Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

soyayyar. Mai gardi da bada kala. Alkalami yayi kadan wajen zayyano maku yadda masoyan suke gurzar soyayya tamkar cin kwan makauniya.

💯❣️

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/25/22, 18:16 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO



SO DA ZUCIYA!!

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 43

×××Ardo na cikin baccin sa daddada. Mai hade da mafarkin yayi kudi ya auro mata yan nijar kyawawa. Sun haifa masa yara maza yan dagwai dagwai. Ya kuma zama hamshakin malami. Gashi nan dik inda ya zaga ana kiransa da gwani Ardo borkindo.

Lallausan jikakken abu yaji acikin kunnen sa. A mafarkin kuwa gani yake wai dan da aka haifa masa ne yake wasa. Ashe wata kandararriyar akuya ceta makota da yunwa taci tacinye ta. Itace kunnen Ardo mai rufe da rigar yar sharar sa koriya da alama kama da ganye tai mata kama

Jikake lubus. Ta laso kunnen Ardo . Da sauri Ardo ya mike. Gumi sharkaf ya kamashi. Dama a dakin marigayi Modibbo yake kwance ya dan saye kofar dakin. Ta haka akuyar ta shiga.

"Wayyo Allah na. Wannan algungumar akuya matsiyaciya . Allah ya kwashe miki albarka. Dan tsabar reni. Saboda kowa da komai ya renani. Ace kina dabba ki kere duk ciyawoyin lungunan. Ki rasa inda zakije sai ki shigo mun makwanci ki gwaigwayi kunne na. Dan kan uban uwar ki? Wannan tsinanniyar akuya daga gani ta gidan lantai ce itace ke sasakar dabbobi suna abunda sukaga dama. Ina mafarkina mai dadi. Wannan tinkiya wannan tinkiya Allah ya kwashe miki albarka."

Ardo ya karasa yana kokarin riko akuyar tayi waje da gudu tana kukan

"Mb'eee, B'eee "

"Allah ya kwashe miki albarka. Zakici gidan ku.".

Ya kwasa aguje yai Kan akuya saiga Ardo zube a kwata yafada. Dai dai lokacin da Atuwa tafito sanye cikin atamfar ta da mayafi data sayo a kasuwar tsaye. (Kuncen kaya da ake sayarwa. Wanda Allah ya horewa niimar kaya. Dan Allah ya dinga bada tsofi ga mabukata ko gidan marayu. Akwai dubunnai dake neman kayan tsummokaran da zasu saka ajikin su. Wanda kai Kuma awajenka gani kake tsummane na goge goge. )

Sai dadura gyatuma radau din jambakin ta take a labbanta. Tanata sauri . Taja ta tsaya ganin Ardo face face da kwata

"Ardo uban iyali. Kwal landantsan. Allah me alheri. Ardodo yanaganka a kwata? KO kifi kake nema mana? Sahibin raina. Dan Allah ban..."

"Idan Kika karasa Atuwa na rantse da malafar kan uban borkindo sai na chasa ki. Banda wulakanci irin na yan lungun nan ace kamar ni Ardo akuya tazo tana sudar kunnena s"

Bai karasa ba Atuwa taja guda ta saki tana dariya .

"Allah me alheri. Yau ana kwal landantsan. Ardo uban iyali ne a kwata charanchas haka? Ina a"

"Atuwa Allah ya kwashe m"

"Karka karasa Ardodo yau a farin ciki nake . Don haka bazan bata lokaci na ba gidan lantai z. "

"Lantai dai matar balalle?"

"Eh ita"
Cewar Atuwa tafada tana kallon kanta a mudubin fashashshiyar yar hodar dake hannun ta . Sai dashare hakoran take tana jujjuya fuskarta gefe da gefe.

"Wabillahil lazi kikaje gidan nan na shika ki?"

"Shika wane iri Ardo? Dan duwala zan sayo na shafa kayan nan sai warin ruma suke. "

"Nide na gayan ki.  Don narantse da Allah idan na sake saka akuyar nan a idanu na sai na Mata dukan kawo wuka. Kana ganin akuyar nan kuranin Allah kasan son abun duniya ne da ita irin na uwar dakinta Lantai. Na hada su dika na kwashe musu albarka"

Harara ta watsa masa hade da yamutsa fuska. Cikin gatsine gatsine hade da buga tsakiyar zaninta tace.

