Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kowa a gidan miji" itace wacce take zama ta yaki jarabawan ta cikin hakuri da biyyaya ma Allah
sannan ta amshi baqin qaddara da aurenta ya zo da shi"
Cikar mummini ya zama mai karban qaddara mai kyau ko marar kywu haka ne?

A hankali ta gyada kanta hawaye na sauka mata

To Ki dauki hakan daya miki a matsayin qaddaran auren ku
Sannan ki jira hukuncin ubangiji'

Mikewa tsaye nanny tayi tace
Kina son mijin ki ALFAH karki bari ki sake ma wata without giving a fights back...

Ke macee ce ...besides har yanzu a ji Yau kike baki gani da idon ki ba
Stand up my child...kinemi kan gaskiyar da kanki
Ki dena biye ma abunda zaa zo a Fada miki
Ko ce miki akayi jami'an tsaron basu kuskure?

Kiyi tunani Aleesha kinji? bari na hada miki ruwan wanka sannan ta fice

Sosai maganan ya raba zuciyan ta

kanta ne ya dada dagulewa ya kulle da maganganun nannyn

Tabbas tasan duk wani abunda ya faru har yau bai canza mata diso daga son da take ma murad ba

Kusan kwana biyu bata kira kowa ba ta kashe wayoyin ta sannan bata amsa gayyatar kowa a gida har sabreen

Don kuwa Kullum tana faman saita tunanin ta yadda zata bullo ma al'amarin ....





*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 4:11 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*DEDICATED TO ALL FOLLOWERS AND LOVERS OF THIS BOOK*

*MUSAMMAN SISTERS NA ALFAH FANS GROUP*
I HEART YOU LOADZ❀




β–Ά5⃣3⃣





[18/03 4:13 am] SmsπŸ’•: Yau kwana biyu kenan da faruwan haka
Da yamma misalin karfe 5 saura nannny ta turo kofar dakin ALFAH
Amma shiru bata ganta ba

Da shike kullum tana yawan kebe kanta "nanny bata damu ba A tsanake ta Shiga duba ko ena
Da bata ganta ba kiran tayi amma shiru taji baya Shiga dan dole ta hakura ta koma ta zauna

Itako alfah Gidan su da murad straight ta wuce ..don ranar haka kawai ta tashi da mummunar kewar sa a ranta
Duk ilahirin gidan ta zaga tana tuno sa hawaye taf idon ta "tarasa wani hukunci zata yanke ma relshp dinsa da suhaiman inma dagaske ne

Chan daga baya ta koma dakin sa ta kwanta kan gado ta soma rera kukan zuci rungume da pillown sa"

A hankali ta soma cewa pls come back hubby I love you"
Bazan iya rayuwa babu kai ba "na amince ko da zan zauna da wata ce..

Tsawon Lokaci tana faman magana da kanta
Kamar an tsakure ta ta sauko kasa ta soma duba wanan drawer ta sa

Abubuwa dayawa taci karo da su..wasu su sata kuka wasu su sata murmushin dole

Har ta kai karshe sannan ta ci karo da wannan littafin NASA da kullum yake rubutu aciki"
Dan kwafa tayi tace perfect' Yau zanga meye a wannan littafin

" Neman waje tayi ta zauna gefen gado ta soma budewa a hankali cikin zaquwa

" passport dinsa ne karami tun yana yaro a manne a first page
Taga an rubuta "nauman Yusuf"
A hankali ta soma karatu cikin nitsuwa har takai karshen shafi na farko

A nitse ta dago kanta tace" wow Allah sarki hrt touching story.....uhhm toh dama ashe ba baba yusuf ne ya haife ka ba...to kuma aena kasamu sunan murad ya bangani a tarihin ka ba?

zuciyan ta NE yace yanzu kika fara muje next page"


Wani dum dum kirjin ta ya soma yi
Ganin ful sunan sabreen aka yi rubutu akai
'Wani special attention taba yar' tunanin ta ko wani abun ne"

Sai dai da ta soma karanta wa"wani dariyan takaici da firgici ne ya gauraye fuskan ta"Sam taki daga kanta don gani take kamar ba a duniya take ba

Kafin ta kammala karantawa idOnta ya soma jika shafukan da take budewa ONE BY ONE hankalI tashe tana bin kowani word

Karshe" sulalewa littafin yayi a hannun ta da yake faman karkarwa cikin kuka tace",
Kun cuce ni.....sabreen k...ee..e ce dama? Me matar nauman ne?
Wasu zafafan hawaye ne suka tari kuncin ta
Da kyar ta daure ta dauko ta cigaba"

Kafin ace mintuna talatin alfah ta koma kasa a durkushe tana matsanancin kukan takaici,firgici da tashin hankali
" murya a dishe ta soma cewa me na miki sabreen ?meyasa kika tsane ni har haka Why me?
Kuka mai sauti ta sake kamar ana dukan ta. Ita kanta ta najin Yadda zuciyan ta take harbawa dif dif

wani wawan wurgi tayi da littafin a haukace tana cewa Kun cuce ni"" Allah zai sakamin .....tare da tana sulalewa kasa kwance

Kafin kiran sallan asr gaba daya muryan ta ya dauke sai numfashi take saukewa idonta sun gama kunbura sosai

Tex ta tura ma nanny sannan ta koma ta shige bathrum tayi wanka ta dauro alwala

Kwance tayi ruf da ciki abun duniya ya dameta sai silent hawaye dake binta yuuuuu har na Neman jika pillow"
Wani mugun haushi da bakin ciki. Sanin sabreen take ji a ranta
Sai yanxu take fahimtar abubuwa dayawa da suka faru wanda bata San asalin su sai data karanta a littafin nauman

" dan tabe baki tayi tace duniya kenan;
A she makiyin ka na tare da kai"hmmm
Gaskiyar ki ne nanny trust no one wata rana inuwar ka ma takan barka ballanta na wani "
Cikin wannan tunanin taji an murda kofar dakin
Suna hada ido da nanny da gudu ta taso ta Fada jikin ta ta soma wani Sabon kukan

"Alfah...pls ya Isah haka cewar ta a sanyaye
Zo nan mu zauna ..Fada min Meye ne kuma ?nanny tace fuska cike da damuwa'

Da kyar ta sassauta kukan nata sannan ta dauko littafin ta bude mata ta soma mata vayani akai kadan kadan

Itama hawayen ne suka Shiga kwarawa a idanun ta tana ajiye littafin ta jawo alfahn jikin ta rungume ta suka cigaba da rera kukan tare


Sai da sukayi mai isar su sannan ta Shiha rrashinta tana lallaba ta da kalamai masu ratsa zuciya"

" don bana son na sa baki a Harkan rayuwar ki da sabreen ne Aleesha but na Dade da lura da ita" akwai wani boyyayen Alamari tare da ita
Shiyasa wato yanzu take Neman ta sa ki zubar da cikin sa ko?
Wayasan ma duk abunda ta ke Fada miki shirin ta ne kawai"

Ehmm nanny ...tunani na kenan nima
What if wasa da hankalina take yi kamar yadda ta saba ba" kai hakan ne ma nanny '

'To ena miji na kuma? Nannny nagani ya rubuta' sabreen ta ce zata yi maganin sa don' ya ce ya dena game din nasan bazata bar nauman haka kawai ba....tasan enda yake I'm sure

Shiru nanny tayi tana kalonta yadda take magana aranta tace ba kece yanzu kike fushi da shi ba

Bata dawo hankalinta ba sai da alfah tace" nanny kar ta kashe shi a daburce

Riko hannun ta nanny tayi tace zauna nan " kar kiyi garaje
Tabbas bazata barsa ba mana tunda ya juya mata baya"

