Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

irin murzawa.
Innalillahi wani irin azaba ta ratsa mata jiki har tana jin yadda 茩ashin yatsunta yay 茩ara baki ta bu蓷e zata kuka yay saurin sanya hannunsa tare fisgota jikinsa ya ha蓷ata da Physique chest 蓷insa ya matse ta sosai cikin wata lallausar Muryar mai amsa kowa da sanya mutum zullumi da tarin fargaba yace.
"Shittt!!! Kul Kimin kuka" wani irin matse idanunta tayi wani kalan tsoran Akeem take kamar mutuwa haka take jin tsoransa komai nasa da banne look what he did to her amma yana cewa kada tayi kuka gashi still 茩ara murje yatsun 茩afarta yake.
Hannunsa guda ya 蓷ura akan waist 蓷inta ya 茩ara holding jikinta a nasa very tight. 茒aya hannunsa kuma yana kan la蓳蓳ansa daya nuna mata alamar tayi shiru 蓷ib tai shiru kamar ruwa ya cinyeta amma jikinta yana wani irin vibration, ga wani masifafan 茩amshin turarensa wanda yake sanyata jin bacci zuciyarta na wani irin bugu beating fast fast har Akeem na iya jin yadda 茩irjinta ke 蓷agawa, ko da wasa ko baiyi tunanin kallon wajan ba domin babu haka a ransa..
茦ara murje yatsun yay da sauri ta bu蓷e idanunta tare da bu蓷e baki tace "Auchhhiiii wayyooo Baffana" ta fa蓷a tana girgiza kanta tare da motsawa zata gudu daga jikinsa yadda kake tsoransa zaka 蓷auka ma'aikatan 蓷aukan rai ta gani.
Hannunsa dake saman lip's 蓷insa ya zame tare da sanya hannun ya tallafo ha蓳arta zuwa wajan fuskarsa fuskar nata yay so cute a hannunsa musamman eyes lashes 蓷inta masu mugun tsayi da yawa.
Cikin wata husky kamar wanda akai forcing nasa dole yay maganar yace "kee!!" Da sauri ta bu蓷e idanunta tare da sauke Kallonta a gashin 茩irjinsa dake kwance fuska ya 茩ara ha蓷ewa kamar zai fashe yace "look at into my eyes witch" girgiza kanta tayi tana 茩o茩arin sakar masa kuka cikin wata 茩aramar tsawa yace "heeey!!" Muryarta na rawa tana 茩an茩anme jikinta waje guda tace "Am sorry but I can't do this" lumshe idanunsa yay sosai yana jin wani abu mai kama da mugunta na taso masa a hankali kuma ya bu蓷e idanunsa tare da sakar mata wata gigitacciyyar tsawa ha蓷i da fa蓷in "keee" Innalillahi tsawar da tayi mata yawa ne da kuma rashin sabo da tayi da ita ha蓷i da gigicewar da tayi yasa kawai ta fa蓷a jikinsa ta wani 茩an茩amesa tana sakin maraitaccen kuka ha蓷i da fa蓷in "am sorry ha....ban sakewa Hamma Akeemmm!!" Ta jaa! Sunan nashi ta rufe fuskarta a tsakiyar 茩irjinsa gaba 蓷aya jikinta rawa yake sosai.
Gaba 蓷aya ta firgita da tsawar da yay mata domin tunda take a rayuwa babu wanda ya ta蓳a yi mata something like this to wama ta sani gaba 蓷aya even friends Wannan bata dasu ita 蓷aya take rayuwarta ita kam da zama a wajan mutum irin Akeem gwamma ta koma inda ta fito.
Sauke numfashi yay tare da jan wata iska zuwa cikin hancinsa, yadda Jikinta ke rawa yasa gaba 蓷aya take neman yarda su a 茩asa, ta茩i yarda ta bu蓷e idanunta balle ga kallesa sai tura fuskarta take cikin 茩irjinsa.
Wani irin ta蓳e baki yay kafin yay baya ka蓷an tare da jingina da canter cikin wata kasalalliyyar murya can 茩asa yace "Uhm hold me tight kafin na 蓳allaki" jin haka yasa ta 茩ara tura hannunta in between his hammata tana 茩an茩amesa sosai kamar zata koma cikinsa, ganin yadda ta rungomesa irin rungumar nan ta neman tsira da rai rungumar da babu wanda ya ta蓳a yi masa ita sai Amani yasa ya wani shafa sumar kansa kamar bazai magana ba sai kuma yace.
"Duk abinda nace kice You are" da sauri ta 蓷aga masa tana 茩o茩arin zame Jikinta daga nasa yace "don't ever try" dole ta koma tare da kwantar da kanta a 茩irjinsa tana sauke numfashi a wahalarce.
Gyara tsaiwarsa yay Muryar nan nashi kamar ana buda algaita yace "witch" bakinta na rawa tace "i am" tsaki yaja yana 茩ara murje yatsun 茩afarta yace "pairy, mumu jakaness, emty head" wani runtse idanunta tayi sharrrr kuma hawaye suka zubo mata muryarta na rawa tana son fashewa da kuka tace "i am" shafa lafiyayyiyan gemunsa yay yace "aljanar ruwa, Kidnapper mai cin naman mutane 拼ar yankan kai" kuka na kwance mata tace "i am" wani shu'umin Murmushi Yay Wanda ya jima bai irinsa ba kafin yace "Uhmm mai warin hammata" wani raunataccen kuka ta fashe da shi tama kasa magana hannunsa yasa ya zareta daga jikinsa harya juya sai kuma ya dawo ya 蓷auki mug ya fara ha蓷a coffee ko inda take bai 茩ara kalla ba, yanzu haka sai yay wanka domin shi da gaske warin take masa sbd rashin tsoran Allah irin na Abdul-hakeem Bukar Bello.
Ya gama ha蓷a coffee ya nufi wajan 茩ofa tafiyarsa ma ka蓷ai abar kallo ce har zai fita sai kuma ya tsaya cikin wata kakkauran murya yace "ki fa蓷awa wani kiga sai na bawa karnuka sun cinye namanki" yana fa蓷in hakan ya fita.
Zubewa tayi a wajan tana sakin wani sabon kukan gaba 蓷aya taji ta fara tsanar zaman gidan saboda shi.
Yana fitowa idanunsa ya sauka akan Didi tana zaune saman kujera an 蓷ura 茩afa 蓷aya kan 蓷aya tana ganin ta washe baki "kaga irin albarka, kai dai kaji da蓷in ka tausayinta ka蓷ai yasa a soka baka da 茩yashi ko ka蓷an shiyasa nace babu wanda zan fa蓷awa zaka siyo min nama, ato kaf Duniyar nan wa kake dashi mai sonka da sanya maka albarka ai sani 蓷in dana zame maka dole na haifi gantalallan Ubanka" banza yay mata yana zaman kan sofa a hankali yake sipping coffee 蓷in a bakinsa, Ummi ta fito daga part 蓷in Abbu yana biye dashi da alama alwala yay idanunsa ya juya ganin babu Mami yasa ya nufi part 蓷in ta.
A can cikin bedroom ya sameta zaune ta zabga tagumi idanunta yay jajir a gefenta ya zauna yana Kallonta a hankali itama ta kallesa kafin kuma kuka ya kwance mata bakinsa ya bu蓷e yace "come here" da sauri ta 茩ara jikinsa tana fashewa da kuka sosai, bai hanata ba sai da tayi mai isarta kafin yace "Mami nasan dole kiji zafi domin ke 蓷in uwa ce, duk yadda zanji ciwon abin ba kamar ke ba, amma wallahi bana baccin kirki kullum da damuwa nake kwana, ya Adnan yake? Wanne hali yake ciki? Yana raye? Baya raye? No one's know, amma dukkan abinda ya samu bawa rubutacce ne daga Rabbil izzati mai kowa da komai, ko da ba'a ce ruwa ya fa蓷a ba Tabbas zamu nemesa mu rasa, amma har yanzu jikina yana bani Adnan yana raye koma zai dawo garemu in sha Allah, so kiyi hqr kiyi accepting Wannan destiny 蓷in you're muslim a musulmi should trust 茩addara good or bad ok!"
