Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Fada cikin son taji Karin bayani.

Uhmm yayi tafiya ne
Amma kafin kixo ma Mun gama arranging komai ai yasan ke wacece a waje na.

Ok Allah ya dawo mana dashi lpya " zanso na gansa ko dan mu San juna ko ya?

Of course sabreen ta fada tana dan dariya
Da kin ma isa kice bazaki gansa ba ne.


Murmushi kawae tayi ba tace komai ba.

Kallon nitsuwa sabreen ta bita da shi murya chan ciki tace Aleesha "lpya kuwa ya naga kin wani sauya ko har ynzu baki yrda bane?

Cikin dan hanzari ta dago kanta tace nooo"
Kinga da mutuwa da aure ba acika wasa da su
Na yadda mana"

Dan marairece fuska tayi cike da damuwa tace 'Kaina kawai nake tunawa sabreen' "a yanzu dai enaga nakai qolouwar cigaba a rayuwa @25yrs ,me ya rage min nima inba auren ba?


Wani sanyin dadi ne ya Shiga ratsa zuciyar sabreen ganin tarkon su da alaman zai kamo da wuri

Itama Sanya fuskan damuwar tayi ta matso daf da Aleesha tace " c'mon girl"chill
Mace irin ki ai bazata taba rasa mijin aure ba ai .

Dan yarfa hannunta tayii tace"in
Auren daga sama ne ba?
Sanin kanki ne bantana tsayawa da wani da namiji ba a rayuwata da sunan soyayyaya

Taya zan fara na San kafin na san yanzu kafin nasamu wanda zan yarda dashi zaiyi wahala ta karashe idonta cif da hawaye'

Aleesha " wai meye hakan ne"akan wannan shine zaki daga hankalin ki har haka
Ba gani ba ?
Hannu ta sa ta goge ma Aleesha hawayen da suka soma gangarowa tace" kinga tashi muje gida ki huta
Na Miki alkwarin labari mai dadi anjima"

Fuskan ta a dan daure tace ok"
Promise?

Dariya sabreen tayi tace sure kin san ni ai bana wasa fa"
Smileeeee....

Da kyar sabreen tasa Aleesha ta kirkiro murmushi kafin suka tashi suka bar wajen

A hanya Satan kallon ta sabreeen take jifa jifa cikin zuciyar ta tana cewa" uhmmmm uhmm seif ure bad ka iya karntar mutum da wuri

Haaaaa yarinya kin Shigo hannu na



*SuriemπŸ”₯*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯

*DESTINY*


*MAKOMA*

*BY UMMUAFFAN surayyahms tana tayaki murnan kammala wannan kayattacen littafi"ya ilmantar ni kaina na qaru sosai"Allah ya sada ki da Alkahirin cikin sa"one luv❀*


*EDITED*


β–Ά4⃣



Suna isa gida sabreen ta kirkiro karyan cewa ana neman ta urgent a wajen aiki da sassafe don haka xata je ta shirya"
Ba yadda Aleesha ta iya haka ta tarkata mata kayan ta sannan ta fice a gidan"

A Wani gefen hanya ta nema ta tsaya tana waige waige
Chn taga Seif kan screen yana kira cikin hanzari ta dauka tace " gani nan fa baby na Dade da fitowa
" sanye da rigar mai hade da hula na kanti ya rufe Kansa ya iso wajen ta"
Hannun ta ya rike suka fara tafiya har cikin motar ta sannan suka bar wajen'
bayan sun kammala komai a gidan sa kamar yadda suka saba
Shiru ne ya ratsa dakin sai danne dannen sa ya keyi"
Kamr daga sama yaji ance" wai nikam ba zaka min cikakken vayani bane kasa nayi karyan ena da aure'

Kamr jira yake ta fadi hakan,take ya ajiye abunda yake ya juyo yace
" ena sane da komai my life"
Za kiyi auren ai" kuma naouman zaki aura ba ni ba

Wani uban tsawa ta daka tace
What?no,no. Seif kaga bana son wannan wasan ni bance maka ba"
Da Allah malam bana son rainin hankali "take ta murtuke fuskanta tana huci a gaban sa

Bata hankara ba taji ya Jawo ta da karfi kamar zai ballata cikin kakkauran murya idanunsa suka sauya kala suka rine sosai yace",
" Ena alkawrin da kika min na zaki min biyayya akan duk abunda nake so"ko kin manta dani dake zamu Gina rayuwar mu tare har abada
Why don't you just do as I say"yafada cikin tsawar dayia firgita ta
in kin dena so nane ki Fada min ya karashe maganan yana dada matseta sosai

Iya karfinta ta sa ta ture sa jikinta na kar kar wa tace"
Bana fahimtar ka seif ure huting me
kasan natsane shi
Meyasa zaka ce na aure sa ...Kaine dai zan maka tambayar anya kana so na kuwa?
Dan Sosa kanta ta shi gayi da Sauri cikin tashin hankali ta ce kafada min meye ne mana am confused"

Tsaye ya mike ba tare da bata lokaci ba ya fara zayyana mata abubuwan da ya shirya musu akan dukiyar kawarta Aleesha"

Eta kanta sabreen sanda ta nemi hawayen da suka fara zubo mata a fuska ta rasa tsaban jin yadda plan din zai tafi'
A raunane seif ya juyo ya kamo hannun ta kamr bashi ba yana cewa" baby , ni dake ne kawai har abada ena tare dake just promise me za kiyi komai don' cimma nasaran mu"

Manna masa kiss tayi mai zafi ta rungume sa " tana cewa kai kadai ne namiji a gaba na "ka cika Jan kwarzo mai aiki da ilmi da basira "
I promise u daga yau" sai abunda kace "

Dada kankame ta yayi suka Lula duniyar soyayya"

Bayan kwana biyu kofar gidan su sabreen naouman yake tsaye cikin shigar sa na kamala Golden brown jumfa Da hula coffee brown",
duk da haka bai hana yan mata tuntube wajen kallon tsarin kywun halittar sa ba
kasancewar sa nna kwarraren mai daukar photo
"(professional photographer) abu ne mai sa hulda da jama"a musamman ma mata
Amma yana yin aikin sa baisa ya tabarbare tarbiyn sa ba"din miskili ne wanda maganan sa Sam baifi a kirga ba"
Duk da baida arziki amma tsarin sa bazai bari ka masa kallon talaka ba musamman ma inyasa suturah"
Ba mata ba har maza suna ba idon su abinci

Cikin takun ta na katsaita ta karaso enda yake ta na nema wa kanta wajen zama"
Murmushi ya Daura kan fusknsa yace" sannu da fitowa gimbiya"
don' kuwa
A duniya nauman Bai taba son wata mace ba sai sabreen"

Dan kallon sa tayi tace"Nauman ka nitsu pls
Kasan bazan kiraka gidan mu haka kawai ba ko?

Noding kansa yayi yace ehm uhm" nasani
Amma ena fatan alkhairi ce

Juyowa da kyuw tayi ta kalle sa tace " na amince da maganan auren mu"

Fito da ido waje yayi hade da faffadan murmushi da ya kufce masa kan fuskan sa yace"Alhamdulihh masha Allah" sannan ya tsaya yace
Wait ,are u serious?

Nan ne itama tayi murmushi tace "sosai ma kuwa' dama gwada ka nake yi naga ko zaka jira ni"kasan ku maza salon yaudaran ku Nada yawa I don't want to get hurt ayadda kake ji da kyuw en nan 'nasan mata suna biye dakai that's oll

Kasa ya dan rusuna a gaban ta yace " haba sabreen wallhy da gaske nake sonki"bantaba jin wata araina kamar ke ba a shirye nake na jira ki ko yaushe ne ma

Dan tsuka taja ta daure fuskan ta tace" nasan kana sona "
Kuma don' hakan zan aure ka
I mean i deeply love you nauman tsoro kawai naji...
Amma kasan badon matsayin daka samu a zuciyata ba kaima kasan i have my dreams to reach bazan aure ka ba ta karashe fuska a marairace kalr tausayi"

A sanyaye ya dafa ta yace "Fada min " na miki alkwarin zan tayaki cika burin ki na rayuwa muddin ena numfashi'

Kallo kawai ta bisa dashi kamar da gaske tace " bakomai nauoman..
amma .ena son auren nan kar ya wuce satin na kaji?

Wani dum yaji a ransa sannan ya kure ta da kallon rashin fahimta ",yace sabreen meyasa.......shhhhhhhh na dauka ai da chan ka matsu muyi auren nan
ko baka shirya bane
Da hanzari yace "ah 'ah ba wannan ba
Kawai ena so nasan meye ne burin ki"
Kamar bazata ce komai ba ta juya sannan ta ce "tun ena karama Dana rasa iyaye na nake shan wahala"na
Azabta na wulakanta nauman ga maraici ka tsinannen talauci
Wallhy tunda buri na in ma girma na auri mai kudi naga ena rayuwa mai kywu cike da walwala da jindadi"wannan
Shine kawai buri na a duniyan nan

Kamo hannun sa tayi tace" amma na hakura da shi saboda kai ....ka aure ni pls....kar ka jefa zuciyata kokunto yasar da burinta na tsawon lokaci

Tausayin ta ne da zunzurutun kaunar ta ya ke dada nin kuwa a zuciyar sa"
Dada matsa hannun ta yayi cikin nasa yace" ki bani nan da kwana biyu zan aiko magabata na komai yadda kke so sabreen I promise you"
A hankali ta bashi peg a kumatun sa " tace I love you"

Shima hakan ya fada mata sannan ya karasa rakata kofar gidan

Wani dogon tsaki taja ta bi ta fashe da wani mugun dariya"
Tana cewa waawa"
Ya dauka duk labarin nan da gaske na keyi"

Mikewa tayi ta nufi dakin aunty kubrah suka shiga hada surkullen su yadda bikin ta zai kasance da nauman"

A bangaren nauman kuwa ranar kamar a aljanna ya kejin Kansa tsaban yanayi na shaukin so da zuciyar sa ta durmuya

Bai bata lokaci ba da safe ya nufi kauyen su a adamawa state"
Shi dai nauman a hannun Malam Yusuf mai lambu ya taso"
Tun yana jariri aka tsince sa sakamakon wata mummunar hatsarin jirgin sama da akayi a gefen wata tsauni cikin jeji acan garin adamawar
"
Duk mutanen ciki kurmus su kayi sai shi ne ya tsira cikin wani rami a lallube a ganye mallam ysuf mai lambu ya tsince shi"
Da shike jamian tsaro ma Kansu sun gaji da bin kiddigin bincike ba wanda ya kula da wani zai iya tsira da ransa a jirgin
Marigayiya ummah sadiya matar malm yusf ita ta raini nauman har ya zama cikakken na miji"don sosai ya shiga ranta
Tun yana yaro Tare da malm Yusuf suke xuwa lambu da jeji iri iri masu niema da tsarin halitta irin na ubangiji anan nauman ya Shiga sawa kansa tsananin son daukar hoto"
Shekaran sa na karshe a jamiah umma sadiya ta rasu"
Sunyi jimamin rashi mai tsawo kafin har posting letr nauman ya fito na zuwa bautar kasa"
Da shike Allah ya kira sunan sa wajen kyawun tsarin halitta bai Sha wahala ba ya sami aikin company na fashion design"
Anan yake daukar model dinsu hotuna ana biyan sa haka har suka hadu da sabreen"

Malam yusf mai lambu bai Musa masa ba sai ma dada sa masa albarka da yayi yana cewa"
Nauman bana so ma rabu da kai kusa dani"
Don kai kadai ne rabin jiki na da ka rage a duniya" yau anwayi gari babu sadiya gashi Allah bai bani haihuwa ba " amma duk da haka
naji dadi da ka kawo maganan nan ba don komai ba sai dan ka kare mutuncin ka "
Ena tsoron halin da matasa ke sa Kansu wannan zamani qwara kayi auren kawai Dana"

Cikin ladabi yace haka ne baba nagode " dama enaso ne mu tafi chan din tare in aka kammala komai sai a dawo nan

Dan shiru Malm yusuf yayi yace " nauman da wuri haka?
Kaifa kasan halin da baban naka yake ciki"
Bazan kuma so ace Dana kwalli daya a duniya ban shirya tsaf a bikin sa ba"
Dan Sosa Kansa yayi cikin jin kunya yace"nagama shirin komi baba
Kar kamanta fa duk abunda na keyi achan don' kaine"a aena dama zaka samu kudi bayan na baka Hutun aiki?
Dan murmushi yayi yace duk da haka" sai na sa hannu nima ka tashi kaje ka huta
Gobe naji labarin surkuwan nawa"

Dan dariya yayi yace tOh sai da safe baba ya nufi dakin sa


*surriemπŸ”₯*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


EDITING by ummerherny nerserllerh

β–Ά5⃣



Washe gari Bayan sun kammala dan shirye shiryen su misalin hudu na yamma suka nufi hanyar abuja ..malam Yusuf mai lambu da amininsa malam hardo da matan sa guda biyu da kuma yar uwan marigayiya umma sadiya enna hansatu suka jera har garin abuja."

Isar dare sukayi don' haka kowa bacci ya sunguma yi sai safiya aka Daura daga enda aka tsaya.

Dan gidan sa 3 bedroom self contain flat madaidaci suka zauna,
Anan matan suka shiga kimtsa wajen komai yadda zai kasance na tarban mata ba matsala"
Basu sha wahala ba domin kuwa tsafta wajen nauman ba Abu bane boyayye.

Su kuma su malam Yusuf chan gidan su sabreen nauman ya kaisu nan aka shiga kulla maganan aure"

Aunty kubrah cirko cirko harda kukan ta tana bada labarin maraicin sabreen na karya da gaskiya"

Zagowar ranan jummu'ah na satin aka Daura auren sabreen da nauman kan sadakin sa dubu hamsin"
Ba yabo ba fallasa akayi biki komai ras"tubarkallah"

Bawani kayan kirki da aunty kubrah ta kai na garan sabreen duk nauman ne ya siye komai da shike ya Tara kudin sa tuntuni yana jiran daman daga gare ta ne.

Nasihohi su malam yusuf da iyayen sa mata suka musu masu ratsa jiki" sannan washe gari da safe suka tattara suka koma Adamawa

Bayan ya dawo daga rakiyar su Hamdala nauman yayi game da shigewa dakin matar sa sabreen'
Cikin hanzari ta maida wayar ta cikin pillow ta boye larne fuskan ta kalan marasa lpya tayi ta jingina!
Ya dai"" yace yana gyra zaman sa kusa da ita akan gadon.
Dad'a daure fuska tayi tace ciki na ne kemun ciwo ena ga period dina ne yazo fa"

Subhannalhi " sorry gimbiyata
ya d'an daurai yace toh na kawo miki magani ? Me kike bukata "
Fuska a kumbure tace babu
Bacci kawai zanyi"
Dan shiru yayi kafin yace toh shikenan kwanta na rufe ki toh'
ba tace uffan ba tabi lpyar gadon ya rufe ta da mayafi
Shima gefen ta ya koma ya kwanta har tayi baccin gaske idon sa biyu yana fama da sabon yanayin daya ke ciki a lokacin"
Don kuwa ba laifi nauman yana fama da matsanancin sha'awa.

Haka rayuwa ta kasance ma nauman da sabreen Yau auren su wata uku chur amma Sam taki basa hakkin sa'kullum cikin dojewa take
Tun yana bata uzuri har abun ya fara damun sa sosai'a duk lokacin da ya so yayi koda romancing dinta toh ranar da Fad'a ake karewa.
Hakan yasa ya dena kwana kusa da ita in zaiyi bacci.

'^ ranar da safe ta tashi run 7am lura tayi da bai fito waje yayi breakfast ba har karfe 9 ya gauce ballantana zuwa aiki
hakan ya sata Shiga dakin da yake
A a hankali ta tura kofar"
Cikin dan tashin hankali ta iso wajen sa da yake yashe a kasa ya damke cikin sa yana juyi"
Daga ya nayin yadda idon sa suka rine zaka San ba karamin zafin radadin ciwo yake ji ba
"" a gaban sa ta rusuna tace " meya sameka nauman ?
What happen ya na ganka akasa ,:pls say sumting ta karashe magana cikin tashin hankali

Bai iya furta komai ba sai numfashin da yake saukewa da kyar kuma a hankali"
Kansa ta dago zuwa kan cinyarta tana dan shafa masa a hankali"
Don' sosai hankalin ta ya tashi ganin sa haka"
Lumshe idon sa yayi hannun sa akan cikin sa alamn ya najin dadin abun da take masa

Tace kwanta nan bari na dauko mayafi na kaika asibiti'
Tana yunkurin mikewa taji GAM an riko ta'
Murya ciki ciki yace ' sabreen ki taimaka min pls'
Ki bani hakki na yau ....ko so kike na mutu a haka:

Take ta sauya fuskan ta tana Neman Jan jikin ta daga nashi'
"Cikin e'e:,na tace nifa ban shirya ba kasani
Gaskiya bazan iya ba don' ni bana so na dauki ciki
Dada murda sa cikin yayi ya saki dan kara gwanin tausayi'
Baice komai ba ya kureta da ido
Duk da ranta na son ta taimaka masa amma Sam bata so wani Abu ya Shiga tsakanin ta da nauman
Muryn sa ne ya sake katse mata tunanin ta 'yana cewa pls sabreen ki tuna fa ni mijin ki ne
Kuma ena da hakki akan ki'
Wasu hawaye ne suka fara kokarin sauko masa wanda yasa zuciyar ta karaya don tausayi'
A hankali tasa hannu ta soma share masa hawayen
Muryn ta na rawa tace zan taimaka maka amma gaskiya ba zamu aikata komai ba
Da kyar ya gyda mata kai alaman ya amince 'daga nan bakinta tasa kan NASA tuni ya cafke sa yana tsotsa cikin salo mai tada hankali.
a haka harta zuge masa rigar sa cikin salon kwarewa ta shiga wasa dashi"shikuwa
Da kyar ya ke iya mayar mata don ciwon da yake ji da dabara ya samu ya sabule riganta ya balle bra din dake jikin ta yana shafo su itama 'romancing dinsa ta soma yi sosai cikin kwarewa har ya samu ya samu saukin abunda ke damun sa'.

Ba abunda yake fidda wa sai numfashi kwance kamar an masa duka"
Bai iya tashi ya Shiga bathroom ba anan bacci mai nauyi ya sace shi
Sabreen kam tuni ta maida kayan jikinta da sauri ta shige dakin ta ta Fada bathrum
Bayan ta kammala shiri ne ta zura dogon rigan ta ta yafa mayafi ta nufi enda motar ta take"
Cikin zuciyar ta ta rasa meke mata dadi don harga Allah tasan enta cigaba da zama a gidan bazata iya kin sake amsa bukatar nauman ba"
Ko da Yau suka gogi juna ji take kamar ena ma ace Seif dinta ne haka:had yanzu sassan jiknta baidena kewar hannun nauman ba.

Nauman na daban ne'
D'an tabe baki tayi tace hmmm
Wai don' ma ba asalin harkan akayi ba kenan"

Da tunanin abun A haka har ta isa gidan seif .
ba tare da bata lokaci ba tana Shiga ta hau zuge kayan cikin ta Shima kamar jiranta yake a kullum jawota yayi sama da eta jikin sa ya shiga haukata ta da nashi salon"a lokacin
Sai da ta cire duk wani sha'awan da nauman ya tsassafo mata awajen seif kafin suka samu waje suka kwanta suna fuskantan juna
" dan murmushi ta sake bata ce uffan ba tana kallon kasallalen idanun seif daya dara akanta
" ganta ta daga tace uhmm ya dai'
Dada matsaowa kusa da ita yayi yace my life kardai har yanzu baki sake jikin ki da mijin ki ba?

Take ta Dan daure fuska
Tace ka fara ko? Wani miji ka ajiyemin da zan basa jiki na'
Mtsww kaifa na lura dakai wallhy baka kishi na ma"
Dago Kansa yayi yace just shut up sabreen "
Kar ki sake Fada min haka
Do you think is easy for me nabarki da wani katon banza a gida daya?cikin dan dagon murya yace nooo is not" duk wannan don' ke na keyi rayuwar mu a nan gaba"toh meyasa ke ba zaki bi dokata ba"?

Shiru tayi kanta a kasa kamar wacce take gaban ubanta'
Murya na bari cikin shirin kuka tace wallhy nakasa hada jiki na da shi ne" sai naga kamar amanan ka zanci and you know
I hate him bana kaunar nauman 'seif
Tare da sake ajiyan numfashi ya jawo ta jinkinsa ya shiga share hawayen da ya soma gangara"
Shhhhhhh my life kinsan na yarda dake'
Ki dauki hakan a matsayin sadaukarwa domin cikan burin mu kinji?

En baki basa jikin ki ba ya za'ayi mu cigaba da plan din mu toh ko so kike ki jawo mana wani abun kuma?
A hankali ta gyda kanta alaman a'ah sannan ta jingina kan ta kirjin sa tana cewa ' shikenan naji zanyi
" dago kanta yayi ya manna mata kiss a goshi yace dats my baby amma fa kar ki sake masa dayawa kinji?

Toh ta fada murya ciki ciki
Daga nan suka Shiga bath suka kimtsa jikin su
ita kuma sabreen ta koma gida"



*suriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


EDITING by ummerherny nerserllerh


β–Ά6⃣



Wajen karfe biyar na yamma ta shigo gidan a gajiye
A falour ta same sa ya zauna shiru yana editin wasu hotuna masu dan karan kyawu dayayi na wasu models.

Isashen kallo bata masa ba" Sannu da aiki kawae tace tana kokarin shigewa ciki"kamar daga sama taji muryan sa yace'sabreen ena kika fito tun safe sai yanzu?

Juyowa tayi da kyau ta kalle sa shiko fuskan sa na kan abun daya keyi"tace
' naje wajen friends dina ne akwai matsala da hakan ne.
A zafafe ya mike ya tinkaro ta 'yace" eh akwai .
Yau watan mu nawa?
Amma baki taba kwatanta tambaya na in zaki ita ba"da aure na fa a kanki 'sannan su kawayen na har hau yau b'an taba ganin kafar wata a gidan nan ba ,kece kawae mai zuwa musu?

Dogon tsaki taja a fuskan sa tace"yoh me zan maka a gidan dole sai na zauna maka!
Kaga Malam baruwan ka da enda zanje ai kasan ba zaman banza na keyi ba ko'
Sanin kanka ne in bani da aiki dole na bi ma kawaye na mu gaisah ko zaka hanani zumunci ne?

Ka d'a kansa kawai yayi yace sabreen ban isa dake ba ko?
Toh bakomai you can do as you wish
Yana kaiwa nan ya juya ya fice a gidan gaba daya"

Tsaki ta ja ta koma dakin ta abun ta
Har kusan karfe 11 saura nauman bai dawo ba ko ajikin ta sai ma wayar video call take da Aleesha
"Babe ena dab da baki labari mai dadi tafada da rawar jiki
*"uhm uhm rike labarin ki sabreen tunda ni har Yau kin kasa nuna min mijin naki ko gaisawa da shi muyi'
Dan maraice fuska tayi tace kin gani ai da idon ki shima ai bayanan .

Chan a daren nan?

Eh mana Kin san fa rayuwar mu na talaka sai da huzling.

Dan dariya Aleesha tayi tace "sabreen kenan kina aikin gwamnati " kinada miji ga gida ga mota kina da lpya ba abunda kika nema kika rasa na rayuwa"toh me kuma ya rage miki harda zaki na kiran kanki da talauci?

Wallhy ki Gode ma Allah fa tohhm.

Tsaki sabreen tayi tace I can see "
ba ke kina zaune akan dukiya ba kina shakar su suna shakar ki
Ai dole zaki Fada min haka

Dan dafe kai Aleesha tayi tace dukiya fa babban jarabawa ce ma dan Adam sabreen "
Saboda ba kwanciyar hankali kullum kana Neman bun kasa shi
Kinga kamar ni harga Allah zan iya ce miki hankali ba akwance bane tunda ban San dadin soyyaya ba' bani da lokacin ta kuma bansan ta ba'
Da arziki yakan kawo komai a rayuwa da na siya soyayya tuntuni ko dan sa ma rainah farinciki kamar yadda kowa ke ji'

Kallo kawai sabreen take binta da shi tace' karki damu kawata
Wannan ai na fada miki ba matsala bace
Yanzu haka akwai wanda na ke kan bin cikar halayen sa da kyau
'duk da ma nasan sa sosai but ki bani time na dada duba sa"
I'm sure u will like him.

Faffadan murmushi Aleesha ta sake gami da cewa'kai kawata masha Allah naji dadin wannan labari
I can't wait'

Dariya sabreen tayi ta shiga galleryn ta ta fowarding ma Aleesha hoton seif
Ta na cewa kawata ga pic din miji na fa

Cikin dan hanzari ta bude pics din 'sannan ta kalle sabreen tace wow amma ya hadu
Me ma sunan sa kika ce?

Bazan Fada ba ena ke ba abunda kike tunawa a rayuwar ki ko Aleesha

Ohhh kawata kinsan ya abun yake'sorry to pls last time ki fada min yanzu shikenan

Tura baki tayi da dan sakin fuska tace sunan sa seif'

Masha Allah seif tubarkallh"
Gaskiya kun dace sabreen ena ma ace nima nawa ya zama kamar wannan

Dariya sabreen ta danyi mai sauti tace ikon Allah'
Aleesha ure so funy'
Ke har zaki hada kanki da wannan
Haba da Allah ko makaho ya shafa ya san kin wuce wannan ajin wallhy
A yadda kike world classic beauty queen aike sai prince charming

Murmushi kawai tayi hade da tsaki tace ni da Allah ki kyale ni sabreen
Jin kicin kicin shigowar nauman ya sata cewa bye Aleesha wayar zai kashe Kansa 3%

Bata jira jin ta bakin Aleeshar ba ta katse wayar

Daga wayar tayi da niyyar jefasa gefe ta lura da salon mesgg a saman screen
Da hanzari ta bude ta so ma karantawa"
”my life naga sakon ki soryy ban amsa ki dawuri ba I was so busy ena so kiyi amfani da wannan daman fushin da yake dake Yau ki fara shiga masa kin gane
Jeki baby na c yhu tomrw"

Wani dogon ajiyan zuciya ta sauke ta ajiye wayar ta shiga bathroom'
Tas ta qayata jikinta da kayan kamshi da abubuwa masu Jan hankali"
Kwalliya tayi light ta Daura wata fingilallen rigar bacci ta fito falon

Tun daga

Please Login or Register in order to submit comment