"Bari naje gidan mai unguwa . Uwalliya na sayar wa." Tayi gaba tana watsa hannu sama. Da alama dai kwashewa Ardo albarka take.

Yayinda ya shige gida bayan ya leka yaga ta dau hanyar gidan mai unguwa. Kaya ya sauya Kai tsaye ya wuce shagon Muhsina mai kayan kwalam da makulashe.

"Muhsinsin,,,"

"Na'am Ardodo. Cincin din zaa baka ko sifuringiroyis (spring rolls) ko samusa (samosa)? Akwai mitifayif (meatpie) "

"Ban cincin din da mitifayi na wazobia shima sai zobo."

Ta dakko ta mika masa ta taga. Hadi da cigaba da tuyar awararta akan dan risho.

Ardo ya samu waje ya zauna ya shiga ci yana korawa da zobon.

Atuwa taje ta dawo tanata zabga sauri. Daga bakin kofa ta tsaya tana kwalawa su Rumalle Kira

"Dan Allah kuzo mu tafi." Ta fada tana goye Farillatu data fito itama an shirya ta .

Fitowar sukayi kowanne da dan kayansa gwanin sha'awa. Suka nufi titi kai tsaye.

"Tsaya Dan sahu"

"Ina zan kai ku?"

"Nasarawa."

"Nasarawa ina? Sashen hotoro ko su lamido kiristen🥺? KO kofar nasarawa"

Atuwa tayi shiru tana kallon sa. Shima kallonta yake yana jiran amsa

"Haka dai da maka makan gidaje. Amman dai unguwar sharbebiya ce da gidaje masu kyawu harda famfu .."

"Basai kin karasa ba. Ina kike nufi wai?"

"Kai mu nasarawa kai dai."

"Nawa zaku biya"

"Dari hudu."

"Gaskia bazanje ba idan ba zaku bada dubu daya ba. "

"Dubu dannan? Ina mukai maka kalar dubu?"

"Zamu baka dari bibiyu." Cewar Rumalle hade da zaro tata ta bayar. Jimmmamman ma ta bata tata yan goma da ashirin. Atuwa ta dakko tata acikin bra yan dari guda 2 ta bayar.

Dan adaidaita ya kwashe su sukayi gaba. Sai zagaye suke. Sai da dan adaidaitan ya karbu number Dadan ya kira tukun sannan tace ya ajiyesu zata tura a daukesu.

Hakan kuwa akayi cikin rawar jiki tasa direba ya tafi ya dakkosu a bakin durbar hotel a titi .

Sai kallen unguwar sukeyi . Haka suka karasa gidan. Bakunan su a bude. Direban ya rakasu har kofar sashen Dadaa. Da kanta tafito da sauri tana murmushi.

Atuwa taja baya ta callara guda.

"A hayye kwal landantsan. Allah me alheri. Jammu kece haka ? Kamar an sawo sabuwa a inji. Jar Miya da iskar fanka ta gyare ki Jammu."

"Hansatuwa kenan. Ku sbigo Dan Allah . Farillatu tagaban goshi. Yan biyu kyautar Allah zoku zazzauna. Rumalle ya wajen su Usmanu . ?"

Atuwa tashiga shafa royal chairs din parlorn tana kada kai.

"Allah me alheri . Jammu Allah ya dandaala Miki arziki. Billahil lazi rabona da ganin irin kujerun nan tun wani fim dana gani a talabijin din a.."

"Kai Atuwa. Dan Allah ki Yi shiru. Ku zauna ku huta. Bari a kawo ruwa da abinci..kafin sannan ga bandaki nan ko zaku rage ciki. Don ba Wanda Zai rage abinci sai kun cinye tas."

Atuwa da sauri ta bude bandakin da Jammu ke nuna musu da yatsa.nan ma ta rike baki tana kada kai.

"Allah me alheri..wai bayin wanka ne wannan? Idan da ranka kasha kalllo. Kwal landantsan. Tab. Uhm. Yo ke shikan mokadadadden Ardo ai gaba ta kai ki. Qur'anin ubangiji bayin nan yafi gidan mu haduwa. "

"Uhm rumalle da jimmamman zauna ku Debi abincin ku. Ku kyale Atuwa taci daga baya.."

"Ku rabu dani na kashe tsutsar idanu na. A hayye landantsan. Ayiriri!! Allah me alheri. " Atuwa ta baje duwaiwukan ta akan masai tana sakin bahaya.

