Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na NASA kalar addu:ar

sanye da Riga da skirt na material take wanda yaji kwalliya red and gold shara shara mai shining kamr kayan amaren India

Gaba daya ta fara fita hayyacin ta don gyra na musamman da tasha na jiki da na headqtr....

Koda ya kare adduar sa FIta kawai yayi ba tare
da yace da ita uffan ba

Cikin dan hanzari ta mike ta shiga kunce daurin da aka ma wa yelwataccen suman kanta da ke Neman taba mazaunan ta.....
wani sauke ajiyan zuciya tayi tace uhmmmmm alhamdullh...nagaji wallhy...duk nauyi yake min

Daga cikin mirror ta hange sa ya harde hannu yana kure ma zubaben gashin NATA da ya rufe gadon bayan ta kallo

Da Sauri taja mayafin kayan ta Daura kanta....
wanda ya sashii karasowa daf da ita...
hannu yakai Kan mayafin ya kada mata kai
" uhm umh...kibar min Abu na haka....baki ga yadda kikayi kyau bane

I wish da camera ta da na dauki hoton wannan sarauniyar yau........

.murmushi kawai tayi a kunyace...ba tace komai ba ta haye kan gadon ta kwanta idon ta a lumshe don kunya

Baisan lokacin da ya sulale ya bita ba....tsuntar kansa yayi da kura ma ta ido
don wani haske takara wanda yadada sa suman kanta yin baki wuluk ajikin fuskan ta

A hankali ya soma shinshinar ta yana shake dadddan qamshin dake hauwawan tashi ajikin ta.....

Murya chan kasa tace murad bacci nake ji.....

Bacci fa kika ce Aleesha ...a hankali ta gyda kanta tace ehmm kaje kaima ka kwnta

Uhm uhm No way...in kina so na kwnta to ki taso muje muci abinci

Duk wani juyin da ta masa tayi amma haka fir yaki
Sai da ya tabbata ya ciyar da ita sosai sannan ya ce 'toh kwanta ena kallon ki kafin na tafi

Ai kuwa sanyi ta ji a ranta da yace zai tafi ba musu ta dale kan gadon tayi kwanciyar ta....dan kiss ya manna mata a goshi sannan ya rage wutar dakin ya fice abun sa

Tunanin sa ne ya mamaye ta a kwance ba abunda take gani sai fuskan sa
Da kyar ta iya saukowa ta sauya kayan jikin ta zuwa nite gown pink iya cinyar ta
sannan ta daure suman kanta sama sama ta koma kan gadon tayi lumui....
Wajen yayi tsit alaman dare ya fara nisa ....bata hankara ba ta soma jin hannu a bayan ta...cikin dan firgice ta juya enda yasa shi jan ribbon din da tayi parking kanta da shi suman kanta ya sake bajewa

Kure ta yayi da ido tana faman kokowa da laushi da tsantsin gashin NATA....a hankali har ya jawo ta jikn sa ya shiga ta yata

murya na rawa tace"
M...u.r.pls ka kyaleni wallhy bacci zanyi

I know ya Fada cikin wani kasalalen murya mai kashe jiki...idon ta ya nutsa cikin nasa yana aika mata zafafan sakonni da su....cikin dabara ya kamo ta dab dashi ya manna ta kan faffadar kirjin sa wanda ba ko riga akai....don' daga shi sai gajeren wandon sa ya shigo dakin

Numfashin su ne kawai yake sauti a yayin da suka kure ma juna ido.....juya ta yayi ya Daura ta kan pillow ya shiga shafa ilahirin jikin ta kamar mai koyar tukin mota.....tsaban karkarwan da jikin ta keyi ya sashi jin wani irin shaukin da ita kanta bata san yana affecting din sa ba.....

Bai bata lokaci ba ya shiga ysame rigar baccin a nitse yana bi yana tsotse duk enda ya bayyana masa....
wani numfashin mai dumi ya sauke ganin yadda boobs dinta suka bayyana bul bul a tsaye cikin braziyan da rigar baciin tazo da ita...

gam ta rike hannun sa dake shirin lalubo su
Jikin ta a mace tana binsa da ido cikin ta sai kadawa yake dan tsoro. Gashi ta kasa magana......da kyar ya samu ya raba ta da bra din cikin dan zafin nama ta juya ruf da ciki akan su ta boye su

bai dadaara ba ya bi shimfiddaden
bayan ta da wasu salon kisses yana yarfe shi da harshen sa kamr mai aikin tausa.....
numfashi kawai ta sake tana wutsil wutsil domin ba karamin shigar ta abun yake ba.....

Jin hannun sa akan waist diinta kuma yasa ta kasa daurewa dan dolen ta ta juyo da hanzari tana fuskantar sa ...a lokacin boobs dinta ne suka fara masa welcome
a haukace ya damku su ya Shiga sarrafa su ..sai mimmike wa take tana dan kara tana yarfe hannun ta
shikam tuni ya lume wata duniyar sai aikin luguiwa ta su yake da bakin sa

Karshe kuka ta soma yi a hankali..murya kasa kasa tana cewa ""kayi hakuri dan Allah.....mu..RR.d. Ka barni
Numfashin ta sai sama sama yake yi kamr zata tsandare masa.....
fadawa yayi jikin ta fuskan sa saitin kunnen ta yace ''shhhhh kiyi shiru toh kina so na bari?
Cikin dan shesheka tace ehmmm...

toh en kina so na bari kema kimin duk abunda na miki..cikin dan hanzari ta gyda kanta alaman a'a bazAta iya ba

Hannu ya sa ya zare panties dinta da sauri wanda ya sata bari kamr zata firgice
...baby relax .ba abunda zan miki relax kinji...ciikin kuka tace karya kake yi
Tana Kara cigaba da kukan ya dada matsota muryan sa na rawa yace
"Toh kin yarda zaki min...?
Da kyar ta daga ido tace inna maka zaka kyale ni ko....gyda mata kai yayi idon sa na kan ta

Da kyar ALFAH ta cire kunya ta shiga sarrafa nauman...a hakan ma shi yake tai maka mata don sam kunya baya Barin ta ta masa wasu abubuwan yadda yake so....
.
Sai da yaji ya qwaho, ita kawai yake bukata sannan ya juyo da ita tana fuskantar sa bayan ta na kan gadon...
.ita dai guf guf gaban ta yake yayin da ya Shiga mata adduar saduwa da iyali

Wasu sabon zafafan kisses din ya kara mata ba tare da ya cire bakin sa anata ba ya soma asalin babban harkan....
wani ihu ta tsala tana jin yadda yake gurjan wajen da kyar sai sumbatu yake shi kadai....duka ,mari yakushi ba wanda ba tayi yunkurin masa ba amma ena shikam ma sai dada lumewa yake ciki yana sauke wasu mahaukatan numfashi.......

Sai dai yaji muryan ta baya fita kafin ya saduda ya kyale ta
Bai barta ta kwanta haka ba duk da borin da take masa idanun ta sunyi jajir sun kumbura bai hanasa
Wanke ta tas a ruwan zAfi ba

....duk da yasha fama kam kafin ta zauna
Amma ita kanta taji dama dama daya gama ...wani sabbin niteis din ya Sanya mata ajiki ya bata maganin pain relieve
sannan ya yaye cover sheet na farko ya bar musu pink na ciki....

a Dabaran ce ya soma lalashin ta manne a kirjin sa basu fi minti 10 ba bacci mai nauyi yayi awon gaba dasu



*Surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*EDITED BY*;-
*LEEMA*



β–Ά2⃣0⃣





Bayan ya dawo daga sallahr asubahi ya shigo sanye da farar jallabiyar sa ....kan gadon straight ya wuce enda take kwancee duk suman kanta ya rufe mata fuska....

Hannu ya sa yana dagawa a hankali yana gyra mata shi gefe
idon sa na kan kyakwan fuskan ta da baya gajiya da kallo....

