Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yace "eh, daman ba kin da蓷e kina neman sakin ba? Finally yanzu kin samu now you're free"
Kuka ta sanya tace "me nayi maka da zafi har haka? Dan Allah kayi hqr kada zuciyata ta buga abubuwa sun yimin yawa ka tausaya min kada Akeem da Akeela su yafe min" zama Abbu yay fuskarsa sam babu walwala yace "zasu yafe maki in sha Allah, amma dai na sakeki saki biyu kije kawai" Aalam daya fito cikin wata lallausar Al茩yabba yace "Assha babu kyau saki cikin fushi ai abu bai kyau ba da kayi hqr ai, itama dokin zuciya ne ya sanyata aikata hakan da kuma soyayyar dake tsakanin uwa da 蓷an ta"
Tunda Aalam yazo bai Magana bai tsayin hakan ba, hakan yasa Abbu kawai ya jinjina kai tare da rusunawa yace "Allah ya 茩ara maka yawan rai na riga na furta taje kawai" Mami tana share hawayenta tace "shkknan nan amma wanda na gani mai kama dakai waye shi?" Ka fa蓷a ya 蓷aga yace "I have no idea kawai kamace Ubangiji ya bamu ita iri 蓷aya" Dad ya numfasa yace.
"Asheer wai? He's my son bari mu samu nutsuwa nayi maku bayani ko, ke kuma ki shiga ciki kawai" Mi茩ewa tayi jiki a sanyaye ta nufi part 蓷in su Aleema sbd bata san inda zata ba..
Tana shiga taga Ummi na 茩ara duba Akeela sbd hankalinta duk ya茩i 蓷aya, zama tayi Ummi tayi Murmushi tace.
"Barka da hanya" Idanunta cike da hawaye tace "Yawwa Ummi ya mai jiki?" Ummi tace "Allahamdulillah, jiki kam yay sau茩i domin aure yay albarka anawa tunanin"
Shiru kawai Mami tayi domin bata fahimci komai ba, Afaf da Aleema suka gaisheta ta amsa a sanyaye...
Alhj Atiku ne ya kalli Tijjani yace "munyi kuskure, kada tunanin zamu iya kai Akeem har gidan yari? Bayan yanzu da ba Kinga kake fa蓷a min waye shi da kuma tubalin ahlinsa kada tunanin mai 茩yak茩yawan tubalin kamar Akeem mun isa mu kaisa gidan yari ne?"
Zufar data yankowa Tijjani ce tasa gaba 蓷aya ya kasa magana sai sharce ta yake, a hankali kuma yace "Tabbas nai kuskure gaba 蓷aya kaina ya kulle wlh, amma nasan President Ahmad Adil zai shiga maganar" Alhj Atiku yace "Wannan kuma abinda kasan ya zama dole ne" Tijjani yace "Idan hakane bari na shiga tunaninsa, nasan yanzu dole zai sanya a kama dukkan 拼an sandan da suka kama Akeem, kuma zai nemi yaji inda suka samu labarin, haka kuma a yanzu zai nemi barrister domin shiga Court, lalle ya zama dole mu kashe barrister 蓷in President duk manyan barristers da suke nan mu sanye su da manyan ku蓷a蓷e"
Mi茩ewa Alhj Atiku yay yace "na fara gajiya da ga fara sa banga 茩aho ba, 蓳arnar ku蓷in yay yawa kasa yawan lauyoyin da suke 茩asan gwamnati kuwa? Muyi abinda zai iya yiwuwa, mu bamu samu wannan companyn ba, kuma mu 茩are a gidan yari ni 茩asar zan bari baki 蓷aya kawai"
苼oye tashin hankalinsu Tijjani yay kana yace.
"Dukkan kake za'a nemuka, kuma abin Kunya ne a gareka Gwamma ka tsaya yadda muka fara mu 茩are" yana fa蓷in hakan ya 蓷auki Wayarsa ya fara kiraye kiraye....
Da p.a da kuma Mai magana da yawun shugaban 茩asa tsiran ka蓷an ne a tsakanin su wajan zuwa State cid, lokacin da suka isa suka samu Akeem a wani office yana zaune ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa a nutse kuma ya shiga girgiza 茩afarsa yana sauraran abinda wani Cp yake fa蓷a,
Girgiza kai Akeem yay yace.
