Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

balastin kayya kai. Cikon duwaiwai.?

Sun sum Dadaa tafice saboda dariyar dake son kufce mata, Ardo kuwa kasa magana yayi. Jimmamman ta hade rai bayan ta duk’a ta dau dankwalayen ta. Ta kuma janyo Ardo jikin ta hade da masa rad’a a kunne suka fice waje.

Atuwa kuwa dariya tacigaba da yi tana gud’a. Hade da jifan Jimmamman da Ardo da magana.

“A hayye an dai ji kunya Ardo. Ashe bana mai cikon ‘duwaiwai ka dakko mana? A hayye sabada. Allah mai abun mamaki. Yau fa ake yinta karuwa da wa’azi. Kan balastin kayya kai. Cikon duwaiwai da ‘dankwalaye. Lalle bana kasuwar aure ta ‘kare maka Ardo ka debo jangwam-gwam...? Haka Atuwa tayita yada magana tana shewa da tafi...

•?
*ZAARAH*

__Haka Zarah da wasu tsiraran dalibai suka karasa yin rubutun su, malami na shiga suka ci gaba da daukar darasi a haka har aka tashi. Daga makarantar su zuwa gida da dan tazara, amman a haka take zuwa da kafa ta dawo da kafa ba tare da ta damu ba.

A bakin titi taga Baffan su yana siyan dafaffan dankalin hausa da ake sa kuli da mai, tana ganin sanda ya shiga wata rumfa ya zauna yanaci babu ko tunanin ya zai yi dasu ko suci ko kar suci shi ba damuwarsa bace ba. Ta girgiza kai cikin ranta tana addu'ar Allah ya canza halin mahaifinsu yasa ya dinga ganin mutunci da kimarsu na matsayin yaransa.

Da sallama a bakinta ta shiga gida inda ta tarar da Jimmamman rike da bokita da alama ruwa take son a debo mata, Allah ya shigo da Zarah cikin sauri ta mika mata bokitin tare da karbar jakar makarantar tana cewa.

“Maza ki samo min ruwa na watsawa jikina kafin Baffanku ya dawo.?

Zarah tabi Jimmamman da kallo cike da mamakinta, rabon da ta debo ruwa harta manta dan Dadaa tuni ta hanata tace kannanta su dinga debowa ita ta girma. Shine yanzu dan rashin mutunci Jimmamman zata kalleta bayan tana gani daga makaranta take ko zama ba tayi ba zata wani ce taje ta debo mata ruwa dan rashin mutunci. Daada dake cikin dakinta jin Zaara na bawa Jimmamman hakuri yasa ta fito tace.

“Haba Jimmamman, ko ke kika ga muna sanya Zaara dibar ruwa ai kya hana mu.?

“Iyeeee! Akan wane dalilin zan hana Jammu? Bata iya debowa ne ko kuwa me kike nufi??

Jimmamman ta tambayi Daada cikin turo dankwali gaban goshi tana wani kebe baki da hanci.

“Saboda yanzu ta girma, muma bakiga kannanta muke sawa su debo mana ba??

Jimmamman ta bugi tsakiyar kanta da hannu alamar taji kaikayi, tare da mannawa Zaara bokitin tana kuma cewa.

“Tunda Kannan nata basa nan ita ba sai taje ba? Ko kuwa sai an nuna min ban haifa ba a gidan, ni sai naje na debo idan malam yazo sai na ce ya dinga debo min yaransa sunfi karfi na.?

Dadaa tayi shiru jin za'a yi mata sharri, cikin sauri Atuwa dake daki taji tayi shiru tasan ba zata bada amsa ba, cikin dukan cinya tace da Jimmamman.

“Kin dade baki sanar da Ardo ba, yo dagake har shi baku isheni ba wallahi. Da kike takamar gaya mishi kin dauka yasan da zaman Zaraa a gidan ne? Haifarta kawai ya yi amman besan komai nata ba. Wannan girman da kika ga tayi har kawo yanzu Jammu ce da Moddibo suke kula da haka, shi wanda kike takamar gayawa bana tunanin ma yasan wata Zaarah a gidan nan bare har ya yi iko da ita.?

Ta juya gurin Dada tana fadin.

“Ke kuma kina ganin za'a yi miki sharri sai kace mai dikkaken baki kinki cewa komai. Toh wallahi karki bari a rai na miki hankali ato na gaya miki dan daga ni har yarana babu me juya mu a gidan nan.. Bare wata solob'iyo mai cikon 'duwaiwai..!!?


#pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones🥰🔥💯🍓
Instagram:yerwaincense_and_more
Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama.

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:29 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*SDZ*
_(A LOVE SO BEAUTIFUL!!)_

_7_

_MX_


Atuwa na gama magana ta fizge bokintin hannun Zaara tare da cilla shi kofar dakin Jimmaman. Tsananin mamaki ya hana Dadaa da Zaarah cewa komai ganin wai yau su Atuwa ke karewa, lallai idan kana raye baka dena ganin abubuwan al’ajabi. Matar da take tsananin takura musu ita da yaranta kamar su ba mutane bane, shine yau Allah ya bata ikon kwatar musu yanci ba tare da sun roka ba.

“Kinga Atuwa kike ko Hafsatuwa, na rantse da gemun Ardo baki isa kice zaki hanani morar yaran mijina ba. Yo da aka ce miki ban haifa a nan ba shikenan bazan mori kowa ba? Ko kin dauka a banza Ardon zai dinga jifga min nauyinsa a jiki? Banziya mai ‘kwakwidon gashi kamar anyiwa hammata gobara.?

Dadaa tai saurin kallon fuskar Zarah tsoran ta daya kar Zaara ta gane iya shegen da Jimmamman ke yiwa mahaifinsu. Sai kuma taga Zaaran ta wuce daki da alama dai bata fahimci zancen Jimmamman ba.

“Dan Allah ku dena irin wannan maganganun a gaban yara, ko babu komai Ardo uban su ne karsu dinga yi masa wani kallon daban sabanin na uba.?

“Heeeee yirrr-yirrrr Nanayeeee! Au waike Jammu kin dauka kamar Zaara bata san meye aure ba? Hahahaha ragal! Toh bari na gaya miki, yaran yanzu babu kalar abubuwan da basu sani ba, wannan zamanin ba irin naku bane ba Jammu kedai kawai ki aurar da Zahrau yanzu kiga idan bata kawo miki jikalle ba....?

Jimmamman ta fada tana juyawa tare da bugun kafadar Atuwa, ai kuwa daman me shirin yin kuka ne aka jefe shi da kashin awaki, nan Atuwa ta rarimo wuyan Jimmamman ta baya, kafin kace meye ta kai ta kasa tana faman jubgarta. Dadaa ta rasa yadda zata rabasu, idan ta janyo Atuwa sai Jimmamman ta kai mata naushi da kafa, da kyar dai Allah yasa Jimmaman ta hankado Atuwa daga kanta suka hau zage-zage kamar wasu yara.

“Kuma sai dai kici kanki Atuwa dan nasan bakin ciki kike yi na auri mijinku, Toh alhamdulillahi tunda yafi sona dan yace yanzu salaf kuke kamar ruwan wanki.?

“Kan bala'o'in can! Ardon ne ya gaya miki haka? Lahhhh kuzo kuji ni da bakin munafiki. Wai me yasa maza suka iya munafunci akan gado ne??

“Oho idan yazo ki tambaye shi zai baki amsa.l Jimmamman ta fada tare da surar bokinta ta koma daki tana ci gaba da zagin Atuwa.

“Ba wani tambayarsa da zanyi karma ya zata wani son shi nake yi, mutumin da besan ya sauke nauyin da Allah ya dora masa ba, sai masifar son mata kamar wani biri daga kan wannan ya koma kan waccen, idan ya gano wata ya sallami wasu dan ya kawo ta mugu kawai.?

Zaara dake cikin daki sai goge hawaye take yi, cikin zuciyar ta tana tunanin, Anya zata ga ranar da kowa zai yi hankali a gidan su? Sai take ganin kamar a haka zasu mutu cikin masifa da bala'i dan tunda ta yi wayo a gidan take ganin haka abin yaki canzawa sai ma karuwa da sababbin rashin zaman lafiya. Shigar Dadaa dakin ne yasa tai saurin goge hawayen ta shiga zaro kayan da zata saka dan ta wanke na jikinta saboda makarantar gobe....

#AFUWAN DA RASHIN YIN POSTING, MUNGODE DA ADDU’OIN KU👏🏼

#pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones🥰🔥💯🍓
Instagram:yerwaincense_and_more
Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama.

