Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hali muna bu茩atar a cire mana wasu ministocin saboda ba kowa yasan aikinsa ba, abubuwa suna faruwa kafin kuma suyi nisa muke son a dakatar dashi" juice 蓷in dake bakin mai magana da yawun shugaban 茩asa ya cire yana fa蓷in "daman za'ai zaman tattaunawa a zauran majalisar 蓷inkin duniya diyiwar a sauya wasu ministocin hadda ma ministan noma" a hankali Chief of staff Abdul-茩hadir Azeem ya 蓷aga kai tare da kallon Abdul-aziz Bamali shima kallonsa yay kowa kuma ya 蓷auke kai, bayan zaman tattaunawar aka tsayar da ranar yin meeting na musamman bayan anyi taron sickler day nan zaman tattaunawar ya tashi....
Abdul-茩hadir Azeem ana tashi motarsa ya nufa escorts nasa na biye dashi har zuwa Asoro a gida mai number 112 sukai parking yana fitowa ya nufi cikin ha蓷a蓷蓷an gidan nasa wata 茩yakkyawar zufa na yanko masa, yana shiga ya samu Jadda zaune tasha kwalliya ciki wani lace wanda zai iya 200k, tana ganinsa ta mi茩e tsaye cikin girmama tace "Wlcm Papin Ajmal" zama yay akan sofa gaba 蓷aya maids 蓷in gidan suka koma aikin su, ganin yanayinsa yasa ta 蓷auko masa Apple juice mai sanyi ta bashi amsa yay yasha bayan ya gama ya ciro Wayarsa tare da kiran wata number ringing 蓷in farko akai answering call 蓷in cikin tsananin tashin hankali yace "Abubuwa na neman rikicewa, Wannan yaron yay mana za茩on 茩asa, har yanzu a fuska ban san yaron da ma'aikatan nan suke bayani ba, sunansa kawai nake ji wai Hero, akwai bu茩atar muyi zama na musamman kafin zaman zauran majalisar 蓷inkin Duniya" shiru yay yana sauraran abinda wancan mutumin yake cewa kafin ya numfasa yace "okey, mu ha蓷u a kano zai muje Tahir guest palace muyi meeting a can" yana kashe wayar ya ajjiye yana sauke numfashi kallonsa Jadda tayi kafin tace "lafiya dai? Is everything ok?" Kai ya 蓷aga mata domin har yanzu bata san abinda yake faruwa ba baya kuma bu茩atar ta sani 蓷in, a hankali yace "Kunyi waya da Ajmal yau ne?" Kai ta 蓷aga tace "eh, yama samun Yarinyar da nake fa蓷a maka yake so 蓷in a yadda yace at this week zai dawo idan ya samu tabbacin aurenta sai aiwa su Uncle Azan magana" Mi茩ewa yay domin yana bu茩atar hutawa da kuma samun cikakken lokacin yin tunani akan abinda yake tunkaro sa, gaba 蓷aya bai tunanin hakan ba, lallai ko wanane wannan yaron yay musu 茩yak茩yawan sani ya nuna kuma ya fisu basira... Abbu ne zaune yana kallon Didi wacce ta gama idar da sallar zhur ga kuma Akeela kwace kusa da ita tana bacci, cikin 茩asa da murya yace "barka da juma'a Didi" shiru tai masa ta shiga duba warmers 蓷in da aka kawo mata na abinci, jin shirun yay yawa yasa Abbu fa蓷in "lafiya dai ko Didi?" A 蓷an harzu茩e tace "waye ne?" Cikin kwantar da murya yace "Bukar ne" ta蓳e baki tayi tace "Meye kuma Bukar Allah na tuba kamar wani gidan sikari" sai kuma ta kunce bakin zani ta fara matsar 茩walla tana fa蓷in "Allah dai yana gani ko kallon banza bai ta蓳a ha蓷ani da Wannan Yarinyar Tsila ba, wlh Allah ya so ni Bukari kaga shiyasa akace mutum ya dinga jin tsoran Allah ko? Yau dana ta蓳a yiwa yarinyar nan kallon banza dana shiga uku na lalace na ka蓷e har wandon jikina, amma dake zuciyata fess dake tsoran Allah ya gama cikata ci kanki ban ta蓳a cewa Tsila, lokacin da Ubanku yake raye ni yara akan titi nake tsintowa na rainesu har aure ni kaga kalar tawa baiwar kenan, to maza tashi Yarinyar baza ta mace min a 蓷aki ba, tun 蓷azo take bacci fargaba duk ta cikani na shiga bayi babu adadi gashi nan sai wani