Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kunnen ta
Itako jikin ta sai kyrma yake yana dada mutuwa....
Cikin dabara ta soma janye masa rigar jikin sa
Kafin tace ta kammala taya sa zare kayan sa duka yayi wurgi da wannan Rigan dake jikin ta
Cikin salo mai ratsa jini Da jijiya yake romancing dinta ita kuma tana zautar da shi da kalamai masu zafi cikin wata kasallalen murya mai sanyi wanda take tafiyar da shi har brain
Yau ba zallan nishin da gurnani ba tun yana aikim office ya soma mika mata godiya kamar wani kywautar take bashi alokacin
Tun tana kukan shagwaba har ta soma yarfe hannun ta na rokon sa amma Sam don' Yau jiya ke sai ya kure dadin jikin Aleesha

Dogon lokaci a haka sannan ya shiga sauke Wani zazaffan numfashi wanda yasa idon sa suka fiffito waje yana shafota yana zuba mata godiya da albarka

Murya can ciki take kuka kwance agaban sa'
Shima gefe da ita ya kwanta ya shimfida kan krijinsa yA soma mata kukan shwagaba a kunne"
Da haka har ta samu ta sassauta....shi da kansa ya wanke ta tas sannan suka fito

Dakin ta suka koma ..hannun sa rike da NATA yana bata labarin yadda ya samu nasaran jiya
Sai murmushi take tana dada zuga sa

Wani haddaen fitted da skirt na atamfa ya ciro pitch da dan diso dison pink ya cire mata
Sannan ya jawo ta yana cewa
" baby na Yau fa ni zan miki komai a gidan nan
Dan dariya tayi tace ok
Amma in ka amince ni ma zan maka yadda kamin
Lakacin haccin ta yayi yace uhmm hmmm kuma Idan mutum yace min yana tsoro ko kunya sai na masa wanda yafi na dazu

Da sauri ta rufe idon ta tana dariya
Haka ya zare towel din ya shiga dressing dinta tun daga inners har ya sa mata Riga da skirt din

Kusan minti talatin suka dauka wajen make up komai saidai ta gwada masa dakan sa ya mata komai' ya gyra gashin NATA ya kanannade da ribbon sannan yace to Daura dan kwalin mugani sai nayi nawa
A haka suka kammala sannan ta ce my turn'
Ko ajikin sa sai dariya da yake mata ciki ciki don' yasan ta da tsoro sosai
Da kyar ta samu ta kammala sama masa don' har wani kar karwa hannu ta ya shigayi
Shiko ba abunda yake mata sai dariya

Marairace fuska tayi alamn taji haushi ta yi sauri ta fice

Gefen pool ta tsaya abun ta tana shan iska...
Shikuwa da bai ganta ba jakar ta kawai ya dauka da mayafi yayo waje

Ashe nan kika taho sarkin fushi
Bata lura da tahowar sa ba ji kawai tayi an suntume ta
Dan dukan sa ta shigayi tana wutsil da kafa cikin shgwaba
" I'm sorry wifey ai kece sai shegen tsoro...ba laifi na bane
Har cikin mota ya direta sannan ya tsuguna gabanta ya riko kunnuwan sa
A yafe n gimbiyata bana sake miki dariya
Na tuba Mrs ALFAH matar murad

Dariya sosai abun yabata yadda ya shashantar da fuskan sa ..tadan zungure sa tace fine amma dole sai na rama
" yana dagowa ya manna mata hot kiss
Sannan ya danyi murmushi yace wannan xaki rama gami da rufe kofar

Yana zagowa ya Tara da ita ta knwatr da kanta idonta a lumshe fuskan ta sanye da murmushi
Dan karamin ajiyan zuciya ya sauke cikin ransa yace yanzu na fara ...sai na tabbata na gauraya miki kowani seconds na rayuwar ki da farin ciki ALFAH

Haka suka wuce yawon su da shine ranar asabr ne ko office basu leka ba wajeje dayawa suka zaga wajen ciye ciye .shan iska
Ba kalar selfie da basu yi ba.

