Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai ya amsa. Al-mustapha ya kalli gefe saboda ya kasa furta komai bakinsa ya masa nauyi. Shi akwai so yake su tashi su futar masa daga gidan....


"Hamma ango ka sha kamshi."


"Amarya yusra... Ina angon na ki?"


"Wait aunty amarya bata karaso ba? Ashe mu uan zumudi mumu kayo gaba.",


Al-mustapha ya tabe baki yace,


"Labiba ce ko?"


Yusra ta tuntsire da dariya tace,


"Ba zakaji mutuwar sarki a baki na ba"


"Koma wacece she's welcome to hell.... Kuma ana kwana biyu zan kara aure. Kingan ta?"


Ya karasa fada yana nuna mata hotan fuskar wata a wayar sa. A Instagram fa ya ganta yaje wucewa ta reels. Yusra ta kanne dariyar datazo mata tace,


"Kowa ya san bakada budurwa"


"A Manchester muka hadu",


Amaal ta danne bacin ran daya taso mata. Wato yana ma da wadfa zai karo nan gaba kenan... Allah ya temaka ba son juna suke ba. ...


Aayan ya mike yana shafo kasan keyar sa yace,


"Na tafi daki ba ni za'ai oppressing ba, Wato ni da banda aure. Amare da angwaye Allah ya bada zaman lafiya"


"Ka ballo ruwa hamma" yusra ta fada tana dariya


Al-mustapha ya yamutsa fuska yace,


"Nagode... Sai da safen ku"


"Korar mu kake?" Hisham ya fada yana dariya.


"Kusan haka" Al-mustapha ya bashi amsa yana yamutsa fuska. Saboda haushi Hisham yake bashi na aure masa Amaal da yayi.


Duk suka mike suka fita har Amaal din. Kamar yadda yusra ta tsara. Al-mustapha yaja tsaki bayan futar sa. Yasaka hannu ya dafe kansa.. ganin Amaal dinnan da yayi ya taso masa da radadin ciwon .


Sake buga kofar parlorn akayi. Ya tashi dakyar ya mike.... Yusra ce ta sake shigowa tana janye da hannun Amaal..


"Meye haka? Dan Allah ku fita"


Yusra tayi murmushi tace,


"Ka dena korar mu hamma ai dole zamu tafi ... Amma kafin sannan ga amanar amaryar ka nan mun bar maka.. ka sani Allah yayi Amaal itace matar ka. Ni kuma Yaya Hisham shine ya zamo miji agare ni." Tana karasa fada ta janyo hannun Al-mustapha ta hada dana amaal ta rufe kofar da sauri ta fuce..


Al-mustapha ya bude baki. Yama rasa abunda zai yi. Aamaal ta funcike hannun ta ta koma kan kujera ta zauna..


Jikin sa ya fara masa rawa... Ya karasa kusa da ita ya tsugunna cikin rawar baki yace,


"Amaal!!! Kece matata dagaske?"


"Bakar kaddara ta ba" Amaal ta amsa shi tana goge hawayen da ya fara zuba daga fuskar ta.


Neman gabas yayi yayi sujjaada ya daga hannu yana godewa Allah..


Hawaye na zuba daga idanun sa yace,


"Ki dena cewa bakar kaddara. Wallahi wallahi duk duniya ke nake kauna"


Ta dube shi ta yamutsa fuska tace, Cikin kwaikwayon yadda yayi maganar a lokacin tace,


"Yauwa karki dauka nima ko itin Aayan ne me rawar jiki akan ki... Ko a kafa aka dauramun ke sai na kunche..You're not my type, not even close... gwara ki sani don renin na ki yayi yawa... Ko mata sun kare ni Al-mustapha ba zan taba iya soyayya da ke ba.... Baki da abunda nake so a mace ke baki ma cika macen ba. Yanzu kike tasowa. Kina eani ji da kan ki..."