ALFAH kiyi hakuri ki kwantar da hankalin ki kibita a bakisan komai din ba .. Ki sa ido sosai akan every move dinta da haka zamu gano komai " ai inta San wata bata San wata ba

Shiru tayi kamr mai nazari tace" Hakane nannny..na rantse da Allah bana Barin sabreen sai ta ji ajikin ta a hannu na
Bazan taba yafe mata ba nanny" ta karashe cikin kunan rai

Shhhhh karki soma sa wannan aran ki....u already win tunda ke ya zaba ba ita ba...
Ba kiga ni ne sonki ya zama ma nauman hukunci na cin amana da yaudarar ki da suka so yi a da chan

" ki Gode ma Allah Aleesha"
And fight for ur love ki karbi yancin ki daga wajen wannan muguwar yarinya "kai Allah wadar

Gyada kai tayi a zuciye don har yanzu bata sauko ba 'ta ce insha Allahu nannny"
Sabreen Zata San koni wace ce kuwa



*surriem*
[18/03 4:13 am] SmsπŸ’•: "A gefen nauman kuwa ba dare ba rana kullum addua yake. Gashi bai taba ganin hasken rana ba tunda aka kawo sa kullum a daki yake
Haka zasu shigo suyi duk kulle kulle da plan din abunda za suyi har su fice da kyar yake iya tanka musu

" a zuciyan sa yasan duk yadda akayi yanzu ALFAH ta tsane shi don yasan duk abunda sabreen take Fada mata akan sa
"
Suhaimah ce ta karaso zaune akan varenda ta sami sabreen"
Wai nikam yau she zaki karbi shares din companyn dake hanun nauman ne
" batare da ta kula ba tace
Ki bari ena son sai ta warke sosai don nasan ta zubar da tsinannen cikin nan
kafin nan na zugata ta koma office ..kinga sai na karbi matsayin ki na secteriya komai zan gamashi cikin kankanin lokaci kawai
Kin San yanzu da ni kadai ta yarda

" washe baki suhaimah tayi tace shegiya sabreen " nasan ba tantama zata sakar miki kam don nasan yanzu gaba daya bata cikin hankalin ta Sosai

Cikin bankama da tinkaho tace" Of course bani sati daya kacal zaki gani " Seif ya gama duk wani documentation sign dinta kawai nake bukata

" toh shi fa.?.ya zamuyi da shi in an kammala

Dan dube dube tayi sannnan ta saukar da murya kasa
"Seif yace zamu kawo ta nan sai ya kashe ta sai mu laka masa sharri akaisa prison kawai"

Dafa kirji suhaimah tayi cikin izigili tace " oh ohh what a love story'
Sannan suka fashe da dariya'


'Washe gari da safe Wanka alfah tayi ta wuce office dinta fuska ba yabo ba fallasa sai rubuce rubucen ta take yi

Duk da ma zuciyan ta cunkushe take da Neman daukar fansa akan sabreen amma Sam taki bari ya nuna kan fuskar ta

Yanzu tunanin nauman din ya fita a ranta don wani bangaren zuciyan ta ya kasa hakura ya yafe masa wani gefe kuma har yanzu na kaunar sa

Kamar yadda ta raya kuwa sai ga sabreen din ta shigo

" wow naji dadin ganin ki haka alfah
Ai da nany Fatima ta Fada kin zo office cewa nayo karya ne

" sai da ta dan kare mata kallo sannan tace
Uhmm ko sabreen?
Toh me zanyi a gidan
gwara dai na zo nan enda Nafi wayo "tare da maida kanta kan aikin ta

Hakane ta fada tana ajiye jakan ta tare da zama itama

So ya aikin?
Ya kin zubar kuwa

Wani ras taji a ranta don zuciyan ta na neman zautar da ita da haushi da takaicin sabreen din data ke ji alokacin
Ba tare da ta daga kai ba tace " na zubar