"Gwara nasa albarka. "

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/25/22, 18:55 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO



SO DA ZUCIYA!!

NA

NANA HAFSATU🧕😍

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 44

××Atuwa na gama bahayar ta saki nishi.

"Jammu Ina butar?"

"Ki duba wani dogon abu a gefan masan Kamar tiyo, ki matsa shine ruwan zai fito. "

Hakan kuwa akayi. Atuwa taja shi ta wanke. Hadi da sake cewa,

"To akwai omo da Zan wanke hannun?"

"Akwai sabulun matsowa a roba. Ki matsa ki wanke hannun ."

Atuwa ta dashare baki. Yayinda ta matsa kan liquid soap din tana dauraye hannuwan nata..hade da kalle kanta a mudubi tana kallon gashinta daya sha gyaran kumfar los.

Fucewa tayi daga bandakin..

"Alhamdulillah! Yasin bahayar gidan yan gayu ma daban take. Charanchas zakaji ka zazzage komai. Habawa" Ta karasa fada tana shafe cikinta.

"Zo kici abincin Atuwa dan Allah."

"Toh jammu . "Zaman dirshan Atuwa tayi a tsakiyar parlorn da aka shimfide musu ledar abinci. Abinci mai rai da lapia aka dafa musu.

Su jimmamman da Rumalle sai yagar tsokar nama ake. Suna korawa da lemo.

"Wai harda dabgen naman kai? Ga kaji ga kifi gashasshe ga abinci ga Kuma kayan shayi . Du mu kadai Jammu?"

"Harda biredi mai yanka yanka sahibin naki. Gashi can a gefen Farillatu. "

Ai kuwa da sauri Atuwa ta janyo shi. Ta hada shayi mai kauri tana dangwalar biredin da romon naman kai.

Harda hawayen dadi tayi tana girgiza kai.

"Abu yayi dadi Jammu . Hakika Allah ya dubi hakurin ki ya miki sakayya da mafificin alkhairi. Dubi kece acikin gidan nan kin ciyar damu abinci masu dadi na gidan manya. Wanda abaya bamuda hanyar da zamu ganshi inde ba a biki ba. " Atuwa ta karasa tana jan majina kafin ta cigaba da cewa,

"Dan Allah Atuwa kibar hawaye kici abincin dan Allah. Dubi su Farillatu sai kallon ki sukeyi. "

Atuwa ta girgiza kai. Hadi da gabtar naman ta lashe yatsunta.

"Dan Allah Jammu kiyi hakuri ki yafemun duk abubuwan da na miki a baya. Dan Allah . Kyawawan halayen ki da hakurin ki shysa kika girbi farin ciki a karshe s.."

"Ya isa Atuwa . Allah ya yafe mana baki daya. Ni ce zan baki hakuri domin ke yaya ce awaje na. Tunda agidan nazo na same ki. Uwa uba ba zeyiwu ace kullum kece da laifi ba. Nima da nawa. Don haka kibar cewa haka. Kowa da irin tasa kaddarar a rayuwa. Allah ya buda mana baki daya . Yasa mu dace Aamin. Allah kuma ya yafe mana baki daya Hansatuwa. Ci abincin dan Allah . Ki bar zancen nan "

Nan da nan su Rumalle da jimmamman ma suka shigaa neman gafarar Jammu . Ita dai Dadaa murmushi kawai take. Ta kuma sake yi musu addua baki daya. Tare da neman gafarar su suma.

"Kuyi hakuri. Duk wani fada akan Ardo don Allah ku rage shi. Ku zage ku nemi na kan ku. Kowacce cikin ku ta fara sana'a. Samu biyar goma da ashirin yafi zaman hayagaga da ake agidan nan. Shi kansa Ardo zaku tallafa masa. "

Haka dai suka yita hirar su. Baby sudies ya tashi daga bacci harira ta kawo shi. Nan suka cigaba da hira sunata yaba kyawun sa.

Ba jimawa yan biyu suka dawo daga makaranta. Nan sabuwar hira ta 'balle. Har wajen yamma kafin su mike zasu tafi . Dadaa ta dakko kudi dubu 20. Ta mika musu,

"Gashi inji bappan su Sudeis. Sai ku dauki dubu biyar biyar. Biyar din kwa bawa yara ko ku baiwa Ardo. "

Godia sosai suka shigaa yiwa Dadaa. Da kuma kanta ta rakasu sashen su Haj jiddah suka gaysa dasu. Domin tuni sun shirya tsakanin su suna zaman lumana . Addayo taja musu kunne kanta tafi. Kuma sun lura yanzu jammun tafisu fada awajen captain. Don haka tuni suka mikar da kai. Sun tabbatar cewa yawan boko da dimbin ilimi ba shike sa ka zama tuta awajen mai gidah ba.