Tun karfe 8 sabreen ke office di tare da suhaimah
Har wajen azahar basu shigo ba
Gashi ba jiran da suhaimah bata masa ba amma bai dauka ba wayr ma a mota ya ajiye ta


Bayan sun Kammala shopping din su anan kowanne ya sauya kaya a fiting room
Sannan ya ce'
Baby na kimin uzuri zan duba gidan da su baba zasu zauna anjima kadan zan dawo

Rau rau da ido tayi tace zan bika

Uhm uhm wifey...so kike na dunga yawo dake a na kalle min gurin fa duk maza ne
Uhm uhm ban yrda ba gaskiya..ko bakisan dan dole nake Barin ki gaban su a office bako

Olwryt olwryt shikenan toh sauke ni a office hubby
Sai ka sanrda ni in kadawo ko

Gyada kansa yayi yace tohm Madame
Suna ciki basu SANI ba ya sauke ta ya juya abunsa

Sabreen wannan ba motar nauman bane
Cewar suhaimah daga chan benen sama tana gwada ma sabreen bayan motar
Zo.zo zo mu sauka haka sun shigo nei
A hanzarce suka sauka kowa tayi hanyar ta

Sabreen direct tayi offishin nauman tana faman kokuwa da kofar taji gam har zata budi baki tace wani abu
Charaf suka hada ido da ALFAH

A hujajan ta sake ..ta Santa murmushin yake
Uhm ashe bakowa naje office dinki shiru na dauka kuna nan ne

Fuska ba yabo ba fallasa ALFAH tace a'a
Yanzu zuwa na
Murad kam ma ya tafi duba aiki

Wani takaici ne ya sheketa
Wai duk uwar jiran sa danayi ma ashe bashi bane kece"mtsw


Toh muje ciki mana cewar
ALFAH

Uhm uhm kibari kawai ena zuwa zan dawo
Cikin dan hanzari ta fice

TsAyawa tayi tana kallon ta cikin mamaki yadda sabreen din take Abu kamr tana cikin damuwa har ta mule ta barta awajen

Daga bisani kawai ta juya itama tabi bayanta

Tana fita kofar gate din motar Seif ne a parke amma ba kowa ciki

Dan tsayawa tayi gefe" tana dube dube
Dan kara taji awayan ta da Saurii ta dauka ta karanta

"ALFAH tana biye dake behave gani nan zuwa"

Wani durus taji a ranta zuciyanta na dan bugu
Hannu taji ya dafa ta ta baya a hankali ta juya
Da mamakin ta ta ga Seif

A lokaci daya da isowar ALFAH wajen

Gefen sabreen din ya tsaya fuska ba yabo ba fallasa
Suka tsura mata ido



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:06 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯
[18/03 3:08 am] SmsπŸ’•:


*DUK ABUNDA YA BAKA TAUSAYI*
BY HALEEMAH 20
"ni kaina na shinshuni darusa masu girma tun kafin ya taho"
Ena fata zamu share ma zauni don' sauraron halemah 20 upnext


🌷🌷🌷🌷
*LAIFIN DADI QAREWA*😭

*ENA TAYAKI MURNAN KAMMALA QURUJIYAR JUMMAI SWEET LEEMAH*

*Upnext RIKICIN AURE BY LEEMAH*
MUNA JIRA😘

*this page is Dedicated to ummerheny*




β–Ά4⃣0⃣



Suhaimah Me kika ce?
Dan rau da ido tayi tace
mmm kinji ai sabreen sun riga sun tafi en na isa ne ma yanzu sun yi kusa hala

""Ciza baki tayi atake tace 'Buuuhh lallai nauman ya dau abunda zafi"
Wato wuyan shi yayi kauri yana abunda yake so

" Just shut up sabreen wallhy,..cewar suhaimah
kina bata Min rai
Kin wani nanike masa me zai miki.?.naga dai komai na tafiya normal ba Hutu kawai zasuje ba?
Dafa ta tayi tace meye amfanin seif tare dake in ma namiji kike bukata?

