Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________

×××Ana daura auren Maheer ya samu gabansa da matsananciyar bugawa. Ya saka hannun sa a hankali yana mai dafe saitin zuciar sa. Take wasu zafafan hawaye suka shigaa reto a fuskar sa. Alhaji Dangoje da Ardo sun fita izuwa farfajiyar masallaci suna mai rarrabawa mutane goro da alawa da dabino.

Capt muhd ya sake matsawa kusa da Maheer. Domin gaba daya tausayin 'dan na sa ya sake dabaibaye shi. Ya rasa mahaifiya tun yana jariri. Kanwar mahaifiyar sa da rikon sa ya koma hannunta itama tarasu abisa tuggun da kishiyoyi suka yi. 'kani kuma 'dan uwa mafi kusanci agare shi shima Allah ya karbu abun sa.

Maheer bayada kowa yanzu. Sai Capt muhd da kuma Addayo. Kasancewar kakanninsa na bangaran uwa dik sun rasu, Yan uwa ma fulanin tashi ne. Ba wanda keda masaniyar inda suka nausa.

Ya dafa kafadar sa yana mai mika masa hankicin dake hannun sa.

"Kayi hakuri Maheer. Ka yafe mun na yi saurin zartar da umarni akan ka batare da na baka lokaci kayi shawara ba. "

Maheer ya goge hawayen dake tsiyaya a idanun sa sannan yace,

"Bappah bakamun komai ba. Ai ko da ace bansan Zaraah ba. Bantaba ganin taba. Kuma ka auramun ita. Dole ne zan zauna da ita har karshen rayuwata bappah insha Allah. Dan Allah ka dena bani hakuri. Hawaye kuma da nake bappah ba akan auren nan bane. Su Inna natuno da sudies. Na tuno da yana raye da dashi zaa daura . " Ya karasa fada yana mai fashewa da kuka gwanin tausayi.

Capt ya shigaa bubbuga bayan sa yana bashi hakuri. Shima hawayen ne ya shigaa zurara a nasa idanun. Yai saurin kauda kai don ma kada Maheer din ya gano shi.

"Allah ya fi mu kaunar su Maheer. Addu'oi zamu cigaba da musu. Allah ya gafarta musu. Ya bamu hakurin rashin su. Hakika munyi babban rashi amma babu yadda zamuyi Maheer. Kayi hakuri kaji. Duk da bana shakku akanka nasan zaka rike Zaraah amana. Don Allah Maheer kada ka bari shedan ya shigaa tsakanin ku. Kuma kaga sai a hankali sabon ta da kai. Wannan daurin aurenma batada masaniya. Idan lokaci yayi za'a sanar da ita. Amman dai kayi kokari ku saba da juna tamkar yadda suka shak'u da marigayi..," Capt ya karasa hade da saurin goge hawayena dake neman fashewa ya koma kuka .

"In shaa Allah bappah."

"Yauwa to share hawayen naka ka tashi mu tafi."

×××Ardo dake leken su Capt daga waje ganin suna shirin futowa hakan yasa shi saurin yafito su garzali abokan sa.

"Ku zo ku gaggaysa da surikin nawa."

Ya janyo hannun Maheer da fitowar sa kenan daga cikin masallacin.

"Zo ku gaysa da abokai na." Ya fada yana mai nunnunawa Maheer su da yatsa.

"Wannan garzali ne uban Adama kawar Zaraah, Wannan shine Mati jatau me kayan gwari, Wannan kuma akilu ne uban su Hannafi abokin Modibbo. Wannan kuma sabitu ne me gidan wamka da bahaya. Wannan kuma inusa ne dan uwawwu me kosai. Can wa'incan dake tsaye ajikin bishiya kana ganin su?"

Maheer ya kada kai alamun eh

"Toh ubale ne me gurasa, Sai liman, da kuma 'Dan tani me ice."

"Masha Allah" cewar Maheer da ke kakaro murmushi.

