Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya qaddara aurenku atsakani Zaraah .wallahi insha Allah zakiji dadin Zama dashi. Maheer Yana kaunar ki Zaraah ni na sani ki yadda.. Nasan kinada ilimi kin Kuma mallaki hankalin kanki kinsan hakkokin aure ai. Da azarbabi na dai bari na sake jaddada miki hakkokin miji akan matarsa. Domin rokonki nake ki tallafa ki Kuma agaza ki dauki Maheer ki ajiye a bargon zuciyar ki Kuma bashi kulawar data zamo doliya agareki Zaraah . Kinaji?"

"Ehh"

"Auratayya ta taba shiga tsakanin ku?"

"A'ah"

"Saurari abunda malamin nan take cewa,.

"HAKKOKIN MIJI AKAN MATAR SA.

An karbo daga Abu Hurairah (RTA) yace: Manzon ALLAH
(SAW) Yace: «|dan mutum ya kira matarsa zuwa ga
shimfidarsa amma bata je masa ba, sai ya kwana (a wannan
daren) yana fushi da ita, Mala'"iku za suyi ta la'antarta har
(zuwa) wayewar gari».
[Bukhariy da Muslimne suka rawaito shi]

"A wata ruwayar ta su kuma: «dan mace ta kwana tana mai
kauracewa shimfidar mijinta, Mala'iku za suyi ta la'antarta
har (zuwa) wayewar gari».
A cikin wata ruwayar kuma: Manzon ALLAH (SAW) Yace: «Na
rantse da wanda rai Na yake hannunSa, babu wani mutum da
zai kira matarsa zuwa ga shimfidarsa kuma sai taki zuwa
gareshi, face wanda Ke cikin sama Ya yi fushi da ita har sai
(mijinta) ya yarda da ita».

"A cikin wannan Hadisi: "akwai dalili mai karfi akan haramcin
bijirewar mace idan mijinta ya bukace ta zuwa ga mu'amalar
aure, domin cewa lallai fushin ALLAH zai tabbata a gareta, a
tare da haka kuma akwai la'antar Mala'iku".

"Wajibi ne mace ta zamo mai kokari wajen sauke hakkokin
mijin ta akanta daidai gwargwado ba tare da jinkirtawa ba, ko
ta sanya sharuda ko sharadin sai ya mata wani abu ko ya
bata wani abu wannan haramun ne, matukar dai tana halin
lafiya, wajibi ne akanta ta sauke hakkin mijin ta musamman
hakkin mu'amalar aure duba da in taki amincewa hakan zai
cutar da shi ya iya jefa shi cikin hali na damuwa ko sabon
ALLAH.

"Manzon ALLAH (S.A.W) Yace; Idan namiji ya kira matar shi ga
bukatar sa to taje masa ko da tana kan tanda ne [Tirmidhi]
Wannan hadisin; Dalili ne akan wajibcin da'a ga miji
musamman da'a mu'amalar aure, kuma yana nun mace ta
gabatar da da'an akan shagalgalun ta.
Shima kuma miji wajibi ne gare shi, matukar yana ha'lin lafiya
ya amsa kiran ta in ta bukace sa, domin dukkan su masu
hakki ne akan junan su, rashin bata hakkin ta itama zai cutar
da ita ya iya Kaita ga sabon ALLAH, "

Suka karasa saurara atare. Dije ta katse waazin tana duban Zaraah. Dake kife da Kai.

"Meyasa kikaki bashi hakkin sa..?"

"Bece... Ba"

"Sai yace? Lalle Zaraah . Ai shikenan ba zan zurmama cikin tambaya ba. Amman dai a duba kinji ko?"

"Insha ALLAH"

"Yauwa tawajena! Kina Whatsapp ko?"

"Inayi"

"Yauwa zan karba number ki nasa ki acikin group dinmu. Iya mukadaine matan abokan su Maheer . Manya ne. Kowacce gogaggiya ce. Dan munee kanana acikin su. Sai ke da zan saka yanzu . Akwai Aliya matar shamsuddeen ( KAI MIN HALACCI) akwai kuma Batoul matar mubeen . (IGIYAR ZATO) Sai ni dije matar Salman Aliyu. (KIBIYAR AJALI) Sai Kuma DALAAL matar hafezullah . Sai ke Zaraah matar Maheer (SO DA ZUCIYA) ... Akwai karuwa sosai agrp din namu. Duk karshen wata muke haduwa ayi meet and greet ko a hadu a kano ko muje Abuja ko kaduna gidan Batoul. "

"Masha Allah! Ai kuwa nagode sis. "

"Babu godia a tsakanin mu kanwata . Ban number taki"

Karbar number juna sukayi. Suka cigaba da hira . Wanda dije keta Dora Zaraah akan network din aure da zamantakewar cikin sa. Sun wuni suna hira sai yamma Lis Maheer yazo daukan Zaraah .

"An daiji kunya wallahi. Ba zaa barta ta kwanaba. Toh shikenan ni zanzo na kwana. " Cewar dije..

"Afuwan gimbiya. Zatazo kwana idan kika haife na 6 "

"Kaga masu wanka agidan ka Maheer. Da yardar Allah bi biyu zaku tara. "

Ita dai Zaraah daria suketa bata. Ta shige gaban mota tana jiran shigowar sa su tafi. Dije kuwa na tsaye ta rike kofar murfin da Zaraah ke ciki. Bayan motar kuwa manyan paper bags ne dauke da abubuwa kala kala da dijen tabawa Zaraah.

"Toh gimbiya mun tafi. Allah ya saka da khairan".

"Amin badan halin ka ba. Kawata Kuma Yar kanwata nagode kwarai sai nazo ko?"

"Sai kinzo sis. Agayda mun da yaran dan Allah. "

"Zasuji zaraah. "

Ta rufe musu motar. Yayinda Maheer yaja motar da bisimilla suka dau hanyar komawa gidah...


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/17/22, 11:27 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO



SO DA ZUCIYA!!

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 39


A tare suka karasa shiga cikin farfajiyar motocin gidan dasu Haj jiddah da Iklima.

Maheer ya karasa parking ahankali. Kafin Zaraah tabude kofa ya bude mata.

"Mama barkan ku da dawowa " Ya durkusa saitin su Haj jiddah dake rufe motar da mukulli. Da alamun unguwa suka futa atare su biyun.

"Lapia."

"Barkan ku da dawowa." Cewar Zaraah .tafada cikin girmamawa.

KO kallo bata ishesu ba. Sukayi gaba abunsu. Maheer ya dan daga murya yadda zasu iya jiyowa.

"Zo wifey .. Zaki iya tafiya ko na goye ki ? Hau banbu hau?" Ya karasa hade da durkusawa wai tahau bayan sa.

Zaraah duk kunya ta isheta. Gashi tasan da biyu yayi.

Suna wucewa ya girgiza kai kawai. Hade da jan hannun zaraahn suyi sashen su kai kace irin shirin nan suke yi.


*****

××Bangaren Addayo suka wuce. Haj ikhima da idanunta sun rufe har suka shige ciki bata dena mita ba,

"Makirar uwarta ta koya Mata komai. Shima can daya sullutu kamar ubansa. Marar kunya. Wannan mutane samun su cikin rayuwar mu bamu ji. "

Bata karasa fada ba. Haj jiddah tayi saurin rufe mata baki. Ganin tamkar shashasha Addayo na gaban su a tsaye fa awajen parlornta. Ammata keta shararar bayani.

"Barka da yammaci Addayo.."

"Barkan ku. Kun dawo kenan?"

"Mun da ..wo" Haj ikhima tafada ararrabe. Gabaki daya ta dubibice saboda baranbaramar da bakinta yayi

"Ku Shiga, Yana ciki shima dan birnin. "

Shigewa sukayi cikin parlorn. Dadaa da shi kansa Capt din kowanne Yana parlorn. Baby sudeis yana shimfide a kafafun captain daya mikar dasu.

Gaishe shi sukayi. Ya amsa kadaran kadahan.

"Sannunku da zuwa. Barka da yammaci." Dadaa ta fada cikin ladabi.

Basu tanka ba . Yayinda Addayo ke hamkalce da komai .ta karasa cikin parlorn ta zauna. Wayarta ta dakko ta mikawa captain

"Rike ka kirawomin harisu kace suzo yanzu. "

Gaban Haj jiddah da Iklima kowanne sai daya amsa ras. Ba jimawa kuwa da Kiran kawu harisun ssai gashi da wani malami biye dashi a baya.

×××kusan Mai karatu yasan abunda ya faru da mahaifiyar sudeis Wanda shine silar ciwon da captain ya samu . Wanda sai daya dau tsawon lokaci kafin ya farfado. Ciwon daya haddasa masa dena tukin jirgi da yake.

Addayo ce tashiga Fara magana cikin nutsuwa hankali da Kuma tsantsar dattako. Dadaa na gefe tana sauraro. Maganganun Addayo kusan akan zamantakewar gidan captain dince. Yanayin mugun halin su Haj jiddahda tuggun da suka shirya. Ta karkare da zaman halin ko'inkula da suke da mijin nasu.

Aranar tafuto ta sanar dasu game da abubuwan da takeda masaniya ciki harda yadda suka tsara komai da faruwar hakan. Tana gamawa kawu harisu ya dora daga inda ta tsaya.

Kafin Addayo ta sake cewa,

"Badan na hana dan birni ba dake shidin me jin magana ne. Da wallahi tuni ya warware auren KU.. saboda albarkacin yaran dake tsakanin ku dashi nabashi hakuri nace ya gafarta muku yacigaba da Zama daku. Wannan ne Zama na karshe . Idan har wani Abu ya sake biyo baya malam me sheda wlh babu yawuna aciki. Na lamunce masa ya rabu da ku ."

"Kiyi hakuri Addayo"

"Ki gafarce mu Addayo".

Haj ikhima da Jidda suka hada baki.

"Malam kayi jan kunnen dan Allah" kawu barisu yace da dattijon malamin

Yayinda yayi basmala ya Fara da cewar,

HAKKOKIN MACE AKAN MIJINTA.

1. Ya biya sadakin ta.

2. Ya rike ta amana cikin girma da arziki, da kyautatawa.

3.Kar ya cutar da ita kuma kar ya bari yana sane a cutar da ita ko ya buɗe wata hanyar da za'a cutar da ita ya zamo garkuwa gwargwado iko a gare ta.

4. kada ya jinkirta wani bukatan ta ko hakkin ta, ba tare da wani kwakkwaran dalili ba yaji tsoron ALLAH.

5. Ya dunga wasa da dariya da ita a gabadaya rayuwar su na aure, kamar yadda Annabi muhammad (S.A.W) yake yida matan sa, hakan na sabunta soyayya madauwamiya a zuciyoyin su da rashin gajiya da juna da marmarin juna.

6. Yayi hira da ita kamar yadda Annabi (S.A.W) yake zama da matayen sa, suyi hira kuma ya saurare su.

7. Ya karantar da ita ilmi na addini kuma ya kara karfafa mata gwuiwa akai, ko ya kaita ingantacciyar makarantar sunnah ta samu ilmi ya dunga tunatar da ita hakkin ALLAH a kanta taji tsoron ALLAH, da kuma gyara mu'amulolin ta.

8. Ya dunga lura da Kuskuren ta yana mata gyara cikin so da qauna cikin rarrashi har ta gane, ya kuma dunga yabon ta in tayi abu daidai na kyautata wa idan da hali yayi mata kyauta ma akai iya karfin sa.

9. In tayi Kuskure da ya sabawa addini ya nuna mata tayi Kuskure, kuma ya taya ta da addu'a sa'annan yayi mata nasiha.

10. Kar ya zamo mai cutar da ita ta hanyar duka ko ya mari ta ko zagi.

11. Kar ya zamo mara sirri yana tona mata asiri ya zamo duk abunda sukayi a rayuwar auren su yaje yana fadawa mutane a waje, wannan haramun ne ba siffa ce ta miji na gari ba.

12. Yabi duk sare saren musulunci yadda musulunci ya nuna a kyautata wa mace ya kuma dunga sauke mata hakkin ta gwargwadon iko.

13. Ya zamo taimaka mata ko Yan uwanta a duk Lokacin da take bukatar taimako gwargwadon iko, kuma ya rike ta amana.

14. Ya zamo mai girmama iyayen ta, ya kuma nuna mata kulawa.

15. Ya siya mata duk wani kaya mai kyau na sutura ko na gyaran jiki ko kwalliya wanda za ta dunga masa kwalliya a cikin gida.

16. Ya zamo Mai kishin ta, domin ma ai wajibi ne ya zamo miji yana kishin matarsa da nuna Soyayya a gare ta.

17. Ya zamo mai ciyar da ita halal, yafita ya nemo musu abunda zasu ci halal kuma ya tsare musu mutuncin su.

18. Idan yayi mata laifi ya zamo Mai neman ta gafarta masa.

19. Ya dunga sanya mata farin ciki, har ya zamo fara jin ba wanda ya fita dacen miji nagari.

20. Ya dunga tayar da ita suna wasu ayyukan ibada tare, inda sarari suci abinci tare suyi hira suyi dariya tamkar mata da miji tamkar saurayi da Budurwar sa tamkar yaya da qanwa su zama tamkar ɗaliba da malamin ta.

21. Ya zamo Mai tausaya mata da nuna mata lallai ita macece kyakkyawa yar amana mai mutunci yar gidan mutunci mai cikakkiyar ni'ima kuma sarauniya abun girmama wa.

*HAKKOKIN MIJI AKAN MATARSA*

1). HAKKIN BIYAYYA GA MIJI. Wananna shine hakki mafi girma akan mace, wajibine tabi umarnin sa ko bata so ta kaucewa halinsa ko tanaso aikata abunda ya hanata.
Wato yi nayi bari na Bari, amma fa biyayya tanada sharadi shine bazati bi Shiba, inya umurceta ta aikata abunda Allah ya hana.
Koya umurceta ta bar abunda Allah ya wajabta.
Sannan kuma ta kasance tanada ikon aikata abin da yayi mata umarnin.
Anan yakamata miji ya kasance mai tausasawa da hikima da bi sannu wajen bada umarni da hani.

2) Ta zauna a gida ta kula da gidan da tarbiyar ya'yanta, kada ki fita ko ina saida izinin mijinki.

3) Duk lokacin daya bukaceki ki amsa kiranshi, cikin sakin fuska, ki biya masa bukatarsa gwargwadon yanda zaki iya
Saidai in baki lafiya ko Bakida tsarki, to saiki bashi hakuri, cikin tausasa kalamai, tareda sanyayamai zuciya.
Kokuma in rashin tsarkine uzurinki to saiki sakarmai jikinki kuyi wasanni kala- kala har bukatarsa tabiya.
Ki kuma yimasa alkawarin farantamai, dayin shagali da zarar kin tsarkaka.
Dayawan mata sunayin kuskure, yayin da mijinta ya nemeta bata cikin tsarki, sukan bar mazan nasu cikin damuwa, da kewa har zuwa lokacin da zata tsarkaka.
Yake yar'uwata akwai hanyoyi da dama wa inda Zakiba wajen biyama mijinki bukatarsa batareda yashiga damuwaba, ko kin sanyashi cikin kewa rashin ki.
Akwai hanyoyi da dama wa inda zakibi wajen biyama mijinki bukatarsa...........

4) Kada ki yarda wani ya shiga gidansa saida izininsa, Koda kuwa yan'uwansa ne ko yan'uwanki.
Musamman cikin dakinsa ko kujerarsa, ko shinfidarsa.

5) kada kiyi azumin nafila yana gari saida izininsa.

6) Kada kiyi kyauta da kayansa saida izininsa, Amma Babu laifi ki baiwa bakinsa ko naki abunci, ko kibaiwa mabukaci amma batareda Kinyi almubazzaranci da mugunta ba.

7) ki kula da aikace-aikace gida da kula da yara, kamar tsaftace gida, girki akan lokaci, wanke wanke da shara, da hidimomin shi kanshi mijin.
Lallai ne yar'uwata ki hakuri tareda juriya wajen wadannan hidimomin masu yawa da nauyi,
Kisani cewa ba aikin banza kike yiba, ibada ce babba.
Kai kuma miji karunga taimaka mata, a lokacin da kake gida karkace zaka barta da aiki ita daya, inka tai maka mata Zataji dadi
Hakan na kara soyayya da shakuwa tsakanin ku.

8) Wajibi ne ki kare kanki Babu ruwanki da kowa, sai mijinki Koda kannan miji kada ki saki jiki dasu.
Ki tsare masa dukiyarsa, tareda tattala masa.
Ki kula da ya'yansa Koda kuwa bake kika haifesu ba, kirki cutar dasu. Kisani inhar kika cutar dasu Allah zai musu sakaiya
kuma soyayyar ki zata ragu wajen mahaifinsu.

9) Ki kasance me godiya ga mijinki, mai yada alkhairin sa da yabonsa.
kama me boye shirrin mijinki da naki, kisani ciki badan tuwo kawai aka yi Shiba.
Kiyi zama da mijinki zamana amana da rufama juna asiri.

10) Yar'uwata ki kula da jikinki ki runga caba kwalliya irin wacce yake so.
Kirunga yi mishi shiga irinta garari, wadda zataja hankalinshi zuwa gareki.
Ki yawaita yi mishi murmushi da rausaya murya, tare da da dadan kalamai na soyayya.
A yayin da kike tare da mijinki Kirunga sarrafa jikinki tayanda zaki ja hankali shi zuwa gareki.
Ki dage ki cire kunya, kisani tsakanin miji da matarsa babu kunya.
Dan haka ki cire kunya ki tattali mijinki, kibashi kulawa.
Ki natsu a lokacin da kuke tare Kirunga aika mishi da wasu zafafan kalamai, tareda soyayya me rikitarwa, wadda zata matar dashi kawace mace a yayin da kuke tare.
Yar'uwata kisani basaikin bi boka ba, balle wani malamin tsubbu, dan ki mallaki mijinki
Kirunga kaima wani kato kudinki yana cin kaji, yaci Abun dadi, ki kasa zaman lafiya ,ki baki ciba wani kato yaci miki.
Yake yar'uwata, kisani kyautata da biyayya, da tattali da nuna soyayya, da kulawa, Da rukon Amana da gaskiya, sukadai sun isa idan kika ruke zaki mallaki mijinki.
Kidage ki koyi soyayya kala kala,ki natsu ki koyi da dadan kalamai.
Wanda su kadai idan kika ruke, zaki mallaki mijinki, batare kin kaima wani kato sisinki ba.
Ga bannar kudinki, ka sabama Allah. wa iyazubillah. Allah ka tsaremu.

11)Kada kiyi mishi gori saboda wani ciko, da kika yi mishi ko wani nauyi da kike dauka.

12) Ki kasance me hakuri da abunda ya samu, da wadatar zuciya, kada ki dora masa abunda yafi karfinshi.

13) Kada ki aikata duk wani abu da kikasan zai bata masa rai, ko abunda zai cutar dashi.

14) Ki runga mutunta iyayen shi, da danginshi, da girmamasu da kyautata musu.

15) Duk abunda zai tabbatar da dorewar aurenki to kinrunga aikatashi.
Ki guji cewa mijinki ya sake ki komai bacin ran da kike ciki.
Saidai in akwai hujja ta shari'a.

16) Ki kasance me boye shirrin mijinki. kada ki kasance me tona asirin mijinki.
Musamman sirrin daya shafi kwanciya, da al'amurran rayuwa na Yau da kullum.

17) Ki kula da damuwar sa, da farin cikinsa. Wato kada ki aikata abunda zai bata masa rai.
Idan yana cikin damuwa kiyi kokarin faranta masa ai har sai kin tabbatar duk wananna damuwa ta yaye, tare da yi mishi Nasiha da tunatarwa.
.
Idan yana cikin farin ciki Karki kawo duk wani abu dakika san zai bata masa rai. ki kokarin kara masa farin ciki.
Yaake yar'uwata ki nuna damuwar ki ga mijinki a yayin da yake ciki damuwa fiyeda damuwar shi, Karki nuna rashin kulawarki, ko damuwa da damuwar da yake ciki.
Ki kokarin bin hanyoyin da zaki sashi farin ciki.
Ki nuna farin cikinki fiye danashi a lokacin da yake cikin farin ciki.
Allah yaba duk masu aure ikon sauke hakkokin da ke kansu. Ya zaunar dasu lafiya da masoyansu wato mazajensu.

Wa'azi sosai yayi tamkar sabon aure. Ya cigaba da cewa,

TAMBAYA: Menene ya ke kai ga a kashe musulmi ko Wanda ba musulmi ba a Shari’a

AMSA: Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.

Inna Lillahi wa inna Ilaihi Raji’una, Lallai rai a gurin Allah tanada daraja kuma Allah ya haramta kashe ta, duk wanda ya kashe rai, ba tare da hakkiba, Allah ya tsinemasa, kuma Allah yana fushi da shi, kuma yayi masa tanajin azaba mai tsanani, sannan kuma a cikinta zai dawwama. Hadisi ya inganta daga Annabi SAW duk wanda ya taimaka wajen kasha wata rai, to ba zai ji kanshin Aljannaba ko ba zai samu rahamar Allah ba. Hakika halin kunchi da muke ciki a duniyar Najeriya ta yau,
baya rasa nasaba da kisan rayukan da ba suji ba, ba su gani ba. Allah ya shiryemu.

Rayuwar musulmi da na wanda ba musulmi ba, duk rayuka ne masu alfarma a waje Allah SWT. Kuma Allah ya hana kashe ko wace irin rai ne ba tare da hakki ba. A musulunci hukama kadai ta keda hurumin kissa idan hukunci ya tabbata cewa mutum yayi daya daga abubuwa masu yawa, ga kadan daga cikin wanda nassi ya zo da su:

1) Idan mutum ya kashe wani kisan ganganci, to shi ma Shari’ah zata kashe shi.

2) Idan mutum ya bada hadin kai ko goyon baya ko ya taimaka wajen kashe wani, kuma Shari’ah ta zartar masa da hukuncin kisa.

3) Ma-auraci kuma ma-zinacin da Shari’ah ta yanke masa hunkun kisa.

4) Riddajen Musulmin da Sari’ah ta yanke masa hukuncin ridda.

5) Dan fashin da shari’ah ta zartar masa da hukuncin kisa.

6) Dan ta’addan da ke kashe mutane da makami, bindiga, ko bam, ko kwaya da sauran muyagun yanyoyin ta’addancin da Shari’ah ta bayyana.

7) Mai Luwadi da wanda ake yin luwadin da shi.

8) Mutumin da ya hana zakka.

9) Mutumin da yabar Sallah.

10) Mutumin da yayi tawaye ga shugaban da al’umma suka yiwa Mubaya’ah.

11) Mutumin da ya jakoranci tawaye ga shugaba.

12) Idan aka yiwa mutane biyu Mubaya’ah, to akashe danyan su idan suka ki dai-daitawa.

13) Mutumin da yaraba kan al’umma.

14) Mutumin da yake fasadi kuma yana yada shi abayan kasa.

A karshe, dukkan abinda hukuma ta yanke hukuncin kisa akai, to ya zamo dalili na kashe mutumin da ya taka wannan hukunci. Allah shi ne mafi sani.

"Ya Allah! Ka taimaki shugabanni da hukumomi wajen tsare rayukan al’umma da dukiyar su. Amin. Allah Kuma ya bamu ikon hakuri da juna. Ya yafe Mana kurakurenmu. "

"Aaamin" cewar su Dadaa

Yayinda su Haj ikhima ke hawaye shab'e shab'e. Sun jima a haka. Captain ne ya fara mikewa da Sudeis a kafadar sa ya fuce. Yayinda Dadaa tabi bayansa....


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/17/22, 11:27 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO



SO DA ZUCIYA!!

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 40


××RIMIN KEBE××

××GADA MAI DOYI××

××Tafe Ardo yake yana shawara a zuciar sa. Kan wane irin aiki zeyi ya samu kudi?

"Ko tsibbu zan fara ne? Naga ana samun kudi yasin. Ko kuma caca? Kudi ake yasin. Ba dai ance dole na nemi abunyi ba. Ai shikenan. Allah ya kai mu safiya . Du abunda na tashi dashi a zuci shi zanyi." Haka ya shigaa zantawa shi daya ya yanke hukunci Kamar sabon tab'i.

Tafe yake daga gangarar gada majalisar su zuwa gidan sa. Sanye cikin kayansa na gado kirar wando da Riga Yar shara hadin biza kowanne daban da dan uwansa.

Haka ya karasa shigaa cikin gidah. Da Atuwa yaci karo a soro Tanata sauri. Zata yafa hijabi.

"Yauwa Ardodo nawa."

"Ba Zaki cuceniba Atuwa. Ya akai ?"

"Haba farin wata sha kallo. Shaleleln romon zuciar Atuwa. "

"Jar uban can ".

"Dan Allah masoyi ban wazobiya."

"Amma dai Atuwa Allah ya kwashe mi"

"Allah yakara maka albarka nawaje na. Kumfal los zan saya. Kasan gobe zamuje ganin gidan Jammu "

"To ina ruwan wani da gashin ki?"

"Billahil lazi kaina ya tsufa. Kudubus ne akan sai satin jia ya mutu. Kan ya diddige rabona da shafa kumfan los tun Farilla .."

"Karki karasa. Rike bashi na baki."

Yana Mika Mata ta wafce tana daria

"Allah me alheri. Ahayye kwal landantsan. Ardodo mijin Atuwa. Mai gidan jimmamman. An gayda angon Rumalle . Ubansu Zaraah . Marikin su Usmanu."

Tana gama fada tafuce tana dariya..Kai tsaye ta wuce gidan lantai me gyaran kai.. Ta sayo kumfal los din. A daren ta yiwa gashinta. Ta wanke. Sai shirin zuwa wajen Jammu washegari.

×××MAHEER×××

Littafin sa daya yiwa laqabi da suna SO DA ZUCIYA ya janyo. Ya bude shafi ya cigaba da rubutun da salon zuciyar sa ke isarwa. Wanda yake fatan ya dannawa Zaraah agaba.

My dear wife.. The absolute love of my soul .

I am not very good at expressing my feelings in words, even though I assure you, I am quite a sensitive person. Somehow, often I get shy and run out of words even before I start talking. However, I now want to tell you about my feelings. We have been seeing each other for a while and I realize that the more I see you, the more I want to be with you. You are like a beacon of light in a starless night and I am drawn to you with a powerful pull that I can’t resist.
When I am not with you, I keep thinking about you and my day is rather empty. I find myself looking forward to our next meeting.
Yes, I realize now that I care for you very much and my feelings for you have awakened and are getting stronger and stronger each day.
I am starting to fall in love with you and my heart is fluttering every time I am near you ? I just hope you have the same sensations and feelings as I do dearest wife zaraah. I f wanted to write my thoughts down and secretly send this love letter to you. I really do hope so...

Yana kammala rubutawa ya ajiye a gefe. Tashi yayi ya shige bandaki ya fyallo wanka ya sauya zuwa kayan bacci.

Dakin Zaraah ya nufa kai tsaye wani shauki na mamayarsa .Yana shigaa ya Fara jiyo sautin karatunta tana rerawa. Sai daya bari takai aya tukun sannan ya Karasa ya zauna adan nesa da ita,

"Zaraah"

"Naam"

"Ina so muyi magana dake"

"Toh"

"Shin MENENE MA'ANAR IMANI.
DA KADDARA?"

"Fawwalawa Allah lamuranka."

"Shine gasgatawa na yanke (ba

Please Login or Register in order to submit comment