Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace I missed u too"
Kunnen ta ya dan ja bata hankara ba yai yace wato Ashe kindawo kike wasa da hankali na ko
Taya ma kika yi kika shigo gidan nan


Lakacin hancin sa tayi tana dan dariya tace surprise?ai tun jiya nadawo da daddare kawai banfada maka bane

Uhmmn amma kinci kyauta fa
Sabida Yau daman mising dinki na daban nake ji,

Mikewa yayi ya shiga dakin sa ya fito dauke da wata katuwar red rose flower
Ta na zaune ta durkushe gaban ta yace for you"

Murmushi tayi takai hannu zata amsa ya dauke abunsa ya mike tsaye yana mata gwalo

Bata bata lokaci ba itama ta bi sa
Suka shiga guje guje a falon sai dariya suke kamr basu da damuwa a duniya

Da kyar ta samu ta kamo rigar sa
Yayin da ya Fada kan kujera itama tayo Kansa duka suna huci

Jin jikinta anasa yasa ta yunkurin mikewa amma tsam taji hannun sa akan waist din ta tabaya ya zagaye

Murad daga ni,tafada tana kicin kicin da jikin ta bata ko lura da yadda take goga masa boobs dinta kan kirjin sa ba

Kallon ta kawai yake ya ma manta da halin da take ciki don baya jin komai a lokacin sai dumin jikin ta a nashi
Sunfi minti sha biyar a haka manne da juna yaki ya sake ta
Karar waya ne ya dawo dashi hankalin sa tuni ya sake ta ta tashi a kunyace ta shige daki din ta dauko wayar ta a jaka

Wani zazzAfan numfashi ya sauke ya jingina Kansa kan kujera hade da sake lumshe idon sa yana jiyo kamshin ta a jikn shhi


*Suriem*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*MY BESTY ASMEENAT ALLAH YA BAKI SA'AR JARABAWAN KI*
*da duk masu jarabawa awannan lokaci ameen*

*my meemah ta ena sonki ena dada mika godiya ta allah ya bar zumunci*


*YA ALLAH KAYAYE MANA DAMUWAR MU...Ummu Affan ena tayaki jimami*😒



*Edited by surayyams*



*Dedicated to all lovers of Dis book ALFAH...ena SON KU KUMA ENA muku albishir da yanzu aka fara*
*wanda yake bi shixai bada labari🀭πŸ€ͺ*


β–Ά1⃣4⃣





Jin shirun ta yayi yawa a dakin ya sa shi isa bakin kofar dan kwankwasa wA yayi yace Aleesha is
Every thing ok?

Murya cah ciki tace masa ehmmm ena zuwa ka jira ni ta karashe da dan dariya

Shima dan dariyar yayi ya kada kansa ya koma ya zauna
Wayar sa ya dauka ya danna mata kira
Hm wato kin min wayo koh"
Ba damuwa nima ena dab da ramawa
Murmurshi ta sake masa mai sauti tace
Ai baka da tacewa nice kamin kuma zan rama"

Ahaka suka tsaya musu
Ta kashe ya kira,shima ya kashe ta kira

Jin shigowar wani kiran yasa shi hanzari dagawa bai lura ba yace" har kin gama ne........
Wani mummunana tsaki yaci karo dashi"
Toh ba ita bace"tunda kai baka da aiki a rayuwa sai na ALFAH

Ni ka zo ka fitar min da wayyanan agida na wallhy kafin ma musu rashin mutunci

Sabreen keda su waye ? Ya fada kasa kasa

Oho in kazo zaka gansu

TeX ya tura mata acikin dakin cewa yana zUwa ta jira shi

Bai ko kara minti daya ba ya fito cikin ruwan ya nufi gida

Enalillhi waenna ilahi rajiun ya nana ta yace
Baba?
Da hanzari ya karaso bakin kofa enda malam yusuf mai lambu ya rakube tare da enna hansato yar uwan matan sa"

Me kukeyi anan cikin ruwa baba
A hargitse yake magana kamr zai tashi sama

Bakomai nauman

Ah"ha dakata malam Yusuf ya zakace bakomai
Matar kace tayi fatali damu wajee

Dafe kansa yayi cikin takaici da kunan rai
Yace ku shigo daga ciki da Allah
Baijira sun ce wani Abu na ya soma tattara ka yansu yana tura su ciki


A falo ya ajiye su a fusace ya shiga ciki
Shame shame ya sameta kan gado
Da karfi ya fincikota kasa ransa abace yace
Sabreen how dare u
Bakida hankali ne da zaki wulakan ta min iyaye akan me?

Zuciyan ta fal tsoro ganin yadda take Neman haukace mata amma haka ta dake tace"
Toh me zan musu
Baka da tausayi ne
Cewa fa tayi baida lpya sunzo jinya
Fa kaima zanji ko da na iyayen ka

Kuka ta fashe da shi tana cewa
Kafi kowa sanin
halin da Muke jiki yanzu bamu samun kulawar ka yadda yakamata shine zaka kara min Dana wasu gaskiya bazan iya ba

Sabreen still wannan bai baki daman ki kora su waje ba "
Ke in aka ma naki iyen haka zakiji dadi"ruwa fa akeyi sannan sun Fada miki bashi da lpya

Rau rau da ido tayi ta zube kasa kan gwiwar ta murya chan kasa tace
Toh kayi hakuri
Naji nayi laifi

Amma gaskiya katafi dasu cahn gidan ka ni wallhy bazan iya ba gwara ka tura ni gidan mu kawai indai anan zasu zauna

Dan tsuka yaja yace kije ki basu hakuri kawai bana son wani tashin hankali
Kamr bazata FIta ba
Haka nan ta tsaya tsege tsege akansu
Tace ayi hakuri

Malam ysuf ne kawai ya amsa yace bakomai yata

Enna hansatou kam da tariga ta Kile shiru tayi bata amsa ba



Baba ku tashi muje koh?
Iyeeeee ,wato matarka tasa ka koremu oi nauman
To ni hansatou ba enda zanje
Dan kallo ya vita dashi yace
Ba haka bane enna cahn din ma gida ne kuzo muje kawai idan bai miki ba sai mudawo
Da kyr ya shawo kanta sai dai malma yusf ya sa baki kafin suka fice
Gashi har yanzu ruwa ake bai tsagaita ba

******

ALFAH bata fito ba a dakin ba had yanzu kwance take kan gadi tana tunanin murad
"Aranta tana cewa har yaushe murad zai furta min yana so na?
Hm kwanan zan saka tafada da murmushi kan fuskanta

Cikin hakan taga shigowar sakan sa cewa gashi a bakin kofa

Bata bata lokaci ba ta fito daga ita sai dankwalin dake kanta

Ku shigo murad ya ma enna hansatou da budaden kofa wacce tuni ta lume wajen kallon ALFAH dake tsaye tana faman jera musu sannu da zuwa

Riko malam yusuf yayi suka shigo har ciki

Dukan su fuskan su dauke da alamn tamvaya
Sannu baba ku zauna enna bari na ajiye miki kayan ki a daki
Basu ce uffan ba da shike dukkan su na da kawaici
ALFAH meet my dad and my aunt"
Ya Fada ne da turanci sabida kar kusan me ya ce mata
Har kasa ta rusuna tace
Barka da zuwa Baba,an zo lpya

Ba yabo ba fallasa yace lpya lau yata "
Sannu da zuwa ena wuni aunty
Dan shiru enna hansatou tayi don' bata fahimci meye kalman autyn ba
Ga wani fargaban da take ji
Don gani take kamr ALFAH aljana ce mutum ba ce

Lpya laau malama...ta Fada da kyr tana dan dada Satan kallon ta

Juyawa tayi ta shiga kitchen don' ta hada musu wani abun
Don kana kallon su kasan agajiye suke ga jikan su duk da ajike

Zo nan kai wannan kuma wacece
Kamar aljana haka ?
Shhh enna wannan ba aljana bace sunan ta Aleesha

All..ee...Sha ?chab di jam
ita kuma wacece haka ko aure ka sake yi bamu SANI ba
Amma ka auro dangin aljanu ?

