Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiryawa Akeem dinner zuwa part 蓷insa" juyawa tayi za tayiwa Akeem magana taga tuni yabar wajan, girgiza kai kawai tayi tare da nufar part 蓷inta..
A can Masjid kowa a sahun farko Akeem ya tsaya Abbu yana sahun baya bayan an tayar da sallah ne liman ya fara samun matsalar mantuwar karatu,hakan yasa Akeem sanya hannunsa tare da jawo liman 蓷in baya kana ya maye gurbinsa, a hankali kuma cikin zazza茩ar muryarsa mai ratsa zuciyar dukkan mai sauransa ya shiga rera karatu.
Bu蓷e ido Akeela tayi lokacin da taji saukar Muryarsa cikin kunnanta at first ta 蓷auka kamar ba haka bane, amma data 茩ara bu蓷e kunnuwanta sai taji tabbas shi 蓷in ne, gyara zamanta tayi akan prayer mat tana jin wani sanyi da nutsuwa na ratsa mata zuciya, ta蓳e baki tayi a hankali cikin siririyar muryarta tace "i Only loves your golden voice not you" ta fa蓷a tana murgu蓷a bakinta, motsi taji a bayanta hakan yasa ta juya Mami ce tsaye akanta cikin sauri tace "Barka da dare Mami" kallon tsaf tayi mata kafin ta zauna tace "uhm ykk, nazo nan to tell you my sister's daughter is coming so get ready, respect her kamar yadda kikewa Akeem domin itace wacce ya za蓳a matsayin matarsa" ita dai Akeela shiru tayi domin bata da damuwa da nan, Shiru tayi tana wasa da yatsun ta zata 茩ara Magana Aleema ta shigo hakan yasa tayi Murmushi tana shafa kan Akeela tace.
"Ya jikin naki my daughter kina dai shan maganin ki,kin san weather damuna da muke ciki danma ruwan ya 蓷an tsaya" 蓷ago kai Akeela tayi a hankali ta kalli Mami yadda ta sauya mgn da sauri haka "uhm" kawai tace domin yawan magana ba nata bane, fita Mami tayi tana fita Ummi ta shigo ganin Aleema na sallah babu kuma Afaf yasa ta kallo Akeela tace
"Daughter zo nan ki kaiwa Akeem abin bu蓷e baki kinji"
ji tayi gabanta ya fa蓷i Mi茩ewa tayi a nutse kanta a 茩asa tana biye da Ummi har kitchen ta bita tana fa蓷in "Daughter kin iya girki kowa? Wannan zaman naki yana damuna kina fitowa kina ganin yadda ake girki"
cike da jin da蓷i Akeela tace
"Ummi na iya fa"
jinjina kai Ummi tayi tana bawa Akeela wani babban tray tace
"maza kai masa"
amsa tayi 茩irjinta na bugawa ka蓷an ka蓷an, kai tsaye kuma upstairs 蓷in tayi, tana shiga Akeem da Abbu na shigowa cikin 茩asa da murya Abbu yace "Abdul-hakeem"
a hankali Akeem ya tsaya tare da 蓷aga kansa ya kalli Abbu yana taune bakinsa a hankali kuma yace "Na'am Abbu"
farcing nasa yay sosai yace "Abdul-hakeem na maka maganar karatun Akeela ka nuna min ban isa ba ko? Kana nuna bambanci tsakanin 茩annanka da kuma 拼ar Baffanka? Anya kowa kanayiwa mutumin daya nuna maka 茩auna halarci?" Shiru Akeem yay baice komai ba sanin cewa ba lallai yay magana ba yasa Abbu fa蓷in cewa "Idan na isa dakai a week 蓷in nan ka samawa Akeela matsaya a karatun ta"
蓷ago kansa yay sosai yana kallon Abbu ya da蓷e yana kallonsa kafin yace
"Abbu ban gane wa kake magana ba"
a wannan karan ran Abbu ne ya 蓳aci sosai kafin yace "yaushe na zama sa'anka Abdul-hakeem?"
Kansa a 茩asa yace
"sorry Abbu, amma da gske nake"
"uhm" kawai Abbu yace kafin yace
"Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem nake magana 拼ar gidan Baffa" ta蓳e baki Akeem yay yana 蓷an jan sajansa kafin kuma yace "she will work at my company.....

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/17/22, 12:34 - Buhainat: Da sauri Abbu ya kalli Akeem yace "how can that be possible? Yarinyar da bata da wani qualification na secondary school, ina akwai wata rana da wata tazo neman aiki a ma'aikatar naka ka茩i bata, cos qualification 蓷inta is not good, amma mene yasa yanzu zaka 蓷auki Akeela?"
Lumshe idanunsa Akeem yana sauke numfashi a hankali kuma ya 蓷an 茩ara bu蓷e idanunsa ya fara tunanin kalmar da zai fa蓷awa Abbu,
Domin 茩arya baya tsarinsa da yayi ake ganewa, fuskarshi ya 蓷an tsuke ka蓷an kafin kuma ya bu蓷e baki yace.
"Cos she can give me what i want" kallonsa Abbu yay ganin babu wani sign na rashin gaskiya yasa ya 蓷an saki fuska tare sauke wata 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya kafin kuma yace.
"Ok but za kana biyanta kamar yadda kake biyan sauran illustrators tunda aiki zata maka"
Kamar baya son magana haka ya bu蓷e bakinsa yace.
"Uhm ita tace ai tana so sai naji kamar ma Agriculture zata karanta, kaga i wanted to help her before ta fara karatun me zatai da ku蓷in?"
Da mamaki Abbu yace.
"Ita Akeela tace tana son yin aiki a Akeem better farming institute 蓷in?" Yana yin upstairs yace "Abbu u can ask her" yana fa蓷a yana yin part 蓷insa cikin nutsuwarsa, bayansa Abbu yabi da kallo yana mamakin wanne kalar mur蓷a蓷蓷an yaro Ubangiji ya basa ne?
Gaba 蓷aya ya sauya halinsa a cikin 拼an kwanakin nan?
Why duk halayyarsa da yanayinsa ya sauya da sauri haka?
Girgiza kai kawai ya nufi part 蓷insa
yana tunanin maganar Akeem a ransa.

Sassanyan numfashi
Akeela ta fesar kana kuma ta sanya 茩afarta na dama, a cikin 蓷akin Parlon na Akeem, wani Irin sassanyan 茩amshi 蓷aya ratsa cikin hancinta ne.
Ya sanya ta lumshe idanunta tare da tura kanta cikin parlon tana wani irin sauke Ajjiyar zuciya saboda sanyi da kuma 茩amshin daya gama ratsa ta ya saukar mata da wata iriyar fitinanniyar kasala, da 茩yar ta iya bu蓷e idanunta tare da bu蓷e su akanta,
Sako kanta da tayi cikin Parlon ne kuma.
Ya Sanya idanunta sauka akan tafkeken photonsa dake ma茩ale a jikin bangon parlon, yana sanye da wata farar Jallabiya kana kuma ya 蓷ura wata golden 蓷in Al茩yabba a saman jallabiyar,.
Kansa sanye da hirami sumar kansa tayi wani bala'in taruwa sai ya zama kamar wani Balarabe,
Idanunsa ma茩ale cikin wani farin glass ya 蓷an sunkuyar da kansa saboda Kur'anin hannunsa da yake dubawa, yanayin photon ma kamar wanda yake 茩asa mai tsarki Makka haka yay.
A matu茩ar sanyaye ta ajjiye tray 蓷in saman table 蓷in parlon nashi, kafin ya nufi gaban photon, tana wani irin lumshe idanunta cikin wani irin jin haushinsa ta 蓷an sanya hannunta tare da shafa fuskarsa a hankali kuma ta wani tura bakinta gaba cikin Muryar tsiwa tace.
"Uhm sai kyau amma mugun hali ba'a Magana, uhm shi komai sai ya kwaikwaye ni kalli lip's 蓷insa pink 茩arami haka, uhm mrs arrogant ga dimples both sides left da right"
Shiru tayi tana ware idanunta akansa sosai, a hankali kuma taji hawaye ya sakko mata kafin kuma tace..
"The now what mrs arrogant? You're my brother amma muntsani juna, we hate each other, wlh bana sonka ji nake da zaka bar gidan da zaman gidan zai fimin da蓷i"
Hawayen fuskarta ta share kafin kuma tace "uhm u called me mayya amma jikinka da nawa iri guda ne, abinda ke yawo a jikinka shike yawo a nawa kenan mayyun yawa gare su, a hate you na tsaneka sosai mugu ne kai dama ba Abbu ne ya haifeka ba"
Akeem dake bakin 茩ofa ya wani har蓷e hannayensa akan 茩irjinsa yana sauraran dukkan abinda take fa蓷a,
A hankali ya 茩ara gyara tsaiwarsa tare sauke idanunsa a bayanta kamar me nazarin wani abu a jikinta, a hankali kuma cikin wata zazza茩ar muryarsa mai tsananin ratsa zuciya yace.
"Peto!!" Ya fa蓷a a hankali Murya can 茩asa, Muryar daya haddasa juyawar Akeela ba tare data shirya ba, idanunta ta shiga juyawa ko za taga mai kiran nata, domin ji tayi kamar gizau Muryar Bobbo ke mata,
She can't believe cewa muryarsa da gaske taji saboda ba a wannan lokacin ya saba zuwar mata ba..
茦afarta ta 蓷aga da kyar tana yin murmushi ta shiga fa蓷in.
"Bobbo! Bobbo where are you,uhm nasan kana nan gashi ka kira ni please come out"
Ta fa蓷a tana duddubawa ko zata ganshi amma babu ko alamarsa, kwa蓳e fuska tayi tace.
"Uhm ai nasan yau za kazo, zan baka labari" juyawa tayi zata fita idanunta ya sauka akan wani 茩aton cake 蓷in Akeem lumshe idanunta tayi cikin san蓷a kuma ta nufi wajan cake 蓷in a hankali ta sanya hannunta akan cake 蓷in tare da 蓷aukan,
Hannunta har rawa yake wajan gutsirar cake 蓷in zagin da taji yasa tace.
"Uhm shiyasa kullum yake 茩ato ashe Wannan yake ci, ai kuwa yana da da蓷i sosai"
Ta fa蓷a tana 茩ara sanya wani a cikin bakinta, a hankali Akeem dake bayan kujera a tsugune ya mi茩e tsaye cikin nutsuwa kuma yake takawa zuwa inda take tsaye,.
A dai-dai bayanta ya tsaya hannunsa zube cikin aljihun wandonsa wani irin taune bakinsa yay yana wani irin lumshe idanunsa a hankali kuma yake kwantar Numfashinsa, saboda wani kartawa da cikinsa yake masa, 茩ara ha蓷e fuskarshi yay babu alamun wasa ya wani sanya 茩afarsa ya take mata yatsun 茩afarta..
Dai-dai lokacin kuma Akeela ta 茩ara tura wani cake 蓷in a bakinta, sanadiyyar taka mata 茩afa kuma da yayne ya hanta tauna cake 蓷in bakinta.
A matu茩ar razane ha蓷i da tsoro da kuma wani irin firgicin data samu kanta ta juya tana wani irin ware manyan Idanunta waje.
Wani irin 茩yak茩yawan bugawa Zuciyarta tayi har bata san lokacin data saki cake 蓷in hannunta ba,
A hankali tayi baya tana girgiza kanta wani irin bakinta ya shiga motsawa sosai take son yin magana amma cake 蓷in dake cikin bakinta ya茩i bata damar hakan.
Baya ta dinga yi tana girgiza kanta,.
Wani irin kallo yake binta dashi cikin nutsuwa kuma ya zame hannunsa daga cikin aljihun, ya wani irin 蓷ura shi a waist 蓷insa, cikin kamewarsa ya shiga takawa yana bin bayanta idanunsa 茩uri akan fuskarta.
Akeela wani irin runtse idanunta tayi saboda jin ta a jikin bango juyawa tayi tana no way to run hakan yasa ta rufe idanunta ruff tana 茩an茩ame Jikinta waje guda.
Tsaye yay a kanta yana kallon yadda 茩irjinta ke wani irin 蓷agawa da 茩arfin gaske, a hankali kuma kamar wanda ake ja da mayan 茩arfe ya 蓷an rankwafa kanta, tare da sanya hannunsa ya dafe jikin bangon da hannunsa.
Zuciyarsa na wani irin harbawa kamar zata faso 茩irjinsa ta fito haka ya kejinta, a hankali kuma tsigar jikinsa ke tashi tana zubewa,
茦ara rankwafa yay sosai yay mata wani irin rumfa yadda babu mai ganinta.
Hannunsa guda 蓷aya ya cire tare da manna shi akan goshinta dake tsastsafo da gumi,
Gumin ya murza ka蓷an kana ya kama bakin hijab 蓷inta ya goge hannunsa.
Cikin wata kasalalliyyar murya mai narkar da zuciyar wanda akewa Magana, a hankali kuma ya wani ha蓷e la蓳蓳ansa ya wani taunasu suka bata wani kyakkyawan sauti ji kake.
"茒asss" sautin da ha蓷uwar la蓳蓳ansa ya bada, cikin da茩ushewar Murya Kamar wanda ake kuyawa magana yace.
"Witch" ya fa蓷a yana sanya hannunsa a saman fuskarta idanunta da suke a lumshe ta bu蓷e ganin fuskarsa dab da nata yasa tai wani irin maida idanunta zata rufe cikin kakkausar murya yace.
"Don't try" ya fa蓷a yana sauke numfashi a hankali tare da manna mata sajansa ya wani goga mata shi a fuska.
Hakan kuwa yay masifar gigita Akeela wanda gaba 蓷aya jikinta yay wani irin 蓷aukan mazari da 蓳ari, kana kuma ya wani irin fitinannan shafa mata sajansa, a saman fuskarta..
Akeela kuwa ganin hakan yasa cikin firgice da razani da wani bu蓷e bakinta da 茩yar tace.
"Sorry... Bobbo." Kasa 茩arasawa tayi saboda jin tattausan harshen a gefen bakinta, shi kuwa Akeem yay ji yay al'amarin ya shige tunaninsa, da zatonsa ya kama hanyar wata fitinanniyar duniyar da bai san da ita ba.
Saboda jin yadda wasu masifaffun abubuwa na tsikararsa suna masa yawo a saman fatar jikinsa.
Wani irin maraitaccen numfashi yaja can 茩asan zuciyarsa, tare da laso da kuma na蓷o dukkan cake 蓷in dake cikin bakinsa, zuwa cikin nasa bakin, a hankali ya shiga tauna cake 蓷in idanunsa sauke akan fuskar ta yana karantar yanayinta,.
茦uri tayi masa da idanu jikinta duk yana rawa ganin yana 茩o茩arin sanya idanunsa cikin nata tayi saurin 蓷auke idanunta,
A hankali kuma yay baya yana wani ha蓷e fuska akan sofa ya zauna tare da 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga girgiza ta, cikin nutsuwa kuma ya 蓷auki remote ya kunna cineme 蓷insa tare da kaiwa labarai, dai-dai lokacin ana sanar da lokacin taron sickler inda aka tsawar cewa 蓷aya ga sabon watan Satumba.
Kamar wanda bai san da ita a cikin parlon ya wani narke cikin kujerar idanunsa akan labaran dai-dai lokacin kuma da aka sake tabbatar da shi akan babbar likitan da zai bayani akan ciwon sickler.
A sanyaye ta share hawayen idanunta domin gani take kamar wayon iskanci ne wannan da zai wani ta蓳a mata baki, kanta 茩asa jikinta har yanzu rawa yake ta fara tafiya zata bar parlon.
Tazo inda yake zaune taji yace.
"Keee" cak ta tsaya kafin kuma ta murgu蓷a masa baki tace "niba kee bace"
Ko inda take bai kalla ba bama zaka ta蓳a 蓷auka cewa shi yay mata Magana ba domin a wannan karan idanunsa a rufe suke, kamar ba zata kuma taji yace..
"Kinga ni ba zan ciwo a wajanki ba shiyasa zaki cinye cake na uhm"
Ta fa蓷a still idanunsa a lumshe yana ka蓷a 茩afa, bakinta da bu蓷e zatai magana ya wani sanya hannunsa tare da fisgota jikinsa a hankali kuma ya wani irin mirginata ta dawo saman kujerar shi kuwa yay mata rumfa.
Idanunsa har wani ruwa ruwa yake na bala'i cikin wata husky voice yace.
"I'm i ur mate? Ni kike ma reply?" Ya fa蓷a yana tura hannunsa cikin hijab 蓷inta tare da zame hijab 蓷in baki 蓷aya yay cilli dashi.
Hannunsa ya 蓷ura saman la蓳蓳anta ya wani irin murzasu 茩ara ta saki baki 蓷aya saboda tsananin azaba da kuma ra蓷a蓷in daya shigeta, jikinta har wani rawa yake, cikin tsiwa kuma tace.
"Wayyooo Baffana, wlh ban tafe ba mugu kawai"
Ta fa蓷a tana 茩ara murgu蓷a masa bakinta, hannunsa ya sanya baki 蓷aya ya wani irin fisgo 茩afafuwanta zuwa 茩asa ta kwanta flat hannunsa yasa guda 蓷aya ya ri茩e hannayenta duk ya ri茩e, tare da sanya 茩afarsa ya danne cikinta dashi, kafin kuma a ya 蓷ura hannunsu saman la蓳蓳anta try to punish her ya shiga mur蓷e bakinta yana wani irin murzasu,wani irin maraitaccen kuka Akeela ta shigayi kukan zuci sai hawaye dake zuba a idanunta, jikinta na wani irin rawa idanunta yay jajir azaba na ratsa dukkan ga蓳o蓳in jikinta, idanunta a kulle, sai da ya kaji dan kansa ya sake ta ya wani mi茩e tsaye yana daka mata tsawa tare da fa蓷in.
"Get out Mumu"
Ya fa蓷a yana nuna mata 茩ofa Mi茩ewa tayi ko hijab 蓷in bata 蓷auka ba, tana mi茩ewa tace "wlh ka kashe ni amma ban yafe ba" ta juya da sauri zata bar 蓷akin cikin zafin nama shima ya sanya hannunsa tare da dawo da ita baya zare idanunta tayi a tunanin zai 蓳a蓳蓳alata ne sai kawai taji ya wani irin jawota jikinsa tare da 茩an茩ame ta sosai yana sauke wata iriyar fitinanniyar ajjiyar zuciya kafin kuma ya...

TSINTACCIYA NA KU茒I
kiji tsoran Allah ki tuna ranar mutuwa kada ki karanta ba tare da kin biya Ni ba, Nrml grp 300 vip 500 posting kullum safe da yamma kiyi mgn ta nan

http://wa.me/+2348119237616


SARAUTAR MARUBUTA
2/18/22, 14:59 - Buhainat: http://wa.me/+2348119237616
Littafi na, na ku蓷i ne wanda ya fitar shida Allah, wanda ya karanta bai biya ba shi da Allah馃し馃従鈥嶁檧锔� vip 500 posting safe da yamma nrml grp 300 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank.


Da sauri ya saketa tare da tura ta baya,ya wani juya da sauri zuwa wajan fridge 蓷in Parlon yana sauke numfashi tare da dafe kansa.
Bottle water ya 蓷auka mai sanyi ya 蓳alle murfin tare da kafawa a bakinsa ya shiga tuttulawa cikinsa, yana jan numfashi da wani irin sauri.
Sai da ya shanye ruwan ta tass kana a hankali yay cilli da robber gently ya juya tare da nufar kujerar fuskarsa looking okay ba wani damuwa ba zaka ta蓳a cewa shine ya aikata abinda yay yanzu ba.
Zama yay sosai a saman sofar yana ka蓷a 茩afarsa, fuskarsa babu walwala bare wani ya kawo masa raini, Akeela kanta a 茩asa saboda tsoron daya gama gigita mata lissafi.
茦afarta ta 蓷aga zata fita parlon cikin 茩asa da Murya wacce take 蓷auke da umarni yace.
"Come back"
Ya fa蓷a yana bu蓷e ice cream 蓷insa tare da sanya spoon cikin robber ya shiga lakatowa a hankali yana kaiwa bakinsa yana wani irin lashe la蓳蓳ansa.
Jin muryarsa ka蓷ai ya nuna mata a wannan karan Zallar one side 蓷in nasa ne ya bayyana, hakan yasa ta dawo da baya a hankali tare da zubewa a kansa carpet 蓷in wajan 茩afafuwansa, bakinta na wani irin rawa hawaye na kwace mata tace.
"Allah ban sakewa, please Bobbo Kada kamin komai zafi"
Ta fa蓷a Jikinta yana wani irin rawa, ko ka蓷an bai bu蓷e idanunsa ba bare kuma ya kalleta, like he's enjoying yadda take maganar dama kukan nata.
Jin yay shiru yasa ta 蓷aga Idanunta tare da sauke ganinta akan 茩yakkyawar fuskarsa tana kallon zallar kyau da kuma tarin haiba da nutsuwar da ke manne a kamilalliyar fuskarsa nashi, yay wani irin masifafan kyau na fitar hayyaci.
Ga mamakinta sai taji yace " i knew ina da kyau, so kada ki cinye ni" ya fa蓷a hankali kwance idanunsa kuma a rufe.
Murgu蓷a baki tayi tace "Ni banga kyan ba ai" ita kanta tasan 茩arya take domin kyan Akeem a bayyane yake a kuma fili, ta蓳e bakinsa yay still idanunsa a rufe kafin kuma a hankali ya bu蓷e idanunsa.
Looking at her face yace "who are you?" Ya fa蓷a yana tankwashe 茩afarsa a saman kujerar dake kai,
Wani irin 蓷ago kanta tayi tana mamakin tamabayar sa, gira 蓷aya ya 蓷aga yana kashe ido 蓷aya kamar yadda ya saba a hankali kuma ya zame idanunsa daga kanta yace.
"Kenan Kinyi tsartar da zaki bani abinci? Kafin na irga 1....10 make sure u eating duk abinda da yake nan, bana son Ummi tasan bacci ba ok, I'm talking too much can u understand how sad i I'm?" Ya fa蓷a idanunsa akan cineme ba zaka ta蓳a cewa ita ya kewa magana ba.
Ganin babu alamar wasa akan fuskarsa domin fuskarsa har wani jaa yake sosai..
A hankali ta bu蓷e warmer 蓷in farko ganin dambun cuscus ne wanda yaji hanta da kuma kayan lambu yasa ta ajjiye a gefe, ta 茩ara bu蓷e wata warmer 蓷in farfesun naman kaza ta gani bakinta har wani bu蓷ewa yake wani murmushi ya kwace mata, da sauri ta fara cin naman tana wani irin lumshe idanunta saboda da蓷in naman data keji.
Cije bakinsa yay yana bu蓷e chocolate kafin kuma yace "uhm mayya" sarai tasan da ita yake amma tai masa banza, sai a lokacin ta san cewa tana jin yunwa hakan yasa ta zage tana ci, time to time tana kallonsa ganin chocolate yake sha hankali kwance yasa taci ta 茩oshi.
Tana gama ci ta mi茩e tare da kwasa a guje sai da taje bakin 茩ofar fita tace "Allah kuma ban yafe ba" tana fa蓷in hakan tai waje da gudu.
Da ido ya bita yana ta蓳e baki gently kuma ya ajjiye chocolate 蓷in, kana ya kawo cuscus a fara ci a hankali.
Tana fita downstairs tayi tana sakin dariya, karo su kayi da Mami da sauri tayi 茩asa da kanta, har zata shige sai Mami tace "ke zonan" dawowa tayi tace "gani" ta fa蓷a tana 茩an茩ame Jikinta waje guda, Murmushi kawai Mami tayi kafin tace..
"Zaki bikin?" Da sauri ta kalli Mami tana mamakin tamabayar sai kawai ta 蓷aga mata kai alamar eh, jinjina kai Mami tayi tace "ok zaku siyan anko na dinner get ready" ta fa蓷a tana shigewa part 蓷inta ita dai Akeela bata ce komai ba, juyawa tayi da sauri tana Murmushin jin da蓷i saboda ta rama abinda Hamma Akeemmm kuma Bobbo yake mata.
Akeem bai fito ba sai ana kiran sallar Issh膩 bayan an idar kuma kai tsaye part 蓷insa ya shige yana zuwa ya fara duba mail 蓷insa.. Akeela a hankali ta sanya baby hijab 蓷inta akan wasu purple 蓷in pyjamas data sanya na bacci, idanunta ta 蓷aga taga 3:20 cikin nutsuwa ta zura slippers tare da fita daga cikin parlon a hankali without making any sounds da zai tada mutum..
Kai tsaye kitchen ta nufa tana addu'ar Allah dai yasa yazo domin jiya sam basu ha蓷u ba, akan idanun Akeem ta shige kitchen 蓷in yana zaune sanye da 3gauter da wata Armless gaba 蓷aya ya saba baya iya bacci at this time shiyasa yake fitowa Parlo.
Gyara zama yay yaja idanunsa ya rufe yana sauke numfashi, zuciyarta na harbawa ta shiga cikin kitchen 蓷in a hankali ta fara rarraba idanu wannan karan ba kitchen 蓷in gaba 蓷aya ya 蓷auki haske, jiki a sanyaye ta zauna saman kujera tana fa蓷in "uhm mun 蓳ata tunda baka zo ba" ta fa蓷a Idanunta yay wani rau rau kamar zatai kuka, turo baki ta 茩arayi sai kuma ta fara kiran sunansa "Bobbo! Bobbo!! Bobbo!!" Still Shiru ba amsa Hawayen dake ma茩ale cikin idanunta ne ya sakko mata tace.