Kallonsa tayi kamar yadda yake kallonta kafin tace "Abbu ina jin babu da蓷i 茩warai rashin 蓷a ba 茩aramin abu bane, kullum ina addu'ar Ubangiji ya kare min Adnan aduk inda yake,amma idan na kalli wannan Yarinyar zuciyata zafi take inside of kai punishing 蓷inta akan dalilinta muka rasa Adnan amma ka 蓷auke ta ka sanyata cikin yaranka me kake expecting idan wani abu ya samu 蓷ayan su?" Tunda ta fara magana yake kallonta kafin yace "jinina kike son na wula茩anta Khadijertou? 茒iyar yayana Baffa zan ci zarafi, ko bayan raina nasan Baffa zai kula da komai na iyali na mene yasa kike son ni naci zarafin tasa 拼ar 茩waya 蓷aya tilo? Please bana so ki barni da masifar da take shirin kunno mini please" shiru tayi masa tana sauke ajjiyar zuciya, Mi茩ewa yay da ita kafin yasa hannu ya share mata hawayen cikin damuwa yace "Ni Ubane kuma mijine mai adalci, amma hakan ba zai sanya na茩i bin abinda zuciyata keso ke muradi ba" da rashin fahimta Mami tace "Me kake muradi Abbu" hancinta yaja yace "time zaizo Ohyyyah go and pray" "bana yi" zare ido yay yana fa蓷in "eyee ba茩in ciki ido biyu Allah ya Bukar Bello ba'a 蓷akin Mami yake ba dana shige" ya fa蓷a yana ficewa.
A hankali Akeem ya mi茩e kai tsaye suka nufi Masjid suna fita Akeela ta fito da sauri idanunta duk yay jaa sosai ga lip's 蓷in nan yay wani pink yirrrrr dashi.
Didi ce ta tafka satali tace "Innahu sulaimanu wa Innahu Bismillahi Meye haka kamar wata munafuka kuma jama'a na shiga uku ke zonan" kwasa Akeela tayi da gudu tana nufar part 蓷insu dan Didi ta iya bala'i da surutan tsofa.


ABUJA
*Aso Rock Presidential Villa*
A hankali ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar ya shiga cikin wani makeken bedroom kusan dai gidan Shugaban 茩asa wasting time ne tsayawa description nasa just imagine.
Tsayawa yay yana 茩are mata kallo kafin a hankali yace "Meema" shiru tayi kanta a 茩asa ta tura hannunta a tsakanin cinyoyinta sai sauke Ajjiyar zuciya take..
Wata macace zatai sa'ar Akeem shekarunta kusan 32 amma idan ka ganta zaka 蓷auka bata shige 25 ko 26 ba tana da kyau sosai fara tass da ita gashinta ya sauka sosai..
Ganin yadda tai masa shiru yasa ya girgiza kai tare da fa蓷in "ohh Rabbi ka kawo min 蓷auki" ya fa蓷a a hankali ya gyara zaman babbar rigar jikinsa babban mutum ne shekara wajan 65 to 67 fari ne kamar Balarabe wajanta ya 茩arasa yana zuwa ta 蓷aga kanta a tsoro ce domin kullum cikin firgita take kwa蓳e fuska tayi har zatai shiru sai kuma tace "Dad" gashinta ya tattare tsaf kafin ya sanya ribbon ya ha蓷e mata su yace "oyaa stand up" tashi tayi a hankali har yanzu idanunta a 茩asa yace "Your Mom told me har yanzu baki breakfast ba what exactly wrong with my darling eh?" Kwa蓳e fuska tayi kafin tace "Dad how is he?" Dafe kai yay yace "Ya rabbi Wannan mutumin ba kuwa asiri yay maki ba Meema? Mun tsinci Mutum a hospital daga zuwa zaga marasa lafiya kince dole dole a 蓷auke shi na 蓷auke sa gashi can ana kula dashi amma dole sai an fita dashi waje" kamar zatai kuka tace "Dad why?" Shafa kanta yay yace "come with me" Kallon Mahaifin nata tayi PRESIDENT AHMED ADIL kenan.