Ohh enna ,Sha kurumin ki ,zan miki vayanin komai yanzu ki taso ki sauya jikakun kayan nan

Ba musu ta tashi ta bi hanyar da ya nuna mata"
Toh ni hansatou ena zanbi kenan,dube dube ta Shiga yi chan ta duro cikin daya daga dakunan da suke kallon juna
Chak ta tsaya jiikin ta na nemar kada wa
Da murmushi ALFAH ta juya tana tsane hannun ta cikin ruwa a sink
Aunty kina bukatar wani Abu ne?

Kadan kanta tayi da Sauri tana xaro ido
Nifa suna na ba atty bace
Sunana hansatou daki zanje na sauya kaya

Bakomai muje na kaiki
Ba tare da ta jira ba ta karbe sauran kullim ledan hannun enna hansatou ta kai ta har daki"
Ga bayi, ga ruwa ta bi ta kunna mata shower sai binta take tana kalle kalle
Toh shikenan nagode haaa na shige

Har ta juya zata fita
Tayi Sauri tace yata shiko wannan ruwan en nagama
Ya zanyi da shi ko ku haka kuke barnan ruwa anan?

Ah'a karki damu zan dawo na duba
To toh shikenan;har ALFAH ta mule
A daddafe tana dar dar ta shige bathrum wanka

Tsuguno yayi gaban baban sa yace,kayi hakuri baba, nasan ban maka bayanin ta ba ko

Nauman ban fahimtar komai tun da na zo
Meya sa matar ka ta ki zama damu?
Kuma wacece wannan
Tsunguyar da kai kasa nauman yayi
Baba sunan ta Aleesha

? Toh naji suna ita wacece kuma meta keyi anan matar ka nachn

Shiru nauman yayi baice uffan ba kansa a kasa tswon lokaci

Hmm nauman Yanzu kadai na sanarda ni komai kana abubuwan ka yadda kake so
ko don' bani na haifeka bane?

Da Sauri ya dago kansa sama ya zuba masa sauyayyun idan sa gami da cewa
Kar kace haka baba
Kamin rai ka dena Fada min haka,nasan kuskure na ne
Amma ka yarda dani duk abn da kaga enayi da dalilin sa" dan Allah kayi hakuri baba ,bani da gata a duniya wanda ya wuce kai Kaine min jini da tsoka
Kayi hakuri...ya karshe muryan sa na rawa..

Nauman yarda da kai yasa na ke rife baki na ako da yaushe
Amma ace har zaka ajiye mata da gida bansani ba
Kamin adalci kenan
Ba auren ta nayi ba baba
Sai dai ena so dama na zo maka da maganan gida bansamu lokaci bane

Hmmm shikenan,
Kenan ka kawo ta kuna zama kenan

Ba anan take zama ba,ruwan nan ne ya tsaida ita zata tafi gida

Ohhh ko naji magana,,,tari ne yaci karfin sa sai yi yake ba kakautawa

Sannu " sannu baba muje ka sauya kayan naka sanyi karya dada shigar ka

A hankali ya soma tallafa masa har suka shige dakin nauman din

Bakowa a faloun ta fito ta shige jera Coolan abinci a dinning
Tsaye yayi yana kallon ta har ta kammala
Da dan hanzrin sa ya karaso yasha gabn ta

Murmushi kawai ta jefe sa da shi
ALFAH I'm truly sorry na Daura miki dawainiya
U don't have to ..da ni zanyi
Ni matsa min a hanya yaushe ka iya dafa abinci ?

Dada maraice fuska yayi yce" kema ai banyi tunanin kinfi ni ba.....randa mu kayi competition zaki gani
Dariya ta danyi wanda yayu dai dai da jin muryn enna hansatou a daga ciki

Ohh my God murad ena zuwa
Da Sauri ta bi gefen sa ta nufi dakin enna
Meyafaru aunty,
Lpya naji kaman kinyi kara ko
Kicin kicin tayi a gefe tana rakube,
Nikam kira mini nauman bana fahimtar komai anan

Nau...ma..ehhh jeki
Murad aunty tana Neman wani wai nauman bangane me take nufi ba fa ko waya zata yi

Take yaji wani mummumam faduwan gaba"
Aleesha wannan sunan da suke kira na dashi kenan a chan gida shiyasa kika ji tafada haka

Oohhhh really shine ni baka Fada min bako
Toh laifin waye? Ke kika tafi kika barni ena missing

Hmm nidai muje ka du bata bana son wani fitina
Dariya yayi yana bin bayanta hr suka iske enna hansatou

Yawwa zo nan ka cire mini kaya nahaka kurum nagansa cikin wancan katon abun'
Tana nuni da washing machine a corridor
Ohh enna kibar shi nan ba bata zaiyi ba
Wanke miki ma zaiyi abinda ma duk ajike suke"
Dan zungurin sa tayi tace kaji rainin wayo
Zan sassaba maka fa
Dariya kawai yayi yace ALFAH tagama abinci muje kici
A sace ta leko ta kalle ta
Murya kasa kasa tace" e Yau ni hansatou zanci abincin aljanu
Saura kadan dariya ya kufce mata cikin dan hanzari tace bari na kammala tayi waje
Shiko dariya yake bai tsaya ba
Enna sai dada bin bayan Aleesha da ido take

Ennna,nace miki na aljana bace ko
Baki ganin tana magana normal wai ma meyasa kike ce mata aljana

Bazan Fada ba tunda nima kaki gaya min ita wacece*
Wai kam aure kayi ne?

Enna....har zanyi aure ban Fada muku ba
Toh nasani? Yaran zamani ba gashi matar ka ta kora mu a gidan ka ba
Kuma munzo nan Mun iske ka da wata mace a gida ba

Enna nakawo ku nan ne don nan din zaifi mana sauki jinyan baba ba hayaniya ....itama wannan ba zama nake da ita ba ruwan nan ne ya tsaida ita

Uhmm amma tana da kyuw,Allah yayi halitta tubarkallh
Dan ya mutsa fuska tayi tace
Hm Tafi mun wancan matar naka da ko ruwa bata ba mutane

Ennna.....oh nikam taso muje kuci abinci karya yayi sanyi


*Surriem*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*Edited by*
*JAMEELA MUSA* { meelat musa }



β–Ά1⃣5⃣




Sannu a hankali ta shiga serving din su tuwon semo da vegetable soup enda shima nauman ya Shiga taya ta zubawa

Kafin ace wani Abu qamshin abinci ya mamaye wajen enna hansatou sai leke leke take cikin plates din don har yanzu bata gane kan abincin ba
Ko shi malam Yusuf ma da bawani lpya da shi ba Allah Allah yake yakai baki

Sai da suka kammala serving din su kafin ta
zauna gefe da shi,.

Dan kadan ta zuba a plate din ta kamar yadda ta saba
enda enna ta zuba ido tana kallon ikon Allah,"chabbi wai
mutum yaci wannan kuma ya koshi?

Wajen shiru babu wanda ya tanka sai warban abincin su suke
karar wayan ta ne ya farga dasu duka
Dan Murmushi ta sa a fusknta ta mike tabar wajen

"Nauman wai adan wannnan abinci har ta koshi kenan? Cewar enna hansatou da mamaki yaki Barin ta

Umhj enna dai dai cikin ta kenan ya fada yana dan sa fuskan zolaya

Kai hansatou kincika surutu hala ma shyasa ta tashi bata karasa abincin ta ba cewar malam yusf

Uh uhm baba karka damu enaga waya xata amsa zata dawo
Basu gama rufe baki ba sai gata ta fito da jakan ta Alaman zata tafi
Har kasa ta rusuna tace
Baba Allah ya kara sauki ...ni zan tafi gida

Har cikin ransa ya kejin yanayin saukin kan ALFAH
ta ke yaji ta burge sa
Sai dai amma Sam ya kasa fahimtar tsakanin ta da dansa har yanzu'
"Bakomai ya ta,na Gode a gaida iyaye

Za suji ta fada da murmushi sannan ta juya tace aunty sai anjima
Enna Bata masa ba ta kalle nauman din da alaman rashin fahimta"
Lura da hakan yasa shi dan dariya yace
Enna za kice mata"was ita ba Atty bane

Ohhh enna zan tafi tafada tana dan murmushi

yake tayi tana cewa ...ahh to koh naji magana ni bana gane ma sunan da kik bani ne yata..

Murmushi kawai tayi ta Mike tace toh enna sai anjima

Toh Alle..shh":...
Me ma sunan ena dai na fada dai dai?kaga ni bana iya rike sunayen irin nasu

Dariya nuamana ya fashe da shi yace haba enna sunan duk daya da nakun ma me wahala cikin Aleesha
In bazaki iya ba to kice mata ALFAH

Yawwwa ka kira dan dai dai yanzun
ALFAH ke ko zaki tafi baki karasa cin abincin naki ba....
"'
''Uhm enna Sauri nake zan koma shyasa
...Toh bakomai ki gaida gida Mun gode
Yawwa za suji sai anjima

Shima tashi yayi yabi baynta suka fice

Ena zaki je kuma... ya fada Adan shagwabe
""Murad wani abun me ya taso min urgent I'm soryy ok?
Yawwa Ya zamuyi da maganan baba ...gobe zaka kawo sa asibiti ko? just call me
Ta fada tana duruwa cikin Motan ta batare da niyyan jin ta bakin sa ba

Ohhhh Aleesh.. .ki tsaya mana....karki

Nooo murad banson wata magana just
Take care......ta fada ta ja motar bata jira mai zai ce ba

Sauke wani zazzafan aziyan zuciya yayi ya koma geefe ya jingina da bango tare da lumshe idon sa..a haka har yaja tsawon lokaci

""Sabreen meyasa kika SANI wannan aikin?
wannan tamkar azaba ce wa zuciya ta
Aleesha bata cancanci wannan daga gareni ba'sannan ya bude idanun sa da suka sauya sukayi ja

mota shima ya dauka ya fice feeeh yayi hanyar gidan sabreen

A ciki kuwa enna ne ke faman zuba ma Malm yusf
Nifa nan din yafi min don gaskiya ni bazan juri wulakanci ba. .
Yo me akayi akayi ta da zata mana korar kare a gidan dan mu"

Wallhy ba don albarkacin jika da na hango ba da bazan mata ta dadi ba kai kasani ai

Hansatou maganan nan ya kare ....ni damuwata kar dai fa yaron nan ya sa Kansa irin halin da nake gudu
Don' kwata kwata ban fahimci zaman sa da baliga kyakawa irin wannan a rumfa daya ba ko ya kika gani?

Tabe baki tayi tace Uhm ni dai wannan din ma tafi mun....ga kywu ga kyan hali
Ai ko da bansanta ba zan iya cewa tasan darajar mutane ..ni baruwa na da wani kawo tunanin nan
Kauma fa kasan halin nauman

Eh toh ..haka ne hansatou ....amma kinsan dole na damu shi kadai nake dashi fa a duniyan nan

**********

Karar bude kofa taji a hankali ....fuska ba yabo ba fallasa ta karaso wajen sa ta shiga shashaffa masa jiki tana langwamewa kan kirjin sa
Na dauka ba zaka zo bane ena missing dinka sosai tace hade da manne bakin su waje daya

Durus ya tsaya Ita kadai tayi kidan ta rawar ta yana tsaye har ta xare harshen ta cikin nashi

Fuskan sa a dan daure yace Sabreen, Nazo muyi magana ne

Kallo daya ta masa tasan ba lpya ba
"Dan tsuka tayi tace "Uhm nima dama akwai maganan da zan maka. .
Zauna ...tafada tana dan sake kure sa da kallon

Tohm ena jinki

Ywwah Kaga komai ya zo mana cikin sauki tunda su baba sunzo kawai ka rife maganan auren ku da Aleesha
nasan muddin ka furta mata xaka aure ta ko acikin kwana daya zaa iya yin komai
Don't forget damuwar ta kenan nasan baza tayi wasa da wanna daman ba

Juyi yayi da idon sa cikin bacin rai yace What? Lallai sabreen kinyi nisa....its always Aleesha kanki kawai kik SANI ko

"Wato ke har yanzu damuwar cika burin ki ne kawai agaban ki
Baki damu da halin da baba na yake ciki ba ko

'Mtsw"'nauman na damu mana
ba ciwo bane zai warke ai ...kaci ka damuwa wallhy kamar wani mutuwa a kace yayi

Wani zuciyan ce tace masa ya hadiye maganan daje shirin fitrwa kawai. Wannan tayi nisa bata jin kira

Zumbur ya mike zai FIta ba tare da ya tanka mata ba
Ji yayi ta damko rigar sa kamr yaro yaga maman sa zata FItA anguwa

Fuska kamar mai shirin yi kuka tace nauman
Ka tsaya dan Allah ...wallhy bzan iya kwana ni daya ba yau I badly need ta fada tana kokarin balle butoon din rigar sa a haukace

Shi dai baisan me ke damun sa ba gaba daya baya cikin shaukin abin sai haushin ta ma daya cike masa zuciya alokacin

Itakam a birkice ta shiga romancing din sa tana kokarin raba sa da kayan sa kadan kadan

Sai da yaga ta gaji ta kuma zaqu da abun sannan yaa biye mata ya shiga rikita ta kamar yadda take so,,,,

Sassafe ta tashi tana lalubar sa ko ta sa mu su koma amma taji wayam baya kan gado
Wani tsaki ta buga ta komar da kanta pillow a hankali ta lumshe idon ta cikin Kunan rai
" Wai shi wannan wani irin marar imani ne"?
Yana sane da yadda nake matukar kaunar sex din safe amma haka ya tafi ya barni"
Hmm I wish Seif dina yana nan ai Dana je na rage zafi....mtsw

Tun karfe Tara suka isa babban asibiti da nalam yusf
ALFAH bata samu zuwa ba sai tayo aika da suhaima sectariyar ta nan take aka kammala komai nauman baisani ba
Shidai kawai yaga ba ace musu komai ba sai aiki kawai ake don' ku layi basu bi ba ranar...for
First time suka shiga executive ward

Zaune yake yana bin wajen da kallo yadda aka tsara shi ..tamkar ba a asibiti yake ba

Mr nauman yusuf? Juyowa yayi cikin Sauri yace
Yes doc nine

Ok gashi nan madam doc ya fada yana nuna ma suhaima nauman

Bar kadai mr murad ko?

Yeah"cewar sa cikin dan mamaki
A ena kika San wannan sunah pls

Wani juyi take da idon tana yarfa hannu kamr karaman yarinya
"Cikin shuumin murya tace" Oh don't worry sunana suhaima kabeer sectariyan Mrs Aleesha fadoul Abdallh

"Sauke ajiyan zuciya yayi a dabarance ''Ohhh na fahimta..barkan ki dai

Bata ansa ba sai na wani munafukin murmushi data sake masa

Batare da ya kula ta ba yace
'' Yawwa Pls ena take _na kira ta baya shiga

Still Bata basa amsa ba sai wani shu'umin kallo da take binsa dashi tana wasa da biron hannun ta

Excuse me? Ya sake ce mata

Murmushi ta sake Adan firgi ce tace tana zuwa ta Shiga meeting ne

Uhmmm murad dama zAn Fada maka an kammala komai kamar yadda Mrs ALFAH ta bukata
dama cewa nayi anuna min sugar plump din ALFAH na gansa nima...Mun Dade nuna tsabani da kai a office....
Ta nayi tana kashe ido tana tsosar labban bakin ta a hankali

Hmm thanks Mrs Mun Gode da dawainiya
And i hope kin ganni ai ko ,
Cewar sa atakaice yana kau da kai

Aiko da ni makauniya ce Yau dole na gan ka handsome prince charming

Huhhm Amma kina nufin baki taba gani na a office ba?

