Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka"
Shiru Akeem yana danna system 蓷insa ba zaka ta蓳a cewa dashi Baffa yake Magana ba, fuskarsa looking okay Babu wani sauyi.
Sanin halin Akeem yasa Baffa juyawa.

A tsaye Baffa ya samu Abbu yana kallon Akeela kafin yace "to ko dai kwana za kuyi ne?" Girgiza kai Abbu yay yace "A'a yanzu zamu tafi in sha Allah" da sauri Baffa yace "to bari na kwaso kayanta ko" kallon Baffa Abbu yay kafin yace "haba Baffa no need, Akeela is like my daughter zan mata komai" murmushi Baffa yay hawaye na saukar masa domin gani yake 茩anin nasa kawai daurewa yake rashin Md Adnan ba 茩aramin babban gi蓳i bane a rayuwarsa.
Baba Rabi ce ta shigo idanunta yay jaa sosai irin taci kuka ta 茩oshi, kafin ta kalli Abbu tace "Mungode sosai Alhaji Bukar Allah ya bayyana mana Adnanu cikin aminci" "Ameen" kawai Abbu yace domin sosai zuciyarsa ke masa zafi kuka ne kawai da bazai ba, amma ganin fuskar Akeela na yaye masa wani 茩uncin.
Baffa ya nufi wajan Akeela zai 蓷auke ta da sauri Abbu yace "A'a Baffa, Ni da zamu tafi tare bari na 蓷auke ta"
Hannu yasa ya 蓷auke ta sassanyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana jin zuciyarsa na sanyi sosai, wani mayataccen Murmushi Abbu yay tare da fakar idanun Baffa yay wani tura 茩asa tsakiyar wuyanta...
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

