Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi hade da zuba mata ruwan dauraya.

“Ahhh Jammu. Ashe rai kanga rai??
Rumalle tafada tana mai share kumfar idanunta da kasan rigar Ardo😹

“Ah Rumalle! An kwan kalau??

“Lapia kalau Jammu.. Zumaanah kace ka rabu da Jammu? Nafa gaya maka ba zan hada kishi da yar garin mu ba. Domin kuwa Jammu kamar yaya take awuri na. Kanin mahaifinta mai rasuwa ya auri k’anwar mahaifiya ta.?

Ardo ya shiga kwakwaso rantsuwa yana direwa,

“Wabillahil lazi na shikata Rumalle, Na shikata, Zaman yaranta take.?

“Yau ma zamu bar maka gidan Malam da yardar Allah, Allah kuma yasa hakane yafi alkhairi. Yara kuma zasu dinga zuwa suna gayarda uban su.?

“Banaso na yafe. Kuje can ku karata.?

“Toh shikenan Malam, Idan auren wani ya taso acikin su Za’a neme ka dole, Tunda kai ne uban su. Sannan ina fatan Allah ya yaye maka wannan jafa’i daka dorawa kanka. Kaje ka tuntubi malamai yawan haifar ‘yaya mata ma rahama ne Malam. Wataran su zasu maka riga su maka wando. Arzikin da kake fatan samu ajikin ‘ya’ya mazan. Ta iya yiwuwa matan da baka so ne zasu rufa maka asiri agaba.?

Cikin takaici ta daga labulen dakinta daya jeme ta shige. Ta direwa su Yan biyu kular agaban su.

“Ku ci ku wanko jikin ku. Za’a zo daukar mu Idan Allah yayarda.? Ta karasa hade da kwashe kayayyakin su ta zuba a babbar ghana must go.

Ardo da Rumalle dake waje kowannen su yayi cirko cirko dashi. Kafin Rumalle ta ja hannun sa ta mika masa robar ruwan.

“Zubo Malam zubo ruwan.?

Zuba mata ya shiga yi Ita kuma tana daurewa haka suka kammala. Suka koma cikin daki. Dadaa kuwa suna kammala shiryawa ba jimawa Ibrahim ya k’araso. Modibbo ne ya shiga ya gayawa Dadaan isowar Ibrahim din. Dadaa tasa yan biyu suka fita. Tashiga yiwa Modibbo jan kunne na takatsantsan da zai yi da matan uban sa. Yabisu sau da kafa. Har Allah ya hore masa shima yayi muhallin sa. Yana hawaye tana yi. Haka ya riko nata leda suka fito. Dakin Atuwa ta leka ta mata sallama. Atuwan na kwance tayi ‘dai dai akan katifa tana sakatar kunne.

“Toh Jammu! Saduwar alkhairi. Sai mun zo.?

Dadaa takarasa shiga dakin Jimmamman dake labe a bakin taga tana jiyo su Ardo. Tana ganin Dadaa ta sau murmushin yak’e.

“Tafiyar ce? ?

“Eh wallahi auntyn su.?

“Shikenan! Sai wata rana Jammu.?

Sukayi sallama Dadaan ta fice Modibbo na bi mata a baya. Yan biyu na daga waje. Atare suka shige motar Modibbo na daga musu hannu. Bayan Ibrahim ya zura kayan a booth. Ya mike dasu a titi, Daga rimin kebe zuwa unguwar Nassarawa GRA, Yankin Tukur Road...


**CAPT. MUHD MUHD**

Haj Laila da Iklima kowanne yazo yayiwa Addayo sallamar tafiya aiki. Capt. Muhd daya shiga sashen mahaifiyar tasa ya zauna ya kwashi gaisuwa shima. Bayan fitar kowa na gidan yaja gauruwar ajiyar zucia yana jujjuya kai.

“Yanzu ina amfanin matan nan Addayo? Gaba d’aya bana gaban su sai aikin su. D’aya tatafi banki d’aya asibiti. Addayo ki lamunce mun na karo aure dan Allah. Ni ki zabamun matar ma.. Dan Allah Addayo karki hana. Iya alfarmar da zan iya kenan ko dai na ‘karo aure ko kuma na sake su duka......?

•?

Unedited
Late post
Ayi hak’uri😅❤️
1/31/22, 18:42 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*

_*NANA HAFSAT_*

_*19_*

_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS


*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


_________________________


*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_


_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?


**GIDAN MALAM ARDO**

Rumalle na daga tsaye tana daga wayarta, Da alama service, Sanye cikin kananun kaya. Matsattsen wando da vest. Tana yan wak’e wak’enta, Can sai ha Ardo ya shigo da bakar leda. Kamshin soyayyen kifi sai tashi yake.

Rumalle na hango shi ta nufe shi da sauri, Tana ware hannuwa, Hade da riko hannayen sa da ledar baki d’aya. Ta kaikace baki tana rera masa wakar film din sangaya.

“Ayye lale iya raye ayye lale maraba Ardona, Na bude taska, Dole ne in taka, In rawa agaban ka, Ai bana shakka, Ai zakai murmushi na rike ka a rai na bana wariwa, juyo inyi murna don ka inka tona, Na rikeka amana, Fuska ta nuna, dandalin nan kowa ya sani ni ce matar ka Rumalle🔥😹.. Ayye lale lale ayye lale Rumalen Ardo?

Jimmamman dake wanke ledar fitsarin yan biyu taja tsaki tana matse kumfar daya fallotsa mata a fuska, Atuwa da ke gefen dakin ta tana afa aya ta saki dariya tana shewa,

“A hayye landantsan. Allah mai alheri.?

Jimmamman ta waiga tana dalla mata harara. Atuwa tashiga karkada mata yatsu daga inda take zaune,

“Ni sai in yage za ni, Naci mutuncin mace. Wabillahil lazi.?

Jimmamman bata sake bi takan Atuwa ba, Ta cigaba da daurayar kayanta kawai. Su Rumalle suka shige kuryar daki. Ragowar abincin gidan fatsuma suka dakko. Rumalle tashiga bashi a baki tana murmushi.

Cikin haka sai ga sallama anata rafkawa. Maza har Uku, Na farko zai yi shekaru goma sha hudu, Mabiyin sa zai yi shekaru sha biyu. Sai na karshe zai yi shekaru 10.

“Kai su waye?? Cewar Ardo.

Rumallen tayi hanzar riko hannunsa. Tamayar dashi zaune daga tsayen dake niyar tashi.

“Su haladu ne fa da usmanu da idrisu.?

“Wa? Su wa? Waye su?? Ardo ya tambayeta cikin tsananin tashin hankali.

“Yarana mana.?

“Sai akai yaya kuma??

“Haba mai hosvan (my husband) haba angon Rumalle. Da kai da kaya ai mallakar wuya ne. Ai suma yaran ka ne inda kara.?

“Mamaa gamu munzo.”Cewar Haladu dake d’auke da rintimemiyar ghana must go.

“Nide kashi zan Mama? Usmanu.

“Shege ka rigani fito in shiga.? Idrisu ya fada yana matse kafafu.

Ardo tsabar kololuwar bakin cikin daya tsinci kansa Sai yayi shiru ya kasa magana. Idrisu ya kwaye labulen dakin yana dashe baki,

“Yauwa ashe na canka. Kai mama dakin nan yayi kyau, mu A’Ina zamu dinga kwana. Su dijama na gayar dake ga daddawa nan da kuka sunce akawo miki. Indon tsalha ma tace tana nan tafe. ?

Usmanu ya lek’a kansa shima yana bude baki,

“Mama Ina namu abincin yasin cikina tamkar an yashe shi. Kuma tak nayi da dumamen tuwon innani.?

Bai gama magana ba Rumalle ta dau kwanon abincin gaban su, Batabi takan Ardo dake kalle kifin da bai ci ba. Ta mika musu kwanon abincin.

“Je ku ci, Mazan faman Maman su da sabon baban su Ardo.?

Cikin tsananin tashin hankali Ardo ya mike ya fuce. Kai tsaye ya wuce bakin hayin gada ya zauna. Ya rasa me yake masa dadi. Mai gurasa zai wuce ya kira shi,

“Yankan ta ‘dari, Idan ka biyo nan kazo ka karb’i kudin ka.?

Mai gurasa ya yanka masa yamika masa, Ardo ya karba yana ci yana Hawayen bakin ciki.



••••?

**FASLUN SALMANUL PARIS**

A hankali ya saki tattausan murmushi, Dai-dai lokacin da Zaraah ta sake dagowa daga kauda kanta datayi suna magana da kawarta. Suna had’a idanu dashi ta cuno baki gaba tana jujjuya idanun da batasan ma tayi ba.

Yanayin shagwabar da tayi kwarai matuka ya da’da’dawa Sudeis. Kusan rabi da kwatan tsayuwar da yayi kacokan ya sadaukar dasu ga kallon ta da motsinta baki daya.

“Amira...!!”Ya samu kansa da kiranta.

“Na’am Malam.? Ta amsa shi tana daga zaune.

Ya dan shafa keyar sa daga tsayen da yake.

“Zo...!? Ya fada ahankali a kuma nutse had’i da ficewa daga ajin.

Binsa ta shiga yi a baya. Ya bude ofishin sa yashiga. Itama ta bishi. Ya zauna akan kujera bayan yayi addu’a.

“Fad’imaa.? Yace da ita ahankali cikin wata iriyar murya.

“Na’am Malam.?

“Nayi lefine....? Uhm?? Ya tambayeta batare da yasan da irin lafazin da yayi ba.

Yanayin yadda ya karya harshen sa. Hausar ma bil lugga yayita. Kai kace larabci ne. Gashi idanuwan sa masu matukar sanyaya zucia da ruhi ya zube mata su. Kamshin jikin sa da nata sun had’u sun bada wani hadadden kamshi.

Shiru tayi bata amsa shi ba, Tana dai tsaye tana wasa da zoben azurfar dake yatsanta. Shi kuma yana daga zaune ya kasa dauke idanun sa akan ta. Ya rasa mai yasa akoda yaushe yaga Zaraah, ZUCIYAr sa bata iya janye tunanin ta. kallo d’aya da yayiwa Zaraah. SOn ta Ya masa madaukakin kamu mai wuyar fassarawa.

Ya sake narkar da murya hade da sakar mata wani Irin kallo mai tsuma zuciar duk wanda akayi wa.

“Fad’imaaa? Ya ja sunan cikin lugga hade da karyar da kansa.

“Na’am Malam.?
Ta amsa shi kanta a ‘kasa.

“Nac..Nace na..Nayi lefi ne?? Ya karasa cikin in’inar sa mai kamada maganar gayu.

Girgiza kai tayi alamun a’ah. Ya furzar da iskar bakin sa. Zai yi magana kenan. Ustaza heekma ta yi sallama ta shiga ofishin. Sai kamshi take. Kai daga ji kasan turaren bata jima da fesa shi ba.

“Ustaz.. Sannu da aiki.!?

“Yauwa sannu ustaza.? Ya amsata still kansa na kan Zaraah dake tsaye.

“Ina yini?? Zaraah ta gaysheta.

“Lapia qalau... A mata afuwa idan lefi tayi Ustaz? Cewar ustaza Heekma dake kokarin zama a kujerar dake fuskantar Sudeis.

“Ni..Ne mai laifin ba ita ba.? Ya fada can kasan mak’oshi. Wanda daga Zaraan har Heekman basu ji ba.

“A mata afuwa dai Ustaz.?

Gyada kai yayi, Ya mike yayi waje. Daga wajen ya dokawa Zaraah kira. Ustaza Heekmah tabi bayansu da kallo. Daga gefen matattakalar bene ya tsaya, Hannuwan sa zube cikin aljihun sa ya narke nata idanunsa masu kama da najin bacci. Kwayar idanun ta kawai yake gani. Sai tsinin hancin daya dago kansa ta saman niqabin ta. ..

•?

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________









****
1/31/22, 18:47 - Buhainat: _*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw

_________________________

*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
    *YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_

_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?



*****
Azahar sosai ya tashi, ya mike yana salati, daga curtains din dakin yayi yana mamakin tsawon lokacin da ya dauka yana baccin, wayar sa dake saman gadon ya dawo ya dauka ya bud'e ta, misscalls ya gani ya duba sannan ya ajiye ya fito zuwa falo in da yatar da abincin sa a jere cikin manyan warmers sai kuma wani dan basket da aka rufe shi da jan kyalle me kyau dake dauke da hoton heart, matsawa yayi gabansa yana kallo,

"Menene wannan?" Yayi maganar yana rik'e kugun sa da sauri wani bafade ya shigo, ya rissina yace

"Sako ne daga shashen Kilishi, inji gimbiya Laila."

"Laila?" Ya furta cike da mamaki

"Yaushe ta zo?"

"Tun da safe, lokacin baka nan."

"Dauke shi a kai sashen Ammi, ace ta ajiye."

Sake dukawa yayi cikin girmamawa yace

"An gama ranka ya dade."

Juyawa yayi ya koma ciki, yayi wanka sannan ya shirya yana tunanin dawowar Laila a irin wannan lokacin da yasan suna tsakiyar karatu ne. Fitowa yayi ya tsattsakuri abincin ya fita wajen ammi dan be samu ganin ta da safe ba.

A gabanta ya tarar da sakon nasa, ta bishi da kallo sannan ta kalli kwandon da yake na Kaba. Sai da ya zauna ya gaishe ta sannan ya saka aka miko masa basket din

"Ammi kinga ko? Menene ma'anar haka?"

"Ni kaina nayi mamaki, amma kuma kasan dama hakan zata faru idan har ta samu labarin auren ka."

" Bana son wata matsala gaskiya, zan aika da sako wajen Kilishin dan ba zan dauki rainin hankali ba."

" Ka rabu dasu, karka yarda su bata maka rai har kayi tunanin biye musu, ka cigaba da addu'a nima kuma ina tayaka mahaifin ka ma,.ba zasu taba samun nasarar abinda suke so ba."

" Shikenan Ammi, dan Allah aje a kona basket din nan dan bana son ko ganin sa."

" Shikenan, ka cigaba da walwalar ka karka yarda makiyinka ya gane weakness dinka."

" In Sha Allah Ammi."

" Allah yayi maka albarka."

" Amin." Ya amsa yana jin tamkar dawowar Laila akwai wani babban dalili

" Yawwa na kira Fatima akan lefen ka, zata hada komai in sha Allah, idan yaso sai su tafi ita da kai da wata dai cikin su, Takawa ma yace shi zaiyi komai, amma duk da haka Fulani tace yayi nasa itama zatayi nata mu ma nan sai muyi namu."

"Wayyo ni dan gata." Yace yana murmushi

"Ammi gatan kar yayi min yawa ai."

"Ba zai ba, Allah yasa ayi damu kawai, amma dole sirikata taga gata."

"Uhm.. Allah sa idan tazo karta kwace min wajena."

" Dole ne ai, kasan dai yadda nake son ya mace ko?"

" Shikenan sunana sorry wallahi."

Dariya Ammi ta saka

" Aikam ka shirya tun yanzu."

" Shikenan, Muhammad kana ji? Kayi hakuri da duk abinda zaka gani."

Ya fad'a cikin yanayin kalar tausayi, dariya sosai ya bawa Ammi tayi sosai, kallon ta ya dinga yi cikin tsantsar son ta, yana son Ammi da duk wasu halayenta, babu abinda yake so irin yaga tana farin ciki sosai, hakan yake sashi jin zai iya komai dan ganin ya faranta mata, ya dawwamar da farin ciki a kan fsukar ta, hakan kuma ba zai yiwu ba sai dole yaki karbar muradin Bubu, dole ya hakura da mulkin ko da yana so, saboda farin cikin Ammin Sa!

***Satin Mama daya cif a Katsina, ranar da zasu dawo ranar Bashir ya iske su a chan da dalleliyar mota da sha tara ta arziki, murna wajen Mama da Zeenat ba'a magana aka dinga turashi gida gida na dangi dan aga irin mijin da zeenatun ta samo, aikuwa nan da nan magana ta karade ko ina cikin family din Maman, anan wasu da yawa suka samu labarin bikin Zeenat din wanda aka saka wata daya kachal bayan Bashir din ya tabbatar musu da zaiyi komai basa bukatar komai hatta da kayan gida duk shi zai zuba, hakan ya sake fasawa Mama kai ta dinga hura hanci a lallai zeenatun ta ta dallo miji na kere sa'a, tausayi da farin cikin halin da ta tabbata Iman zata shiga idan har ta auri fakirin nan take, gashi dai su kam Allah yayi musu gam da katar dan yadda aka dinga maganar Bashir din a dangi kadai ya ishi Mama tutiya da alfahari.
A motar ya kwaso su Zeenat na gaba gida na tashi cikin taken soyayya Mama da Marwan na baya har Kano, Zeenat ji take kamar tafi kowa sa'a a duniya dan da gaske take jin wani irin son Bashir din na ratsa ta.
Sanda suka isa gida magriba tayi saboda basu taho da wuri ba yana faman zaga dangi, alwala aka kawo masa ruwa yayi, ya zauna Zeenat din ta shiga ta fito suka dasa sabuwar hira irin ta yaushe rabo. Cikin hirar ne yake fad'a mata lefe in sha Allah za'a kawo cikin upper week, zai sanar mata da ranar sai ta fadawa Mama, hakan yayi mata dadi har tana hasashen uban kayan da za'a kawo mata dan taga Bashir din me bajin ta ne sosai.
Ranta fes ta koma ciki bayan ya tafi, ta labartawa Maman lokacin Matar Abba Musa ta shigo wajen Maman yi mata sannu da zuwa.

"Haba ni nayi mamakin da aka ce manyan mutane ne suka zo neman aure gidan nan na tabbata dama wajen Zeenat ne, yarinya kakarki ta yanke saka wallahi."

Tace tana dariya, murmushi mama tayi

" Kice manyan mutane ne suka zo? Bani labari Binta."

" Ai Maman Habib baki gani ba, wallahi manyan mutane ne kamar ma daga wata babbar masarauta, yadda naga mazan gidan nan sun rikice kadai zaka gane ba kananun mutane bane, na zata ma na Iman ne ashe na Zeenatu ne, Baban Walid be min bayanin da zan gane ba kinsan wajen lokaci daya suka zo dukka."

" Aikuwa sune, kai kice dai manyan mutane ne, masarauta fa? Kai masha ALLAH abu yayi kyau wallahi."

" Ai Maman Habib ba karamin dace Zeenat tayi ba wallahi, Allah dai ya kaimu bikin nasan za'a ga lefe na ban mamaki."

" Bari kawaii, sai muzo mu tanadi kyautar girma da zamu fita kunya, na gode da kika sanar dani dan Dr ba lallai ya fad'a min ba muna yar tsama dashi."

" Ai haka suke, basa fadar cikin su wallahi, itama kuma Gajin ba zaka ji daga bakin ta ba tunda komai suna fad'a mata ai."

Tabe baki Mama tayi

" Ai ni baki sani ba, so akayi a yi min bakin ciki."

Sai ta rage murya

" So akayi fa a hana Zeenat auren Bashir din nan, kuma ina kyautata zaton akwai saka hannun Gajin a ciki, toh in ba haka ba yadda Dr ya rikice akan maganar lokaci daya zaki gane zugashi akayi."

Kama baki Matar Abba Musa tayi

" Allah? Tab ashe an so yi miki tsakiyar da ba ruwa."

" Ke dai bari, shiyasa na tsaya kai da fata, kinsan mutane basa son ka cigaba ko aga danka ya cigaba ko zai huta."

" Zahiri, toh Allah ya kyauta, ban yi zaton hakan daga gareta ba."

" Ai ba laifin ta bane, itama yadda aka dora ta haka zata tafi akai."

" Eh kuma gaskiya, tunda kinga ai bata cika saka ido akan al'amuran mu ba."

" Shine, koma waye kansa yayi wa, aure kam babu fashi."

" Assalamu alaikum."

Iman tayi sallama ta shigo, gimtse fuska Maman tayi,ta gaishe su matar Abba musa ta amsa a sake tana tsokanar ta da amarya amarya, murmushin yake kawai tayi tana satar kallon yanayin fsukar Maman, zuwa tayi ta fad'a mata anjima zata tafi wajen dangin Mamanta amma ganin Matar Abba Musa ya saka ta fasa ta wuce kawai daki ta karasa hade koman ta waje daya.
Bayan tafiyar Matar Abba Musa ne ta fito ta samu Maman a kitchen tana rarrabe kayan da tazo dasu dangin su kuka kubewa da daddawa waje daya

"Mama dama yau zan tafi gidan su Mamana."

Tsayawa da abinda tayi, tayi ta kalle ta a mamakance tace

"Yau? Yaushe aka yanke maganar tafiyar taki ban sani?"

"Dama tun ranar da na dawo daga gidan Ya Maryam Abba yayi min maganar."

"Toh! Shi zai kaiki kenan? Ko turowa za'a yi kije? Ko da yake mutanen da basu damu dake ba yaushe zasu turo? Wannan din ma nasan dan Dr yayi magana ne."

"A ah tare da Abban zamu je."

"Kutmar Uba!" Da sauri Iman din ta ja baya dan yadda ta ga Maman ta birkice lokaci daya

" Ni za'a yiwa munafurci? Wato yace zai ganki saboda yaga tsohuwar matar sa ko? Dan an raina min wayo an maida ni wata sakarai. "

" Dama... "

" Dallah rufe min baki, wato gani shashasha an dauko raino an bani shine yanzu za'a nuna min bariki ko? Toh wallahi ba zata sabu ba wallahi kinji na rantse, ko ya barki ki tafi ke kadai ko ya hada ki da wani cikin yan uwansa ko Hafiz ne ma. "

Shiru Iman tayi kamar ruwa ya cinye ta, tana jin sababin da Maman take kanta na kasa ita dai bata ce komai ba,me zata ce ma?

" Bari yazo naji abinda yasa zai munafurce ni wallahi, bayan duk kokaarin da nayi wajen rik'e ki amma sam yanzu baya gani, dan kawai yar matsala ta ratsa tsakanin mu shikenan sai ya rufe ni. "

" Uwata zo ki wuce, kije waje kina da bako. " Abba da yazo a lokacin yace yana kallon Maman, sum sum Iman ta fice kafin Abban ya dubi Maman cikin bacin rai yace

" Kin bani mamaki Hajara, ban zaci haka daga gareki ba."

" Dama ai haka ne, duk abinda mutum yayi ba gani za'a yi ba musamman aka ce da ba naka bane, amma ai Allah ya gani. "

" Bakya tsoron Allah kuwa in dai haka ne, har kece zaki ce Allah yana gani? Kina tsoron haduwar ku kuwa? Bayan wahalar da kika bawa yarinyar nan har kina da bakin magana? "

" Wahala? Ita tace maka na bata wahala kenan ? Oh shine ka shirya zaka kaita wajen uwarta kenan bayan na gama cin wahalar ta, duk abinda nayi baka gani ba. "

" Kiki tsoron Allah, na gano duk irin rikon da kika yi wa Ummi, kinci amanata kin ha'ince ni, Ashe ke din fuska biyu ce dake ban taba sani ba."

" Da yake yanzu hankalin ka ya koma wajen tsohuwar matar ko, ko nace tsohuwar karu... "

A wani irin bacin rai ya daga hannu zai Kai mata mari, fasawa yayi yaji kamar an rik'e hannun zuciyar sa na tafasa, ba ya cikin mazan da zasu daki matar su,baya kuma fatan hakan duk da irin yadda Maman ta bata mishi rai.

"Dukana zakayi Ibrahim? Dukana? Akan na fadi gaskiya, waya san auren da kukayi na gaske ne ko kuwa? Tunda mu dai babu wanda ya shaida, shine zaka dauki hannu ka dake ni akanta ko?"

Ji yayi kansa yana sarawa, be taba tunanin tashin hankalin mAman ya kai haka ba, juyawa yayi da nufin barin kitchen din amma sai yaji ta rik'e masa riga ta baya

"Wallahi ba zaka je wajen ta ba, wallahi ba zan yarda ba."

Tsoro ne ya kamashi jin ta daga murya sosai, da sauri ya fizge rigar sa ya daga kafarsa wajen ficewa daga gidan ma gaba daya, ba zai biye mata ba, har a jisu a gidan abinda zai zamar masa abun kunya a wajen yan uwan sa .


Please Login or Register in order to submit comment