Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

budewar ta kofar daddan kamshi ya gauraye sa a zaune"
A hankali ya soma juyawa dan ya gano enda kamshin ke fitowa
Yana saita kansa su kayi ido hudu da sabreen wacce tayi mugun kyau amma ba marabatar ta tsirara'
Wani abun yaji na masa yawo ajiki take ya soma jin sauyin ya nayi
Daurewa yayi ya kau da kansa daga kallon ta"

Tana ganin haka Da dan Sauri ta karaso bata tsaya ko ena ba sai gaban sa a durkushe tana faman sa muryan shagwaba
" dada shishigan sa take tana gogar sa tana cewa dan Allah kayi hakuri mijina nasan nayi laifi'
Bana karawa pleasssse"
Da kyar ya dan janye jikin sa yana kure ta da kallo kamar yadda itama ta Dana masa nata idanun akan sa
Murya kasa kasa yace"sabreen ya wuce
Shikenan?

Kada kanta tayi alamar a'a bata yarda ba ta dada marairarece fuska tace nidai inda gaske kake yi kanuna min Nagani.

Cikin mamaki da rashin fahimta ya ke kallon ta'.
ko ajikin ta sai murza hannun sa ta keyi cikin salon tada hankali"
D'an sun kuyar dakan sa yayi setin bakin ta ya kama sannan ya shiga tsotsewa a hankali"
Tana jin hakan ta karbe ragamar ta Shiga rikitasa Dana ta yayin"
Kusan minti Sha biyar sukayi a hakan kafin suka sassaauta suna maida numfashin su
Hankalin nauman ya Riga ya tashi sosai bai jira ba ya dauke sabreen chak zuwa bedroom din su anan fa labari ya sauya don' nauman yayi nisa ba yajin kira sai kuka take'
Duk da yadda take shaukin seif a gado bai ko kusan Rabin kai mata yadda taji awajen nauman ba

Sosai yaji dadi hankalin sa ya soma kwanciya 'ba abunda yake sai sa mata albarka duk dama ya dan fahimci ba ya mace ya sameta ba'

Tarairaya da kauna ba wanda nauman baya gwada ma sabreen cikin kwanakin nan
Kwance tashi sabreen ta fara zaguwa da nauman haka zata ja sa da daddare da safe sumtimes har inta dawo daga aiki muddin yana gidan to saifa anyi don' ko ta je wajen Seif sai ta dawo ta karba wajen nauman"

Haka rayuwa ta cigabaa musu Yau shekaran sabreen da nauman daya da aure
Kwance suke bayan sallahr asubahi kanta a cinyar
Nauman yana wasa da cikin ta yana shafawa

Chan daga bisani ya dago ya kalleta yace'gimbiyata
Yaushe zamu fara ajiye abun mu anan ne"
Firgit ta mike zaune kamar wanda aka tsokale
"Itama kallon sa tayi tace kar dai kace min haihuwa kake so ?

"Fuskan sa ba yabo ba fallasa yace eh mana
Ba kiji ranar su ennah hansatu suna tambayata ba"
Is high time wallhy nima ena son naga kyakwar babyn dazaki Haifa min
Ture hannun sa daya kai kan cikinta tayi ta mike tsaye ranta a bace tace'
"Ba zamu haihu ba nauman"
Akan me ma zaka yi wannan tunanin
Owooo wato Dana zubar da dreams dina na zauna dakai cikin talauci shine kake so na haifi Dana a duniya ya wulakanta ko?

Cikin mamaki yake bin magannan bakin tan da kallo'
Mikewa tsaye yayi shima yace sabreen
Wannan ba dalili bane.

Bai kara bude bakin sa ya ji tayau a fuskan sa'
ba tayi wata wata ba ta sulale kasa ta sake wani uban kuka tana cewa laifi nane "mugu azzalumi wato har ka manta alkawarin da kamin na zaka taimaka min na cika burina na rayuwa ko .

