a ba, da sauri p.a ya fito daga motar yana bu蓷ewa Akeem murfin motar, kai tsaye idanun Akeem ya sauka akan Baffansu.
Da sauri Malam ya mi茩e ganin Mai sunan kawonsu yace.
"Kaga abinda ya faru ko? Daga zuwan Adnanu ya ha蓷u da aljalinsa" da wani irin kallo Akeem yabi Malam yama kasa gane mene sauke fa蓷a.
Ka kaff Malam ya bawa Akeem labarin abinda ya faru, nan da nan fuskarsa tai jajirrr saboda tashin hankali amma ko ka蓷an babu wani alamar tashin hankalin cikin 茩wayar idanunsa saboda shegen shanye abune dashi a rai.
Zame jikinsa yay daga wajan Malam kai tsaye wajan ruwan ya nufa Malam na fa蓷in "A'a Mai sunan kawo kada mu rasaka dan Allah ka tsaya.." kafin ya gama magana tuni Akeem ya fa蓷a cikin kogin nutsu ya fara cikin ruwan cike da 茩warewa yake sarrafa ruwan tamkar dai wanda ya san kanshi babu jimawa idanunsa ya sauka akan wani Abu mai duhu, cikin sauri yay wajan yana zuwa yaga mace sa茩ale jikin reshe 茩arasawa yay wajanta yana mai 蓷an 茩ara ware idanunsa ganin babu Md Adnan babu Labarinsa wani iri tsoro ya kamasa cikin damuwar ya nufi wajan yarin yana zuwa yay wani irin.....
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

NIMCYLUV

_FITATTU HU茒U馃敟_


EPISODE3锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magana dani kai tsaye馃憜馃従_*


Tura kansa dake cikin ruwan zuwa waje yay yana ha蓷a numfashi, cikin wata kasalalliyyar murya mai cike da alhini yace "I got her" yana fa蓷in hakan kwanakwanan suka cilla masa duguwar igiya ya kama tare da 蓷aura igiyar a ququnsa.
Cikin saurin ya nusa cikin ruwan kafin a hankali ya kama igiyar data ri茩e 茩afar Akeela.
A hankali ya kunce igiyar gaba 蓷aya Akeela tayi baya tare da fara yawo a ruwan zata matsa can gefe saboda ruwan da yake gudu sosai,
Fararan tafin 茩afafuwanta yabi da kallo, sunyi wani mugun haske kamar jini zai zuba a jikinta saboda farin da take dashi.
Tattausan hannunsa ya mi茩a tare da jawo tafin 茩afarta "kittt" ya jata da zuwa inda take 茩arar tawowar wani ruwa ne ya daki kunnansa da sauri ya fisgota yana runtse idanunsa tare da sanya dukkan hannayensa ya wist 蓷inta ya wani 茩an茩ame idanuna da hannunsa dake bisa jikinta ko motsi ya 茩iyi.
Ya 蓷auke dukkan Numfashinsa yana jin sanda ruwan ya shige ta gefensu kamar zai tafi dasu.
Zaro kanta dake jikinsu yay sai a lokacin idanunsa ya sauka akan fuskarta _Tsarki tabbata ga Ubangijin daya halicci sammai bakwai da 茩assai bakwai, Ubangijin daya halicci wannan duniya ya kuma halicci wannan surar dake hannun Akeem_ fa蓷in asalin kyan fuskar Akeela bata baki ne, tana da wani irin sahihin kyau, wanda ya wuce tunanin mai tunani, idanunta a rufe suke ruff amma eye lashes 蓷in nan da suke dugwaye slick dark blck sunyi kwance saman kumburarrun idanunta, ga dugun hancin nan mai kyau sosai, wanda ya tsaya dai-dai tsagen la蓳蓳anta wanda suke da kauri sunyi jajir dasu.
Gashin kanta data 蓷aure da ribbon tuni ya wargatse ya baje yana yawo cikin ruwa sai ta zama kamar wata aljanar cikin ruwan da mutanan suke fa蓷a.
Ta蓳e baki Akeem yay kafin cikin zafin nama yay wani cillata bayansa ya goyata sosai kafin ya gyara zaman igiyar jikinsa.
A hankali ya fara ta suwa sama cikin 茩warewa kwanakwanan na ganinsa suka fara jawo igiyar ruwan.
P.a ne yabi Ubangidan nasa da kallo yana tuna wani abu daya wuce amma ya rasa ko menene, amma Tabbas ganin Akeem goyo da Akeela ya tuna basa wani abu mai mata tu茩ar muhimmacin a rayuwarsa.
A fili Malam ya furta "Allahamdulillah biii rahmatiikaa"
Suna zuwa bakin ruwan yay wani irin baya yana daga tsaye yay wurgi da Akeela ta fa蓷i 茩asa ji kake "timmm" kanta ya bugu 茩asa amma ko motsi ba tayi ba saboda bata hayyacinta ta jima da sumewa.
Jikin Akeem na wani irin kyarma da rawa idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun yi bala'in tashi sai wuci yake na zafin zuciya da kuma sayin ruwan daya gama ratsa dukkan kofofin jikinsa.
Kai tsaye wajan Bala driver ya nufa, ganin haka yasa P.a ya mara masa y domin yasan anything can happen idan Akeem ya 茩arasa domin a wannan karan 蓳arin da jikinsa yake ya bayyana asalin zafi da kuma 茩uncin da zuciyarsa keyi, ya bayyana how sad he's.
Yana zuwa ya kalli Bala driver murya can 茩asa yace.
"Car keys?" Zare idanu Bala driver yay kafin ya fashe da kuka yace "Dan Allah dan Annabi kayi min suttura Babban mai gida, ka tausaya min kada ka kuran i don wanna lose my job dan Allah, dashi kawai nake kula da iyali na, na sani a made a mistake amma bani na tursasa 茦aramin Mai gida shiga ru..."
Gigitacciyyar tsawar da Akeem ya daka masa yana fa蓷in "Heyyy, car keys nace kaban, kada ka tunzura ni ka bari zanyi Shari'a dakai da ita kanta tsinanniyar datai Coursing wannan abun i hate her, idan ina da rai da lafiya billahi I'll take a revenge, you'll see mene zan, common my friend bani" da sauri Bala driver ya mi茩a masa tarin kyes 蓷in, huci kawai Akeem yake idanunsa a 茩asa domin duk abinda zai bai fiya kallon mutum ba, gyaran murya yay jin haka yasa p.a fa蓷in Md Adnan's phone's, his I.d card" wayar ya mi茩a masu kafin ya 蓷auki walet 蓷in dukkan wani card da ake amfani da shi ya bawa P.a.
Kai tsaye mota Akeem ya nufa zai shiga ko takan Yarinyar baibi ba, kafin ya shiga motar P.a yace "Sir" da sauri ya juya yana dafe kansa cikin ha蓷ewar fuskarsa nan nashi yace "what again P.a Al'kaseem Yahya gama?" Yadda ya kira full name 蓷in P.a yasa kowa na wajan kallonsa a sanyaye p.a yace "Abbu" ke kira.
Kamar bazai amshi wayar ba sai kuma ya amsa walking slowly yake tafiya yana baje gashin kansa wanda ruwa ya ji茩a daga can 蓳angaren Abbu yace.
"Son" marai-raice fuska yay ba tare da yace komai ba, jin haka yasa Abbu fa蓷in "Are You okey?" Nan ma shiru yay bai ce komai ba hakan yasa Ummi dake gefensa fa蓷in "Is everything okay?" Didi dake tsaye ri茩e da bakin zani tsohuwa ce sosai shekaru sun ja tace.
"Ihuu jama'a, bana fa蓷a ba? To kai dai Bukari ka haifi 蓷a baka haifi halinsa ba, yaro ba茩in hali yay masa yawa a to ai duk duniya ba sun shaida, jiya kana gani ilahirin tsiran daka kawo min ta tasss yabi dare ya sace, to 蓳arawo ne fa? Banda maye waye ne zaice wani tsire ehe? Ai saini da cinsa ya zame min dole amma ina dai ba fa蓷in wasa wallahi Bukari ka nemawa 蓷an ka magani bana son na fita ana min cune da baki ana gata can, jikanta maye ne, mece cin nama da zaro harshe waje....."
Shiru tayi Saboda saukar Muryar Akeem da taji ta wayar tana fa蓷in "Keeee!" Zare ido Didi tayi sai kuma ta fashe da kuka tana zare bakin zabi tana fa蓷in "to! A nan gidan duniya idan ban sawa Audil albarka ba wa zan sawa? Eh? Ta ka samu Iyaye da basu san komai ba ina nan ina jan casbie sai da nayi salati miliyan tamanin da shida to astagafirullah kamar dai bakai haka ba"
Girgiza kai kawai Abbu yay kafin yace.
"Friend ina son?" Ajjiyar zuciya Akeem ya sauke kafin yace "Abbu she killed my brother ta kashe mana Adnan" Mi茩ewa Abbu yay kafin yace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Adnan ya mutu?" Wane kalar zabura Didi tayi sai ga zani a 茩asa tama 茩asa magana.
Ummi bakinta ta rufe saboda kukan da yazo mata da sauri tayi bedroom 蓷inta, Mami kuwa idanunta kawai ta 茩urawa Abbu Allah yasa raguwar yaran duk suna makaranta Amani kuma tana bacci.
Cikin dauriya Abbu yace "Stay there Abdul-hakeem, in sha Allah on my way yanzu nan kuje gidan Baffa" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar tare da nufar part 蓷insa..
茦asa Mami tayi da kanta sai sauke Ajjiyar zuciya take, Didi kuka kuka ta fasa tana fa蓷in "Wanne gantalallan ne Adunan? Laa Muhammadur Rasulullah S.a.w ku tare ni kada naje 茩asa"

Kwantar da Akeela akai a 茩asa Ta蓳a jikinta Malam yay yaji wani mugun sanyi, a dai-dai lokacin har sarkin ruwa yazo amma neman duniya babu Md Adnan gaba 蓷aya suka rankaya zuwa gidan Baffa, suna zuwa Malam yace "Rabi maza ha蓷u min gaushi" babu jimawa ta dawo 蓷auke da gaushi Mi茩ewa yay yana fita yace "maza sauya mata kaya Wannan na jikinta yay sanyi da yawa" Murmushi kawai Baba Rabi tayi yana fita ta mi茩e tsaye tare da kunce bakin zani wata 茩aramar (Laya) ta 蓷auko tare da samun kan Akeela wajan tsakiyar kanta ta ha蓷a da Layar ta rufke gashin wajan layar da shige ciki.
Wani Murmushin ta sakeyi ita ka蓷an tasan abinda take kafin ta sauyawa Akeela kaya ta rufe ta da zani jikinta yay sanyi sosai kamar 茩an茩ara.
Har lokacin Akeem bai shigo gidan ba, yana cikin mota sallah kawai ke fito dashi.
Wajejen Magrib Abbu ya 茩arasu daga kano da Wudil, har lokacin kuma Akeela bata farka ba, jiki a sanyaye Abbu yace "Baka da laifi, infact Adnan taimako yaje yi, Allah ka蓷ai yasan abinda ya samu Adnan, yana ruwan? Mutuwa yay? Tafiya ruwan yay dashi no one's know! Tabbas idan nace banji zafi da ba茩in cikin abinda ya faru ba nayi 茩arya, amma ni musulmi ne waman 茩addararllahu ha茩茩a 茩adrihi, kuma Innallaha ba'assabirin zanyi addu'a zan saka ai idan har Adnan n raye Tabbas zai dawo gare ni"
Jinjina kai Malam yay kafin yace "haka ne, Ubangiji yasa Adnanu yana raye yaron 茩warai" Mi茩ewa Abbu yay yace "Ina ita yarinyar ya farka ne?" Girgiza kai Malam yay yace "A'a muje ka ganta" gaba Malam yay Abbu ya bisa a baya cikin tafiyar nan nashi irin na Akeem yana sanye da wata bugaggiyar shadda dark Ash sai jaddara sai 茩amshi yake.
Malam ne ya fara shiga sai Abbu yana shiga idanunsa ya sauka akan Akeela gaba 蓷aya tunaninsa ne ya tsaya cak, zuciyarsa na wani irin harbawa Kallonta yake tamkar zai cinyeta ko ya mayar da ita ciki, wani irin kallo ne mai kama da wanda ya kamo da soyayya! "Bukar! Bukar!" Da sauri yaja numfashi yana shafa 茩irjinsa kafin ya kalli Malam da sauri kuma ya juya yana kallon Akeela dafe 茩irjinsa yay ji yay wani mugun so da 茩aunar Akeela ya sauka a zuciyarsa har yana jin idan bai aureta ba zai iya mutu....


馃槀 Alhaji ka taro match, mata biyu? Eh? Yara sama da biyar kaga 蓷anya sabuwar nona kace kana so? Jama'a me kukace anya Abbu bai so zuciyarsa ba????


ANJIMA DA FARA PAYMENT TUN KAFIN NA FARA POSTING




*TSINTACCIYA*
NRML GRP: 鈧�300
VIP: POSTING SAFE+YAMMA 鈧�500
ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616


*FITATTU HU茒U馃敟*

TSINTACCIYA
Nimcyluv

Ba茩ar fata
Autar manya

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAN
Mss flower

Gaba 蓷aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 za ku tuntu蓳a. To show evidence of payment 08142105218




*SARAUTAR MARUBUTA* For more information馃槆
http://wa.me/+2348119237616
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*


NIMCYLUV

FITATTU HU茒U馃敟


_Dedicated to *ELEGANT ONLINE WTITER'S* Ina maku sahihiyar 茩auna mara algus鉂わ笍鉂わ笍_


EPISODE 4锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magani dani kai tsaye_*


Jiyayi Numfashinsa na wata iriyar fusga lokacin daya sauke idanunsa a saman 茩irjinta, cikin sauri ya zame idanunsa yana shafa fuskarsa.
Bai ta蓳a ganin halittar da yaji yana mutuwar so, irin son nan mai zautar da mutane irin Akeela, at least zai iya good 35yrs ko sama da haka, kusan ji茩arsa ma take ba 拼ar ba, ko zai ha蓷ata da yaransa sai dai suyi age mate da Aleema.
Malam ne yay gyaran murya kafin yace "zauna mana Bukar" zama yay still idanunsa akan fuskar Akeela kamar zai ha蓷iye ta, saboda wani mugun kyau da tayi masa a fuska, ga 茩irjin nan dam, so Ma sha Allah, But even her lips are looking luscious succulent and irresitable every tensed man.
Shafa fuska ya sake yi kafin yace.
"Baffa badai Akeela tayi wannan girman ba?" Murmushi Baffa yay yace "Wallahi Bukar" "Allah sarki, the last time dana ganta tana primary 2 ne" cewar Abbu ya fa蓷a murya a sha茩e.
A sanyaye Baffa yace.
"Kayi hqr Bukar garin ceto 拼ar dana haifa 蓷an cikin ka yay asara nasa rayuwar" kamar Baffa zai kuka saboda damuwa cikin damuwar shima Abbu yace "haba Baffa, da abinda ka haifa da nawa ai duk 蓷aya ne ko? Blood is thinker than water, koni i can do anything for this innocent gril, she deserved it" Murmushi Baffa yay zuciyarsa na masa zafi sosai Kafin yace.
"Ban san mene yasa Akeela tayi hakan ba, tana da hankali amma lalurar da Ubangiji ya jarabce ta dashi na neman zautar da tunaninta" da Mamaki Abbu yace "lalura?" "Eh! Tana da Amosa nin jini (SIKILA), wanda ke sonta tunda yaji labarin ciwonta yace ya fasa, bazai iya zama da mai ciwon SIKILA ba, haka nan taje ta shafa masa, shiyasa na yanke shawarar bawa wani auranta mai suna Malam Buba, yana da mata uku yara goma tsoho ne domin ya girme min, yace yaji ya gani zai zauna da ita a hakan, tun lokacin Akeela ta daina walwala na san bata son shi, to idan bata Aure sa ba wane zata aura? Eh? Kasan yadda ciwon SIKILA yake kamar Annoba a wannan lokacin musamman a wannan lokacin damuna da muke ciki, wannan dalilin yasa ta nemi kashe kanta ta wuta da bala'i"
Shiru Abbu yay Mamaki duk ya kamasa, yarinya like Akeela da ciwon SIKILA? Allah Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali.
Gyara zama Abbu yay cikin serious tone voice yace.
"Cutar sikila ko amosanin jini na 蓷aya daga cikin cututtukan da za'a iya cewa na neman zama ruwan dare, saboda yadda ake yawan samun yin aure tsakanin masu rukunin jini AS da AS ko SS da AS, amma Abu mafi muhimmanci Shine babu yadda za'ai ba tare da gamayyar 茩wayayen haihu ba mutum ya samu SIKILA, babban jahilci ne ma gamai cewa za'a shafa masa, ai ba tari bane, ko H.i.v SIKILA zan iya ha蓷ata da Asthma, amma Baffa batun zaka aura wa Akeela wani can banza bai taso ba, kai mata aure inda ake sonta kuma za'a kula da ita, na tabbatar he loves her just of her beauty and.."
Shiru dan baya jin iya cewa wani abun.
A hankali Baffa yace "To Bukar yay zan? Wayewar inda kuke da nan akwai bambanci sosai" idanunsa akan Akeela yace "Allow me to go with her, ka bani ita, zan ha蓷a ta da miji na gari wanda zai kula da ita, tai cikakken ilimi inda zakai farin ciki zan ha蓷a ta da yarana" ya fa蓷i maganar ba tare daya shirya ba, domin ji yake ko mintina goma bazai iya ba tare daya kalli Akeela ba, yay hakan ne saboda ya samu very close to her ya dasa mata masifafan son sa a Zuciyarta wanda Turawa suke cewa _ETERNAL LOVE_ yasan kuma soyayyarsa da ita ba zata ta蓳a zama _FORBIDDEN LOVE_ ba.
Jin muryar Sarkin ruwa a bakin 茩ofa na sallama yasa Baffa Mi茩ewa cikin sauri yay waje.

Yana fita Abbu ya mi茩e, cikin tafiyar nan wacce ya kejin kansa ontop, a hankali ya 茩arasa inda Akeela ke shimfi蓷e kamar ma matacciya,
茦irjinta dake sama da 茩asa ya kalla ganin hakan yasa ya tabbatar she still alive.
Tsaye yay a kanta yana sauke numfashi tare da lumshe idanunsa slowly kuma ya 茩ara bu蓷e idanunsa, kamar zai juya sai kuma ya sunkuya dai-dai kanta yana Kallon Zallar kyan fuskarta.
Hannunsa ya sanya ya 蓷an 茩ara zame zanin kanta nan take sumar kanta ta bayyana irin sosai 蓷in nan gata rabi ba茩a rabi jaa.
Wani cute smile yay yana yin 茩asa da bakinsa zuwa saman fuskarta bakinsa ya manna a goshinta tare da bata wani special kiss wanda ya kejinsa best kiss in his whole life.
Baffa ne ya kalli Sarkin Ruwan kafin yace "fatan an samu Adnanu 蓷in?" Girgiza kai Sarkin Ruwan yay yace "gaskiya babu wani labari, amma dai ga abinda muka samu" ya fa蓷a yana mi茩awa Baffa rigar jikin Md Adnan kar蓳a Baffa yay yace "to mungode 茩warai shi kuma Allah ya bayyana mana shi, idan yana raye ya kai sa hannu na gari" da Ameen Sarkin Ruwan ya amsa.
Har Baffa zai juya sai kuma ya nufi motar Akeem yana zaune zuwa lokaci ya zame rigar jikinsa daga shi sai singlet mur蓷a蓷蓷an 茩irjinsa ya bayyana, ga sumar nan har lokacin na zubda ruwa, banda sauke numfashi babu abinda yake.
"Mai sunan kawo" Baffa ya kira Akeem, gently ya 蓷aga kansa tare da sauke ganinsa akan Baffa kallo guda yay masa ya 蓷auke kansa yana taune le蓳ansa tare da lumshe gajiyayyun Maraitattun idanunsa.
"Nasan kana jin haushin na ne ko? Kana ganin kamar da gangan nai hakan ko, to wallahi tsananin son da nakewa yarinya ta yasa nai haka amma nama fika ba茩in ciki a yanzu

Please Login or Register in order to submit comment