Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ai, kowa mugun abu na cinsa, to kana zaune da mutum ne amma babu wanda kasan ainahin abinda yake cikin zuciyarsa Allah yay Magana maganin mugun mutum dai" da sauri Baba Rabi ta kalli Didi domin ta 蓷auka da ita take,ganin ko inda take Didi bata kalla ba yasa ta sauke ajjiyar zuciya.
Abbu ne ya fito kunnansa manne da waya alamar waya yake, ganin haka yasa Akeem yin waje saboda baya son Didi taji abinda zasu fa蓷a, a wannan lokacin idan kaga Akeem wlh baza kaso 茩ara ganin fuskarsa ba, saboda wani irin jaa da tayi sosai babu alamun rahama a fuskar nan nashi, hatta karan hancinsa sai da yay jaa hakan kuma alama ce ta cewa yana cikin tashin hankali, idanunsa sunyi bala'in sauyawa ga yadda jijiyoyin kansa suka tashi tare da yin ru蓷u ru蓷u a saman goshinsa.
Bayansa Abbu yabi, suna fita Abbu ya cire wayar daga kunnansa yace "In sha Allah we'll find her, mun gama magana da dpo 蓷in can Abuja sun baza securities ta ko'ina, lungu da sa茩o, nan kuma zan sanya a fara yi mata addu'a komai zai dai-dai"
Kallonsa kawai Akeem yay ba tare da yace komai ganin yadda yake 茩o茩arin birkicewa yasa Abbu fa蓷in.
"Muje nai dropping naka a airport 蓷in" still Akeem shiru yay ya kasa magana, cikin sanyin murya kamar yadda Abbu ya saba kwantar masa da hankali idan yay irin hakan ya sanya hannunsa tare da jawosa jikinsa ya rungomesa sosai yana shafa sumar kansa tare da hura masa iska a cikin kunnansa, cikin sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya tare da 茩an茩ame Abbu Murya can 茩asa yace.
"Abbu" ya fa蓷a a sanyaye cikin Muryar rauni wacce Abbu bai ta蓳a jinsa da irinta ba, bubbuga bayansa yay yace.
"Kayi hqr, za kaga 拼ar Uwarka Amanarka in sha Allah" zame jikinsa yay ya shiga mota Abbu kuma ya shiga mazaunin driver saboda ya hana Akeem 蓷in yin driving, suna hanya wayar Akeem 蓷in ta dinga ringing amma yay banza da ita, har suka isa Airport suna isa suka samu P.a yana jiransa, babu 蓳ata lokaci Akeem yay sallama da Abbu da p.a ya shiga can cikin airport 蓷in yake,
Yana zuwa ya samu an fara shiga shiga yay vip side, ya zauna tare da lumshe idanunsa wanda suke masa zafi, a hankali ya sanya Wayarsa a airplane mode, kana ya shiga cikin photos nasa, wata folder ya shiga wacce aka rubuta _RAYUWATA_ nan take photo nan Akeela suka bayyana kamar hauka, wani ya shiga wanda da alama a part 蓷insa ne lokacin da tazo kawo masa abinci, ta wani tura bakinta gaba tare da shagwa蓳e fuska,
Tai kyau kamar 拼ar baby, can 茩asan zuciyarsa yace _Rest of my life_
Ya fa蓷a dai-dai lokacin da jirgin ke tashi zuwa samaniya.
A can 蓳angaren su Mami kuwa bayan sun gama magana da Akeem ta kashe wayar tana fa蓷in.
"Babu wani zargi da zai hau kanmu Shegiya in sha Allah sai an samu wata 茩atuwar motar ta malka蓷eta"
Yana ta kalli Anup tace.
"Dole ki kula duk abinda zai ja hankalin Akeem ki nayi domin ina da burin cikin satin nan ko watan nan ai muku aure tare"
Tsaki Mami tayi tace.