NIMCYLUV

FITATTU HU茒U馃敟


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


EPISODE5锔忊儯
Http://wa.me/+234811237616

Bayan sallar magrib motocin su suka fara shigowa cikin ha蓷a蓷蓷an titin _Railway quarters Nasarawa, Kano_
A gida mai number 112 suka fara shigar da motocin bayan gatekeeper ya bu蓷e masu 茩aton gate 蓷in.
Motar Abbu ce a farko shida Bala driver sai Akeela dake kwance a baya.
Mota ta biyu kuma P.a a ciki shi 蓷aya yana janta motar 茩arshe kuma Oga Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ne zaune ya 蓷ura hannunsa guda 蓷aya a saman string motar 蓷aya hannunsa kuma ya tsakiyar kansa yana hargitsa sumar kansa, a hankali kuma yake sauke ajjiyar zuciya ajajjere.
Zafi da ra蓷a蓷i da zuciyarsa ke masa na tawowa da Akeela da Abbu yay yafi komai ba茩anta masa, cos she's the reason behind anything daya samu Md Adnan.
Bama ya so ya bu蓷e ido yaga yarinyar shiyasa yau zamansa cikin motar tare da lumshe idanunsa yana so Abbu ya shige da ita domin ta riga data zame masa mujiya.
A hankali Abbu ya bu蓷e back seat tare da zura kansa cikin motar, dim! dim!! dim!! Haka zuciyarsa ke bugawa aduk sanda ya kalli 茩yakkyawar fuskarta wata nutsuwa ta saukar masa.
Zama yay cikin motar tare da mi茩a hannunsa gaba 蓷aya biyun ya jawota sosai very close to him, hannunsa dake rawa yasa tare da yin baya da gashin ta wanda ya sauke wai wist 蓷inta,
Lumshe idanunsa yay cikin 茩asa da Murya yace "Uhm baby na mai kyau, nine ko?" Ya fa蓷a yana shafa kanta sai kuma ya cireta sama tare da fito da ita daga cikin motar, dai-dai kunnanta kamar wacce ta kejin sa yace.
"I'm your dad, your boyfriend uhm baby kina cin abinci kuwa? You are so light Baby" ya fa蓷a yana tafiya da ita kamar wani mai sabon jini bayan yay jika da ita.
P.a dake tsaye ya 蓷auke idanunsa a hankali kuma yabi bayan Abbu da some things na Md Adnan.
Tsayawa Abbu yay tare da danna wani ma danni a hankali 茩ofar ya fara ja baya tare da bu蓷ewa ciki ya shiga babban Parlo ne daga cikin 茩ofar, iya ha蓷uwa ya ha蓷u komai na Parlo Ash ne daga kujeru zuwa Flowers da labulaye anything dai.
Ga 茩atuwar cineme kusan rabin bango sai deep frizer mai gida wajan uku,ga senter table a tsakiyar mai 蓷auke da wata 茩atuwar flower jikin bangon parlon duk Album 蓷in ayatul kursiyu ne, da fatha e.t.c
Daga can bayansa yaji ana fa蓷in.
"Ya..yah kamar dai 拼an gudun hijira kuka fa蓷o mana gida babu ko Sallama? A'a babu ruwana kuda Allah tun dai duk musulmai ne a gidan da haka nan kamar 拼a拼an arna zaku fa蓷u mana gida, ai ko 拼an dama ne ku kwayi sallama musan da zuwanku kuma musan abinda zamu baku"
Kallon Didi Abbu yay kafin yace.
"Afuwa Didi"
Ta蓳e baki tayi kafin tace "A'a astagafirullah mene kuma afuwa fisabilillahi kamar dai nace akan Bukari siya min tsire? A'a ni rayuwar duniya mai sau茩i na 蓷auke ta, Wacece wannan kuma Aljanu take ko shan Inna ce ta kamata"
Ta fa蓷a Idanunta akan Akeela wacce take jikin Abbu.
P.a Murmushi Yay domin yana son dramer tsohuwar kafin yace.
"Barka da dare Didi"
Washe baki Didi tayi tace "A'a 茩asimu ince dai ka samu matar aure? Yooo ba Gwamma kai ba ko babu komai zan baka shawara mai kyau kabi, kaga dai babu dangi iya babu na baba jin茩ai da tausayi irin nawa nasa aka baka aiki gashi kuma yanzu nace kaje wajan yarinyar idan ubanta har yanzu ya茩i yadda ta Aure ka kawai kayi mata ciki kaga ko babu komai dole a baka ita ka aura ni wallahi yarinyar ba tayi min ba" shi dai Shiru kawai yay yana Murmushi ita a dole shawara ta bashi idan kuwa haka ake bada shawara da an shiga uku.
Kwantar da Akeela Abbu yay a hankali kuma fara fa蓷in.
"Ummi!! Mami!!"