numfarfashi take" ta fa蓷a tana 茩ara goge 茩wallar daya zubu mata daga cikin idanunta, cikin sauri Abbu ya mi茩e tare da 茩arasa inda Akeela take kwance da sauri ya 蓷ago ta yana fa蓷in "Subuhanallah Babyn Abbunta what happened to you Suma take" da wani sauri Didi ta mi茩e tare da fa蓷awa Toilet, tashi Abbu yay 蓷auke da ita saboda ba wani nauyi gareta ba, yana fita Main Parlo Akeem na shigowa daga sallar juma'a yana sanye da wata blue black 蓷in shadda mai kyau, 蓷inkin jamper da kuma 拼ar ciki sai baza 茩amshi yake, fuskarsa kamar kullum a kame sai bakinsa dake motsawa alamar tasbihi yake, kallon Abbu dake 蓷auke da Akeela yay kallo 蓷aya yay mata ya 蓷auke kai cikin damuwa Abbu yace "Abdul-hakeem maza duba min Yarinyar nan suma take" da mamaki Akeem ya kalli Abbu ba tare da yace komai ba, shi mene nasa kuma cikin 蓷aga murya Abbu yace "magana nake maka" a 蓷an gajarce yace "Abbu akaita hospital mana" Ummi dake tsaye fuska a ha蓷e tace "Maza amsheta ka huce ba sai an 茩ara magana ba" 茩yakkyawar kamilalliyar fuskarsa ya 茩ara ha蓷ewa ganin Ummi na Shirin 蓷aga masa murya ga kuma yaran dake shirin zuwa wajan, cikin jarumta yasa hannunsa duk biyun ya amsheta wajan Abbu, kai tsaye kuma upstairs yay da ita yana mamakin rashin nauyinta da kuma abinda ya sanyata suma, amma idan ya duba yanayin ciwonsu sai yaga Wannan 蓷in ka蓷an ne daga sharrin sickler, wani side dake cikin part 蓷insa ya nufa da ita, ma dai-dai cin Clinic ne mai kyau da tsari, kwantar da ita yay akan bed kana ya zare babbar rigarsa ya ajjiye gefe, cikin 蓷an sauri ya ha蓷a drip da injection na suma yay mata, kafin a hankali kuma ya shiga duba jininta wani ka蓷an zare ido yay ganin yadda jininta yay mugun 茩arewa kai tsaye kuma ya fahimci shine ya sanyata suma, Wayarsa ya fito ya kira Abbu yana 蓷agawa yace "Abbu You need to come" yana fa蓷in haka ya kashe wayar a hankali ya dawo kusa da kanta ya zauna tare da kama hannunta, a hankali yake sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda kwana biyu zuciyarsa ke wani irin 蓷aukan zafi, gaba 蓷aya tunaninsa ya gama bashi wani abu da zuciyarsa ke raya masa, al'amarin da yake shirin sanya barin 茩asar ba tare da yay niyya ba, domin nisa da abinda zuciyarsa ke son kwa蓷ai ta masa zaifi akan yaci gaba da zama da abin very close to his heart wanda kuma ya tabbatar yafi 茩arfinsa ba koma zai ta蓳a samu ba, matseta hannunta yay dake cikin nasa hannun a hankali kuma yake duba 茩yakkyawar fuskarta wacce bai ta蓳a tsayawa yay mata kyakkyawan kallo ba sai yau, da sauri ya 蓷auke kansa yana jin zuciyarsa tamkar zata fasa 茩irjinsa ta fito, Abbu ne ya shigo da sauri sai kuma Ummi da Mami kallon Akeem Abbu yay yace "menene wlh a tsorace nake haka kawai" sakin hannunta yay tare da Mi茩ewa tsaye yace "tana bu茩atar jini" da sauri Abbu yace "ok 蓷auki nawa" kayan aiki Akeem ya 蓷auki ya fara 蓷aukan sample na jinin ya gwada yana gwada wata zufa ta yanko masa, jiri ya shiga kwasar cikin sauri Ummi ta ri茩e hannunsa tace "be careful" idanunsa akan Abbu ya kasa cewa komai sai zufar da take yanko masa tako wanne 蓳angare tari ya shigayi cikin sauri ya kwace hannunsa tare fa蓷awa bathroom a cikin fitar hayyaci yake tarin zuciyarsa kamar zata fito waje, bai samu sau茩i ba sai da wani gudan jini ya fito daga cikin bakinsa kana ya wanke bakinsa ya fito jikinsa a matu茩ar sanyaye idanunsa kuma har lokacin akan Abbu kamar daga sama su kaji Akeem yace "Abbu Akeela is your Daughter ko Baffan's Daughter?...


