Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dake gefen bed 蓷insa lokacin ya 蓷auki wata red 蓷in Armless ya saka tare da sauya perfume 蓷in jikinsa,
Ya mi茩ar da 茩afafuwansa gaba 蓷aya zuwa kan 蓷aya sofar yana Ka蓷awa a hankali idanunsa manne cikin glass yana operating system 蓷in, hannunsu ri茩e da HDA fresh fruit Yana sha ka蓷an, tsaye tayi a gefe guda tama rasa ta inda zata fara sai rarraba idanu take gaba 蓷aya ta mance da abinda ya faru a Gusto Restaurant domin bashi ne a ranta ba, cikin gajiyawa da tsaiwar da take masa aka yace "have your way idan ba cinye ni zaki ba" baki ta murgu蓷a masa kamar yana kallonta yace "Uhm" cikin rashin kunya tace "wai kaban kaya" har lokacin idanunsa akan System abinda bata sani ba duk abinda take yana ganinta hakan yasa bai ma 蓷aga kansa ba, ganin yadda yay mata banza yasa tace "tafiya za muyi" a takaice yace "owk" tace "kayan" gently ya ajjiye system 蓷in tare da 蓷aga idanunsa ya kalleta sosai kamar ba ita ta gama yi masa kukan shagwa蓳a ba yanzu cikin nutsuwa da kamewa yace "kin ban ajjiya ne?" Girgiza kai tayi tace "Ohhu! Nidai haka Ummi tace min" Mi茩ewa yay daga zaunan da yake ya shiga Kallonta frm head to toe, kafin a hankali ya shiga takawa zuwa inda take yana zuwa tana ja baya cike da tsoran Abuja zai mata,
Sai da taje bango Ya ya tsaya tana rufe idanunta ya jima yana 茩arewa fuskarta kallo kafin ya ran茩wafawa dai-dai kanta yace "tsammaci abin baki tsammani ba" idanunta ta bu蓷e tace "bangane ba" gira ya 蓷aga yace "I love You" idanunta ta 蓷auke daga garesa tana jinjina 茩arfin halinsa juyawa yay abinsa tare da 蓷auko kayan ya bata, amsa tayi tana murgu蓷a baki yace "baza kici kin gode ba" hararsa tayi tace "Eh 蓷in" tana juyawa da niyyar barin bedroom 蓷in yay saurin sanya hannunsa ya kama nata kafin tai magana ya ha蓷ata da jikinsa yace "take care of yourself" yana fa蓷in hakan ya saketa tare da shigewa bathroom, sandarewa tayi a wajan bata san mene yasa baki 蓷aya bashi da kunya ba, fita tayi tana fita Anup taja tsaki Mami kuma ya 蓷an kalleta sai Ummi da tace "me kika tsaya yi ne" shiru tayi mata tana shiga part 蓷in Didi, ta sameta zaune tana jin Redio, daga tsayan tace "zamu tafi" kallonta Didi tayi tace "to ni daga ni sai ni bani da abinda zan baki Tsila, duk sun barni a gantale da cewa nayi ko kai da 茩afa na kaza ne ana bari na insiyar na samu taro da sisi, Amma shiru kin ganni nan hqr ne dani da kuma tawakkali" murmushi kawai Akeela tayi tare da ficewa lokacin su Ummi sun duba kayan ta zuba mata cikin trolley bag, Baba Rabi tace "ki kula da magani" tace "In sha Allah Mama" Ummi tace "Allah ya kiyaye Aleema ki kula da ita kin san ba saba fita tayi ba" Aleema tace "in sha Allah Ummi bye" fita sukai gaba 蓷aya Anup a gaban mota, Mami a gidan tsakiya ita da Afaf Akeela da Aleema a gidan baya, motar su na fita Akeem yaja numfashi tare da juya zuwa cikin gym 蓷insa.
Asheer ya kalli Dad yace.