Mami ce ta fara fitowa idanunta ya kumbura sosai saboda kuka, ba茩a kana ganinta kaga mahaifiyarsa Md Adnan zatai shekaru wajan 42 tana sanye cikin wani ha蓷a蓷蓷an lace, Zama tayi a kujerar dake farcing Abbu ba tare da tace komai ba.
Not too long Ummi ta fito daga part 蓷inta hannunta ri茩e da wata 茩yakkyawar Yarinyar zatai shekaru 4 haka fara ce sosai kamanin Akeem zane ra蓷au a saman fuskarta Amani kenan jika a wajan Alhj Bukar Bello 拼ar kuma wajan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello.
Zama Ummi tayi kusa da Mami tana sanye cikin wata orange 蓷in lafaya tai mata kyau sosai zatai shekara 45 haka amma jikinta a murje yake sosai har tafi Mami gogewa da kuma wayewa.
"Barka da dare ya hanya" Ummi ta fa蓷a murya 茩asa.
Kallon su duk yay kafin fuska a 蓷an ha蓷e domin bai fiya sakin fuska ba idan ba ke蓳ewa yay da matansa ba yace.
"Kunga abinda ya faru da Adnan ko? Jikina yana bani yana raye kuma komai jimawa zai dawo gare mu, i believe cewa komai sai Ubangiji ya tsara mu 蓷auki hakan a wata sabuwar 茩addara daga Allah wacce ya jarabce mu domin gwada imanin mu, ko yarda na yarda cewa hakan ya faru ne dalilin shigarsa ruwan, amma ruwan ne dai kawai ya zama sanadi amma tuntuni Ubangijin AL-ARSHI ya tsara faruwar hakan a Lauhil Mahfouz..."
Da sauri Didi tace.
"Sada茩allahul Azeem,amma dai Bukari ka cuce mu da baka zama malami ba ka rasa mai zakai sai siyasa, ai yasin naji da蓷i daka sauka daga kujerar mulkin baki 蓷aya, ai da wallahi har govmet hausi 蓷in zani nace bada yawo na ni Uwarka idan suka za蓳e maka, haka kurum na fita waje a dinga shunani da baki ana gata can 蓷an ta yana handime ku蓷in jama'a"
Ta fa蓷a tana cuna baki gaba, shi dai Abbu bai ce komai ba domin yasan rikicin tsofa ne.
"To! Ubangiji ya dubi idanun mu ya sanya Adnan yana raye ya kuma dawo gare mu, Allah ka dubi halin da muke ciki"
A sanyaye Mami tace "Ameen" idanunta na 茩ara kawo ruwa ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin ya kalli Akeela yace.
"茒iyar Baffa ce da Baba Rabi dalilinta Adnan ya fa蓷a ruwan kuma Thank God Dr ya ciro ta..."
A nan ya kwashe labarin kakaf abinda ya faru ya basu.
Ihu da kuuu Didi tasa zani na fa蓷uwa tace.
"Kun kashe min Adnanu wallahi hisba zan kaiku"
Tana fa蓷in hakan ta nufi waje a hanya taci karo da Akeem dake shigowa fuska ya ha蓷e sosai ko alamun annuri babu.
Ganin haka yasa Didi washe baki tace.
"Yooo yanzu naji bayani ai cewa nayi bari na le茩a naji mai gidan Shiru fa"
Bai 茩ara kallon ta ya matsa can gefe sallama ma ciki yay kai tsaye upstairs ya nufa wajan part 蓷insa.
Ganin haka yasa Abbu fa蓷in "Dr kazo ka duba Akeela" jin sunanta yasa Akeem yaji kansa ya sara Mami kam Mi茩ewa tayi domin tunda taji a kanta Adnan ya fa蓷a ruwa taji wata muguwar tsanarta ya cika Zuciyarta.
Da 蓷an sauri Akeem ya 茩arasa haurawa saman ko takan Abbu bai bi ba ganin hakan yasa Ummi fa蓷in.
"Bari na duba ta"
茒aukan ta Abbu yay zuwa part 蓷in yaransa mata, 蓷akin duhu alamar duk sunyi bacci On yay na wutar bedroom 蓷in Aleema,Afaf duk suna kwance wajan Ameera da take zuwa hutu ya kwantar da ita, lokacin tuni Ummi ta 蓷auko kayan aiki, cikin sauri ta fara duba ta ganin har yanzu da ruwa a cikinta yasa ta danna cikin da sauri sai ga ruwa na fita.
Tana 茩ara dannawa Akeela tai hau yin tari.
Wata 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke tana gama tarin kuma bacci ya 蓷auke ta, sai da Ummi tayi mata injection kana ta 蓷aura mata drip Abbu yi yayi kamar bazai fita ba ganin kallon da Ummi ke masa yasa ya 蓷an shafa kansa yace.
"Miss You dear, let's go"
Gaba yay ta bisa a baya kana ta jawo masu 茩ofa,
Daman p.a tuni yay masu sallama ya tafi gida.