TSINTACCIYA na ku蓷i ne... Contact to subscribe.. 08119237616
3/1/22, 18:07 - Buhainat: Cikin tsananin mamakin abinda Akeem ke fa蓷a Abbu ya kallesa yace "pardon? Me kake fa蓷a haka?" Lumshe jajayen idanunsa yay cike da gajiya da kuma ciwon da yake cinsa a kwana biyun nan, ya wani cije lips 蓷insa yana fesar da wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya kafin a hankali ya 茩arasa wajan gadon yana bin Akeela da kallo.
Abinda ya gani yana son haifar masa da wani abu na musamman, ganin hakan kuma yaji babu abinda yake so a yanzu irin yabar 茩asar Nigeria baki 蓷aya,
Baya son zuciyarsa ta gasgata abinda idanunsa suka gane masa a yanzu, domin al'amarin ya girmama tunaninsa idanunsa ya 蓷auke daga kan fuskar nata, kafin ya juya ya kalli Abbu yace.
"Abbu kazo a 蓷auki jinin" ya fa蓷a fuskarsa a kame kamar ko yaushe ya kawar da abinda yake ransa saboda baya son kunnu wata fitina ko wani abu nada ban.
茦arasawa Abbu yay Akeem ya 蓷auki jinin leda biyu bayan ya tabbatar jinin Akeela dana Abbu yayi dai-dai, sanya jinin yay cikin wani waje domin ta cewa kana ya dawo ka蓷an ya kallesu gaba 蓷aya cikin 茩asa da Murya yace.
"Shikenan zuwa anjima zan sa mata" ya fa蓷a yana 蓷aukar babbar rigarsa, Ummi ce tace "Hero bakai breakfast ba, nasan yau Friday babu azumi, gashi lokacin sallar Asr ya tawo baka maganar cin Lunch naka what wrong with you" lumshe idanunsa yay tare da langwa蓳ar da kansa gefe a gajarce yace "a kawo min part 蓷ina" ya fa蓷a yana shigewa side 蓷insa dake daman a part 蓷in nasa ya kwantar da Akeele, yana shiga ya zube akan bed 蓷insa yana maida numfashi tare da dafe kansa da dukkan hannayensa baya son tuna abinda ya gani bare har 茩wa茩walwarsa ta samu damar gasgatawa, damuwa da tarin tunani sun ha蓷u sunyi masa yawa, har wani zazza蓳i ne yake neman kwantar dashi, idanunsa yay Wani irin jajirrr jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a,
A hankali ya mi茩e hannunsu dafe da cikinsa dake masa ciwo a 蓷an sunkuye ya cire kayan jikinsa daga shi sai boxer ya shiga bathroom tare da sakarwa kansa shower, wata kyakkyawar ajjiyar zuciya yake saukewa ajajjere kamar wanda ya shekara yana gudu, cikin jan numfashi mai wahalar gaske ya bu蓷e hakika da 茩yar yace.
"This is my destiny"
Ya fa蓷a idanunsa a rufe a hankali ya zare boxer na jikinsa ya 蓷aura alwala kana ya sanya bathtub a jikinsa ya fito da bathroom 蓷in 茩irjinsa bu蓷e ruwa da 蓷an tsiyaya.
Wajan first-aid box 蓷insa ya nufa yana zuwa ya bu蓷e runtse idanunsa Yay sosai ganin gaba 蓷aya maganin da yake sha ya 茩are babu ko 茩walli, ya mance da cewa maganin ya 茩are yanzu ina zai samu wannan maganin da yake wahalar gaske? Wannan 蓷in ma lokacin da yace New York ne yaje wani pharmacy ya siyi.
