Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dai na sawo goro na kawo.? Yawuce yanata sauri. Liman kuma yai masallaci abunsa.

**GIDAN MALAM ARDO**

‘Inyaaaaaaaaaa? Yara jarirai biyu sankam sankam dasu, Masu dauke da bajajjen hanci da bakar fuska irinta Jimmamman suka duro doron duniya. D’aya bayan d’aya. Bayan Jimmamman din ta sauke wata doguwar ajiyar zucia. Da azama Atuwa ta fito daga daki tashiga ciki don tabbatarwa idanunta me jimmamman ta haife. Ganin yara mata har biyu sunata tsotsan hannun su. Atuwa ta bude baki ta callara kabbara hade da tsugunnawa tayi sujjada. Kamar ita ta haihu.

“Alhamdulillah! Allah ya raya mana yan biyu. Mun sake biyu sau biyu kenan. Farillatu anyi ‘kanne..?

“Maza biyu ta haife.?? Cewar Ardo daya shiga alokacin.

“Malam inai maka murna.. Takan tawajen ka, Jimmamman ta haife yan biyu mata!! Caran chasss🔥?

••?.

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:37 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*SO DA ZUCIYA*

*NANA HAFSATU*


*11*

**Sam Ardo bai bi takan Atuwa ba, Saura kadan ya dartse kafafun Jimmamman dake malale kamar ruwa. Sai cije kasan labbanta take.

Hankalin sa baki d’aya a tashe yake.

“Malam Ardo ga fa ‘karuwar da Allah ya azurta mu da su nan.? Cewar safara’u ungozoma.

Da sauri ya rarumi yaran da aka nannade kowanne acikin zani. Ya kwaye zanin, Dishi dishi ya fara gani, Ganin al’aurar su kadai data bayyana. Hakan ya tabbbatar masa mata ne. Amma dake zuciar sa shaidaniya ce sai ya shiga nuna yaran da yatsa tamkar zai kwadawa ungozomar mari, Jiki da bakin sa na rawa yace,

“Wa’dannan yaran na waye? Eh??

“Yaran ka ne mana Ardo. Wacce iriyar tambaya ce wannan??

Kara matsayawa yayi saura kadan ya fadi saboda jirin da ke dibar sa yace,

“Karya kike ko? Ko kuwa wasa kike? Ya za’ai a sukainin naga namiji yanzu naga yara har biyu? Yaran ma mata!! MATA fa? Haba haba! Debe su ki kai waje.?

Jimmamman na yashe ta cije dakyar,

“Meye haka Nawan??

“Waye nakin? Zan kwada miki mari wallahi. Algunguma munafuka.?

Atuwa na gefe taja gu’da tana nanawa cinyarta duka.

“A hayye landantsan. Allah mai alheri. Malam gaskia kanada ‘karancin hankali. Allah ya yi maka kyautar ka nuna kin amincewa??

Ya daga idanu ya zabga mata harara. Kafin ya saka yatsantsa a baki ya datsa. Can ya fasa kuka yana dafe kai,

“Amma Safa wa kike.. Allah ya tsine miki albarka. Kun cuce ni. Kun shiga hakkina....?

Ungozomar ta dafe kai tana kallon yan dakin baki d’aya, Ciki hardasu Dadaa dake tsaye curko curko a gefe.

“Malam Ardo mai yayi zafi??

“Dan Na’ulluwa ne yayi zafin (Mijinta)?

Tashi yayi kamar tsohon zaki yayi kan tukunyar da Dadaa ta dora ruwan zafi. Kici-kicin dauka yake su Dadaan da Jimmamman suka ri’ko shi. Ungozoma na ganin haka tayi waje da sauri takalman ta a hannu.

“Ardo meye haka??

“Kede ko ‘kasurgumar algungumar munafuka Atuwa. Ki fita a idona.?

“A hayye Malam Ardo uban iyalai. Kaga na rimin kebe mai aure aure. Nan gani nan bari baban ‘yammata. Biyu sau biyun alhe..?

Atuwa bata karasa ba, Ardo ya tattake ya hambare ta, Gadan gadan yayi kan Jimmamman Dadaa na riko kasan rigar sa,

“Meye haka Malam.?

Zubewa yayi akasa yana kuka sharbe sharbe,

“Amma Jimmamman kin cuce ni, Kin ha’ince ni, Da ke da d’aya babbar azalumar me awon ciki. Dukkan ku Allah ya kwashe nuku albarka Jimmamman.?

