Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsoro shi ne ‘qaramar shirka.? Sahabbai suka ce: Ya Manzon Allah! Mene ne qaramar shirka? Sai ya karba musu da cewa: “Ita ce Riya.”[Ahmad:2363].

"Masana Kuma sukace, Zantukan da Aka Hana: Maganganu irin wadanda Shari’ah ya yi wa Musulmi kashedi da aikatawa, saboda irin yadda suke rusa soron Tauhidi, ake nufi. Wato, kamar mutum ya rantse tare da shan billahillazi da suna wani wanda ba Allah ba. Wato, kamar ya ce: ‘ina rantsuwa da rayuwarka,? ko ‘ina rantsuwa da Annabi.? Alhali kuwa, abin da Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yake cewa shi ne: “Duk wanda ya rantse da wanin Allah, to, haqiqa ya kafirce.? A wata riwaya kuma aka ce, cewa ya yi: “ya yi shirka.”[Tirmizi:1335].

"Don haka Ardo ka rike talaucin ka. Ka kuma rungumi aqidar islama. Yadda kullum kake a suturce kake kuma samun abun sanyawa a baka ai Alhamdulillah Ardo. Ba sai ka fada hanyar halaka ba Ardo. Kanaji kuwa?"

"Duk naji ranka ya dade."

"Ni muje gidan naka. Idan hankali ya bata hankali ke nemo shi"

A tare suka mike sukayi hanyar gidan Ardo. Ardo takaicin Mai unguwa cunkushe cikin ransa. Ji yake tamkar ya kwashe masa albarka .

Kai tsaye sukaje gidan Ardo. Mai unguwa yace yanason ganin iyalin Ardo rankatakaf. Nan da nan kuwa Atuwa takira ta shedawa Jammu kan su Zaraah yakamata suzo. Mai unguwa yace sati mai zuwa inda Allah ya kai mu duk su hallara. Ta karasa tana mai maida yar fashashshiyar wayar ta da Hajara tabarma ta acikin dan tofi.

Nasiha sosai Mai unguwa yayiwa Ardo da matan sa. Yabar sauran zance sai yaran sun hallara .

Hakan kuwa akayi kafin cikar satin ma Zaraah da Maheer suka ziyarci gidan na Ardo . Cike da shatara ta arziki.

Kudi mai tsoka Maheer ya bawa Ardo. Ranar Ardo ya dinga shi masa albarka yana dashare baki. Tamkar ya mayar da Zaraah cikin sa.

××××

Sati na zagayowa kuwa harda Dadaa a zuwan gidan na Ardo. Mai unguwa yaji dadin hakan. Nan danan yasa suka yayyafi junansu. Ya kuma sake yi musu waazi mai ratsa jiki akan falalar zumunci, Da albarkar haihuwar yara mata, Hadi da yad-da da qaddara Wala kyakkyawa wala mummuna.

Sosai jan kunnen da Mai unguwa yayi ya Shiga zukatan su duka. Ya kuma dubi yaran masu aure yace su dinga tenakawa Ardo da abunda Allah ya hore musu. Ardo Kuma wajibi ya dinga ciyar da iyalin sa.

Ardo ya rasa inda zaisa kansa don waazin mai unguwa ya Shiga kunnensa sosai. Take ya fashe da kuka ya shiga neman gafarar yaran nasa. Abisa tsamesu da yayi ya ajiye baya basu hakkin su dake kansa.

Ranar an ragargaji kuka . An Kuma nemi gafarar juna, Hade da kafa alkawararruka da dama na karfafa zumunci. Temakawa juna da sauran su.

Jammu ta riga su Zaraah tafiya itada yan biyu. Zaraah sai bayan ishai Maheer yazo ya dauketa.

Kai tsaye ya wuce dasu hotel.

"Jon wuro ya haka?"

"Nasa an mana feshin magani ne sai jibi insha Allah zamu koma gidah. Karki damu na sanarwa su Bappah a waya yanzu, Ni gidan ma zamu bari an sa mana ido. "

Dan dariya Zaraah tayi tana mai jujjuya Kai,..

"Toh ya zancen kayan sawa?"

"Haba matas. Ai komai na shirya mana, Kinsan yadda nake jin ki a raina kuwa ?"

"Na sani" Ta fada tana rausayar da kai.

"Ina musanta cewa ina matsantawa a soyayyar ki amma zuciyata ta tabbatar da hakan, lokaci na wucewa soyayyar ki na karuwa a cikin zuciyata. Zaraah, Kina da tattausan murmushi, kin kasance ma’abociyar kyakkyawar fuska, ina mai tabbatar miki da cewa babu wata da zata iya maye gurbin ki a cikin zuciyata. The world might call me crazy, but I’m glad to be crazy about you! My sweetheart, I love you!"

