Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

_lord_ the _perfect_ the _merciful_ the super _kind_ and _supreme_ ❀


*Farin cikin ki namu ne haka bakin cikin ki*
*Stay blessed for what is coming is better then what has arrived*# _sisraheemah_ πŸ’”πŸ˜’






Tun daga ranar nauman ya shiga Neman hanyar da zai Fada ma ALFAH gaskiyan lamarin sa amma Sam ya kasa
Sau dayawa yakan yi kuka don' ya rage nauyin abun aransa amma ena kullum wutar tashin hankali ke dada huruwa masa musamman duk lokacin da yaga yadda take mugun damuwa da ala'amuran rayuwar sa Dana
baban sa

Shikan sa yasan zai mata mummnumam illah in har ta San shi wanene"

"Cikin satin su na karshe dan dolen sa ya biye mata suka cigaba da morewa sai dai na ciki na ciki a fannin nauman

Suna zaune tace "Suhaimah ce ta ki rani dazu kaga har an soma shirya shiryen next contract din mu
Cewar ALFAH tana nade kayan su

Juyowa yayi yace nima
Ena kan dubawa wifey"
Wannan abun zai mana wahala fa..kusan duk masu bamu idan materials an riga an saye su
Ya zamuyi kenan?

Uhm karka damu hubby bari dai mukoma gida gobe zamu San me ake ciki ko

Ok...ya Fada yana Kare mata kallo cikin wani salo

Dan zaro ido waje tayi tace
Lpya kuwa malam ?

" Hmmm zo nan baby.....
Cewar sa yana damko hannun ta zuwa gaban sa
Ba musu ta taso
Dan kare mata kallo yayi chan yace anya kuwa bazamu cigaba da zama anan ba
Ya naga kin wani yi kumatu

Murmushi kawai tayi ta soma tattabawa "tana wasa da su
Hubby ena kaga wani kumatu anan nika kyale ni
Ta mike tsaye tana tafiya

Dan Rike kai yayi yayin da yake kallon mazaunan ta yadda suka karo girma tana tafiya suna motsawa yace
U.uhmmm...wow....
Ashe kota ena ne kibar
Masha Allah..tubarkallah yan mata

Chak ta tsaya tana kawo maanan maganan nasa da sauri ta juya ta rufe idon ta ta yo kansa da gudu
Ta boye fuskan ta a kirjin sa
Dariya ya somayi yana cewa nikam kisan min nima
Ko zanyi kasuwa en na fita'
Murya chan kasa tace anki a San mar din.
Haka suka cigaba da hirar su cikin soyyaaya da shkuwa har suka raya Daren
Washe gari karfe 12pm na rana ta musu a kasar Nigeria

Tunda suka tafi yake jin kamar anyaye masa son duk wata ya mace a ransa inba ALFAH ba
Shiyasa yake dada shiga tashin hankali da zuciyar sa dake famar tunzura sa ya tona asirin su da sabreen kawai ya huta

A gefen sabreen kuwa cikin ta yana Neman cika wata bakwai....
Ko da taji ance su nauman sun dawo murna kashi biyu ta soma yi

Don ta qudiri niyyan sai tasa ya biya mata bukatan ta da ta Dade tana nema awajen sa
Sannan saita koya masa hankali akan shaguwar sa da ALFAH da yayi

Gida ya ajiye ta sannan ya dawo office ya cigaba da harkokin sa na Sabon contarct
Wata biyu kacal sukee dashi su kammala komai don haka ba bata lokaci ya Shiga neman location da artist manya manya
Na clothing lines

Karar shigar text yasa shi
Dago kai ya duba
"Barka da dawowa miji na baban baby"
Yakamata ai kataho ko?
Wankin da ka shanya ya bushe yana neman kangarewa',Idan kuma kaki kasan saura"

Dantabe baki yayi yce Hmm sabreen kenan" enaga lokaci yayi da zan sanar da ke ni wanene ne