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:36 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*SDZ*
_(A LOVE SO BEAUTIFUL!!)_

_8_

_NANA HAFSATU (MX)_

**CAPT. MUHD-MUHD AVENUE**

**Tun asubahi da Addayo tayi sallah bata koma ba. Tana zaune, Hannuwanta biyu ta hadesu tana kwarara addu’oin neman samun lapia ga tilon ‘danta daya tal a duniya, Shi kadai ta haifa batada sauran wasu bayan shi. Sai ‘ya’yan yan uwa data rirrike , Kuma duk ta aurar dasu. Sai Na’ima ce kadai awajenta. Wata yar makocin ta, budurwar yarinya yar Utai mai kifi. Taje hutu dangin babarta sai ta dawo Addayon zata sa a dakko mata ita. Kamar dai koda yaushe idan tazo ganin iyalin na ‘dan nata, Takan dau lokaci mai tsawo kafin ta koma kauyen nasu na sumaila... Tun kafin afkuwar hatsarin na Capt. Muhd, Yayi yayi mahaifiyar tasa tadawo gidan sa da zama baki d’aya. Addayon tak’i yadda. Takance kwanciyar hankalin ta shine tayi zamanta a kauyen nasu a gidan ta. Ta Kan ‘karawa da, iskar kauyen ma daban take mai dadin da’da’dawa akan ta birni data cakude da hargitsin iskar motocin hawa. Ganin ta’ki yadda da komawa gidan sa, Hakan yasanya Capt. Muhd narka mata narkeken gidah na ‘kasa ba bene mai dauke da abubuwan more rayuwa a kauyen na Sumaila. Ciki harda sashen bak’i idan sun ziyar ceta. Sukanje suyi mata hutu shi da iyalin sa kafin afkuwar hatsarin da yayi sanadiyyar rashin farfadowar sa, Sai dai numfashin sa ya tsaya iya wasu gurare ne na daban. Yanzu haka Capt. Muhd yana kasar Qatar wani babban asibiti dake cikin kasar. Babban amintaccen hadimi kuma ‘kani ga Addayo shine ke zaman jinyar Capt. Muhd din. Asibitin sunada tsauri da tsari, Dake asibitin anyi shine da kwararrun likitoci wanda suka kware a fannin coma, Basa bukatar ziyarar iyalan marasa lapia, Sai dai sun lamunce ga iyalan marasa lapia su bada amintaccen wani dan uwa ga marar lapia ya ko ta zauna da marar lapiar har ya zuwa iya tsawon lokacin da Allah zai tashi kafad’un marasa lapiar.

Wasu zafafan hawaye ne suka shiga reto a kyakkyawar fuskar Addayo, Ta sanya kasan mayafinta tana share idanun nata da suka rine lokaci d’aya suka koma tamkar gauta. Runtse idanunta tayi tana tunano abubuwan da suka shu’de a baya. Da Allah yayi mai ‘karar kwana ne da tuni shima ya rasa ransa. Ahankali ta saka kasan hijabin jikin ta tana share idanun ta da hawaye ke yar tsere.

‘Kwan’kwasa k’ofar dakin nata da aka yi ne, Ya sanya Addayo ‘dan daga murya yadda na wajen zasu jiyo ta,

“Shigo.?

Bintu ce ta shiga cikin dakin, Bayanta kuma yan aikin gidan ne har biyu kowanne da tray a hannun sa shak’e da abincin karin kumallo,

“Addayo barka da safiya.? Cewar Bintu, Ta sunkuya har kasa tana gaysar da kakar tata.

“Barkan mu.? Addayo ta amsata tana mai nunawa masu aikin inda zasu ajiye abincin da yatsa.

Jere mata abincin suka yi daga can gefen inda ta nuna musu. Tukun sannan suka shiga gayshe da ita. Ta amsu musu fuskarta a sake.

“Addayo! Mama tace wai idan akwai abunda kikeso daban, Ki fada sai a kawo.?

Addayo tayi saurin girgiza kai hade da karkada hannu alamun a’ah.

“Kamar mai cikin zani? Wannan dinma ina zan sa shi Bintu? Hakan ma ya isa ya ma yi yawa, Zan dai ci wanda zai ishe ni sai a bawa wasu. Nagode. Ki mata godia.?

“Tohm Addayo. Bari mu tafi. Daga nan zan wuce makaranta.?

“Allah yabada sa’a.?