A hankali bakinsa ke motsawa yana tasbihi can 茩asa zuciyarsa, saboda zafin da zuciyarsa ke masa, cikin ha蓷a蓷蓷an parlonsa ya shiga komai na Parlon white ne.
Ya ha蓷u sosai har ba'a magana, kai tsaye wata corridor ya bi hadle 蓷in 茩ofar ya bu蓷e, wani irin lumshe idanunsa yay tare da sauke wani maraitaccen numfashi yaja tare da saukewa, saboda wani sassanyan 茩amshi daya daki hancinsa ya sashi lumshe idanun da bai niyya ba.
Tura kansa cikin bedroom yay bakinsa 蓷auke da wata kamilalliyar sallama yana maida 茩ofar ya rufe.
Derect bathroom ya nufa yana mai zare kayan jikinsa, a saman hanger ya sa茩ale tare da sakarwa kansa shower, a hankali yake sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda ruwan yake dukan saman fresh skin 蓷insa.
Bayan yay wankan ya 蓷aura alwala kana ta 蓷auki wani long white towel ya dauraia wist 蓷insa, ko kansa bai tsane ba ya fito ruwa na sauka daga sumar kansa zuwa 茩wantaccen gashin 茩irjinsa.
Wani irin 蓷aci bakinsa yake masa rabon da yaci abinci har ya manta wajan fridge ya nufa ya 蓷auki Apple da cake ya fara ci bai wani ci da yawa ba ya ajjiye.
Wasu ha蓷a蓷蓷un nightwear slik Pajamas milk colour, a hankali ya mi茩e tare da goya hannunsa a bayansa ya 蓷an fara tafiya yana mai karanta addu'a yana bin duk kusurwa 蓷akin da tofi bayan ya gama ya kwanta saman bed 蓷in tare da jan duvet ya rufe jikinsa, gaba 蓷aya ya 茩asa bacci tunda matarsa ta rasu wajan haihuwar Amani baya iya cikakken bacci ya saba da jikin mace sosai duk da auran kamar na dole ne bai so amma ya saba da jikin matarsa ainun.
A haka bacci ya 蓷auke sa.