"Kai kuma baka san aikin ka ba? Har za'a kiraka da prvt number Akan an kama kayan da muka tura da laifi ko?" Gumi Cp ya share yace.
"Ban kawo komai a kai na ba, sai bayan munyi wayar daka baya aka tura min da sunanka da kuma address 蓷in inda kake, nai mamaki sosai ganin a gidan shugaban 茩asa kake, kuma gani nayi doka bata bar kan kowa ba" Akeem da idanunsa yake a lumshe yace "Ashe? Ka hanzarta nemo location 蓷in da wanda suka kira ka, da mai turo address 蓷in bani da lokacin ba kunji da蓷i kun 蓳atan suna ba zaku gane"
P.a ne ya 蓷an rusuna yace "Sir kaje gida kawai zamu ji da komai in sha Allah" Mai Magana da yawun shugaban 茩asa yace "ina tare dakai yanzu haka na shigar da 茩ara, duk za suyi bayani ne" yana gama fa蓷in hakan P.a yace "nasa a kawo motocin kuma a bincika abin mamaki babu wani sign dake nuna an zuba wata fara ciki, domin idan an zuba za'a ji warin camecal 蓷in da ake sa musu sbd kada su mutu something is fishy" wayar Akeem ce ta fara 茩ara ganin sunan Abbu yasa ya 蓷aga, daga can 蓳angaren da Abbu yake tsaye akan Akeela wacce Ummi ta ri茩e sai she茩a wani irin amai take tun ta nayi da raguwar 茩arfinta har jikinta yay laushi, cikin tausayawa Abbu yace.
"Al'kaseem ina Akeem 蓷in?" Wayar ya bawa Akeem ya amsa yana fa蓷in "Abbu" Abbu yace "Akeem is everything okay?" Akeem yaja numfashi yace "Eh Abbu zan dawo idan naji gskyr komai" Abbu zai Magana yaji Akeela tace "Wayyooo Ummi cikina zan mutu" da sauri Akeem ya mi茩e tsaye yace "what happened to her?" Abbu yace "tunda ka tafi take amai yanzu ma tashinta kenan aka bata tea amma gaba 蓷aya ta dawo dashi"
A sanyaye Akeem yace "I'm coming" yana fa蓷in hakan ya bawa P.a wayar yace "muje" a nan suka bar Mai Magana da yawun shugaban 茩asa.
Lokacin ana kiran sallar zhur Asheer ne ya fito daga part 蓷insa shida Meema ya 蓷aura alwala zashi masjid, ha蓷a ido sukai da Mami 蓷an tsayawa yay jim kafin yace "Ina yini" kasa amsawa Mami tayi sharr sharrr hawaye ya zubu mata, da sauri shi kuma yay gaba abinsa, mutunce Meema tace "Anyya Mami kiyi hqr ki daina kukan hakan" share hawayen tayi tana jan numfashi..
Tana nan zaune duk mazan gidan suka nufi masjid, A hankali Akeem yake shigowa cikin main Parlo 蓷in hannunsa zube fuskarsa sam babu walwala tafi kullum kamewa har wani jaa tayi.
Yana kallon Mami ya share ta kai tsaye kuma part 蓷in su Akeela ya nufa, lokacin daya shiga ya samu Akeela kwance ta rufe idanunta hannunta yana kan lafaffan cikinta da alama shike mata ciwo.
Fitar Ummi yin Sallah kenan ya shigo, ganin su Aleema yasa a ta茩aice yace "ke kije waje ana kira, ke kuma yi waje" fita duk sukai Aleema ta nufi wajan p.a ita kuma Afaf ta nufi part 蓷in Laylerh..
Yana zuwa ya tsaya kanta a hankali yace "Hubb" saukar Muryarsa da taji yasa ta 蓷an bu蓷e idanunta tana kwa蓳e fuska suna ha蓷a ido ta sakar masa kuka tana juya masa baya..
Zama yay kusa da ita ya jawota jikinsa yace "sorry Hubb zo naji Meke damunki" ya fa蓷a yana rungome ta, luff tayi jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya tare da sha茩ar 茩amshin turarensa, tsora mata Maraitattun idanunsa yay yana mamakin yadda tayi wani mahaukacin fari har wani kure take.
Kanta ya shafa a hankali ya 茩ara shigar da ita jikinsa ganin yadda gaba 蓷aya jikinta ya saki.
Cikin nutsuwa yace.