Wani wahalallan numfashi yaja jikinsa a matu茩ar mace ya nufi parlo Ko kaya bai sanya ba, azabar da cikinsa ke masa yasa ya fara fita daga cikin hayyacinsa,
Kai tsaye wajan fridge ya nufa ya 蓷auki Doxa drink tare da wani strowberry 蓷in ice cream wajan 3seater ya koma ya zauna tare da 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga girgiza ta, idanunsa rufe hannunsa dam茩e da 茩asan mararsa wacce take barazanar tarwatse masa saboda tsananin ciwo da azaba.
Ummi ce ta kalli Abbu tace "Is Akeem Alright?" Shiru yay dai Mami da tace "is hardly gsky yanayinsa ya sauya ko bashi da lafiya ne?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke tare da kallon Akeela yace.
"Abdul-hakeem yana tunanin shi babban ne, he can handle everything da zai farcing nasa, im he got mistake akwai abinda dole sai iyaye sun shiga,na jima da fahimtar cewa akwai abinda yake damun zuciyarsa, amma taurin kai da kuma zurfin cikinsa ya sanya ya ha蓷iye komai yake cin ransa" ya fa蓷a cikin zallar nuna tausayin Akeem har ransa, Ummi ta 蓷anyi Shiru sai kuma tace.
"Barin damuwa a ciki baya magani, I'll talk to him naga hatta wajan aiki yanzu ya rage zuwa" Mami dake tsaye tace "something is fishy" fita Ummi tayi tace "in sha Allah, alkairi ne" fita tayi zuwa main Parlo tana zuwa ta samu Didi zaune ta rafka tagumi, cikin kulawa Ummi tace.
"Didi lafiya dai?" Kamar wacce take jira ta fashe da kuka tace "wai da zan kai kaina wajan 拼an hisba ne kafin azo har gida domin da Tsila ta mutu ni za'a ce domin a 蓷aki na ta suma" Murmushi tayi tace "Haba Didi ai daman bata da lafiya yanzu ma da sau茩i jini za'a sanya mata" zare ido Didi tayi tace "jime? Jinin ubanme kamar wata mayya Allah na tuba" kitchen Mami tayi tace "Kiyi mata addu'a kawai Didi" abinci ta ha蓷awa Akeem mai 蓷an sau茩i a ciki wanda ta san yana so, tana fitowa ta samu Aleema da Afaf hadda Anup zaune a Parlo fuskarsu 蓷auke da damuwa banda Anup wacce take rera wa茩a, bata kallesu ba ta nufi upstairs da sauri Amani tace "Ummi Abbie na yana nan" kallonta tayi tana Murmushi tace "拼ar Abbie yana nan muje to"
Tafiya sukai har upstairs 蓷in a nan main Parlo 蓷insa ta samesa zaune yana shan ice cream sai ya motsa fuska yake, 茩arasawa Ummi tayi ta 蓷auke 茩afarsa dake kan table ta 蓷ura tray 蓷in lunch 蓷in.
Zama tayi kusa dashi hakan yasa da sauri ya 茩ara 茩asa da kansa yana kallon yatsun 茩afarsa, Amani ce ta kallesa tace "Abbie na kullum bana ganinka ina kake zuwa" shiru yay mata sai hannunta kawai daya kama ya ri茩e.
Cikin kulawa da kwantar da hankali Mami tace.
"Meke faruwa?" Idanuna dake a rufe ya bu蓷e tare da 蓷aga kansa ka蓷an ya kalli Ummi langwa蓳ar da kansa gefe yay ba tare da yace komai ba, kallon tsaf tayi masa kafin tace.
"Meke damunka? Hero ni uwace kana tunanin zanji da蓷in ganinka a haka? Ka duba yadda kabi ka rame ka sanyawa kanka damuwa kana son wani lokacin nazo naga gawarka ne? Damuwa bata zama magani fidda abinda yake ran mutum yana zama sau茩i a zuciyar mutum, wlh bana jin da蓷in yadda kake rayuwa a yanzu" hannunta ya ri茩e a taushashe yace "Ummie please" ha蓷e fuska tayi tace.
"Please what?" Amani dake gefensa tace "Ummi wai kiyi shiru" girgiza kai Ummi tayi tace "wato gaba 蓷aya kin gama gane yanayin babanki ko? Saboda sabo da shirunsa" kallon Akeem daya rufe idanunta tayi tace "idan ni uwace a gareka ina son a yanzu ka fa蓷a min damuwar ka, ko bazan iya yaye maka ba zan maka addu'a" wani irin kwa蓳e fuska yay tamkar yaro yana langwa蓳ar da kai muryarsa can 茩asa yace.
"Ummi Akeelerh" da mamaki Ummi tace "Akeela? Me tayi maka kuma?" Girgiza kansa yay domin wlh ban san lokacin da bakinsa ya furta hakan ba, cikin sakin fuska Ummi tace "kana sonta ne?" Ta蓳e bakinsa yay yace "Goodness yanzu lalacewa ta sami da zan so Yarinyar nan? Har abada Ummi" dry tayi tace "fa蓷i Gsky kada wata rana kazo kana 拼ar Murya" kamar zai kuka ya ha蓷e fuska yace "wlh dai har abada bana son Yarinyar nan ko 蓷aya har yanzu ina jin zafi da kuma ra蓷a蓷in rashin 蓷an uwana Adnan" ya fa蓷a yana dam茩e cikinsa sai a lokacin Ummi ta lura tace "Are u sick ne?" Girgiza kai yay bata 茩ara magana ba ta 蓷auki fatan doya wanda yasha kifi da kayan lambu ta zuba masa a plate tare da sanya masa spoon, hannunsu dake ri茩e cike da cikinsa ta zare da sauri yace "Auchhhiiii Ummieee" yay wani 拼ar 茩ara mai 蓷auke da sunan Ummi, "Uhm Allah ya shiryeka ciwo ma sai kayi masa zurfin ciki"
Ta fa蓷a tana mayar masa da hannun a hankali kuma ta shiga bashi abincin yana ci da 茩yar, tunda ya amshi abinci yau tasan cewa tabbas bashi da lafiya, Amani tace "Ummi nima zanci" jinjina kai Ummi tayi tace "jama'a na shiga uku uba da 拼ar me suka zama ne? Duk ni zan ciyar dasu" dry Amani tayi ta amshi abincin da Ummi ke bata, ka蓷an yaci ya 蓷auke kai yana 蓷aukar ice cream zai sha kwacewa Ummi tayi ta bashi gorar ruwa ka蓷an yasha ya mi茩e tsaye da 茩yar yana fesar da iskar azaba, yana nufar bedroom 蓷insa yace "Ummie black tea nake so a samin zuma da lemon" kai ta 蓷aga masa sai da Amani ta gama cin abincin ta kwashe kayan tare da kama hannunta suka fita.
Tsaye Abbu yay akan Akeela lokacin Mami ta fice a hankali ya zauna kusa da ita tare da kama hannunta yace.
"Babyn Abbunta soyayyarki ina jin itace ajalina, ban san wacce 茩addara bace Wannan, amma wlh Allah ji nake idan ban aureki ba mutuwa zanyi wlh Allah zuciyata zafi da ra蓷a蓷i take min, ki daure ki fahimci hakan ki amince min Babyn Abbunta Auta na" ya fa蓷a wasu hawaye Masu zafi suka saukar masa, hannunta ya zame domin yana 茩ara wani lokaci a nan zai iya aikata komai, a hankali ya sumbaci goshinta tare da fita, a tsaye a samu Akeem fuskarsa jajir wata fa蓷uwar gaba ta samu Abbu cikin dauriya Abbu yace.
"Ka jima da zuwa shine baka shigo ba" girgiza kai yay kafin a hankali yace "no yanzu nazo" ya fa蓷a yana shigewa ciki da ido Abbu ya bisa yana mamakin taurin zuciya irin na Akeem.
Yana shiga ya maida 茩ofar ya rufe kafin a hankali ya dafe saitin zuciyarsa yana fa蓷in
"Innalillahi wa'inna ilaihir, Subuhanallah Walahamdulillah wallahu akbar" ya shiga fa蓷a da sauri saboda jin zuciyarsa yay kamar zata fa蓷o daga cikin 茩irjinsa, ya 蓷auki wajan 5mnts a haka kafin yaji sanyi a ransa, ko inada take bai kalla ba ya shiga ha蓷a kayan 茩arin jinin, har zuwa lokacin bacci take saboda allurar da yay mata, jinin ya 蓷aura mata kana ya zauna a gefenta kanta, yana zama su Afaf suka shigo ganin yadda suka bu蓷e 茩ofar suka shigo babu ko knocking yasa ya ha蓷e fuska, tsayawa sukai bakinsu na rawa sukace "ina yini" da hannunsa ya nuna musu 茩ofa kallon 茩ofar sukai kana sukai kallesa a 蓷an tsawace yace "out" da sauri jikinsu na rawa suka fita, suna fita Anup na shigowa ganinsa yasa tayi dariya tace.
