Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannu Dadaa tayi saurin karb’a tana murmushi.

“Basshi Ibrahim ba sai ka ‘karasa ciki ba. Mungode Allah ya saka da khairan. Ungo nan Raheelah ri’ke.”Ta karasa tana mai mik’awa Raheelah ledar.

“Tohm Dadaa, Mune da godia Allah yabar zumunci.?

“Aamin Ibrahim, Allah ya kai ka lapia.?

“Allahumma Aamin.?

Shigewa yayi mota, Ya ja motar ya fita daga unguwar, Sai daya tafi tukun sannan su Dadaa suka karasa shiga cikin layin nasu. Wanda gaba d’aya kamshin naman suna ya cika layin da wajen sa.

“Dadaa k’amshin nama ko?? Cewar Raheelah.

“Ai kuwa dai kamar daga cikin gidan mu yake fito wa ko?”Na’eelah ta tambaya itama, Tana mai sake bu’de hancin ta.

“Ya isa haka surutun. Maza ayi adduar shiga gida.? Dada ta kwabesu.

Baki d’aya suka hadu wajen yin adduar , Tukun suka shiga cikin gidan. Daya gauraye da k’amshi. Dadaa gaba d’aya ta kawo ‘dan nama Jimmamman tasayo ta soya na fitar kunyar mutane.

Suka kutsa kai ciki. Har an gama soye naman, Kannan Jimmamman na share kofar dakin nata da sukayi suyar awajen.

Dadaa dakin Jimmamman ta wuce kai tsaye don ganin jariran. Daukar su tayi d’aya bayan daya.

“Masha Allah! Allah ya raya mana ku, Ya muku albarka.? Ta karasa fada hade da mikawa Jimmamman Zainab.

Sam Dadaa bata lura da yanayin yadda Jimmamman da yan uwan Jimmamman suke bin ta da wani kallo ba,

“Afuwan auntyn su, Bamu da wo da wuri ba. Akwai abinda za’a taya ku da shi??

“A’ah Jammu babu komai. Ga naki ‘dan kullin naman ayi hak’uri dai ba yawa.? Jimmamman ta fada hade da mi’kawa Dadaa leda mai duake da tsokar nama uku da ‘k’ashi guda d’aya.

“Ah Masha Allahu, Kad’an mai yawa kenan. Mungode kwarai. Allah ya raya mana Zainabu da Aishatu.?

Jimmamman ta kanne dariyar data taho mata, Sauran ‘yan dakin suka sheke da dariyar shak’iyan ci. Nan Dadaa tafara ji a jikinta kan lalle wani abun ya faru. Da sauri ta fice zuwa kofar dakinta. Dan dutsen da take a jiye makullin a karkashin sa ta ‘daga shi. Dai dai lokacin da Atuwa ta shigo da su Hajara a bayanta.

“Assalamu Alaikum! Uhm uhm uhm! Kamshin suyar nama. Jar uba ansha dabge bama nan kenan.?

Ita dai Dadaa tunda ta amsa sallamar su tashiga kiciniyar bude dakin, Ilahirin jikinta sai kakkarwa yake.

“Jammu bakya magana ne??

“Bari Atuwa, Ajiyar Malam zan duba.?

“Yar wahala, Ah ke ba uwar yiwa miji biyayya ba? Mijin da bakya gabansa tun watan ku 2 da aure, Ya baki wata shegiyar jemammiyar tinkiya kin killace a dakin ki kega matar kwarai.? Ta karasa tana sakin gud’a. Hade da jan kujerar tsugunno ta dosana mazaunan ta akai.

Kanzil Dadaa batace ba, Saboda gaba d’aya a dimauce take, Mukullin ya fa’di takasa budewa, Sai Na’eelah ce ta bude kofar.

Da sauri Dadaa ta kutsa cikin dakin nata, Ba tinkiya ba alamarta. Sai igiyar dake a yashe, Kashin tinkiyar da ruwa da harawa sun malale a dakin sai tashin hamamin doyi yake.

Cikin firgici ta shiga dudduba dakin lungu da sak’o, Harda su daga randa saboda tana cikin madaukakiyar fargaba. Da sauri fito daga ‘dakin tana sallallami.

“Atuwa, Dan allah kinga tinkiyar Malam??

