Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Zauj ban sakewa fushinka a gareni a zaba ce cutarwa ce, ba zan sake aikata abinda na fa蓷a ba, kai rayuwata ce ban san kowa ba sai kai, ada rayuwar ta tambaya ce amma shigowar ka cikin rayuwarta ya zama amsa, ada rayuwar ta mutuwa ce shigowar ka cikin ta ya zama rayuwa, ina sonka Zauj dan Allah kada ka barni bazan sake cewa kayi aure ba"
Matseta yay a jikinsa yana sauke ajjiyar zuciya kasa magana yay, sai kawai ya kwantar da ita tare da yi mata rumfa ya shiga kissing bakinta, kafin a hankali ya ratsa cikin jikinta idanunsa yana zubar da hawaye da sauri yace.
"Ina Sonki Matata, ina Sonki Akeelerh,ina 茩aunarki Peto, Ina muradin ki cikin rayuwarta Hubb, hqr kawai nake amma bana iya bacci, nayi tunanin zaki ban hqr sai naga ba haka ba, bana da burin zama da mata biyu, ke nake so nake 茩auna, na 蓷auka kin daina sona ne shiyasa kike bu茩atar nayi aure, kiyi hqr nayi kuskure ban sakewa" ya fa蓷a lokacin da yake 茩ara ratsa jikinta, girgiza kanta tayi tace "ba kayi min komai ba Zauj, na yafe maka amma dan Allah ka daina juya min baya" zamewa yay daga jikinta kafin da sauri ya 蓷auke ta tare da sanyata a bayansa yace.
"Bayan nan naki ne da yaranki, bazai 茩ara juyawa ba, hold me tight Akeelerh" 茩an茩amesa tayi a haka nufi bathroom da ita, wanka sukai ya bata tea da magani kana ya jata jikinsa suka kwanta.
Bayan wata biyar ciki ya 茩ara bayyana a cikin ta, babu shiri ya kaita rainon ciki zuwa asibiti, lokacin Aleema da Afaf duk suna da ciki, Ajmal ma yay aure, Baffa 茩arami yay wayo kwanika ta samu Meema aka kai Baffa 茩arami wajan Mom..
Companyn Akeem sai 茩ara bun茩asa yake, tattalin arzi茩in Wudil ya dawo dama na sauran manoma, yanzu matasa noma suke ta ko'ina domin sun fahimci Noma sana'a ce ta gado ta iyaye da kakanni.
Suna Canada Aalam da Laylerh suka kai musu ziyara lokacin cikin Akeela yana wata 8 shekarar su 蓷aya da wani Abu a Canada.
Sosai sukai murna sati 蓷aya sukai suka tafi.
Kwanci tashi cikin Akeela ya isa haihu Akeem ya 蓷auke ta zuwa asibiti, bai bari ta haihu ba yasa akai mata c.s duk da hakan sai da aka 茩ara mata jini..
Ta samu yarinya 茩yak茩yawa fara tass mai kamar Akeem sak, farin ciki wajan Akeem ba'a Magana ashe yana da rabon haihuwa, nan take ya sawa Yarinyar suna Maryama ana ce mata Kaira.... Washe gari kuma Meema da Adnan da Abbu da Ummi suka sauka a Canada sosai Meema tayi farin ciki lokacin tana 蓷auke da little Ummi a baya, Aleema ta haihu ta haufi namiji aka sanya Abbu, Afaf ma haka Karim yasa sunan Papi.
Kwanan su uku suka tattara zuwa Saudiyya a nan akai suna daga nan suka shige 9ja,
Amani ta 茩ara girma kamarta da Akeela ya 茩ara fita, a gidansa Akeem ya sauka Akeela kuma ta 蓷auke Amani.
After 10yrs
Wata budurwa ce ta fito daga wani part tana sanye da body short kanta babu 蓷an kwali, a hankali take tafiya har ta isa Main Parlo karo taci da wata Karai yarinya 茩yak茩yawa mai shekaru 10 a duniya.
Lumshe ido Kaira tayi irin na mahaifinta kafin tace.
"Anty Amani Abbie"
Murmushi Amani tayi tace "Rigima Kaira, Abbie baya nan muje mu tambayi Ammi"
Kama hannunta sukai sosai girman Amani ya bani mamaki komai irin na Akeela suna shiga Amani tace "Ammi where are you" Akeela dake ri茩e da Mai sunan Aalam ta fito ta zama wata babbar hajiya, tai 茩iba sosai ga wani kyau data 茩ara kallonsa tayi tace "Yaya akai kuke bina da kallo haka" ha蓷a baki sukai wajan fa蓷in "Ammi Abbie" dariya tayi musu tace "Ai kusan san baya nan sai yay sati guda" kuka suka sanya gaba 蓷aya Akeela tace "Yau na shiga uku, ke Amani hadda ke a kukan wata 茩atuwa dake" kafin sunyi magana sunji 茩arar mota, da gudu sukai waje suna "Abbie" itama Akeela Murmushi tayi tana bin bayansu, a tsaye ta samesa ya 蓷aga Kaira sama yana mata wasa, Amani kuma tana ma茩ale dashi tana masa shirme irin na 蓷an fari.
Yay kyau cikin suit 蓷in daya sanya ga wata haiba da tarin ilhama daya 茩ara bayyana a fuskarsa, kyansa ya 茩aro sbd jiki daya 茩ara..
Murmushin yay yana sauke Kaira ya nufi wajan Akeela yana zuwa ya 蓷agata sama yana fa蓷in "Oyoyo Hubb i miss You" Murmushi tayi masa tana juya idanunta tace "Surprised ko?" Gira ya 蓷aga mata yana 蓷aukan Sahil yace "na kasa daurewa shine na biyo jirgi kawai" hannunsa ta kama shi kuma ya 蓷auki Kaira a wuya Amani tana ri茩e da rigarsa suka nufi cikin gidan..
Zubewa yay akan kujera yana fa蓷in "Wayyooo Abbuna zasu karyani" dariya sukai gaba 蓷aya yana kissing kumatun Akeela yace "Sannu Madam" Ring ya 蓷auka na gold ya sawa Akeela haka ma Amani da Kaira, hannu Sahil ya 蓷aga shima a sa masa dariya Kaira tayi tace "Abbie shima" dry shima Akeem yay yace "Wannan Abu Maleek nake son ya zama" "Meaning?" Cewar Akeela yace "茒an 茩wallo mana" hannunsa ta kama ta 蓷ura a cikinta tace "Wannan na cikin fa?" Wani irin kallo yay mata kafin yace "How?" Amani ta 蓷auki Sahil taja hannun Kaira suka bar wajan.
Murmushi tayi masa tace "Nima sai jiya na sani" jawota yay cikinsa yana 蓷aga rigarta tare da shafa cikin yace "Ma sha Allah, Ubangiji ina gdy a gareka bisa Wannan ni'imar da kayi min, I love You Hubb" Murmushi tayi tana kissing bakinsa tace "I love You too, ka gode Allah" Yace "Allhamdulillah" tana rungomesa tace "Allahamdulillah"