Bude baki yayi jin kalaman sa data fada tiryan tiryan... tabbas shi yayi su lokacin a jami'ar su daya je wajen abokin sa Habibi Talba. Dama bata manta ba? Shi fa guguwar so ce ta rufe masa ido Hisham na kiranta kishi ya turnukeshi ya fadi hada,


"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun...." Ya fada yana dafe kansa


Mikewa tayi da sauri zata bar wajen ya riko ta. Mayafin jikin ya zame ya fadi a kasa. Doguwar riga ce ajikin ta ta atamfa data sha dinki.. gaban rigar a dan bude yake ana ganin kirjin ta kadan..


Kitson ta kanana jelar su ta zubo ta gadon bayan ta. Ga wani kamshi dake tashi daga jikin nata. Ji yake kamar ya suma don dadi.


Hannun sa na rawa ya kamo hannun ta ya saka a setin zuciyar sa.


"Wallahi Ina kaunar ki, kaunar ma da'daddiya ce.. I've fallen for you... I fell in love with you"


"Another one of your lie's.... "


"Yaa SubhanAllahi... Maryam ki yarda da ni believe my words..."


"Impossible... Har abada"


Wasu zafafan hawaye ne dake bayyana adadin kaunar da yake mata suka fara zubo masa yace,


"Ya Salam! Hear me out Maryam... Bansan meye so ba sai akan ki...."


Yaja hanunta ahankali ya sake kai saitin zuciyar sa, dake bugawa tamkar zata fado don zillo...


"Saurari bugun zuciya ta kiji.... Maryam wallahi Ina kaunar ki fiye da yadda kalamai zasu bayyana"


Ta dan daga kai ta dube shi ta janye da sauri. Ya rankwafa yana duban idanun ta ta janye kallon ta daga gare shi...


Ta bude baki zatayi magana Al-mustapha ya samu kansa da saka dan yatsa akan labbanta,


"Maryam please ..... Nasan bakya kaunata. Amma da sannu zan bayyana miki adadin irin kaunar da nake miki... Zaki amince"


Murmushi tayi irin na karena mun hankali dinnan,


"Cika mun hannu....


Bata karasa ba Al-mustapha ya samu kansa ta janyota jikin sa gaba daya.. wata kyakkyawar runguma ya mata tamkar zaa kwace masa itaa.. Yana shakar ni'imataccen kamshin scented hair spray din data fesa a kanta na kamfanin turarukan yerwa incense and more..


Samun kansa yayi da gangaro da fuskar sa kan labban ta dake kyalli... Ya sanya labbansa akan nata ahankali ya shiga bata runtsattsiyar sumba... Sweet and passionate mai bin magudanar jiki da tsoka. Duk yadda taso ta kwace kanta ta kasa.


Tana hawaye yana yi... Sakon sumbar da yake aika mata na kaunar da yake mata ne. Ita kuma wanda take amsa aganinta renin hankali ne kawai...


Ta janye bakin ta dakyar tana cewa,


"Dan Allah kyale ni..." Ta fashe da matsanancin kuka..


Ya saka hannuwan sa duka biyu ya tallaabo fuskar ta yache,


"Kaunar da nake miki babu algus wallahi...nasan ba zaki yadda ba saboda abubuwan da na aikata miki a baya amma ki yarda da ni wallahi kaunar ki ce sanadi.. Maryam I love you pass my mind beyond my soul" Bai bari ta ce komai ba ya sake tallabo fuskar ta ya bata wasu zafafan sumbar akan hancin ta da gefen wuyan ta da saman goshin ta. Da kan kirjin ta..


Wani karfi yazo mata tatattake ta ture shi.. ta zuba masa harara ta shige daki da sauri ta murza mukulli.....


Bandaki ta shige ta kunna famfo ta shiga durje bakin ta tana kuka sosai...


Shi kuma da sauri ya karasa bakin kofar yana cewa,


"Maryam please.... Ki yafemun dukkanin abubuwan da na miki a baya. Wallahi kaunar ki ce ta rufe mun idanu..."


Ya sake rankwafar da kan sa saitin kofar ya jinginar da shi... Ya saka hannun sa ya dafa kofar yana kwankwasa a hankali..


"Maryam...I belong to you... I belong to your love. Take me as I am and do to me as you wish. Let your love control my breath and make me yours only that I would go nowhere but stay and love you forever...."


"Kaje ma ka auri wadda kace zaka auro din.... Kamar yadda ka fada tabbas i am welcome to hell.. "


Hannun sa yasa ka ya dafe goshin sa..


"Maryaam... Fada fa kawai nayi. Ni wallahi bantaba wata budurwa ta daban ba. Na shiga Instagram ne fa na ganta nake tsokanar Yusra... Maryam da kaunar ki Allah ya halicce ni tun kina zanin goyo fa..Duk wata mace bata gaba na sai ke.... Maryam... Hear me out!!!!


_ADVERT๐Ÿ‘‡_


_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_


_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._


_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._


_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_


_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_


_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_


*_MATSO KIJI_*๐Ÿ‘‚๐Ÿผ๐Ÿ‘‚๐Ÿผ๐Ÿ‘‚๐Ÿผ๐Ÿ‘‚๐Ÿผ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ




*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*


_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_


_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_


*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*




FURAR DANKO
Billyn Abdul


-ZAFIN KAI
Mamuhgee


-TABARMAR โ€˜KASHI
Safiyya Huguma


-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo


Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400


Pay at๐Ÿ‘‡


1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan๐Ÿ‘‡


09032345899


Idan katin waya ne kuma saika tura anan๐Ÿ‘‡
09033181070


VIP๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฏ
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k




_MUTANEN NIJAR KU TUNTUBI +22799643131_


*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


*THANKS FOR CHOOSING US*๐Ÿฅฐ


Zafafa๐Ÿซถ๐Ÿ”ฅ
[9/26, 6:36 PM] Hafsaat๐Ÿ’ž: _BAKON MUNAFIKI_
_(BA NA MUTUM DAYA BA NE)_


_NA:_


_NANA HAFSATU_


_PAGE: 44_


_BM vip arewabook: https://arewabooks.com/book?id=64a96774d6e097b6d856cfb9._


___



"Maryaam..... Maryaam please ..." Ya shiga marairaicewa yana kiran sunan ta shiru taki amsa shi.


Mikewa yayi ya shiga kokarin bude dakin yanata murda handle din gagam ta kulle.. Ya saka hannu ya shafo kansa yana furzar da iska mai dumi daga bakin sa dake nuni da yanayin damuwar da yake ciki mafi tsanani..


Ya nufi dayan dakin dake na kusa da wanda Amaal din ke ciki..... Komai na dakin anyi ne kalar purple and white. Hakan ya tabbatar masa da shine dakin Amaal din. Wanda take ciki kuma nasa ne..


Zama yayi akan kujerar gaban madubi ya yi nisa a tunani ko waya zai dauka ya kira su Bappah ya sanar musu halin da ake ciki ne? ..


'Koma menene kai ne ka janyo Al-mustapha.. Ka kira su Bappah ka ce musu me?'


Wata zuciyar ta fada ma sa. Bandaki ya shiga yayi wanka ya sauya kaya zuwa na bacci..Ya koma ya zauna ya nisa kawai yana girgiza kansa. Can har ya mike sai kuma ya juya gaban dressing mirror din ya janyo locker din da ke jiki..


Makullaye ya gani da alama spare keys ne ya janyo su jikin sa na rawa ya nufi kofar dakin da Amaal din ta ke


Ya shiga zura kowanne yana gwadawa cikin ikon Allah kuwa sai ga shi kofar ta bude. Ya sauke nannauyar ajiyar zuciya yana hamdala..


Tana tsaye agaban madubi ta ji shigowar sa... Har ta sauya kaya zuwa riga da wando na bacci.. Ta shafa night serum a fuskar ta... Tana goga man kitso a layi layin kitson kan ta.


