Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zagayo da sauri'

Sabreen what. me kike so dani ne
Dan Allah ?kewai baki so ki ga hankali na akwance ne ko na rana daya"?

Wani kas kas tayi da chewing gum din bakin ta ..sannan ta juyo ta dada Kare masa kallo
"Chuna baki ta soma yi a zuciyrta tana cewa
Wow" nauman ka hadu fa
I wish kaina fara mallakawa zuciya ta..Ashe da kai mai kudi ne tunda chan da ban San wata sarauniyar bace zaka kula"

Sabreen ..cewar sa cikin damuwa

Gira ta daga masa tace ...wai meye
Matsoraci ?
Kana tunanin kar uwarka ALFAH tazo ta ganka da mace ko?

Oh just shut up sabreen dan Allah ki tashi ki fita

Tsaye ta mike tana watsa masa harara....ka zauna ko wallhy na maka rashin mutunci anan wajen
Sai na maka sharrn da ALFAH da kanta zata Kore ka korar kare mtswww

Sharri fa kika ce?toh Baki isa bah sabreen..ALFAH ......

ALFAH what? Kana tunanin zata amince dakai ne fiye dani?
Dariya ta fashe dashi
Tana masa wasu wulakantaccen kallo
Toh bari kaji..ni din nan ena da wutar kunnawa ena da na kashewa

Zaka zauna muyi magana ko sai na nuna maka asalin fuskar da baka so?

Baice uffan ba ya zauna ...sanda ya saita kansa kafin ya dago ya kalle ta
' enajin ki sabreen. ALFAH zata iya shigowa anytime is not safe..bana so ta San enada wani ala..

Ya Isah..ta dakatar da shi hannu I know'
Abunda ya kawo ni kenan...
Naga kamar kana wasa da harkan nan nauman..

saboda haka na samo wata plan I hope zaka kasa kunne kaji abunda zance maka yanzu'
Rules"bana bukatan shawara ko jayyaya
In kaki kuma yanzu na koya maka wayo'

Kallon ta kawai yake cikin wani irin yanayn bacin rai ya kauda kansa gefe

"Good, zan baka dama kayi aikin ka zallah'ka fahimta?

Daga Yau ba zamu na haduwa ba da kai..har sai mun tabbata ka gama hada mana muhimman takardun companyn nan na hannun ka da na hannun ALFAH"

What yafada tare da mikewa tsaye"
Me ?

Itama tsayen ta mike tace uhmm kaji ai"
Mun Riga munyi mai wuya na samu na sa mahaifin ALFAH ya sa baki na shawo kanta aka Daura ka..babu abunda kayi kana nan sai aikin iskanci da bita zai zai....

Yanzu da nasan kanada access da komai na dukiyar ALFAH
Meya rage?
Aikin ai ya rage naka ne...kuma ena bukatar naga kyakwywan sakamako ...cewar ta tana tauna chewing gum tana hura sa a fuskan sa

Har ya soma cewa Sabreen.....

Cikin tsawa ta tari numfashin sa ..yes or no
Kar ka manta na gaya maka rules
Yo me wahala aciki don' nace na brka da ALFAH ka cigaba da aikin ba tare dani "

Its ur ALFAH fa ..ur favourite lady..cewar ta cikin salon tsokana

Sauke ajiyan zuciya yayi tare da kure ta da rinannen idanun sa mai dauke da wasu kalamai masu zafi.
"Naji...done deal


Good ..cewar ta cikin dan dariyan karfin hali....
Duk abunda kake bukata call me kar kace Zaka zomin anyhow

Duk da bai fahimce ta ba ...ok kawai yace kansa na kallon gefe

Shiru ne ya ratsa wajen tana tsaye tana kallon sa kansa na kallon gefe
"Dan sauke numfashi tayi cikin zuciyar ta tace
I'm going to miss u nauman'
Ba son rai na na barka da ALFAH ba ko dan bukata ta kana da muhimmanci a rayuwata"