Atuwa taja dogon tsaki tana mai cigaba da sosa kunnenta da gashin kaza.

“Magana nake miki Atuwa.?

“Toh ai tambayar ce na jita a shashance. A gidan uwar ubanwa zan kai wannan bushasshiyar tinkiyar mara fasali? Banda ke da bahagon tunanin ki ni da na rigaki fita. Ki tambayi su o’o, Saboda wannan kamshin naman sunan da alamun tambaya.? Atuwa tak’arasa hade da take cinnaka da k’asan takalminta,

“Dan shegia ace kai ne keta gasan cizo a duwaiwa..? Ta murje shi da silifas din kafarta hade da cigaba da rera wakar ta.

“A hayye sama lubaye, Sama lubaye.?

Dadaa tamkar ta zube ta saki kuka, Jiki a sanyaye ta daga asaberin dakin Jimmamman.

“Auntyn su.?

“Na’am jammu. “Ta karasa fada tana taune tsokar naman dake hannunta.

“Tinkiyar Malam. Dan girman Allah tana ina? Na tambayi Atuwa, Sai daga baya na tuna tun safe ta fuce. Dan Allah auntyn su temaka ki gayamun. Domin malam ya tsaurara sharadin daya gindayamun akan ta...?

Jimmamman na karasa jin Jammu ta mike daga kwanciyar da tayi. Hade da turo kwalin kanta gaba. Ta tsaya shak’ek’e daga bakin kofa tana wurgawa Atuwa Kallo.

“Nifa sai in yage zani naci mutincin mace na rantse da Allah.? Atuwa tafad’a hade da mik’ewa tsaye tunma kafin Jimmamman din tace wani abu.

“Akan wane dalili zaki zarge ni? Ina jiyo ki daga daka.? Jimmamman ta karasa tana tsare Atuwa da idanu.

Dai dai lokacin da Malam Ardo ya shiga gidan yana rafka sallama. Ganin sa yasa Atuwa shekewa da dariya had’i da sakin wata k’atuwar gud’a.

“A hayye landantsan... Zargi fa kikace Jimmamman uwar biyu mata chass, Idan ba renin hankalin ki ya zarce mizanin tunani ba ya ma za’ai ki nuna baki da masaniya akan inda tinkiya ta ke? Bayan kowa yasan ke aka bari a gidan. Mun fita biki, Jammu sunje rakiyar Zaraah. Ba kowa a gidah daga ke sai yan uwan ki. Idanma kin nuna bake bace, Toh shakka babu cikin yan uwan ki ne masu bajajjen hanci. Babu wani renin wayo da zaki kawo, Domin kaf gidannan daga kan Zaraah Ardo ya dena yankan naman suna. Toh wabillahil lazi harda sanin ki, Wa zaki rainawa wayo? Bayan ga layi nan ciki da wajen sa kamshin nama ya gauraye shi. Ka kofar dakin kinan yayi alamun tuya. Wa zaki rainawa wayo Jimmamman tawajen Ardo? Ke da kikazo shekaran jia gidan. Ah to ga Ardon nan ai. Yazo ya fayyace komai. Kafin sannan yau kwanaki bakwai chas Ardo ina ka shiga? Iyye? Naga ka kankaro wulakanci kayi kib’a sai sheki kake yi.?

Malam Ardo dake bin su da kallo dukkanin su, Zuciar sa na raya masa ko dai mafarki yake yana kwance akan benchin duguji mai shayi? Ya zura hannun sa a kunnen sa ya kwakwulo cikin sa kana yace,

“Me kuke cewa??

“A hayye landantsan. Ardo-do baban yammata, Hayaniya ce dai akeyi kamar ko yaushe. Kasan duk matar daka jajibo ka aure idan ka tsame mu da Jammu itama can d’aya munasira, To dai cikin karikicen da kake debo su kowacce sai ta muzguna maka kafin ta tafi. To bana dai Jimmamman ta yi maka babban lefi, Jammu ta saka akuya a ‘daka, Sun Fita baki dayan su. Nima munje biki kwana hud’u. Toh mundawo dai Jammu tagama dube dube ba akuya ba dalilin ta.?