“Aamin...?
Har Bintu tafita daga dakin zata janyo kofa sai kumaa ta fasa kullewar ta koma cikin ‘dakin.

“Laa Addayo na mance shaf. Mama tace nace miki kiyi hakuri zata shigo idan ta dawo, Sassafe aka kirata karbar haihuwa a asibiti. Da ita zata zo ma kafin na shirya. Sai kuma yan asibitin suka yi ta matsa mata da kira..?

“Allah sarki! Allah ya temaka ya bada ladan aiki. Yi sauri ki tafi makarantar kada ki makara.?

“Tohm Addayo sai na dawo.?

Zata rufo mata kofar kenan su Sameer suka karaso ta hanyar corridor din baya.

“Bee!! Idanun Addayo nawa?? Cewar Safwan dake kallon agogon dake daure a wutsiyar hannun sa. Gudun kada yayi latti a office.

“Biyu! E tana ciki..? Bintu ta fada hade da wangale musu kofar suka shiga ciki.

Gaysar da Addayon kowannen su ya shiga yi. Tashiga amsa su d’aya bayan d’aya. Fuskarta a sake Kamar koda yaushe. Sai dai ita Addayo, Mai karatu zai iya tsameta ya ajiye a gefe idan akazo fannin wasan Kaka da jika. Domin bata yi. Da Isma’eel nema wataran shima idan yan barakwancin nasa sun amsu wajen Addayo takan murmusa wani lokacin ma ta biye masa. Tanada tsananin tsare kan ta. Ba irin kakannin nan bace da ake watsawa kowacce bola a matsayin wasan jika da kaka. Sannan ba ruwanta da shiga shirgin ‘danta da matansa, Hasalima duk abinda yake ya shafi matan ‘dan nata inde zai janyo cewarta takan tsame kanta a koda yaushe. Addayo jajirtacciyar dattijuwa ce mai tarin kamala da karamci.

“Kakusssssss!!!? Isma’el yace da Addayo hade da tsugunnawa a gabanta ya tuge hular kansa.

“Sai akai yaya Isma’el??

“Dan shafamun Kai na ki samun albarka mana, Haba matas.?

Ita dai Addayo dariya kawai tayi, Tare da cewa.

“Allah ya muku albarka duka.?

Suka amsa mata baki d’aya.

“Bee duba kiga Musah bai ja Motar sa ba ko?? Cewar Safwan.

“Au kai ma Bee din kake ce mata Safwan??

Ismail ya kece da dariya, Cikin tsokana ya ce,

“Kuma fa Addayo Bee din zuma kenan fa.?

“Zuma dai dana sani??

“Ita dai zumar ba ma kashin nasu da muke sha ba.? Ya karasa yana dariya harda bubbuga kafa.

“Afuwan ran ki ya dad’e. Tuba nake, Kai na bisa wuya.?

A haka dai suka k’araci neman maganar su, Akayi raha da dariya. Kafin dukkanin su su yiwa Addayon sallama. Suka futa don tafiya wajen aiki. Ba jimawa Haj. Ikram ma tazo ta gaysar da Addayon ta kuma tambayeta ko da akwai abunda takeso ta mata a abincin dare? Amsar dai da Addayon ke bayarwa kamar koda yaushe ita tabata. Takance su dafa duk abunda Allah ya hore. Bata da zab’i. Allah ya ‘kara budi.

#Capt.Muhd-Muhd!!

***KINGDOM OF SAUDI ARABIA***
(ALFAISAL UNIVERSITY)
*RIYADH*


Tun daga bakin kofar dakinsa dake cikin wajen kwanan daliban maza, Zaka jiyo sanyayyen turaren wutan harameinul oudi yana tashi. Gefe d’aya kuma dadda’dar sautin qira’ar sa ce ke gauraye ilahirin cikin dakin da wajen sa. Bakowa bane fyace matashin kuma mahaddacin alqur’ani mai girma da ma sauran manyan littafai. Sudeis Ibn Harith.....


*ALFAISAL UNIVERSITY*
(RIYADH)


______

**A hankali cikin nutsuwa da futar da tajweedi ya ke rera baitin karatun sa. Yana daga zaune akan doguwar kujerar dake dakin sa. D’aki ne babba mai dauke da gado da kujeru da wajen ma’ajiyar kwamfuta ga dinning table nan mai dauke da kujerun sa biyu.

Hammad Sa’eedi abokin sa shine yayi knocking dakin kafin ya kutsa kansa ciki bakin sa dauke da sallama.. Sai da ya kai ayah, Tukun sannan ya tsaya. Hade da amsa sallamar ta Hammad. Hannu ya bashi sukayi musabaha cikin harshen larabci.

“Kai fa ake jira....?

“K...kowa yana can?? Ya tambayi Hammad can ‘kasan mak’oci. Cikin sanyayyar muryar sa me ‘yar in’ina kadan.

“Duk an hallara. Zuwan mai girma mai fara karatu kawai ake jira... Ranka ya dade sir.? Hammad ya karasa fada yana daria.

Murmushi kawai Sudeis yayi hade da girgiza kai kawai.

“Wai dagaske kake ba zaka dawo nan ‘kasar da zama ba sudeis, Daga sanda ka tafi shikenan aboki na? Ka temaka ka karbi offer d’insu. Kaga na gaya maka ni zamana zanyi..?

Tsayawa Sudeis yayi a saitin mudubi yana kallon jikin sa yana gyara buttons din jikin wata had’addiyar jallabiyar da ke jikin sa. Tamkar bak’in balarabe. Don shi din wata iriyar kala ce dashi. Shi ba fari ba, Shi ba bak’i ba. Haka dai tsaka tsaki. Mai madaukakin kyau da zatin haiba.

“Kayi mun shiru..”Hammad ya sake cewa yana takowa inda Sudeis yake a tsaye.

Sai da Sudeis ya feshe jikin sa da turarukan surrati da giogio Armani tukun sannan ya dan murmusa yana gyara zaman hular kansa.

“Me zance..maka? Uhm??

“Ka temaka ka dawo kasar nan da zama ka ji??

“A..ah?

“Meyasa ka cika kafiya ne, Kai ba nauyin kowa ne akan ka ba, Ba kada tsayayyiyar budurwa. Zan iya cewa ma mata basa gaban ka. Meyasa kake ‘kulaficin son komawa, Meye a najeriyar banda tarin ‘bacin rai??

“Kada ka manta itace tushen mu, Marayar mu..kuk..kuma ‘kasar mu ta iyaye da kakanni. Lokaci ne daya kamata mu waiwayi gida muma mu bunk’asa ta fannin da muka koyo..?

“Hakane kuma... Toh Allah ya sa hakane yafi alkhairi. Amma dan Allah ka temaka ka samu budurwa. Sai kace wani gunki ka’ki kula kowacce mace. Allah yasa amaka auren dole.?

Dan dariya kawai sudeis yayi. Wanda hakoran sa farare suka bayyana. Bai ce masa komai ba, Sai ma rufe akwatunsa da yayi. Ya gama shirya kayansa na koma wa gidah tsaf.

“Allah ya shrya mun kai Sudeis.?

“Aamin...? Ya amsa Hammad, Hade da yin gaba. Hammad yabi bayan sa suka nufi dakin taron da za’a basu sakamakon karatun su na doctorate degree.


**KING FAHAD TWIN THEATRE**

Sannu a hankali aka fara gudanar da shirye shrye, Addu’oin fara taro, Gudanar da manyan bak’i, sauraron karatu daga manyan dalibai, Refreshments (Lemo da sauran su) sai kuma awarding na certificates.

Sannu ahankali karatu yazo kan sudeis ibn Harith. Ahankali cikin zazzakar murya tamkar ana busa sarewa yafara karatu bil tartil wal tajwid. Lamarin sai wanda ke sauraro. Nutsuwa da wani Irin dad’i ne ke shiga zukatan masu sauraro. A haka ya cigaba da karatun har ya kai ayar karshe ta cikin suratul-Al-Baqrah.

‎“لا? يُكَلِّفُ

‎اللّه? نَفْساً إِلاَّ وُسْعَهَا لَهَا مَا كَسَبَتْ وَعَلَيْهَا مَا اكْتَسَبَتْ

‎رَبَّنَ? لاَ تُؤَاخِذْنَا إِن نَّسِينَا أَوْ أَخْطَأْنَا رَبَّنَا وَلاَ تَحْمِلْ

‎عَلَيْنَ? إِصْراً كَمَا حَمَلْتَهُ عَلَى الَّذِينَ مِن قَبْلِنَا رَبَّنَا وَلاَ

‎تُحَمِّلْنَ? مَا لاَ طَاقَةَ لَنَا بِهِ وَاعْفُ عَنَّا وَاغْفِرْ لَنَا وَارْحَمْنَا

‎أَنت? مَوْلاَنَا فَانصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ {286

Duk wasu haruffan tajweed sai da Sudeis ya fitar da su. Cikeda nutsuwa ya karasa har k’arshen ayah. Sannan yayi sallama ya ajiye. Wuri ya dau tafi da kabbara.