"Dad tun 蓷azo kake son fa蓷a min wani abu ka kasa, please feel free Dad na kasa fahimta Meema ta fara ja baya dani tunda ta samu lafiya ina yawan ganin abubuwa a cikin idanuna, 茩wa茩walwata kamar zata tuna min wani abu haka na keji ina jin ciwon kai sosai Dad, so please ka fa蓷a min koma mene"
Ajjiyar zuciya Dad yay yace "Asheer my son duk abinda na fa蓷a ka fahimce ni nasan kana da dauriya banyi kuma hakan dan son zuciya ba, sai dai ina ganin shine mafita sosai" kallon Dad yay kafin yace "In sha Allah Dad" gyara zama yay sosai kafin yace "Asheer a zahiri ba nine mahaifin ka ba, nima tsintarka nayi......" Ya kwashe komai ya fa蓷a masa, tun kafin ya gama Magana wata zufa take yankowa Asheer ta ko'ina a jikinsa, tsoro da razani ya ratsa masa kofofin Zuciyarsa cikin damuwa yace "Dad do you mean babu wanda yasan waye ni? Hatta ni kaina ban san wane ni ba? Bani da kowa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" girgiza kai Mom tayi tace "kana damu kana da Meema, kada ka damu kanka in sha Allah soon zaka tuna waye kai 蓷in" Ajjiyar zuciya kawai ya sauke idanunsa sun cika da 茩walla amma ya kasa fitar dasu, a hankali kuma Dad yace "Kana da Meema, Meema is your wife Asheer" Already Meema ta san da maganar sbd Mom ta fa蓷a yana 蓷aga idanunsa suka ha蓷a ido da sauri ta juya tare da shigewa cikin part 蓷inta kunya duk ya cika mata zuciya, shirun da yay yada Dad cewa "fatan zaka amshi Meema hannu biyu tare da 茩addarar data fa蓷a mata, domin ban sani ba ko har yanzu akwai Sauran rashin lafiyar a tattare da ita, nayi tunani babu wanda ya dace ya samu auren Meema sai kai saboda sha茩uwa da kukai da juna, ban san mene yasa ba amma Meema da kanta ta za蓳i fuskar da za'a saka maka, wannan ka蓷ai yasa na san cewa akwai dalili, koda baka sonta nasan Tabbas wata rana za kaso ta in sha tashi kaje" Asheer zama yay kamar wani statue,
Ba'a san waye shi? Meema matarsa ce? Abubuwan da suke masa yawo a zuciya kenan, wanda kuma suka sanya masa damuwa a cikin zuciyarsa kenan, Mi茩ewa yay ya nufi part 蓷in sa, yana zuwa ya kwanta yana al'ajabin abun a kansa tare da matsawa kansa son tunana abinda ya shige.
Da daddare Asheer ya dawo daga sallar Issh膩 jikinsa sanye da jallabiya kai tsaye kuma bedroom 蓷insa ya shige tare da zama yana danna Wayarsa yana jin yadda kansa ke masa ciwo sosai, Mom dake Parlo suna dinner tace "Meema ki kai masa dinner part 蓷insa" shiru tayi kanta a 茩asa sai dai Mom da gaji tace "Maryam dake nake" Mi茩ewa tayi tsaye cike da kunya amma ta kasa cewa komai tray 蓷in ta 蓷auka lokacin tana sanye da jallabiya ta 蓷aura 茩aramin hijab a kanta, a hankali take Knocking 茩ofar daga can ciki yace "come in" kamar ba zata shiga ba sai kuma ta shiga yana zaune lokacin ya zame jallabiyar jikinsa babu riga sai 3gauter a jikinsa, da Sauri ta 蓷auke kanta tare da ajjiye tray 蓷in zata juya yace "taimakamin da bottle of water Anuty Meema" wata kunya ce ta kamata har lokacin kuma bata kallesa ba, ta nufi wajan fridge ta 蓷auko masa mai sanyi guda 蓷aya, bashi tayi ya amsa yana tashi zaune tare da 茩are mata kallo komai nata ya sauya kamar ba ita ba, she's younger than her age, tana bashi ta juya yace "ina zaki?" Tsayawa tayi kanta a 茩asa Mi茩ewa yay tsaye tare da nufar inda take yana zuwa yasa hannuna ya juyo da ita suna farcing juna yace "Uhm" juya masa tayi ita abin kunya ke mata wai 茩aninta shine zai zama mijinta murya a kasalance yace "Muna fa蓷a ne?"