Dadaa ta rasa ta cewa, Gaban ta sai dukan ‘dari’dari yake. Ardo ya janyo wani dutse dake hanyar zaure ya zauna akai yana mai cigaba da bushe gyadar hannun sa,

“Ke Jammu mena ce miki akan yar tinkiya ta??

Dadaa cikin rawar jiki da murya tace,

“Wallahi Malam akasi aka samu, Domin ni da yan biyu munje rakiyar Zaraah gidan marikiyarta, Kafin tafiyar mu dama na janyo yar tinkiyar na sakata cikin daki. Da harawa da ruwa dik na kai na daure igiyar ta a jikin taga. Wallahi Malam dawowata sai igiyar kawai nagani. Da kashi da ruwan da harawar baki d’aya ya kelaye a dakin..Ku...?

Bata karasa ba Ardo ya d’aga mata hannu alamar ta dakata.

“Tambayar ki nayi nace miki, Wanne sharadi na gaya miki akan duk abunda ya shafi tinkiyar nan? Ba Wai ki shiga ratattaka magana ba. Ina ruwana da kelayar harawa da ruwa??

Cikin sanyin jiki Dadaa tace,

“Ca kayi a bakacin aure na.?

Kafin Ardo yace komai Atuwa ta dire tsallan albarka,

“Akan dabba zaka rabu da matar ka ta sunnah? Tukunna ma lefinta ne? Ina sarai kai ma kasan wacece tayi awon gaba da tinkiyar ka, Tinda kai ba kurma bane bare kuma makaho. Ga hanji kana jiyo daga inda kamshin nama ke fitowar? Ai kuwa dole Jimmamman ce ya zama abakin auren ta ba dai Jammu ba kashin ‘duwawun na ka. Maras adalci da sanin yakamata.”Cewar Atuwa.

“Wabillahil lazi idan baki tsuke bakin kiba tare zaku fuce kubar gidan nan. Kinji rantsuwar musulmi.?

“A hayye Ardo-do, Atuwa taci dubu sai ceto. Babu inda zanje.?

Zaure Ardo ya koma ya lek’a yana kiran ? Lamari? dana mahautan dake gefen gidan su.

“Lamariii..?

“Malam Ardo baya nan. Tunda ya yanka tinkiyar sunan iyalinka ya yi wanka ya gangara rijiyar gwangwan.?

Ai Ardo bai jira amsa mahaifin Lamari ba yajuya ya koma cikin gidan. Duk sun jiyo komai, Dadaa gaba d’aya idanunta na kan Jimmamman data hade rai. Atuwa kuwa gud’a ta saki tana tafa hannaye.

“A hayye! Allah mai alheri. Yau akwai ruguntsumi agidan Ardo-dooo mijin mata uku, Sakakku 7, ‘da namiji d’aya, Sai ‘yammata dagwai dagwai guda 10 charanchas... Ayiririririr angon ‘karni na wajen Jimmamman..........

?-

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:38 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*

_*NANA HAFSAT_*

_*15_*

_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS


*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


_________________________


*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno_
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_


_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu: @yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?

“Rufemun baki, Uwar yan shewa.? Ardo ya fada hadi da lekawa dakin Jimmamman, Yan uwanta sunyi ‘kasake kowanne ya baje kunnensa yana sauraro hirar su.

“Fito ku tafi, Ku fucemun a gidah matsiyatan banza da wofi.? Ya karasa fada hadi da ‘dage asaberin dakin yana mai nuna musu waje da yatsa.

Mimmikewa suka yi, Ladingo ta sunkuya kenan zata d’au ‘dan bokitin naman da jimmamman ta zuba musu. Gasunan a karkashe, A kananan bokiti guda 3 sai kuma wasu ‘kullallu a fararen ledoji. Da alama mutanenta zata rarrabawa. Sai kakide dake gefe d’aya shima a ‘dan kwanon sha.

Ardo ya bige hannun Ladingo dake shirin daukar nama a ‘daya daga cikin bokitin dake ajiye.

“Ina zaku dashi? Wanda kuka cima anan din Allah ya isar mun bazan taba yafewa ba.? ya karasa fadi hadi da debo bokitan naman yayi waje dasu. Wajen kofar zaure ya ajiye ya koma ya kwaso sauran.

“Meye haka Nawan?? Cewar Jimmamman, Tasa hannu Zata kwaso bokitan ya kai mata bugu yana huci.