“Kayi hak’uri Ardo-do...? Atuwa tace hade da masa gwalo.

Dogon tsaki yaja, Munti kadan yaja salati yana katse hancin sa da hannun rigar sa,

“Innalillahi wa inna ilaihirrajiun!!! Wannan bala’i, Wannan balai dake ta jajibata Allah ka raba ni d...?

“Haba Malam kayi sauri kace Astagfirullah! Samun yara matan? Arziki ne fa Malam. Kayi sab’o Malam. Kayi sauri ka nemi gafarar Ubangiji.?

Malam Ardo ya fashe da sabon kuka yana tutturje kafafun sa.

“Bashisshikan da kika sassa naci, Kudi na da suka kare akan ki. Allah ya isa tsakani na dake Jimmamman.?

Jimmamman dai kanzil bata cewa, Sai ma mayar da kanta da tayi gefe,

“Jammu ruwan zafin yayi na taso??

“Ki tashi kije ina bakar azzaluma? Nace ina zaki? Ai idan kinga kin fita daga tsakar dakin nan, To gidan ku zaki tafi. Na shika ki.?

Jimmamman najin haka ta dire a kasa tamkar ba mai jego ba. Ta ranga guda, Hade da kwakwaso rantsuwa ta nanawa cinyarta duka, Wanda hakan ya taso da sauran yaran gidan daga bacci. Dai dai kuma lokacin da ladan ke kiran assalatu.

“Shika Ardo? Wohoho! Ai auren mu ka bude kunnuwan ka kaji, Ba rabuwa. Babu yaji, Kai ni fa naga gidan zama, Gida kuma ya ganni. Jimmamman kafin Allah ce, Naci dubu dubu sai ceto. Idan kana zubawa matan ka duk yarbatsular da ka kwaso wallahi ni ba zaka mun ba na tsaya Ina kallon ka ehe, Don haka ka sake karkade kunnan ka kaji Ardo, Wad’annan yara dana haife na kane, Kai ne uban su ko me zakayi sunan ka zasu amsa a matsayin baban su. Dama ance kak’i naka duniya taso. Da yardar mai sama zasu zama sanyin idanun jama’a, Don haka tun muna sheda juna, Ka dauke su kayi musu huduba ka rad’a musu suna.?

Tamkar mahaukaci haka Ardo ya shiga rafka dariya yana dafe ciki, Can dariyar ta koma kuka, Kamar dai sabon mahaukaci.

“Baku da wajen zama a gidan nan, Ke da su kinji na gaya miki. Kema Jammu da Atuwa kusan yadda zakuyi da naku, Dan billahil lazi bazan cigaba da zama gida d’aya da su ba...?

Jimmamman taja tsaki, Tana mai rafka masa harara,

“Kai asuwa, Gaban gaban banza gaja, Da har ka isa ka ja da kyautar da Allah yayi maka? ‘Yaya matan da kake renawa wata rana su zasu rufa maka asiri. Nidai kasan nayi ka nemo musu suna ka saka musu. Kaji na gaya maka. Ka kuma je ka karo ilimi dan naga alama bakada sa nii akan addini. Aikin gaban banza kawai.?

Zaraah dake tsugunne tana alwala, Kunnuwanta nata jiyo mata fadan da mahaifinta da matan sa suke. Siraraeen hawaye ne suka yar tsere a kyakkyawar fuskar ta. Gaba d’aya takasa gane kan mahaifin nasu, Kullum cikin kyamatar su yake. Babu ruwan sa da sabgar su. Kwata kwata ya tsame su ya ajiye a matsayin ‘yayan sa.

Modibbo daya shigo alokacin ya ja tunga ya tsaya yana sallama kafin ya shige cikin dakin,

“Dan girman Allah Bappah menene alfanun hayaniyar da kuke? Tun daga bakin layin yan kwalabe ake jiyo sautin hayaniyar ku, Makota sun lab’e suna jin ku. Ina tahowa suka daa re,,Bappah hayaniyar ku har cikin masallaci. Muna sallamewa liman yace lalle na kirawo ka.?

“Ba zaka gane bane dan albarka, Wadannan munafukan matan basuda mutinci, Kar na sake ganin ka cigaba da girmama wata shegiya acikin su, Duka su ukun.?