Lura da dan motsin da tayi da idon ta yasa shi hura mata iska kadan kadan a fuskan NATA.....
Can jikin bacci take ji muryan sa na cewa...tashi kiyi sallah kar muyi latti wifey......da kyar ta soma bude idanun ta da suka haura kadan ta sauke kan NASA..murya kasa kasa tace ''zafi na keji murad

Sorry...taso toh na taimaka miki cewar sa muryan sa a sanyaye....kuka ta fashe da shi
Kamar wacce aka tsokale tana gyada kanta alaman a'ah

Fuskan sa cike da dan mamaki yace ...meyasa Aleesha...I tot kince kina jin zafi ?
Bai jira ta amsa ba ya sa hannu zai dago ta
Dan juya kanta tayi tace ni ka kyale ni, zanje da kai na...

Sannan Ta bi ta matsa dayan side din gadon da niyyar sauka kasa.....
Jin wani irin jiri da tsami da cinyar ta yake yasa ta sake fashewa da kuka

....cikin hanzari ya zagayo yace baga irin ta ba....meye na hanani yin aiki na...dan ture sa tayi cikin shagwaba tace zaka min irin najiya ne ai kuma ni ba naso

Dan dariya ta so ta basa amma tausayin ta yafi yawa aran sa a lokacin... a take ya marairace fuska yace.....nifa alwalah kawai zan ta yaki kinga lokaci yana tafiya

Da kyar ta kyale sa ya shigar da ita bathrum din tana tsaye a gefe...ya gama hada komai

Kuka sosai take masa ayayin da ya tsoma ta cikin ruwan dumin yana qasa ta
ko zata samu ta warware....
Shi Kan sa idon sa sai ya cika don har ran sa yake jin kukan NATA..

Da kyar ta kyale sa ya taimaka mata tayi sallah..wanda har ta idar da sauran hawaye kan fuskan ta
A dabarance ya dago ta ya Shiga rarrashin ta har ta koma bacci shimfide a jikin sa.......
Lumshe idon sa yayi shima
Aran sa yana Allah Allah gari ya gama waye wa ya kaita asibiti


A gefen sabreen kuwa gashi bata yi bacci ba ...gashi ta nemi Layin nauman a kashe trout cikin Daren...
cikin kunan rai da kishi ta kwana wanda ita kanta bata fahimci silar sa ba
Iya sanin ta bata kaunar nauman amma bata San meyasa take mugun jin kishin sa ba


Baccin su mai kyw suka kwasa Basu da tashi ba sai wajen Sha daya na safe

Baiyi wata wata ba ya shirya sannan ya shirya ta cikin doguwar Riga suka fice don' jikin ta sosai ya hura wuta sai kyarma take yi

Fadin damuwan dake fuskan sa ma kadan ne yayin da yake zaune a waiting room yana jiran ta da likita ta Shiga duba ta aciki

Bai ko duba wayar sa ba don' dama yawan ci yakan barta a silent musamman wanda yake amfani da shi na family

45miscols ta jera masa ga uban sakonni "
Dagawa yayi tare da dafe kai"''yana tunanin me kuma sabreen zata gaya masa haka

Yana Cikin haka kiran ya sake shigowa bai bata lokaci ba yace...yes sabreen

""Allah ya tsine maka nauman....ta fada a raunane muryan ta na rawa dan bacin rai

Shiru yayi ya lumshe idon sa na saisaita zuciyan sa

""Dan mugun ta...da iskanci xaka kama ka kashe wayr ka...ba nace ka fada min duk abunda kake yi achan ba?

Wato ka mayar dani mahaukaciya koh?

Cikin dan tsawa yace..ya isa haka..are u insane?...na ga alaman kin fara tabuwa
Ko ena tare da Itan ne zan kira ki....?na dauka ai baki so ta San komai

Dan e..e..na ta fara tana cewa..so what?...kai baka da wayo ne
Ai zaka San yadda zaka yi..yanzun kana ena ne?

Asibiti ......Cewar sa a takaice

What...mmmmme?

Me kake yi aasibiti dis morning nauman....