“Kuma ku tashi ku futar mun daga gida matsiyata. Sabo da rashin mutunci da mugunta zaki dau mun tinkiya ki bayar a yanke ki soye. Taki ce? Billahil lazi na shika ki kema.?

Dadaa na jin haka ta juya ta koma cikin ‘da’ki, Hawaye d’aya na bin d’aya. Salati kawai take yi. Duk kaffa kaffan da take ta hakura ta zauna saboda ‘yan ‘Ya’yanta amman ace akan dabba ya sake ta? Tattare wajen tafara yi. Raheelah da Na’eelah sunata kuka a gefe suma.

Yan uwan jimmamman d’aya na bin d’aya haka suka fice. Ardo ya tsaya a zaure ya mika yatsantsa waje alamar su fuce. Suna fita baki d’aya yasa dutse ya karo kofar.

“Ku tsaya kuji, Na dena daukar duk wani sakarci naku, Jammu na shika ki. Kya iya zaman ‘yayan ki. Kafin su tasa ki aurar dasu, Hansatuwa kema ba barin ki zan ba, Yaran ki ki san yadda zaki ki aurar dasu kafin zuwan azumi. Domin bazan zauna su janyo mun abun kunya ba.?

Atuwa ta dire tsalle hadi da matsawa gaba da Ardo,

“Karka kuskura ka sake cewa zasu ebo maka abun kunya. Abun kunya har ya wuce kasancewar ka uban su? Kaf rimin kebe babu uba wanda ba nagari ba irin ka, Azzalumi wanda bai san muhimmancin iyali ba. Wanda ya ‘dauki kiyayyar ‘yaya mata ya aza bisa birnin ZUCIYAr sa. Kaji kunya wallahi, Kai da ire iren masu halayen ka Allah zai mana shari’a daku ranar gobe kiyama. Kai ka dauka sai ‘da namiji ne arziki ko? Wanda zai share maka hawayen ka, ya Ji ‘kan ka. Hmm Allah ya ganar da kai idan da kanada rabon ganewa. Ayi dai mugani.?

Atuwa na karasa fada ta shige ‘kuryar dakin ta, Ardo yaja tsaki, Hadi da daukar nama d’aya ya saka a baka. Yana kallon Jimmamman da ita dinma shi take kallo.

“Na shika ki. Ki fuce kibar mun gidah. Kuma Allah ya isa tsakani na da ke, Karyar ‘da namiji, Na biyu dauke tinkiya ki yanka ki soye. Kai tundaga ranar da na fara baki ku’di na zuwa yau. Gaba d’aya ban yafe ba. Matsiyaciya, Mamugunciya, Almura maras imani da kirki. Ki kuma kwashe kayan ki na ‘daka.?

“Allah ya isa nade, Dakace miyar ja akeci a gidan ka da shinkafar gwamnati. Tuwo da miyar taushe da man shanu, Da karyar shayi da Indomie. Duk ban yafe ba. Kuma tinkiya dole na yanke na soye. Domin na ji a majiya mai karfi kan cewar kudade su liman suka hada maka na yara dana haife. Shine kayi dabdalar gaban ka dasu. Ni da kai a samu macuci. ?

“Ba wanda zai gaya miki sai ‘dan talle mai ‘data (mahaifin ta) Wanda ko biyar bai bayar ba haka yakade rigar sa ya fuce daga cikin masallacin ta kofar baya. Tsabar matsolo ne shi cikakke.?

Jimmamman tasaki gud’a kafin ta ja dogon tsaki hadi da jefa masa uwar harara,

“Idan Kaga na bar gidan nan, Sai Idan auren su Zainabu da Aisha ya zo. Insha Allah kuwa?

Ardo yaja tsaki. Kafin ya rike kugu. Cikin daga murya yadda kowacce zata jiyo yace,

“Jimmamman ki tattara kayan ki ki hade a daki d’aya, wata mai kamawa, Sabuwar amaryata ta Zata tare. “Yana gamawa ya janyo buhu a gefe ya karkad’e ya juye naman duka a ciki yai fucewar sa.

