Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta Sha kadan sannan ta dan sasaauta kukan ....dafa ta sabreen tayi tace kin kai report ma police? Gaya min ya abun ya faru

Uhm uhm sabreen bankai ba ..dama baba ne yace zai nemo sa yanzu haka ma ya fita
Kawai daga cewa bari yaje office har yanzu baidawo ba
Nata kiransa baya dauka daga karshe ya kashe wayar sa

Sabreen am scared kar dai murad ya Shiga wani mummunan hali ne ta karshe muryan ta har na karkar wa
Calm down ALFAH... Bari muga zuwa anjima zanje da kaina zny lodging
Complain sai abin ciko mana ki dena kuka ..he's fine Zai dawo kinji

Dan gyda kanta tayi ahankli ta share hawayen ta
Nan sabreen ta cigaba da rarrashin ta har ta ci nasara ta sa ta bacci

Sulalewa tayi tafice ....dariya har tana buga kan stiring mota tana kwaikwayon kukan ALFAH
' ai sai na gama dashi kafin na zo kanki ynzu muka fara



""Yawwa kunaji na kowa ya saurara Cewr sabreen ma kattan mazan da suka kewaye ta'

Kai spider na Riga na nema maka paspot da Id card ku zamu na zUwa wajen ALFAH a matsayin jamian tsaro'
Haka ta cigaba da tsara musu sannan suka wuce ciki"

Sai wajen karfe 5 saura aka shigo dakin Tun yana yunkurin kunce kansa har ya hakura ya bari
Wata mata ne da
Mazan nan guda hudu suka shigo ta rufe fuskan ta da niqab
'_ yana zaune yana kallon ta har ta karaso daf dashi
Sannan ta soma zare niqabin nata

Ido hudu sukayi da ita tana sakar masa wani shu'umin murmushi

"Shima wani kallon mai wuyan fassara ya mata yace sabreeen?
dama kece ki sa aka kawo ni nan

Dariya tayi mai sauti tace ' eh nice nauman
Sai Me kuma? Any questions

Har ya budi baki zai yi magana ta dakatr da shi da hannu
" nauman ka fara kirga ranan mutuwar ka anan"

...shikenan abunda zan Fada maka ta juya zata fita
Harta kai doorstep tace"
And Good news..matar ka wacce kake so tana chan tana cikin bakin ciki ...and you know what yanzu tafara..na maka alkwari da bakin cikin ka zata mutu

"Murya na rawa yace sabreeen...sabreen
Kota kula sa tayi waje abun ta


*surriem*
[18/03 3:57 am] SmsπŸ’•: "
A dan firgice ALFAH ta tashi daga baccin daya dauke ta
Jin ana kiran sallahn magrib ya sata dauro alwala
Daga bakin gate sabreen ta hango malam yusf na tsaye hankalin sa a tashe sosai yana faman zaga wuri
" dan tabe baki tayi tace " ena wuni baba cewar ta da dan alaman damuwa

Lpya lau sabreen kema kinji labarin ko?
Ehm naji shiyasa na zo na tambaye ka me ake ciki?

Yanzu dai EnA so yar uwan ki ta tashi ne sai mu kai chan wajen jamian tsari don ita kadai ke da cikakaen bayani akan enda yaje din

Ohh toh shikenan bari naje na duba ta

Yawwa shiga ciki tun safe tana nan ko abunci bqta samu taci sosai nima bari na biki na dubata
Tare suka kusa kai ciki
Da sauri ta karaso ta dafa alfahn data kife kanta a gefen gado

Sabreen me ake ciki dan Allah kimin vayani
Dan gyada kai tayi "Uhm uhm ALFAH ya isa haka mana ki daina kukan nan....

Baba daga gefe yana kallon su tausayi sosai suka basa musamman ma alfahn da tafi kowa rudewa awajen

Waje ya fita ya koma dakin sa don' Sam yake jin bazai iya jure rashin dan San ba shima

"Na Riga na bincika komai ALFAH..murad ya ajiye motar sa a gefen hanya da wayar sa aciki amma Bayanan

Enna lillhi sabreen anyi kidnapping dinsa kenan ? Tafada arude..

Ah ah alfah bamu Sani ba tukunna

toh ena zai je yabar mota akan titi ...a tsaye ta mike tana Neman haukace mata awajen

"Riko ta sabreen tayi da dan karfi ta zaunar da ita ...ya Isah Aleesha bamu tabbatar da hakan ba tukunna amma
An Riga anfara aiki akai
Just calm down

No... wani irin calm down sabreen banga miji na ba ..ta karashe cikin muryan kuka ita kanta sabreen ji tayi kamar ta shake ta ta huta tsaban haushin da ta soma bata na tashin hankali da koke koke data keyi

Da kyar ta samu ta lallabata ta koma bacci da alkwarin gobe zata kawo mata jamian da suka karbi case din har gida sai wajen karfe 12 ta koma gida


A haka har aka cinye sati biyu ba murad ba alaman sa
Kullumsabreen da mutannen ta suna cikin kawo ma ALFAH labarai kala kala.....

"Ranar tana zaune bayan Ta gama bawa baba maganin hawan jinin sa

Da sallama sabreen din ta shigo.ta dan rusuna ta gaida baba .
Sannan ta ma ALFAH ido alaman suje ciki

Ba tan tama tabita suka shige nan ta sauya fuska ta kura mata ido kamar bata son tafadi komai
" ya dai sabreen kinji wani labari ne?
Nikam ko zaki rakani offishin commissioner a sake kara karfi akan case din nan Yau fa sati biyu"

What ? Ah'a ke dai ki tsaya kiji abunda nazo miki da shi......zuge zip din jaka ta fito da envelop tayi tace
Kinsan wannan ta fitar da wasu hotuna da aka hada na murad da suhaimah ta mika mata

Hannu alfah ta sa ta karbe Da daddaya ta soma kallo tsaban tashin hankali dake fuskanta har hannun ta na rawa ...murya na bari tace me wannan?
sabreen
Suhaimah da murad ne fah?

Kwace pics din tayi tare da cewa kwarai ma kuwa '
Yau jamian tsaro suka binciko asirin so called mijin naki"

Ashe dama asali hada baki su kayi don' su cuce ki yana zagawa suna hada shagalin su baki SANI ba"?

Durus ta zauna kan gadon wasu zafafan hawaye na bin kuncin ta
Binta kaasa
n tayi ta dafa ta',ke ba nan labarin ya tsaya ba yanzu haka ana suspecting ko ma da gangan ya bace don su cimma wani burin su akan ki wanda har yanzu ba agano ba and u know what suhaimah ma is no where to be found itama"kilan ma suna chan suna shagalin su ne an barki da bakin ciki ya mayar dake wawiya marar hankali

Ya isah haka sabreen ....tafada cikin wani matsanancin kara tare da toshe kunnuwan ta"'
Karya ne wallhy murad bazai min haka ba ...yana so na ni kadai yake so ta karashe cikin wani matasnacin kuka


Duk da yanayin alfahn ya tsorata ta cewa tayi "Uhmm ni dai na nuna miki komai ya rage naki yanzu kam"ta damka mata hotunan a hannu
Inkin ga dama ki kashe kanki akan shi baisan ma kinayi ba...
Ai dama saida nafasa Musu bazaki yarda ba
Thank god zasu zo ai sai kiji daga bakin su

Durkushewa kawai ALFAH tayi akasa tana faman rusah kuka kamar ranta zai fita
Har sabreen ta bace ta bar wajen

"Sake dauko hutunan ta shigayi kamr tababbiya ta soma kallon su
Wanda kusan rabin pics din ba abunda ido zai iya gani bane
"Jifa tayi da su ...nan taga bazai mata ba ta sake daukowa ta Shiga yayyya gawa tana kuka

"I cant believ dis Murad me na maka da zaka ci amana ta'?
I hate you......tace a zuciye

A gefen nauman kuwa ba abunda yake sai addoi na Neman tsari daga sharrin sabreen
Dan kusan agaban sa suke shirya komai da suhaimah da sauran mazan

Ko wannan hotunan ma Daure sa akayi don' suhaimah ta samu ta cika burinta na Neman biyan bukatan ta dashi na tsawar lokaci

Nan ne suka dauki lalatataun hotuna suka sarrafa sabreen ta kaiwa alfahn

Alfah Kwana tayi tana kuka shikan sa baba ya Sha mamakin har safiya baiga ta sauko ta gaishe sa ba kamr yadda ta saba
Yayi zaman jira ko yau ma sabreen zata shigo da jamian tsaron kamr yadda ta saba amma shiru itama

Yanke shawaran dubota yayi yana dab bakin kofa suka ci karo
Ena kwana baba ta Fada fuskanta ba walwala
Lpya lau yata"lpya kuwa naga Baki sauko ba yau

Kalau..tace atakaice ta koma ta rufe kofar ta

Shi dai bai gane mata ba amma haka ya juya ya koma gefen sa ya cigaba da rokon Allah akan lamarin

Kullum aikin kuka take da takaicin abun sosai ya turnuke zuciyan ta gashi sabreen kullum iza mata wutar tsanan murad take a zUciyan ta don' har fake chats tana tura mata na murad da suhaimah
Da shike wayr sa na hannun su da boys dinta


Yau ta cika wata daya chur a gidan Malm Yusuf
riki riki baba ya hangota da Jakarta tana saukowa

"Bai bata lokaci ba ya karaso gami da cewa
Ena zaki kuma yata

Da kamr bazata amsa ba don wani haushin su takeh
ji gaba daya taji bata kaunar gidan

"Murya can ciki tace ni gida zan tafi

Dan shiru yayi kafin yace yata ince dai lpya ko

Batare da ta sarara ma tafiyar ta ba tace lpya lau ta shiga dura kayan ta mota
" tsaye yayu yana kallonta ya rasa me zaice don' gaba daya ta tsorata sa da yanayin fuskan nata

Cikin dan e:e na yace toh a dawo lpya
Ki gaida gida'

'Kamr bataji ba ta tada mota ta nufi hanyar gidan su

Saida tayi kusan nisa da gidan ta soma hawaye tana tuki
Abubuwa dayawa suna tahiwa aranta musamman ma yanzu da sabreen ta dada tabbatar mata ba bacewa murad yayi ba d
Suna tare da suhaimah ne

Kuka sosai ta shigayi har tana shessheka sannu ahankli ta isa cikin gidan tayi parking



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:20 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*Ena mika godiya ta musamman ma masoyan littafin nan ALFAH*
*i cant count names gaskiya but I really ,really. heart you*β€πŸ’‹
*Ena jin dadin comments dinku Allah ya kara danqon zumunci*
*ALFAH FANS NOVEL GROUP*
*ummerneny fans*
*BRILLIANT NOVELS*
*BRILLIANT FANS 1-3*
*TASKAR LITTAFAI*
*DEE NOVELS*
*HABEBA NOVLS*

*AND LOTS MORE*
*NAGODEπŸ’‹πŸ’‹*


*Dedicated to Ummerheney nesallah*



β–Ά5⃣1⃣



[18/03 4:02 am] SmsπŸ’•: Dakin ta kawai ta shige da shike mahaifin ta ya Riga ya koma waje da zama

Har dare ba wanda yasan ta shigo banda yan aikin gida da suka shigo mata da kaya

Nanny Fatima tana zaune ta na famar
Turare flower vase dake gefen palour
Karab sukayi ido hudu da sabreen

' dan murmushi suka sakar ma juna wanda ya nuna alamn rashin jituwar su
" lpya kuwa sabreen na ganki haka agidan namu

Dan kauda kai tayi sannan tace
Nazo wajen ALFAH ne

Cikin mamaki tace ALFAH? Ta zo ne
Amma ai banga ALFAH gidan nan ba

Ba tace mata uffan ba ta danna Layin ALFAH
"'Gani a kofar palo nanyn ki ta
na kan Mun interview sai ki gaya mata

Mika wa nany wayar tayi alfa tace"
Nanny kibar ta ta shigo pls

Cikin dan mamaki tace ok muje
Sannan ta katse wayar hade da watsa ma nanny kallon banza da gefn ido

Nany ko Har dakin ta kai ta don ta dada tabbatar da eh alfan ne aciki sannan ta juya

"' Ke nifa zan dena zuwa gidan nan...naga ana wani Mun Abu kamar marar gaskiya
Ni wallhy ki mata magana ..ta karashe tana daure fuska

Kai sabreen laifi nane ...bata San nadawo ba ne shiyasa

Bata ko kula ba ta juyo tace
Yawwa naji dadai da kika bar Chan
Yanzu kema ki sake ranki kiyi rayuwar ki yadda kike so kiman ce da shi shasahan mijin naki ko ?

dan sauya fuska tayi tace""Uhm sabreen bana son na yanke ma murad hukunci haka kawai
Zan jira dai ya dawo kinga daga nan ma sai na dada kamosa da kywu

"Mikewa tsaye tayi cikin masifa tace"ki jira sa akan me?.ai saukin kanki ne ya jawo har ya raina miki wayo haka

Kin sakar mai yayi yawa
ai da nakan Fada miki baki yarda
Toh Yanzu haka zaki zauna zaman jiran sa yana chan yana shanawa da wata?

A snyaye tace" Toh me zanyi sabreen kashe kaina zanyi
Ko Yau Dana ma baba rashin kunya banji wallhy dadi ba ....zuciyata haryan zu tana bani murad bazai aikata min haka ba

Tooohhhhh kunga bari na tafi
Diin bazaki mayar dani yar iska ba " ta dau jakar ta da niyyan fita fuska a daure

Da sauri ta riko hannun ta "Haba sabreen ai gaskiya na Fada miki bawai nace ban amince da shaidun ku vane
Amma me zanyi toh?kifada Mun ya zanyi nasan gaskiyar sa inya dawo

Dan juyawa tayi ta kalle ta tace "Its simple ai ALFAH
kawai ki zubar da cikin nan dake jikin ki en yadawo shima yadan Dana zafin da kika ji a ransa
Kinga yanace zai haura mikii kema saiki haura masa da naki shaidun"kinga ai dolen sa ya Fada miki gaskiya ai

Shiru tayi ba tace uffan ba tana lailaya maganan a ranta sannan tace"
Uhm toh ai shikenan naji sabreen
amma to yaushe zai dawo kunji labarin haka

Uhm uhm kibari sai na sake un tubar su tinspector
Amma ki tabbata kinyi abunda na Fada miki kinji?

Dan gyada kai tayi tace ok

Sanann ta fice


Juyi take faman yi a dakin ita kadai a ranta tana cewa"meyasa kaki fita a raina murad? har yanzu ena matukar kaunar ka
kamar Bazan iya cire ka a raina ba

Wani siririin hawaye ne ya sauko mata ta cigaba da cewa "toh Meyasa ka yaudare ni
na dauka ba wata mace a rayuwn ka sai ni
Murad kamun karya kenan?....

a haka Sai wajen karfe 4 saura ta sauko wajen nanny bayan tadan kimtsa kanta

" dan kirkiro murmushi tayi sannan ta gyra zamanta kusa da ita tace I'm sorry
Nannny" na dawo batare da kunsani ba ko

Ba komai alfahn... Bani da right akan hanaki duk yadda kike so wannan ba matsala bace
Ya kike ena fatan komai lpya dai ko?
Ya mijin naki kuma"

Jin ambaton miji ya sa taji wani muguwar faduwan gaba atake

Shiru wajen ya dauka da shi
Nanny ta zuba mata ido tana jiran amsa

Aleesha"

Naaam? nannny..lpyan mu kalau ta ce muryan ta na kar kar wa

Itama nanyn shiru tayi Da kamar bazata sake magana ba sannan tace
Aleesha lpyan ki kuwa naga kamar.....

Nanny bata karashe ba ta fashe da kuka ta yi dakin ta da gudu

Da hanzari ta bi bayanta....Iya bugawa nannny tayi amma Sam taki ta budewa ballanta ya tace wani abu


[18/03 4:02 am] SmsπŸ’•: Da sassafe ita ta soma tashi. Nannnyn nata daga bacci

"Cikin dan damuwa da kulawa nannny Fatima tace" Aleesha nasan akwai matsala talk to me pls
Tamkar amana kike awaje na fa karki manta .. A sanyaye ta dafa ta tace Meyasa ki kuka jiya tell me!

Dan hawayen da taxo dashi ne ta goge
Ba tare da ta juya ba tace" dama wai haka maza suke ne nannny?

Nan ta soma labarta ma ta yadda murad ya bata sannan ga abubuwan da sabreen da jamian tsaro suka ce mata

Dan shiru nanny tayi ta jawo ta a hankali tana rarrashin ta bata ce komai ba

" meyasa zai min karya nannny ya yaudare ni' da gaske ne zai iya yuwawa akwai abunda suke shiryawa da suhaima?

"Uhm uhm Aleesha stop it....duk wannan maganan da kike Fada jiyau ne ba ganau ba
Sai dai pics dinne inhar haka murad yake aikatawa toh lallai bai miki adalci ba"

Ita kam kuka ta cigaba dayi wanda daga jinsa kasan na kewa ne da rudewar tunani
..don' ita kanta tasan abubuwan basu kai mata har zuciya ba

Nan nanny ta dagota tace" Its ok Alfah"
Ko zamu Fada ma dad dinki ne ko da abunda zaiyi akai

Da sauri tace noooo...kibari kawai nannny....
Ni da kaina zan rama abunda yamin ai sabreen tace na zubar da cikinnan nasa shima yataba yaji

Cikin mamaki tace" zubar da ciki alfah? To Kul na sake jin wannan kalma abakin ki Aleesha kina hauka ne wai nikam?
Me laifin dan cikin ki anan

Ita kam shiru tayi kanta a kasa

Dan kallon nazAri nanny ta mata sanann tace sabreen din ne take gaya miki abunda zakiyi da matsalan gidan ki ALFAH?
Can't you just calm down kiyi nazari kafin kice zaki dauki mataki?

Nanny ....cewar ta da niyyar mata bayani

Nan ta dakatr da ita da,cewa "Ah"a ALFAH
Ki,cire maganan zubar da cikin nan
Let's solve your marital issues tsakanin ki da mijin ki tukunna

Toh nannny
Naji....cewar ta a sanyaye

Good ta shi kije ki kimtsa ena zUwa

A Hakan ALFAH ta fice ta koma dakin ta

bayan kwana uku
A hakan ta cigaba ba ranan da bata daukar awowi tana tunanin Mijin ta

Tun tana boyewa ma nannny Fatima har abun ya soma bayyana karara a fuskan ta
ALFAH ba karamin tashin hankali bane dauke da ita rashin sa
Amma wani bangaren haushin sa take ji

Ita dai nannny tana famar nazari akan abun tagama fahimtar aleesha tana matukar kaunar murad har yanzu kishi ne da zugin sabreen ke damun ta.

Kamar kullum tana zaune tana dan taba ayyukan ta daga PC a karkashin wani umbrella tree a gidan
wayar.ta ne yayi shiga ringing
Bata bata lokaci ba ta dauka tace sabreen ya akayi
Kwana biyu ban sake jinku ba

Hmm.
Bari kawai ALFAH..wallhy ena cikin Bacin Raine
Kukan munafurci ta fashe da shi kamr zata FASA ma alfah kunne

Ita kuwa a rude ta shiga tambayar ta tunanin ta ji wani abu ne ya sami murad har idonta sun ciko ba zata

Da kyar sabreen ta sassauta tace"kin zubar da cikin nan ?

Ah"ah sabreen enaga na fasa Kawai...zan haifi abuna na inyaso na hanasa yaron
Bana son na dauki alhakin abunda ke ciki na

Wani gum sabreen taji a ranta
Sannan tace kina gida ne ko
Toh ki jirani gani nan zuwa na tabbata kema kikaji wannan labarin bazaki tsaya haukar nan da kikeyi ba
Kat ta kashe wayar


Kasa zama alfah tayi tana faman juya maganan sabreen din awajen

Ba tafi mintina arbain ba saiga ta ta faso wajen fuskanta da alaman tashin hankali

Yawaa sabreen lpya? meke faruwa ne kunsan na kasa samun Nitsuwa..cewar ta a hargitse

Wani mugun harara ta watsa mata sannan tace'Eh ai kuwa bazaki samu nitsuwa ba tunda baki jin magana ta

Da tunda da nake Fada miki kina sake ma murad over kina nuna masa tsananin yarda kinji ni da haka bata faru ba

Sabreen STOp blaming me now ..kinsan ena son shi sosai shyasa na amince da shi haka
Kuma kema ai kin yarda da shi ko?

"Not anymore tafada cikin tsawa"

namiji kan iya chnazawa cikin sauki a abubuwa biyu "Β£ko akan mace ko akan kudi

" kinsan murad ba nan ya tsaya da suhaimah ba ashe lokacin da suke contract din nan da kika bashi na farko
Lokacin aka Daura auren su
Honey moon ya tafii ya varki da damuwa anan

Kokarin nuna mata fakecopy na visa da wasu hotuna na aure wanda akayi photo shop tayi
amma sai ta ganta Luuiiii tana layi zata kai kasa

Cikin zafin nama ta taro ta..tana cewa Aleesha..Alee...sh..a

Da kyar ta saita numfashin ta dake shirin daukewa ta soma tsala ihu tana kuka a hannun sabreen din
Kamar zata cire ranta

"Is ok ALFAH kar ki Tara mana mutane taso muje ki cire masa wanan abun bai cancanci ki haihuu da shi ba

Kuka ta fashe da shi munafurci tana cewa
Nina jawo miki alfah kiyafe min kinji

A haka suka cigaba ba mai rarrashin kowa
Zuciyan Aleesha sai hura wutar bacin rai yake


Itako sabreen zuciyan ta fal


*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:20 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*Masu coment akan nauman is too weak bai cika namiji ba"saboda mace tana Marin sa*

*Enaso ku fahimta littafin nan asalin akan ALFAH da Sabreen ne ba shi nauman ba*

*thnks alots" as you follow*β€πŸ’‹πŸ’“


*Dedicated to BWA*


β–Ά5⃣2⃣



[18/03 4:02 am] SmsπŸ’•: " kamar da wasa alfah ta koma ciki ta Sanyo hijabi ta shige mota ta soma bin adreshin asibiti Da sabreen ta rubuta mata da zasu rabu

Don a cewar ta zaifi da cewa taje ita kadai don' gudun zargin nanny Fatima

Haka ta tka kanta har zuwa wani lalattacen private hospital
Wata nurse ta ci karo da ita nan ta gwada ta sannnan ta bata wajen zama a gefe

Bayan kamar mintuna goma ta taho tace Hajiya cikin ki na cikin watan sa na biyu kenan ko

Tace ehm

Nan nurse tace "kiyi hakuri fa 'Sai dai anyi rashin SA'A Yau kayan aikin mu da dan matsala ...sai gobe kiidawo

Wani dum taji aranta ta juyo tace"Ah ah...nurse bana son na kuma dawowaa nan ki taimaka Mun na cire cikin nan dan Allah

Dan shiru tayi sannan tace
Ga wani magani nan " a rubuce postinor 2 ta ce ki saya kisha zai fita

Godiya alfah tayi sannan ta juya ta wuce chemist
Ba tare da bata lokaci ba ta saya anan take ta shanye wannan magani sanan ta wuce gida

Kan gadon ta ta fada Jin kadan bacci mai nauyi ya dauke ta "

Bata bude ido ba sai ji tayi ana dan surutai kadan kadan a kanta
Alaman mutane ne zagaye da ita

Da doc Janet suka fara hada ido sai nanny Fatima dake gefe tana cewa
Nagode doct sannan suka fice suma

A dan firgice ta soma yunkurin mikewa daga kwnce amma taji ta GAM ga ledan ruwa na bin jijiyan ta

Gefen ta daf nanny ta zo tace koma ki kwanta ALFAH

Meya faru nannny ? Meya same ni..cewar ta a rude

Nany Ba tace wani Abu ba ta dafa ta ta kwntar da kanta kan pillow
" ki Gode ma Allah Aleesha
Ba abunda ya sameku da dan cikin ki
" amma meyasa kika yanke wannan mummnan hukunci akanki alfah?

Sun kuyar da kanta tayi sai yanzu ma take tuno da abubuwan da ta aika ta jiya

Uhm karki damu nasan banida matsayin da zan baki shawara kiji Aleesha
I'm just a mere nannny aikin na lura dake ne kawai matsayi na
Amma zaman tare enaga zaki iya Fada min Matsalar ki ko Allah zai sa na taimaka miki ko ba haka bane

Kuka tafashe da shi ta tashi ta rungume nannnyn sosai tace....
""Kiyi hakuri nannny wallhy ba haka bane '
Zuciyata ce ta debe ni kawai
Amma kema kin sani Kamar mahaifiya ta haka nake daukar ki

Ba son rai na na zubar ba"
sabreen ce tace kar na Fada miki don' karki hanani kiyi hakuri

Dago ta tayi itama da dan kwalla idonta tace k
Alfahhh ki kace sabreen?....toh meyasa meyafaru kuma ?

Cikin shessheka tace nannny aure fa yayi
Kuma suhaimah ya aurah ya barni anan
Ta sake fashewa da kuka

"Shine kika tashi kashe kanki akan hakan alfah?
U we're bleeding badon nazo duba ki ba jiya da sai dai kitashi kiga baki duniyan nan
Abunda kike so kenan?

Doc yace maganin da kika Sha ba dai
dai bane..baya zubar da ciki'zai iya lalata miki mahaifa ma
Dan marairece fuska nanny tayi cikin damuwa tace' don kawai mijin ki ya na boyayayen nema
kuma ya auri secteryan ki shine zaki kashe kanki alfah?
Ke wata irin mace ce ni ba haka na sanki ba'

Cikin rarrashi tace"Yau Bazan tsaya boye miki komai ba don abubuwan nan ya ishe ni haka"
Yau Me mahaifin ki zaiyi in da mutuwa ki kayi?ke kanki kinsan illahn haka a garesa
Baki tunani ne?

" riko hannun ta tayi GAM ta hada idon Su waje daya tace
Fadamun gaskiya Aleesha kina son murad har yanzu ko baki son sa?

Wani zufa taji ya karyo mata Shiru tayi abubuwa dayawa na yawo a mind dinta lokaci guda

Dan kallon ta nanny tayi tace" good wannan ma kawai ya sanardani amsan tambaya ta
.bani da wani abunda zance miki yanzu illah ki zama macen kanki.
jajirtacciya mai hikima da basirah wajen daukar matakin daya dace a rayuwan ki

Ure not weak alfah ke dakan ki zaki iya kwato yancin ki ba sai wani ya tayaki ba'

Kar ki manta ba haramun bane awajen sa don ya auri wata mace yana da dama ya kara biyu nan gaba

Nasan abunda da ciwo amma kisani ba wani auren da ba matsala a cikin sa Aleesha" addua ce kawai makamin mumini

" kuma macen da tafii

Please Login or Register in order to submit comment