"Ni wlh bata ku蓷in Akeem nake ba" Anup tace "Ikon Allah to tame kike?" Tace "yarinya ta shiga rayuwata ta rabani da 蓷ana wajan shekara guda ake magana yanzu" Yana tace "ke dai wallahi Khadija kina da matsala, ga hanya mai sau茩i wajan musguna mata, amma ki ka茩i bi, idan har Anup ta auri Akeem sai abinda kika tsara a wannan gidan, hatta yarinyar zaki ci ubanta babu mai ce maki dan me amma ki ka茩i ke dole sai mun kureta a nan, bedside Zama ki iya shiga ki fita idan ma yana sonta yana da niyyar aurenta, kawai yaji ya tsaneta ita Akeelar You won't even give any space for him to begin having fellings for her, kinga ya auri Anup gefe guda kuma yana cin uwar Akeelar yana musguna masa"
Mami tace "uhm ba zaki gane ba, yanzu dai ko shiga ciki zan jira dawowar su Aleema a nan" Yana tace "to Fati fa?" Da sauri Anup tace.
"Kin san halin Fati wlh ana sakinta zata fa蓷awa Dada mun shiga uku bare kuma Akeem yaji ai wlh gaba 蓷aya sai munyi dana sanin zuwanmu duniya gwamma ki barta nan zuwa lokacin da komai zai dai-dai"
Tana fa蓷in hakan ta shige cikin gidan Yana tabi bayanta, Mami kuma ta zauna tana jiransu Afaf.
Kasancewar hankalinsu gaba 蓷aya ya kasa kwanciya yasa ko tashi ba'ai ba suka sanya Driver ya dawo dasu, Mami na ganin motarsu ta fara kuka tana murza idanunta, da gudu Aleema tace.
"Mami what happened to you? Meyesa kike kuka" shiru tayi Afaf tace "Mami why are you crying?" Cikin kuka tace.
"Na shiga uku na taho da marainiyar Allah, nasan Ubangiji ba zai barni ba"
Cikin rashin fahimta Afaf tace "Mami mene kike magana akai ne?" Tace "Akeela, ashe aljanunta basa son kwalliya, kuna fita ko ciki bamu shiga ba ta fara ihu duk wanda yay kanta sai ta dakesa ga gidan babu maza, yanzu haka waje tayi bamu san inda take ba, neman duniya mun rasata, ban san da wanne idanu zan kalli mahaifiyarta ba, hatta wayarta tayi cilli da ita"
Kuka suka sanya tare da yin waje suma da gudu suna 茩walla kiran sunan Akeela, babu ita babu labarin ta sai da suka gama yawo ko'ina har gari ya fara duhu Sannan suka dawo gida.
A dai-dai wannan lokacin kuma Ajmal na zaune ya tisa Jadda a gaba yana kuka sai neman Akeela yake a waya baya samunta bata ta蓳a kashe waya ba, hankalin Jadda ya tashi tace.
"In sha Allah zanwa Uncle 蓷inka magana su taimaka ai Wannan auren cikin wannan satin tun kafin wani abu ya shigo" Karim wanda yazo da safe yace.
"Jadda ina da number sister nata, zan kirata naji a ina suke Abujan sai muje ko" sai a lokacin Jadda tace "bari Papi ya dawo wannan abin bana wasa bane yaro yana neman mutuwa akan Yarinya ban san wane irin so yake mata ba" Karim yay dariya yace
"Jadda yarinyar ce ta ha蓷u sosai wlh kamar balarabiya gashi sosai suke kama da wannan 拼ar shugaban 茩asar"
Mi茩ewa tayi tace "bari naje yau Papi yana da meeting wai Karim ka kula da Ajmal"
Mi茩ewa shima Ajmal yay zuwa part 蓷insa yana zuwa ya shige bathroom tare da mara sana'ar tasa domin ji yake kamar zai mutu sosai yake murza J 蓷insa yana wani Irin kalar nishi.
Misalin 12:40 jirgin Akeem ya sauka airport na Abuja, daman already sun gama magana da Aleema a sirrince domin Mami tace Akeem ba zai ta蓳a zuwa ba, tunda ba wani damuwa yay da ita ba sosai, amma tayi mamakin abinda ya fa蓷a lokacin da take fa蓷a masa cewa Akeele is missing, wai Amanarsa, Mrs Abdul-hakeem Bukar Bello.
Aleema driver taiwa magana lokacin duk an kwanta bacci babu musu ya 蓷auke ta zuwa airport, suna zuwa suka samu Akeem tsaye shida Dpo na nan Abuja, daga shi har Dpo 蓷in suka shiga motar duka a lokacin Dpo ya fara tamabayar Aleema itakam ta fa蓷a masa iyakar abinda ta sani, Akeem idanunsa akan waya ba tare daya kallesu ba, har suka isa cikin gidan.