Girgiza masa kai tayi yace "to meye ake juya min baya haka" shiru tayi sai kuma tace "eat your dinner" girgiza kai yay yace "a'a" tace "why" kai tsaye yace "bana jin da蓷i" da sauri ta 蓷aga Idanunta tare da juya ta kallesa tace "what happened to you Meke maka ciwo" ganin yay shiru yasa ta mi茩a hannunta zata 蓷ura a wuyanta ba zato taji ya 蓷aga ta cak bai tsaya ko'ina ba sai kan bed da sauri ta runtse idanunta Zuciyarta na halbawa lokacin da taji bakinsa akan nata..
3/12/22, 00:29 - Buhainat: Idanunta ta runtse tana sauraran abinda Asheer yake mata, gaba 蓷aya kunya ya gama kamata duk Yadda tasu yana shi abinda yake 茩o茩arin yi amma abin ya girmama tana kallo yay abinda ya keso kana ya 蓷auke ta zuwa bathroom, bayan sun gyara jikinsu ta sanya Jallabiyar sa ne suka fito yana tsokanarta tura baki gaba tayi tace.
"Allah bana so"
Dariya yay mata yana zama tare da kama hannunta ya zaunar da ita a gefensa yace.
"Ni kuma ina so"
Rufe fuskarta tayi a hankali kuma cikin serious tone yace.
"Maryama"
Yadda ya kira sunanta a nutse yasa ta 蓷ago kanta tare Kallon cikin idanunsa a hankali tace.
"Uhm" gyara zama yay ya ri茩e hannunta sosai kafin yace.
"Tell me something"
Idanunta ta juya tace "what?" Yace "do you love me? I mean kina son Aure na dake?"
Kasa magana tayi domin kwarjinin da yay mata hakan yasa ta sunkuyar da kanta 茩asa cikin lallami yace "it's okay, na fahimta zoki kwanta to"
Ya fa蓷i hakan yana 蓷aukan Wayarsa tare da yin dailing number Akeem wacce ya amsa,
Wayar nata 茩ara ba'a 蓷aga ba, haka nan ya samu kansa da son yin magana da Akeem 蓷in ba tare da wani dalili ba.
A kira na uku Akeem ya 蓷aga hakan yasa Asheer cewa.
"Hello"
Akeem time 蓷in yana part 蓷insa tare da p.a suna yin magana akan kiran da Abdul-aziz Bamali yay masa kamar ba zai magana ba sai kuma yace.
"Assalamu alaika" ajjiyar zuciya Asheer ya sauke kafin yace "I'm sorry bro kana lafiya?" 茒an jim yay kafin yace.
"Who am i speaking with?" Asheer yace "Asheer Ahmad Adil, na amshi number ka wajan taron da akai 2days back" jinjina kai yay yace "uhm kana lafiya ya iyali" Murmushi Asheer yay tare da kallon Meema wacce take kallonsa yace "Allahamdulillah ya naka iyalin" a hankali Akeem yace "Allahamdulillah" shiru duk sukai Asheer dai ya kasa juriya yace "You look like familiar"
Meema wacce take sauraran su tace "Bro ina yarinyar dana gansa da ita" Asheer yay Murmushi yace "daman na kira ne kawai mu gaisa" Akeem na amsar File 蓷in hannun P.a yace "thank you" Asheer na 茩o茩arin kashe kiran Meema ta amsa tare da fa蓷in "Uhm kana lafiya" tsayawa cak Akeem yay daga duba file 蓷in, dalilin saukar Muryar Meema da yaji,
Muryar daya yake dai-dai da bugawar zuciyarsa dama Numfashinsa baki 蓷aya, Tabbas yasan mai Muryar,
Amma a yanzu yasan ba ita 蓷in bace kawai ka mancecrniya ce, shirun da yay ya sanya Meema fa蓷in "Hello"
Sai a lokacin yaja idanunsa ya lumshe yana sauke numfashi kasala da kuma kewa ya saukar masa,
Cikin 茩asa da Murya yace "Allahamdulillah" jin hakan yasa Meema fa蓷in "ina matar taka?" Ware fararan idanunsa yay yana mamaki sai kuma yace "Mata?" Tace
"Eh, wacce na ganku tare ranar taro" numfashi ya sauke yana girgiza 茩afarsa yace "lafiyarta lou" ya fa蓷a cike da girmamawa da kuma zallar ladabin daya samu kansa ciki,
"Is she your wife?" Maganar data samu kanta da furta wa kenan wanda ya sanya Asheer kallonta tare da juya idanu alamar "why do you asking?" Kallonsa tai tana 蓷auke idanunsa saboda sumbatar goshinta da yay, a hankali Akeem yace.
"In sha Allah" Murmushi tayi tace "I'm happy for you, Allah yay maku albarka" cikin kasalar daya samu kansa yace "Ameen, Ngd" sallama sukai suna gamawa Asheer yace "mene yasa kika karanci likita?" Tace "saboda ina so" yace
"To ba dashi kika dace ba" idanu ta juya tace "why?" Yace "Are You questioning me?" Gira ta 蓷aga masa tace "Of course" yace "uhm da lawyer kika dace wannan tambayar naki is too much" mi茩ewa tayi tana fa蓷in.
"Uhm good night" shiru yay mata ya koma ya kwanta abinsa yana danna Wayarsa hankali kwance ganin Hakan yasa tace "Baka da lafiya ne" still Shiru yay mata cikin damuwa ta dawo kusa dashi tare da bu蓷e baki zatai magana kafin ta 茩arasa ya jata zuwa bed tare da rufe su da duvet ya kashe light.
Akeem kuwa suna gama wayar ya kalli P.a tare da juya file 蓷in hannunsa yace.
"Zanyi signing 蓷in gobe ok" jinjina kai P.a yay kafin yace.
"Gaba 蓷aya an kammala aikin sabon takin da akai, kuma anyi selecting na duk garin da za'a kai, amma har yanzu akwai wanda suke 茩orafi akan takin kwanaki"
Gorar ruwan daya 蓷auka ya kai bakinsa sai daya sha sosai yace.
"Ka tabbatar da kyan wannan an samu nafdac ta duba" p.a yace
"Yana da kyau sosai, komai anyi sa bisa tsari kamar yadda kake bu茩ata, kayan aikin duk daka sanya a nemu an kawo"
A wannan karan hankalinsa gaba 蓷aya yana kan system ba tare da yace wani abu ba, gane shirun nasa yasa p.a fa蓷in.
"An samu matsala sosai a zauran majalisar 蓷inkin Duniya wanda yakai ga rikici sosai aka tashi daga tattaunawar bayan an tabbatar da cewa an sauke ministoci guda 10 cif daga kujerun su, haka kuma an maida sabbin ministoci guda 10 but till now ba'ai mentioning name's 蓷in su,amma jiki na yana tabbatar min cewa Tabbas akwai sunanka"
Yana gama fa蓷in maganar Akeem ya mi茩a masa wata gorar ruwan mai sanyi yace "drink"
Ba musu ya amsa ya fara sha kana ya mi茩e yace.
"Goodnight" idanun Akeem akan system yace.
"Bil khairan alal khair send my regards to Momcy" yace "I'll" ya fa蓷i hakan yana fita saboda dare yayi.
Yana fita Akeem ya mi茩e tare da rufe 茩ofar part 蓷insa bayan ya duba ko'ina na gidan ya tabbatar komai lafiya,
Wanka yay ya sauya kaya zuwa white cotton pajamas,
Ya fesa perfume tare da sanya minti a bakinsa, kwanciya yay yana lumshe idanunsa fuskarta ya fara yi masa yawo hakan yasa ya 蓷an mirgina ka蓷an tare da jawo pillow ya rungome, time ya duba yaga 11:03 ya tabbatar yanzu tayi bacci, idanunsa ya 茩ara rufewa bakinsa 蓷auke da addu'ar Allah yasa bacci ya 蓷auke sa, sai wajan 3 na dare ya samu bacci ya 蓷auke sa.

ABUJA ASOKORO
Sai wajan Issh膩 jirginsu ya sauka saboda jiran da sukai airport,
Suna sauka wata mota tazu 蓷aukar su, kai tsaye aka nufi dasu Asokoro gida mai number ta 111, gaba 蓷ayansu suna a gajiye ne musamman Akeela da bata saba hawa jirgi ba, sai abin yay mata yawa domin har wani zazza蓳i ta keji,
Gashi sam bata da sakewa musamman yanayin yadda taka mutane a cikin gidan,
Duk sai ta zama wata Uncontactable, suna shiga wata tattijuwa suka fara cin karo mai suna Dada, tana zaune cikin shiga ta alfarma ga wasu 拼an mata kusa da ita, da alamar jikoki ne,
Sai wata daga can gefe mai suna Fati, daga alama bata son mutane sosai, Murmushi Dada tayi tace.
"Ma sha Allah, lale lale da zuwan kishiyoyi"
Aleema ce tace "Lallai ma tsohuwar nan kina hutawa" Dry Dada tayi tana fa蓷in "Yarinya yanzu ko a kasuwa aka samu nida ke sai an siye ni kina zaune" Afaf tayi saurin fa蓷in "Allah ya sauwa茩e waike Dadan nan Meke kika 蓷auki kanki ne?"
"瞥an mata" ta bata amsa idanunta na sauka kan Akeela wacce take tsaye kanta a 茩asa,
Babu wacce tace mata zauna hatta Mami banza tayi da ita, sai a lokacin Dada tace..
"Ba茩uwa mukai ne" juyawa sukai gaba 蓷aya harda Fati suka kalli Akeela, da 蓷an damuwa Aleema tace.
"Dada 拼ar Baffa ce fa"
Juyawa Dada tayi ta kalli Mami tace.
"Khadijah itace wacce kike fa蓷a min ko? Allah sarki" Mami ta bu蓷e baki da 茩yar tace "Eh Dada"
Sai a lokacin Akeela ta 蓷aga kanta suka ha蓷a idanu da Dada a hankali kuma ta dur茩osa cikin muryarta mai sanyin nan tace "Ina yini Dada"
Ta fa蓷a kamar yadda taji suna kiranta dashi, Murmushi Dada tayi tace.
"Lafiya Allahamdulillah ya 茩arin hqri?" Tace "Allahamdulillah" Aleema ce ta Mi茩e tace "Dada yunwa na keji" Dada tace
"Ai kuwa duk cocon basa nan, saboda dare yayi" cikin sauri Anup tace
"Akeela ko zaki mana?" Da idanu ta kalli Anup ba tare da tace komai ba tana 茩o茩arin yin magana Mami tace
"Me zai hana tayi itama za taci ai, ki nuna mata kitchen Afaf kuje kuyi wanka kafin ta gama" Mi茩ewa tayi ta nufi part 蓷in da take sauka idan tazo, Anup kuma ta mi茩e tana wani irin yin murmushi kafin tace "Follow me na nuna maki kitchen ko" a sanyaye tabi bayan Anup tana jin yadda zafin zazza蓳in ke son cin 茩arfinta suna isa kitchen ta nuna mata ita kuma ta juya.
Mi茩ewa Dada tayi duk suka shige part 蓷insu, ya rage sai Fati wacce har lokacin babu wanda ta kula sai danna waya take abinta.
A hankali Akeela ta fara duba kayan kitchen 蓷in komai akwai ta rasa mene zatai mai 蓷an sau茩i haka, ganin babu lokacin yasa ta fara 蓷aukan wani kifi guda uku manya ba bushasshe ba, 蓷anye ta wanke tare da gyarawa ta kunna gas kana ta 蓷ura tukunya ta sanya kifin, albasa ta yanka manya manya dai ta zuba Ginger a ciki, kana ta fara feraye dankalin turawa, tana gamawa tayi blending kayan miya babu tomato's, lokacin kifin ya gama, cikin 蓷an sauri ta soya kayan miyan tare da 蓷ura sanwa yana tafasa bayan ta sanya maggi ta zuba dankalin tare da dafaffiyar albasar,
tare da kifin ta rufe, pineapple juice ta fara ha蓷awa mai zu蓳o, tana gamawa ta sanya fridge lokacin gaba 蓷aya gidan yay shiru, tsaye tayi tana duba wayarta yau gaba 蓷aya ba suyi waya da Ajmal ba, 5mnts ta 茩ara ta gama girkin ta zuba cikin warmers, tare da fita ta waje, tana fita Mami ma fitowa cikin shigar bacci kallo 蓷aya tayi mata tace.
"Kin gama" kai ta 蓷aga mata tace "kije to kiyi wanka kice masu su fito" ta fa蓷a tana nuna mata,
Part 蓷in da suke, cikin gajiya take tafiya da 蓷an sauri taja baya ganin wata mace ta fito kana kallon matar kasan ba kirki gareta ba,
Kallon Akeela tayi tace "Ke kuma fa?" Jikinta ta 茩an茩ame tace 'ina yini" tsaki taja tana yin waje abinta, jikin Akeela na rawa ta shige ciki duk sunyi wanka sunyi sallah Afaf na ganinta tace.
"Kin gama ka ruwa can na ha蓷a maki" Murmushi tayi tace "thank you"
Fita duk sukai ita kuma ta shige bathroom domin yin wanka.
Suna fita suka samu Mami duk ta zuba masu fatan dankalin a plate tare da juice 蓷in, zama sukai suka fara ci sai a lokacin Mami tace.
"Fati waike baki iya gaisuwa bane? Wlh Aunty Yana kin sangarta yarinyar nan"
Matar data ha蓷u da Akeele mai suna Yana tace "Rayuwa ce kowa abinda yay niyya shine yake, Anup meet at my room" ta mi茩e tare da barin wajan,
Anup kam sai da taci plate biyu ta mi茩e, babu jimawa Akeela ta fito sanye da duguwar riga peach mai kyau 蓷aya daga cikin wacce Akeem ya siya mata, ta 蓷ura wula a kanta, kanta a 茩asa ta 茩arasu wajan Aleema taja mata kujera, kallo guda Fati tayi mata ta 蓷auke tana ci gaba da cin Abincin, zama Akeela tayi Afaf tace "Mami ina abincin Akeela?" "Daman ba taci ba?" Kallon Akeela Aleema tace "kinci?" Girgiza kai tayi tace "ina gamawa Mami tace naije na wanka na kiraku" Mi茩ewa Mami tayi tace
"Ki dafa wani to domin an cinye" gaba 蓷aya suka kalli Mami Afaf kamar tai kuka tace "Amma Mami ya haka?" Ha蓷e fuska Mami tayi tace.
"The you have any problem Afaf?" Girgiza kai tayi tace "noting"
Mi茩ewa Akeela tayi cikinta na wani irin kukan yunwa amma ta daure ganin hakan yasa duk suka mi茩e Aleema na fa蓷in.
"Muje na rakaki kiyi ni ban iya ba" girgiza kai tayi tace "No, na 茩oshi" "Are You sure kin 茩oshi?" Cewar Afaf kai ta 蓷aga tana zuwa ta hau gado ta kwanta, gaba 蓷aya tausayinta ya kama su da sun haka ne da basu ci nasu ba,
Wayarta ce ta shiga ringing a hankali tai answering tana manna wayarta a kunne tare da fa蓷in.
"Hello" ta fa蓷a a sanyaye saboda juyawar da cikinta keyi, Ajmal dake kwance yana fama da nasa ciwon yace "what happened with your voice?" Kamar ba zatai magana ba sai tace "bacci nayi ne" ajjiyar zuciya ya sauke tare da fa蓷in "how are you my beauty? I miss you so much kamar nai hauka" Murmushi tayi tace "How are you" yace "I'm fine kefa ya jikinmu" shiru tayi kafin tace..
"Baka da lafiya ne?" Kamar tana kallonsa ya girgiza kai tare da fa蓷in.
"Lafiya nake, soon Zaki zama Matana dat why nace jikinmu" lumshe idanunta tayi saboda tunawa da maganar Bobbonta da tayi kafin kuma tace.
"Ina Abuja fa" da sauri ya tashi zaune cike da mamaki yace "Are You serious Wify?" 茒aga kai ta yi tana jan numfashi sosai ta kejin yunwa amma ko ruwa bata samu damar sha ba,
A sanyaye Ajmal yace.
"Uhm Get ready da safe zan zo" zare ido tayi tace
"A'a please kaga bana gida kuma" yace
"Kuma me? Kada nazo na ganki abinda baki sani ba tuni ankai ku蓷in na gani ina so kuma an bani ke, na kuma sanya lokacin auren mu wata biyu masu zuwa"
Zare ido tayi tana jin gabanta na fa蓷uwa sosai sai kawai tayi shiru, Ajmal hannunsa akan mararsa yana aikin nasa daya sama, a hankali kuma yake sauke numfashi wanda har cikin kunnanta take jiyo sautin fitar numfashin nasa cike da mamaki tace.
"Are you okay" shiru yay mata saboda wata zufa dake yanko masa a lokacin gab yake da samu salama cikin damuwa tace.
"Baka da lafiya ne?" A hankali yace "uhm" tace "Meke damunka" cikin 茩asa da Murya yace "i need you please ina son ai auren mu nan da 2 to 3week mana" shiru tai masa jin abin nasa yana girma tace "bye" yace "wait" shiru tayi yace "Abuja ina?" Tace "naji ance Asokoro" a hankali yace "okey ki kula i love You" kashe wayar yay yana 茩ara matse mararsa lokaci guda kuma ya 茩an茩ame jikinsa waje guda yana fidda numfashi.
Da Subhi kuwa Akeem ne yake sakkowa daga strains 蓷in bene, yana sanye da tattausan Embrodiery Islamic jallabiya cotton ash, yana fitowa ya samu Abbu tsaye yana jiransa a tare suka nufi masjid bayan an idar suka dawo a tare, a Parlo Abbu ya zauna yana shan black tea Akeem kuma ya haura sama, saboda Litinin ce yana azumi kamar yadda ya saba.
Yana shiga cikin bedroom 蓷insa ya zame jallabiyar jikinsa ya kwanta kan bed tare da lumshe idanunsa yana jin bugun zcyarsa samun kansa yay da son jin muryarta sai kawai ya 蓷auki Wayarsa tare da kiranta da asalin family number nasa, lokacin Akeela tana kwance sai bacci take looking damn cute, sama sama ta kejin ringing 蓷in waya wanda kuma shine kira na biyu, da 茩yar ta bu蓷e idanunta wanda sukai mata nauyi sosai, kafin kuma a hankali ta mayar ta rufe lokacin tana danna answering, manna wayar tayi a kunnanta tana fa蓷in.
"Hellooo" ta fa蓷a cikin sanyin murya da tarin gajiya, Ajjiyar zuciya Akeem ya sauke lokacin da yaji sautin saukar muryarta acikin kunansa, shiru yay har Akeela ta kaji ta 茩ara fa蓷in.
"Hello" a wannan karan idanunsa ya runtse tare da dafe saitin zuciyarsa saboda tsananin buga masa da tayi da 茩arfi sanadiyyar jin muryarta mai cike da tarin bacci, jin shiru yasa Akeela bu蓷e idanunta tare da duba screen 蓷in wayar ganin number ce babu suna yasa ta mayar da wayar kunanta tana fa蓷in.
"Tashi kiyi sallah" ya fa蓷a cikin sanyin murya kamar ba Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ba, cikin sauri ta zare idanunta cike da mamakin jin muryarsa, 茩ara ware idanunta tayi gaba 蓷aya mamakin abin take domin tama mance dashi.
"Ki tashi kiyi sallah nace"
A hankali ta rufe idanunta tare da fa蓷in "ina ka samu number ta?" Bai bata amsa ba sai cewa da yay "I Said wake up and pray okey" zata kuma magana yace.
"Nace ki tashi kiyi sallah ko?" Baki ta turo tare da murgu蓷a bakin tace "to"
Yace "ke! Nine kike murgu蓷awa baki?"
Zare ido tayi tare da cire wayar tana mamaki kana kuma ta mayar da wayar tace "Ni kuma?"
A hankali yace "A'a ni"
Shiru tayi ba tace komai ba, ta 茩ara Lumshe idanunta saboda baccin da yake cinta yace.
"Tashi" ware ido tayi tace
"Na tashi" yace "tashi zaune" da mamaki take sauraransa kamar a sama taji yace "Mamaki?" Ita wahala a yanzu mamakin surutunsa take bata ta蓳a tunanin yana magana har haka ba, yace "tashi zaune" a hankali ta tashi zaune yace "stand up" nan ma a hankali ta mi茩e tsaye tana murza idanunta dake cike da bacci yace "shiga bathroom" ba musu ta bu蓷e 茩ofar bathroom dake kusa da ita ta shiga, sai da yaji 茩arar bu蓷e 茩ofar Sannan ya kashe wayar yana sauke numfashi.
Alwala tayi tare da yin Sallah bayan ya idar ne ta tashi su Aleema Ita kuwa bacci kasa 蓷aukan ta yay saboda yunwar data keji gashi kuma azumi zatai yau 蓷in dan haka tai addu'ar Allah ya sanya mata hqr

Please Login or Register in order to submit comment