Sabreen ki barni haka zan kira ki anjima kawai

Baka isa ba tafada cikin wani mugun tsawa
kar ka sake ka kashe min waya..ka fada min me kakeyi asibiti da safen nan

"ALFAH ce bata da lpya, shikenan?

Wani gum taji a kunnen ta a take alokacin...zafi ne ya mamaye zuciyar ta sai dada kara bugu yake tamkar zai fita daga qirjin ta ....

Cikin firgice tace "Me ka mata nauman? U touched ALFAH u bastard"!!!!
Cewar ta muryan ta na Neman shidewa .

"Look sabreen iya yadda zanyi nake yi ..so calm down...
Beside kince na tabbatar da na samu yardan ALFAH ko?kuma fa auran ta nakeyi
To me aciki en na kwanta da ita

""Wani zazZafan numfashi ta ajiye tana huci
enda har yawun bakin ta ke kokarin qagewa dan dacin rai

Da kyr bakin ta ya iya cewa aikin vanza da WoFi dan iska kawai maye ..cool..good
Ni dai ka samu ka dawo gida yanzun nan
Ta karashe kamar kukan da take dannewa zai fito sarari

"Naji yace sannan ya katse wayar abun sa,

Wani irin tashin hankali ta tsinci kanta aciki wanda ba masanin sa a zuciyar ta....sulalewa tayi kan gado kawai tana maida numfashi kasa kasa....tana tsine ma sa

Zaune cikin office din likita tana famar masa bayani
"Kar ka damu sir insha Allahi nan da kwana kadan komai zai wuce insha Allahu.
Sai dai a kula da kyw dan Allah...cewar Doctr HAUWA

Dan murmushi yayi yace Nagode sosai likita sannan ya
Riko hannun ta GAM yana jera mata sannu ,a hankali suka taka zuwa vakin mota.......

Duk Fitina da bala'in sabreen ,baisa nauman ya taka gidan ta ba ranar ..wayr shi a kulle har rana ta fadi

Da taimakon Nanny Fatima da nauman ALFAH ta soma samun saukin wasu abubuwan i...

Don' tun ranar ALFAH ta sa tsoron abun sosai aran ta shikuwa lura da hakan yasa bai sake kusantar ta ba sai dai yayi romancing dinta ya sama musu sauki har suyi bacci

Kwance tashi har su kayi sati daya da kwana hudu Gaba daya cikin lokacin sabreen ta kasa gane Kan sa din ko sau daya baizo gida ya duba ta ba gashi baya daukan kira ko ta samu a kunne

Gashi yamma nayi zata fara jin wani shaukin mugun son ta kasance tare da shi ..wani lokaci har tayi kuka ta share hawayen ta

Washe gari da sassafe Cikin shirin ta tsaf tayi don' Yau ta qudiri niyyan sai ta gamu da nauman ko da kuwa aena ne......
Sai dai koma meye zai faru ya faru kawai.....




*Surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*DEDICATED TO MY TWO LITTLE PRINCESSES*

*❀feenah bae*
*❀ayeesah' u know urself baby*




β–Ά2⃣1⃣



Suhaimah ce tsaye a gefen ta a office tana faman dan rubuce rubuce....

""Ma'am, saura company biyu su sa hannu a fara investment na Sabin contract ta Fada tana nuna ma ALFAH files din.....

Cikin shigar ta na lace dark purple lace to match da veil din ta wanda ya haska fuskar ta sosai ya dada bayyana annurin amarcin dake Tattare da ita tace...ok"
Kiyi kokari ki gama komai...kwanan nan contractors za su fara nemar projects din su daga hannu na
Bana son latti kin sani
Gyda kanta tayi a ladabce tace yes ma'am,

Suhaima tana fita bada jimawa ba aka turo kofar
""Uhmm Amarya ba kya laifi "...cewar sabreen fuska ba yabo ba fallasa.....