"Yauwa shine mijin zaraahn yar awaje na. Sunan sa Masheer "

"Maheer ne bappah "

"Yauwa Masher. Mahaifin sa matukin jirgin sama ne a baya. Gashi nan shima. Sai aminin mahaifin nasa gashi can shi Kuma attajirine . Usulin sa dan kauyen Dangoje ne dake fandar mu. Yo duka ma dai yan fandan ne. Yauwa."

Abokanan Ardo suka shigaa leka kayuwa suna ganin Maheer da Capt . Alhaji Dangoje yana daga can gefe yana murmishi. Domin gaba daya zubin Ardo da yanayin maganar sa dik dariya take bashi.

Wani me balangu dake tsallaken titin masallaci Capt yasa ya yankowa kowa a takarda. Gefe daya kuma ga lemuka da suka furfito dashi daga cikin mota. Mutanen wajen suka shigaa wanke bakin su da nama suna kurkurawa da lemo. Lamarin sai sam barka.




×××. ×××. ×××.

Ta cikin barandar parlorn ta suka hango wucewar Dadaa. Dauke da wata yar jaka a hannunta.

Haj Jidda taja tsaki ta saki labulen da suka dage.

"Wannan mata ko bak'ar munasira."

"Ai bantaba ganin makirar mace ba irinta wallahi." Cewar Haj Iklima.

"Allah kuwa yadda kikasan mijin nata ne ita daya. Nacacciya."

"Ai ko kadam jinina bai hadu da ita ba. Rannan ina hango dosowarta na sawa kofar lock taita bugawa naki budewa. Shine ta koma."

"Mun biyu kenan. Don ina jiyo sallamar me aikinta na rufe cikin dakin. Ta karaci shawaginta ta tafi ."

"Kingan shi. Gotogoto jeme jeme zakiga ya sab'a yaron a kafada yana zagaye gidan nan dashi." Haj Iklima ta rike throwpillow tana gwadawa dashi.

"ke kuwa yana rawar takashi yayi amaria. Ko nace bz mai tarin agola. Yadda kikasan akan sa aka fara haihuwa. Kamar du namu yaran ajiya aka bashi ba mallakin sa ba ne."

"Hmm! Allah dai ya kyauta."

"Aamin"

"Ga shegun agolan yaran nan nata sai kace shi ya haife su . Dan gaba da renin hankali."

"Ke kuwa an jika an bashi ya sha."

Suka shigaa yi da Dadaa da captain tamkar zasu yayyanki naman jikin su suji dadi.

×××Dadaa ta karasa yar barandar dake sashen Capt. Jikinta sai tashin kamshi yake yi.

Yana ganinta ya mike ya taro abarsa yana murmishi.

Dadaa ta gayar dashi cikin girmamawa. Ya amsa da faraa.

"Sai kamshi kike Jammu naa! Yau ma dai turaren kayan kika yi?" Ya karasa fada yana sinsinar kasan mayafinta daya kai kofar hancin sa.

"Eh mana turaren yerwaincenseandmore dinnan dai dana gaya maka na saya."

"Habawa wani irin kamshi kike so heavenly exotic. " Ya fada yana mai jinginar da kan dada a kafadar sa.

"Kaga bansan mekace a karshe ba. Anya bazan koma boko ba na faro daga farko. Ka amince mun kaji?"

Ya girgiza kai yana murmishi .

"Ke nakeso na ke kuma kauna ba karatun boko ba. Nama fi kaunar ki a haka, Ga ki a hakan kika zarta wasu matan da suka kurbi romon boko suka koshi. Ina kaunar ki sosai Jammu nah. Shi yasa banason ko yaya kiyi nesa da ni. Ni kuwa ya maganar business din da nace me zaki fara na baki kudin?"

"Godia nake bappan sudies . Ai ni gani nake da kabar zancen kasuwancin nan. Ni da yara ba abunda muka nema muka rasa. Komai ka dauke mana shi bappan sudies. "

"Karki kara fadar haka. Ni dai kiyiwa wa kikace ma magana? Cikin sati mai kamawa nakeson jin sunan kasuwancin da zaki kinji ko?"