..Alhmdullhi ko kefa?...shi kuma zai dawo ya same ni..don' wallhy nima bazan bar sa

Uffan ALFAH ba tace ba"

Shirun da tayi yaso ya ruda sabreen din ..tunanin ta ko damuwar halin data ke ciki ne ya sata hakan

Dan marairaece fuska tayi tace are u ok kuwa alfah ko kina bukatar taimako ne I can help u know .. Ko da anan office nasan abubuwa zasu miki yawa yanzu ..ga stress

Da wani kasalalan murmushi ta tare numfashin ta tace" yes hakane sabreen gaskiyan ki
But ure free ai ko yaushe kike da time"

..nikam ai na saba da stress ni kadai dama

Ba tare da ta kula yanayin alfahn ba ba tace 'Ok toh shikenan...yanzu dai abunda nake so dake ki cire duk wani Abu aranki ki saki jikin ki...am here for you alfah bazan taba barin ki ba' kinji?

" chak ta tsaya da rubutun idonta na Neman kawo ruwa amma da Saurii ta mayar da su
Murmushi mai wuyan fassarawa tayi ta kalle ta
" na gode sabreen
Thanks"
daganan bata sake cewa komai ba haka itama sabreen din

Dan shiru sabreen tayi kafin tace 'Uhmm naga kamar Yau baki son magana ko tambaya na ya ake ciki bakiyi ba

Sabreen no need "cewar ta tana kalon tsakr idon sabrenn din" na Riga na yanke hukunciN rabuwa da murad idan ya dawo
Kawai ki barsa nikam ma ajanye case din kawai .I mean a barshi yayi rayuwar sa..

Cikin dan mamaki da zaguwa tace 'yau ke kike fadan haka ALFAH?
Wow..tun da nake bantaba sanin kina da wayo haka ba sai Yau
Kyawun mace dama ta kwaci yancin ta ..wallhy ba kisan bakin ciki dana keji en naga kina kuka akansa ba

Hmmm not anymore kar ki damu tace a takaice
",
Muryan ta fal da farin ciki tace toh ni zan tafi

A nitse ta mike tana cewa So soon haka sbr ..tsaya to na rakaki cikin Saurii ta dauki jakar sabreen din ta rike

Bata Musa ba suka jera suka fice suna maganan yadda sabreen zata fara aiki gobe da a companyn ALFAH

Har mota alfah ta rakata sannan ta bude dayan side din ta ajiye jakar tare da manne karamin camera a gefen ta wajen CD player

Daga tsaye tace Lallai yau na Gode har mota aka ajiye ni haka

Dan murmushi kawai alfahn tayi tace sabreen kenan
A duniya bayan Abba na babu wanda take kaunata kamar ke
Me aciki don' na kawo ki har mota Yau"cikin wani irin kallo mai wuyan fassara tace afterol its a new life' ko?

Murmushi sabreen din tayi itama sannan tace haka ne" bakomai alfah ena nan tare dake

Ohkk bye suka ce kowa ta yi gaba'


" wani system ta kunna ta barsa a kunnne tana kallon duk enda sabreen take zagawa acikin motar ta

' kusan mintuna biyar tana jiran ta don ta fice bakin wani gida alaman tana magana da wata amma cameran bai nuna wa don' bata samu ta sa ajikin sabreen din ba

Sannu a hankali har ta dawo ta cigaba da tukin sai tafiya take kusan hanyar daya doshi barin garin sannan ta Sha kwana cikin wani jeji"

Wani katon gida mai dogon fence ta shigee
Tana kashe motar ta ja jakan ta tayi jiki

Dayan system din alfah ta kunna alaman camera data manna a jakar na aiki

Nan ma ta soma kallon ko ena daga zaune a office dinta
Zaro ido waje tayi ta kama baki cikin mamaki tana kallio
Wayannan jamian tsaron da sabreen take zuwa dasu