Ta sowa ALFAH tayi da Sauri ta rungume ta tana dan dariya

"Dan ture ta ta shiga yi tace Ke meye haka? ni wallhy ki sake ni kar ki kara min nauyi......
murmushi duka suka ma juna sannan ALFAH tace

"Kawata badon na qudura araina Yau zan miki special treat ba wallhy da Fada za muyi cewar ALFAH tana komawa wajen zaman ta

" Uhmmm hmm toh gani ai...sai kimin duk abunda Kike so

"Haba sabreen yanzu dan Allah sai Yau zaki zo duba ni a ma office
Haba yar uwata is not fair fa ta karashe maganr kamar zata yi kuka

''Toooh lallai ma Aleesha ..wato baki ma gode dana zo yau ba kenan ko ..kema kinsani sarai bajin dadi nake ba har yanzu ena fama da laulayin cikin nan

Dan tabe baki ALFAH tayi..tace uhmmm ke dai kawai rashin m cikin ne zai hanaki daukar waya ta koh

"Kai Aleesha.end nabi nan sai ki bullo nan
toh en banda abun ki me kuma zanzo na miki bayan ango na nanike da ke ..jiki fa.. sai wani sheki ki keyi

Hhhh All thanks to you sabreen...na rasa yadda zanyi na nuna miki farin ciki na da godiya
Ke ce sanadin haduwata da murad...miji na,farin ciki na

" Wani abun taji na yawo a zuciyan ta take musamman yadda ta ke kallon ALFAH tana maganan fuskan ta dauke da wani shaukin jin dadi

"Fuska a ya mutse tace Kai..toh ya Isah da Allah....ni dai fata na ki samu ki sama masa wani abun shima yana yi...don' fa bazaiyu kina babbba haka mijin ki na nan baiko kai matsayin receptionist a office dinki ba

"Uhmmm haka ne ...I'm coming to that... So nake ma na bashi share a company na kinga sai mu dawo kusan daya da shi...ko ya
?

Wani kuntaccen murmushi ne ya kufce mata da jin haka
""Kai Aleesha amma da kin burge ni wallhy...dama ai haka ya kamata..
Kinga kema zaki huta kadan kisan dadi rayuwa


Allah ko kawata ?
Amma kinsan me sabreen ..hakan zai iya daukar lokaci fa

""What...lokaci kamr ya fa
...ena nufin dad kinsan shi
Ba safai yake yarda da abubuwa irin haka ba
Baki gani ko aure na da murad sai da akayi yar jejeniyar bazan zauna da su ba da sauran su ..u know it ai

"Sauke ajiyan zUciya tayi tace ehmm haka ne ...amma ALFAH kin girma fa kuma kinada yancin kan ki..meyasa baza ki aikata abunda kike so ba kawai

Tane baki tayi tace "Uhm ni dai ena guje miki maganan mutane

Excuse me pls cewar ALFAH tana kokarin kai wayar ta dake ringing kunne
Hello hubby na....har ka taso ?

Wani guluu cikin ta yayi azaune ta kafe aleeshan da ido ta najin maganan ta da nauman

A lokacin ji tayi kamar ta sake wani tsuka amma ba dama
sai ta dake tana bin ta da murmushin yake wanda bai kai zuci ba

Shagwaba da tsantsar tarairaya suke famar zuba ma juna a gaban ta....daga bisani tace "''hubby ena tare da sabreen ko zaku gaisah?

Daga cikin waya yace ohhh tazo ne?
Gyada kai tayi kamar tana gaban sa tace"' ehmm gata ku gaisah toh ta mika ma sabreen

Kamar baxata amsa ba sai ta saje tace Niki sa a handsfree daga nan ma zaiji ni ai

Hakan kuwa akayi magansa ras kowa naji
Yace "sabreen kin share mu koh

Wani chunkus taji dajin muryan sa har ranta ji take ta balbale sa awajen ta huce

Da kyr ta saitu tace 'Hmm su murad ango kenan...ni na isa na share ku
ka kywta ai daka boye mana ita sai Yau muka ganta a waje

Dariya yayi kamar da gaske yace...uhmm ko dai ta boye ni....nima ai bana iya motsawa saboda ita ko baka ba ne wifey...