Well ..maybe
don ni dai kawae sunan ka nakeji bakin mrs ALFAH ya wanci intana so ta fita a lokacin meeting

Don fa kana hana ta attending meetings dayawa

Dan karamin dariya yayi ya kau da kansa baice komai ba

Uhmm murad pls ko zan iya tambayan ka

Sure why not?

pls Me asalin abunda ke. tsakanin ka da ALFAH

"Friendship ......

Zaro ido waje tayi tace hun raina min hankali"
Gaskiya ban yarda ba
Kai dai kawai baka so kafada min ko

Murmushi kawae yayi baice mata uffan ba

Hey ....ba wani Abu bane,if u don't mind
Nima zan iya zama abokiyar ka?kamar kaida ALFAH
ka gane"

Juyowa yayi ya sake tsare ta da ido cikin mamaki yace
Excuse me?ban fahimce ki ba

Gyada kanta tayi hade da masa alaman kaji ai... da idon ta

I'm sorry "suhaimah ko?

Uhmmm"sunan kenan

Toh Kiyi hakuri dani da ALFAH daban ne and i can't explain ...
so suhaima I can't friend u...

Saboda me ....? Wallhy zaka Sam.u. ..
Ya Isah haka mrs
mun gama magana
pls let's not talk abt it
Bye 'ya fada yana juyawa cikin waiting room

Sauke ajiyan numfashi suhaima tayi tace 'ohh Allah"duk kywawan maza haka suke da miskilancin tsiya da jan aji ne?

Wato irin bankai ALFAH ba bazai yi dani ba ko

Hmmmm toh zaka SANI kuwa....ni suhaimah bushiya ce... duk enda na shiga kuwa sai na tarwatsa



*Suriiem*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*Edited;by SuRAYYAMS*




*SWTY NA ALLAH YA BAKI LPYA,ALLAHU YA KAWO SAUKI*❀
*Nima har naji ido na yafara ciwo*😒



*Addu'ata na nan na binki _BESTY*
*Asmeenat Xeeyan*
*Goodluk*❀




β–Ά1⃣6⃣



Ita kadai take tahowa a nitse sanye da Riga da skirt na atamfa pink da royal blue"

Tun daga shigowar ta yake kallon ta ta window
don haka ya tashi ya matso daf jikin kofa yan sauraron isowar ta

Dai dai ta bude kenan taci karo da fuskan sa
Murmushi suka sakar ma juna ya jawo ta ciki yana cewa,,,
Welcome madam....kin kyauta ai

I'm sorry murad banzo da wuri ba ko...ena fatan a
Suhaimah....

Ni ba wannan bane hjya ya Fada da fuskan masifa kamr da gaske

"Toh meye ne murad..me nayi?

Fuskan ta mai dauke da alaman damuwa ya juya kalla "ba nace karki sa hannun ki cikin case din nan ba..

Rau rau da ido tayi tace "an sa din
Bafa ruwan ka murad..ji har ka wani tsorata ni

Gefen sa ta bi ta iske wajen enna hansatou
a ladabce ta ce an wuni lpya?
Dan washe baki tayi tace lpya lau ya ta,
Har kin iso ....

Ehm ta iso enna ya fada yana ma ALFAH ido alaman ta taho wajen sa

Gefe suka samu suka zauna
A fakaice ya kalle ta yace,I'm serious
Bana son kina wahalar da kanki
Haka,

Mura..d....shhhhhhhh
Bana son naji....ki dinga jin magana kinji
Gyada kanta kawai tayi Alaman eh da innocent face

Wanda yayi dai da isowar suhaima wajen
Good afternoon mrs ALFAH

Yawaa suhaimah kina nan har yanzu?
.gaskiya
Nagode dear thanks a lot

Bakomai anything for u...mrs

Murmushi tayi tace" uhmmm to ai shikenan zaki iya tafiya tunda na zo
Ok maame excuse me ,
ta juya da rangwadi tana Satan kallon sa


Wajajen karfe 12 na rana aka fito da malam yusuf da ga dakin duba

musamman ALFAH ta bada daman a masa check up na musamman kafin a fitar dashi'
Tsaye duka suka mike suka karaso wajen sa....
Enda duka doctors ukun suke famar kwasar gaisuwa da

Please Login or Register in order to submit comment