Muryan kasa kasa takeji don jakar tadan musu nisa dukkan su
" amma ta soma jin
Komai is on set yanzu guys'
Seif ma na nan zuwa kwanan nan
Don' ta riga tabani dama na fara aiki da ita
And den kai spider gobe za muje da kai mata papers na janye case din

Wani busashhen dariya su kayi
Dukkan su sannan suka tashi suka Shiga ciki
Da shike bata dauko jakar ba
Alfah bata ga komai ba a wajen da suka Shiga ba


Washe gari Kamar yadda suka tsara spider da sabreen ne a offishin ALFAH

Paper ya mika Mata akan tayi signing a ladabce"sai satan kallon ta ya keyi yadda tayi kywu na fitar hankali

hannun sa na bari ya mika mata Biro amma tayi kamar bata gani ba

" wani Sabon Biro mai kyaun gaske ta dauko ta signing sannan ta mika masa har da biron
" madam biron ki ne ai ko
Wani shu'umun murmushi ta masa mai tafiyar da zuciya tace "Neva mind zaka iya rikewa

Cikin barin jiki yace nagode madam gaskiya biron na da kywu kuwa kamar mai shi

"Inspector muje ko sabreen ta katse sa da sauri
Ita kam alfah murmushi kawai ta musu har suka fice

" jin kadan sabreen ta shigo "ALFAH banga files din Sabon contarct dinnan ba fa

Ba tare da tace uhm ba ta dauki wasu files shiryyayu a gefe tace gashi

Kar ki manta inkin gama ki kawamin nan
They're very confidential

Ba komai tace tana Allah Allah ta dauka tayi waje

Alfah dake lura da ita Murmushi kawai tayi ta kauda kanta aranta tana cewa let's play d game sabreen

Kulle kofar tayi da key sannan ta kunna cameran da ke jikin biron
Taci SAA kowa yana daf da Shiga wannan gidan da sabreen taje jiya

Da mamakin ta ta hango wani matashi alaman mai girki ne da abinci a dan plate zai Shiga cikin wani daki

Dakata zo nan halliru..ba an hanaku Shiga nan dakin ba

Baki na bari yace hjiya suhaima ce tace nakai abinci tunda Baku nan

"What ?suhaimah cewar alfah cikin mamaki

Da Allah bani nan kaje kace mata na karba

A dan tsorace matashin nan ya bace
Shiko biron nan ma manne kan aljihun kirjin sa

"Nan ya zauna durus ya soma cin abincin yana kukkuni
Sai dai ayi duk abunda zA'ayi nidai naci abincin nan

Jim kadan ya kauda kusan Rabin plate din dai dai lokacin suhaimah ta banko kofar ta shigo

Chak alfah tayi tana maimaita kalmn ennalihhi don' tuni kanta ya kulle

"Spider wato ni zan bada aika ka karbe ko?
Toh cinye dama poisoning din da zamu gwada kan nauman ne na sa abincin
Kasan Yau kusan kwana biyu baici komai ba ..ba ka rainani ba good for you
.
Tsaye ya Mike tsaban tsoro har hanjin sa na kadawa yace suhaimah ai ba haka bane plan din
Ba ogah Seif yace ma sabreen
Sai angama signing kafin akashe sa ba

Wani harara ta watsa masa tace gwaji nace maka
Ai yanzu kawai wahala zan dan basa naga ya abun zai kasan ce"kai dabba ne wallhy spider

Baka ci ba ?sai ka jira mugani akan ka mtsww
Bata jira ba ta koma daki tabar sa awajen

Idonta cike da hawaye a daddafe ta koma kan sit dinta
' seif' sabreen dama bakin su daya da suhaima kenan?
Lallai yarinya bakisan dawa kukeyi ba'na tabbata nauman ne a dakin nan kuma
Bazan taba kyale ku ku kashe min miji ba"ta karashe maganan a zafafe

Zumbut ta mike ta goge hawayen ta
Ta wuce waje'
Ba tare da ta lura ba sabreen akan desk din ba
Ta wuce gida abunta

Nan ta kwashe labari ta Fada ma nanny Fatima
"Har labarin yadda tasan Seif a matsayin mijin sabreen a da chan

kar kada kai nanny tayi cikin mamaki da jimami tace
Nauman ya soma bani tausayi alfah
Kinga abunda nake Fada miki ko?

Gashi da taso tayi wasa da rayuwan ki kuma bayan suna tare da suhaimah

Ni ena da yaqinin akwai boyayen alamari game da sabareen wanda shi nauman bai sani ba

dan dafata tayi tace
ALFAH?
Yanzu zaki fara naki sakun tsaka da su

Hakane nanny Fatima amma da enaso na shigo da jamian tsaro ne personally suna tayani bin cikawa a boye ni zan biya su

Yes wannan yayi amma Seif zaki fara durkushewa naga alama shine babban su kafin azo kan saurah

Ehmm barin je"ena zuwa 'kawai tace cikin sauri
Sannan ta mike ta wuce zuwa babban CID office



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 4:11 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

www.surayyahmuhammadsule@gmail.com
for enquiries and mails

*FOLLOW ME ON WATTPAD@SURAYYAHMS*❀🧐
Or wattWEB@www.surayyahms


*Gaisuwa ta musamman ma maman khairi kawar sabreen*πŸ˜‚πŸƒπŸ½β€β™€πŸ™Š
*maman shuriem*
*khadeja A hamza*
*auterrrr*
*umy anhumy*
*zulahrt aminu*
*nener*
*feenaluv*
*siyamahibrahim*
*leedat*
*Mamn amirah*
*Fatima muham*
*jamcy*
*afcert*
*muhub*
*maryam s*

*da duk matan gidan ummerheny fans I can't count o'll*BUT*
*I HEART YOUR COMMENTS AND PRAYERS*
*"ALLAH ZAI SAKA MUKU DA ALKHAIRI*#NAGODE


*Dedicated to All followers and lovers of this book*


β–Ά5⃣4⃣



[18/03 4:13 am] SmsπŸ’•:
Tun da alfah ta kai maganan wajen inspector Suleiman Kwana biyu kenan ana kan aiki akan Seif a boye

ita kuma tana monitoring duk wani motsin sabreen a office

Sam ta kasa ganewa ita kuwa don alfah taki ta nuna wani alama ko maganar nauman ma bata yi yanzu

" office take wuni kullum akn secret cameras dinta haka kawai ta soma jin hankalin ta a tashe don kwana tayi tana fama da ciwon ciki"
Kewar sa ne ya durmuye zuciyan ta sosai
Sai hawayen da ke bin kuncin ta kwnce akan cushion a office da yammah
Camera ta sake kunnawa ta dada kallon videon datayi saving gaba dayan su"
Batare da kwakkaran dalilii ba ta tashi ta Shiga mota ta soma bin wannan hanya zuciyan ta fal da tsoro

" daga neeesa ta ajiye motar ta ta cigaba dabin gefe gefe cikin ciyawa har ta soma hangen gate din gidan

"Da shike duhu ya soma rufawa ana kokarin magribh bata yi wata wata ba ta karaso bakin katon gate din
Dan lekewa tayi daga bulli ta tabbata ba kowa sannan ta cusa karamin hannu ta ramin ta ja sakatan karamin kofar a hankali ta bude ta shiga
Dif dif gaban ta ke yi amma haka ta cigaba da rakubewa da shike tasan ko ena yanzu agidan ta video
Dakunan ciki ne kawai bata San duka ba

" window ta dan leka tayi sliding bata ga kowa ba nan ta bude gaba daya ta dire ciki

"Tafiya take a kan corridor tana dan dube dube chan ta hango wani kATO na kwance ya buga earpice a kunne sai miming waka yake