••?
Dadaa na zaune daga gefe a daki ta idar da sallah, Gaba d’aya tunano baya kawai take, Lokacin da Ardo ya kalallameta da nuna k’aunar sa gareta. Ta kori maneman ta. Ajiyar zucia ta sauke. Tacigaba da tunano komai. Da tarin karairakin daya mata Sai bayan aure tagane yanada mata da ‘ya’ya, Bayan a baya ca ya mata tunda matarsa ta rasu tabar ‘da d’aya bai sake aure ba. Dake Ardon da ita lokal gwamman d’aya suke, Shi Ardo ‘dan Burhan ne dake Fanda. Ita kuma Dadaan ‘yar kauyen unguwar kuka ce dake Fandan.

Ashe yaje birni yana leburanci, Nan ya fara dan samun yan chanji shine ya auro Atuwan dake garin na kano unguwar kwana hudu. Wanda gaba d’aya a kauyen nasu ba wanda keda masaniya , Shi yasa ko da aka aura masa Dadaan (Jamila) Ba wanda yasan yanada aure, Sai na baya da matar ta rasu.

Wata katuwar ajiyar zucia tasake saukewa kafin tace,

“YA HAYYU YA QAYYUM! Allah kai ne gatan mu. Ka zaba mun abunda yafi alkhairi Aaamin.?

**QATAR MEDICAL CENTER ***

—?


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:39 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*

_*NANA HAFSAT_*

_16_

_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS


*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


_________________________


*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_


_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?

**INTENSIVE CARE UNIT (ICU)**

***Alhaji Harith ne a gefen kujerar dake kallon luntsumeman gadon da Capt. Muhd yake jingine akai. Wani likita ne akan sa sanye cikin kananun kaya mai dauke da farar coat. Babban daki ne daya amsa sunan sa irin na masu farcinan susa. Sai ka kwaso rantsuwa ka dire kan tabbas ba dakin asibiti bane, Domin ‘d’akin shak’e yake da kayan more rayuwa mai dauke da parlor acikin sa da wata shirgegiyar talabijin da firij.

Rubuce rubuce likitan ya shiga yi. Tukun sannan ya zaro allura ya ‘dura mata ruwa, Ya mikar da hannun capt. Muhd ya yi masa allurar a jijiyar hannunsa. Sannan ya daga hannunsa ya dora bisaga goshin Capt. Muhd din. Tukun sannan ya saki tattausan murmushi yana kallon Alhaji Harith. Cikin harshen turanci ya shiga yi masa bayani.

“Alhamdulillah! Ba bu wata ragowar rashin lapiar data dangancita baya. Sai dai ciwon kai da zai dan yi na kwanaki. Tinda Alhamdulillah tunanin sa da komai ya dawo dai dai yadda akeso, Rik’e wannan takardar, Irin abincin daya kamata ya dinga ci kenan. Sannan kuma kada adinga bata masa rai. Abu na karshe shine mun baku takardar sallama, Nanda wata 8 Idan Allah ya kai mu sai ku dawo, Allah ya kai mu.?

“Yayi kwarai matuk’a, Mungode?

“Ni zan fita ziyartar sauran wards, Idan kun tafi Allah ya kiyaye hanya ya tsare. ?

“Tohm Insha Allah, Mungode Dr. Allah ya saka muku da alkhairi Kai da sauran yan uwa ma’aikatan lapia, Hakika kun kula da mu, Kun kuma bamu kulawa ga duk abunda ya danganci rashin lapiar sa, Mungode sosai.?

Sake yiwa juna bankwana sukayi. Capt. Muhd ya rike hannunsa suna musabaha lokacin da likitan mai suna Dr. Hamoodi ya rike hannunsa suna sallamar bankwana.

“Nagode k’warai Dr. Allah ya saka da alkhairi.?

“Allahumaa Aamin Capt. Allah ya baka lapia mai dorewa yasa karshen wahalar kenan. Aamin.?

Sake gaysawa sukayi, Sannan Dr. Hamoodi ya kara bawa Alhaji Harith hannu sukayi bankwana.
Bayan fitar sa Alhaji Harith ya dubi Capt. Muhd,

“Komai normal ko??

“Kalau ma kuwa! Alhamdulillah. Ai inaga Bappah idan akace muyi yar tsere da kai sai na wuce ka. A gafarce ni.? Capt. Muhd ya karasa fada yana sakin tattausan murmushi.