Murmushi ALFAH ta sake tace baruwa na fa..banda sharri .kai ne dai..

Wani bacin rai ne ya sake shakure ta ganin yadda suka fashe da dariya tsakanin su...a daburce tace uhm uhm kuna sha'anin ku.....
Nikam na gaishe ka to bye ...

Ok bye sabreen, ki kula min da ita pls

Kasa boye sauyin fuskan ta tayi tace...ok sannan ta kauda kanta da sauri ta mika ma ALFAH

Da kyar Aleesha ta sa yayi hang up...don.sun kai kusan minti 30 suna kai kuma tana nan tana jin su

Dan sunkuyar da kai sabreen tayi zuciyan ta naci da wuta" wato namiji ...namiji ...namiji?
Hmmmm...nauman zai zO ya same ni..na fishi barikan ci wallhy

Ji yadda yake wani over acting kamar wani soyayayr gaskiya nace yayi da ita
Mtsww wallhy Baka isa ba nauman....dole ka rage
wannan ai iskanci ne...yo ni ya ma taba min irin wannan kalamai ne"?

Sabreen, sabr....yes ta dago kanta cikin dan firgici tace
What har kingama soyewan ne

"Uhmm. barshi kawai so yake na koma masa gidan......

Koh?hmmmmm
Dan karamin tsuka tayi tace' ki dai yi ahankali ALFAH
Naga kin wani bashi kai dayawa

"Oh sabreen. I think is normal ma new couples wannan daukin farkon..ai kema kinsani ko tun da nasan kinyi

"Mtws whatever ...toh .ya maganan mu ?

"Suhaima bata baki detail din ba koh...
na Riga na gama sa hannu fa
Cewar Aleesha tana dauko wasu takardu a drwer
"Gashi ena ga su ne wayannan

. da sauri sabreen tasa hannu ta karba...ta tashi tsaye tana dariya
Ohhh my god ALFAH wallhy na dauka wasa Kike min
30milliion?
Zo nan na rungume ki
Ta fada tana karasowa enda take don ta rungume ta

....c'mon bakomai sabreenn kinfi haka awaje na

Ita kam dariya take sosai tana cewa
"Nagode sosai kinga nima kwanan nan nawa mijin zai dawo mu soye

Tana kaiwa nan sai charaf suka hada ido da nauman daga bakin kofa....da Sauri ta dauke kai kirjin ta na fat fat


Hubby... Ashe kana kusa?
Cewar ALFAH tana dan jan jikin ta daga wajen sabreen zUwa wajen sa

"Da kyr ya saita yace "Ehmm wifey na...sannan .ya jawo ta idonsa nakan sabreen ta ke faman jefa masa harara da gefen ido
Shima kallon zaki min vayani ya mata ya dauke kansa

Da hanzari ta sabi jakan ta "Uhm nikam zan tafi ALFAH
Sai ku karasa abunku amma ba agaba na ba ....

Dan komawa da baya ALFAH tayi a kunya ce tace yi hakuri kawata.....bari na raka ki toh

UHmmm uhm bakomai ki bari ..nagodee,,, c you
Ta fada tana rufe kofar


"Riko ta yayi ya resting kansa akan kafadar ta yace what's going on?

Aena? Hubby

Naji sabreen tana miki godiya what's d good news.

Ohhh tun ranar tace min an kama kayan mijinta a boarder kuma ana bukatan 25million
Shine na taimaka mata da shi......

Wani gum yaji akunnen sa da zuciyar sa ...ba tare ya lura ba yace' miji?
Sabreen tana da miji ne.....

Dan kallin mamaki ta mas tace huhnn? yes mana. lpyar ka kuwa? Mata da cikin ta kace tana da miji?

Ohh forgive me ba abunda nake so nace ba kenan
Kinsan tunda Mike da sabreen ban taba ganin mijin ta ba kefa?