*Bayan sati biyu*

Aiki ne ake tukuru a office din daga gefen ALFAH har gefen nauman ba sauki....dukkan su ba su samun lokaci makan su sai dare
Don haka baiko amsa kirar sabreen ba ballantana yaji tsoron barazanar ta"

Da shike seif ya koma chad.hankalin ta akwance bata fargaban kowa

Ranar Monday da safe suna famn zabar fuskan da zata dace da brand din kayan companyn su sabreen ta shigo

Salam alaikum...
Tafada tana watsa masa harara da gefen ido
Kau da kansa yayi bai sake dubar enda take ba ya fice abunsa

Sabreen barka da shigowa ALFAH tace

Dan daure fuska tayi tace Rike gaisuwar ki ALFAH allah ya baki hakuri
Ashe kinje honey moon shine shiru ba labari sai dai kawai naji a gari

Sauke ajiyan zuciya tayi tace
Sabreen ya kamata ace kina fahimta ta fiye da kowa fa
Wallhy wannan duk shirin murad ne bayan ranar da kuka zo washe gari da sasassafe muka bar kasan nan

"Hmmm good for you
Naga alaman Kin Shana ai gashi duk kin cika
Kamar wata amarya

"Hm Kema zaki tsokane ni kenan ko?tafada tana kallon ta

Ah aha seriously ALFAH wallhy kin sauya kodai kodai

Uhmm kodai me fa ?

Dan dariya tayi tace babu komai
"Cikin ranta tace au na tuna ai bazaki tabayin ciki ba ma din na riga na katse masa haihuwa na har abada"
Sannan tace
Ni zan tafi ALFAH dama Nazo ne na miki barka da dawowa kuma naga kuna aiki

Oh kawata na gode wallhh.sai na sake jinki
Sannan tafuce

Wani mugun dariya ta yi a motar ta
Tace ka jira ni
Yau zan nuna maka wacece sabreen?

Ko minti talatin bata cika da barin wajen ba wani sabuwar lamba ta kira sa
Da kamar bazai daga ba daga bisani ya dauka
" Mr nauman ne

Yace yes ..nine lpya?

Matar ke ce a gadon asibiti ana bukatar ka da gaggawa yanzu

A daburce yace sabreen? A wani asibiti
Nan ya masa kwatance kafin ace wani Abu ya isa wajen

Sheme sheme akan gado doc ya nuna masa ita sannan ya Daura da cewa
" tana bukatar kulawa sosai a halin yanzu
En ba haka ba za a iya rasu su baki daya
Bari ta tashi daga bacci sai a kaita gida

Ok doc nagode
Jungum jungum yayi agaban ta har ta samu ta mike da kyr aka sata a mota yakai ta gida

Maganin da likitan ya basa ya dauko da ruwa a cup yace gashi sabreen
Sha

Wani firo tayi da cup din sanda ruwan ya watsu masa a fuska
Tace"
Meya kawo ka nauman"
Meyasa baka bari na mutu ba kaje chan ka krasa contract dinka da matar ka mai kudi
Wani dariyan takaici tayi tacee ena ka dauka jaraba ta ce yasa nake kiran ka

Cikin muryan kuka tace bani da lpya ne nauman katafi kabarni ba wanda yake taimaka min kai wani irin uba zaka zamo ne?
Duk akan ALFAH?
Toh Allah ya isa tsakani na dakai da cutar dani da kake yi mugu kawai azzalumi

Shi dai shiru yayi don' harga Allah tun daga asibiti yake jin baya mata adalci
Duk dama zuciyar sa ce take dada nisantar dashi da ga sabreen yanzu
Amma still yasan tana da hakki akan sa
A hankali ya juya ya kalleta a nitse
Sannan ya zuba gwuiwar sa gaban ta yace
Na yi laifi..sabreen dan Allah kiyi hakuri
Insha Allahu zan gyra komai bazan sake kyaleki ki wahala ba

Wani shu'umin murmushi tayi a zuciyan ta
" hmn yaro baka San wuta ba sai ka taka

Dada marairaicwa tayi tace toh zaka na zuwa min nima akai akai
Yakamata kasan yadda zakayi karaba mana kwana tunda dai
kaga halin da name ciki yanzu

Uhm uh
Hm sabreen ki
Bar wannan maganan
Bani nace
Zan kula dake ba?