"Na ji bappan su. Kawo hannu a yanke qumba naga tafito da yawa." Dadaa ta karasa tana mai zaro yar jakar hannun ta dake dauke da kayan yanke farce.

"Godia nake uwar alkhairi. Baki na ba zai iya nuna tsantsar farin cikin da ke nunkuwa ta sanadiyyar ki ba. Allah ya saka miki da alkhairi. Kece gugar kafata. Gyara mun farata na. Yimin tausa da sauran su. Jammu nah kin gama sace zuciyar captain baki daya."

Daria suka saki baki daya. Dadaa ta rike hannunsa cikin hankali da nutsuwa tashiga yanke masa faratan da gyare masa su tas...

××××

HAKA kawai ya tsinci kansa da tsara sabuwar doka ga dalibai mata. Na sanya safar hannu data 'kafa. Duk dalibar datazo babu su to zata karbu hukunci na kawo tsintsiya ko tabarma da doriyar bulala 3 zazzafa.

Yana daga zaune tun dazu yake jiran fitowar ta daga cikin gidah . Yan biyu ne suka fara fitowa daga cikin gidah suka bude bayan motar suka shigaa bayan sun gaishe shi.

Sai data mula tasha iska tareda doriyar adduar Allah yasa yayi zuciya yatafi. Don sam bata kaunar sabuwar tsurfar daya dauka ta shi zai dinga kai su inda zasuje ya kuma dakko su. Ciki harda makarantar boko da islamiyya.

Ranta a matukar turnike tafito. Saboda tsananin yadda take jin takaicin yadda Maheer yake neman mulkar dukkaninta batare da saura ba.

Ta bude murfin motar da karfin gaske tana yatsina fuska. Nan duniya bawanda ta tsana sama da Maheer .

"Zaraah"
Ya fada ahankali yana tada motar.

"Na'am" Ta amsa cikeda takaici.

"Barka da rana"

Tayi biris bata amsa ba. Ya saki tattausan murmushi. Saboda Yana son ya zolayeta. Sam taki sakin jiki dashi. Gashi batasan 'baranbaramar da akai da ita ba.

Kai tsaye ya wuce islamiyyr . Ya karasa parking Yan biyu na Shirin fita ya hango hannunta ba safar hannu. Gashi tayu lalle. Yatsunta da kafafun sun dau lallen takara haskawa.

"Zaraah! Meyasa baki saka safa ba? Uhmm? Zaraah?" Ya karasa Yana kwantar da kujerar dayake kai ya maida dubansa gaba daya kanta.

"Bani da su."

"Ni inada su" Ya fada ahankali hade da zaro murfin gaban motar ya ciro sabuwar safar hannu data kafa,

"Gashi sa"

Wafcewa tayi tafice daga cikin motar. Maheer ya girgiza kai yana murmishi. Ya haye ofishin sa.

Minti kadan sai ya leka ajin su Zaraah ya tabbatar babu namijin dake magana da ita cikin dalibai.

Haka kawai Maheer ya samu kansa cikin kishin zaraahn. Wani irin kishi da bai taba kawowa ba kuwa.

Ko da aka tashi daga makarantar', Shopping mall ya wuce dasu kai tsaye. Ya shige ciki wajen kayan mata. Ya shigaa lafto hijabai kala kala. Masu mugun tsawo da kauri. Da sabuwar waya fil a kwali.

Ya wuce mota bayan ya biya kudin Zaraah nata latsa baby nokia dinta.
Sai da suka isa gidah zata fita ya dakatar da ita,

"Dauki naki ne....?"

"Wait... What? Why? "

"Cuz you are my property!" Ya Bata amsa kasan makoshi.

"Banji ba"

"Saboda ke mallaki na ce!!!!"