"Ashe kana nan, through kana part 蓷in ka" zama tayi akan kujera tana kallonsa sai kuma ta kalli Akeela 蓷auke idanunta tayi tana fa蓷in "Abbana yay min magana akan wanda na tsayar ni kuma nace kai na keso wlh yace zaiwa Abbu magana" a yadda ya 茩urawa Akeela idanu zaka 蓷auka ita take masa magana, a hankali ya 蓷an rankwafa kanta tare da kama hannunta ya ri茩e cikin nasa, gently kuma 蓷aya hannun nasa ya 蓷ura a 茩irjinta ya duba gudun Zuciyarta, sassanyar Ajjiyar zuciya ya sauke jin yadda ta 茩an茩ame hannunsa tana turo baki, 茩ansa ya 茩ara 蓷urawa a kan fuskarta yana sha茩ar 茩amshin dake fita a jikinta, a hankali yaji kuma zuciyarsa na 蓷an samun dai-dai-to daga zafin da take masa.
Mi茩ewa Anup tayi tana fa蓷in "Kana son hukunta zcuiyata ta hanyar Wannan mata galihun, komai zakai nasan har abada ita 蓷in ba matarka bace" sai a lokacin ya 蓷aga kansa tare dayi mata kallo 蓷aya ya maida idanunsa ga Akeela yana fa蓷in.
"Mara galihu? Hala a gidan wasu kika ganta?" "Gori za kayi min?" Sakin hannun Akeela yay yana mai shafa tattausan sumar kanta 茩arar bu蓷e 茩ofa yasa Akeem juyawa Ummi ce da Didi bai ce komai ba ya juya abinsa ya fita, kai tsaye wajan Abbu ya nufa yana zuwa ya samesa baya Parlo har zai fita sai yaji tsarinsa a bathroom 蓷insa, a hankali ya shiga tafiya har zuwa 茩ofar bathroom 蓷in, yana zuwa Abbu na fitowa kallon juna sukai Akeem ya 蓷an shafa 茩irjinsa yace "Are You okey?" "Sure" Abbu ya fa蓷a yana fita Parlo bayansa yabi kana ya nemi waje ya zauna cikin nutsuwa Abbu yace "lafiya dai ko Abdul-hakeem?" Har lokacin idanunsa akan Abbu yace "that boy Abbu" "which boy are you talking about?" Gyara zama yay kafin yace "Abbu wanda yazo wajan Yarinyar nan, bana son duguwar Magana if he really love her ya fa蓷awa iyayensa ai magana before Ramadan ai bashi auranta"
"Ikon Allah" kawai Abbu ya fa蓷a a ransa kafin yace "haka ne, amma Akeem anji ta bakin Akeela ko? Kada azo bata sonsa" lumshe idanunsa yay ya bu蓷e yace "I'll talk to her, aikin ma dana bata na soke ta zauna a gida" ya fa蓷a yana mi茩ewa tsaye, yana fita kuma Main Parlo Bala driver na shigowa kallonsa Akeem yay yace "Uhm" kansa ya sunkuyar yace "Babban mai gida wasu suke magana da Akeela" ya jima yana kallon Bala driver kafin yace "shiga dasu 蓷akin ba茩i" fita Bala driver yay shi kuma ya haura sama, a tsaye Bala ya samesa Ajmal sanye cikin wata sky blue 蓷in shadda mai kyau wacce akaiwa 蓷inkin half body yay Wani irin kyau kamar me, Bala ne yay musu iso har ciki, Karim na gaba Ajmal na bayansa, zama sukai babu jimawa Akeem ya shigo cikin wani tissue 蓷in yard milk colour mai Manyan zane, hatta farar singlet 蓷in jikinsa a na gani, hannunsa zube cikin aljihun wandonsa a haka ya nemi waje ya zauna, kamar yadda ya saba 茩afarsa ya 蓷ura a saman table yana girgiza ta, kamar bazai magana ba sai kuma ya mi茩awa Karim hannu yace "Assalamu alaikum" hannu suka ha蓷a kana suka gaisa da Akeem a hankali yace "who are you?" Girman kai ya ha蓷u waje guda dan haka Ajmal yace "I'm Ajmal" ba tare daya