Ga Jammu nan da batada bokon sai arabi. Ta Kuma aure shi a matsayin bazawara mai yara uku. Ta kwace musu kambun mulkin su ta hanyar bin captain din cikin sau da kafa hadi da dogaro da addua.

Daga sashen su Haj jiddah Dadaa tayi sallama dasu Atuwa . Ta Kuma saka yan biyu suyi musu rakiya zuwa wajen sashen Zaraah . Tuni daman ta tura mai aiki ta gaya mata.

×××

Maheer da tun dazu ya gama shryawa shida Zaraah . Suna zaune ya zaunar da ita akan cinyar sa. Yana karanta mata littafin sa da yayiwa laqabi da so da zuciya. Kalaman ciki wasu sun sata dariya wasu hawaye.

"Jon wuro. Ka kyaleni, yanzu fa su mama Atuwa zasu shigo. "

"Ni da zasu yadda da sun bari mu munje mun gaishe su idan mun karashe gwangwaje amarcinmu."

Zaraah tayi dariya kawai tana kasa da idanu . Hade da matse yatsun ta da suka sha jan lalle.

"Ina kaunar ki zaraateey. " Ya karasa fada hadi da sumbatar saman idanunta..

"Ba kice komai ba. Zarateey. Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa?..ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su tabaa rabuwa ba har abada. Ina son ki." Ya karasa fada yana sake sunbatar gefen kunnenta. Ya cigaba da cewa ,

"Zarateey . SO shi ne abun da ya dun’kule ZUCIYoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? KO? Uhmm? Zarateey?" Nanma ya sake kaiwa wuyanta sumba yana shakar ni'imantaccen kamshin E-attractive khumrah din yerwa incense and more datayi amfani dashi.

"Zarateey! Tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta.
Zarateey na. Da akwai wasu tarin tsintsaye da suke wuni suna tattauna batutuwa a kan irin matsayin da na baki a cikin zuciya ta. Zan so ki ji irin abun da suke cewa, domin kuwa a lokacin ne za ki tabbatar da irin son da nake yi miki. Zo in nuna miki inda suke, Ya bakya cewa komai ne" ya fada yana sakar mata iskar bakinsa acikin kunnenta. Hadi da yi mata tafiyar tsutsa a jikinta.

"Ka bari.... Kaji?"

Sam yaki cikata. Sai ma sake rikota da yayi sosai ajikin sa yana kai wa goshinta sumba.

"Zarateey! Kece murmushi na, da akwai miliyoyin furanni a cikin lambun masoya a wannan duniya. Da a ce zan tsunko kowanne fure na baki shi a hannunki, hakan bai isa ya bayyanar da adadin yadda nake son ki ba. Ke ce murmushi na, kuma ke ce farin-ciki na. Zuciyata ta renu da soyayyar ki zarateey. "

Zatayi magana kenan aka shigaa kwankwaso kofar sashen nasu. Da sauri ta mike daga cinyar sa. Maheer ya janyota yana mai gyara mata zip din bayan rigar.

"Ni dai zan jiraki a daki. Zamuje mu gaishe su. Gaisuwa ta musanman har gidah. "

Da sauri ya shige dakinsa yasaka key. Yayinda Zaraah taje tabudewa su Atuwa bayan ta gyara jikinta.

Rungumesu tayi daya bayan daya. Su Atuwa nata yaba tsari da kyawun sashen na Zaraah. Domin har yafi na Jammu . Don captain shiya zuba komai na gidan yace shine uban amaria kuma uban ango.

Nan da nan Zaraah ta cika gaban su da kayan gara da su lemuka.

"Dama nace bari kuzo sai a dafa muku abinda kukeso."

"Mukeson me Zaraah? Kamar masu cikin zani? Wallahi munci munyi nak agidan Jammu. KO kuwa ?"

"Wallahi kuwa "

"Charanchas Zaraah. Kunyi wayar dasu Hajara kuwa?" Cewar Atuwa dake shafa center carpet din Zaraah da hannunta

"Eh munayi ai zamu ziyarci gidajen junama insha Allah . "

"Hakan yayi. Allah yabar zumuncin ku. Ki yafe mana kema Zaraah. Jammu ma yanzu m..."

"Dan Allah mama Atuwa karki karasa. Me kukayi? Dan Allah kibar zancen nan. Wallahi komai ya wuce. Allah ya yafe mana baki daya. Yan biyu zo. Yaya Farillatu ba magana?"

Farillatu sam taki zuwa wajen Zaraah gani take tamkar ba zaraahn bace.

"Yo ai ba zata zoba. Gabaki daya fa rankataf kamar ancanza ku. Sharmajal daku tamkar an sake wanke ku a inji. Charanchas Wallahi. "Atuwa ta karasa fada tana kafa bakin robar lemo a baka. Tasha ta gyatse tana hamdalah.

Hira suka danyi sama sama. Kafin su mike zasu tafi. Rasa abinda zata basu tayi. Kayan lefenta ta dudduba tazaro atamfofi kanana ta hada musu da turarukan fesawa kowanne ledar sa taban. Kayan garar ma tacika musu leda tace abawa yaran.

Ta Kuma sake hada leda fal da lemuka da kayan garar tace abawa Ardo kafin tazo. Har bakin gate tayi musu rakiya suka shigaa mota direba ya dauke su sai hangar rimin kebe.

Yayinda ita Kuma ta koma cikin gidah . Kamar jira yake ta dawo ya janyo hannunta suka koma karamin parlor. Kyakkyawan masauki yaiwa kan Zaraah a jikin sa. Yanata bata labari suna yar soyayyar su sama sama gwanin ban sha'awa da birgewa..


×××RIMIN KEBE×××


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/25/22, 18:56 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO


SO DA ZUCIYA!!

NA

NANA HAFSATU🧕😍

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 45

SHAFIN KARSHE || EPI FINALE

_________

   Ardo na zaune su Atuwa suka shigo da ledoji. Yabi hannuwan su da kallo yana tabe baki

"Sahibin Atuwa ga wannan inji diyar ka zaraah. Wannan kuma mijin Jammu ne yace a baka. " Ta mika masa ledar da Atuwa ta mika masa. Hadi da kudin ..

Ardo ya wafce da sauri yana bin cikin ledar da kallo. Da sauri ya fice zuwa dakin marigayi Modibbo dake waje. Wanda ya Zama mallakin sa a yanzu.

Su Atuwa kuwa kowacce ta shige daki tashiga shawarar sanaar hannu da zasu fara da yan kudaden da captain yabayar yace abasu.

Yayinda Ardo yayi zugum yana shawarar sanaar tsibbu zai fara ko kuwa caca? Haka ya raba dare yanata kai da kawowa acikin zuciyar sa.


×××WASHE--GARI×××

Da sanyin safiya Ardo ya fita. Kai tsaye yayi rairayin yan bori. Ya samu tsalhe shugaban su suka gana.

A hanyar komawa gidah sukayi kicibis da Mai unguwa .

"Malam Ardo daga ina kake da sanyin safiyar nan? Naga kuma daga ketaren rairayin yan bori ka taho."

Ardo ya shigaa shafa keyarsa yana bubbuga takalmin sa daya na silifas a kasa.

"Neman aiki naje yallabai. "

"Neman aiki a ketaran yan borin? Ban yarda ba gaskia. Wake yin hanyar suma bare neman aiki?"

Ardo yayi shiru yaki cewa komai. Mai unguwa ya girgiza kai kawai. Yayinda ya jawo hannun Ardo suka koma gefe suka tsaya

"Shakka babu tsibbu kakeson farawa Ardo . Saboda talauci? Talauci haukane? Kasan hukuncin shirka kuwa Ardo?"

Shi dai Ardo sai ma juyar da kansa da yayi gefe.

"malam Ardo, Shirka aba ce, da take walwale imani da zaman Allah abin bauta shi kadai. Tunda kuwa ta tabbata cewa, imani da zaman Allah Madaukakin Sarki abin bauta, shi kadai ba tare da waninsa ba, shi ne mafi girma da muhimmancin duk wani wajibi. Kenan, yi masa kishiya, wato, ‘shirka? ita ce mafi girman sabo a wurin Allah Madaukakin Sarki. Tabbas! haka al’amarin yake; ita ce kawai zunubin da Allah baya gafartawa, sai idan an tuba. Tabbacin wannan kuwa shi ne fadar Allah Madaukakin Sarki: “Lalle Allah ba ya gafartawa, a yi masa kishiya. Amma, yana gafarta abin da bai kai wannan ba, ga wanda ya so”[Nisa’a:48].