Kuka sosai ta fashe dashi kamar ita aka mara tana cigaba da cewa wallhy bazan yi ciki nan gidan ba
Nasha wahalar rayuwa bazan taba bari Dana yasha ba

Kan sa ya daure gaba daya ya Shiga wani ya nayin tashin hankali har ya mance da radadin Marin da ta wanka masa
'bai yi wata wata ba ya tsunguna ya da gota "tausayin ta ya soma ji yanayin yadda take kuka kamar na fitan rai
A sanyaye ya shiga rarashinta yana cewa
I'm sorry gimbiyata"magana ya kare ena cikin ne baki so?zanje nayi vasectomy is dat ok?
Ki Fada min abunda Kike so nizan miki shi kinji?
Kamar baza tayi magana ba ta dago kanta murya dishi dishi tace'

Ka nemo mana kudi ka zama mai arziki'na maka alkwarin Yaya ko nawa ne zan Haifa maka

Dada kankame ta yai yace "zan nema matata,
Zan cika miki burin ki "
En kinga banyi ba toh Allah ne bai nufa ba

Dan jingina kanta tayi kan kirjin sa tana jin sauyin bugun zuciyar sa
Lumshe idon karya tayi kamar wacce bacci ya sace ta
Bayan mintuna kadan ya ajiye ta kan pillow sannan ya kimtsa Kansa
ya fice a gidan"

Hankalinta kwance don nauman ya dakatar da haihuwar sa ta hanyar vasectomy
Cikin watanni biyu haka nauman din ya cusa kansa yawo Neman manyan contracts da companonin fashion designs da modelling ta kasashen waje
Don' yasan wannan ne kawia hanyar da zaisa ya sami kudi mai yawa da wuri
Ita kam sabreen dama ta samu sai shagalin ta ta keyi da seif":

Yau ma kamar kullum Ciwon Mara ne mai tsani ya daga ta daga bacci don kusan kullum safiya haka take fama dashi

Gashi nauman ya Riga ya fita wani kakarin amai taji na yunkurin zubo mata da Sauri ta shige bathroom ta shiga kwaxa amai kamar zata fid da ranta


*surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*EDITED*
ASMEENAT ZEEYANπŸ‘„

β–Ά7⃣



Dafe kirji tayi tana zufa tace Wayyo Allah na na Shiga uku? Wai ciki ne dani ko me?

Cikin hanzari ta Shiga kimtsa kanta bata bata lokaci ba ta nifi waje hanyar asibiti"
Waiting room take cirko cirko ta kasa zama hankalin ta ya tashi dan kuwa cikin nan babban barazana ne a wajen ta da nauman"
Tana famar danne danne awaya wajen Neman Layin seif likita ya tinkaro
Madam ga sakamakon ki ya Fada yan mika mata result a dan takadda
Bata tanka ba ta bude nan idanta ya nuna mata tana dauke da juna biyu har na sati 3"

Murmushin yake tayi ma doc ba tace uffan ba ta nadei takardan ta kama hanya feeee sai gidan Seif

Gidan shiru ba alaman ba kowa ciki
Cahn ta zube kan gado zuciyan ta na kan harbawa shika dai'
Bacci ne mai nauyi ya sace ta bata tashi bude ido ba sai wajen karfe 3,na yamma"

A firgice ta bude ido tana jin hannun sa yana mata yawon tsutsa kan marar ta " hannu takai kan nasa da niyyar turewa don' ji take abun na shigar ta sosai har tsikan jiknta na tashi

Kallon ta yayi yace har kin tashi ne?koma ki kwnta don' stress
"my life
kiyi a hankali pls

Duk da idon bacci ne ta gwalo su fuskan ta cike da damuwa tace",na Shiga uku
Seif baby" wai ciki ne gareni fa
Kasan kuma nauman ya Riga yayi vasectomy sabida nace bana son ciki yanzu (vasectomy': na maza na hana haihuwa)
Ya zanyi?me zAnce tabbas cikin nan dai naka ne
Dan girgiza sa tayi tace kayi magana mana ko dai zubarwa za muyi ne?