Da sauri ya karasa har yana tuntube da takalmanta dake bakin wajen. Kamar za'a dauke ta haka ya rarume ta da sauri ganin zata tafi ta barshi a wajan shi kuma bai shirya barin ta ba tunda ya tabbatar da cewa wacce zuciyar sa take kauna ce aka bashi yasa hannu da sauri ya fizgota tare da sakar mata hannun tayi taga-taga zata fadp jikinsa da wani salon style yasa hannunsa ya rungumeta a cikin kirjin sa. Amaal da ta gama rudewa ta runtse ido tana jiran taji ta ina zata bugu kawai taji ana shafa mata baya alamar lallashi.


Da yake duk ta firgice ta gigice ita kanta bata san hannunta sun zagaye duka jikin Al-mustaphan ba. Shi kuwa wani irin numfashi ya dinga sauke wa yana jin kansa yana juya masa zuciyar sa na tsananin bugawa kamshin jikinta yana dukan hancinsa wanda yake neman rikita masa duk wani lissafi da ya kunso a cikin kansa ya shigo dashi gidan.


Beyi tsammanin gani ko jin farin ciki a cikin wannan daren ba, ya riga ya gama shirya yadda zai fuskanci amaryar da ake takamar an yi masa, wacce yake ganin fuska da zuciyar kowa very excited banda shi a lokacin.. Gabaki daya bai shirya yin wani abu da ya danganci farin ciki ba a gidansa, sai gashi cikin hukuncin ubangiji ya mallaka masa abar da ya rayu da so da kaunar ta a rayuwar sa.


Amaal ta sake saita kanta ganin ba faduwar tayi ba ta shiga kwace jikinta dan wani irin zafi taji zuciyarta nayi, kalaman da ya yi dazu a gaban mutane ya sake dasa mata wata wutar jin haushi da takaicin sa. Cikin muryar da ita kanta ba ta san akwai ta a cikin halittar ta ba yaji tace.


"Ka rabu dani." Al-mustapha ya sake mannata cikin jikinsa da yake masa wani irin shaking yana jinta tamkar wata magnet da muryar sa so cool yace.


"No Amaal!! I can't... I won't" Amaal ta zuciya ta sake yunkurin fisge jikinta kawai taji ya dauke ta gabaki dayan ta tamkar wata karamar yarinya. Hanyar dayan bedroom din ya nufa ta shiga yi masa ihu cikin fushi take fadin.


"Bana so ka rabu dani." Ta fada cikin zafin rai.


"Dama ai bazan rabu dake ba Maryam, rabuwa dake tamkar rabuwa da duk wani numfashi nawa ne." Ya fada yana tura kofar bedroom din da kafa..


Cikin sauri tayi masa wani mugun zillo da yasa shi sakinta ta dire kasa, fuskarta a hade take kallon kofa tana sake tsuke fuska saboda ya mugun takura mata. So take taje wani dakin ko zata samu taji sanyin zuciya ganin da take yi masa kawai yana kona mata rai dan ta kasa manta mugayen kalamansa akanta wanda ya yi mata sune cikin kishi ita kuma tana ganin tamkar rashin mutunci ne da kuma wulakanci yake yi mata.


"Duk abinda zaka yi min ina so ka bari daga gobe ka fara tunda dama kace kowacece matar 'she's welcome to hell' naji, but yau dai ka barni idan yaso daga gobe ka ci gaba da yi min rashin mutunci dama na riga na saba dashi ba tun yau ba." Tana fada tana kokarin ficewa daga cikin dakin wanda yasa Al-mustapha ya yi saurin tare hanyar yana kallonta da idanunsa da suka fara wani irin maiko a cikin su...


"Maryaam daren nan daren mu ne na alkhairi... Maryaam dan Allah ki sanyawa zuciyar ki salama ki sakko daga fushin da kike kinji?" Yana magana idanuwan sa na bin kowanne sassa na jikin ta da kallo.


"Dare mafi baki a rayuwa ta kenan... Daren da na tsinci kai na a katanga daya da babban makiyi na... Daren da .."


Bata karasa fada ba ya saka yatsan sa daya akan labbanta ya hana ta cigaba da magana...


Ya samu kansa da yawo da yatsansa daya akan labban nata dake da tarin laushi da santsi ga wani fruity kamshin man baki data saka yana ta fuzgar sa..


Ta doke yatsan nasa tana kokarin mayar da hawayen dake zuba daga idanun ta...


Kayan baccin dake jikin ta sun matukar amsar ta. Har wani shape sika fitar na halittun jikin ta. Ga wani kamshi da ke tashi daga jikin nata.. Ga gashin ta shima dake kamsasawa jelar sun zubo har kan kafadun ta.


Ya samu kansa da saka hannun sa daya yana shafa gashin nata.. Ta goche kanta tana wurga masa hararar karka sake..


Ja baya tayi ganin yana tunkararta sosai... Sai da suka kai har karshen bangon dakin. Gabanta ya tsananta bugawa. Ganin Al-mustapha ya rankwafo saitin fuskar ta.


Sai kawai ta fashe da kuka jin hannun sa akan inda bata taba zato ko tsammani ba... Yana kuma yi mata tafiyar tsutsa da hannun nasa ajikin ta. Wai ita yau Al-mustapha ke taba jikin ta yadda ya so...


Yayi sauri ya saka hannu ya janyota jikin sa ya hade jikin ta da na shi. Kamshin turarukan jikin su ya cakudu ya bada wani kamshi mai dadin shaka..


Hannun sa ya saka yana shafa tun daga kan gashin ta zuwa gadon bayan ta,


"Dan Allah ka kyale ni..." Ta fada da karfi tana kokarin kwace kanta. Gashi yayi mata wani ruko bana wasa ba..


Dan murmushi yayi ya sake rankwafar da kansa saitin kunnenta. Tana jiyo hucin numfashin sa... Yache,


"Kin taba ganin inda dan Adam yayi washarere da adduar da Allah ya cika masa ta shekara da shekaru... Look Maryam... You're my answered prayers. Babban burina a duniya fa na mallake ki a matsayin matata..Kuma Allah ya amshi roko na na same ki a matsayin matata ta sunna.. Kuma kice in kyale ki? Zan iya hakura na salwantar da komai akan na rasa ki.. You're my whole world.. farin cikin rayuwa ta... Kiyi mun hakuri ki yafe mun kaunar ki ce sanadi..." Ya karasa fada yana saka bakin sa a gefen kunnen nata.. sumbatar wajen yake a hankali cikin wani irin salo mai rikirkita wanda ake yiwa..


Ji tai gangar jikin ta na neman kasa daukar ta... Ta saka hannun ta da iya karfin ta ta shiga ture shi.. murmushi yayi ko gezau ya cigaba da abunda yake mata. Ta sake fashewa da kuka. Ya zare bakinnsa yana duban ta da idanun sa da suka sauya..


"Maryaam me zanyi ki hakura... Kneeling down?" Ya karasa fada yana tsugunnawa


"Na tsugunna maryaam... Yayi?"


Batace komai ba ta kauda kanta gefe. Gashi ya saka hannuwan sa ya rike duka nata biyun..


"Hakan bai wadatar ba ko? Okay wait." Ya fada yana zaro wayar sa a aljihu. Yaja hannun ta suka koma bakin gado suka zauna..


"Maryaam"


"Na'am" Ta amsa shi cikin kosawa.


Dariya ta taso masa ya kanne.. Ya sake marairaicewa ganin ta kawar da fuskar ta gefe. Ya saka hannu ya dawo da fuskar tata saitin sa..


"Dan Allah ki tsaya muyi magana ta fahimta.. wace shekara ma aka haife ki?"


"What about it? Yau naga rayuwa"


"Please...." Ya sake ce da ita.. yana rike da wayar sa a hannu..


"Na manta"


"To ni banmanta ba...2004.. shine password din wayata shekarar da aka haife ki, Rana da watan da aka haife ki sune password din email na Maryaam... Kece rayuwata... Bansan komai ba sai kaunar ki.. Kalli wannan gallery ne me kika gani aciki?"


Ya sake kai fuskar wayar tasa yana nuna mata... Hotunan ta ne fal aciki tun tana karama na ranar sunan ta. Har ya zuwa girman ta. Ta dubi wayar ta yamutsa fuska..


"Kinga dai bansan kece matata ba bare kice dana sani ne na sauya komai. A parlor a yau dinnan na san kece. So ba shiryayyan abu bane.... Dik wanda ya sanni farin sani ya ke kuma da lura da hankaltar abu zai tabbatar banida burin daya wuce mallakar ki... Ke kadai kin isheni komai na rayuwata Maryaam.."


Mikewa yayi ya futa.. tana zaune bata tashi ba. Saboda ta tabbatar ko Ina ta shiga yana da mukullin da zai bude. Hayewa kan gadon tayi sosai taja bargo ta lullube jikin ta gaba daya...


Ya shiga dakin bakin sa dauke da sallama da envelope a hannun sa.. ya isa gabanta yana curo hotunan ta na ciki daya bayan daya...


"Maryaam wannan duk basu isa tabbatar miki da tarin kaunar ki da ke cikin zuciya ta ba?"


Jan bargon tayi ta lullube har fuskar ta... Al-mustapha ya haye kan gadon ya yaye bargon gaba daya....


"Kiyi mun afuwa please"


"Dan Allah bacci nake ji"


"Baki ci abinci ba ba zancen bacci"


"A koshe na ke"


"Sai da ruwan ciki ake jan na rijiya."


"Me?"


Yayi murmushi ya girgiza mata Kai,


"Ba komai... Tashi kici abinci please. Ko kuma bari na kira Bappah Junaid"ya dakko wayar sa yana lalubo contact.


"Zan tashi" Ta mike da sauri tana gyara zaman rigar jikin ta.


Murmushi yayi wanda gefen kumatun sa suka lotsa (dimple) Ya ja kasan leben sa yana tsosa a hankali...


"Tashi to muje...ki yi hakuri Maryaam ba zan gushe ba sai na dinga baki hakuri da yardar Allah...I'm not even bragging"


Tana gaba yana biye da ita a baya... Dayan dakin ta shiga ta dakko hular ta ta saka hadi da janyo mayafin ta ta yafa. Gaba daya kallon da yake bin ta da shi ya ishe ta sai kace zai hadiye ta danya..


Hannun ta ya kama ya kai ta har dinning table ya janyo kujera ya zaunar da ita a kai. Ita abun sai ya fara bata tsoro kuma daga mamaki. Wai wannan Al-mustapha dindai mai jin kan sa yana takama shine keta bin ta kamar wani soko?


Komai da komai ya janyo gaban ta... Yaje ya dakko plate a kitchen bayan ya dauraye ya saka mata kazar akai. Ya bude juice dinma ya ajiye agaban ta.


Ta dauki tsoka daya ta juyar da kai tana ci.... Murmushi yayi cike da farin ciki ganin tana cin kazar tana hadawa da lemo. Tsoka uku taci ta ture plate din tana hamdala,


"Kin koshi?"


"Uhm"


Ya janyo plate din gaban sa ya cinye wanda ta rage... Juice dinma ya dauki ragowar ya shanye bayan ga wasunan da yawa amma natan yake so.. bakin robar juice din ji yake tamkar na Amaal dinne.. Har wani lumshe idanun sa yake da yana shaa..


Wayar sa ce ta fara kara ya dauka da sauri yana duban mai kira Aaayan ne. Ya ki dauka har sau uku. Can wayar Amaal ta fara kara itama.


"Waye?"


"Yaya Aaayan"


"Mts.. ban wayar"


Mika masa tayi batayi musu ba. Ya dauka ya saka a speaker,


"Kuna ina ne haka?"


"An gaya maka kowa tuzuru ne irin ka? Ka kirani ban dauka ba shine zaka kira mun matata me zamuyi maka?"


Aaayan ya saki dogon tsaki yana kwance akan kujerar dakin sa... Sun matukar kona masa rai yace,


"Yan wahala... Na manta waya ta karama ne anan nake son ku kashe ko ku saka a silent sai ka fito mun da ita gobe zan karba inshaa Allah"


"Gaka nan dan wahala.... Baka da matar aure kana wani maganar wayar ka karama ka manta ta anan. Mu bamu san inda take ba malam"


Aaayan ya sake sakin wani tsakin a karo na uku yace,


"Ina Amaal?"