"Ardo kuma a lokacin da aka tambayi Annabi sallallahu alaihi wa sallam a kan ko wane zunubi ne mafi girma a wurin Allah? sai ya karba da cewa:”Mutum ya yi wa Allah kishiya, alhali shi ya halicce shi.”[Buhari:4207/Muslim86]. Kana saurara kuwa?"

Ardo ya hura hanci kawai yana kada kai.

"Haka kuma ‘shirka? tana rusa duk wani aiki na da'a da biyayya da aka riga aka yi, a wayi gari ya zama bakin banza. tabbacin hakan kuwa shi ne fadarsa Madaukakin Sarki: “Kuma da za su yi shirka, tabbas! lalle, da duk abin da suke aikatawa ya rushe”[An’am:88].

"Saboda haka duk wanda ya kama tafarkin ‘shirka? ko shakka babu, gobe qiyama zai tabbata a cikin wutar Jahannama. Allah ta’alah na cewa: “Sani yadda al’amarin yake, duk wanda ya yi wa Allah kishiya, haqiqa, Allah ya haramta masa shiga Aljanna, makomarsa kuma ita ce Wuta”[Nisa’a:72].

"Ardo ka bude kunnuwan ka kaji, Shirka Iri Biyu ce: Babba da Qarama:
Babbar Shirka: Irin wannan ‘shirka? ita ce, a wayi gari mutum ya karkatar da akalar wani nau’i na ibada daga cikin nau’ukan nan da ake da su, zuwa ga wani mahaluki, wanda ba Allah Madaukakin Sarki ba. Alhali, kuwa duk wani aiki ko zance, wanda Allah Madaukakin Sarki yake so, aka kuma yi shi domin neman yardarsa, to, sunansa ‘tauhidi da ‘imani.? Da zarar kuwa an yi shi don neman yardar wanin Allah, to, an yi ‘shirka? an kuma yi ‘kafirci.?

"Ardo, Misalin irin wannan shirka shi ne, a wayi gari mutum yana daga hannu ya roqi wani wanda ba Allah ba, yana du’ai da neman warakar wata rashin lafiya, ko yalwar arziki. Haka kuma idan mutum ya dogara ga wani, wanda ba Allah ba, ko ya yi masa sujada; ya yi ‘shirka.?

"Ni Mai unguwa dan girman Allah duk naji mekace. Mu huta l..."

"Karka karasa Ardo, bin abinda Allah Madaukakin Sarki ya yi umarni da shi, kamar yadda ayar Alqur’ani ta tabbatar, shi ne fadarsa subhanahu wa ta’alah: “Kuma Ubangijinku ya ce: Ku roqe ne, sai in shafe muku hawaye”[Gafir:60].

"A wata ayar kuma ya ce: “Kuma ga Allah, sai ku dogara, idan kun kasance muminai”[Ma’idah:23].

"A wata ayar kuma ya ce: “kuma ku yi sujada ga allah, ku bauta masa”[Annajam:62].

"Saboda haka karkata akalar irin wadannan addu’o’i da ayyuka, da matara kama da su, zuwa ga wanin Allah Madaukakin Sarki, ‘shirka? ne da kafirci. Dalili kuwa shi ne, waraka da arziki, abubuwa ne da babu mai iko da su, sai Ubangiji. Su kuwa ‘dogara ga Allah? da yi masa ‘sujada,? abubuwa ne da, imani da zaman Allah abin bauta, baya kammala sai da su.

"Sai Qaramar Shirka Ardo: Duk wani aiki kuwa, da yake share hanyar fada wa cikin ‘babbar shirka,? to, sunansa ‘qaramar shirka.? Misalinsu shi ne:
1- Riya ‘Yar Qanqanuwa: Misalin wannan shi ne, kamar mutum ya riqa dan tsawaita sallar a wasu lokuta, don ya burge mutane. Ko idan yana karatun Alqur’ani ko zikiri, ya riqa daga murya don mutane su ji shi, su kuma yaba. Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yana cewa: “Mafi girman abin da nake ji muku

Please Login or Register in order to submit comment