Kama hannunta yay kai tsaye ratsawa yay ta ha蓷a蓷蓷an parlon yarinyar tasa kafin ya nufi wani corridor a nan zaka samu main Parlo iya kar ha蓷uwa ya ha蓷u wata mata ce zaune tana kallon Aljazeera zatai shekara 54 tana sanye da wata ha蓷a蓷蓷iyar shadda ko'ina na jikinta she茩i yake ga wasu gold a hannunta murmushi tayi tace.
"Ok dake kaine ta kulaka ko yayi" Murmushi Dad yay mata kafin yace "Meema kullum jin kanta take wata 拼ar baby look da aure tayi da wajan yara biyu uku har hu蓷u gareta" dariya Mom tayi tace "aifa" hannunta yaja yace "bari na karata wajan mutumin 蓷an yanzu bazan 茩ara barinta fita ba"
"Adawo Lfy Ur Excellency" fita yay kafin ya shiga Elevator kai tsaye kuma da shiga ya dannawa lift 蓷in 1floor, tana kusa dashi sai Ajjiyar zuciya take saukewa a haka suka sauka jama'a kuzo kuga haukan securities sai ku 蓷auka ya茩in duniya ake, da sauri aka bu蓷e masu 茩ofar wata lafiyayyiyar mota, kai tsaye wani Aso Rock Clinic Gulps suka nufa motar guards na biye dasu.
Sun 蓷an jima suna tafiya a cikin gidan kafin su 茩arasa gaba 蓷aya guards 蓷in sukai masu rumfa Meema dai sai 蓳oyewa take domin tsoran mutane take sosai.
A haka suka isa wani Dr ya tar蓳esu bayan President Ahmad Adil ya zauna ya dubi Dr yace "Yaya jikin nasa?" Ajjiyar zuciya Dr yay kafin yace "To da sau茩i amma he's in critical condition sosai" gaban Meema ne ya fa蓷i da sauri ta ri茩e Dad kafin Dr ya 蓷ura da fa蓷in "He lost his memory and fuskarsa ma ta lalace baki 蓷aya.....


_Ki guji ha茩茩in wani domin bala'i ne wallahi sosai fa, idan kina son this book ki siya akan 500 ko nrml grp 300 nidai bazan yafewa dukkan wanda zai karanta bai biya ba haka kukai min akan ABU MALEEK_



*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*


FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE 1鈨�0鈨�


Kuka Meema ta sanya wanda ya 茩ara tayar da hankalin President Ahmad Adil,cikin damuwa yace "he looses his memory? I understand,but problem 蓷in fuskar fa? How long zai kasance cikin rashin sanin wane ne shi?" Kafin Dr yay magana Meema tace "i don't understand Dad,loosing memory kamar ya?" Cikin nutsuwa Dr 蓷in ya kalleta kafin yace "everyone forgets things atimes,how often have you misplaced your car keys or forgotten the name of a person you just met,some degree of memory problems as well as a modest decline in other thinking skills,is a fairly common part of ageing,there's a difference,however between nrml changes in memory and memory loss associated with alzheimer's disease and related disorders,and some memory problems are result of treatable condition Madam Meema Ahmed Adil" shiru tayi idanunta yay rau rau zai kawo ruwa kafin a hankali tace "kenan bazai iya tuna waye shi ba? Balle ya tuna abinda ya faru dashi,more explanation please" farin glass 蓷insa ya 蓷auka tare da sanyawa cikin nutsuwa yace da Meema "he looses his memory,he can't remember anything about his life,and normal age-related kin gane ba? Memory loose doesn't prevent you from living a full productive life for example,you might occasionally forget a person's name,but recall it later in the day,amma tunawa lokaci guda it's difficult,you might misplace your glasses sometimes,or maybe you need to make lists more often than in the past to remember appointment or tasks. These changes in memory are generally manageable and don't disrupt your ability to work,live independently or maintain a social life" Dr ya 茩are maganar yana sauke numfashi baya jin hausa ko ka蓷an hakan yasa dukkan wani bayani da zai yi dole sai dai yay da yaran nasara Ingilishi kenan.
Kasa magana Meema tayi bata san mene yasa ba amma wani mugun jin tausayin mutumin take kafin a hankali tace "alright yanzu dole sai the same abinda ya faru da shi ya sake faruwa zai iya tuna waye shi?" Ta fa蓷a abinda Dr 蓷in ya fa蓷a,jinjina kai yay kafin yace "sure" mi茩ewa President Ahmad Adil yay yana kama hannun Meema kafin yace "Dr ka shirya komai na tafiyar cikin week 蓷in nan za'a fita dashi" ya fa蓷a yana jan Meema zuwa waje,kallonsa tayi tana kwa蓳e fuska kafin tace "Dad" ba tare da ya kalleta ba yace "what again Meema?" Idanunta na kawo ruwa tace "Dad i want see him please! Please Dad" tsayawa yay yana kallonta kafin yace "Look Meema wannan ba age 蓷in soyayya dashi bane,infact kin girme masa respect yourself ok?" 茦asa tayi da idanunta tana jin ranta babu da蓷i kafin tace "Dad ni fa ba?" Tsareta yay da idanu kafin yace "kefa mene? Uhm gayan naji" girgiza masa kai tayi kafin tace "nothing" kama hannunta yay tare da shiga cikin mota securities suka rufa masu baya.
Can cikin gidansa suka nufa bayan sun 茩arasa Meema ta fito da sauri ba tare data tsaya Dad 蓷inta ba,murmushi kawai Dad yay domin hakan da tayi yasan fushi tayi.
A bakin shiga lift ya sameta tana ganinsa tai saurin shigewa tana danna 3rd floor,rabuwa yay da ita ya nufi wata daban yana shiga ya danna shima,a parlor ya sameta tana ma茩ale jikin Mom tana surutai wanda ita ka蓷ai ta san mene take cewa,kallon juna sukai shi da matarsa kafin Mom tace "yanzu kuka fita lafiya amma ji har abin ya motsa" cike da so da 茩aunar 拼ar tashi ya kalli Meema wacce zufa ke yanko mata sai surutu take ita 蓷aya murmushi yay kafin ya 茩arasa tare da kama hannunta yace "Allah sarki Mamana,Ubangiji yana sane dake kinji nothing will happened to you again,ina nan kinji i'm always be by your side kinji" ya fa蓷a yana yin gaba da ita tare da nufar side 蓷inta,suna zuwa ya zaunar da ita bakin bed kafin ya fara bin bedroom 蓷in da kallo,a hankali ya 蓷auki wayarta tare da kunnawa yace "ke 拼ar gidan shugaba ce,President's daughter,ya kike son maida kanki middle class ne eh? U have to be classes lady irin manyan matan nan,ni da na keso ki fara fita kina rage min wasu manyan ayyukan tunda kinga ba ni da wanda zai taimake ni ba ni da wani babban 蓷a,soon zaki fara fita zuwa wasu Company,wai ke nan sunan babbar likita,a haka zaki zama babbar ba茩uwa a wajan taron sickler day 蓷in,haaaa! Ta蓳 su Meema 拼an 茩asa na gari a nan tare dasu I.d card voters card anya kin ta蓳a voted na Dad 蓷inki ma?" Murmushi tayi masa tana 茩wace jakarta bai kulata ba,a hankali ya zauna a gefe ganin wayar nata empty ba komai gata sabuwa dal iphone 13pro max,transfer kati yay mata na 50k kana ya sai mata data cikin sauri ya shiga play store tare dayi mata download na I.G whatsapp,twitter sai wattpad da okoda books tare da games da app na qur'an da azkar,bu蓷e mata komai yay da wani special name Meema_ President's daughter,wayarsa ya 蓷auka tare da yi mata sending na picture 蓷inta,蓷ora mata shi yay saman profile kana ya bata yana fa蓷in "yanzu kika fito Mamana,oyah tashi ki fara duba wayanki gashi nan ki yi abinda kike so na tura maki 500k a acct naki" dariya ta masa tace "thank you Dad i love you" Murmushi yay mata yana mi茩ewa yace "love you too Meema,kinfa girma good 32 to 33 yrs amma abu ya saki gaba kamar ya茩i please ki yita addu'a,ki samu kiyi aure kamar ko wacce mace i don't know what wrong with your mother bata damu ba sam,ina cikin mutane hankalina na kanki ki taya ni kula da kanki,ahha! Ba na son facebook domin zaki iya gani ana zagin Dad 蓷inki ranki ya 蓳aci,ina yin abinda naga zan iya,amma kin san halin mulki,mai makon jama'a su tayamu da addu'a sai su bimu da zagi,bayan bama da laifi domin na saman su ke take komai,ki kula da kanki akwai guards naki guda ashirin duk inda zaki,make sure tare kuke,ok?" Jin shiru yasa ya juya,ashe tuni bacci ya 蓷auke ta shi ka蓷ai yake abinsa,girgiza kai yay tare da 茩arasawa wajanta ya gyara mata kwanciya,a hankali ya shafa kanta tare da sumbatar goshinta,fita yay yana rufe mata 茩ofar bedroom 蓷in.
Washe gari Dad da wuri ya fita zuwa wajan meeting wanda zai zauna da 拼an majalisu na dokoki wato _(National assembly)_ na 茩asa baki 蓷aya,akan lafiya musamman ciwon sikila wanda ya zama kamar Annoba.
A hankali Meema ta fito sanye da silhouette da VGOLD palazzo trousers wanda yake da fa蓷i sosai daga 茩asa kamar skirt daga waist 蓷inta kuma ya 蓷ame ta irin sosai 蓷in nan ba zaka ta蓳a cewa tayi shekaru har 33 ba,tayi rolling kanta da wani ha蓷a蓷蓷an vail,a hankali take tafiya kamar wata 蓳arauniya tazo dai-dai parlor taji ance "mrng mai satar hanya" ajiyar zuciya ta sauke tare da fa蓷in "Mom" sai kuma ta juya tana murmushi,zama tayi tace "mrng Mom?" "Mrng how are you? Ina zaki haka ko breakfast baki ba?" Shiru tayi sai kuma tace "kamar nayi ko? A'a banyi ba,kai na yi" girgiza kai Mom tayi tana ajiye system 蓷in gabanta,wato al'amarin Meema kullum 蓳aci yake kamar da sau茩i sai kuma ta 茩ara komawa ruwa "bama ki tabbar kinyi ba kenan ko,eh?" Ta蓳e baki tayi domin Mom fa蓷a gareta yanzu zata hargitsa ta,mi茩ewa tayi ta fice daga cikin gidan baki 蓷aya.
A can waje kuwa wata mota ta shiga cikin sauri guards suka nufota,da sauri ta 蓷aga masu hannu driver yaja da gudu tana fa蓷in "aso rock clinic gulps za kai dropping nawa" ta fa蓷i hakan tana bu蓷e network 蓷in wayarta,kai tsaye wattpad ta shiga ta fara dube dube domin tun sanda Dad yay mata settings 蓷in komai bata ta蓳a wayar ba sai yanzu,har ta shige wani book sai kuma ta dawo baya taga ansa _Our secret_ (Sirrin mu) shiga tayi tana zaune ta karanta Episode 1 to 5 lokacin da tazo wajan da Airah ta kewa Sheikh kiss kanta yay wani mahaukacin sarawa a firgice kuma tai wani irin....



Sannu sannu za muje sai wata rana ba zamu dawo ba馃拑馃徎馃拑馃徎ashe haka ake son book 蓷in nan? Na kusa kammala free pages bana son zuwa wajan da蓷in walle馃ゲ馃敟馃槀 a nuna min soyayya ku siya. Allahamdulillah dai group 2 ya kusa cika na Vip馃し馃従鈥嶁檧锔�




*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

http://wa.me/+2348119237616


Special thanks to *_Hawwa'u My Real Smasher_*


EPISODE1锔忊儯1锔忊儯-1锔忊儯2锔忊儯
Dafe kanta Jikinta ya shiga mahaukacin rawa jijiyoyin kanta suka mimmi茩ewa, wasu abubuwa suka fara gilmawa ta cikin idanunta a hankali kuma take lumshe idanunta cikin nutsuwa bakinta yake motsawa a hankali take furta _鈥淵a hayyu ya 茩ayyumu鈥漘 shine kawai abinda yake fa蓷a drivern ne ya 蓷an tsaya da gudun da yake tare da juyawa ya kalli Meema cikin girmamawa da bata matsayinta yace "Madam is everything okay?" Jinjina masa kai kawai tayi a hankali tai baya tana kwanciya a jikin kujerar motar da sauri kuma ta 蓷auki wayar ta tura ta cikin hand bag 蓷inta.
Ganin sauyin yanayinta yasa Driven ya fara da ita a hankali har suka isa clinic 蓷in fitowa yay da gansa sosai mamaki ya kamasa ganin bacci take hankalinta kwance babu abinda ya dame ta, ya da蓷e tsaye a kanta yama rasa mene zai mata, a hankali ya fara buga kujerar da take kai yana fa蓷in "Madam! Madam!" Idanunta ta bu蓷e tana ya motsa fuskarta ba tare data kallesa ba ta fito daga cikin motar kai tsaye cikin ha蓷a蓷蓷an Clinic 蓷in Wanda Manyan likitoci suke ciki tana shiga Dr dake kula da mutumin ya fito Murmushi Yay mata yace "wlcm Madam Meema Ahmed Adil" Murmushi tayi masa wanda ya sanya yay 茩asa da kansa domin kwarjini gareta sosai ga shirme da manta abubuwa gaba 蓷aya kanta bashi da saiti "how can i help you?" Taji Dr 蓷in ya fa蓷a cikin 茩asa da murya tace "please ina son nai magana dakai prvtly firstly kuma ina son ganin sa please kaji?" Jinjina mata kai yay kafin yace "follow me" bayansa tabi tana sakin murmushi a cikin wani ha蓷a蓷蓷an room mai masifar kyau ba zaka ta蓳a cewa mara lafiya bane a ciki waje ya bata ta shige ciki idanunta na kansa, yana kwance flat gaba 蓷aya an sanya masa wasu na'ura a jikinsa fuskar nan nashi manne da bandeji kansa ma haka, ba茩i ne his Elegant black skin 蓷in nan nashi sai 茩yalli yake, babu abu mai haske a Jikinsa irin foot 蓷in sa da tafin hannunsa a hankali kuma Numfashinsa ke sauka, he's dark-skinned yet handsome zai iya shekaru 29 to 30 kujera taja ta zauna kusa dashi a hankali ta kama hannunsa idanunta na kawo ruwa cikin 茩asa da Murya tace "you're my brother as frm today, I'll take good care of you kaji babu abinda zai sameka, i love You irin so na 拼an uwa in sha Allah zaka tashi you'll be fine ji nake kamar na sanka tun can baya" Shiru tayi kafin ta 茩ara ri茩e hannunsa tace "Nima zaka zaka kula dani ko? I'm scared ina jin tsoran mutane, kaga nan nima wai babba ce fa kullum Dad sai yace na zama babba classes lady zaka kuya min komai ai ko? Zaka dinga zuwa mall mall dani da park za muna hira ko?" Ta fa蓷a hawaye na sakko mata, mamaki ne ya kama Dr domin yaji ana fa蓷in Meema bata da wani cikakken hankali shiyasa mahaifin nata baya fita da ita amma the she's talking yanzu

Please Login or Register in order to submit comment