What? Zubarwa fa ki kace sabreen
Cikin nawa zaki zubar?u must be joking ya fada ya kau da kansa

Kallon mamaki tadan masa tace ohhhhh toh me amfanin shi yanzu'
Da sannanin ka kamin cikin nan ko Seif?

Yes ya ce yana dada gyara zama don ya fuskance ta da kywu"
Ena sane
Kuma ena son abuna sabreen I want this baby"

Dan dariyar takaici tayi tace toh aure na fa" me znce ma nauman
gaskiya bana son yasan ena ganin wani awaje'i mean for godsake Seif wani vayani zan masa bayan shi ya tsayr da haihuwar sa

Shhhhhhhh c'mon ya isa haka
ni karki tada min hankalin baby na
Ki nitsu kawai ni nasan me zakice' zo nan kiji: kamr wawiya haka ta matso kusa da shi ya hau rera mata magana a kunne"

Dan gyada kanta tayi tana murmusawa
Tace ok shikenan"
Uhmmm amma ni zan tafi gida yanzu kawai ta Fada tana yunkurin saukowa

Jawo ta yayi da dan karfn sa ya matse ta kan kirjin sa " yana hura mata iska a kunne"a shagwabe ya ke whispering yana cewa" ena bukatan na gaisa da baby na fa"

Dan dariya kawai tayi da shike maganan sa ya sa taji wani zirrr har tafin kafan ta kamr cakulkuli
Ture sa tayi kan gadon itama ta haye kansa suka soma far ma juna
Kusan mintuna arbain suka shafa kafin ta suturta kanta ya rako ta har mota ta nufi gida

Hankalin nauman ya tashi sosai don sau biyu yana zuwa office dinta baisame ta ba kuma aunty kubra tace bata gida''
Ko zama bai iya yi ba gashi magrib ya gabato"
Sallah ya je yi baidawo ba saida ya hada da isha'ii'

Ita kuwa da ta shigo bayanan wani sanyi taji aranta da wuri ta luume daki ta sauya kayanta ta kwanta sheme sheme tana kakarin hawayen karya

daga masallaci
Da kamar bazai shigo gidan ba wani zuciya tace masa ya sake lekawa dai"
Ai yana bude gate yayi ido biyu da motar ta a fake " hamdala yayi aransa tare da Shiga ciki da sauri
" Sabreen" sabreenah,amma shiru dakin ya kutsa kai chan ya hango ta sai dada kara sautin kukan da tayi ma
Hankali a tashe yayo kanta ya kamo ta yace lpya?

Ena ki kaje tun safe na dawo bakinan'
Meya sameki kike kuka?
Jingina tayi ajikinsa ta sake rushewa da wani kukan tana cewa na Shiga uku na lalace "
Wayyoh Allah na'

Sosai ya tsorata jin wannan kalaman nata a hargitse ya da gota sama setin fuskan sa yace
Calm down kiyi shiru gimbiya ta Fada min naji' me ye ne?
Kar kada kanta ta Shiga yi kamar mai shirin zaucewa tace" wallhy bazan iya ba nauman am aborting this baby"
Na rantse maka bazan haihu a gidan nan ba"

Wani gum yaji a kunnen sa da zuciyar sa a tare'
"Me kike nufi sabreen ciki kike dashi kome bangane ba fa?

Cikin tsawa da masifa tace ehhhhh ciki ne ' kuma zubarwa zanyi

Dafa kansa ya yayi ya juya kansa gefe yana maimata ennalillhi wa enna ilaihi rajiun"
Haba sabreeen " wannan ba abun murna vane a wajen mu" kinga Allah ma yana so mu yada zuria tunda kinga nayi iya kokari na don karna miki ciki sai kuma gashi"

A fusace ta Mike ta chakumo sa fuskan ta chaba chaba da hawaye tace" baka isa ba' laifin Kane wallhy'mugu azzAlumi 'macuci nayu kuskuren Baka jiki na "

Kuma zubarwa banga mai hanani ba ma yaudari kawai'
Shikam kallon ta kawai ya keyi
a sanyaye ya sauke hannunta daga wuyar sa yace" naji toh kiyi hakuri
Mu dauka hakan qaddara ce ta ubangiji

Harara mai zafi ta watsa masa tace to hell with qaddaran naka
Ni dai nafada maka bazan haifi yaro na a cikin talauci ba"saboda haka wannan ciki kamar kwababbe ne eheh"

Juyo da ita yayi ya kureta da ido sai famar shesshekar kuka takeyi kamar da gaske"
A fakaice ya sulale har kasa kan gwiwowin sa yana cewa" kimin rai sabreen" ena kan hanyar nema miki irin rayuwar da kike so
Nasan komai laifi nane" ki Fada komai zan miki amma dan Allah ki barmin cikin nan dan Allah kinji?

Ture hannun sa tayi a zuciye tace nooo nauman ka tausaya min mana"

Kasan tarihi na kasan kuncin da nake ciki a raina
"Yanzu Kawata kwalli daya a duniya ma ta wuce matsayin ogan' ogan' oga na ma bare ni '
Ni Ena nan ba abunda na mallaka sai bacin rai da kunci awajen ka"?
Basa baya tayi a hankali ta soma basa labarin zunzurutun arzikin Aleesha da abubuwan data mallaka na rayuwa
Tana karewa ta juyo tace nauman rayuwar da nake so kenan shi nake so kabani"
Ena so na mallaki kudi irin na Aleesha
"
Jiki a sanyaye ya dawo ta gabanta ya kalleta yace" sabreen ya za'ayi na samu miki wannan tarin dukiya na Aleesha
Is not possible ai"

It 'is "ta fada tana dada damke fuskan ta" en kai Baka gani ba
Ni ena da hanyar da zanbi na malleki dukiyar Aleesha

"Taya kenan sabreen
ban fahimce ki?

Yanzu kika gama Fada min ita da mahaifin ta su suka ceci maraicin ki bayan uban wahalar da kika Sha ko?

Ehen so what ta fada da gatse"kaga mallam Baka fini sanin su Aleesha ba fa
karka manta ni kadai ce aminiyar ta a duniyan nan mezaka Fada min?

Daf da shi ta karaso ta Sanya muryan barazana tace' ko ka tayani kwaco dukiyar Aleesha kon nayi fatali da cikin nan kai harda ma mahaifan enyaso ka sake ni ma cuci kawai"

Sauke zazzaafan ajiyan zuciya yayi yace" sabreen lpyar ki kuwa?
Me kike Fada ne kam",kinsan ena son ki ke kadai ce a rayuwa ta' pls "I want this baby?
wai Meyasa kwata kwata baki tausayina ne?

Itakam Ko ajikinta bata ma San yana magana ba
Dada bata rai tayi tace zAkayi ko ba zakayi ba ?

Shiru yayi baice uffan ba sanda ta sake tambayar cikin tsawa

Rai a bace yace Naji sabreen amma kifada min me kike so nayi?

Dan ajiyan zuciya tayi tace " good
"Bawani abun wahala bane
Aleesha nake so ka Aura

tsaye yayi dum a wajen yana kallon ta
Maganan ta Na dada yawo a kwakwalwr sa


*surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*EDITED*
ASMEENAT XEEYANπŸ‘„


β–Ά8⃣



Shiru yayi baice uffan ba yana tunanin abun"
Karasowa daf da shi tayi tace amsar ka nake jira nauman

Ya rasa me zaiyi guda a lokacin
Duk gaba daya baisan wanne xAi zaba ba amincewa da mugun burin ta zaiyi ko sadaukar da ita da dan sa dake cikin ta zaiyi?
Ido kawai ya mata yace" ki bani lokaci
Zan yi tunani yana kaiwa nan yA juya ya fice

Numfashi ta sauke ta goge fuskanta ta nufi bathrum

Haka rayuwa ta cigaba musu nauman bai bata Amsar eh ko a'ah ba Yau kusan wata guda

Hakan ya ba sabreen dama sai azabtar da shi da bakaken maganganu take har yakai ga ta dena dafa masa abinci ma ballanta na maganan hada gado

Shikuwa anasa tunanin yana jinkiri ne ko zai iya kaucar da ita daga wannan hanya amma kullum abun sai kara zafafa yake

Ranar yana zaune
A falo yana jiran dawowar ta har kusan karfe 12 na dare bata shigo ba gashi bata FItA da motar ta
Duk da yasan bata daga wayar sa yanzun baisa ya fasa ba
Bugu daya yaji andauka yace hello sabreen,
Muryan wani daban yaji yana cewa "ba ita bace kana magana da doc nasir daga Lafia clinic
Uhmm doc ? Ena sabreen din meya same ta
"Nan doct ya masa bayanin halin da ta ke ciki
Take ya fita ya nufa asibitin private ce local a ta bayan gari
Yana isa ya nufi office din doc
Hankalin sa a tashe yace
Ena take doc nine mijin sabreen
Dan kallo suka visa dashi doc nasir yace kayi hakuri malam
Muma tunda wani mai machine ya ajiyeta anan Mike fama har yanzu bata tashi ba
Mun ajiyeta ne saboda Rashin samun wani sheda ga kuma wayar ta ba halin budewa don security
Amma alhmdullh daka kira don't gaskiya ta Dade anan

Wani zufa yake ji na karyo masa yace
Me ke damun ta ko angano wani Abu tana dauke da ciki doc

Ehmm calm down" na ga komai
Matar ka tasha kwayar zubda ciki ne wanda yayi mata yawa gaskiya inhar bazaka damu ba to zaifi dacewa akaita babban asibiti ko zaa dace
Ennalillah waenna ilaihi rajiun"sabreen zata hallaka kanta

A dan dame yace nagode likita bari na kaita babban asibitin kamr yadda kace

Kudin aikin su ya biya sannan ya dauki sabreen wanda ta kwanta shame shame ba numfashi
Wasu kayan ne ma a jiknta na asibitn don' jinin daya zuba yA bata wanda tasa sosai

Emergency aka wuce da ita"
Kusan asubahi nauman na zaune yana tunanin abun"
Yanzu har akan wannan sabreen zata kashe kanta da ciki
Oh Allah ka kawo min saukin wannan abun
Masallaci ya koma yayi sallahr asubahi nan ya zauna karatun qur'ani har rana ta fito
Koda ya koma asibitin bata tashi ba gida ya wuce ya kimtsa kansa kafin ya sake dawowa

Wata nurse ce ta tsare sa a hanya da shike tunjiya ita ta taimaka masa ya shigar da sabreen din
Har office ta ja sa sannan ta shiga basa bayani
A gaskiya malam matar ka ta sa kanta cikin wani hali mai wuya
In banda ma ikon Allah da ba abun cikinta ba har itama bazata rayu ba

Shiru yayi zuciyansa tana mika godiya ma Allah
Matar ta cigaba da cewa bansan dalilnta nashan kwayar ba amma
Ku SANI zabi daya ta rage muku
Mistakenly ta sake kuskeren shan wani Abu makamancin haka toh fah duk abunda ya faru ku kuka dakan ku
Sauke numfashi yayi yace"
Nagode likita 'ensha Allahu zamu kiyaye nan gaba

Ba tace komai ba sai da ya mike zai fita ji yayi tace'
Ku kula fa ka kuma
ja mata kunne this is very serious

Juyawa yayi ya sake ce nagode sannan ya fice

Bai tsaya ko ena ba sai dakin ta take"
Kwance ya Tarar da ita kanta na kallon gefe

Ba ta san lokacin da ya zauna kusa da ita ba ji tayi yace"sabreen

Wani wawan ture sa ta shiga yi duk da jikin ta ba kwari
Muryanta na karkarwa ta ce"munafuki
Kai ka jawo min komai
I wish I'm dead"meyasa ban mutu ba
Sabreen haukar ya isa haka "
Akan wannan ne zaki kashe kanki da abunda ke tare dake ena hankalin ki yake?
Kokarin cire canular takeyi da zimman tashi
Ya rike hannu gam yace wai meye haka ne

Wani tsawa ta daka masa tace ena ruwan ka
Ka barni na mutu mana tunda kai ka zaba mana hakan

Kada kansa yayi yana huci yace" sabreen I can't
ZaN nemi wani hanya daban amma banda wanda kike so kiyi hakuri

Kuka ta fashe dashi mai ciwo ta zame hannun ta a hankali
Game da cewa"
Don kawai nace ka auri Aleesha shine kake so ka maida abun kamr ce maka nayi kayi kisan kai

Haba nauman wallhy na dauka kana so na Ashe karya kake min
Allah ya isah min bazan yafe maka ba ........ohhhh haba da Allah ki dena wannan magana
Cikin kuka tace bazan dena ba
Me amfani na kafin ya hankara ta cafko wani karamr forcept zata chakka a kan jijiyan ta

Da sauri ya riko hannun son ya karba itako kokuwa ta shigayi dashi tana cewa ita kam ya barta

Jajeyen idanun sa ya sauke akanta
Ya Shiga gaya mata
Abunda nurse tace"
Sabreen last chance dinki kenan komai zai iya faruwa dake"just stop it Yafada ransa abace

Yanke kukan tayi chak ta fashe da dariya tana watsa masa sauyayaun idonta
Sannan tace naji dadin haka
Wallhy in ka ga na bari toh ka amsa zaka auri Aleesha don ka cika min buri na ne
Haka suka cigaba da jayayya hannuta damke da wannan forcepts din karshe
Ba yadda ya iya amsa zai yi" zai auri ALFAH

Karan sake forcept din kawai yaji akasa
Da hanzari ta jingina kan kirjin sa kamr ba ita ba

Murya chan kasa tace ko kaifa



*surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

EDITING by ummerherny Nerserllerh

β–Ά9⃣



Bayan an sallame su da yamma suka koma gida,
Wajen karfe goma na dare still ta makale masa kanta akan kirjinsa ,Kusan mintuna Sha biyar a haka shiru ba wanda ya tanka a cikin su"
A hankali ta soma d'aga kanta daga kirjin nasa ,ta kallesa tace"
Nauman kayi hakuri"ni kaina nasan ba Abu bane mai sauki amma ka dauka wannan tamkar sadaukarwa ne ma ni da babyn mu.

Shiru yayai yana shafa gadon bayanta a hankali" sannan yace' its ok .
Karki damu zanyi kinji,
Just promise me bazaki tsallake dokan likita ba'
Gyda kanta tayi alaman eh"ba kara cewa komai ba
ya jawo bargo ya rufe su,

Haka rayuwar ta cigaba nauman yana jinyar sabreen har ta warware
kafin akai kwana hudu sabreen ta samu fita office.

Wajen karfe sha daya da rabi na safe bayan ta kammala aikin ta ,
Mota ta Shiga ta
Dauko hanya fee har zuwa offishin ALFAH.

Turo kofar da akayi ya sa ta daga idon ta sama tana bin kofar da kallo ,cikin farin glashin dake sanye akan fuskn ta"
Jan material ta saka mai ratsin bakin stones mai sheki ,sannan tayi rolling da bakin mayafi,,,,
Ganin sabreen ne ya sata sake wani murmushin jin dadi
Tace Alhmdullhi!
Kinga ma min rigimar ne kika zo"
Ajiye jakar ta kawae tayi ta zauna kan cushion din office din ta ce cikin sigar wasa " ai dole na ja aji
Mutum duk yabi ya takura min sai kace nace bazan zo ba.

" uhmm toh ya kike so nayi sabr bayan kin Riga da kin lasa min Zuma a baki,
Dan Allah wage gayen?
Niki bani labari ena jinki.