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/8/22, 08:22 - Buhainat: Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾_*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


_________________________


31

    ×××Ya fada a can 'kasan zuciya yana yamutsa fuskar sa. Yanayin yadda ya yamutsa fuskar tasa ne hakan yasa Zaraah sake matse tata fuskar. Ta wulkita idanu ta dankara masa harara. Hade da kokarin bude murfin motar cikin fushi da takaicin sa.

Ledar ya dora mata akan cinya. Tare da sake rufe murfin motar .

"Budemun. "Ta fada a hankali.

Hade da kaudar da fuskar ta zuwa kan murfin motar. Don sam batason kallon fuskar Maheer. Domin tamkar sudeis yayi kaki ya tofar. Saboda tsananin kamar da suke.

"Tsiwar ki ta bude miki" Ya fada cikin muryar umarni . Ya kuma bata rai don karta dauka da wasa yake.

‘Kunkuni ta fara yi ahankali . Maheer ya saki siririn tsaki,

“Dauka ledan ki fita. Kuma this should be the very last time da zaki tsallake dokata kinji na gaya miki.?

Ya karasa ransa a matukar bace . Cikin zuciyar sa na masa zugi.

“Toh ina ruwanka da rayuwata.?

“Ni kike gayawa haka?? Yana kokarin jefa mata wani kallo mai dauke da kalamai.

“Ni dai ka budemun na fita…?
Ta karasa fada tamkar zatayi kuka.

. Hade da sake kiciniyar bude murfin motar. Hannun sa d’aya ya dora akan nata da zummar hanata kokarin fitar da take.

Wani Irin electric shock ne ya ziyarce ilahirin jikin su da kwakwalen su. Da sauri ya janye itama ta dauke nata hannun.

“Dauki kayan ki fita . Kuma su zaki dinga amfani dasu wajen fita unguwa da sauran su. Kar ki kuskura ki kawo wani abun a zuciar ki. Amanar da dan uwana ya bani nake zartarwa.? Ya karasa hade da jan kasan leben sa ahankali .

Lock din ya cire, Ta fice da sauri har tana tuntube. Ya sauke zuciya kawai hade da girgiza kai. Ya ja motar zuwa bangaren sa.

Ya sha mamaki kwarai matuka wajen ganin masu aikin gidah nata rushe rushen bangaren nasa ana sake kawata shi.

Zai yi magana kenan sai ga fitowar Addayo daga ciki. Fuskar ta kumshe da murmushi. Gayar da ita Maheer yayi ya na mata kallon karin bayani game da gyaren bangaren nasa.

“Addayo?

“Na’am na ikko dan albarka. Kaga bangaren ka ya fara sauyawa ko??

Ya daga kai alamar eh hade da susar keyar sa.

“Toh me zaa jira, Aure an rigada an daura, Sai tariya kadai ta rage. Ina ita kishiyar tawa ne.?

“Ta shiga sashen su.?

“Yauwa inason ganin ku an jima da yardar Allah.?

“Tohm Addayo! Saukar yaushe??

“Tun dazu fa nazo. Dan na tsaya gidan Harisu ne.?

“Okay Masha Allahu.?

“Allah ya maka albarka, Allah ya jikan mahaifan ku da dan uwanka.?
Ta karasa fada tana mai goge hawayen dake tsiyaya a idanunta


“Aaamen Addayo? Ya bata amsa yana runtse idanun sa.

“Muje bangare na nan aka mayar maka da kayan ka kafin a kammala nan din.?

“Toh Addayo.?

Tana gaba da yar sandar da take dogarawa, Shi kuma Maheer yana biye da ita a baya yana tunanin yadda zasu kwashe da Zaraah idan suka tare. Dubada ganin su duka biyun ba kaunar junan su suke ba. Gwara gwara ma shi yakan ‘daga mata kafa awasu abubuwan saboda amanar ta da Sudeis ya bashi.

••?. ••?.

Tana shigewa parlorn nasu bakinta dauke da sallama ta ajiye ledar hannunta akan kujera. Hadi da kwaye hijabin dake jikin ta, Ta ajiye a kusa da ita.