Misalin 4 na dare ta shiga bu蓷e idanunta wanda sukai mata nauyi kanta na sarawa sosai, hannunta mai 蓷auke da carnoner ta kala 蓷an marai-raice fuska tayi kamar wata 拼ar baby Wanda ya sanya manyan dimples 蓷insa bala'in lomawa.
A hankali kuma ta shiga bin bedroom 蓷in da kallo sosai gabanta ya fa蓷i ganin bata dan 蓷akin ba, jiki babu 茩auri ta mi茩e tsaye tana Mi茩ewa gashinta ta sauka har wajan manyan ass 蓷inta.
Da Mamaki tabi jikinta da kallo ganin wata Robe Nightgown silver wacce ta sauka iya laps 蓷inta gaba 蓷aya manyan gwayen 茩afafuwanta suna waje ga wani gashi da yay kwance lub a saman fatar ta.
Shanyayyun idanunta wanda kullum suke a Lumshe ta 茩ara bu蓷e, jikinta babu 茩wari ta nufi 茩ofar data gani, tana tafe ko'ina na jikinta moving yake kamar tarwa蓷a.
A hankali ta bu蓷e 茩ofar ta fita ita bama ta san dare bane sai da ta fito parlon daga duhu ga wani masifafan sanyi na Ka蓷awa, da sauri ta matse jikinta waje guda ta shiga taune bakinta kamar wata 拼ar turawa haka ta zama cikin nutsuwa take tafiya harta isa tsakiyar Parlo tana zuwa zata shige taji an sanya mata 茩afa baya tayi tare da hantsilawa zata fa蓷i wata kuma 茩yakkyawar Ajjiyar zuciya ta sauke jin ta fa蓷a saman 茩irjin mutum...