Amma kuma Seif, dole nayi haka don na faranta ma rayuwa ta Seif zuciyan sa.....
Bye nauman"
Tana kaiwa nan tafice abunta


Shikan sa yayi nisa cikin tunani baisan ma tafi ce ba



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


β–Ά3⃣6⃣





Tsawon lokaci yana zaune shi daya ..wani takaici da bakin ciki na gauraya masa zuciya ya..
"Meyasa na fara wannan abun ne ma"?ya tambayu knsa
Sabreen is getting too far...ba nida kwanciyar hankali kenan a rayuwa ta?
Toh Gaskiya bazai yu ba
i In kin San wata bakisan wata ba"ba abunda zanyi en ki kaga dama ki tarwatsa komai muguwa kawai"
Nayi nadamar hada zuria dake sabreen'i hate you


"Jin karar budewan kofa ya sa shi dawowa hankalin sa daga zancen zucin sa
Da murmushin ta mai kayatrwa ta karaso'
Saita numfashin sa yake ko zai samu ya kirkiro mata murmushin shima..

Hubby me ka keyi anan kai kadai enata jiran ka mu tafi gida
Bata hankara ba taji ya janyo ta kan cinyar sa....
A hankali ya Daura kansa kan kirjin ta murya kasa kasa
Yace"
Yau fa kece mijin...am so tired wifey bazan iya tashi ba
Kaina ciwo.. Dama Ashe haka kike fama da mutane?

Dan dariya tayi tace ..uhm inda sabo ai na saba hubby kaima zaka saba kwanan nan"sorry
Taso muje toh ..enada maganin headache tafada tana kashe masa ido
Murmushi ya sake mata yace really"?
Toh a fara bani anan mana inba tsoro ba

A kunyace ta mike tana dariya ..ni ka zo mu tafi Fita..cewar ta cikin shagwaba

Basu fi mintina 15 ya sauke su awajen wani cin abinci mai kyuw.... Saida ya tabbata ya ciyar da ita ta koshi sannan yace to my turn'alamn ta rama masa shima

Fuskanta dauke da annurin farin ciki ta sa spoon ta debo abinci ta kai bakin sa....bai karba ba sai ma kure ta da ido da yayi yana tuna farkon sake haduwar su awajen cin abinci fuskan sa dauke da murmushi

Gira ta daga masa tana dan ya mutsa fuska a shagwabe tace" ogah hannu na ya gaji fa
Ka bude mana
Bude bakin yayi da niyyar mata dariya da Saurii ta chusa masa abaki sannan ta fashe masa da dariya

Kasa kansa yayi yana kallon ta farin ciki fal idon sa' yana yunkurin kamota ya rama

Wasan su suka cigaba da yi cikin nishadi da kauna sun ma mance a wani wajen suke ba gida ba ahaka ahaka har ta gama bashi shima'
Bayan sun kammala cin abinci suka nufi gida....

Tun a mota ya sarke hannun sa cikin nata yana tuka su a hankali..ta dan kwantar da kanta kan kujera tayi shiru

Shima baice uffan ba inbanda sabon yanayin freedom da yake jin kansa..yanzu ba sabreen ba wanda zai hanasa kasancewa da ALFAH yadda ransa yake so
A wannan yanayi har suka isah gida....

Dakin sa ya wuce da ita basu bata lokaci ba suka shirya tsaf suka shige wanka"

Ba abunda akeji sai karan ruwa da saukar numfashi"
Kusan hr 1 suna ciki .....cikin bathtube wanda tsumin qamshi mai dadi mai ratsa zuciya ke tashi suka dungule su biyu"
Kafin kace wani Abu har ta dade da soma bacci a kan kafadar sa cikin kumfar

Kallon ta kawai ya shigayi yana gyara mata jikaken suman ta gefe....yana murmushi.

A hankali ya manna mata kiss a goshi cikin zuciyar sa yana cewa"
Yanzu zan tabbatar miki ena matukar kaunar ki ALFAH
Na miki alkwari zan kubutar da ke daga Sharrin sabreen tun farko....
Dada kallon fuskan ta yayi..yace
Lokaci yayi da zan daukar miki fansa baby na
Bazan barta ta taba min ke ba

" Cikin dabara ya dauraye su ya suntume ta yayi bedroom da itaa.....


a gefn sabreen Kayan ta ta parking kusan duka sannan ta dura su a mota ta nufi gidan Seif
" yana gefe yana waya ya hangota da kaya Niki Niki tana shigiwo
Cikin dan hanzari ya katse wayar da cewa baby na ena zuwa gata nan ta shigo"

Gurin ta ya nufi da dan murmushi a fuskan ta
"My life,
Taho nan ya fada yana mata alaman ta zo ta rungume sa
Da gudu kuwa ta sake kayan ta karaso chak ya rabata da kasa yana juyi da ita.
My life kin tabbatar min dake tawa ce
Ni kuma na miki alkwarin zan kula dake a gidan nan kamar matar sarki am your slave baby
Wani dadi ne ya ke ratsa ta sai dai wani bangaren zuciyan ta na dunkule da kewar nauman
Ciki yayi da ita ya ya direta a daki..enda ta ga ya qawata sa da flowers da red roses kusan yadda ALFAH tayi ma nauman ranar data musu labe'

Maimakon taji farin ciki alokacin wani sabon yanayi ta Shiga na tuna abubuwan da suka aikata agaban ta ranar

Harta gurnanin da sumbatun nauman saida ya soma dawo mata a kunne
Wasu cunkusasun zafafan hawaye ne suke rufa rufa wajen sauka da ga idanun ta agaban Seif
Da ya dake yana kallon ta kansa adan daure
"Cikin sanyin murya ya riko ta yace
Baby na lpya naga kina kuka ko nabata miki rai ne Dana shirya mana lovers bed"

A sanyaye ta soma kada kanta ..da kyr tace ba haka bane Seif
Kawai na Dade ba amun irin wannan bane
I feel special ...sai kuma kuka ya kufce mata

Shikan sa saida yaji wani iri amma sai ya jawo ta jikin sa ya Shiga rarrashin ta a hankali"
Kiyi hakuri sabreen duk laifi nane ...amma daga Yau ya kare. Bana barin ki kisake zubar da hawaye kinji
Murya ciki ciki tace ok...
Hannu ya kai kan boobs dinta yana chakudawa yana kissing dinta amma Sam bata jin komai
Don' ta rasa yadda za tayi ta dena tuna nauman da ALFAH a ranta a wannan lokaci

Duk yadda Seif yayi don' ya tsikani ta ranar haka ta tsaya chur bata iya tabuka komai
Don kuwa kowani juyi yayi da ita nauman kawai ke zuwa a idon ta
Wani lokacin kamr ta rusa ihu amma ena

Shi yayi rawar sa da kidan sa har ya sauka akanta ya mirgina yayi baccin sa

Haka rayuwa ta kasance kusan kwanan ta uku tare da Seif amma Sam hankalin ta baya jikin ta
Gashi bata iya kiran sa din seif ya Riga ya sauya mata layi
Da wani ..kuma duk kiran ta yana sane da su
Ita kan ta ta sani...




Ganin ba yadda ta iya ne ya sata yanke hukuncin cire nauman a ranta karfi da yaji..din tunanin ta din sha'awa kawai take son sa ba don komai ba

Kusan sati daya kenan... ALFAH sosai ta fara noticing wani Karin tarairaya da soyyayr da nauman yake zuba mata

Yau ma da sauri ta bar office dinta zuwa nashi..don run tana meeting taga shigowar tex dinsa cewa baya da lpya ta zo ta same shi'

Yana jin karar tahowar ta ya kwance kai a kan tebur yayi lumui kamr da gaske"
Fuskan ta cike da damuwa ta tsunguna agaban sa 'murad,hubby na..meya sameka
Taso muje asibiti mana...are you ok?cewar ta a daburce
Dada sakankan cewa yayi da kan sa ya juya yana kallan kasa yana kirkiro numfashi kamr wanda yake jin zazzabi mai zafi

Cikin tashin hankali ta soma kokarin dago sa tana cewa
Murad ka fada min mana...meye ne 'ba zaka iya bane"toh bari na kira
Ambulance
Da Saurii ya cafke hannun ta dake Shirin daukar telephone kan tebur

Tana dan kallon sa ya dada langwamewa kan kirjn ta..
A shawagabe ya ce"
Kidnap me baby"ciwon son ki ne ya tashi min ..I'm drunk in love"

Lumshe ido tayi hade da sauke ajiyan zuciya
"Tashi min nikam kasa zuciyata takusa fashewa ..wallhy zan rama fa "muryan ta na rawa kamar zata masa kuka

Dan dariya ya ke yi ciki ciki sai dada lumar da kansa yake jikin ta...I'm sorry wifey
Ba laifi na bane....

Cikin dan masifa da kukkukuni shagwaba ta ture sa ta tashi da niyyar ficewa waje"

Da Saurii ya kamo hannun ta zai rarrashe ta da mamakin sa yaga ta juyo da murmushi cikin salo ta shiga kissing dinsa....
Shikan sa tsayawa yayi yana jin shaukin yarda take masa sai wani lumshe ido yake ...
Saida ta tabbata yayi nisa ta dan ture sa kan kujera ta juya bazata ta fice tare da masa kwalo

Tande bakinn sa ya shigayi yana cijzan labbansa yana murmushi"
Wato Erin ta rama koh"
Dariya yayi ya kwntr da kansa kan kujera ya cigaba da tunanin sa

Da yamma wajen biyar saura"
Daure da towel dinta a kirji tana faman lilo a bayan sa sai dariya yake"
" dan dukan sa ta shigayi ahankali
A shagwabe tana cewa"
In kayi latti ba ruwana ni dai na gama nawa

Akwai mana ...ai suna tambaya na zan Fada musu daga dawowa dake gida kika ce sai na miki abun nan

Dariya sosai ta fashe dashi ...shima haka
Juyo ta yayi ta gaba yana kure ta da kallo kusan mintuna yace
" baby na kina min addua kuwa'
Ena matukar bukatan na faranta miki rai sosai ALFAH ure my happiness ..ke ce rayuwa ta...I want to win dis contract for you,for us baby

Murmushi ne ya kufce mata ta sa hannu tana shafa kwnatccen sajen sa " cikin sanyin murya tace'i love you hubby
Bazan iya rayuwa bakai ba..amma zan iya rayuwa ko ba winning mana contract din nan ba

Kafi komai muhimmanci a duniya ta bandamu in rasa komai ba in bazaka rabu dani ba

Kiss mai zafi ya manna mata a baki sannan yace' I promise ba abunda zai rabani dake sai mutuwa'

Haka suka cigaba da zancen su
Da kyar ya samu ya shirya ya wuce muhimmin meeting din da zai gabatar na first contract din sa a companyn



*Surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


β–Ά3⃣7⃣



*Edited*


[11/03 1:05 pm] SmsπŸ’•: 53-54



Tamkar wacce bata da lpya haka ta ke zaune akan kujeran ta a office

Kamar kullum haka ranta yake a cunkushe kuma ta kasa tantance me daya ke damun ta

A sace aka tura kofar..da dan Sauri ta mike tsaye tace yawwah alhamdullhi
Suhaimah sai yanzu?
Tun tuni kena ke jira

Yi hakuri sabreen" kinsan nauman yana closing deal yau dole na kasance awajen

Toh eta alfahn fa..na dauka tare ai zasuyi bata tsoron ya zubar mata da wannan babban contract

Hmm kedai bari..nima na tsorata fa daga farko amma ba halin magana.kinsan wani shegen over protection take masa bata so taga kana rabar sa kamar don' ita kadai akayi ma nauman a duniya

"Bar jaka...lokacin ta yafara tick tack suhaimah...ba ta gama sake masa amincewar ta ba?
Tana dab da tsanan sa na har abada kwanan nan
Yanzu ya ake ciki?

"Uhmm ..hmm tayi hade da dan dube dube...tace ke sabreen kinsan wani Abu ?
Nauman fa ya samu contract din nan don wallhy na barsu ma achan anata congratulating dinsa

Wani tsalle ta daka tace dan Allah. Suhaimah?
.amma na Sha mamaki nadauka ai sai gobe a sanar
Rungumar juna su kayi suna tsalle ..suhaimah tace ke komai yana tafiya dai dai ko ni ma
Wallhy na tsorata da ta basa....amma he won

Ke dai ba damuwan komai yanzu kawai ki cika gaba da aikin ki

Dan gyada kai tayi tace ...saura mana contract daya mu zama na daya a kasan nan a cikin company masu ci da ji da darajar kudi a kasan nan baki daya...

Wani murmushi sabreen tayi cikin wani shaukin jin dadi tace...
Oh suhaimah wannan labarin yamun dadi ....
Yaushe kuma zasu hada wancan din

Uhmm kinsan wannan karon harda ALFAH a ciki don dama companyn balarabe ne ya bata ..kuma akwai hidima sosai a ciki kinsan harkan kayan sawa ne...
Akwai wahala sosai'
Ga shows.. Ga models ga kuma maganan make up "media da phogrphers ...

Uhmm ba komai nasan zai taimaka mata sosai ..wannan ma ban cire rai zasu yi winning ba

Yah kina samin idon akan sa kuwa?naga ko dan yunkurin nema na baitaba yi ba


Wani dan kallon raini suhaima ta mata da gefen ido
Kafin tace'

Kema kin sani ai ena ko zai neme ki bayan idonsa a rufe yake akan ALFAH
hmm toh sai ma abunda ya karu' me kuma za'a fasa

Tsaki ta ja ta hade tai kamr ba ita ba..

Hmm Wai ke sabreen me naki aciki ne? naga Rabon sa kenan fa...ga mace mai kyawu.. ga kudi ga kayan duniya..wani namiji ne bazaiyi rawar kafa ba?
Ni wallhy kina bani mamaki kamar kedin ba wajen wani namiji kke kwana ba ai gwara shi ma ba zunubin komai a kan sa tunda auren sunnah tsakanin su

"Ya Isah haka suhaima ta fada cikin wani tsawa da Bacin rai
Ya zaki SANI agaba kina gaya min bakaken magana
Wallhy ki shiga hankalin ki bana son iskan ci
Mtsww


Yi hakuri sabreen Allah huci zuciyar ki..nikam ma na tafi

Tsaki kawai taja ta kauda kanta har suhaimah ta lume abunta


Wani sabon yanayi ta tsinci kanta a lokacin " ena ma ace zan iya da Yau ba abunda zai hanani kasancewa da kai miji na

Lumshe idon ta tayi ta dada lumewa kan kujera sai tuno lokutan da suka sharing tare tunda ga farin auren su har Yau
Ganin hakan na dada illata zuciyan ta yasa ta mike firgit tana kada kanta ....no,.
Sabreeen ki dena
Seif ne masoyin ki ba nauman ba...

Numfashi ta Shiha saukewa a hankali tana hura iska waje tana cewa "
Bazai yiwu ba ..ba na son nauman sha'awar sa kawai nake ji.
Seif nake so
Kamar mahaukaciya haka ta sungomu Jakar ta ta fice ta nufi gida





*surriem*
[11/03 1:27 pm] SmsπŸ’•: 55-56


Wajen karfe 11 saura na dare ya iso gida
Fuskan sa dauke da wani kayataccen murmushi ranshi tas da farin ciki

Kwance ya hangota akan gadon sa sanye da kayan bacci marron riga da wando mai tsantsi ta rungumi pillow sosai tana bacci hankalin ta kwance"

Suite dinsa ya zame ya ajiye sannan ya balle button din rigar sa sama sama
Ya hauro kusa da ita ya kura mata ido'

Ba tare da ya taba ta ba ya shiga zancen zuci shi kadai idon sa ma kanta
"Ban dace dake ba Aleeshah, ure too innocent to be fooled around with"
Zuciyan ki tsaftacaciya ce matata....I wish ba ta wannan hanyar muka hadu dake ba
Kin yarda dani' kin nuna min na fi muhimmanci awajen ki fiye da dukiyar da kika sadaukar da rayuwan ki akai tsawon lokaci"
Dan goge hawayen da suka gangaro masa yayi yace" bazan FASA cika miki alkwarin Dana miki ba koda zaki tsane ni na har abada ne wifey'

"I truly love you Aleesha kece rayuwa ta..cewar sa a bayyane muryan sa na rawa

Gyra mata kwanciyar yayi...ya manna mata kiss a goshi ya jawo wata envelove akasan drwern sa ya fito da wani karamin littafi kamar diary ya cigaba da rubutu a wani page hawaye da
Murmushi gauraye akan fuskan sa ...har ya kammala sannan ya mayar ya boye sannan ya shige wanka

A gefen Seif kuwa tun yana biye ma sabreen wajen sex har ya soma mata na dole kota na so ko bata so
Duk da ma taki Sam ta gwada masa meye asalin damuwar ta
Amma Sam bai damu ba ...duk lokacin daya ke bukatan ta kawai zai farmata ne...kuma bata isa ta hana shi ba
Haka zai rufe ido ya ci mata mutunci
Daga baya ya lallabata.......
Rayuwar gaba daya ta dagule ma sabreen ....

Ranar tana famr kakarin amai a baya take jin murya kasa kasa kamar na Seif
Sai dai gaba daya zuciyan ta daya ke bugun Tara tara yaki bari ta amince da abunda take ji

Da Sauri ta dan leka ta window son ta game ma idonta
Wasu zafafan hawaye ne suka soma sauka a yayin da ta ke kallon Seif tsirara haihuwar uwr sa yana phone sex idon sa GAM alamn yayi nisa sai gurnani yake yana sauke numfashi shika dai yana shafo kansa


A fusace ta juya da gudu hawaye na faman bin idanum ta ta yo enda yake ,,cikin firgitccen tsawa ta fauce wayar ta jefar saida ya tarwatse a kasa....sannan ta ce me kake to haka Seif
Da uwar wa kake phone sex?


*surriem*
[11/03 2:53 pm] SmsπŸ’•: 57-58


Wani kasallaen kallon mugun ta ya mata...ko kunyar tsaraicin sa baiji ba yayi tsayuwar sa a gaban ta yana hura hanci'

" hannu ta daga zata sauke masa a fuska cikin tsananin Bacin rai
Dam taji ya riko su yace " ke me haka?
Me kike shirin yi wai..wani busashen dariya ya fashe mata dashi har yana shakewa

Sabreen dake kar karwa a hannun sa kuka ta fashe da shi don takaici da haushi
Ganin yadda take famar bare baki ya sa shi sassautawa dariyan
Ya jawo ta karfi suka shiga cikin dakin
Jefe ta yayi kan gado ya haye kanta tumbur ya matso wuyar ta"
Sai nishi take idun ta sun kafe kamr zata shide' ya soma
Cewa cikin wani mugun murya "
Har kina da bakin tambaya na da wata uwar nake phone sex ko"
Nagaji ne da ke..nagaji da azabar dani da ki keyi....tunda kyale ki da nayi kina shashancin ki awaje da maza bai miki ba sai ni da nake sama ma kai na sauki awaya shine zaki Shiga damuwa ta?

Toh baki isa ba bazaki hana ni ba sanann ki ce kar na nema awani waje
Karyar ki sabreen na wuci gaban wulakan ci ..ya karashe hade da ture kanta da karfi kan pillow sannan ya mike yana huci

Wuyan ta ta rike
Tana tari wanda ya ke gauraye da kukan daya kasa fitowa
Murya dishi dishi ta ke kuka kamr ranta zai fita

Shikam bathrum ya wuce abunsa ya Shiga wanka
Har ya kammala. Ya shirya tsaf tana kan sharban kuka
Ya fice ya barta a gidan

Da kyar ta iya mikewa tayo wanka itama ga jinin daya soma fita mata don jijjiga ta da Seif yayi da zu
A kwance ta shirya cikin zuciyan ta da niyyar zuwa wajen nauman washe gari a haka har bacci ya dauke ta

"Chan cikin bacci alfah taji daddan qamshin turaren sa yunkurin tashi ta shigayi amma sai taji ta GAM hannun sa zagaye da ita...dan murmushi kawai ta sake tace
Uhmm wato kadawo shine bazaka tashe ni ba ko"
Lumshe idon sa yayi GAM kamar baya jinta ..har ta kammala shirmen ta ta koma kan kirjin nasa ta kwanta

Tun bayan sallahr asubahi bai jira ta
Hauro sama ba ya koma baccin sa .....
Itama bata kula ba ta mike ta shiga kimtsa personal dressing room dinta..
Tana cikin hakan kira ya soma shigowa wayar ta daga clients kala kala kowa na jera mata congrat akan nasarar da sukayi jiya a sanadiyar nauman

Murmushi kawai ta keyi ..kamar ta sa ihu don' farin ciki

Fitowa tayi cikin sauri ta dada kallon sa sai barcin sa ya keyi alaman yayi nisa....
Kada kanta tayi tare da faffadan murmushi kan fuskan ta...
Daga nesa ta blowing masa kiss tace "I love you hubby"
Sannan ta juya ta shige bathrumm




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*EDITED*



3⃣8⃣




Wanka na musamman tayo tun daga bath jikin ta ke faman tashi da qamshi"
DAN Heavy make up tayi wanda ya mugun sauya mata kammanni abunda ba wai sabawa tayi ba sosai ya mata kywu kamr wani fuskan tasa na daban"

Parking suman ta tayi ta feshe sa oil mai qamshi ta masa handryer yayi straight sannan ta tufke sa da ribbon fari
Wani figaggiyar Riga ta dauko ta sanya wanda ba maraban sa da babu...don' tsarin rigan ba ASA masa inners aciki zallan shi kawai ake kwamawa....
Gashi ya dan kamata gaba daya ta sauya kamr wata shaqiqiyar porn star..sosai tayi kyau dauke hankalin duk wanda ya mata kallon garaje'
A dan kunyace ta kalli kanta taga yadda kusan komai ya bayyana musamman nonuwar ta da bakin ne kawai a rufe

Murmushi ta sake ta shiga takowa cikin sanda har ta kara so kan gadon'
Tsyawa tayi na dan lokaci daf da fuskn sa tana kare ma hallitar sa kallo
Jitayi hannu na zagaye kugun ta ...a dan tsorace ta soma juyawa fon ta tabbatr da hannun sa ne tana komawa zata ce dama ba barci kake bako?
Ta sauke idon ta a kansa daya Riga ya zauce wajen kallon shigar nata
Wani kunya ne ya kamata sosai ..ta soma yunkurin banbare kanta ajikin sa da niyyar Barin wajen
A rude ya mike tsaye muryan sa na kar kar wa yace ena za kije wifey...yana dada jawo ta jikin sa...
Gaba daya tsoro nr ya soma shige mata yanayin yadda taga ya soma daburcewa tun kafin ya taba ta
Cikin sanyin murya ta soma cewa"
Murad ni ka barni nazo ..nazo....sai kuma ta kasa karasawa

Wani kasallalen kallo yake mata wanda yake dada sata b'ari a haukace ya soma bin jikin ta cikin salon yana shafa kansa yana shaqo qamshin ta..mai sake tafiyar da shi

A raunane yake cewa Aleesha cikin

Please Login or Register in order to submit comment