"I love you too Jon wuro"

"Prove it"

Zazzafan kiss takai masa akan labbansa. Da sauri Maheer ya rike labban nata da yatsunsa yana zagaye su.

"Saying it a thousand times won’t be enough to express my feelings towards you, but I’m going to keep saying it nevertheless- I love you! I will keep loving you till the end of my days, no matter what lays ahead of us. What I want is to be with you right now and for the rest of the time." Yana karasa fada ya ja motar da sauri kai tsaye suka shjga cikin hotel din.

Keys din dakin ya karba suka hau ta lift. Zaraah nata dan kalle kallenta. Charanchas Maheer ya dauketa yanata nishi suka shigaa cikin dakin.

Kan gado ya dureta suka saki murmushi baki daya.

"Zarateey! I am forever grateful to God for blessing me with an angel like you!"

"Jon wuro! verything feels empty when you are not around, but our love is what keeps me going. Love you too"

"Yauwa matas. Zo mu samu lada Baki daya"

Ya rungumeta tsam a jikin sa. Cikin kwarewa da salo Maheer ya shigaa nunawa Zaraah gangariyar soyayya. Ko takan room service dake kwankwasa basubi ba. Ya gaji yayi komawar sa.

Cikin sakin numfashi da murmushi Maheer hade da shafa gashin Zaraah yace,

"Allah ya miki albarka zarateey! Nothing can explain fully how fortunate I am to have you in my life. Love you sincerely. Larabawa sukace al-hub hayat. Tabbas love is life. Zaraateey soyayya rayuwa ce. Gaba daya kin gama gwangwaje ni da. ...." Ya karasa fada yana nuna wasu sashe na jikinta masu tafiya dashi.

"Ina godia da kaunar da kake nunamin Jon wuro. Allah ya saka maka da alkhairi. Nagodewa Allah daya hadamu cikin kyakkywar kaddara. Alhamdulillah mun Kuma yarda da qaddarar munyi tawassalli da ita. Allah yabar mu cikin kaunar juna da zaman lapia hade da lumana. Allah kuma ya jikan ya sudeis da rahama."

"Amin soyayya tah... You complete me."

"Awwwn! Zuciyata. "

Lakace mata kumatu yayi. Daga nan suka shjga bandaki suka tsaftace jikin su

"Jon wuro ya zancen komawa islamiya na?"

"Kiyi hakuri wifey. Ba zeyiwu ki koma islamiyar nan ba. Kinga kinada aure. Ni kuma inada kishi. Ai ina koya Miki a gidah. Hakama yafi maana"

"Toh bokon fa? Jiya ma fa banje ba. "

"Afuwan!!! Wallahi inata jujjuya yadda zan gaya miki ne ..kinsan Cairo sun sake aikomin da requesting letter dinnan. Bappah Kuma yace bazan ki amincewa ba yanzu. Yakamata naje ko shekaru biyu ne naje nayi sai na dawo. Zaki kewana? Dan Allah ki amince ki bini. Sai na sama miki admission a almansoora. Kinga nan zan fara lecturing din"

Zaraah ta samu kanta da daga kai.

"Yes or not?"

"Yes"

Dadi ya Kama Maheer nantake ya riko Zaraah ya kai mata runguma hade da ciccibarta ya lula sannan ya dureta

"Alhamdulilla! Yanzu naji dadi. Wace kyauta zan miki? "

"Goyani"

Maheer ya duka. Zaraah ta haye bayansa ya Shiga zagaye dakin da ita. Sunata kyalkyala daria. Kana kallon su sau daya . Zakasan ba karamun kaunar juna suke wa juna ba.

××××

Duk wasu shrye shirye Maheer da Zaraah sun kammala su . Alhamdulillah Dan kudin da Maheer ya babbata da wanda ta ajiye gaba daya bisa shawarar Dadaa . Zaraah ranar da sukaje yiwa Ardo sallama tabashi su baki daya

Dama su Hajara sun harhada masa suma dubu biyar. Maheer ma yasa an sake gyaggyara musu gidan. Shagon waje dake yana da dan girma. Ardo ya raba biyu . Yayi shagon siyar da kayan masarufi gwanin sha'awa.

Liyafa ta budewa Ardo. Allah yasa masa nasibi yanata samun kasuwa. Atuwa kuma tana awara acikin gidah. Yayinda jimmamman ke sayarda koko da kosai. Rumalle kuwa ta sayawa su Usmanu kurar ruwa suna sayar mata ruwa a jarkoki.

Lamarin dai baki daya Alhamdulillah. Kowa ya tashi tsaye agidan malam Ardo charanchas gwanin sha'awa.


×××
CAIRO-EGYPT

Gwanin sha'awa . Tunda suka koma Zaraah da Maheer kowa cikin su ya dage. Zaraah nata karatun law anan dinma.. Yayinda Maheer ke koyarwa gwanin sha'awa.