Suna zuwa ya tsaya a waje yace Aleema taiwa Mami magana, babu jimawa suka dawo da Mami sosai tayi mamakin ganin Akeem amma ta dake, Dpo yace ina sauran 拼an gidan tace ai sunyi bacci yace a tashe su, babu musu ta koma ba tare data kawo komai cikin ranta ba.
Mami ce tace "Sir isn't it good mu fara jin abinda yake tafe daku" Dpo ya girgiza kai yana Murmushi strictly yace "that will be at station not here a suspect???? Noo" Handcuffing ya fito da ita tare da bawa Akeem, amsa yay kai tsaye ya nufi wajan Mami zare ido tayi tace.
"What? Akeem ni zaka sawa Handcuffing? Ni Mami ka mance 蓷awainiyyar da mukai dakai tun kana 茩arami? Saboda Akeela ta 蓳ata shine zaka 蓷ura min laifi? Eh Akeem?" Wlh inda take bai kalla ba bare ta sanya ran zai ji abinda tace, hannunta ya sanya cikin handcuff 蓷in ba tare daya kallesu ba ya cewa Dpo "Kaje dasu baki 蓷aya" Dpo yace "hadda su Aleema?" Yana shiga motar drivern gidan daya amshi key yace "su ba mutane bane?" Ya fa蓷i hakan yana yiwa motar key tare da fita waje lokacin maganar 茩arfe 1:20 ake.


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe 0116886423
Kiji tsoran Allah
3/12/22, 00:29 - Buhainat: Da 茩arfi Akeela ta sanya hannunta tare da ri茩e 茩irjinta wanda yake barazanar tarwatse mata, Alamarin daya sanya tayi baya kenan tare da dur茩ushewa akan 茩afafuwanta.
Gefe guda na Zuciyarta nayi mata wani iri zafi da ra蓷a蓷i wanda ya sanya taji gaba 蓷aya duniyar na juya mata, tashin hankali ya wanda ba'a sanya masa rana shine ya riski Akeela.
Kalmar TSINTACCIYA da aka fa蓷a mata, ya zama mafarin shigarta cikin 茩unci, da kuma zallar damuwa, al'amarin daya zama shine shafin Farko na bu蓷ewar murfin 茩addararta, abinda bata ta蓳a tunanin zai same ta ba, bare kuma tayi tunanin zata samu kanta a ciki, har yanzu ta kasa fahimtar abinda Mami ke fa蓷a mata,
She still looking at them, tabbas taji bata so bata kuma 茩aunar zuwa Abuja, amma ta kasa bin umarnin zuciyarta ashe da rabon za tayi mummunan ji, jin daya narkar da dukkan wata so da 茩auna data kewa kanta, Duk wasu emotions duk wasu dadda蓷an mikin soyayya da takewa kanta, na tsayin shekara da shekaru sun kau, sun kama gabansu, farin ciki yay 茩aura daga Zuciyarta yayinda ba茩in cikin rayuwa da kuma takaicin abinda yake shirin faruwa da ita ya damu gurbi cikin Zuciyarta.
Akeela _Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un_ kawai take ambata a fili da kuma 茩arfi, cikin ki蓷ima da tsantsar tashin hankali ha蓷i da ru蓷u tace.
"Mami na kasa fahimtar inda kalamanki suke son fahimtar dani, Mami na jima da sanin cewa baki so na, amma kada ki tuzartani ki 蓳atan rayuwa akan wani Dalilin ki nada ban, dan Allah ki tsayar da Maganar ki, kice ba Gsky bane, kice wasa ne dan Allah wlh zuciyata zata buga dan Allah kice ni蓷in halattacciyar 拼ar ce kamar kuwa"
Ta fa蓷a dana sakin wani irin raunataccen kuka Jikinta duk tsuma yake idanunta yay wani irin jaa, Murmushin mugunta Mami tayi kafin ta 蓷auki wayarta tayi dailing number tare da sanyata a cikin handsfree,
Babu jimawa aka 蓷auka tana sakin murmushi tace, "Rabi ya gida?" Tace "Allahamdulillah" shiru tayi kafin tace "na fahimci 拼arki na son ji daga gareki" da sauri Baba Rabi tace.
"Wace 拼arta?" Cike da fara'a Mami tace.