馃槀Abbu ya biyo dare jama'a

*TSINTACCIYA*
Na ku蓷i ne kada ki siyi litaffi na idan kin san zaki fitar馃し馃従鈥嶁檧锔�.

NRML GRP: 鈧�300
VIP: 鈧�500 POSTING SAFE+YAMMA
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK, PLEASE MASU VIP IDAN DA HALI A TURAN TA BANK NA AKWAI P.O.S MA A GARI. EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*FITATTU HU茒U*

BA茦AR FATA
Autar manya

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

Gaba 蓷aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank, masu tura kati kuyi magan ta nan 08167888934, za ku tura Evedance of payment ta nan 08142105218 拼an uwa na Niger ga number ku +22796515805




*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*


FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE6锔忊儯
茦amshin ha蓷a蓷蓷an turarensa ne ya daki hancinta wanda ya sanyata saurin janye shanyayyun idanunta tare mai dasu ta rufe,
Wani irin harbawa Zuciyarta keyi tana jin wani matsananci tsoro na shigarta, gata dai male male a jikin mutum amma ta kasa wani 茩wa茩茩warar motsi bare tayi tunanin zame jikinta.
Yana zaune saman kujera 1 seater yana sanye cikin wani tattausan wando 3gauter sai farar singlet wacce ta kama jikinsa sosai ta fito da 6pack na jikinsa idanunsa a lumshe yana sauke numfashi, yayinda gudun da zuciyarsa ya 茩aro fiye da baya,
Idanunsa dake a Lumshe ya bu蓷e a hankali 蓷an taune bakinsa yay jin yadda take masa sukur sukur a jiki kamar wata macijiya.
Hannunsa ya mi茩a ta gefen lafaffan cikinta yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya cup of coffee 蓷in sa ya 蓷auka, gently kuma yay baya tare da kwanciya a jikin kujerar.
A hankali yake spending coffee 蓷in a bakinsa ya 蓷auki wajan 10minute kafin ya shanye coffee 蓷in domin daman 茩a'ida ne sai ya sha Wannan coffee 蓷in na Subhi da cikin dare kamar wani buzu ko labarabe.
Ajjiye cup 蓷in yay cikin nutsuwa kuma ya sanya tafin hannunsa duk biyun tare da zurasu ta tsakiyar hammatar ta caraf ya 蓷aga ta tsaye yana yatsuna fuskarsa.
Tsaye Akeela tayi kanta a 茩asa, kunya duk ya kamata through ba taga fuskar wanda ta zauna a cinyarsa ba, amma dad蓷an 茩amshin parfume 蓷insa ya sanya tasan cewa shi 蓷in daban yake ko a cikin maza.
Musamman yadda taji Physique chest 蓷insa dake cike da 茩wantaccen gashi lub! lub!!..
A razane ta sauke ajjiyar zuciya tare 茩an茩ame Jikinta waje guda, naman jikinta ya wani irin rawa da 蓳ari dalilin saukar wani masifafan ruwan sanyi da taji tun daga tsakiyar kanta har 茩asan 茩afafuwanta, da alama ma ruwan daga cikin fridge aka 蓷auko shi.
Idanunta da sukai wani irin juyewa suka ja ta bu蓷e da niyyar ganin wanda ya zuba mata ruwan.
Amma kamar wal茩iya tuni Akeem ya haura upstairs babu mai cewa Shine yay punishing 蓷in ta da wannan ruwan sanyin domin babu wani sign daya bari a wajan.
Abinka da mai ciwon ciki wanda jininta yake double SS tuni jininta yay wani daskarewa, tare da tsaya mata waje guda, a hankali kuma wata 茩waya ta tsaya a tsakiyar jijiyar 茩afarta tare da lan茩washewa kamar laushe.
Cikin 茩aramin lokaci 茩afarta ta fara wani irin matsanancin ciwo kamar ana sanya gatari ana datsa 蓳argo da 茩ashin 茩afarta haka ta keji.
Tsananin azabar da yay mata yawa ne yasa ko kuka ta kasa sai wani irin fitinannan numfashi da take gumi na yanko mata.
A hankali ta sulale tare zubewa a saman carpet 蓷in parlon cikin wani irin wahalallan sabon yanayi ta kwanta tare da 蓷ura 茩afarta a saman kujera ta shiga jujjuya kanta tana sakin wani gigitaccen kuka iya zuci mai bala'in cin rai.
Gashi babu Folic acid da paludrine a kusa da ita bare tasha ko taji sau茩in abin.
Dukkan hannunta ta sanya a 茩afarta ta ri茩e gam "蓷ib! 蓷ib!! 蓷ib!!" Haka jijiyoyin 茩afarta suke harbawa alamar ciwo yayi ciwo a hankali kuma ciwo ya fara yawo a jikinta daga 茩afa zuwa kwankwasonta bata samu bacci ba sai wajan kiran sallar farko na Subhi.


A hankali yake sakkowa daga strains 蓷in benen part 蓷insa, yana sanye da Embrodiery Islamic jallabiya white colour, wacce ta kasance mai santsi da taushi tana da half hand daga gaban 茩irjin kuma a 蓷an tsage take..
A hankali yake tafiya kamar bai so cikin nutsuwa bakinsa ke motsawa alamar tasbihi yake ga Ubangiji.
Hannunsa a goyo da bayansa yana taka 茩afafuwansa dake sanye cikin Mon mule slippers masu kyau..
A tsakiyar parlon ya tsaya idanunsa a rufe babu jimawa Abbu ya fito daga part 蓷insa shima sanye da jallabiya milk irinta Akeem.
Babu wanda yay magana a haka suka jera zuwa masallacin dake cikin estate 蓷in nasu.
Rutse idanunsa yay da tuni su uku ne suke tafiya amma waccan shigiyar Yarinyar mai siffa da aljanun ruwa taja masa a rasa mafi muni a rayuwarsa.
Bayan an idar ya zauna zaman azkar 茩arfe 6 dai-dai suka fito daga cikin masjid 蓷in zuwa gida.
Kai tsaye Akeem kitchen ya nufa yana zuwa ya samu Ummi a ciki sanye da 茩aton hijab har 茩asa, kallonsa tayi tana Murmushi, a sanyaye murya can 茩asa yace.
"Sabahul khair Ummina"
Mug 蓷in hannunta dake cike da coffee ta ajjiye a hankali ta 茩arasu wajansa yana ganinta ya 蓷an zube a 茩asan gwiwoyinsa tare da zame wular kansa, hannunta ta 蓷ura a saman sumar kansa kafin tace.
鈥漇abahul khair Hero鈥�
Murmushi Yay irin Murmushin nan da idan ba ita ba ko Abbu babu mai ganinsa sai Md Adnan.
Addu'a ta shiga yi masa kafin gently ya mi茩e, ganin yadda take kallonsa yasa ya 蓷an kwa蓳e fuska yana lumshe idanunsa cikin narkakkiyar murya yace.
鈥淯mmi鈥�
Hannu tasa ta ja dugun hancinsa tace "Allah ya kyauta maka, 拼arka tayi ta蓳ara kai ma kayi"
Shi dai bai ce komai ba, maimakon ya fita daga kitchen 蓷in sai yay zamansa akan kujera yay hakanne kuma saboda bai son fita yaga Akeela.
Fita Ummi tayi sam bata kula da Akeela ba kai tsaye part 蓷inta ta shige.
Abbu da ya tsaya da Bala driver yana bashi hqr ne ya shigo cikin parlon kai tsaye kuma idanunsa ya sauka akan Akeela wacce take baccin wahala a saman carpet..
Da sauri ya nufi inda take yana fa蓷in.
"Ya Salam Babyna bacci a Parlo a 茩asan carpet why?"
Ya fa蓷a yana tsugunawa tare da sanya hannunsa gaba 蓷aya ya 蓷auke ta zuwa jikinsa, Ajjiyar zuciya ya sauke yana 茩ara kallon fuskarsa wacce tai jajirr idanunta ya kumbura sosai.
Cikin tausayinta da kuma masifafan sonta dake 茩ara zautar da Abbu a hankali ya manna bakinsa a saman goshinta tare da sumbatar wajan karaf a idanun Akeem ta蓳e baki yay da kuma sauri ya juya tare da komawa kitchen 蓷in.
"Sorry nine ko, sorry Babyn Abbu muje na goyaki kiyi bacci sosai, i promise to you cewa ba zaki kuma kuka ba, I'll be your side kinji Babyn Abbu na" ya fa蓷a yana 茩ara shafa fuskarta tare dayin part 蓷in yaransa da ita.