“A hayye yau hadda Jimmamman tawajen naka a shegantawar kenan ko Ardo?? Atuwa ta fada hade da dora farillatu data taho wajenta a cinya.

Ardo ya bude baki zai yi magana, Modibbo yaja shi dakyar ya fita dashi. Bai tsaya dashi ko’ina ba sai gaban Liman. Sannan ya koma gidah ya dakko jariri d’aya, Zaraah data Idar da salla tabishi da dayar a baya. Liman ya musu huduba ya sanya musu suna.

Allah ya raya Zainabu Hassanah taci (Sunan babar Jimmamman) Da kuma sunan mahaifiyar Ardo da Usayna taci na (Aisha). Su Modibbo suka mayar dasu gidah. Shi kuma Ardo dattijawan unguwan suka hadu suna shan kansa. Aka harhada masa kudi masu kauri. Ya koma gida yana murmushin daya barwa kansa masaniyar sa.

“Malam Inata maka maganar har yanzu baka ce komai ba.? Cewar Dadaa databi Ardo zaure.

“Ha’a wai wace magana ce ne? Sai bina kike meye haka ne, Ko danne ni zaki ki kwace yan chanjin dasu Liman suka hadamun??

“Kudi kuma Malam, Shigowar ka fa kenan, Ya za’ai na san an hada maka kudi Malam??

“Toh maza sauri nake yi ne, Karki batamun lokaci,? Yana magana yana kallon agogon hannun sa dake daure da kyauro.

“Zancen Zaraah ne??

“Da ake yi me??

“Maganar da na gayan ka tun kwanakin baya can, Kan idan ta ‘kare makaranta.?

“Oh! Ai Na dauka ma tatafi, Taje ta mana. Allah ya tsare hanya. A kular mun da yar tinkiya ta. Ina nan dawowa, Idan wani abu ya sanu tinkiyar nan abakacin auren ki? Yana gama fada ya fuce yanata zabga sauri.

Dadaa ta jinjina kai hade da cire tagumin data zabga, Ciki ta koma zuciar ta baki d’aya ba dadi.

••?

KWANA d’aya, Biyu, Ranaku har suka koma sati d’aya chas ba Ardo ba alamar sa. Dadaa dai nata ‘dan harhadawa Zaraah yan kayaiiyakin kad’in miya dasu tsintsiyoyi da alawar madara da iloka.

An wanke yan kayaiyakin Zaraah, Manjo me guga ya temaka ya ara musu dutsen guga sun goge. Wajajen shabiyu Zaraah tagama yiwa yan uwa da abokan arzuka na unguwa sallamar barin su da zatayi.

Tasha kuka ainun rabuwar da zatayi da mahaifiyar ta da yan uwanta baki d’aya. Dadaan ta mata nasiha mai ratsa jiki gwanin tausayi. Dan dai ba yadda zaraan zatayi ne, Amman kwarai matuka batasan barin Dadan ta da yan kannenta dasu Hamma Modibbo.

Ibrahim ne yazo daukar su Zaran, Su Dada sukayi mata rakiya, Bayan ta kulle yar tinkiyar Ardo a dakin ta. Duk dan gudun sammatsi. Ta zura mukullin a karkashin dutsen data saba sakawa. Sannan suka fice dan rakiyar Zaraah.

Jimmamman na daga jikin taga. Ta hango komai. Gida ya zama sai ita d’aya da kannenta da sauran tsurarrakin yan suna, Domin Atuwa da yammatan tama sun fuce unguwar kwana hudu biki.

Ai kuwa Jimmamman ta bude dakin Dadaa, Ta janyo tinkiyar har waje , Ta kwalawa ‘dan makotan su kira dake mahauta ne. Nan danan tabashi umrnin yanke kan tinkiya da sunayen yan biyun ta. Fuskar ta dauke da murmushi tace ya gyare mata ita tas.

Ta koma cikin gidan tana baiwa kannenta umarnin harhada kayan suyar naman suna......

#Allah ya raya yan biyun Ardo.....!!!


**SUDEIS**

Dawowar sa kenan daga ofishin bautar k’asa, Ya zube a parlorn yana maida numfarfashi. Haj Laila da sakkowarta kenan daga sama ta tsaya tana duban sa.

“An gayshe da Yayaa! Yanzu aka dawo??

Ya danyi murmushin da wushiryar sa ta bayyana ,

“Mami barka da rana, Wallahi kuwa na kwaso gajiya.?