Kinga ki kwanta anjuma zan kiraki kinji

Baijira tace wani Abu ba ya fuce abunsa

Kada kanta tayi ta fashe da wani mugun dariya tace
Wallhy ka Debi ruwan zafin dafa kanka
Da kasan mena tanada maka da tuni ka amince ka raba mana kwannan nan ka huta




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:06 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*Dedicated to my lovely frnd Zainab kabeer*




β–Ά4⃣2⃣


A gajiye suka koma gida ranar sabida haka bai samu damr kirar sabreen kamar yadda ya Fada ba

Haka ma da safe shirin su kawai sukayi suka tafi office yana chan yana faman supervising sabbin abubuwan da suka shigo da dadare

Wajen karfe 7 na dare bayan isha bata ga kiran sa
Dariya kawae tayi
Ta danna kira"

Bugu daya ta dauka da sallamar ta
"Sabreen ya akayi

Kuka ta fashe da shi
Har tana wani kakkafewa tace"
ALFAH dan allah kizo ki taimakeni zan mutu....
Wayyoh Allah na
Ciki na ..cikk na ..na Shiga uku

A daburce ta Shiga rudani tana cewa
Meya same ki sabreen ?
Taji tsit wayar ya yanke
Da gudu ta fado office din ta same sa
Hartana haki tace
Hubby sabreen...sabreen

Dan kallin mamaki ya mata yace "Calm down Aleesha Meya sameta meyafaru?

I dont know cewar ta cikin damuwa Dan Allah kazo muje enaga bata da lpya ne "
Hawaye ne suke so su sauka a idonta hankalin ta ya bala'in tashi tan tsaye akansa

Lumshe idon sa kawai yayi cikin ransa
Yace duk laifi nane"
Ban mata adalci ba nace zan kira gashi na manta na barta da wahala"bari dai naje nagani

Muje ya fada ma ALFAH dake faman rera masa kuka don' sabreen ta tura mata TeX daya sake tsorata ta

Da kyar ya sata dena cewar sa
Bazata bisa ba inta cigaba

A kwance suka tarda ita shame shema ta riko cikin ta dam kamar da gaske sai nishi take

Cikin tashin hankali ALFAH ta zube agaban ta murya a sanyaye tace
Sabreen ..sannu kinji
Taso muje asibiti"
Murad help me mu daga ta

Hannu ta dago Murya ciki ciki tace uhm unm ALFAH akwai magani na aciki ki dauko min

Da Sauri ta mike ta shige ciki

Sannan ya zo daf da ita fuska kalr tausayi yace sannu sabreen
Kiyi hakuri banzo ba ko?

Wani mugun harara ta watsa masa kamar ba ita bane mai murde murde
Zanyi maganin ka nauman kawai tace masa

Baiko sami bakin Magana ba ALFAH ta shigo ta zuba a gaban ta da maganin tana jera mata sannu

Sannu ahankali suka yi zaman diris a falon har sabreen ta samu ta zauna da kantan itama
Sai wani nishin karya take sakewa
Kamar wacce ranta ya kusa fita

Shiki nauman da Sam zamasu a Inuwa daya bai masa ba Cikin dabara yace toh Allah ya kara sauki sabreen
wifey ya kamata muje ko

Wani dum sabreen taji aranta a take ta sauka kasa ta riko kafar ALFAH cikin kuka

"Dan Allah kar ki,tafi kibarni ALFAH... Kinga bakowa ni kadai ce" min
Ji na baya nan kusa
Wallhy zan iya mutuwa nasani
Pls don't leave me yar uwata
Kuka sosai ta fashe dashi abun tausayi

Shikam nauman abun ma daure masa kai yayi
Ya soma kokunto anya ma sabreen ba lpyan ta lau ba
Take wasa da hankalin su

Hubby ko zamu kaita gida ne tare da mu ......
What? ALFAH akan me?
Enaga baAi dace mutafi da matar wani gidan mu ba tare da sannin mai gidan ba

Dan marairace fuska tayi tace
Haba miji na
Wannan case din fa emergency ne mu taimaka mata mana pls

Ok fine.. As u wish my lady
Duk abunda kika ce

Wani mugun kallon sbreen take watsa masa "wato nauman Sam bayai tausayi na ko hmmm

A haka suka Tattara sabreen suka tafi da ita gidan su

Ranar haka fir ta hana ALFAH runtswa daga jikin
Ta
Tare suka kwanta shikuma yana chan daki shika dai


Suriiem
[18/03 3:16 am] SmsπŸ’•:


Cikin dare ta juya ta kare mata kallo ta kishingide a gefe"
Wani wawan kallon mugun ta ta mata a hankali gta ja tsuka cikin ranta tace
' Hm ji ta kamar wata kyanwa ta wani kwanta kamr da gaske
Ai wallhy na zo kenan bake ba kwana da shi"anan zamu karata ni dake'jaka kawai
.
Dan furzar Iska tayi cikin wani yanayin kishi tace"
I hate you ALFAH"Allah ya sa kwanan nan ki mutu na dena ganin ki ..zungurin ta tayi da yatsa tana wasu maganganun ciki ciki
Itako Alfah bata ma San me ake ba sai baccin ta take faman shara"

A gefen nauman kuwa ya rasa yadda zaiyi ...zaune cikin rigar baccin sa kan kujera ya hada takumi
Meyasa sabreen take min haka"
Kada kansa ya shiga yi yace "dole zaki bar gidan nan da sassafe ma kuwa"
,yana cikin haka bacci ya soma daukan sa....
Jim kadan ya bude idonsa firgit yana maimaita ennalihhi wa enna ilahi rajiun yce
Ke me haka?
Ya Fada yana ture ta kasa

Sanye da wani figagen riga tace"Shhhh nauman pls "
ta bi ta marairaice fuska

Lumshe idon sa yayi cikin damuwa
Ya soma yunkurin kamota a hantsile"
Zo nan ki fita sabreen
Kar ki bata min rai"
get out now sabreenah...cikin tsawa ya karasa

Tsaban kadawan da cikin ta yayi sai da ta hadiye yawu"
Amma ta dake ta matso kusa da shi'cikin karfin hali tace
Kar ka sake kace zaka wulakntani don' ma nazo na taimaka maka
"Nasan kana bukatar ......

Ya Isah ya dakatr da ita.....just get out na San dama karya kikeyi da kika kawo wani ciwon munafurcin I know"

Dan dariya tayi tace "uhm uhm nauman
Ni ba munafuka bace" kuma bada niyyan hakan na zo ba amma karka sake na fahimtar da ALFAH kai wanene'

Really"? Yace
Ko sabreen,toh ga hanya.....'go on jeki Fada mata am tired

Har ta budi baki zata Fada wani abun ya jawo ta yayi waje da ita ya rufe kofar"

Hushi ta shigayi tana kallon rufaffen kofar...sannan ta fashe da dariya'kamr me hauka
Ta kada kanta ta koma ta kwanta
A gefen ALFAH

Washe gari da safe A daburce alfah shigo dakin...murad,muradd....hubby
Amma shiru dakin kuma babu shi akan gadon
Cikin dan firgici ta mike tsaye bathroom "yana faman dauraye jikin Sa a shower
Da Sauri ya waigo Adan tsorace sannan ya juya

ALFAH.. Lpya meye? cewar sa yana riko ta
Sabreen ce ...nikam kazo mu kaita asibiti bansan meke damun ta ba tanata kuka

Dan kauda kansa yayi cikin dabara yana jin yadda zuciyar sa take famar cunkushewa
Dan kallo yabita da shi tayi tsuru tsuru cikin damuwa"yace
"Ena zuwa wifey jirani na kara sa
Gyada kai tayi ta juya da sauri don' sai yanzu ta hankara da yanayin da ta tarda shi
Kifa kansa yayi da bango ruwan na dokan bayan sa yana faman zancen xuci ......