Kusan mai karatu yasan cewar dole akwai kyauta ta musanman da zaa yiwa Sudeis sakamakon kasancewar sa dalibin daya kere sauran dalibai ‘kwazo, Da kananun shekarun sa ya sami mallakar certificate na digiri na biyu a fannin islama da shari’ah, gurbin matakin karatun sa na masta kuma yayi shine akan Fiqhu da tajweedi, Sai matakin digiri na farko akan fannin zallar ingilishi, Sai professional diploma akan zane da fikira.

Anci ansha anyi hani’an kuma. Kyaututtuka da sudeis ya samu kuwa har bayar dasu yayi don tsabar yawa. Da dare aka shirya liyafar abinci.

Washe gari da safe, SUDEIS Ibn Harith ya biyo jirgi zuwa ‘kasaarmu ta gado........


#Ayi hak’uri dai, Muna shimfidar labarin ne, Zamu shiga gundarin labarin In Shaa Allah!💯❤️
Afuwan da rashin post akai akai, Yawanci kunsan uzurin. Idoooooo😹👏🏼💯 AFUWAN #ONE LOVE🥰😍

#pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones🥰🔥💯🍓
Instagram:yerwaincense_and_more
Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama.

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:36 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*SDZ*

*NANA HAFSATU*

*9*

*RIMIN KEBE*
(GADA MAI DOYI)

**A bakin titi motar tai parking sakamakon kwatocin da suka cika dan karamin layin, gashi idan motar ta shiga ma babu isasshiyar hanyar wucewa dole tasa su tsayawa daga bakin titi. Matar ta fito ita da wata yar budurwa da baza ta gaza shekara goma ba, sai wani matashi da shine ya tuko su ga kuma mugun kamanni da suke yi da matar alamar dai danta ne na cikin ta.

Kai tsaye suka shiga longun suna ta yar hirar su mutane na ta binsu da kallo. Kalle-kalle matar ta shiga yi tana kuma yiwa saurayin tana cewa.

“Tambayo mana kace gidan Ardo dan tabbas nan ne layin gidan na kasa gane wanene ne kawai.?

Ibrahim ya juya bayan ya zuba hannuwa a cikin aljihunsa ya isa wajan wasu samari dake shan rake, sallama yayi musu tare da basu hannu suka yi musabaha ya kuma tambayesu gidan Ardo daya daga cikin samarin ya nuna masa da hannu. Ibrahim yayi godiya ya koma wajan mahaifiyar su suka karasa har cikin gidan Ardo.

“Assalamu alaikum.?

Duk matan suka amsa tare da zubawa kofar ido suna jiran ganin mai sallamar.

“Shigo.? Atuwa ta fada tana gyara kujerar kusa da ita.

Shiga suka yi banda Ibrahim shi sai ya tsaya a zaure, ganin wata matar daban ba wacce suka zo nema ba yasa matar tsayawa daga kofa tana gaishe da Atuwa tare da gaishe da Jimmamman dake wanki a kofar dakinta.

“Dan Allah ba nan bane gidan Ardo.??

“Kwarai kuwa nan ne, ai gidan nan ba boyayye bane indai kika zo gada mai doyi kika ce gidan Ardo aure-aure sai an kawo ki gidan nan.?

“Allah sarki, Jammu fa bata nan??

Jin ba gurinta aka zo ba yasa Atuwa komawa kan kujerarta tai zamanta tare da ci gaba da tankadenta da take yi. Sai Jimmamman ce tace.

“Tana dakinta.?

Dada dake cikin daki tana dinkewa yan biyun ta kayan su da suka yage da zare da allura, jin an ambaci sunanta yasa ta saurin tashi ta leko dan ganin ko waye.

“A'ah lale marhabun Hajiya ku shigo daga ciki.?

“Oh Jammu ashe dai kina cikin gidan nan har yanzu??

Tayi maganar tana cire takalminta ita da yarinyar da suke tare.

Atuwa ta dinga tabe baki tana mamakin yadda akai Jammu tasan

Please Login or Register in order to submit comment