Numfashi naja da 茩yar ina rufe System 蓷ina nace "Allhamdulillah tammat bi hamdillah"

Wanda ya siya da wanda bai siya ba, ina jiran sharshin ku jinjina ko fatan alkairi da kuma kuskuren dake cikin Wannan Labarin na TSINTACCIYA.

END
A duk yadda Mutum ya samu kasa ya godewa Allah, yaron da aka haifa ba ta hanyar Aure ba, ba'a haifesa bisa yardar sa ba, Ubangiji kuma ka蓷ai yasan dalilin samuwar sa a Wannan duniya!
Baka aibata 蓷an wani sbd wata 茩addara daya samesa, 茩addarar zane ce kuma tana zane a rayuwar ko wanne bawa, imma me kyau imma mummuna...
Ciwo kuma sharewar Zunubi ne, kaida kake mai lafiya ba hakan yana nufin kafi wane yake da ciwo bane, ciwo kuma kankarar zunubi ne, kada ka damu kanka akan wata lalura accepted yourself the way you are be kind yourself...
茒an daka haifa bashi ka 蓷ai ne 蓷a ba, wanda ka haifa zai iya bijire maka, wanda ka raina kuma zai iya zama waraka da kuma yayewar damuwarka, zaka iya mutuwa ka bari, haka kuma zai iya mutuwa ya barka 蓷an raino shima 蓷ana ne...
Samun mulki ba shine samun dukiya ba, haka kuma ba komai ke faruwa da sanin manyan gwamnatin ba, a kula a rage zagi ga shugabanni.....
Noma sana'a ce haka kuma arzi茩i ne, wanda yake raina noma to ya raina samun iyayensa komai toshe ne haka noma itace toshen arzi茩in Najeriya, sauke girman kai kayi Noma idan aiki bai samu ba馃槏馃憣馃従Noma toshen arzi茩i.
Daga 茩arshe dai Akeelerh itama 拼ar ce ba TSINTACCIYA ba..
Ku Dauko cigaban labarin a shafin mu https://hausanovels001.com.ng ko kuma
ku biyani ku蓷in littafi in ba za ku iya zuwa shafin mu ba
#500
0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
Na'ima sulaiman NIMCYLUV SARAUTAR MARUBUTA
16/3/2022

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment