Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ena kika je kika barni'
Kin gani bazan iya rayuwa babu ke ba koda na rana daya ne
Pls come back Aleesha"
A wajen ya kwanta ya rasa abun da ke masa dadi' haka kawai yaji zuciyan sa na mugun bugawa akan batar nata
Ko bacci bai yi haka ya zauna wajen tunanin yadda zai shawo kan almarin gobe
_






*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:20 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯





β–Ά4⃣8⃣





[18/03 3:47 am] SmsπŸ’•: Haka suka ringa tafiya har suka iso bakin titi ..duk sai layi ALFAH takeyi tsaban gajiya'

" wani dan gefen bishiya suka zauna suka buya dukkan su suna haki'
"Shiru ne ya ratsa wajen
Sannan ALFAH tace cikin nazari"
Su waye wayannan kuma? ..zanso nasan meyasa suka kama mu har da cewa xasu kashe mu

Dan kallon mamaki sabreen ta mata tace",
Uhmm nikam dai ba ruwa na da ko su waye tunda Mun tsere
Damuwa ta kawai mu isa gida lpya

Haka ne sabreen" amma yana da kywu ayi bincike don' gaba ..wallhy na tsorata
Kinsan kuwa munyi magana da murad?

" Ohh haba..su suka baki shi cewar sabreen

Ehmm amma kuma since min basu bukatar wani Abu I don't knw why

" karya sukeyi ALFAH... Nasan kudi kawai suke so amma suna so su bamu wahala ne kawai
Nidai damuwa ta ki daina kawo maganan nan yanzu mu samu mu tafi

ALFAH bata dadara ba tace wallhy dole na kai report ma jamian tsaro ban isa ba.haka kawai?

Cikin dan hatsala sabreen ta mike tsaye tace ..mtswww ena dan kinga mun fito ne kika samu bakin cewa jamian tsaro
Toh ni wallhy karki sake tsoma mu cikin wani jaraba
Na gaya miki ba amfanin hada case din nan da jamian tsaro ko? Cikin Bacin rai ta karashe ..ni kinga tafiya ta ma ta fada tare da juyawa

A hankali alfahn ma ta soma bin bayanta suna tafiya bata kara cewa komai ba har suka soma ganin Mutane
Dan gefe ta rakube ta lura sosai sannan ta nifi wajen wata matashi a gefen massalaci'
Sallama ta masa tare da cewa'
Dan Allah malam ka ara min waya na kira miji na' ka taimaka min

Ganin yanayin ta yasa Baiyi musu ba ya bata wayar ta soma dialing
Daga chan sabreeen ta hango abun

Dafe kai tayi cikin bacin rai tace'
Wannan ko mayya albarka ....yanzu za tace xata kira sa ko?
Mtsww ...dan karamin waya ta zaro daga ta cikin bra dinta ta danna
" bugu daya ya dauka bayan line busy data dinga ji sanadiyar shigar kiran ALFAH da bai dauka ba
" yes sabreen dama ke nake ta jira
Dan tsuka tayi tace',gani nan na taho maka da ita sai kazo ka dauke ta"
Itace take kiran ka da unknown number

"Ohhh shit na ga kiran ai amma bandau ka ba..pls tura min address
Wani waje daban ta masa kwatance sannan ta katse wayar
Hade da Jan tsaki

Cikin hanzari ta koma ta janyo alfahn tare da ce mata su gudu tasan yanzu sun bazu Neman su

Batare da ta yi wayar ba ta mika mada ta masa godiya Cikin Sauri sauri suka isa enda ta ma nauman kwatan ce

Da Isar su mintunan 25 ba su kara ba sai ga shi ya karaso

Daga nesa ya hannge su kamar ya je ya kama sabreen da duka haka zuciyar sa take ji :,amma haka yayi parking a gefe ya karaso yana dada kare ma alfan sa kallo cike da tausayi

"Dukan su basu hankara ba suka ji an damko hannun ta har ta juya a firgice suka hada ido

Da Sauri ta Fada jikin sa ta sake wani irin zazzafan kuka
Kallon kallo suke mayar ma juna da sabreen wanda sukan su ba su San na meye bane
Duk Idon sa ya gauraya ya janza kala
Dada kankame alfah yayi yana cewa'
Am Here baby:,Allah zai saka miki....

Ki yafe min kinji:
Laifi nane ALFAH..am so sorry baby na""

Sabreen kuwa Cikin idonsa take kallo alaman bata jin dadin maganan da yake amma ko ajikin sa
A dabaran ce yake kauda kansa ma labarin da ALFAH ta soma bashi akan taimakon da sabreen ta mata har suka fita..don ganin sabreen din ma harzuka shi take a lokacin

A haka suka isa.... Itama ya ajiyeta a gidan NATA

Ranar baiyi bacci ba ...gaba daya ya susuce mata yana bata hakuri hawaye sharaf a idon sa yana kan zuba makansa laifin faruwan Abu"

Ita kanta ALFAH saida ta tausaya ma halin daya Shiga ciki jiya zuwa Yau din

Har tayi bacci ta barsa "shikam A gefen ta ya zauna ya cigaba da Rubutun sa har asubahi

Cikin satin gaba daya
Sam nauman ya dena bacci
Kulum aikin sa ya kula da ita sosai ko aiki baya bari taje...
Ga security ko ta ena an ninka su

Kullum Sai dai yaje aikin sa sannan ya zauna rubutun sa har gari ya waye
Ba wanda yasan yana hakan har tsawon sati biyu

" sosai sauyawar nauman din ya dame su duka amma cikin su ba wanda ya iya tambayar sa meke faruwa


A gefen sabreen kuwa dama ta dakata ne da zubar da cikin aleesha akan sai ya dan kara kwari tukunna yanzu

Don haka Sai Ranar da suka cika wata daya daga kidnapping dinta
Ta siyo magananin ta da niyyar cimma burin ta"

Cikin nasara nauman da ALFAH suka samu biyan bukata akan project dinsu
Har yaii presentation saura sakamako.''

Suna kammala murnan su da ALFAH TeX din sabreen ya shigo masa cewa
"" ena bukatar ganin ka yanzu"

Bai bata lokaci ba yace ma alfah yana zuwa" ya wuce yaje wajen NATA

A zaune ya same ta tana game hankalu kwnce

Shima baice uffan ba ya zauna abunsa

" dan kallo ta visa dashi sannan ta kau da kai
Daga baya tace ....congrat naji ka kammala project din nan
Am sure tunda sun karba kamar ka samu ne

Cikin rashin kula ya gyada kansa Alaman eh

Ok good ..saura Abu daya
Kuma Gashi nan tafada tana mika masa wani kwaya"

Enaso kasa ma ALFAH ne a ruwa kaga cikin nan ya kwabe tuh wuri kafin kudi yazo mana"

Cikin mamaki ya mike tsaye yace "sabreen
Kikace me ? Ni na kashe Dana da kaina ?
Allah ya kiyaye bazan yi ba ya wurga mata su a fuska

Kamar wacce bata jin nauyn cikin ta ta chakumo sa cikin bacin rai"
Wato har ka mance da yarjejinyr mu ko ?
Toh jeka
ni zan aikata da kaina ta fada a haukace ta juya da niyyar ficewa

Da hannu daya ya rikota GAM kamar zai ballata

" nutsar da kansa yayi kasa ya soma sassauta rikon daya mata yana dawo da ita a hankali gaban sa

Bata iya yin komaiba don' mamakin yadda ya sauya yanayi a take ya cika zuciyar ta

Saida ta iso daf da shi ya sauke narkakun idon sa akanta ya riko hannun ta a sanyaye
"Muryn sa na rawa yace ' ya Isah haka " ki yafe ni sabreen
Dan Allah kiyi hakuri"
I can't do this anymore...... Bazan iya ba I'm out of the game

Fincike hannun ta tayi ta sauke masa mari a fuska tass

Cikin bacin rai tace
Karya ka keyi...baka isa ba

Dan murmushin takaici yayi ya sake riko hannun ta yace' .
Ena son ALFAH sabreen ....ena kaunar ta sosai ..itace jinin jikina
I can't do this'

sabreen ki fahimce ni Nafi kowa jin jiki awannan lamarin zuciyata zata iya bugawa nan bada dadewa ba kika sake jefa ALFAH a wani hali irin waccan

Durus tayi tana kallon sa akari na farko da asalin hawayen daga zuciyar ta suka soma zuba sosai a idanunta wanda ta kure sa da da su bata kiftawa

Ita kadai take jin zafin kalamn NASA...
Har nauman zai gwada mun yana son wata ya nace a gaba na" ni fa?

*Suriiem*
[18/03 3:47 am] SmsπŸ’•:
Jin shirun ta ya Dan girgiza ta y yace " nasan ban miki adalci ba
Kuma zakice na ci amanarki ko sabreen?

Ehmm na yarda da hakan ..don ni kaina na San naci amanar kaina
Na tsani rayuwa ta..na tsani halin Dana jefa ALFAH aciki
bazan iya yafe ma kaina ba ma ballanta ita Dana cutar tsawon Lokaci ena yaudaran ta"

Hawayen da suka gangaro masa ya goge yace:, na yanke hukunci sabreen ni zan tafi
Ki yafe min ...zan fice a rayuwar ki da ke da ALFAH

I hope zaku rike min yayana ..don ni nasan bazan iya cigaba ba....yanzu zan Fada ma ALFAH komai sabreen ...I'm sorry" ya karashe a marairace


Dan share mata hawayen ta ya yayi ya manna mata kiss a goshi ...sannan ya juya da niyyar fita

Wani wawan ihu ta sake wanda ya sashi dakatawa ba shiri

Da gudu ta karaso gaban sa A haukace ta soma dukan sa a kirji tana kuka mai cin rai"tana cewa

',I hate you...nauman I hate youuuu.....
Sai da komi yazo karshe zaka wulakan ta ni kace ka dena...toh dan ubanka baka isa ba..wallhy sai na saita maka hankalin ka da kaina in baka dawo dashi ba
Nadamar ka na banza bayan aikin ga ya Riga ya gama"

Shi dai baice uffan ba ya damko ta ya ajiye ta ya sake juyawa zai fita

Cikin hanzari ta sake Tare kofar ga hawaye na binta kamar ruwan kogi murya na rawa tace
Lallai Ka cika ma cuci azzalumi kuma bazan taba kyale ka ka tona min asiri na ba ..mugu kawai dama ai ba son tsakani da Allah kamin ba'ba ni bace matar ka?
To ena ruwan ka da ALFAH toh


A Sanyaye yake kallon ta tana maganan har ya jawo ta gefe ya ajiye ta kan kujera
Cikin ido da ido yace

" I love her" wallhy ena son ALFAH sabreen...shine kawai gaskiya dazan Fada miki

Kuma yau din nan mutuwa ce kawai xata sa ni boye mata wani Abu game damu
Sannan ya mike yayi waje ya barta..cikin shock

Ihu ta sake mai karfi ta yi waje ta riko hannun sa "murya na rawa tace naji" nauman kana son ALFAH? Ni fah..abunda ke ciki na fah?ko duk baka son mu

Uhm.uhm sabreen' pls ki fahimce ni...ena kaunar ku mana
Amma bazan iya zama da ku ba" I'm not a good father and a husband....kiyi hakuri bazan iya sake cutar da kowa ba
...
Kuka sosai ta shiga rerawa ranta na kuna jikin ta hat na kar karwa tace
'' nauman abun da za kamin Kenan
Wallhy ba
Xan barka ba
Kafin ka Tona min asiri sai na maka abunda bazaka taba mancewa ba a rayuwar ka
""sai na kashe ALFAH da abunda ke cikin nata.. Ta fada a zuciye

Dan murmushi yayi yace "kiyi min duk abunda zaki min amma ena shwartan ki da kar ki kuskura ki sake taba ALFAH
And you know what sabreen"? muddin ena numfashi baki isa ba"alfah ta mutu kisa rai kema

"Chak ta tsaya da kukan ta zo daf da shi" kace ban Isah na kashe ALFAH ba'me zaka min en na kashe ta din ?

,"zan kashe ki sabreen...ki sa a ranki da hannu na zan kashe ki.. Da wani irin murya mai razanar wa yayi maganan wanda yasa idon ta kafewa tana kallon sa

Murya na karkarwa tace' na..u..m.a..nnn..zaka kashe ni akan wata mace?
Kafada min baka so na naji ..tell me..tace tana girgiza sa a rude

" baice komai ba..ya kamo ta ya sake cewa for the last time sabreen" ALFAH...ETA NAKE SO..bazan taba bari wani ya cutar da ita ba koda kuwa kece...kisa wannan a zuciyan ki..sannan ya zuya ya fice abunsa

Kusan minti Biyar tana tsaye cikin shock
Wani dogon numfashi ta sauke sannan ta sulale kasa sumammiya"




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:20 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


β–Ά4⃣9⃣




[18/03 3:47 am] SmsπŸ’•: a hankali yake tuki Dan zazzabi ne ya soma damun sa a hanyar sa na zuwa wajen ALFAH a gida
ranar ko office bai koma ba
" tunani sosai ya shigayi na yadda zai bullo mata da maganan amma ya kasa samun karfin gwuiwa

A sanyaye yake tukin har ya iso gida ya bude kofar "

Hankalin sa ne ya soma tashi daya duba kusan ko ena bai ganta ba ..
"A rude ya koma dakin sa daya bari a kulle
ji yayi a bude wanda ya sashi turawa ciki da sauri da mamaki

Chan ya hange ta a gado galala'
a hanzar ce ya karaso kusa da ita ya durkusa a gaban ta yace
ALFAH. Lpya? Me ke damun ki

Dan shiru tayi sai numfashi da take yi sama sama a kwance lumui....idon ta na juyi'
Dago ta yayi ya jawo ta jikin sa"yace zazzabi ne? Muje toh na kaiki asibiti tare da yunkurin mikewa da ita tsaye ..ba tace uffan ba ta kwanta jikin sa tana maida numfashi sama sama sai hawaye dake bin kuncin ta

Bai bata lokaci ba ya dauke ta chak har mota sannan yayi asibiti da ita"

" bayan yan dube dube da doc yayi ya fito yace masa" sir..ka kwantr da hankalin ka ba wani Abu bane...laulayin ne kawae
Amma yanzu tana bukatar kulawa sosai don zazzabi zai iya riskar ta akai akai
' 'ga magani nan pls kar a sauya mata komin zafin ciwon in ya gagara kawai akawota ""

'Tho doc na gode"
Insha Allahu za'a kiyaye"
Ya fada sannan ya dauko ta suka wuce gida

"Sosai ALFAH ta soma fadawa cikin satin laulayi sosai ta keyi
Don' ko motsawa kusa bai iya yi
Don haka ma baisami daman kawo mata maganan ba
niyyar sa sai ta dan samu sauki

A gefen sabreen kuwa ta gama kammala komai na shirin tarkon data hada masa don' haka ko neman su batayi....

"Yana zaune a dakin sa yana rubuce rubucen sa yaji an murda kofa
Da Saurii ya tura littafin drawer ya mike tsaye ya karaso
"Kin tashi ne wifey? Ya jikin....
Murmushi ta sauke ta rungume sa sosai tana dan dariya tace
Ena cikun farin ciki murad
" we made it hubby mun samu nasarar project din mu

..dan waro ido yayi ya daga ta sama yana murmushi amma zuciyan sa a sanyaye ...a halin da yake ciki murmushin ma da kyar yake yi

Kissing dinta yayi sosai ..kafin yace I'm so happy too wifey"

kin san meyasa?
Ahankali ta gyada kai
Ruko hannun a yayi yace
sabida naga kin warware ..dan langwame kai ya sakeyi yace..bana son ciwon nan naki Aleesha" ki daina kinji?
Murmushi kawai tayi ta larne a kirjin sa

" As for project all thanks to you...ke abun kwatance ce a jerin matan duniya...I'm so proud of you my wife... Dagota yayi tare da Riko hannun ta yana kallon fuskarta mai dauke da murmushi yace" ena son na Fada miki wani Abu mata ta ..but promise me"

kimin alkwari zaki kula min da kanki no matter what"
Ena nufin ko ba na rayuwar ki' kuma
Koma meye zai faru always know I love you alots ALFAH.....ena matukar kaunar ki so na gaskiya

Ita dai kallo kawai take binsa dashi batace uffan ba

..a marairaice yace kinyi alkawri?

Duk da Maganan nasa ya ruda ta kadan 'Rungumar sa tayi ta soma hawaye kadan kadan bai sani ba....itama tace na maka alkwari murad" ba abunda zai rabani da kai har abada
I love you more'

Tsawon mintuna ahaka kowa da abunda ke ransa" kamr Wanda aka tsakure sa
Dan janta kadan yayi yace toh ki zauna anan kar ki yi aikin komai fa'
Bari na je na duba office ena zuwa ok?

Dan gyada kanta tayi tace ok '

Sannan ya fice ya kama hanya....
Cikin nitsuwa yake tukin sa da niyyan tattaro dan abunda ya hada zai nuna mata akan wacece sabreen
ko rabi bai kai ba yaji motar sa ta kashe kanta da kanta"

Sake murda key yayi amma sai ta fara sai ta mutu parking yayi agefe ya bude kofar
"Yana kuso kai waje yayi gamo da kan bindiga

Shikan sa baisan daga ena mutanen suka fito ba
Ido suka mas a dabaran ce suka ja sa chan cikin jejiin dake gefen hanya
Sannan suka rafka masa kan bindigan suka dura sa a mota sukayi gaba da shi


*surriem*
[18/03 3:47 am] SmsπŸ’•: Tana kwance sai juyi take a kan gadon ta

Tunanin mijin ta ne ya gauraye mata zuciya ..haka kawai ta soma jin wani sabon sonsa da kaunar sa na tsasaafo mata ta ko ena

"Ta dau kusan awa biyu tana tuna tun farkon fara ganin sa datayi a rayuwa har aka kai wannan matsayi"
Dan shafa cikin ta ta somayi tana murmushi ...cikin ranta tace nasan bazan taba rayuwa babu kai ba murad" Kaine jinin jiki na.....

Dan shiru tayi tana tuna kwanan nan da bata da lpya yarda yake mugun daga hankalin sa
Dariya sosai ta fashe da shi har ta na shakewa ita kadai ...dan kada kanta tayi tace hubby na kenan..kullum kai kake cewa bazaka iya rayuwa bani ba ...Allah kadai yasan me zai same ni da kai a dauke ranar
"Wayar ta ta laluma a ranta tace bari na tsokane sa"

Fuskan ta dauke da murmushi ta dialing number sa...yayi har ya dauke ba adaga ba
Haka ta cigaba da yi har kusan sau goma sannan ta bari

Tunanin ta ko yabar wayan a mota ya Shiga office
Saboda haka mikewa kawai tayi ta shiga dakin ta ta yi sallah ta kimtsa

Kusan karfe 5 saura shiru bai biyo misdcols dinta ba kuma bai dawo gidan ba

"Hankalin ta bai tashi sosai ba kuwa bayan ta sake kira sa kamar sau uku ta danna ma suhaimah kira
Bugu daya ta dauka tare da sallam"
Suhaimah murad fa? Ki kai masa pls zanyi magana da shi

Uhmm mame sir murad ai baizo office Yau ba ...

What Kikace me?
Kodai kice baki office din lokacin da ya zo
Just check him up ena jiran ki

Bata Musa ba ta je har bakin office din sannan tace
Madam wallhy a kulle take ..kuma tun safe ena nan bai shigo ba

Wani dum taji a zuciyar ta ....a take ta soma Jin wani iri a ranta
Bata bata lokaci ba ta jawo key ta zura hijabin ta ta fice

Ba enda bata duba ba a office din amma shiru
Kiraye kiraye ta shigayi tana tamabya kowa sai yace mata baizo ba

Gashi ko ta kira layin sa ba a dauka har
Ana kokarin kiran magribh

Sosai hankalin ta ya tashi gaba daya ta rude .... Gidan mahaifin sa ta je malam Yusuf wanda suka masa

Anan ta zauna tare dashi shima hankalin sa a tashe suna kan dialing numbers sa

Shima Malm yusug " da kyr ya kwntr mata da hankali ya sa ta komawa gidan da niyyar zai fita shi ya nemo mata shi

Ba musu ta koma gidan Kuwa sai dai kafin,9 saura wayar murad ta dena shiga kwata kwata

Zaune ta mike hawayen da suka Dade suna zuba ta soma sharewa amma Sam sunki

....iya kokarin kwantar ma kanta hankali akan murad zai dawo tayi amma ena

...mikewa tayi ta koma bakin window ta kure kofar gate da ido
Kusan karfe 1 na dare tana tsaye sai faman share hawayen ta take amma shiru"

A gefen murad kuwa bai farka ba sai kusan asubahi
""Ennalillhi wa inna ilahi rajiun ya Fada ganin bakin duhun da yake ciki ko tafin hannun sa baya iya gani

Ena nake ...tattaba jikin da ya soma ko zai ji waya
Amma shol sai ma tsami da zafi kansa ya ke masa ta baya

Koda ya shafa yaji kulu akeyansa nan ya soma tuna abunda ya faru da shi



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:20 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*THE PRESENCE OF ANOTHER WOMAN'S BEAUTY IS NOT THE ABSENCE OF YOURS'*
KO WACE MACE KYAKKWA CE" *ITS JUST TAKE THE RIGHT MAN TO SEE*


*STAY BEAUTIFUL FANS*β€πŸ’‹πŸ˜˜

special tanks
to

ayeesah
Asmeenat
Ummerheney
Meelat da real
Ummufarhana
Leemah
Raheemah
Feenah luv
Auterrrrrr
Maman shuriem
Halima 20




β–Ά5⃣0⃣



[18/03 3:57 am] SmsπŸ’•:
'Tun kafin gari ya gama wayewa ALFAH ta koma gidan Malm Yusuf

Tana zaune a falo har ya fito"Dan rusunawa tayi ta gaishe sa sannan tace" baba har yanzu baka gansa bane?

Dan sauke ajiyan numfashi yayi yace ki kwantar da hankalin ki yata nasan duk yadda yaje bazai wuce Yau bai dawo ba kinji

Kamr wanda aka kunnata kuka ta soma yi a wajen don ita kanta bata san meyasa abun ya mugun tayar mata da hankali ba

Cikin tausayi da lallabi Malm Yusuf yace" kiyi hakuri Aleesha ..taso nan ki zauna kibar wannan kukan haka
' cikin dan shessheka tace baba murad bai taba kwana a wani wajen ba kuma har ace ya kashe wayar sa duk da kiransa da muka tayi? Anya kuwa lpya baba? Ni fa jiki na na bani wani abun

Ah'a yata karki soma kawo mummunan tunani a ranki
Yau in bamu gansa ba sai mu kai gaba kinji

Dan gyada kai tayi tace toh baba

"Yawwa yaata taso ki shige ciki ki huta
Batayi musu ba ta mike sum sum ta shige wani dakin murad din dake gidan wanda yawanci anan suke kwana in suka zo wknd ko ziyara'

Kwanciya tayi tana nazarin abun chan ta dialing nmb ',hlo ALFAH manyan mata akace

Cikin sanyin murya tace ' sabreen kina ena ? Dan Allah ki taho hankalina atashe ne
I need your help'ta karashe cikin muryan kuka

Kamar da gaske sabreen tace da dan muryan damuwa meya sameki ...toh.. toh.. calm down ALFAH ena zuwa..tura min address

Tana kammla goge
hawaynta bayan ta tura ma sbreen address
malm yusf ya shigo da faranti a hannun sa
Dan yunkurkn tashi tayi amma ya dakatar da ita da cewa zauna yata karki damu
" anan ya jera mata tea da bread da wainar kwai hade da plaintain Wanda mai aiki ya dafa"

Ki ci abinci ..kinji
Kallon abincin tayi ta ce baba bana jin yunwa ...a koshe nake
A'a karkice haka da ssasafe har kinci wani Abu kenan da kika taho
Bana ce ki kwntar da hankalin ki ba yata ? Kiyi hakuri kici abincin nan karki bar kanki haka
Dan gyda kai tayi hawaye na kan saukowa idonta

Shidai Malm yusf ya rasa me ke masa dadi akan lamarin
tsaye a gefe ya yi don ya tabbata ta dan taba abincin kafin ya fita ..a hankali take kaiwa baki kamar dole tana hawaye ....cikin ranta tana cewa hubby ka dawo dan Allah


A han gefe shima "Toh ena kaje haka ne nauman ?...baba ya Fada cikin ransa

***""""

Da shike baiyi bacci ba yana jin motsi har aka zo aka bude shi a wannan bakin dakin"

Wasu mutane ne kattai guda hudu suka shigo
" basu ce dashi uffan ba suka suntume sa sukayi wani daki da shi wanda ba komai acikin sa sai kujera
Anan suka sauke sa suka daddaure sa hannu da kafa

Suwaye ku..meyasa kuka kawo ni nan...let me go
Ya ke fada yana juyi da karfi da jikin sa wanda yaji dauri tam

Kamr kurame haka suka kyalesa yana ta bori shikadai ...dan wani drink na gora suka matse masa a baki baifi drop biyu ba a matsayin abincin safe suka fice


Bayan baba ya fice ture abincin gefe tayi ta cigaba da rera kukan ta

Jin bude kofar ya sa ta tashi da gudu ta karasa wajen sabreen ta rungume gami da sake wani kuka mai cike da tashin hankali

Meya faru aleesha ki Fada Mun mana?

A daburce cikin kuka tace mu..radd..sabreen murad ya bata tun jiya sa safe bangan sa ba
Din rungumota tayi zuciyanta fal da farin ciki
Sannan ta sauya murya kalan tausayi ta jawo alfahn zuwa gado
Cikin dan Sauri ta zuba ruwa ta mika mata tace
Sha ruwa ALFAH...kukan nan ya isa haka
Kin manta kina da Abu ajikin ki ko

Ruwan

Please Login or Register in order to submit comment