Dadaa dake daki tafito tana jijjiga baby sudeis daya tashi a bacci.

“Dadaa barka da yammaci.?

“Barkan mu..?

“Love of my life? Zo nan.? Ta karbu baby sudeis a hannun ta tana kallon sa. Har cikin bargon jikinta take kaunar baby Sudeis. Idan ta dauke shi ji take nutsuwa da kwanciyar hankali ta dabaibayeta.

Dadaa na hankalce da ita, Ta zauna akan kujera hade da janyo ledar da Zaraah ta ajiye.

“Wannan kayan fa??

“Yaya Maheer ne ya sayo?

“Na waye?? Dadaa ta tanbayeta tana dudduba hijaban da su safa hadi da sabuwar wayar.

“Wai nawa ne? ta karasa cikin kasa da murya.

“Yauwa zo ki zauna anan Zaraah. Ki bani hankalin ki da nutsuwar ki. Abunda zan gaya miki abune mai muhimmanci a rayuwar ki. Kinga saura kwanaki kalilan ku fara jarabawar kare makaranta ko? Dan haka inaso kafin lokacin ki samu nutsuwa ki kuma sa aranki hukuncin da aka zartar akan ki shine mafificin alkhairi agare ki.?

“Tohm Dadaa. ? Ta fada, Hadi da zama a gefen kujera . Tuni hawaye suka shiga reto a idanun ta.

“Allah yasa ba laifi nayi ba Dadaa da aka yankemun hukunci?

“Aa wallahi ko d’aya! Hasalima nina bada hadin kai wajen yanke hukuncin. Illa dai kiyi hak’uri na rashin neman yarjewar ki da bamu yi ba. Kina sauraro ko??

“Toh Dadaa. Ina ji?

“Ba wani abu bane fyace daurin auren ku da akayi da Maheer. Maheer dai yayan Sudeis marigayi…?

Dadaa na karasa fada, Maheer ya doka sallama ya shiga parlorn. Don sanarwa Zaraahn nema su da Addayo take?

Zaraah ta daga idanunta da suke zama tamkar garwashi saboda tsananin yadda suka rine sukayi ja. Ta sauke akan Maheer. Hawaye d’aya na bin d’aya suka shiga kwarara a fuskar ta.


Unedited
Sorry for the late post
Thank you ❤️❤️



*_WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

*_HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar


XOXOWRITES🤩
2/9/22, 20:31 - Buhainat: ××SO DA ZUCIYA×××
A LOVE SOO.BEAUTIFUL

×NA×

×NANA HAFSATU××

×ZAFAFA5 PAID NOVELS


×××32

Gabanta ya tsananta bugawa. Kallon idanu cikin idanu tayi masa. Wanda shi kansa sai dayaji rashin jin dadin kallon da take masa. Kallo ne na kaci amanata da sauran su.

"Dadaa barka da yammaci." Ya tsugunna yana kwasar gaisuwa wajen Dadaa. Idanunsa na kallon gefe. Jikin sa na nuna masa alamun har yanzu idanun Zaraah na kansa .

Ita kuwa Zaraah bude shafin sabon kuka tayi. Sudeis kawai take tunanowa da ire iren kalaman sa da suka zama tamkar wasiyyar sa ta karshe...

Ta fashe da wani matsanancin kuka mai karya zuciya. Hade da rungume baby sudeis ta kankame shi tamau.

"Wayyo Allah na Dadaa. Shikenan sudies ya tafi kenan har abada. Dadaaa meyasa za'a bani Maheer. Wallahi zan iya zaman aure da kowa kuka hadani dashi. Matsayar ba Maheer bane. wallahil azim bana kaunar Maheer Dadaa. Na tsane s.."

Kafin ta karasa Dadaa ta wanke fuskar ta da zazzafan mari me tartsatsi. Saura kadan baby sudies ya fadi. Dadaan ta karbe shi ta ajiye shi cikin dan gadon sa dake gefenta .

Maheer kuwa ya lula duniyar kalaman Zaraah. Yau bama kwaskwarimar Yayan sai Maheer gatsal.? Ga kuma furucin madaukakiyar kiyayyar tsanar da take masa .

Duk kuwa da shima baya son ta da aure. Ya tabbata baya 'kinta amatsayin ta na kanwa agare shi. Tana daga cikin masoyan dan uwan sa marigayi. Kuma tabbas shidin bazai iya dubar mahaifin sa ba Kai ko Dadaan ce ma ya kallesu yace baya kaunar Zaraah ya tsaneta. Gaba daya tunani ya shigaa zagaye kwakwalwar sa. Ya furzar da iskar bakin sa dai dai lokacin daya kammala tunanin ya jiyo kalamai masu dauke da umarni daga bakin Dadaa zuwa zaraah. Don dik maganganun ta bai ji ko daya ba. Domin zama yayi tamkar mutum mutumi ne. Shi dai kawai a zaune yake. Amman jin sa da ganin sa sun dauke na wasu yan dak'ikai.

"Ki Kuma kwashe kayan ki ki bar gidan nan tunda haka Kika zaba. Zai sawwake miki. Kuma karki kuskura kije gidan wani nawa. Ki wuce can rimin kebe. Mahaifin ku ya sama miki wani mijin. Na tabbata cikin su Haruna mai gurasa ko Nata'ala me kwasar kashi zai aurar dake. Kuma wallahi karki soma zuwa waje na ko wani nawa kinji na gaya miki Ashe dama mutum na sauya hali rana daya? Maheer sauwakewa yarinyar nan." Dadaa ta karasa cikin fushi. Muryarta har rawa take. Tacigaba da cewa

"Badan an temaka an tsamo mu daga halin rashin da muke ciki ba. Ke kin isa kallo ma wani a zuri'ar gidan nan ya miki? Shashasha kawai"

"Wayyo dan Allah Dadaa kiyi hakuri ki yafemun. Wallahi bansauya hali ba Dadaa"

"Dadaa dan Allah kiyi hakuri. Kar kiga lefinta. Baa sanar mata da wuri ba. Kiyi hakuri ki yafe mata.".

Dadaa ta girgiza kai kawai. Hadi da Zama akan kujera tana sauke numfasbi. Zaraah ta rarrafa ta rike kafafun Dadaa tana bata hakuri. Hawaye nata ambaliya a fuskar ta .

Maheer da Zaraah dai hakuri sukayi ta bawa Dadaa. Dadaa mamakin Zaraah ne kawai ke mamayeta. Ta samu miji mai tarin kamala dan gidan masu dattako da sanin ya kamata. Amma ta dinga furucin nuna kiyayyarta a fili? Ta ja tsaki yafi sau ba adadi.

"Maza kafin na hamb'are ki. Maheer akwai abunda kake bukata ne? Yi hakuri baka fadi abunda zaka fada ba muka sako wani zancen."

Dadaa na rufe baki, captain na shiga parlorn bakin sa dauke da sallama. Addayo na biye dashi a baya.

×××Gaisuwa ce ta biyo baya. Kafin su tambayi abunda ya faru, Tuni Dadaa ta fetsa musu komai ba abunda ta rage.

Addayo ta murmusa kawai tana duban su baki daya. Kaunar Dadaa da zuri'arta suka sake maimaye kambun zuciyarta . Domin ko captain ka kalla zakasan ya samu nutsuwa da warakar zuciya. Yayi kiba ya mayar da jikin sa. Fatarsa har canzawa tayi saboda sheki da santsi .