Kowane aure yanada ups and downs. Alhamdulillah rayuwar auren su na tafiya dai dai misali. Akwai zaman lumana da kaunar juna a tsakani hade da girmamawa .

Tunda suka tafi Cairo sau daya suka ziyarci Nigeria. Bikin Ismail kanin Maheer da Na'iman utai mai kifi wadda Addayo ke rike da ita. ..

Alhamdulillah dangi rankataf kowa ya hadu. Zaman lapia ya yalwata. Kowane bangare na zaman lapia da juna ba fada babu tashin hankula. Gwanin sha'awa .

Su Hajara da sailuba yaran da suka haifa duk sun girma. Zaraah kuwa har yanzu Allah bai bata albarkar haihuwa ba (infertility/barrenness)

Takanyi kuka akoda yaushe. Maheer kuwa sam abun baya damunsa. Tunda ance dukansu lapia Lau suke. Haihuwar ce dai Allah baisa sunada rabo ba.

Don haka akoda yaushe baya gajia wajen karfafa mata gwiwar cire damuwar hakan a ranta.

Allah ne mafi sanin albarkar dayasa basu baihun ba. A Koda yaushe Maheer saiya sanyaya mata rai da bata misali da Nana Aysha matar fiyayyen halitta. ..

Daukarta yayi ya dora akan cinyar sa yana shafa gefeb fuskarta

"Zarateey na! Bar zubar mun da tsadadden hawayen ki tawan. Tinda nake, I have never loved the way I love you neither can I ever love any other person than you, my sweetheart, I love you heartily! If there's one thing that I know I'll want to do for the rest of my life, that is loving you.... " Ya karasa Yana mai cusa kansa tsakiyar kirjinta . Yana mai goggoga kansa.

Zaraah ta daga Kan nasa tana kallon kwayar idanun sa. Kafin ta kai masa rantsattsiyar sumba mai ratsa bargon jiki da tsoka,

"Hawayen farin ciki ne Jon wuro. Kana tsananin nunamun kauna. Har na rasa bakin godia agare ka. Kasani,
My love for you is too big and deep to describe. I’m kind of obsessed with you.... I love you more than life itself."

Maheer ya rungumeta tsam a jikin sa. Kafin ya shiga nuna mata kauna. Koina na jikinta ya shigaa sakar mata sumba.

"Ina sonki mamallakiyar zuciyata. Allah yabar SO DA ZUCIYOYINMU cikin farin ciki na har abada ..."

"Aaamin miji na daya tamkar da dubu 💯🥰 tabbas kaine mamallakin SO DA ZUCIYAR Zaraah Ardo borkindo. Na baka kaina, gangar jikina da komai nawa baki daya sai yadda kayi da su....."


Suka shigaa nunawa juna bajinta. Kowannensu Yana mai nunawa dan uwansa tsananin kauna💯🥰lamarin sai godiar Allah....

×××××
ALHAMDULILLAH DUKA DUKA ANAN NI NANA HAFSATU NA KAWO KARSHEN LITTAFI NA MAI SUNA SO DA ZUCIYA.

FADAKARWAR DAKE CIKI ALLAH YABAMU LADAN TA BAKI DAYA. KURAKUREN CIKI RABBANA YA YAFEMUN DAKU BAKI DAYAN

AYI HAKURI DA YADDA KARSHEN LITTAFIN YAZO! IDAN HAR BAIWA WASUN KU BA! JIKI DA JINI. ALLAH YABAMU LAPIA BAKI DAYA AMIN. MASU NEMAN HAIHUWA DAMA MASU NEMAN BIYA BUKATUN SU. ALLAH YA AMSA MANA BAKI DAYA AAMIN.

DUK WASU KURAKUREN CIKI AYIMIN AFUWA. DOMIN DAN ADAM TARE YAKE BAI CIKA GOMA BA. FARAWAAR LITTAFIN NAN ZUWA KARSHEN SA IDAN DA WANDA NAYIWA BADAI DAIBA INA NEMAN YAFIYAR SA. ALLAH YA YAFE MANA BAKI DAYA AAMIN

MASU TAMBAYAR TURAREN YERWA INCENSE AND MORE ZAKU TUNTUBE MU TA 08095215215 KO IG HANDLE NAMU: @yerwaincense_and_more. WANDA KUMA SUKA SAYA INA GODIA KWARAI MATUKA. ALLAH YA KARA BUDI YABAR ZUMUNCI..

SAI MUN HADU A ZAFAFA NA GABA IDAN MAI DUKA YA KAI MU!!

TAKU: NANA HAFSATU💯
WATTPAD:missxoxo00
Arewabooks:mssxoxo00


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment