Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata maka rai ko..toh kayi hakuri
I'm soryy!

Lumshe idon sa yayi alaman abun ya ishe sa haka

"Kina da hankali kuwa sabreen?anan ne zaki xo min da wannan maganan,
Dan Allah ki fita kafin a kama mu...

Ita kam ko ajikin ta Kamar ma bada ita yake yi ba ta share makanta ma zauni tana cewa
Ba ta tafi aiki ba?
Nauman meyasa ko tunanin zuwa min baizo maka ba a wannan lokacin

Cikin dan kwarkwasa ta mike tsaye ta karaso gaban sa tana masa tafiyar tsusa da hannu kan qirji ta cigaba da cewa"
Ko Baka missing dina ne yanzu ?

Duk da Nasan na maka laifi amma kasan ba kyau kabar ni ina kewan ka haka,,


"Duka hannun ta ya rike GAM daga balle masa button din data soma yi'

A tsawace yace da ita "Sabren just leave dan Allah. Ki fitaaaa...
Wai me kikeyi haka ne? Oh God

" Kuka ta fashe dashi kamar wanda dama take jira......sosai take yi har abun ya fara basa mamaki

Dafe kansa yayi ya jawo ta jikin sa amma yana dan dar dar yace "c'mon
Sabreen ...ya isa haka toh ...ki dena kuka ki tuna fa ba ke kadai bace akwai babyn mu.

Ji tayi wani abun na raguwa cikin ranta daya soma rarrashin ta
Ba tace uffan ba ta soma rage kukan NATA

Duk da shike bazata iya Fad'a masa tsantsar sha'awar sa take ji ba a lokacin

Dada kankame sa tayi ba tace uffan ba..sannu a hankali ya shiga lallabata har ta amince ta fice a gidan

Yana dawowa daga rakata bakin motar ta ...yaga shigowar text dinta

"Nauman kar kaman ta ina jiran ka yau a gida"

Wani furzan iska yayi da baki ya shige ciki gami da kulle kofar gidan GAM


' bayan ya kammala aikin sa Kamar yadda yayi alkwari bai bata lokaci ba ya wuce wajen sabreen din

ranar ma tare suka je asibiti awo agaban sa aka mata komai
Sannan suka nufi gida

Tun a hanya ta Shiga narke masa tana mutsu mutsu
Da jikin ta....
Shi dai bai kula ta sosaii ba
Domin kuwa a duk yadda mace ta rabe sa ALFAH kawai yake kawowa aran sa

",a falo ya zauna ita kuma tana ciki

Dressing mai kyawu tayi mai daga hankali ta feshe kanta da turare sannan ta fito...tayi nasara kuwa nauman ya karkata wajen kallon surar jikin nata..har ya dan soma jin shaukin ta..
amma ko da sabreen ta hauro kan sa
ji yayi ya kasa ta buka komai. wani bin ma ita kadai take abun ta

Bayan sun idda zagaye daya
da kyar ..ya dauki wayar sa dake ringing a gefe
Cikin sanyin murya mai ratsa xuciya yayi magana ba tare da ya lura da sabreen da ke kwance kan kirjin sa ba

Bayan gaisuwa yace"Wifey na Nazo ne?"ina mugun missing dinki fa I just can't wait to be home"

Mikewa ta soyi ta kwace wayar don Wannan maganan da Fad'a ya ci mata rai sosai
Sai kada kanta take tana tabe baki fuskan ta a shake"
Tsaki tayi cikin ranta tana cewa
"Buutan bala'i
.lallai nauman ya raina ni
Yana tare dani yana cewa wata he's missing her? Kada kai tayi.....tana Allah allah ya kammala ta hayayyeke sa

Shikam bai ma kula ba Karashe wayar yayi da blowing ma ALFAH hot kisses a kunne ....kafin ya katse

"Saida ya saita kansa tukunna ya Lura da sabreen din take ya tsinci Kansas da jin kunyar
maganganun da ya gama fada ma ALFAH

nutsar da Kansa kasa yayi
Don yasan koma wacece a kusa dashi a lokacin dole taji wani abun A ranta..

Hannu yasa zai jawo ta ya bata hakuri
Cikin fushi ta fincike hannun ta tayi waje da gudu tana kuka

"Shiko bai fito ba saida ya kammala tsaftace jikin sa ya shirya tsaf kafin ya fito

Kan cushion ya same ta kwance fuskan ta ba alamn rahama ....dan gefen ta ya zauna yace"
sabreen kiyi hakuri in waya na dazu ya bata miki rai.....walhy bada nufi nayi ba

Tsaki taja mai sauti..don' harga Allah Sam bata son yasan tana bala'in shaukin so ta kasance dashi a rayuwan ta

"Kai kaji wajen nauman...ena ka shirya zaka tafi wajen wacce kake missing ne?

Toh waje road ga hanya ta masa nuni da kofa ranta a bace

Da mamakin ta taga ya mike sum sum..ya fita ba tare da ya sake ce mata komai ba
Sai ji tayi karar fitar sa da mota a gidan.....


Durus ta zauna kan kujera takaici da bakin ciki na tsaga zuciyan ta
"Wato maimakon ya lallabani tafiyar sa ma yayi ko
Toh wallhy Nafi karfin wulakan ci nauman


Kaje din ai zamu gani




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

_Quote_

*_Beauty isn't in the face or the body its in the mind and the soul"*
*Stay beautiful__* ❀



β–Ά2⃣7⃣




Haka sabreen ta ke kwana da tsananin sha'awr nauman amma ba yadda za tayi ta sama ma kanta sauki

Wani mahaukacin tashin hankali take Shiga a duk lokacin da ta tuna yanzun yana chan tare da ALFAH ita ya barta

Tsaki ta ja ..tace namiji?
Hmmm halin maza sai su,
Wato Nauman ya gama raina min wayo.
Hmmm na bashi dama yama damawa da ALFAH ya barni anan .....?

Wani hura hanci ta shigayi ta mike tsaye....
"Kayi kuskure nauman
Wallhy bazan taba bari hakan ta faru ba....nice matar ka ba Aleesha

Da wannan sake saken sabreen tayi bacci ranar


Washe gari da safe tun karfe 8 saura ta shigo offishin ALFAH

Tsaye suhaima ta mike tana cewa
Mrs sabreen akwai mutum a ciki.bata kula ta ba sai Tsaki taja hade da watsa mata harara ta kusa kai ciki

Wani durus Taji a xuciyan ta...kanta na neman sarawa
ji tayi kamar ta daka musu wani firgitaccen tsawa.....

Sukam basu ko lura da shigowar ta ba"
Ya manne bakin sa GAM cikin nata har wani wasa yake da harshen sa aciki....

Gaba daya ya Tara hankalin sa kan murmushin kan fuskan ALFAH a yayin da yake kissing dinta baya jin komai

Bugun da qirjin ta yake ne yasa ta kasa juriyan tsayawa ta cigaba da kallon su
A sulale ta fice tayi waje da sauri....

Ita kanta suhaima ganin mulewar ta tayi kawai

Jim karar rufe kofa yasa ta dan turesa tana maida idon ta wajen

Murya chan kasa tace hubby kamar anshigo office din nan.....

Dan daga mata gira yayi yace "uhm uhm...toh meye ne ba sauran bashin kiss dina ake biya na ba?
Dan ture sa tayi da hannu tana dariya tace ok
Muje na rakaka murad....
Bata gama rufe bakin ta ba taji bakin sa kan goshin ta ....
Lumshe ido tayi tana jin wani yanayin farin ciki aranta sosai

A hankala tace I love you"
Shima hakan ya ce yana mayar mata da murmushi

Saida nauman ya bar offisshin kafin suhaima ta samu ta shigo da files
ALFAH ta dau kusan minti Sha biyar tana signing files da suka taru mata bata kammala ba.....

Dan dago kai tayi tace jeki kawai end nagama zan kiraki

Ok maam suhaima tafada da niyyar juyawa

Uhmm suhaima"
Dazu wani ya shigo offis din nan ne?

Yes mam....bayan kun shigo dai MRs sabreen ne kawai ta shigo daga baya

Sabreen? Are you sure

Eh madam..naga fitan ta amma..its seems like tana Sauri ne sosai

Ok..ok shikenan jeki

"Dan gyra zamanta tayi ta dan sake karamin murmushi......
Allah sarki kawata maybe ta iske ni da murad ne yasa ta koma

Mika hannu tayi da niyyan daukar waya ta kira ta...taga kiran baban ta na shigowa


Hello dad ....kamr kasan ena faman missing dinka

Daga ciki ya dan saki murmushi yace nima haka little princess'
Kina wani Abu ne?

Not really dad....tafada a takaice

Toh maza taho gida ena son ganin ki...ya fada tare da katse wayar

Allah ya sai dai lpya ta raya a xuciyan ta ..sannan ta danna kira ma murad ta sanr masa sannan ta wuce ta fita

Xama sukayi suka Sha hira don kuwa alhk fadoul na mtukar jin dadin ganin ta acikin kwanciyar hankai da farin ciki

Bayan sun kammala hira da duk wani abunda zasuyi ne ya fara vayani a nitse

ALFAH, nasan banda hurumi akan zaman ki da mijin ki
Amma a matsayi na na mahaifinki ena so na baki shawara guda

Gyra zama tayi da dan mamaki kan fuskn ta tace enajin ka dad
Akwai matsala ne

Ah"a ba komai kwantar da hankalin ki......

Kallon ta yayi da kyaw yace my dear..me kike jira ne baki Daura mijin ki a matsayin daya dace ba ?
I mean da Martaban mu da matsayin kii mijin ki shudnt just be an ordinary photographer

Kiyi hakuri princess...duk da dai bansan meyasa ba kiyi hakan ba..amma enaga bashi wani fanni a business dinki zai Kore duk wani kananun magana da zai taso nan gaba

Tare da sauke ajiyan zuciya tace....haka ne dad
Nikai na na kasa nitsuwa na har hada abubuwan

Amma ena dab da daukar wannan hanyar
Lokaci kawai nake jira

OK good ..wannan yayi.
Kije dai kiyi tunani princess
amma da wuri kinji

Toh dad ..ta amsa tare juyawa don' taga waye ke shirin shigowa

Cikin shigar sa na kamala ya karaso ya tsuguna ya gaida baban NATA
Sannan ya sanar da ita yazo daukar ta

Basu kara mintuna 10 na suka fice suka nufi gidan su



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


_
*_DEDICATED TO*
_ UMMU FARHANA (MY KAKUS)😜


*EDITED by*-- *surayyahms*





_ β–Ά2⃣9⃣

Ganin leke daga window baAi mata ba ya sata fitowa tsakar falon setin enda take kallon bedroom din ta Shiga duba komai da kyw
wani abin yavata dariya amma Sam bata iyayi din takaici ne fall acikin ranta

Misalin karfe 7.30 na dare sabreen ta koma wajen boyan ta cikin sanda ......

Tsarin Dakin baccin su ne watoo master bedroom yafi tsaya mata arai
Wasu red roses ne zube a kasa
Komai white a dakin har kan gado

KYaaat na bude kofa taji
Nauman ne ya fara kuso kai ciki rike da hannun ALFAH
..bata rufe kofar ba kuwa tunda daga ita sai shine a gidan cikin dayan dakin suka wuce

Ohh shit na dauka anan ai zaau tsya ya naji shiru hr yanzu basu fito achn din ba...cewar sabreen tan mike wuya

Sukam Surutun su kawai su keyi kafin

Sallah ya kammala sannan suka fito wajen couch din sa daya saba kwanciya akai rike da hannun ta

Hijabin ta ya Shiga sulalewa yayin da ya jata zuwa kan kirjin sa

Wani kasallalen kallo yabi ta dashi idon sa ya kasa zama wajen kallon yadda rigar data sa ya matso nonuwar ta gaba

Sai wani uban qamshi mai tafiya da ruhi dake tashi ajikin ta

Kure ta yayi da ido numfashin su na gogar juna yace.I'm so happy" naji dadin wannan surprise din baby na everything here is beautiful
Ya Fada yana gyra mata jelar suman ganta gefe .....yau kuma wifey na anan gidan take so mu kwana?

Kicin kicin ta Shiga yi alaman ya sake ta don kalllon NASA ya fara
Tsoratar da ita sosai batce uffan ba

Fir yaki saima dada sa hannu da yayi ya since daurin da tayi ma suman kanta
take suka zuba yarrrrr suka rufe bayan ta

Kar kar wa ta shiga yi a hankali
Murya kasa ksa tace
Muje na nuna maka wani Abu toh.....

Bai Musa ba ya bita yana kallon ta harta kammala yarfa gashin ta a gefen kafadan ta gaba
ta bar budaden bayan ta da kusan rabi awaje yake don yanayin rigar da tasa dama na musamman ne...

Wani fafafdan murmushi ya sake yace wow a hankali.....
Yana dada kare ma ko ena kallo yadda ta tsara wajen yayi kyw sosai.....

Taji dadi sosai a ranta daya yaba din haka bata bat lokaci ba Ta gabatar masa da takardan sama masa Sabon matsayi a offishin ta

Da kamar bazai karba ba sai ya tuna da burin sabreen ne hakan ya faru...

Godiya ya shiga mata duk da tayi iya kokarin ta don ta hanasa

A gefe juwa sabreen tana kallon su wani shaukin dadi taji da ta tabbata Aleesha ta Daura shi akan Rabin dukiyan ta..har ta manta da halin kishin da zuciyar ta ta durmuye da shi dazun


Jin wajen yayi shiru sosai ya sata sake lekewa don' taga ena suke
Ko ena a wangale ne
Don kuwa daga enda take tan hango komai na bedroom din sa ballanta na kuma uwa uba falo

wani sautin dariya taji wanda ya kunshi muryan nauman da na
Aleesha

Ai da dan hanzari ta fito ta shigo dakin kamar wacce aka wantsilo daga waje

Facal facal take ji
Cikin bathrum....sai wani iriin banzan sautin sa take ji a ciki alaman wanka ma su keyi tare

Kamar ta tsaya ta cigaba da axabtar da zuciyar ta
taji amma bazata iya hakan ba tsawon mintina sha biyar sannan ta fice
Tana kaucewa awajen kuwa aka bude kofar bayin

Da Saurii tayi gefe ta sake rakubuwa tana kallom su

dan farin towel ya Daura kan waist din sa dauke da ALFAH itama sanye da white towel iya kan cinya
Sai shinshina ta yake kamar wawa ita kuwa sai dariya take masa a shagwabe......

Sabreen bata daddara ba ta kara masowa ta saita kallon ta taga ena zAi dire Aleesha.. Aikuwa yana sauke ta gefen gadon ta arce da gudu zuwa falo

Bai bata lokaci ba shima ya biyota da gudu nan suka hau wasan banza na guje guje suna zagaya falon

Gaba daya sun ruda sabreen da dukkanin ilahirin gidan da sauti.n Dariyar su

Tana fake a lungu
Wani lumshe ido sabreen tayi yawu mai daci ya soma tsafowa a wuyan ya

A Dai dai lokacin da nauman ya ma ALFAH tsirara haihuwar uwar ta agarin kamo ta cikkin wasan da suke yi towel ya fadi kasa

Ya kai minti 5 yana kallon ta kamar bai taba ganin ta hakan ba

Ita kuwa sai faman rarumar towel din daya ya Riga ya kai kasa ta shi gayi

Uffan baice ba....ya juya kan shelf ya dauko wani abun a gora ....yayo kanta yana dada kashe mata jiki da kallo

A hankali ya kamo hannun ta ya dawo da ita tsakiyar dai dai Inda couch dinsa ya ke

Numfashin ta ne ya Shiga kaikawo sama tana binsa da kallon tsoro.....cikin ta har ya soma kukan kura

Murr...ad ta bade baki cikin kar krwa xata ce....tuni taji ya sake yarfe wannan towel din kasa

Lumshe idon ta sake yi da hanzari a nan ya soma lura da kar krwa da jikin ta yake yi

Sabreen da zuciyar ta ya Riga ya kafe a gefe sai safaran hawaye dake binn kuncin ta.....dada kure sa tayi da ido tana jiran taga mai zai aikata da Aleesha

Kamr ya ji baitin zuciyar NATA....bata hankara ba taga yana faman saukar da wani Abu akan tsayyayun nonuwar ALFAH....
Cikin salon da shikan sa baisan yana da shi ba ya zana shape din Hrt da da alaman Zuma ne akan saman su duka biyu.....

Kyar ma jikn ta ya shiga yi tsaban yanayin data ta tsinci kanta a ciki a lokacin

Shiko bai jira ba ya soma kai wa bakin sa yana tandewa gami da tsosar su yana bi yana dan lashewa .......
Tsaban rawan da jikin ta ya soma rawa Bata iya tsayawa ba sai da ya riko ta gam yana kan aikin sa

Cikin salo kala kala yayi romancing dinta sosai..... Haka itama ta rama masa dakyr don ya Riga ya gama kashe mata jiki

Duk wannan shagali a idon sabreen rakube a corner tana sharban kukan fitan rai a xuciyan ta

Sai da ya ga hakkun sun zaqu da juna sannan ya dauke ta chak zuwa shimfidan su na masters bedroom

baiyi wata wata ba ya dire kanta ya soma asalin harkan ido a rufe kamar zai maida ta cikin sa

Hannu bibbiyu sabreen ta sa a kunnen ta don' ta dena jin mahaukain sumbatun da nauman yake yi a dakin Amma ena.....
Wani abun ma kamar sunsan ana kallon su
Abun ba sauki sai dada zautar da juna suke yi

A gaban idon ta suka kammala komai
ta ga yadda ya jawo Alfa jikin sa bayan sun kammala akarin karshe kamar jaririya yana tarairaya ta ga wasu xafafan kalamai da taji yana wasa ta da shi jikin su manne gam Da juna.....sai shgwaba take masa

Haka kuwa suka yo wanka suka kwan ta har su kayi bacci

Sabreen na kwance a kasa tana faman sharban kuka mai cin rai da ba sauti




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*Alhamdullhi,ena masoyan brilliant da masu sha'awan* *karanta littafai masu zaqi masu* *dadi masu ma'ana"*
*Ba abunda zance muku illah ku* *cigaba da bin mu cikin sabbin littafan mu kamarπŸ€’*

*πŸ–Š.....RUBUTACCIYAR AL'AMARI by Meelat Musa and ummuaffan*

*πŸ–Š.....DACE DA JUNA by Saleehat*

*πŸ–Š.....KISHIYATA by maryam muhammd hassan*




*Edited... By surayyahms*



β–Ά3⃣0⃣


Baccin su suke faman yi hankalin su a kwance sai dada mannuwa da ita yake......ita ko sabreen tsaye tayi bakin kofar dakin tana bin su da wani irin mugun kallon mai dauke da sakonni kala kala idanun ta ja zir kamar ana hura wutar barkwano....

Kusan mintu na talatin tana tsaye tana saka abubuwa aranta ....daga bisani ta juya ta fice ta back door tayi waje...

Bata ko ji tsoron duhun Daren misalin viyu saura ta nufi enda ta boye motar ta ta kama hanya tayi gida.....

Washe gari da safe suka kimtsa tsaf suka nufi office dukkan su.....
Anan ALFAH ta shiga masa lectures da duk wani bayanin yadda zai gudanar da sabon aikin sa a matsayin sa na mai
Rike da kashi ar'bain daga shares din ta

Bayan ta kammala NATA fannin ta kira suhaimah ......
"Ki tafi da shi wajen mr benson ku karasa abubuwan Dana miki vayani akai pls..cewar Aleesha

Toh ma'am..... Ta amsa sannan tace
.bismillah " ma murad dake gefe......

Kai kawai ya mata alaman ta je yana zuwa sannan ta fice....

Kallon ALFAH ya tsaya yi da ta sauya fuska ba tare da tasan ya bayyana a sariri ba....sai kokarin kaucewa ta ke da aikin dake gaban ta akan table....

Har ya ya zago ya zauna daf da ita kanta na kasa zuciyan ta tana fargaban barin murad tare da suhaimah a Inuwa daya na tsawon lokacin....
don' ita har yanzu bata sake da suhaimahn ba

"Lpya kuwa wifey ?
Naga kamar baki jin dadi ko baki da lpya ne tell.me

Cikin dan firgita ta dago tace "uhmm .babu komai
Me ka gani?

Shiru kawai yayi yana kallon ta
" shi ya SANI sarai amma sai ya Fiske yace tunda bazaki Fada min ba shikenan
Bari naje wajen suhaimah
....
Wani mugun kallo ta masa bazata ...sannan ta sauke kanta kasa bata ce uffan ba....

Bata hankara ba taji ya damke hannun da ke rubutu" yace ta so nan wifey

Wai meye ne tsakanin ki da suhaiman kuma yanzu? Ena fa lura da yanda kika koma treating dinta kamr baki yarda da ita ba

Dan langwame fuska yayi yace"Pls kar kice saboda ni ne?

Marairece fuska tayi itama ta dan tsane bakin ta kamar na baby tana mutsu mutsu da ido
" ni fa bance komai ba...kawai zuciya ta ce taji bata son ta yanzun..amma ai bana Shiga damuwar ta ko...?

"Meyasa baki yarda da ita yanzun ba ALFAH.... Sectariyan ki ce fa? tasan kusan komai akan ki
Ya kamata ace kin amince da ita to avoid wasu matsala a harkan business din ki......pls baby na do this for me kinji?

Dan karamin murmushi tayi tace ok sir
Amma fa Vance ka mata dariya ba ..cewar ta a shagwabe.....

Dariyan ya fashe da shi yace ...haka kawai za'a hana ni dariya? Nikam gaskiya zanyi Dariya na

Tuni alfah ta shiga kukkuni tama bubbuga kafan ta a kasa kamr karamar yarinya tana cewa ita kam bata yarda ba "

Shikam sai dariyan sa yake don' ba karamin kywu sakarcin ta da shagwaban yake masa ba

Sai da yasa tayi tayi yana tsokanan ta
da kyar ya jawota jikin sa a hankali ya soma lalashin ta yana cewa
'Nifa wasa nake miki gimbiya ta...ni din wa da zan kauce dokan ki..ni din banza'?
Kwantar da hanklain ki" I'm only for Aleesha fadoul abdallah ba wata mace bayan ta har abada.....

''Chasssss sai a kunnen sabreen tsaye a kusa da kofa......

Ita kam ALFAH bata lura ba da shike ta jingina sosai kan girjin sa ta ba kofar baya....shine dai sukayi ido hudu da sabreen din...

Enda ta shiga jefa masa wasu boma boman kallo mai shake da bacin rai da fushi.......

Dan Jan ALFAH yayi kadan a jikin sa murya kasa kasa yace ...baby na ga sabreen ta zo wajen ki

Da dan hanzari ta juya itama ..tace sabreen ya kika tsaya shiru shigo mana pls

Murmushim dole ta sa a fuskan ta don harga Allah ...kallo da abun da ya faru jiya take musu....musamman ma ALFAH...
Hotunan lokacin da murad ke lashe zuman a kan kirjin ta take gani a idanun ta

A lokacin Ji take kamar ta shake su duka ta huce wutar bacin rai da ke Neman shaqe ta a wajen
"" Lemme get going wifey...sabreen na barku lpya cewar murad a hanyar sa na FIta daga office din

Dan kallo ta visa dashi sannan tayi saurin dauke kanta...

Sabreen ya dai..are you ok

"Dan kallo ta bita dashi da gefen ido fuska ba yavo ba fallasa tace ...lpyata lau mana
Me kika gani?

Naga kamr baki da lpya ..u look pale..kinyi fayau kamr me zazzabi

Uhmm jiya banyi bacci vane ..ciki na na ciwo...


Ohh Allah sarki ..ya jikin toh ena dai kinje asibiti

Uhmm kawai tace ..taja bakin ta tayi shiru.....

Itama Aleesha ba tace komai ba sai daga baya ta dago kanta
Tace""
Yawwa sabreen akwai abunda za muyi fa kwanan nan
But kince ba kida lpya ko zan daga ne sai kin dan samu sauki?

Cikin son taji meye ne tace
Kawai in zaki Fada kifada bana son wani formality Aleesha

Gwalo ido waje tayi tace wooh toh maida wukan Hajiya na
Dama zaki taya ni shirya event ne ma miji na ..kin san na bashi 40% na share a companyn nan zai dinga managing mun

"Murmushim yake tayi "cikin zuciyar ta tana cewa jita wai mijin ta
Hmmm yarinya kenan.. Ba 40% ba hankali zaki damka masa 100%"
Which will definatly be mine"ni da seif da babyn mu
Ta karashe da wani kayataccen murmushi
Wanda ya sa ALFAH nazari

Sabreen lapya kuwa irjn wannan smile din
Wato ena miki magana kin barni kina faman tuna ogah ko"

Dariya ta danyi mai cike da mugun nufi a zuciyar ta ....ta kalli alfan

Ke dai kika San wannan Aleesha ke kenan kullum nanike ajikin murad
Nidai ena horon ki da kiyi ahankali namiji ne fa"? hmmmmmm

"Haka ne sabreen..amma ena da yaqinin murad di na daban yake

'Wani mugun dariya ta sake sakewa tana lailaya maganan aranta..wato murad dinki daban ne ko ALFAH
Dan tabe baki tayi tace toh Allah yasa

Dan murmushin rashin fahmtar dariyan sabreen din tayi tace" ameen
A takaice ta cigaba da aikin ta

Saida ta kammala sake saken ta a ranta kafin tace"
Uhm so yaushe ne zamu fara shirye shiryen

"'Anytime suhaimah ta kammala da shi amma enaga bazai fi nan da kwana uku ba

"Ok ,amma ALFAH har zamu gama komai cikin kwana uku?

Yes sabreen..is going to be a night party...kamr dinner haka

Dan gyda kai tayi tace cool....wani kaya kuma zakisa kuma?

Ena ga zansa wengers kawai. .na lura murad yafi son kayan designern ajiki na

Toh kaji masu yi da gaske
Sai kiyi tayi..ni zan tafi
Ta Fada tana mikewa tsaye. ..

Tun yanzu sabreen yaushe kika shigo dan Allah

Buuh lallai ma ALFAH sai NATA zama miki ko bayan kintara dukiya ni kenan nan ena fama da kaina..cewar ta tana kallon fuskan ALFAH direct

"Da shike ta san ta tsani jin tana furta wayannan kalamn


Hmm sabreen kenan. Ni wallhy bansan ya zanyi dake ba
Akwai abunda kika ce kina so a duniyan na kika rasa ne"?

Ko dai salaryn Dana ke biyan ki yayi kadan ne wallhy zan iya rubanya miki shi en kina si ...amma banason muna tare kina irin wayannan kalaman


Dan marairaicrewa tayi ta zo daf da ita"Hey ALFAH ji har kin wani daure fuska..ni na isa nace miki wani Abu a rayuwa?

Dada Karasowa tayi gaban ta a tsungune ta soma rarrashin ta
Amma kyam haka ALFAH ta dauke wuta awajen tayi shiru tana jin ta bata tanka ba....



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*B.W.A*
MEMBERS MASU SABBIN DROP ENA MUGUN🀣😜TAYA KU

Please Login or Register in order to submit comment