"Ayyah 茩ilan duniyar taku da nisa haa na jiraka a nan" langwa蓳ar da kanta gefe tayi babu jimawa bacci kuma ya 蓷auke ta a wajan..
Mi茩ewa yay daga kan sofar yana gyara tsaiwarsa walking slowly kuma ya nufi kitchen 蓷in, a zaune ya sameta hawaye har ya fara bushewa ta wani kwa蓳e fuska tana mamular bakinta, yatsarta 蓷aya yana Cikin bakin, alamar hqr ta bayyana a tattare da ita.
Ya jima tsaye a kanta yana karantar nutsuwarta da kuma kamilalliyar fuskarta sai tsotsar yatsarta take tana sauke ajjiyar zuciya, tsugunawa yay dai-dai inda take tattausan hannunsa ya sanya ya kama nata, kafin kuma ya sanya hannunsa ya zare yatsarta daga cikin bakin, kwa蓳e fuska tayi cikin magagin bacci tace.
"Uhm Bobbo" hannuna dake cikin nasa ya wani ri茩e sosai, kafin kuma yaja numfashi murya can 茩asa yace "I'm here" ya fa蓷a yana 蓷aukar ta cak,tare da fita da ita daga cikin kitchen har yaje ya kwantar da ita bata motsa ba, addu'a ya bisu da ita.
Har ya juya yaga Afaf tayi rufda ciki da, hannunsu yasa ya gyara mata kwanciyar tare da rufe ta,
Kana yabar 蓷akin, yana zuwa tsakiyar Parlo ya tsaya saboda jin ance.
"Ya shafi ya ma'afi Meye kuma wannan waye a wannan idanun daran" dafe kai yay tare da juyawa ya kalleta da sauri tace.
"Muhammadur Rasulullah s.a.w abinda nake zargi ya tabbata Audil, wlh aljanu ina fa蓷a maka suka shafeka banda gantali waye ya sanyaka fitowa ynzu? A'a wlh babu ruwana Wannan ai gantalewa ce ko ba Gsky ba"
Kallonta yay yace "Wacece ke?" Zaro ido Didi tayi tace "Ya Rasulullah kalleni nan nice Didi, ko ja Audil bane ynzu ya fito daga 蓷akin su Shimam?" Girgiza kai yay yana wani zare mata ido waje kafin yace "bashi bane Aljanin da kike magana ne" suman tsaye Didi tayi tace "wlh sharrin baki ne jeka abinka ai bamma kanga ba" juyawa yay yana wani taune bakinsa kana ya haura abinsa.
Da sauri Didi ta juya jikinta na rawa hadda yarda zani ta shige 蓷aki.
Washe gari misalin 8 na safe Akeela ta fito parlon tana sanye da wata duguwar riga fitted gown wacce tai mata kyau sosai, sai ya tsuna fuska take saboda ciwon da Mararta ke mata, gaba 蓷aya ta same su a Parlo suna breakfast, kamar ba zata 茩arasa ba sai kuma ta 茩arasa, Aleema ce taja mata kujera ta zauna, kanta 茩asa kamar zata fasa kuka haka ta keji,cikin sanyin Muryar nan nata tace.
"Abbu,Ummi, Mami Didi good morning" ta fa蓷a tana taune bakinta Abbu ne yay Murmushi yana fa蓷in "Mrng how are you Auta?" Murmushi kawai tayi Ummi tace "kin tashi da wuri yau" nan ma Murmushi tayi, Mami kam ba tace komai ba Didi kowa zai zu茩ar romo take abinta,
Sanyin 茩amshin turarensa da taji yasa ta lumshe idanunta sosai tana jin cikinta na 蓷an juyawa ga wani masifaffan bacci data keji, amma ciwon marar ya hanata, har ji take kamar zatai amai, hannunta ta motsa tare da mi茩ar dashi kai tsaye kuma tafin hannunta ya shige cikin nasa, jin kamar ta kama hannun Mutum yasa ta wani 茩an茩ame hannunsa tana sakin ajjiyar zuciya tare da rufe idanunta, ba wanda ya lura da hakan sai Abbu wlh daurewa kawai yay Amma abincinsa ya kusa tafiya ta hancinta, Akeem ko motsawa bai ba yi yay kamar bai san abinda yake faruwa ba,
Yana sanye da wata dakakkiyar shampoo sky blue

Please Login or Register in order to submit comment