Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sakewa sosai "mutanen yanzu sunfi kowa sa fuska biyu
Trust no one'kiyi hankali kinji ,

A nitse ta gyda kanta ta rungeme ta tace naji nanny"nagode.

Murmushi tayi ta d'agota tace oya shanye tea din sai jeki shirya office,

Ranar gaba daya tunanin maganan nanny take yi zaune a office"
Cikin xuciyar ta tace" gaskiyan ta ne dole na bada lokaci na" besides aure ba Abu bane na lokaci guda"sectary suhaima ce ta shigo tace mata madam bakin ki sun iso,
" Ok gani nan zuwa pls make them comportable,
Kusan awa hudu suka shafa suna meeting da shike new contractors dinta ne na Dubai"tana kammalawa bata bata lokaci ba ta nufi gida dai dai ana kokarin kirar sallah la'asr
Wannan karon a nitse ta shirya sanye da dogon bakin Riga wuluk wanda baida design din komai sai stones kawai a hannun mayafin"
Komai baki ta dauka tai light make up a fuskanta sannan ta feshe turaren j'dore mai sanyin qamshi ya fice,,,

A hankali ta bude kofar avendor sport car dinta ta taho wajen da already an mata booking dinsa
Zama tayi tana latsa wayar ta bayan ta Isar ma sabreen salon ta na wajen"

Kafin ta kai minti 10 suka iso sai dai hankalin ta baya wajen" sanye da farar rigar polo da bakin wando mai laushi ya fito shida sabreen,,

Nauman tunda ya lura wajenta suka dosa hantar sa ta shiga kadawa sosai
Ji yayi tamkar ya tsinka da gudu" ko da yake aikin sa baitaba ganin kyau karara a fili kamar na ALFAH ba,,,

Suna isowa dab da ita,ta d'ago kanta charaf sukayi ido hudu da shi,
Wani sauyin bugu zuciyar ta take yi tana dada kare masa kallo" wani abun ne yace mata Aleesha har wannan zai yarda yace yana sonki ?

Shima tambayr da zuciyar data masa kenan ayayin da suka kure juna da ido
Ya karashe da cewa Allah yasa tace bata so na' she's too special to messed with,,

Uhmm uhmmm su kaji wanda yasa su saduda
C'mon guys kun barni enata surutu kamr radio"
Uhm sorry ku zauna toh let's have your oder pls ALFAH tafada tana ma waiter hannu,,,

Anan waiter ya zo ya dauki Oder kowannen su bada jimawa ya je ya dawo da shi
Nauman baiya cewa komai ba"don' gaba daya Aleesha ta gama burge sa yadda yaga tayi magana da waiter a matsayinta na attajira_kyakyawa mai ji da kanta,,

Alfah baku gaisa bafa,
Dan d'aga kai tayi tace uhm,,
Sannn ta sakar masa wata tsaddaden murmushi tace barka da zuwa soryy ,,
I'm Aleesha u can call me ALFAH"

Sai da ya tarkata hankalin sa data tafiyar da murmushin ta kafin
Yace "nice meeting you ALFAH
Bar ya budi baki zaice I'm "
Da Sauri sabreen tace *MURAD* sunan sa murad

Wow nice name"
So kana zama garin nan ne dama

Yh sosai ma'anan nake aiki
Ohh realy yafada tana kallon sa
Aena kenan"
Em well"
Style crush clothing line investments
I'm a photographer

Professional photographer sabreen ta tsoma baki tace

Dan murmushi Alfah tayi tace emm gaskiya kayi dai dai da aikin ka
I look great"

Ohh thanks yace da dan murmushi shima

A hankali suke tadi jifa jifa yana Satan kallon ta" don harga Allah yadda yaji ana ririta tarinn dukiyar ta
Bai zata zatayi saukin kai haka ba

Cikin duniyar tunanin sa yaji an mutsine sa da karfi
Sabreen tana masa alaman ya shigo da maganan sa da Aleesha
Fir yaki cewa komai
Ita kanta Aleesha jira take taji ya ambaci wani Abu makamancin haka

Mikewa sabreen da niyyar Barin wajen don ta basu waje
Shima zumbut ya mike fuskar sa ba yabo ba fallasa yace
I'm out"thanks very much Aleesha
It was a pleasure meeting u
Yana kaiwa nan ya fita kamar wucewar iska
Wani tashin hankali ne da damuwa ya bayyana fuskan ALFAH take ta sun kuyar da kanta kasa tana sauraran bugun zuciyar ta,

Ita ko sabreen tuni tayi nisa wajen bin bayan sa rai a bace


*surriem*




Surieem
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ

EDITING by Ummerherny Nerserllerh


โ–ถ๐Ÿ”Ÿ


Da karfi ta chakomo rigar sa tace ,
Dakata nauman wai meye hakan kayi kenan?

Ko kallon ta baiyi ba ya ture hannun ta ajikin sa"
Gaban sa ta dawo tana watsa masa wasu mugayen kallo
Tace I'm talking ?
Sabreen ya Isah haka gaskiya enaga bazan iya ba',I can't
Tas yaji a fuskan sa
Idonta sun rine sunyi jajir
"Wallhy baka isa ba
Kaidin wa?
Sai saita kansa ya yai ya cije baice komai ba ya wuce ya bata wuri tana ta masifa

Lallabawa tayi ta koma wajen ALFAH da tuni ta sadaukar cewa bata yi masa bane kawai ,,

Sabreen me yace miki?ko na fadi wabi abunda ya bata masa rai ne๏ผŸ
Yace ban masa ba ko'๏ผŸ

Ohhhhhhh Aleesha ki sarara min'
Look ki kwantar da hankalin ki duk ba haka bane
Cikin zaguwa tace to meye ne?
Tell me pls,,
Zama sabreen tayi ta kalleta tace" tsoro kawai yaji'' he's scared kinsan shi ba ajinki bane
So yana tunanin kawai kinfi karfin sane shyasa ,,,

Ohh cikin mamaki ALFAH tace " haka ya ce miki,,,

Uhmmm haka yace" amma bakomai zan Neme sa in kina so,

Dan shiru Aleeaha tayi kamar mai nazari tace,
Sabreen na Dade banga namiji irin haka ba,
Da wani ne da zaiyi
Iya kokarin sa ko don dukiyata amma he left,
Ya bani mamaki kwarai"

Wani sanyi ne ya mamaye zuciyan sabreen ta kara dacewa
Uhmm haka yake"
Saima kinga yarda yake yarfa mata
Gaskiya na yarda da murad sosai zanso ace dashi za'ayi

Hhhm Allah ya sa" he's so cute tafada a a takaice

Gwalo ido sabreen tayi tace toh lalllai fa kaji ta wai
so cute'

Ehh mana sabreen gayen yanada kyau sosai ba karya,,,

Toh" toh ya isa
Nikam muje ki rakani zan tafi gida

Bin bayanta ALFAH tayi tana gaba Iowa ta shige motar ta suka bar wajen,,,,

Sabreen bata je gida ba kusan ana neman karfe 11 saura na dare
Gaba daya hankalin sa ya tashi musamman ma daya jera mata misdcols yakai 60 bata dagawa "
Oh Allah
Kardai sabreen ta sake yin wani abun ne ma kanta?
Cikin mummunan fargaba take tuna maganan likita da ta Fada masa
Lumshe ido kawai yayi yana nanata innalilh,Yau mena aikata?en sabreen ta mutu Yau laifi na ne"cikin wani irin sauyinn yanayi na damuwa ya shiga
A guje ya dosu kofa ya murda zaiyi waje suka ci karo"

Sauke ajiyan zuciya yayai yana kallon ta da sauyayaun idanun sa
Murya na rawa yace "sabreen I'm sorry
Nagode Allah da kika dawo lpya...im
Bata bari ya karasa ba ta rabe ta jikin sa shiru ta shiga

Duk magiya da maganan da yakeyi tana shiru"
Har sai da ta kammala sauya kayan ta"

Dara daran idon ta ta sauke akan NASA
Tace" nauman ka bani mamaki
Amma bakomai yai dai nasan matsayi na awajen ka'
Ko na mutu na damuwar ka bane ballantana dan dake ciki na ko?

Ah ah sabreen"wallhy ba haka bane kema kin SANI
Kawae abun yamin nauyi ne "ALFAH Sam bat cancanci irin wannan mugun sakaya daga gareki ba,

Ehmm haka ne " yanzu kuma wa ALFAH kake tausayawa ko"toh
Yayi kyau'
dan
Gefen ta ya karaso zai taba ta tace look nauman nagaji kagane,
Imagine ALFAH bata bani matsala ba sai kai?
Kar ka damu daga Yau nima zan dauki mataki ki"
Amma kasani duk abunda ya faru dani Kaine sila

Me kike nufi sabr? Me zakiyi
Idonta taf taf da hawaye tace mutuwa!
Nooo _noo, ya ke cewa yana kada kansa
Kiyi hakuri na amince this time bazan yarda wani Abu ya faru ba kinji
Ki tausaya min naga Dana a duniya kin SANI fa bani da kowa '

Dan kallo ta bisa da shi "Are you sure nauman
Uhmmm,na miki alkwari daga yanzu no backing out'
Murmushi ta sake masa tace naji dadi" but sai naga ka gwada min haka
Tukunna na maka nawa alkwarin"

Ok shikenan me kike so nayi"
Juyowa tayi tana kallon sa tace ' kaifa namiji ne ......kawai dama nafada mata kadan razana ne so u can still make up daga wajen ka fahimta?

Gyda kansa kawai yayi'ya jawo ta jikin sa suka lume cikin bargo'

Bayan kusan sati guda kowa na harkan gaban sa a yayin da ake shirin Wani gagarumin fashion show na kayan sawa da takalma'
Wanda kusan zallan manyan companyn kaya ne zasu gabatar
Ita kanta sabreen tana fama da aikace aikace don' ita ma A ce wajen aikin designing kaya

' haka shima nauman bai ko sami daman bin Aleesha ba aikin sa kawai ya cigaba dayi"
A kira sa nan gobe yayi cahn

Yana cikin daukar wasu models hotuna a dakin photo na wani shakikiyar company wato matrix unisex'
Sosai mai'akatan wajen suka zagaye shi ana kallon tsaban kwarewar sa don' kuwa ba kasafai ake samun kansa ba

Cece kuce na jama'ah
Ya ja hankalin Aleesha dake fitowa daga meeting a companyn matrix unisex clothing line

Da kyau ta tsaya tana kallon sa shiko bai lura ba don bai kula taron mutane dama'

Daga gyrar sa yayi ma model din yace lpyar ki kuwa en kallo zakiyi lemme know akwai aiki agaba na,

A shike itama Babar model ce a fusace tace " dakata malam nice kadai model anan company duk wata kazama jaka da tazo nan sai ta jira ni tana yi tana watsa harara ma ALFAH dake tsaye a bayan sa

What? Me kike fada are insane or what?
kallon data visa dashi ne ya sashi juya wa ba zata cikin rashin fahimta yana juyawa
Charaf yaci karo da kyakywan fuskan ta dauke da kayatacen murmushi"
Baisan lokacin da ya sakar mata nashi murmushin ba shima
Jiki na bari yace"Mrs ALFAH ?
Hy Murad,na tsare maka aiki ko don't worry
Just passing by

...ohh no ba komai
Pls bari na karasa ena xuwa"
Bai karasa rufe baki ba ogan sa ya shigo da masifa"
Yana cewa wacece ke anan who Is she" ya nayi yana nuna model din da ta harari ALFAH dazu don yan gulma har sun kai gaba
A gefe ta rakube cikin ta na gululu don tsoro"
Nan mai kamfanin ya wanke ta tas da Fada duk da ita dai bata San wacece ALFAH ba


Cikin ladabi ya juto yace yi hakuri ranki shi Dade"
Bata SANI bane,we apologise

Bakomai Mr kabeer dama naga friend dina ne trying to say hi to him"
Kallo Mr kabeer yabi nauman da shi mai kunshe da tambayoyi kala kala sannan yace ahh toh ba komai'

Kowa ya fice' ya fada yana Koran kowa daga wajen
Ku koma waje aikin ku now ya Fada ikin tsawatar wa

Sai ya rage ALFAH da naumana da models din sai kuma masu taya shi aiki
Cikin dabara Mr kabeer ya rada ma nauman a kunne "
Make good shots "impress her ka fahimta?

Murmushi kawai nauman yayi ya gyda kansa


*Surriem*๐Ÿ”ฅ
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ

*EDITING*
MARYAM MUHAMMAD HASSAN.

*dedicated*ยฎ.........
*JAMEELAH MUSA....(MEELAT)*
*Wannan shafin naki ne ta real mai dambu..Allah bar mana ke ....brilliant na alfahari* *dake...one luv ta mai dambu cigaba da bamu muna shaโคโค*





โ–ถ1โƒฃ1โƒฃ



Zaune take suna tadi jifa jifa yana aikin sa"
Enda wajen gaba daya kowa yayi tsit yana dar dar ...
harta eta model din ma Sam tabi ta sha jinin jikin ta..cikin ta sai kulu lu yake don tsoro

Ita kuwa Aleesha sai zabga masa tambayoyi take" yana amsawa har ya gama komai ya koma ciki don ya sauya kayan sa shima

Hannu makerting officer ta mika mata tace' mun yi matukar farin cikin kasancewar ki tare damu a Yau
Ena fatan ayyukan mu sun qayatar dake"
Of cous aikin yayi kyuw...... am impressed."
Wanda yayi dai dai da tahowar nauman wajen su
" mu tafi koh
Nan ta bi bayn sa suka jera har zuwa motar ta

Motan shiru sai sanyin Ac dayake ratsa su har zuciyan su" ena zan aje ka
Tace masa hankalin ta nakan tuki

No where, ya fada a takaice yana satan kallon ta
Kefa ? Gida ko office"

Uhmm toh kowanne dai" yawwa tunda ba enda zakaje bari na tsaya anan tafada tana kokarin parking a wani eatery"
Tana kulle motar tace come on muje'
Ba musu ya biyo ta suka shige ciki'
Tare suke tafiya had suka isah"a nitse ta juya tace me zakaci make urs'
Uhm uhmm banajin yunwa yafada fuska ba yavo ba fallasa

Shiru kawai tayi ta cigaba yana biye da ita Komai ta dauka sai ta dauka masa haka har aka loada musu abinci kala kala wanda itakan ta tasan basu iya cinyewa ba'

Dariya kawai ya keyi yana kallon ta da shi agaban ta'
What's is this Mrs ALFAH
Ni dai baruwa na,
Marairece fuska tayi tace ' da ruwan ka mana
Kai kaki magana shyasa NASA akawo komai
Don fa dole ne kaci abincin nan tamm

Wani dariyan ya fashe dashi ganin yadda take yi da fuskan ta'
Ok shikenan naji kayi ta min dariya amma dai dole zaka ci"

Nopp ba abunda zanci nikam ya fada cikin son ya Dada birkitata

Ok fine nima bazanci ba,tafada tana dan ture abincin da hannu
Da dan hanzari ya dawi gefenta ya zauna yace " haba haba
Akan me? Pls dan Allah kici kinji?

Rau rau da idonta tayi kamar mai shirin kuka tace
I know u don't like me shyasa har Abu na baka so;
No ALFAH,wallhy ba haka bane don't say dat
Nidin wa ?ci kinji ni tsokanan ki na keyi

Murya ciki ciki tace karya'

Dafe kansa yayi yace ok zanci
Muci toh" ya hau bude wa tana kallon sa bar ya kammala ya sa mata spoon a gabanta
Eat ya Fada yana maida kallon sa wajen ta
Shiru kawai tayi kamr nai nazari bata hankara ba taji spoon dai dai Setin bakin ta idon sa kafe akanta
Eat ALFAH pls fuskan sa a marairce

A hankali ta bude bakin ta karba batare da tace uffan ba'
Shima shirun yayi yana aikin dura mata abinci hade sa wasu zafafan kallo mai dauke da siriika kala kala

Uhm uhmm tace tare da gyda kanta
Alamn ya isheta
Juice ya tsyaya ya mika mata ta sha
Tana ajiye cup tace ok your turn

Bai Musa mata ba yace ok bismillahi?
Waro ido waje tayi alamn what mekake nufi
Guran sa yadan daga yace yes
In baki bani ba Nima ba ci zanyi ba

Cikin dan mamaki ta dau spoon din zuciyan ta cike sa tambayoyi kala kala
Ta soma bashi a kunya ce

Bude baki yayi idon sa na kanta baya ko kiftawa haka itama sai shirun da ya ratsa wajen "
Sun dauki lokaci ahaka kafin ta budi baki murya chan kasa tacee"
Meyasa ka tafi ranar?
Hannun sa ya kai kan NATA dake kokarin debo wani abincin
Wanda yasa ta daga kan ta da hanzari
"I'm scared
Yace a takaice.......
Scared of what ,ni nake baka tsoro
No,
ALFAH ure too special baki dace dani ba"

Dan karamin dariya tayi cikin mamaki tace ' funy
Baka da reason murad
Amma ba komai we can still be friends ko?
Murmushi yayai yace best of friends"
Tare su kayi dan dariya
Daga nan suka Shiga tadi kadan kadan da da dadewa ba suka fice daga wajen'

Tun daga ranar da nauman ya sanrda sabreen sun fara magana da Aleesha hankalin ta ya soma kwanciya

Ranar jumuah da daddare tana bakin madubi tana karasa gyra make up dinta
Yau shigar ta na cahn kasar turkiya tayi wato soldier jacket iya gwiwa golden brown da wata haddadiyar ripped jeans dinta baki
Sosai tayi kywu don hular saka ta sa mai kama da dankwali ,
Tana cikin manna dankunne taji wayar ta na kara a gefen gado
Sau biyu yyi ringing sannan ta dauka tace salam"
"Mrs ALFAH aka ce tare da murmushi mai sauti

Murad? Wow what a surprise
Guri ta nema na musamman ta zauna suka fara dan hiran su
Murad bazaka je show din bane nifa naga ma shiri?
dole na ai nima yanzu nagama shiri

Kana ena yanzu? Why not kajira ni mu tafi tare

What no" ai ban kai nan ba
Kawai ki taho zan jira ki anan
Dan marairece murya tayi tace haba murad?
Please dan Allah ka taho muje pls

Ok fine amma kinsan wani Abu I'm so busy ki zo enda kuka ajiye ni ranan sai mutafi

Ba tayi musu ba ta karasa shirin ta ta fice
Captain koma ka huta kabari Yau nikadai zan fita tafada ma driver ta
Ok mam ya fada ya juya

Sanye da rigar long sleeve baki da wando Ash wanda ya Dada fidda jarumta da kwarjinin sa ya fito ya iske ta .......

Murmushin suka sakar ma juna ayayin da ta fito waje ta jingina da motar tana admiring din kywun da yayi
Mrs ALFAH muje ko ..ya fada yana Satan kallon ta
Key ta wurga masa ya shuga mazaunin driver suka soma tafiya"

Sassanya daddadn Kamshin turare ne ya gauraya cikn motan
Nauman sai juye juye yake cikin dabara yana Satan kallon Ta
Murad baka Fada min enda kake zAma ba
Ena ne anguwar ku?

Dan shiru yayi yace ai bazan iya amsawa ba yanzun kimin uzuri kinji?

Gwalo ido tayi cikin mamaki tace " why not
"Burki taji yaja sanna ya parking a gefen titi
Itadai kallo ta Ke binsa dashi
Har ya gyra zaman sa ya maida kallon sa wajen ta
En Fada miki wani abu?
Uhmm ena jinka
ure s most beautiful creature Dana taba gani a rayuwata
Ke kyakwa ce Aleesha"
Dn jefan sa tayi da hankeechief din dake hannun ta
Tana Dan dariya
Haba murad kabani tsoro wllhy
Shine harda tsayawa?

Ehhh mana kin dauka waSA nake?
Ai bazan iya amsa komai ba inkina kusa
Dan tabe baki tayi tace ai bankai ka ba
I almost stared my eyes out daka fito

Uhmm amma ni nafara Fada ai

Amma Nina fara gani
Dariya duka suka fashe dashi anan suka cigaba da tadin shirme su
Har lokacin zuwa show ya ja

Sabreen kuwa ta sa ido harta gaji " don' tun kafin afara show din ta iso wajen" bayan yafada mata yana tare da Aleesha

Sai zaga waje taje Ta zaqu taga nauman da Aleesha sun iso amma shiru

Ranta ne ya sima baci don' ta gama shirya yadda zata sa ALFAH ta fara nuna nauman ma manyan mutane Masu kudi da suka hallara don ya fara samun shiga



*Suriem*๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ


EDITING by ummerherny Nerserllerh

โ–ถ1โƒฃ3โƒฃ



Da safe ma bai daddara ba ya wuce office din ALFAH ,kamar yadda ta umurce sa da su kayi waya"

Zama yayi kan kujera sanye da blue jamfa da hula,
Yana ta abubuwa suna dan hiran su,
A Haka ya bata ranar tare da ita.

Basu bar office din ba sai wajen karfe hudu na yamma bayan la'asar,

Da mamakin sa wani dattijo ya tunkaro sa dai dai dai lokacin ALFAH ta ajiye sa kofar gidan da ya saba tsayawa awajen,

Yauwa gwara ma da Allah ya kawo ka,
Yau zaka bar min gida na nagaji da kai....

What ? Wani rudani ya shiga a take
kafin xuciyarsa tace hala shirin sabreen ne don dama tace
Kar ya bari Aleesha ta fara fahimtar wani Abu a game dashi
Sajewa shima yayi ya shiga bada hakuri ..

Haba Alhj ,kayi hakuri mana
Dama ace ban biya ka bane zaka namin wannan wulakan cin,

Ni dai baruwa na kafita kawai zansa wasu ne ,

Bai ko Tanka ba yabar dattijon yana faman masifa ba ALFAH ta karaso wajen
Murad meke faruwa ne๏ผŸ
Hajiya gida na zai barmin kawae shine magana,
Yi hakuri malam, meyasa zai bar gidan nan akwai matsala ne

Nooo ALFAH kar kisa kanki cikin,

Shhhhhh ta masa da hannu ,,,ena jinka malam๏ผŸ
Ah'ah ba matsalan komai kawai so nake
Ya barmin gida na

Dan shiru tayi kamar mai nazari tace
Toh dan Allah alfarma data zaka mana ,kabashi dama zuwa gobe kada yamma yariga yayi ,
Na maka alkwari zai bar maka gidan ka,

Wasshe baki dattijon yayi yana cewa nagode Hajiya,
Kake chan ka karata nagaji da tuxuraye a guda na ehe ban isa ba ,

Dafa kansa yayi idonsa sun sauya ji yake kamar da gaske ne ,

Murad dan Allah kayi hakuri kasan mutane yanzu baa biye musu"
Karka damu zamu nema wani gidan kaji?

A sanyaye ya kalli fuskan ta da ya cike da damuwa fiye da nashi tsintar kansa yayi cikin
Wani sabon yanayi aransa game da ita na daban,

Kallon sa tayi taga ya tsura mata ido tace are you ok?

Im fine ALFAH, kije ki huta kinji ya fada da sanyin murya,

Murmushi ta mayar masa tace naji"
But kamin alkwari kaima zaka cire wannan abun aranka
Dan dolen sa yayi murmushi
Yace " naji madam
Toh bye tafada tana mulewa cikin motar ta,

Tsayawa yayi yana binta da kallo harta mule zuciyan sa na hargowan kuna da takaicin rayuwan da ya ke shirin jefa ALFAH da shi Kansa aciki,

Adai dai ta ya hau ya koma gida wajen sabreen"


Washe gari kuwa kamr yadda sabreen tayi tunani a ranta hakan kuwa ya faru"
Wani tsalalen gida ta siya madaidaici four bedroom flat da gate har da parking space ta damka masa"

Duk dama tasha fama kafin ya karba kusan kuka taso tayii masa kafin ya yadda ya amince ,


Me kike nufi sabreen kin raba man gida kenan ko me?wa zai na kula dake da babyn mu

Don't worry nauman,wannan yafi min komai,
Zuwan ki gida is very risky kaga Aleesha ta kosa na kawota enda nake
What if mistakenly wata rana ta ganka ,

Gaskiya zai fi mana sauki in ka zauna chan

Lumshe idon.sa yayi yana komar da zafafan maganganun da zuciyar sa ke son fitarwa ko zata samu saukin radadin da take ji,

Da har zai ce wani Abu amma ena jiyayi bazai iya ba sabida
Sabreen tayi nisa alaman zata iya sadaukar da komai a rayuwa don' ta cimma burinta akan Aleesha
A haka ya amince yana zama shika dai sai dai inta saci jiki tazo masa ko shi ya saci jiki yaje

A bangaren ALFAH kuwa Haka rayuwa ta kasance tsakanin ta da murad

shakuwa ce tafara kulluwa don yawanci tare suke cin abinci ,wani lokaci shike rakata tayo shoping da sauran abubuwan da baza arasa ba
Hardly suke kwana biyu basu hadu"
Yau haduwan su yakai wata biyu kenan amma har an soma gane fuskan sa a office din ALFAH,

Da yamma yana zaune a office ana zabga uban ruwa ga sanyi ya dame shi sosai
Sai danna kira na video call yake ma sabreen har sau uku ba answer haka ya hakura,

Yana dan sake layi kiran Aleesha ya shigo bai bata lokaci ba ya dauka

Hey tafada cikin sassanyar muryan ta
Daure fuskan sa yayi ya kure ta da ido baice uffan ba

A marairece ta langwasa murya tace"
Murad har yanzu baka sauko bane,
Wallhy ba laifi na bane kasan yanayin aikin,
Amma kwanan nan zan dawo i promise,

Aleesha kin dade fa" har
My missing is missing u too much,

Dariya ta danyi tace me too "shiyasa nake so na dawo
Me kake yi baka tafi gida ba

Bakomai kawai ana ruwa ne kuma bansan naje gida I'm lonely dama kina nan ne sai ki raka ni ko wannan sassanyar muryan ki ta isa ,

Murmushi kawai tayi mai dauke da maganganu kala kala
Ena zuwa will call u back tace bata jira bata jira ba ta katse wayar,

Shiru shiru baiji ankira ba yasa shi danganawa acikin ruwan ya nufi gidan sa
Da shike shika daine kullum ya saba inya dawo a couch ya ke lumewa ya huta kafin ya shige bedroom
Baiyi wata wata ba ya kunna room heater sannan ya zuge butoons din rigan sa kusan rabi ta yadda faffadan kirjin sa ya bayyana, takalman sa gefe ya tura yayi luf ya,
Lumshe idonsa kan dogon couch fake falon tsswon minti na biyar bayan sa na jingine ,

Wani sassร yanr qamshi ne ya fara artabo da shi,kamar bazai bude ido ba sai da abun ya dada bayyana masa ahancin sa

A hankali ya soma bude lumsassun idanun sa charaf yA Daura kan nata tsaye akan sa tana kare ma kyawun halittar fuskn sa kallo
Wani kayataccen murmushi ta sakar masa wanda ya sashi tashi tsaye bazata
Ji tayi ya rungumota jinkin sa tsam kamar zai cusa ta cikin sa
Gaba dayan su wani yanayi su Shiga ciki
Musamman ma ALFAH da bata taba kusantar makamancin haka ba a rayuwar ta

Sun kai kusan minti 10a haka da dan hanzari ya ja jikin sa daga NATA kamr wanda aka mutsine sa
Itakam nitsuar da kanta ksa tayi bakin ta gam kamar na nane"
Kamo hannun ta yayi ya zaunar da ita yace I'm soryy kinji Nayi missing dinki ne sosai ALFAH I mised u alot

Murya chan kasa itama

Please Login or Register in order to submit comment