“Ai dole, Sannun ka! Allah dai yayi albarka Yaya. Abinci na dining. Ka ci sai kai wanka ka huta. Har Ina cewa zaka sauke ni Tukur rd. Idi ya fita dakko yara a makaranta.?

“Ah haba mana Mami zan kai ki mana. Bara nayi wanka, Don naci abinci a ofis. Wannan bautar k’asa gwara ALLAH ya temakemu mu kammala mu bar musu wajen su. Aiki yayi yawa.?

Haj Laila tayi daria tana girgiza kai.

“Haba Yayan su, Yana ga alama kanason zuk’ewa, Ai kuwa Baban ku yace kana gamawa Insha Allah dole kaje kamfani ka fara aiki.?

Sudeis ya d’anyi daria kawai,

“Allah ya tabbatar da abunda yafi alkhairi Mami. Bari na watso ruwan.?

“Yauwa Yaya, Bari nima na shirya.?

••TUKUR RD•?
(DANGOJE’s)

Sannu ahankali Sudeis yake tukin har suka k’arasa unguwar ta tukur rd dake nassarawa GRA. Dai dai wani farin gidah mai dauke da wani jijjigegen gate Haj Laila tasa Sudeis yai parking,

“Yauwa Yayan su, An gayshe ka. Zaka shiga amma ko??

“A’ah Mami! Sai kin fito....?

Shigewa ciki tayi tana dariya, Dai dai lokacin da wata mota ta kutsa kanta itama. Tun da ya ‘daga kansa da niyar kallon zasu iya parking a kusa dashi ne ko ya sake matsawa gaba?

Idanun sa basu sauka kan koina ba sai fuskar ta, Yayi ya janye idanun sa zuciar sa ta hane shi. Bai tabawa wane mahaluki Irin Kallon kurillar ba Sai akanta.

Gaba d’aya ya kasa dauke ganin sa, Zuciar Sai wani irin bugu take yi tana zullo tamkar zata fado. Kallon ta yake kamar ya hadiyeta.

Dakyar ya iya dakko hannun sa ya dora a saitin zuciar sa dake barazanar fadowa. Ahankali ya samu ya janye idanun sa daga Kanta lokacindata bude gate din suka shiga ciki da wata babba da yake kyautata zaton mahaifiyar ta ce da wasu yara.

“Ya Rabbi!!!? Ya fada ahankali yana furzar da iskar bakin sa mai tsananin zafi.

Yau shine mai Kallon wata ya mace haka? Kallon da bai tab’a yiwa wata Ko wani kwatan kwatankwacin sa ba? Jikin sa gaba d’aya sai ya soma rawa, Gaba d’aya idanun sa hotan fuskar ta suke nuna masa.

“Meye hakan? SO......??? No!?

Ya Tambayi kansa yana sake fusgar da wata iskar daga bakin sa.

“Toh SO da me? Da me?Akan me m? Haka son yake?? Ya sake fa’da yana kifa kai akan sitiyari.

“SO DA ZUCIYA....? Ya shiga maimatawa yana rintse idanun sa. Hannun sa d’aya akan saitin zuciar sa.
•••?

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:38 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*SO DA ZUCIYA*

*ZAFAFA5:2022*


*13*

A hankali Sudeis yayi k’ok’arin daidaita kansa, Ya shiga nanata addu’a yana lumshe idanun sa, Masu d’auke da gashin idanu zara-zara.

اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عِلْمٍ لَا يَنْفَعُ وَمِنْ قَلْبٍ لَا يَخْشَعُ وَمِنْ نَفْسٍ ‏لَ? تَشْبَعُ “? ‏”وَمِن? دَعْوَةٍ لَا يُسْتَجَابُ لَهَا?

Minti ka’dan sai ya ‘daga idanun sa ya sauke akan gate din gidan. So yake kawai yaga fitowar Mami su wuce gidah. Gaba d’aya yanayin yadda jikin sa ya canza masa lokaci d’aya ne yasa shi sauke nannauyar ajiyar zucia. So yake ya koma gidah ya yi kokarin fitar da sabon lamarin da ZUCIYAr sa ke neman jefa shi. Lalle idan haka SO yake shiga mutum lokaci d’aya, To tabbas tasa zuciar batai masa adalci ba. Sam bayada tsarin kula wata mace nan kusa bare wata daban da bai sani ba.

Dan kauda tunanin dake addabar zuciar sa, Hakan yasa shi dan murda wajen rediyon dake jikin motar sa, Nan da nan kuwa karatun sheikh shurem ya gauraye cikin motar da wajen ta.

A hankali ya kwantar da kansa a jikin kujerar yana mai bin karatun qur’anin da yake tashi. Cikin dadda’dar muryar sa mai dad’in sauraro. Mami ce ta masa knocking gilashin motar .

Sai data bubbuga masa da k’arfi tukun sannan ya juya ya hangota. Rage karatun yayi hade da cire lock din da ya saka.

“Masha Allah yayan su! Ai tunda ga ciki da zan fito na fara jiyo karatun shurem nace na san kai ne. Ai Idan kaje waje dole ka bar alama.?

Shi dai murmushi kawai yayi, Ya gyara kujerar daya dan saukar ‘kasa. Tukun sannan ya zura mukulli ya fara tashin motar da addu’ar hawa abun hawa.

“Baka da lapia ne??

“Me kika gani Mami? Alhamdulillah k’alau nake.?

“Haka dai naga jikin ka a sanyaye....?

“Bakomi Mami..Ka...Kak. Kawai..Stress ne.?

“Eh gaskia ga gajiya ka kwaso baka huta ba na sake jajibo ka futa. Zamu duba Yayan fanda ne ko mu wuce??

Girgiza kai yayi alamun a’ah. Yana mai jan kasan leben sa.

“Sai yaushe kenan Yayan su??

Reverse yayi da motar, Kafin ya danyi murmushi kawai,

“Soon Insha Allah Mami.?

“Toh shikenan... Allah yasa hakane yafi alkhairi, Aamin.?

“Aamin...?
Ya amsata a hankali.

“Nan din gidan wata mutuniyar arziki ce damuka had’u a year back . Ta girme ni dai amma Alhamdulillah tanada sauk’in kai wallahi. Bakaga yadda muke aminta ba dawowar mu garin nan. Na soma unguwar su muka samu gida ba suleiman din ba.?

Shi dai dan murmushi kawai ya sake yi tattausa. Tamkar ya Fada mata abinda ke cin ZUCIYAr sai sai kuma ya danne kawai.

“Okay Allah Sarki!?

“Wallahi, Y’ar arzikin yan aiki tasa a kawomun daga kauyen su. Shine yanzu nazo na bada ku’din takalmi dinnan da ake bawa masu kawo yan aiki. Tacemun a’ah wallahi na barshi tabasu da nata kudin itama Zata ‘kara mai aikin ‘daya.?

ZUCIYAr sa ce ta buga jin cewar yan aiki, Kenan yarinyar nan da zuciar sa ta d’auka kacokan ta adana masa yar aikin su zata zama. Cike da sub’utar baki yace,

“Ba dai matan da suka shiga yanzu ba??

“Ah ah basu ba. Yan uwanta ne wannan. Suma mun gaysa dasu kuwa. Ina shiga suka shiga . Take cemun yan uwan su ne. Ashe Kaga shigar su.?

Hankalin sa ne ya kwanta. Ya sauke zuciya yana lumshe idanu.

“Eh naga shigar su.?

“Uwa da ‘ya’yanta kamar. Don naga suna kama.?

“Okay....? Cewar Sudeis da hotan fuskar Zaraah ke bayyana a idanun sa.

A haka suka karasa gidah, Duk zubar da Mami take masa jinta kawai yake. Gaba d’aya shi kansa ya kasa gane yanayin da zuciar sa da gangar jikin sa suka shiga. Yana parking suka shiga ciki. Kai tsaye ya wuce dakin sa dake gefen bene mai dauke da parlor aciki...

**DANGOJE’s**

Bayan futar Haj Laila sabuwar gaisuwa Haj Amina da su Dadaa suka sake. Haj Amina ta rungumo Zaraah jikinta tamkar zata mayar da ita ciki. Gaba d’aya kaunar yarinyar take har cikin bargon jikin ta.

Sunci sun sha sun gaytse. Suka barke da hira, Anan Haj Amina ta ciro form na makarantar Nottingham Cambridge secondary school dake unguwar ta suleiman crescent tashiga nunawa Dadaa,

“Ga fa form din makarantar jikalle ta, Ko ince auta ta.?

Dadaa dasu Zaarah suka kasa b’oye farin cikin su. Dadaa don dadi har kuka tayi. Suka shiga yiwa Haj Aminan godia.

“Kayya ta isa godiar nan Jammu, Insha Allah rabbi nan da lokaci kalilan zaku ga Zaraah ta canza. Domin makarantar reshen yan ingila ce, Zaraah zata zama ba’ingiliya, Domin British English makarantar suke yi?

“Masha Allah cancadi. Hajia Allah ya sa ka muku da mafificin alkhairin sa Aamin. Allah ya raya zuri..?

“Ya isa hakanan Jammu. Babu godia a tsakamin mu, Allah dai yajikan Iyami, Ya cigaba da bamu ikon ‘dorewa da zumuncin mu. Insha Allahu akwai sabuwar islamiya ma da wannan kawar rawa zasu bude watan gobe da yardar Allah. Tahfiz ce ta hadda kuma ana larabci da sauran littafai. Insha Allahu Zaraah ma zata samu gurbin karatu acan.?

“Ah Lalle Adda Manga kinzama y’ar gayu .? Cewar su Raheelah.

Zaraah dake jikin Haj Amina wani kaunarta ya sake shigewa cikin jikinta, Ta shiga mata godia harda Hawaye, Ibrahim na gefe yana kallon su. Gwanin sha’awa zumunci akwai dad’i.

Sai da su Dadaa suka wuni cur tukun sannan suka tashi tafiya.

“Wai dan Allah Jammu ba zaku bari ku kwana ba??

“A’ah Hajia, Hakan ma mungode kwarai, Karma mu janyowa kanmu bakin magana yau abokiyar zama na ke sunan yaranta.?

“Masha Allah yau suna kenan??

“Eh wallahi! Toh Allah ya raya zuri’a ya sake hade kan ku. Mungode kwarai da abubuwan arziki? Ta shjga bude ledojin su kuka da kubewa dakakku da Dadan ta kawo musu.

“Kai hajia mune da godia, Miyetti! Allah hukkumo sa’a.?

Har waje su Zarah suka yiwa su Dadan rakiya, Ibrahim ya tada mota suka shiga ya d’auki hanyar mayar dasu rimin kebe.


••ARDOO**
(FANDA-BURHAN)

Zaune Ardo yake a sahun maza dattijawa dake jere a teburin duguji mai shayi da tsiren yan gayu. Sai motsa baki suke kowanne yana danna tsokar nama. Irin dai mazan nan dake hade rai agidajensu su bawa matan su nera 100 kudin cefane, Su kuma suje tukubar mai nama suyiwa cikin su tatil.

Wata katuwar gyatsa yayi Lokacin daya cika cikinsa tatil da balangu da biredin Duguji mai shayi da nama. Ya kora da shayin dayasa dugujin ya hada masa da madarar gwangwani har biyu. Sannan ya mike ya sage sakin wata gyatsar kafin ya lissafo kudin duguji ya mika masa,

“Toh Malam zaka tafi kenan??

“Eh Yaro, Sai na sake waiwayo ku.?

“Okay cikin gari zaka wuce kenan.?

“Eh Yaro.?

“Toh Allah ya kara sadamu da alkhairin sa Aamin.?

“Aamin? Ardo ya fada hade da tare mashin ya haye, Kai tsaye ya wuce dashi kasuwar hawan motar zuwa kano. Ya shige cikin mota bayan ya sayi rogo da kuli da ruwan leda.

Mota ta ‘Daga da ga k’auyen burhan Fanda zuwa cikin kwaryar ta dabo🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀?


#AFUWAN DA POSTING DIN DARE👏🏼
#AFUWAN DA PAGES KANANA
#AFUWAN AFUWAN. MUNA CIKIN SHIMFIDAR BOOK DIN NE, INSHA ALLAH MUN KUSA KUTSAWA CIKIN GUNDARIN LABARIN NA.... A LOVE SOOO BEAUTIFUL. WATO SO DA ZUCIYA


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:38 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*

_*NANA HAFSAT_*

_*14_

_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS


*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


_________________________


*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno_
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_


_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu: @yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?

**RIMIN KEB’E**
**GIDAN MALAM ARDO (AURE-AURE)**

**Ibrahim ne ya sauke su Dadaa a kofar layin su, Sakamakon mota ba zata iya shiga ba, Saboda tsananin yadda yake a tsuke. Ledar da aka cika musu da lemuka da snacks ya riko a

Please Login or Register in order to submit comment