Dan tabe baki tayi tace" well
Friend dina ne kamar yadda na Fada miki jiya a waya,
Nasan shi sosai" kuma I'm sure baki da matsala da ,shi don na dau lokaci sosai ena marking dinsa,

Dan juyi ALFAH tayi da kujeraa tace"toh yaushe zaizo kuma
Aena yake" nuna min shi mana

Ohhhhh my tafad'a tana dan dafa kai
Haba Aleesha,wait hold on
Duk wannan surin me kike zaki San wayannan duka amma ba daga baki na ba
Just fix a time sai na kawo sa ku hadu"

Ohh today" Yau yayi

Nooooo ,baiyi ba....wai ni daukin me ki keyi ne kam?

Ok ,ok yi hakuri
Toh gobe fa?
Tsaki ta dan ja tace what time?

Uhmmm da yamma haka rose garden,

Ok cool sai munzo sabreen tace a takaice tana kai cupin juice baki,
Har karfe 4 suna tare sai surutu su keyi
Tashi ni zanje gida miji na ya kusa dawowa,

Ok muje toh mana Aleesha tace tana kokarin jawo jakan ta,

Da sauri tace nooo Aleesha ba Yau ba ...dad dinki fa ga nanny Fatima zasu damu its already late kawai Zamu fixing time ok?
Gyada kanta tayi tace toh shikenan"muje na rakaki mota toh.

Aleesha tana isa gida ranar zuciyar ta cike da waswasin abun da zai faru gobe"
Farin ciki hade da fargaba ta ke ji a lokaci daya,
Gashi Duk da tasan ba wani shirin da za tayi amma haka kawai ta tsinci kanta da Shiga dressing room tana duba kayan daya dace tasa,

Tana kammala sallah tayi wanka ta tsaya daukar kanta hoto da sanye da baby pink make up ,jacket dinta mai laushi,
Ba irin style din murmushi da bata gwada ba ita kanta takan tsaya tayi dariya ma kanta hannu rike da camera,
6.45 pm nanny Fatima ta shigo dakin bata hankara sai shaanin ta take ,

gajeruwa ce yar kasar turkiya Wanda ba zata wuce shekaru 56 ba ita ke lura da harkokin gidan tunda Aleesha ta tafii karatu Russia,

Kamar kaka haka ALFAH ta dauke ta don inba anfada ba bazaka San nanny Fatima aiki kawai take agidan ba,

Aleesha"tace cikin mamaki,

Da Sauri ta ajiye camera kan table cikin dan jin kunya tace yes nanny,

Murmushi tayi tace me kikeyi haka" c:mon zi kisha ta ajiye, mata mint tea(na:ana'a) wanda aka zuba masa pure honey kamar kullum,
Don kuwa yana sa kuzarin kwakwalwa da kara karfin jiki"

Bata Sha ba ta dau kofin tabi bayan nanny Fatima da ta Riga ta fice.

A zauna ta tarda ita tana kallon ccnews highlight'
Nanny tafad'a cikin sanyin murya
Kallo daya nany Fatima ta mata tace Aleesha,
Zoki zauna kifada min u seems different tun jiya nake lura dake baki ko ci abinci ba ma
"Saukar da kanta tayi kasa,
A nitse tace" can Nanny help me pls?
Yes Fada mana ALFAH me amfani na?

Bata bata lokaci ba ta zayyana ma
Nany Fatima batun su da sabreen
Fuskan ta dauke da damuwa tace
"Me zance masa nifa ban ko iya hira ba inba na business ba nanny pls tel me gabana na faduwa,ya ke,
Kar naje na kwafsa.

Tunda ta fara kallo nanny ke binta dashi harta gama da murmushi kan fusknta tace"
Zaki iya, ki kwantar da hankalin ki Aleesha
Just be your self bakida matsala"
Ni dai shawara daya zan baki 'duk da kince kawar ki ta yarda dashi completely
Amma ni ena so ke da kanki ki tantance halayyar sa"
Know him better kafin ki bashi zuciyar ki 'banda dauki banda

Please Login or Register in order to submit comment