Infa kika jawo mana matsala wallhy ke kadai zaki yi fama da shi don' nikam ba ruwa na wallhy mtsw

Ba tare da ta kalleta ba tace Suhaimah ....baki fahimce ni bane

Uhm um dakata sabreen
Ki sake ranki mana kiyi rayuwar ki tunda shima yana chan yana more wata
Gashi bawai Kin rasa bane..sai da aski yazo gaban goshi zaki dauko mana wani iskanci
Wai nikam son nauman din kikeyi ko me?

Ah'ah suhaimah...wani so kuma karma kinsan na damu ne kawae don' naga ya kammala komai an gama wannan case din

Toh ai komai a rayuwa yar hankali ce ..saura mana daya tak
Na tabbata in suka dawo contract na karshe zamu fara kamar yadda na Fada miki.....

Sauke ajiyan zuciya tayi tace'
Haka ne suhaimah zan kwntar da hankali na na cigaba da jira komai zai wuce kwanan nan

Yawwa ko kefa....kije kawai ki cigaba da sha'anin ki da Seif
Kar kina bari kuna samun matsala kinsan yama da mugun muhimmanci akan Harkan nan ko

Dan gyda kai tayi tace Haka ne suhaimah bari na tafi gida ma kawai sai Mun hadu"

Bye ....

Itama hakan tace ta wuce tabar office din a sace


*Mauritius*

Wani haddaden hotel suka sauka wanda tsaban haduwar sa daga nesa zaka dauka kamr zanawa akayi da hannu

Iya tsaruwa ya tsaru ...maiakatan ne suke faman kai kawo wajen shirya musu luggages din su part din su

Murad da tuni ya shagala wajen kallon wajen bai ma bari sun karasa ciki ba ya Shiga zaga wa abunsa

Cikin nishadi da jin dadi suka Shiga zaga gari a wata haddadiyar Ferrari sport
Sun sha kwalliyar su da kananan kaya....

Sai selfie suke yi"
Yau suje nan gobe suje nan

Cikin kwanaki hudu kacal sun karade garin Mauritius da yawo"

A gefen sabreen kuwa duk da ta dawo normal wajen seif amma tsananin kewar nauman na tare da ita sai dai bata iya bayyana wa

" ranar da safe misalin karfe 10 kwance akan kirjin sa a wani Island tsakiyar ruwa zaune suna hiran su nauman ya Shiga uploading pics din akan pages din sa
Ba karamin kywu su kayi ba kuwa domin kusan kowanni instagram pics ya samu likes kusan dubbai ba adadi
Wankan kananan kaya suke yi musamman ma in ba enda zasu je ranar

Sabren dake kallo Dan tabe baki tayi tana viewing
"Tace hmm kana sha'anin ka nauman
Cije labban ta tayi tace zakaga bala'i kuwa
Dani sabreen kake ja
Sai na saka dandana abunda nake ji yanzu..kai da kanka zaka bani jikin ka har sai na ture mtsw

Zaune a daki yake ya yasa hankalin sa sosai yana famar rubuce rubuce a wannan diaryn sa
Kamr ancillo ta yaji saukar ta ta bayan sa
Hubby na wait... Muga abun nan..tafada tana yunkurin kama dryn

" Baby bari zan nuna miki anjima zo nan na baki wani labari ya Fada yana cusa littafin cikin jakar sa
Dauke ta chak yayi suka nufi daki
Achan labarin ya cahnza sai kananun kukan ta kawai ke tashi

Kwanan su biyu a Mauritius...nauman hankalin sa ya soma tashi....kullum cikin munanan mafarki yake

Tun bata ganewa har ta soma ganin damuwa karara a fuskan sa"
Yau ma kamar kullum sanye da boxer yake tsaye yana faman shan ruwan sanyi a gaban mirror

Fuskan ta kalar damuwa ta sauko daf da shi "hubby na me ka keyi kuma a Daren nan

Sauke ajiyan zuciya yayi ya karaso
Daf da ita ya kure ta da kallo fuskan sa cike da damuwa da tashin hankali amma baice komai ba

Zuciyan ta ne ya Shiga bugawa a hankali ta daura hannun ta kan fuskan sa tana shafawa murya a sanyaye tace
" murad meke damun Kane wai?
Kafada min kaji ..bana son ganin ka haka ?

Jin zuciyar sa na Neman sa shi furta mata komai kawai ya huta ya sa shi Shiga wani irin rudani icon sa suka soma zancwa

Baki na bari yace "I'm sorry ALFAH ki yafe min kinji
Akw......uhmm,suna hada ido sai yayi shiru

"Uhum Fada min akwai me murad trust me ! Tace tana sauraran sa

Babu komai wifey am just tensed "tare da dan Jan jikim sa gefe
Fuska a marairaice yace Aleesha kimin alkwarin ba zaki rabo dani ba koma meye ya faru nan gaba'

What? Me kake nufi murad
Me zai sa na rabu da kai..

Mafarki na kenan kullum ALFAH
Kin tsaneni Kin barni ....kin ....sai maganan ya kasa fita sai hawaye kawai
Kuka sosai ya Shiga mata kamar karamin yaro har yana shesheka

Sosai jikin ta yayi sanyi idon ta suka kada suka yi jazir
Ba tare da bata lokaci ba itama hawayen suka shiga bin kuncin ta

Murya ciki ciki ta Shiga cewa dan Allah kabari ....mafarki fa ba gaskiya bane
Bazan taba tsanar ka ba murad
I promise ba abunda zai raba mu

kada kansa kawai yake yace "Uhm uhm Aleesha ki yafe min kinji"
Rinananun idon sa ya sauke akan nata
Fuskan sa kalar tausayi ya damko hannun ta duka biyu
Tsawon lokaci ya dauka yana tunanin ya gaya mata komai ya wuce masa ne ko ya Bari
"ALFAH, A.LFA..H uhmmm ahaka ya kuma cewa

Ganin yadda ya sauya a take" Kuka ta fashe dashi ta rungume sa don' ba karamin tsorata tayi da yanayin sa ba a lokacin

Da kyar ya dawo cikin hankalin sa ya shiga rarrashin ta
Cikin zuciyar sa yana cewa
Bazan iya ba Aleeshah dole nafada miki komai koba yau ba

Bazan iya cigaba da yaudaran kaina ba
Duk da Nasan Bazan taba iya rayuwa babu ke ba matata ena matukar kaunar ki aleesha
Dole na nafada
miki waye ni
Bazan bari mu cigaba da zama haka ba am so tired

A haka har tayi bacci shikam yana faman rubuce rubucen sa a wannan diaryn har gari ya waye




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:06 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯
[18/03 3:08 am] SmsπŸ’•:


*DEDICATED TO RAHEEMAH AUTA MAI RETIRE😘😜*






β–Ά3⃣9⃣



Dan murmushi ta musu cikin sanyin murya ta ce sallam
Kafin sabreen tace zata budi baki seif ya tsare ta da cewa
Wslm Hajiya ALFAH.. I'm Seif mijin kawar ki sabreen
Nasan ni mai laifi ne right"?

Baki a sake ta kalle sa cikin mamaki tace
Haka ne fa..no wonder fuskan nan yayi Mun kamr nataba gani ashe a photo ne
Dan Allah ku shigo mana I'm pleased to meet you

Kallon juna sukayi atare suka ce Uhm uhm ALFAH wallhy Sauri mukeyi amma zamu zo har gida Yau .sabreen ta kara da cewa "I promise you

Ah'a ni ban yrda ba to
why not muje tare yanzu kunga kafin miji na ya dawo sai ku gaisa dama shima yana so ya ganka kasan fa
Sabreen tasha mana rowa har Mun gaji

Murmushi yayi yace "karki damu Mrs Muje din kawai

Da murmushi tayi tace Toh shikenan ..bari na dauko mota

Dukan su murmushin yake suka mata ..
Sabreen tace zamu fara gaba..

Ok kawai tace sannan ta juya takoma ta biyo bayan su a mota

Daure fuskan sa yayi tam cikin motar baice uffan ba...Seif meya kawo ka nan ba gashi saura kadan akama mu ba?

"Kece dai zan miki wannan tambaya sabreen ...ena dan abunda yA faru jiya ne kika guje ni?murya a sanyaye yace
Sabreenah ashe ba kaunata ki keyi ba...
Kin sani sarai ke kika SANI na aikata hakan ba son raina bane
Ure staving me my life ya zanyi?

Idon ta cike da kwalla ta kalle sa " shine zaka kashe ni Seif..ko tausayin abunda ke tare dani baka Ji ba
Kai kana so na kenan
Wacece kuma wannan wanda kake phone sex da ita?

Ba tantama yace She's no one sabreen, kema kinsan im just teasing you wayar karya ne

Bazan taba cin amanar ki kamar
Mijin na ki ba....jiki na naki ne kawai
I wonder why har kike tunanin nida na rife ido na barki kina kwana da wani yana kwanciyar aure dake zaki kawo cewa bana sonki

" dada kallon ta yayi yace' I'm here sabreen a kowani hali ena kaunar ki amma yanzu har nine kike azabtarwa akan jikin ki ko?

Ena yanzun kin biyo sa ya biya miki bukatan ki? Nasha mamaki da zaki iya jefa ni cikin wani hali domin Neman biyan bukata ta
ke kina nan abunki'
Amma bakomai
kiyi duk abunda kike so ena don kawar ki ce mai kudin

Da Sauri ta soma girgiza kanta tana tare hawayen dake saukowa da hannu

Seif dan Allah kayi hakuri nasan laifi na ne"
Amma wallhy bantaba karya dokan ka ba
"Dama Nazo ne na tambaye sa wani abu don jiya da ka jijjigani naga jini ya fara zuba min

Dan dafe kansa yayi alaman damuwa"
Yace kashhh' kinga abunda bana so kenan ..sabreen kiyafe min bacin raina ya taba mana babyn mu
Hannun sa daya yasa kan cikin ta yace',I'm sorry baby daddy na Neman afuwa"


Lumshe idon ta tayi tana kan bama kanta laifin halin da ta jefa Seif aciki jiya

Kusan tare suka iso da motar Aleesha cikin gidan
Da shike Yau ne ranar shugowan sa na farko
Sai kalle kalle yake a dabaran ce yana cinikin gidan azuciyar sa ....
Yadda en komai ya kankama nawa zai sa a kasuwa

Da murmushin ta ta musu jagora'
Sannan ta Shiga ciki da kanta tabada Oder mai aiki ya hada musu kayan motsa baki

Dukan su a dar dar suke zaune musamman ma sabreen da take mugun tsoron kar nauman ya shigo ya ga seif

Ita kuwa ALFAH sai jera masa tambaya take yi suna hira kamar ta San shi

Uhmm alfah murad kam ena yaje ne naga har yanzu bai leko ba

Hmm bari kawai sabreen nayi ta tryng layin sa baya shiga na dai tura masa tex
Murmushin Seif yayi kamr dagaske yace Allah ya sa dai ya same mu don bazamu kai magrib anan ba

Ahh haba haba Seif,Yau fa ka fara zuwa
Ai ko dan albarkacin wahalan da nasha kafin nagan ka zaka bari miji na ya dawo ko
A haka suka cigaba da tadi
Sabreen tana jin dan karan mota ko daga waje ne
Sai hanjin ta ya kada

yamma na Neman rufewa sabreen ta soma rike cikin ta....
Seif mutafi na manta ban Sha magani na ba

Hankali atashe ALFAH ta mike ..subhanllah sabreen sannu
Ko za'a kira ambulance

No.no yanzu ma zamu wuce ALFAH na Godee cewar seif yana kokarin tallafa sabreen zuwa waje

Sannu.sabreen Dama haka ake wahala da ciki nikam ma tsoro nake ji

Dan dago kai tayi tana yamtsa fuskan karya tace..kar ki damu kuna hanya Aleesha

Dan dariya seif yayi ya rufe ta yace toh ALFAH.. Mungode kinji kema wai kina kan hanya koh

Dariya tadan yi..tace barta kawai..tana fama tana min addua

Sallam sukayi sannan suka fice har gate ta biyo su tana waving din su

A hankali take takun ta cikin nishadi
Daf da matakalan hawa main door na gidan hasken motar sa ya dakatar da ita

Da Sauri ta juya ta soma dawo wa
Tana tsaye tana murmushi har ya kammala parking

Kamr karaman yarinya ta Fada jikin sa
Welcome home hubby kardai kaje dauko ni a office'

Dan langwme fuska yayi yace "Uhmm bakin tafi baki Fada min ba?

"Wayar ka ne baya Shiga kasan yanzu nan kuwa sabreen da mijin ta suka bar gidan nan
Hala da Baka je office ba da kun hadu

Wani dum yaji a kunnen sa ...wifey ki kace ta kawo miki mijin ta?
Nodding kanta tayi alaman eh

Hmm yayi kywu...
Kawai yace ya dauke ta chak zuwa ciki
" kan kujera ya zauna bai sauke ta ba kan jinyar sa yace'
Kinsan wani Abu wifey

Uhm uhm sai kafada

Toh Rufe idon ki "

Wani paper ya damka mata a hannu sannan yace bude"

Cikin mamaki ta soma budewa ta ga visa ne...zuwa kasar Mauritius na honey moon dinsu

Wani ihu tayi ta rungume sa" Mauritius a gobe?wow hubby alhamdullhi finally....Im so excited murad"
I love you so much..cewar ta fuskanta dauke da nishadi

Uhm uhm ni ba wannan nake so ba wifey'" hannun yasa yana nuna mata lips dinsa yace nan...
Dan murmushi tayi ta karaso ta soma kissing dinsa sosai"

Wasa ya shigayi da harshen sa cikin nata cikin salo yana cewa..u wil be mine ko wani lokaci' bana taba Barin ki ki huta baby na"

Damko sa tayi tace kaima kasan Nafi kason kasancewa da kai a kowani lokaci..ba stress din aiki ba frnds ba meetings ba fita yawo ba tare dani ba

Tana maganan ta ya karbe envelope din a hannun ta ya ajiye gefe
Ya cigaba da aikin kissing dinta
Hannun sa daya na cikin rigar ta yana famar latsa boobs dinta
Tsawon lokaci a haka har ta gama balle masa buttons din rigar sa duk sun cukuikuye juna
"Uhmm "uhmm suka ji wanda ya sa su dagowa a dan tsorace

Sabreen?
Dukkan su saka ce suna kallon ta




Dan jan jikin ta tayi daga tana faman kimtsa kanta a kunyace...shikam Jan rigar sa kawai yayi yace
Barka da shigowa sabreen sorry" shigo mana ki zauna

Wani mugun yawo ta hadiye tace uhm
Kyui hakuri dan Allah
Na shigo muku ba excuse ...sai anjima kawai

No, karki damu ashe kunzo da mijin ki
Dazu

Ehmm eh...kawai tace masa

ALFAH na danyi mantuwa ne fa..my ring

Oh ok ki shiga ki duba mana

Hubby bari na hada maka bath Cewar ta sannan ta bar su wajen zuwa dakin sa

Tana jin shigewan
ALFAH daki ta dawo
Paper hannun sa ta fauce cikin masifa"
Murya kasa kasa tace akan bakaji ance ena Neman ka bane ko iskanci

Ture ta yayi gefe ya tashi ya shige daki
Nauman I'm taking to you" tafada tana biye da a bayan sa

"Ke ki FItA anan baki da hankali ko idan
ALFAH .....

Just shut up ka saurare ni idan ba haka ba wallhy sai na kulla maka sharri ai a falo ta barka
Sabreen me kike so dani dan Allah kifita a gidan nan kafin ALFAH ta zo ta same MU anan

In kana son kanka da lpya ka same ni awaje yanzu
If not hmm
Kawai tace ta fice abunta

Yana fitowa sukaci karo da ALFAH sanda ya sauke ajiyan zuciya bazata
Ohh wifey kin tsoratar dani

Ena sabreen din hubby

Uhmm ta fice ...

Ta fita? Kai sabreen shine ba ko sallama

Shi dai shiru yayi yace" bari na zo ki jira ni

dan marairace wa tayi
'Ena zaka je kuma ...

Uhm uhm kar ki fara ALFAH bana son wani rigima c'mon smile......stay put ki shirya min ena zuwa
Just 10 mints in nayi latti zanyi tsallen gwado hjiya

Dan murmushi tayi shikuma ya wuce da sauri yayi waje

A gefe a bakin gate ta boya yana fitowa ta chafke sa suka Shiga duhu
" Sake ni da Allah malama
Cewar sa tare da ture hannun ta
Meye haka wai meye damuwar ki
Ba mun gama magana ba?

Dan tsare sa da ido tayi tace Ba wannan ya kawo ni ba....ai magana bazai kare taskanin mu ba tunda da aure na akan ka

Kallo irin na realy?,ya mata yace"malama Ki min shiru ...kinsan wani Abu bani da abunda zance mikii
Tunda karya zaki namin' ni meye bana gaya miki? ....dama sai da nayi zargin kin shigo da namiji a harkan nan ki kace min ba haka bane
Waye dazu kika kawo ma ALFAH?"

a daburce ta soma Uhm uhm...uhmmn nauman
Ka tsaya na maka vayani wallhy ba abunda nake boye maka

Hannu yasa ya dakatr da ita yace Ba abunda ya dame ni sabreen ki je chan da bayanin ki bana bukata

Cikin Tsawa tace nauman""!!!
Ka saurara min haka kar ga dan na saukar maka da kai zaka na hawa na da masifa...kar kamanta ni nayi sanadiyyar ka dawo haka a rayuwa
wai tsaya ma tukun naga kana shirin Barin kasan nan tare da ALFAH da izinin waye ?
;:::
Mtsww ke da izinin waye kike yawo da wani namiji ?
Look nace bani da lokacin ki sabreen ..babu kuma abun da zaki Fada min kije ku cigaba da abunda ki keyi...bake smart ba?

Ture sa tayi da karfi cikin Bacin rai
Ta damke masa Riga tana cukiwuye sa
Nauman nace kabar maganan nan ko?
Baice uffan ba ya tsaya kallon ta

Batare da nuna damuwa ba yace "Sabreen ki sake ni tunda baki da abunda zaki Fada min

Ko ajikin ta sai faman hada fuskan su take waje daya
Numfashi sama sama tace baka missing dina ko"
Ni ena missing dinka toh ka bani hakki na..

Wani mugun kallon mamaki ya bita da shi yana bude baki zai yi magana ta cafke lips dinsa tana kokarin cusa harshen ta

Look stop it sabreen cewar sa yana ture
Ta gefe
Kije gida...bye
Ya Fada ba tare daya saurare ta ba ya wuce abunsa

Da kyar ta tattara kanta ta koma gida ranar son Bacin rai

Washe gari da safe tun karfe 6 jirgin su ya bar Nigeria zuwa Mauritius
In banda suhaima ba wanda ya San sun riga sun tafi



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯
*Edited by*
*LEEMA*✍🏻

β–Ά4⃣1⃣


"YA _Allah_ ease for us ..give us from what's _best_ for us"
My

Please Login or Register in order to submit comment