http://wa.me/+2348119237616
*_wannan book 蓷in na ku蓷i ne biya 500 a saki a vip ko kuma 300 a nrml grp_*

Abbu na shigewa Akeem ya fito fuska kamar hadari babu walwala baki 蓷aya, kai tsaye wani room ya shiga yana shiga ya kunna hasken ciki, 蓷akin karatu ne yana shiga wajan kujera yaje ya zauna tare da lumshe idanunsa yana sauke numfashi.
Not too long da zamansa a bu蓷e 茩ofar a hankali aka shigo, Amani ce 茩yakkyawar Yarinya mai fuskar Akeem.
Washe bakinta tayi da gudu ta nufi wajan Akeem tana fa蓷in "Hero na" ware gajiyayyun idanunsa yay tare da mai da idanunsa kan Amani kallon da yay mata yasa ta tsaya tare da juyawa da sauri ta fita tana dawowa tace "Salamu Alaika" wani fitinan Murmushi Yay mata yana jin wani sanyi a ransa yace "Wasalamu alaiki Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" ya fa蓷a yana lumshe idanunsa tare da ware mata hannayensa cikin jin da蓷i ta fa蓷a jikin Mahaifin nata tace.
"Azunnu annaka bikhair?"
Shafa bayanta yay tare da sumbatar goshinta yace.
"Lafiya lou and you"
Murmushi tayi tana sumbatar goshinsa tace "Ana bikhair"
Lumshe idanunsa yay yana 茩ara rungome ta a jikinsa yana jin wani so da 茩aunar Yarinyar nasa na shiga zuciyarsa, zameta yay a jikinsa yace "sit" Zama tayi tana kallonsa sosai kamar bazai magana ba sai kuma yace "biya haddarki" a hankali tai rufe idanunta kamar yadda taga yanayi kafin ta fara karanta masa inda yay mata, tana cin karatun ne Afaf da Aleema suka shigo sanye da manyan hijabai, nan da nan walwalar fuskarsa ya 蓷auke zubewa sukai bakinsu na rawa suka fara gaida shi.
Suna tsaye ko Kallon su bai ba yaci gaba dayiwa Amani karatu.
Bayan ya gama ya kallesu har zai magana sai kuma ya fasa.
Hadda suka bashi kana ya 蓷ura masu da karatu.
Suna cikin karatun ne Aka bu蓷e 茩ofar Abbu ne ya shigo cikin tashin hankali ganin hakan yasa duk yaran nasa suka kallesa a ki蓷ime yace.
"Dr Saboda Allah ba danni ba kazo ka duba Yarinyar nan she's in critical condition ciwonta ya tashi bana son yay worse da yawa"
Shiru Akeem yay tare da 茩ara ha蓷e fuska ganin hakan yasa Abbu fa蓷in "saboda Allah, saboda matsayina na mahaifi please Abdul-hakeem Bukar Bello" Mi茩ewa tsaye yay ba tare da yace komai ba ganin hakan yasa Abbu yabi bayansa, Akeem kam ji yake kamar ya zunduma hannu aka yay ihu dan ba茩in ciki.
A bakin 茩ofar ya tsaya Murya a can ciki yace "Kaje Abbu I'll check her" yana fa蓷in hakan ya bu蓷e 茩ofar 蓷akin ya shiga tare da rufewa girgiza kai kawai Abbu yay ya juya.
Tana kwance saman bed 蓷in sai juyi take domin a yanzu bata iya tantance inda yake mata ciwo a sanadin ruwan da Akeem ya she茩a mata..
Hannunsa ya har蓷e a 茩irjinsa cike kuma da tsanarta ya 茩arasa inda take tsaye yana jin kansa na wani irine sara masa zuciyarsa na harbawa sosai.
Ganin bata hayyacinta gaba 蓷aya yasa gently ya zaune a gefen gadon tare da sanya hannunsa ya wani irin fincikar 茩afarta wata razananiyyar 茩ara ta saka jikinta na kyarma da sauri ta tashi zaune tana cije bakinta tare da yarfar da hannayenta Jikinta sai 蓳ari Yake gaba 蓷aya rigar jikinta ya zame gashinta ya hargitsa sosai..
A karo na farko ya 茩ara Kallonta kafin ya daka mata wata gigitacciyyar tsawa 茩arfin tsawar da kuma rashin sabon jinta ga halin ciwo da kuma matsanancin tsoron daya shigi Akeela yasa gaba 蓷aya tai wani irin juyi tare da fa蓷awa jikinsa ta wani irin cusa fuskarta a tsakiyar 茩irjinsa jikinta duk rawa yake domin dam bata saba da kind of this abubuwan ba.
Tsaki Akeem yaja yana taune bakinsa kafin a hankali yasa hannunsa yay cilli da ita daga jikinsa, kanta ya daki frame 蓷in gadon wani irin runtse idanunta tayi azaba biyu ta ha蓷e mata.
Bayan ya fita daga bedroom 蓷in ne Akeela ta fashe da wani irin kuka, gashi ita magana sam bata tsarinta bai dame ta ba, wani irin zafi da ciwo ta keji a ranta, wanne irin mutum ta ha蓷u da shine? Me tayi masa da har zai dinga cin mutuncin ta har haka? She don't even know him balle tai wani abu na rashin dai-dai amma yana nuna ko ina kula infact ma shine yaja mata wannan masifar na tashin ciwon nata.
A yanzu ba ciwon ke sanyata kuka ba, domin idan da ana sabawa da zafi da kuma ra蓷a蓷in ciwo da yaci ace ta saba dashi, amma a kullum idan ya tashi a sabo ta kejinsa, ciwon sikila ya wuce tunanin dukkan mai tunani ko mai haihuwa ba lallai taji azabar da suke ji ba.
Kifa kanta tayi a tsakiyar cinyoyinta tana wani irin kuka mai cin zuciya.
Akeem na fita derect wani side ya shiga ashe 茩aramin clinic ne, wata injection ya ha蓷a guda biyu fuskar nan nashi babu walwala sam.
A haka ya gama ha蓷awa ya fito yana fitowa ya tsaya idanunsa akan Didi wacce ta ciko plate da farfesun naman cow head.
tsareta yay da idanu domin mamakin naman data kwasa yake amma fuskarsa sam bata bayyana yanayinsa ba, harara ta maka masa tace "to ba sai dai kaci kanka ba, ai dai lalura ce bata shige kan kuwa, jiya jiyan na dakta ya gama gayawa Bukari naci nama na 茩oshi, to wallahi nidai li'ilafi 茩urash kaci kanka nama na kurr aniya bil aniya ato"
Girgiza kai kawai yay tare da nufar part 蓷in su Aleema.
"茒an banza fuska kamar karas in sha Allah sai Ubanka yay maka auran dole, masifa sai cin yaro take shi kenan

Please Login or Register in order to submit comment