“Toh Alhamdulillah Capt. Ai haka muke so.?

“Tuba nake Bappah.?

Suka saki dariya baki d’aya. Tukun sannan alhaji Harith ya taya Capt. Muhd shirya kansa. Cikin sababbin kaya kirar riga da wando na kananun kaya, Ya dora babbar coat akansa. Kana kallon sa zakasan tabbas sun hada jini da Alhaji Harith saboda tsananin yadda suke kama.

Lokacin da suka fita masaukin da alhaji Harith ya kama musu suka wuce, Sukayi sallah. Capt muhd ya jima a sujjada yana addu’oi. Yasha kuka kwarai matu’ka lokacin da ya daga hannuwa yana mai yiwa Allah godia a bisa lapia daya bashi. Bayan tsawon lokaci daya dauka acikin rashin ta.

**WASHE-GARI**

A jirgi bayan sun tashi daga kasar Qatar zuwa Nigeria. Cikin hirar da suke yi ne. Alhaji Harith ya sako zancen gidan na Capt. Muhd.

Capt muhd ya girgiza kai kawai bayan ya karasa sauraron baffan nasa, Cikin faffadan murmushi yace,

“Ai Bappah... Banajin zan ‘karasa zama da matan nan, Domin bayana suke son gani tinda basason gudan jini na. Zanma fad’awa Addayo dana koma zan sauwake musu.?

“Kar kai haka Capt. Yadda kake da hakuri ka dubi girman Allah kabar komai ya wuce. Tunda abunda suke fatan bai farun ba. Kuma kai gaka nan Alhamdulillah! Allah ya yaye maka lalurar da sanadin shirin su ya jefa ka ciki. Sai dai mucigaba da yiwa Allah godia kawai..?

“Bappah! Ni da so nake kasa baki acikin maganar nan. Nagaji da TAKUN SAAKA’r da ake da matan nan. Ta temaka ta lamunce mun na sawwake musu. Bappah! Zama da irin shedanun matar nan hatsari ne. Gaba d’aya ZUCIYAr su sun ‘kisissima mata mugayen alkaba’i.?

“Kayi hak’uri dai, Mu kuma cigaba da adduar Allah ya zaba abunda yafu alkhairi kaji ko??

“Naji Bappah! Toh Aamin Yaa Rabbi.?

“Kasan an kusan kammala komai na islamiyar nan, Masha Allah ba abunda ya rage sai ‘karashen abun rubutu da za’a sassaka da signboard din da za’a sa ka akan layi. Shima ‘CAC? muke jira suyi approving sunan makarantar kawai.?

“Masha Allah Bappah! Sannu da ko’kari, Nagode kwarai, Allah yabar zumunci ya kuma kara maka lapia da nisan kwana mai amfani.. Allahumaa Aamin.?

“Aamin Yaa Rabbi Capt. Komai da nake ai da dukiyar ka ne, Sai fatan Allah ya kara maka yalwar arzuka.?

“Aamin Bappah! Kai kuma kanayi da jikin ka da jinin ka ba, Ai kaine mai yi gaba d’aya Bappah! Yanzu kenan Bappah Addayo ba zamu sanar mata ba sai dai tagan mu??

“Eh mana sai tafi farin ciki, Allah dai ya kai mu lapia.?

“Allahumaa Aamin.?

••?

Sun dau tsawon lokuta kafin su sauka a birnin kano dake k’asar ta Nigeria, Sudeis ne ya dakko su a airport?, Yayi matuk’ar Farin cikin ganin su. Musanman Capt da yaga ya warke kalau dashi. Rungume shi sukayi a tare. Dan dadi sai da kowannen su yayi kukan farin ciki. Kai tsaye sudeis ya kai su gidan na Capt. Muhd.

Babu kowa sai Addayo, matan gaba d’aya kowacce tatafi aiki. Mazan gidan ma sun tafi ofishin su, yammatan kuma wasu na makaranta. Sashen Addayo kawai suka zarce. Fadawa mai karatu adadin farin cikin da addayo ta shiga yayi kadan kalamai su zayyano muku. An Sha kukan farin ciki, Anyi raha hade da wasa da dariya. Addayon kuwa murna uku ce ta hade mata. Madaukakiyar murnar da tafi yi

Please Login or Register in order to submit comment