tambayi sunan mahaifi ba yace "Aiki?" Ajmal yace "Bank Manager" ta蓳e baki yay irin ko a jikinsa kana yace "Meye ha蓷in ka da Yarinyar da kake zuwa wajanta?" Kai tsaye yace "i love her, and I'm ready to marry her" jinjina kai Akeem yay kana yace "ka turo magabata kafin na gudanar da bincike akan ka, and wanne bank?" Kai tsaye yace "U.b.a" mi茩ewa yay kana ya nufi waje da sauri Karim yace "zamu samu ganinta?" Ba tare daya kallesu ba yace "she's sick sai ko gobe" yana fa蓷in haka ya koma cikin gida daga nan kuma key car 蓷insa ya 蓷auka tare da ficewa daga gidan baki 蓷aya, Karim ne yace "Ajmal wannan yayanta ne, domin naga kama amma guy 蓷in ya ha蓷u ga tsare gira sai dai 蓷an zafin kai ne" ka fa蓷a Ajmal ya 蓷aga yace "meye nawa dashi muje a gobe na keson komawa Abuja na fa蓷awa Papi komai amma sai nazo naga jikin nata" fita sukai suma suka shiga mota.
Akeem har dare bai dawo ba sai wajan 10 na dare ya dawo, lokacin jinin ya 茩are Ummi ta mayar mata da wani bayan tayi sallah taci abinci ka蓷an, yana shigowa gidan bacci na 蓷auke ta.
Wanka yay ya sanya kayan bacci lokacin da 茩yar yake 蓷aga 茩afa saboda ciwon da cikinsa ke masa, Parlo ya dawo ya kira P.a suka fara magana a nan p.a yake fa蓷a masa Abdul-aziz Bamali yay musu mail akan yana bu茩atar ganinsa.
Ajjiye wayar yay yana danna system 蓷insa a hankali yake cin cake 蓷in dake gefensa har 1 na dare yana zaune.
Cikin dare Akeela ta farka wanda yay dai-dai da 茩arewar jinin da aka 蓷aura mata, idanunta ta bu蓷e da 茩yar tana sauke numfashi sosai taji da蓷in jikinta sai kuma ciwon 茩irjin data tashi dashi, bata da dauriyar ciwon ko ka蓷an saboda haka kuma ta shigayi a hankali tana ri茩e 茩irjinta, tsaiwarsa ya gyara ka蓷an tare da sanya hannunsa ya kunna hasken room 蓷in, nan da nan hasken ya cika wajan, hannunsa ya sanya tare da kama nata ya zauna bakin bed 蓷in a hankali ya zare allurar hannunta ya cire jinin, idanunta data rufe ta bu蓷e tare da kallonsa shima ita yake kallo kafin ya numfasa murya can 茩asa yace "Meye?" Kwa蓳e fuska tayi sai kawai ta fashe da kuka tana kwace hannunta, kasancewar bed 蓷in babba ne sosai yasa ya hau kai, tare da sanya hannunsa duk biyun ya 蓷aga ta cak ya kwanta inda take tare da mayar da ita saman cikinsa a dai-dai kunnanta yace "shiii ya isa" turo baki tayi tace "Ni ka saike ni tunda kai 蓷an is..." Ba 茩arasa fa蓷a ba yay saurin rufe mata baki da hannunsa yana binta da kallo a hankali cikin sanyin murya yace "I miss You so much Peto" da sauri ta 茩ara dubansa cike da tsoro inda yasan sunan tace "Hamma Akeemmm ina kasan sunan?" Lumshe idanunsa yay yace "kina son sani?" Kai ya 蓷aga masa yana 蓷an cije bakinsa yace "ok kawo kunnanki" juya fuskarta tayi tare da nuna masa kunnanta, bakinsa ya 蓷ura a kunan a hankali ya 蓷an cije ta a fatar kunnan da sauri tace "Auchhhiiii zafi" shafa kanta yay yace "Ni ba wannan mugun yayanki bane, ni Bobbo ne" da sauri ta ware idanunta cike da 茩uruciya tace "to ya naga kuna kama" 蓷an lumshe

Please Login or Register in order to submit comment