"Akeela" dariya Baba Rabi tayi sosai kafin tace.
"Cemin zaki Akeela tsintacciya" da wani irin sauri Akeela ta mi茩e tsaye jikinta yana rawa da 蓳ari, tsananin tashin hankali da razani daya ya gama bayyana akan fuskarta,ta nufi inda Mami take tsaye tana zuwa ta amshi wayar tare da fa蓷in.
"Mama me mike cewa? TSINTACCIYA ina tunanin idan duk duniya zasu taro sun san cewa kece mahaifiyata kece kika haifan, ke kika fa蓷a min hakan da bakinki nasan yanzu ma baki san wace Mami take fa蓷a ba" cikin tsawa Baba Rabi tace.
"Ke dallah tsahirta min, wlh sai na tsine maki koda wasa naji kin 茩ara cewa nice mahaifiyar ki, sai nayi maki Allah ya isa, kin san kuma zata biki tunda nono na kika sha har kika kai munzalin girma, ban haifeki ba kuma zan ta蓳a haifar ki ba"
At this time Akeela kasa kuka tayi, komai nata ya tsaya Zuciyarta ta tsaya cak da aiki na wani lokaci, tashin hankalin da yay mata yawa ya sanya sai sakin ajjiyar zuciya take, kafin a hankali tace.
"Wacece ni? Ki fa蓷a min wace ni mene yasa kika ri茩e ni kin san baki so na, baki 茩aunar zama dani?"
Dariya Baba Rabi tayi kafin tace.
"茦addara! Ita ta sanya na ri茩e ki, domin da ace ban ri茩e ki kawo yanzu da bazan ta蓳a zama gidan Baffa ba, ina son mijina hakan yasa na ri茩e ki akan babu yadda, ban ta蓳a sonki ba, ban ta蓳a 茩aunarki ba tsanar da nayi maki yasa ina sane nake maki wanka da ruwan sanyi komai sanyin da ake,
Lokacin da Baffa ya kawo min ke gaba 蓷aya jikinki cinnaku ne, ya 蓷auki son duniya ya 蓷ura maki, hakan yasa na 茩ara jin tsanar ki na 茩ara nunkuwa a cikin zuciyata, ke ba wata bace face TSINTACCIYA, wacce aka tsinta a saman Bola, dan haka daga yanzu ki fara neman iyayenki kuma koda wasa idan naji kince na fa蓷a maki wata magana Tabbas zaki shiga uku"
Kar蓳ar wayar Mami tayi tana fa蓷in "idan ta koma gidan kenan?" Baba Rabi tace "tunani me kyau, zan rabo da 茩aya" kashe wayar tayi tace.
"To kinji, da nayi tunanin 蓷aure ki a 蓷aki har ki riski ajalinki kamar yadda kika salwantar da rayuwar 蓷ana, amma na yanke hukuncin barinki wannan gidan"
Da sauri Akeela ta kalli Mami ta kasa cewa komai, sai Ajjiyar zuciya take saki, sai a yanzu ta fahimci cewa ashe yin kuka ma Rahama ne, ashe yin kuka a da蓷i yake, Anup ce tace.
"Dan haka yanzu saiki sakarwa My dee kurwa dan naga alama ke 蓷in mayyace, kuma ke dashi har abada nice matarsa nice zan Aure sa" sai a lokacin Akeela ta bu蓷e baki da 茩yar muryarta a cun茩ushe bata ko fitowa ga yunwa da 茩ishirwa saboda azumin da take tace.
"Wlh ban ta蓳a son Hamma Akeemmm ba, ba zan ta蓳a sonsa ba, bani da damuwa dan kin auresa amma dan Allah ko kaini wajan su Aleema dan Allah"
Ta fa蓷a wasu tana jan numfashi da 茩yar kamar wata mai Asthma, Yana ce tace.
"Ashe da茩i茩iyace ke ko? Ke da wani ahlin Bukar har abada, kuma koda wasa kika ambaci sunan mu, akan mune mukai maki wani abu zai kin gane kuranki, wlh zan sanya a kashe ki tass"
Duk abinda yake faruwa akan idanun Fati, wayar da suke yi da Aditiya ta tsayar tare da kashewa ta 茩arasu wajan tace.
"Hey what's going on here?"
Harara Mami ta watsa mata tace "ashe ita 蓷in ba 拼ar halak bace, zina akai aka haifeta Tsintacciya ce" ware hannu Fati tayi tace "Then..?" Anup tace "kurarta za muyi" A hankali Fati tace "for what reason?"
Anup tace "saboda idan tana tare da Akeem ba zan ta蓳a samun auransa ba" Murmushi Fati tayi tace "Au haba?" Yana tace.
"Tabbas, idan har Anup ta auri Akeem kaf family mun huta, mugun ku蓷i garesa kamar hauka, ni kuwa akan ku蓷i babu abinda ba zan iya ba ehee?"
Wani cute smile Fati ta sakeyi tace "Ohh my Goodness ashe haka kuke son ku蓷i, amma ki 蓷auka Akeela ta mutu to har abada Akeem ba zai ta蓳a aurenki ba Anup, wlh daya aureki 茩waya mutu babu aure,kawai akan wani banzan 茩udirinku sai ku takurawa 拼ar mutane" da sauri Mami tace.
"瞥ar matsiyata kuma gantalallu, 拼ar haihuwar kwararo ce kwanciyar kan Bola, wannan har wani ahhali take dasu? Koma tana dasu ina da tabbacin cewa su 蓷in matsayita ne"
Fati tace "ta san lokacin da akai cikinta? Ko kuma ko duk kun san lokacin da akai naku cikin? Mutum nada ikon za蓳awa kansa yadda za'a haifeka ne? Yana kefa yara ne dake, gani ga Anup, ko abinda Anup take bai isa kiyi tunanin cewa wata rana zata iya haifar maki shege ba? Kamar yadda kuke sheganta 拼ar wasu? Uhm wlh wlh kuji tsoran Allah Duniyar nan bata da tabbas, kaso naka duniya ta茩i sa, haka kuma ka茩i naka duniya taso shi, zahirin magana baku da iko akan Akeela domin ba kune kuke kula da ita ba" shiru tayi tana kallon Mami kafin tace.
"Zanan 茩addarar naki a rubuce yake a shafinsa na Lauhil Mahfouz, baki da ikon sauya fari zuwa jaa, haka baki da ikon sauya jaa zuwa fari, idan Yaaa Adnan yana raye ba zaki tunanin a wanne hannu yake ba? Su waye suke ri茩e dashi? Idan kuma ya rasu ba zakiyi masa addu'ar samun sau茩i da rahamar Ubangiji ba, amma kin tare akan wani 茩udirinki mara Dalili, baku sonta is okey daman kece kika kawo ta nan, sai kiyi mata ku蓷in jirgi ta koma, amma wlh idan har ina nan banga wanda ya isa ya kureta a wannan gidan ba, ina ta sani? Ina kuma zata? Ko kuma duniya kuke son ta shiga, My teacher said da 茒A da dukiya ba'a san mai mura ba sai Allah"
Wani 茩yakkyawan mari Yana ta 蓷auke ta dashi, tare da fa蓷in.
"You're mad Zahra, ni mahaifiyar ki,kike fa蓷awa haka? Kuma har abada Anup ba zata ta蓳a jamin magana ba, domin nasan tarbiyyar dana bata"
Anup tace "barta ba茩in ciki take zan auri namiji kamar Akeem, kiyi biyayya ki samu daular arzi茩i"
Mami kuwa kan Akeela tayi tace "fice mana daga cikin gida kafin na sako maki karnuka" jiki na rawa Akeela tace.
"Mami ban san ko'ina ba, bari na kira Abbu ko Hamma Akeemmm sai su tafi dani" da gudu Anup tai kanta tana 蓷auke ta da mari kafin kuma ta sanya hannu ta kwace wayar tana tura ta tare da fa蓷in.
"Salis maza kuntu min karnukan nan" da sauri Fati ta hanka蓷eta Anup tare da fa蓷in.
"Wlh babu inda zata, ai ina da number Ummi lemme call her"
Yana da Mami sukai kan Fati, Yana tace.
"Mami ri茩e min Yarinyar nan mu kaita mu kulle" da dukkan 茩arfin su, suka shiga jan Fati zuwa can bayan gida, a wani 茩aramin 蓷aki suka sata, tare da 蓷aukan igiya suka 蓷aureta ciff, tare da rufe mata baki,
Banda hawaye babu abinda yake fita daga cikin idanun Fati.
Anup kuwa ta shiga kiran Salis mai kula da karnukan,babu jimawa ya saki wasu Manyan karnuka majiya karfi kana ganinsu kasan bana nan bane.
Suka tafe suna zaro harshe waje, tare da ka蓷a jela, gaba 蓷aya kuma sukai kan Akeela.
Ita kanta a wannan lokacin fatan mutuwa take hakan yasa bata damu da yadda karnukan suke yowa kanta ba,
Tana tsaye Cak idanunta 茩irr akan Anup wacce ta tsaya tana yin dariya ha蓷i da ka蓷a kai,
Salis kam mamakin Akeela ya kama shi ga kuma wani tausayinta daya saukar masa a zuciya, ganin yadda wani ya kusa zuwa inda take yay saurin 茩arasawa inda take tare da fisgar hannunta ya cillata 茩ofar waje, hakan yasa karan ya cafki 茩afar Salis.
Akeela fa蓷uwa 茩asa tayi kanta ya bugi wani dutse nan take kan ya fashe ya shiga fidda jini.
Da 茩arfi Salis yace.
"Ki tashi, maza jeki Allah ya kiyaye ki a duk inda kike tashi idan suka sameki ko mene zasu iya yi maki"
Ya fa蓷a yana turata tare da rufe 茩ofar hannunsa dafe da inda karan ya cijesa, mi茩e tsaye Akeela tayi jiri na 蓷aukan ta, saboda jinin dake zufa a goshinta ga kuma rashin 茩arfin da take dashi, ko'ina ciwo yake mata, musamman cikinta saboda dukan da Anup tai mata bana wasa bane,
A hankali take bin hanya ba tare da tasan inda take sanya 茩afafuwan ya ba.
Mami suna fitowa daga inda suke 蓷aure Fati suka nufi cikin compound 蓷in Yana na fa蓷in. "Yarinya zatai mana ba茩in ciki, dan ubanta akan idanunta ubanta yaci bashin banki 茩ilan so take a kulle shi,mu shiga uku"
Mami tace "wlh, domin kullum Akeem cikin samun mugwayen ku蓷i yake wlh kamar hauka"
Murmushi Yana tayi tace.
"Ai yanzu zan samu Anup dan ubanta itama ta mi茩e tsaye duk wani salo na soyayya tana nuna masa" jinjina kai Mami tayi tana wani cije bakinta ba tare data 茩ara cewa komai ba.
Suna zuwa copping suka samu Anup da sauri Anup ta rungome Yana tana jin wani farin ciki na ratsa mata zuciya.
Tsayawa Mami tayi tace.
"Kada ku sake koda wasa kada a sake Dada ta san Wannan maganar ya tsaya In between us" ta fa蓷i hakan tana kiran Number Akeem tace.
"Bari na fara nawa aikin"
Lokacin Akeem yana zaune cikin mota shigowar sa cikin gidan kenan saboda Azumi yake bai son yasha ruwa a waje, ya jima dayin parking amma ya kasa fitowa saboda wani irin fa蓷uwar da gabana yake, a duk sanda zaiji fa蓷uwar gaban kuma sai Akeela tazo ransa.
Baya yay ka蓷an tare da lumshe fararan idanunsa yana sakin ajjiyar zuciya a hankali ya bu蓷e bakinsa yace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Meke shirin faruwa da ruhina, Meke son faruwa da Amanata"
Ya fa蓷a yana 蓷aukan Wayarsa haka kawai yaji yana son kiranta yaji how is she, yay take, yana kiran number yaji switch up.
Runtse idanunsa yay da 茩arfi tare da sanya hannunsa ya dafe saitin zuciyarsa a hankali kuma yake sauke wani zazzafan numfashi, cikin damuwar yace.
"Uhm where are you Mrs Abdul-hakeem Bukar Bello" ya fa蓷a yana ware idanunsa yana 茩o茩arin kiran Number Aleema yaga kiran Mami ya shigo, kamar ba zai 蓷auka ba sai kawai ya 蓷aga, yana 蓷agawa Mami ga fasa masa wani irin gigitaccen kuka.
Jikin Akeem har rawa yake wajan fa蓷in.
"What happened to her?"
Kasa magana Mami tayi saboda kukan da take, yana acting kamar gaske, wata tsawa Akeem ya daka mata yace.
"Kee malama kin daman ina Akeela where is my Peto"
Ya fa蓷a yana buga Mata wata tsaiwar, wacce yasa Mami shiga hankalinta domin sai da hantar cikinta ya juya, cikin kuka tace.
"Muna zaune ana mata kwalliya" da 茩arfi yace.
"What? Ubanwa yace ai mata kwalliya baku san cewa akwai mutane a kanta ba?" Mami a ranta tace "Good" a fili kuma tace "wlh bana nan akai mata, ana gama yi muna shigowa, shigowar mu keda wahala tace ana kiranta daga nan sai ihunta mukaji muna zuwa mu kaga gaba 蓷aya tayi watsi da kayan hannunta hatta wayarta, duk yadda mukai 茩o茩arin ri茩eta abin ya gagara duka take ta ko'ina, yanzu dai mun gama zaga ko'ina bamu sameta ba"
Ta fa蓷a tana sakin wani kukan, kasa magana Akeem yay sai kawai ya kashe wayar, cikin dauriya ya fito yana zuwa main Parlo Abbu ya mi茩e tsaye tare da fa蓷in "Dr ya akai na ganka haka?" Kasa magana yay sai kallon Abbu da yake,
Cikin damuwa Abbu yace "Maudo nace Meke damunka" da 茩yar ya bu蓷e baki yace "Akeela is missing" Abbu yace.
"Bangane ba wacce Akeela?" shiru Akeem yay ba tare da yace komai ba..Abbu yace "Will you enlighten me more?" Akeem yace "she got missing today at Abuja, Abbu yace "Subuhanallah! Ina Khadijertou fa?" A hankali Akeem dake jin zuciyarsa kamar zata fita yace "She is still yet to be found tun safe" zama Abbu yay yana dafe kansa yana jin zufa all over him agogon wrist 蓷insa ya kalla 6:30 bai san lokacin da yace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un... Akeela missing" Mi茩ewa yay ya nufi bedroom 蓷insa, daman Ummi na da茩i Didi kuma tana Parlo tana kallo a can part 蓷in ta.
Akeem Wayarsa ya 蓷auka tare da yin upstairs P.a na 蓷agawa yace "ka sama min ticket na zuwa Abuja now" P.a zai magana Akeem ya kashe wayar, yana zuwa part 蓷insa ya shiga 蓷aukan dukkan i.d, da a.t.m masa duk abinda zai bu茩ata, P.a kuwa a lokacin ya fara neman ticket yay Sa'a akwai wanda zai tashi zuwa 10 na dare nan take ya biya ku蓷in.
Akeela tafiya kawai take har kuwan 茩arfe tara na dare, kasancewar babban gari ne babu wanda ya damu da ita kowa harkar gabansa yake, ta galabaita sosai bakinta ya bushe duk abinda da take bata san cewa a tsakiyar titi take ba, sai da taji an buga wani wawan burki ba, wacce take driving 蓷in ce tace "Yasubuhanallah" ta fa蓷a tana dafe 茩irjinta dake buga mata,
Wanda yake gefenta zai magana tayi saurin bu蓷e 茩ofar motar ta fito, tama mance a tsakiyar titi itama take, tana fitowa tayi kan Akeela, Akeela ma tana ganinta ta shiga takawa zuwa inda take, Cak matar tayi tana bin Akeela da kallo har ta 茩arasu ina matar take, matar na 茩o茩arin kiran na motar taji Akeela ta fa蓷a Jikinta a sume...


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe dan Allah 08119237616


SARAUTAR MARUBUTA
3/14/22, 19:47 - Buhainat: 89-90
Queen of writer's
TSINTACCIYA
鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍

*BINTA UMAR ABBALE*
_You are better than me in all terms, but I have never jealous of u, because you are mine and I am your sister!_
_Thank God I have an elder sister. You are a a shield that protects me from all harm, including mom and dad鈥檚 anger. Happy Birthday馃巶馃巶_
_A bright, loving, and beautiful sister like you is worth more than an ocean full of gold and diamonds. I love you so much, my sweet and adorable little/big sister. May God always bless you with the things that your heart desires_ *AUNTY BINTA UMAR ABBALE馃槏* Allah yay maki albarka da dukkan zuri'arki, Barakallahu fiiki馃憦馃徎





Idanunta dake a Lumshe ta bu蓷e a hankali tare

Please Login or Register in order to submit comment