Kofa biyu take kallo amma ta kasa gane wanne ne nauman yake ciki

Addu'a kawai ta somayi a zuciyan ta
Nan Karar waya ya tsoratar da ita da Sauri ta yi kasa ta boya bayan pillar

"Kai suhaimah nafada miki sabreen Yau bazata shigo ba
Ni kadaine fa agidan nan..cewar sa daga kwnce
Dan shiru yayi sannan ya mike ya taho setin wayannan kofofi alaman ya katse wayar
A gefe zuciyan ta na tsananta bugu ta dunkule waje daya"

Yana shiga ciki jim kadan ya fito ya kara shigewa dayan"
Jin shirun yayai yawa yasata mikewa alaman zanca hanya ...kasa kasa ta soma jin maganan wani na kokarin shigowa kuma ta enda take

Da gudu cikin firgici ta bude dayan dakin da wancan ya fito ta duru ta kamo kofar dam ta rike tana karkarwa

Ko da taji wucewa yayi ya shiga wancan
A hankali ta sauke ajiyan zuciyan ta sunguna kasa


Idon sa a lumshe bai damu daya san waye ya shigo ba itama kanta a kasa sai sauke numfashin tsoro take
Mikewa tayi da niyyar ficewa kawai
"Kamar daga sama taji motsi kadan wanda baiyi kama da kamar a dakin bane amma kuma tana jin sa daf
Dan juyawa tayi da sauri a tsorace
Charaf ta hango sa kan kujera hannun sa a daure ya lumshe idon sa kansa na kallon gefe

Wasu zafafan hawayen da bata San ena suka fito bane suka soma sauko mata a fuska
Jiki ba kwari take tahowa kusa da fuskan sa da har ya hada wani saje na ban mamaki

Shima haka kawai yakejin sauyin bugun zuciyar sa amma baikawo tunanin komai ba dan haka ma baiko bude idanun Nasa ba har yaji saukar mutum a gaban sa
Kallo mai dauke da wasu ma'adanai take ma lumsahsen idanun sa
Yadda ta ga hannun sa yayi shatin ja alamn kullum a daure yake ya dada sa ta fitar da sautin kukan NATA

San Ya hana zuciyan sa amincewa da cewa ALFAH ne a gaban sa amma ena..... jin sanyin hannun ta akan fuskan sa ya sa shi bude ido ba shiri

"Sauyayayun idon sa wanda suka rine fiye da nata ya sauke akan fuskan ta
"Tsawon minti goma ahaka ba wanda ya iya cewa komai banda alfahn data ke kukan fitan hankali a gaban sa
"Me yasa kikazo nan Aleesha...sun kama ki ne? Ya Fada kamar bada ga bakin sa ba

Murya ciki ciki tace "meyasa nauman...?
Why did u do this to your self? Meyasa kamin karya?why

"Wasu sirararan hawaye suka biyo fuskan sa murya na karkarwa yace "Aleesha I'm sorry
Ki yafemin"
Sannan yayi shiru yana kukan zuci

Jitayi kamr an yaye mata wani abun a zuciyar ta amma kuma takasa fahimtar meyasa take jin haushin sa sosai
Jin shirun datayi yasa shi
Dada lumshe idon sa yace dama mafarki gaskiya ne mana

"I missed you a lot ...I really want to tell you'm sorry wifey"
Na amince na mutu anan Dana sake shiga rayuwar ki' jin muyarn ki kullum na azabtar da zuciyata fiye da azaban da nake sha na kuncin halin da na jefa ki aciki"
I wish ke din nake gani yanzu a gaba na da ko yanzu na mutu na amince
I'm truly soory ALFAH" forgive me"ya karashe yana Dada kumshe ido

Duk maganan da yake kallon sa kawai takeyi tana mamakin yadda yake Neman zaucewa shika dai na magana da kansa

Don' tagama lura nauman har yamzu yana tunanin imagining dinta kawai yayi suke magana amma

Please Login or Register in order to submit comment