"Duk naji komai Jammu. Kuma batayi lefi ba yarinyar nan. Karma kiga lefinta wallahi . Ni banmasan batada masaniya ba sai dazu da wannan yaron ke gayamun. Nace zahiri an tafla babban kuskure. Kuma yakamata a nemi yafiyarta. A Kuma tausasa mata zuciar ta. KO kadan banga lefin taba. Ace rana tsaka kwatsam a sanar da kai wai dama an daura maka aure a baya? Aina ake haka? Uhm? Yanzu kota kula wasu da ba muharramanta ba a baya Sam batada lefi. Lefi na kan ku ku uku. Danme ba za'a sanar mata ba? Sai kawai rana tsaka a shigaa zuba mata doka? A sayo hijabai da komai akuma mata dole kan amfani dasu?

"Zancen gaskia ba'a kyautawa Zaraah ba. Kuma dukkanin ku sai kun nemi afuwarta. Ku kuma nemi afuwar ubangiji abisa Keevin da kukayi. Allah ya yafe muku. Shysa ina zuwa na tambaya Zaraah ta tare ko kuwa? Wayaga garmaho. Ashe ma ko masaniyar auren bata da shi. Saboda haka na Ikko da ke kishiya ta Zaraah. Ku bude kunnuwan ku dika ku saurare ni,

"Aure na da alakaa ce ta haliccin zaman tare tsakanin namiji da kuma mace. Ana yinsa ne saboda abinda aka haifa ya samu asali, da mutunci da kiwon iyaye. Kuma shine maganin zina da “ƴaƴa marasa iyaye?. Aure muhimmin abu ne ga al’umma. Sabili da haka akwai hanyoyi ayyanannu na tabbatar dashi.[2]ko kuma ace ,Aure alaka ce ta halascin zaman tare tsakanin namiji da mace, Ana yin aure domin abubuwa da dama, daga ciki akwai kariya daga zina, samun nutsuwa da kwanciyar hankali, samawa abin haihuwa (abin da aka haifa wato 'da ko ‘ya) mutunci, da sauransu.

"Don baka ku dauki auren da aka muku a matsayin taku kaddarar wadda muke fatan kasancewar sa mafificin alkhairi agare ku da mu baki daya. Dukkanin ku had'a ku aure akayi. Ba ganin juna kukayi ba kukace kunaso. Marigayi sudeis Allah ya masa rahama shine usuli mai neman auren Zaraah . Amman dake Allah yafi mu kaunar sa ya kuma san dalilin haka yasa daurin auren ya koma kan na Ikko . Astagfirullah. Allah ya karawa annabi daraja. Sudeis ya zama tamkar shine wanda yayi me zance ne?

"Kamar foundation na gini." Capt ya bata amsa Yana mai matse hawayen dake gangara a fuskar sa.

"Yauwa ya zama tamkar shine tsani wajen bayar da na Ikko sama. Sudeis ya zama tamkar shine tsani wanda Ms Ikko zai taka a gaba. Sudeis tamkar shimfida yayi . Na Ikko kuma zai maye kan gurbin shimfidar. Tun ran gini tun ran zane. Abunda Allah ya rubuta da alkalamin qudra ba makawa sai ya afku. Haka zalika nj dinnan shaida ce. Sudeis ya fadamin yafi sau ba adadi. Tjn ina ganin tamkar shirme. Har abun ya fara tsayamun arai

"Ranar da zan koma gidah. Na shigaa mota. Dan albarka yace da ni. Addayo Allah ya kaiki lapia ya dawo mana da ke lapia. Nace aamin. Yace saura yan watanni na tafi halartar muhawaran nan. Dan Allah Addayo ki dinga tsausarar zuciyar Babban Yaya akan tsanar da yayiwa Zaraah na. Tayi yawa. Gashi kuma shi kadai na fi yadda na baiwa amanar Zaraah na. Addayo ko bayan rai na ni dai idan har bansamu auren Zaraah ba. Dan Allah Addayo ku aurawa Zaraah Babban yaya. Matsalar Zaraah daya tanada ZUCIYA. Abu daya babban Yaya zai rike ya ssamu kaunar Zaraah da mallakin Zaraah bakj daya. Nace menene sudeis wane abu ne ? Baka gajiya da shiririta Kai dai. Yi sauri karka

Please Login or Register in order to submit comment