"Uhhm well nima haka ne...kullum a cikin tafiya yake just once dai ta nuna min hoton sa

Really...show me Nina..cewar sa cikin son ya gani

"Uhm uhm nikam za kayi stressing dina ya Dade fa

"Marairecwa yayi yace ""Pleaseee wifey muje. ya Fada yana jawo ta kan cushion

"Cikin wayar ta Da kyar ta samu hoton Seif tace yawwa gashin nan hubby...

Wani turnukakken bakin ciki yaji a take wanda baisan daliln sa ba....amma sai ya dake yace Good..yayi kywu

Kinga nima nagan sa yau koh

Gyada kai tayi kawai sannan tace Ammaa ya kamata muje mata wata rana ko hubby? ena nufin en mijin NATA yadawo

"Ehm zAmu je...a dan dame ya mike tsaye da niyyar fita ya kalle ta yace "ki karasa aikin ki wifey..ena zuwa kinji
karki manta
Call me in kina bukatan wani abu....and Ni xan kaiki gida

Gyada kai tayi tana dan murmushi tace "Ok sir..

Kiss ya manna mata a goshi sannan ya fice a guje yayi hanyar gidan sabreen




*surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯
*Edited by*;
*LEEMA*

*AFUWAN SISTERs DA MASOYAN ALFAH*
*GANI NANNA DAWO..ENA GANIN SAKON AMMA BA HALIN AMSAWA"ALLAH YASA ZAKU BADA UZIRI*

*fatan alkahairi muku sisters da masoyan brilliant wanda suka iya* *magana da wanda basu iiya ba Masoya nafili Dana boye FATANA A ZAUNA LPYA BRILLIANT BATA FUSHI BATA FADA KOWA NAMU NE*
*Yan uwan mu WRITTERS*
*Momyn musaddq* *sauran yan pml DA kungiyoyi na online writers*
*Momyn mufeeda d.ss*
*Bazan iya counting dukkan mu ba*
*Amma ku sani*
*Kuna burge ni sosai* *Cikakkiyar* *marbuciya itace ta kasance mai bada tallafawa da kulawa akan yan uwanta marubuta*
*Allah ya kara* *hada kan mu baki* *daya ameen*

*DEDICATED TO ALL MEMBERS OF BWA*
*musamman besty na Asmeenat da swty na masoyiya ummerheny ku Dade kunayi Allah ya arvar kace ku*





β–Ά2⃣2⃣





Cikin haddaiyar motar sa wanda alhaj fadoul ya basa
wato Lamborghini avendor yake tuki,, duk enda ya wulga sai an juya an bisa da ido don kuwa Yanayin sa yayi daidai da motar tasa

Ransa a turnuke yake tukin da tunanin bai kamata sabreen tasa wani namiji cikin plan din su ba tare da Sanar ma sa ba a matsayin sa na mijin ta....

Yana shigowa haraban gidan yayi parking ya fito

A kwance akan cushion ya same ta Kane Kane tana rubuta list din abubuwan da za tayi da kudin da ALFAH ta bata dazu

Fauce pepan taji anyi wanda ya sata mikewa zumbur.....cikin masifa da kallon banza tace
""Nauman meye haka? ka bani Abu na...ta fada tana kokarin kokuwa da shi

"_rai a bace yace keee.....wani uban ne mijin naki da kike Fada ma mutane ni baki Fada min ba

Muryan ta ne ya soma rawa amma haka ta cije cikin masifan hannun ta akan kugu tace '" ""baruwan ka da wannan... its part of the plan

What? Cewar sa cikin wani hantsilalen tsawan daya birkita ta
Namiji? No way sabreen bana son huldar ki da wani namiji ko shi wanene ..so stop it now


Rau rau tayi da idon ta cikin dan razana ta soma masa vayanin karya cewar kawai photon wani ta tura bata Masan waye seif ba.


Shi dai bawai abun yaje masa rai ba ne kawai ya amsa ne a hakan..don tuni idon ta ya kada yayi ja alamn ta tsora ta da yanayin sa
Dan kallo yabita dashi
Sannan yace
Just hang on..toh wannan

Please Login or Register in order to submit comment