"Tana jin ka"


"Fave cousin"


"Na'am Yaya Aaayan.."


"Kina jina?"


"Eh"


"Dan Allah kakki sassautawa gayen can. Mutumin banza ne, Ki tuno abubuwan daya aikata miki a baya. Dan Allah daren yau ki gurza masa kakki sakko da sauri kuma k"


Al-mustapha ya dauki wayar ya saka ta a kunnen sa cike da bacin rai yace,


"Dan wahala. Kaje ka rungumi pillow kayi bacci.... Mun gama shiryawa da ita. A halin da muke ciki ma yanzu ba zeyiwu mu gaya maka bane kayi yarinta sannan bai kamata ba. Shi yasa ma bamu amsa wayar ka ba da ka kira da farko... Maza maza kaje kayi futsari kayi alwala ka yi nafila ka roki Allah kai ma ya yanke maka kayi aure. Ka kuma kwanta kayi bacci ka kashe babbar wayar da ke hannun ka.. kana ji ko? Samari marasa aure yan uwan ka duk sunyi bacci" Al-mustapha ya fashe da dariya bayan ya fada masa haka..


"Wawa dan wahala.... Allah ya isa" Aayan ya fadawa Al-mustapha ya katse kiran yana jera tsaki.


Amaal tayi murmushi don sun bata dariya kwarai matuka. Mikewa tayi bayan ta dau wayar ta daya ajiye..


"Ko kinsan Arc.. Nurayn..?"


Juyawa tayi da sauri tana fuskantar sa.. Ya kada mata kai yana takawa inda take a tsaye,


"Ni Al-mustapha ni ne na bude account sabo a IG nayi following dinki na fara tura miki dm (direct message)"


"What?" Ta tambaye shi fuskar ta lullube da dimbin mamaki da takaici


"Dan Allah ki yafe mun. Look! Na kasa bayyana miki kaunar da nake miki amatsayina na Al-mustapha. Bayan an yi magaanr auren ki da Hisham abun yayita damuna na kasa sukuni ranar da aka dauke ki ai nine na tsinci wayar ki a kasa na kaiwa su Bappah .Dana duba naga wallpaper kece kuma ba password ki gafarce ni anan na shiga na nemo sunan ki a IG na dauka number wayar ki ta WhatsApp duk da dai na kasa miki magana ta WhatsApp din sai Instagram."


Amaal tayi dariya irin ta kama renamun hankalin nan...


"Na cancancanci kowane hukunci daga gare ki... Ki dake ni ko ki mareni idan har hakan zai sanya ranki yayi fari"


Ta daga hannu zatayi magana ta kasa saboda bacin rai. Wato Nurayn dinma da suke yar soyayyar su a Instagram dinma ba wani bane shine..


Ruwa ya dakko me sanyi ya bude ya mika mata,


"Sha dan Allah, Sha ruwan sanyin nan ko zuciyar ki zata samu saalama... Maryaam ki mun duk hukuncin da kika yanke. I deserved to be punished"


Duban sa tayi sosai tace da shi,


"Ka sallame ni kaban takarda ta na bar maka gidan ka... Wannan shine hukuncin da zuciyata take kauna.."


Bude idanu yayi sosai yana kallon... Ya karasa ya rike ta tanata zillewa... Ya rungumeta sosai jikin sa nata rawa yace,


"Banda wannan hukuncin... Wallahi wallahi bazan taba rabuwa da ke ba in shaa Allah... Ki bar azabtar da zuciyata da kalaman ki Maryaam. Bazan iya rayuwa ba ke ba..." Yana magana yana goga kansa a wuyan ta.. Hadi da saka bakin sa ya sumbaci wuyan nata ya cigaba da cewa,


"Lost in my own world, all I think of is your love Maryaam. Lost in my own breath, all I could smell is your love Maryaam. Your love gives me life and the strength to

Please Login or Register in order to submit comment