"Hubb issues sun hana mu sakewa in sha Allah nima 蓷auke ki zan mubar 茩asar nan kinji" shiru yaji hakan yasa ya le茩a fuskarta 蓷an ware idanunsa yay ganin ashe bacci ne ya 蓷auke ta.
Yana nan zaune gudun kada ta tashi har Ummi ta shigo yi yayi kamar mai Bacci, Murmushi Ummi tayi a ranta tana jin da蓷in yadda Akeem yake son Akeela 蓷in.
Zatai magana taji ance.
"Uban me idanuna yake gane min, wacce kalar lukutar rashin kunyace wannan nake gani da tsakar rana"
Didi ta fa蓷a tana yin wajan Akeem Baba Rabi dake bayanta ta shigo a sanyaye tana rarraba idanu, Akeem kuwa yana jin Didi a ransa yace "kai Wannan mata"
Ummi ce tace "Didi kiyi bacci take" ha蓳a Didi ta ri茩e tace "a'a wlh Wannan zallar batsa ce Meye wani ko kunya babu sbd da salon nuna cewa shi 蓷in fitsararre ne"
Hannu tasa ta mintsini Akeem da 蓷an sauri yace "Auchhhiiii waike matar nan ina ruwanki ne"
Didi tace "wlh Ubanka Bukari yay min ka蓷an bare kai tashi maza ka 蓳ace min"
Kwantar da Akeela yay a hankali kafin ya kalli Ummi dake hararsa yace "Meke damunta ne?"
Ummi tace "ban gwadata ba, sai yanzu amma dai amai take sosai da kuma yawon bacci bata cin abinci"
"Uhm" kawai yace yana sakin Murmushi, yana fita Ummi ta 蓷auki fitsarin Akeela data gwada 蓷auka 蓷azo ta fita dashi, kai tsaye kuma mota ta shiga zuwa asibitin dake cikin Villa 蓷in...
Tana zuwa aka amshi fitsarin da kuma jinin aka shiga lap, tana nan zaune har result ya fito amsa tayi kallon farko taga ansa positive ware idanunta tayi sosai taga ansa pregnant na kwana 7, wato Wannan rabon dake kusa Shine yay silar mutuwar mahaifin Akeela wanda baya 茩aunar auren, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali idan Ubangiji ya 茦addarar faruwar abu babu wani bawa daya isa ya hana.
Likitan ne ya kalli Ummi yace "Amma yana da kyau ko wacece a saurara mata domin naga ba lafiya gare ta ba, kuma a yanzu haka bata da ishasshen jini" Murmushi Ummi tayi tace "Thank you Dr"
Ta fa蓷i hakan tana fita.
Lokacin data dawo a tsaye ta samu su Aleema da P.a sannu da dawowa sukai mata kafin P.a ya kalli Aleema yace..
"Gimbiya ta zan tafi" 蓷an hararsa tayi tace "kasan bana gajiya da kallonka ko?" Murmushi Yay mata yace "I knw kwana nawa ne" tace "haka ne kam, thank you" yana shiga mota yace "I love You" tace "I love You too" tana tsaye ya shiga mota ya fita zuwa wani binciken nada ban.
Ummi tana shiga ta samesu a main Parlo suna lunch, harda Akeem wanda ya sauya kaya bayan yayi Sallah, kansa a 茩asa yana sipping tea ga plates na abinci a gabansa, zama tayi sai da kowa ya gama cin abinci sannan Ummi tace.
"Allhamdulillah ina taya Wannan alhalin murna samun 茩aruwa da zamuyi" gaba 蓷aya suka kalleta hadda Aalam, Akeem kam har yanzu kansa yana 茩asa Mom tace "Ikon Allah wacce 茩aruwa" result 蓷in hannunta ta mi茩awa Mom tace "Akeela is pregnant na 1week, ranar da mahaifinta ya rasu a ranar ne ta samu ciki" wani mugun salati Didi ta rafka tana fa蓷in "yanzu Allah sai da Audil yaywa wani Yarinyar ciki a gidan iyayenta, wacce masifa ce Wannan?" Jikin Akeem na rawa ya mi茩a hannunsa ya amshi paper 蓷in lokacin da idanunsa ya sauka akan cikin wani irin zamewa yay tare dayin sujjada ya shiga yiwa Ubangiji kirari, kana kuma ya mi茩e da sauri ya nufi part 蓷in Akeela tana kwance tana bacci yana zuwa yasa hannunsa ya 蓷agata sama ya shiga juyi da ita wanda yasa ta farka daga baccin, rungome ta yay yana fa蓷in.
"Allhamdulillah ma sha Allah, thank you so much Hubb zan 茩ara samun wani 蓷an daga cikin wacce nake so, ina son Amani sosai har raina duk da cewa bana son mahaifiyarta yanzu kuma matar so zata haifa min wani 蓷an Allahamdulillah gsky I'm lucky"
Kallonsa kawai take tana lumshe idanunta ba tare data fahimta ba, zama yay yace "Hubb ciki ne dake kina 蓷auke da gudan jini na" dam haka 茩irjinta ya buga 茩asa Magana tayi sai ta ja idanunta ta lumshe, yana zaune yana ta mata surutai da addu'a kala kala, kalamar so kowa ba'a magana har Mom ta shigo da cup 蓷in kunun tsamiya ai kuwa sosai Akeela taji da蓷in kunun kamar me.
A ranar aka 茩ara mata jini leda biyu, aka gama komai gobe za'a shiga Court, tana manne jikinsa jikinta yay zafi sosai duk da yana mata body connection amma sosai zazza蓳i ya takura mata, sai kuka take masa shi kuma yana rarrashinta har Subhi idannunsu biyu, sai da tayi sallah sannan zazza蓳in ya sauka sukai bacci.
Karfe 9:00 Court ta cika ta jama'a a nan kuma suka samu labarin akan hanyar zuwan Barrister yay ha蓷ari ya mutu, Akeem na jin haka yasan wannan abin shiri ne.
Gashi babu wani barrister a kusa, Tijjani da Alhj Atiku dake cikin Court sunyi 蓳adda kama sukai Murmushi.
Al茩ali yace "Muna jiran lauyen da zai kare wanda ake zargi" daga bakin 茩ofa sukaji ance "Nine mai kare Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" juyawa sukai gaba 蓷aya ganin Asheer yasa Meema tayi Murmushi gaba 蓷aya mamaki sosai har Mami dake wajan,
茦arasa shigowa yay yaje ya tsaya yana mai gyara zaman kayan jikinsa na lauyoyi yace "Sunana Barrister Adnan Bukar Bello...

Tsintacciya is not free contact to subscribe
08119237616
3/18/22, 20:28 - Buhainat: 115-116
Wata 茩yakkyawar bugawa zukatansu sukai a lokacin 蓷aya kuma da茩i茩o guda, kana kuma cikin tashin hankali mamaki, da kuma Zallar ta'ajjuji suke kallon Asheer wanda a yanzu yake fa蓷in sunansa na Gsky wato BARRISTER ADNAN BUKAR BELLO, MD ADNAN KUMA A COMPANYN HERO.
Kada daurewa Mami tayi jikinta na rawa ta mi茩e tana fa蓷in.
"My son Adnan tunda na ganka nasan cewa na ha蓷u da 蓷ana amma ganin yadda babu wanda ya nuna hakan na Hqr"
Kallonta kawai yay idanunsa na sauyawa, al茩ali ya buga guduma kowa yay shiru.
Bayan Adnan kuma Asheer ya gabatar da kansa, al茩ali ya bu茩aci lauyan masu tuhumar Akeem da laifin lalata albarkatun noma, Mi茩ewa yay tare da fa蓷in.
"Sunana Bar Subash Kamil nine lauyan masu 茩ara" 蓷an rubuce rubuce al茩ali yay kana ya kallesa yace "Akwai wani 茩arin bayani da zakai kafin ko wanne sashe ya gabatar da shaidu" shiru yay yana kallon inda su Tijjani suke wanda gaba 蓷aya hankalinsu ya tashi da jin abinda Adnan yake fa蓷a, me hakan yake nufi kenan? Asirinsu zai tuno tunda shine yazo a lauyan Akeem ko mene?
Bar Subash yace "Ya mai girma mai Shari'a kamar yadda ka sani kowa ya sani, ana tuhumar Akeem da laifin lalata albarkatun noma ne dukkan jama'ar Wudil da kuma kisan mutane wanda ba suji ba basu gani ba, ya shige tuhuma domin kowa yasan a watan nan aka tabbatar da Akeem a matsayin ministan noma, kenan daman ya nemi mu茩amin ne dan ya aiwatar da 茩udirinsa ta hanyar yaudarar mutane da wani banzan taki..." Da sauri Bar Adnan yace "Ya mai girma mai Shari'a a fa蓷awa lauyan wanda suke 茩ara ya tausasa kalamansa ga wanda ake 茩ara,domin zargina kawai ba'a tabbatar ba" jama'ar wajan ne suka fara surutu musamman jama'ar Wudil suna zagin Akeem, da 蓷an 茩arfi al茩ali yace "Is an order, Duk wanda ya sake magana zai amshi hukunci, Lauyan masu 茩ara ka kiyaye harshen ka" 蓷an rankwafar da kansa Bar Subash yay alamar zai kiyaye kafin ya 蓷ura da "mene yasa tun kwanaki jama'ar da suke neman taimako a wajansa ya茩i taimaka masu? Daman ya shirya wata gadar zare wacce yake jiran lokacin kunceta yayi kenan ko? Muna da cikakkun shaidu domin muna photonan motar da aka kai farar a ciki, idan Court ta ban dama zan gabatar da Wannan photo nan"
Ya fa蓷a 蓷an du茩awa, al茩ali yay rubutu yana fa蓷in "Court ta baka dama" wani 蓷an sanda ya kira ya amshi abu a hannunsa photocopy na photon motocin ne, ya bawa wani maga takarda shi kuma ya mi茩awa al茩ali.
Bar Subash ya 蓷ura da fa蓷in "Wannan sune motocin da suka shiga garin Wudil da niyyar taki ne ciki, alhalin yaudara ce kawai ba takin bane anyi hakan ne da cimma wata manufa, da Wannan nake cewa ayi gaggawar yanke wa wannan azzalumin masu lalata wa jama'a siyasa da muguwar zuciyarsu hukunci bisa 茩wararan shaidu dana gabatar"
Akeem dake tsaye a inda ake tsare masu laifi ya 蓷aga kai ya kalli Bar Subash suka ha蓷a ido kallon zaka gane kuranka yay masa.
Yayinda kuma Bar Adnan yaywa Bar Subash kallon baka da hankali, bayan dugun rubuta al茩ali yace "Bar Adnan Bukar Bello ko akwai shaidun da zaka bawa wanda zai iya wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello daga zargin da ake masa?"
Mi茩ewa tsaye Bar Adnan Bukar Bello yay yana mai kallon Al茩ali kafin yace.
"Ya mai girma mai Shari'a kafin gabatar da shaidu na ina son yiwa Bar Subash Kamil tambayoyi idan Court taban dama"
Gumi ne ya karyuwa Alhj Atiku shi kuwa Bar Subash bai tsammaci komai ba, al茩ali yace "na baka dama idan har tambayar tana kan tsarin da muke kai?" Murmushi Bar Adnan yay yace "Ngd" kallon Bar Subash yay kana yace "kasan wa 拼an can 拼an sandan ne?" Da sauri Tijjani yay 茩asa da kansa yana addu'ar Allah yasa Bar Subash ya amsa da "eh" kallon tsaf yay musu kana yace "ban san su ba" Bar Adnan yace "Kenan basu suka 蓷auke ka matsayin ka karesu ba kenan? Duba da cewa sune suka kama Dr Abdul-hakeem Bukar Bello da Wannan zargin" kai tsaye Bar Subash Kamil yace "basu bane" jinjina kai kawai Bar Adnan yay yace "zaka iya zama Ngd".
Kallonsa ya mayar wajan al茩ali yana fa蓷in "Ya mai girma mai Shari'a ni ban san mene ya kawo Bar Subash Kamil cikin Wannan 茩arar ba duba da cewa wanda ake magana akan su yace bai ma san su ba, bare ace sune suka 蓷auke sa matsayin lauyan da zai kare su, idan basu bane kenan su waye?" Ya fa蓷a yana kallon Tijjani yana Murmushi kafin yace "Shikenan koma mene tunda ya sako kansa ciki it's okay, idan Court ta bani dama ina son gabatar da shaida na na farko" al茩ali yace Court ta baka dama.
Bar Adnan ya bu茩aci ganin Al'kaseem wato P.a, fitowa yay ya tsaya kafin yace "Malam mene sunanka?" P.a ya fa蓷a kafin yace "Eh ni P.a 蓷in Sir Akeem ne a ma'aikatar sa mai suna Akeem better farming institute, ma'aikata ce wacce take wayarwa da masu karantar Agriculture musamman 蓳angaren noma kai, muna koyar da yadda ake numa a ilimance da kuma taimakon manoma duba da cewa yanzu noma shine tushen arzi茩in Najeriya ga wanda ya gane hakan, mun jima muna samun tarin wasi茩o ta e-mail namu daga garin Wudil akan wani company da ake son kafawa a can na Drugs, kuma kafuwar companyn dai-dai yake da rasa dubban rayuka..." In shot ya basu labarin abinda yake faruwa..
Innalillahi wa'inna ilaihir mutanan wajan suka shiga fa蓷a, mamaki kuwa hana Dad fa蓷in komai yay duk da cewa bashi da wani hurumi akan hakan amma gwamnan jihar garin yay wasa da har hakan ya kasance kuma hakan ba zai ta蓳a faruwa ba sai da sanya hannun wasu shugabanni...
Bar Adnan yaja numfashi kana ya kalli P.a yace "A lokacin mene yasa baku kai maganar zuwa sama ba?" Kai tsaye p.a yace.
"Bamu da wani evidence, irin haka kuma kafin ka kama 蓳arawo sai 蓳arawo ya kamaka".
"Yanzu kenan kun samu hujja?" Cewar Bar Adnan kai p.a ya 蓷aga alamar "eh" Bar Adnan yace "tana ina?" Akeem ya nuna yace "Ducoment 蓷in yana wajansa" dafe kai Akeem yay lokacin da aka bu茩aci ya bada ducoment nan ya tuna ya bawa Adnan 蓷in ai, Murmushi kawai Bar Adnan yay yace "I understand" ya fa蓷a yana nufar wajan jakarsa, sai a lokacin Tijjani yaja numfashi sbd Ducoment 蓷in yana hannunsa wanda Bar Adnan 蓷in ya bashi.
Wani ducoment ya 蓷auka tare da bu蓷ewa ya shiga duba abin ciki, duk wani illar companyn yana ciki da kuma mugwayen camecal 蓷in da Za'ai amfani dashi, wanda zai lalata ruwan Wudil da kuma hunhun Mutum..
Maga takarda ya bawa shi kuma ya bawa al茩ali, ga sunan mutane guda uku nan Abdul-茩hadir Azeem, Tijjani, sai kuma Alhj Atiku.
Sosai Al茩alin yay mamaki yace "Ba Abdul-茩hadir Azeem ya rasu ba?" P.a ya 蓷an dur茩osa yace "Eh! Haka ne, kafin rasuwar ai komai ya kammala ko wanne akwai signing nasa a ciki" da sauri Tijjani yace "茩arya ne Wannan ba ducoment 蓷in bane?" Yama fallasa kansa ba tare daya sani ba..
Alhj Atiku kowa kansa kawai ya sunkuyar yana mai wani 蓷aci a ransa, Al茩ali yace Tijjani ya fito, ba musu yaje ya tsaya yana fa蓷in..
"Ko mene aka shirya ai da sanin Asheer 蓷in, domin yana 茩ungiyar mu hatta Wannan ducoment 蓷in da Akeem ya basa mu ya bawa" Murmushi Adnan yay yace.
"Ayyah! 茦ila baku karanta ducoment 蓷in da kyau ba, amma yanzu idan yana wajan ka duba" 蓷auka yay abinda ya gani ya girgiza tunaninsa ganin yana neman yarda ducoment 蓷in yasa Adnan ya amsa.
Ya bayar aka bawa al茩ali rubutun Tijjani ne ra蓷au ina yace.

_Na yarda na amince nine na bada umarni a kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, akan tuna mana asiri da zaiyi_
Daga 茩asa kuma rubutun Alhj Atiku ne yace.

_Nima na amince ko mene ya faru da sanya hannun na a ciki na wajan kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, babu ruwan Asheer Ahmad Adil a ciki_

Sai rana, lokacin, da kuma sa hannu.

Bayan an gama karantawa ne Bar Adnan yace "Ka tuna sanda kuka kirani? Akan in shiga jikin Akeem ko meke faruwa na fa蓷a maku? Kafin nan nace ko fa蓷a min dukkan abinda kuke shiryawa da kuma abinda kuka aikata? To anan kuka fa蓷i kisan da akaiwa Baffana, sosai naji kaina ya sara na shiga tunani kamar nasan mai suna har ruwa sai da kuka bani nasha, kana nace ai rubutu akan kune kuka kashe sa babu sa hannuna koda wani abu ya faru,
Daman kuma kun fa蓷a min Papi wato Abdul-茩hadir Azeem bashi da masaniya na kisan, bayan kunyi rubutun kuka mance ducoment 蓷in ni kuma na 蓷auka, tun a lokacin na shiga tunani, ina kuma jin Akeem a jinin jikina da zuciyata, bana iya bacci ko matata ta tambaya ina ce mata babu komai tayi min addu'a, lokacin da idanuna ya sauka akan Abbu ranar 蓷an 茩aramin hauka nayi ga ciwon kai ga yawon ganin reflection na wasu 苼oyayyun fuskoki,
Ranar kowa da Amani ta fa蓷a ruwa na cirota ranar nasan waye ni, ranar memory na kai na ya dawo, a kuma lokacin na fahimci ba komai yasa nake ganin kamar nasan Meema ba sai fuskar Akeela dake kama dana Meema, kasantuwar fuskar Akeela na fara gani tun a lokacin naji ina son fuskar amma 茩addara ta rabani da fuskar, ina ganin Meema kuma duk soyayyar da nakewa Fuskar Akeela ta koma kanta, naci gaba da 蓳oyewa ne nima har lokacin da gsky zatai halinta, na girgiza sosai lokacin da naji labarin abinda Mami taiwa Akeela, har kuka nayi ta wahalar masu da Yarinyar duk tasan cewa jinin Abbu ce bata da tabbacin abinda Baba Rabi ta fa蓷a, ni kuma ina dangin Akeela sunyi min gata a lokacin dana rasa nawa, sun mai dani mutum babu cuta babu tsangwama sai zallar soyayya, son da suke min suka bani 拼arsu na aura, na kuma yadda cewa da 茒A da DUKIYA ba'a san me mura ba sai Ubangiji hakan ka蓷ai ya isa mai tunani yaji tsoron Allah, 蓷a a duk inda yake ba abin wula茩anta wa bane,
Babu wanda yasan wane zai zama gatansa 蓷an daya haifa ko kuma 蓷an wani, ko babu 茩addara ta zuwan Mutum sanadiyyar fya蓷e ko zina, akwai 茩addara ta mutuwa da zata rabaka da dukkan yaran daka haifa, wazai ri茩e su baka sani ba, ka ri茩e 蓷a da zuciya 蓷aya shine imani da kuma jin茩ai.
Nimcyluv tayi gsky da tace tsammaci abinda bakai tsammani ba, ba zan ta蓳a shu蓷ewa ba, ba tare dana shi mata albarka ba.
Da ace 蓷an daka haifa shine mutum da Oumuu Ayman bata ri茩e Julde ba, da ace 蓷ana kowa ne da Deen bai raini Moon har ya aureta ya kaita masarautar su ba.
Haka kuma da ance 蓷ana kowa ne da YA LEE bai 蓷auki NOOR daga cikin 茩abilan da ko addini bai je musu ba, ya kawota Barack 蓷in su ya ajjiyeta ba tare da sanin even his parents ba bare abokan aikinsa na sojoji su samu damar lalata mata rayuwa ba (SOJOJIN 茦ASATA). A madadin Mamina ina mai baku hqr akan kuskuren da tayi dan Allah ku yafe mata, ina mai jin kunya sosai 茩warai da gaske"
Shiru yay yana goge hawayen daya sakko masa, Mami kowa kuka take sosai Abbu farin ciki na bayyanar 蓷an nasa yasa ya kasa cewa komai, sai yanzu kuma ya fahimci Meema zaman da tayi dashi tai masa mugun sabo yasa ta saka aka bawa Adnan irin fuskarsa.
Ajjiyar zuciya ya sauke yace "Bisa 茩wararan shaidu dana bayar ina ro茩an Wannan Court mai adalci data 蓷auki mataki akan wannan mugwayen mutanan,kuma ta wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello akan zargin da ake masa my bro is Innocent, sauran baya nan shigar da farar da sukai yana cikin wannan recording 蓷in, domin ina zaune akai maganar komai" ya fa蓷a yana bada memory hannunsa al茩ali ya amsa.
Jama'a suka fara tsinewa su Tijjani domin tuni an fito da Alhj Atiku waje, nan aka yanke musu

Please Login or Register in order to submit comment