Kusan minti 20 tana faman damun sa ya fito amma shiru da kyar ya fito da towel daure a kirjin sa
Hannun sa kawai ta ja zuwa dakin
Cikin Saurii bata barsa ya sa komai ba
Sabreen na kwance a kasa kamr mutacciya suka same ta

Muradd..help me pls
ALFAH ta Fada cikin damuwa
Tsugunawa yayi gaban ta shima
Ya taya ta dago ta suka zaunar da ita nan ta shiga mutsu mutsu da ido kamr mai layi"
Sannu kawai yace"itakam nuku nuku da ido
A dabaran ce take kallon jikakaken kirjin sa
Murya ciki ciki ta soma cewa ruwa...ALFAH kawo min ruwa

"Ok ..tafada cikin Saurii ta nufi kitchen

Shiru ne ya ratsa wajen sannan ta shiga binsa da wani irin Kallo ...sannu a hankali ta soma kai hannun ta kan kirjin sa
Bai bari ta karasa kai hannu ba ya chafke tare da cewa stop it sabreen
Yanzu ZAmU kai ki asibiti kawai

Kamar bada ita yake ba ta kwantar da kanta ajikin sa tayi lumui tan shinshina sa
Yunkurin mikewa zaiyi yaji ta rike sa GAM "asibiti baida amfani a gareni 'nauman im hot" ka taimaka min pls..ena bukatar ka

shhhh nikam cika ni da Allah cewar sa yana fincike kansa daga jikin ta da karfi tare da matsawa gefe

Tura kofar akayi bata lura da yanayin sa ba ta tsuguna ta Shiga tsiyaya mata ruwa ta bata

Bata hankara ba ya fice abunsa ya fita ya barsu


Nagode ALFAH
....kar ki damu am bit fine

"Dama haka yake min kusan kullum

Cikin kula da tausayi ALFAH tace sannu"
Amma dai za muje asibiti ko

"Uhm uhm ALFAH bacci nake ji
Tunda yanzu na ji dai dai zAn dan kwanta

Are you sure ?

Dan murmushi tayi tace yeah

Saida ALFAH ta rufe ta da bargo sannan tamike tayi waje ta barta

Tsaki ta bita da shi ta yaye bargon ta wurgar kasa



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*NπŸ…°MIJI by Asmeenat Xeeyan*



*friends are like stones scaterd evrywher but a real and best friend is like a diamond hard to find and keep"*

Ena farin ciki,kuma ena tayaki murnan kammala shaharren littafin nan "namiji"
Basai na Fada ba adadin. Wanda suka samu halin karantawa sunsan ya ilimantar"ya wa'azantar ...ya nishadantar sannan ya sa ma mana darussa masu muhimmanci
Fatana Allah ya biyaki hearty"
Ya kuma gafrta miki kurkuren dake ciki#


*❀NπŸ…°MIJI by Asmeenat Xeeyan"❀*


*Dedicated to my sweet durling Ummerheney*



β–Ά4⃣3⃣






Tsaf a shirye ta same gabn mirror sa kaya ne kawai ya rage masa ya fice office"
A hankali ta kwanta akan gadon bayan sa ta jingina kadan ta ce"
Good morning hubby na
Kayi hakuri dazu a dame nake bamu ko gaisa ba

Baice uffan ba sai dan kallon ta da yake ta mirror
Har ya kammala sa agogon sa sannan ya jawota ta gaba ya dan kure ta da ido
" bakin mance da ni ba ..kika barni nikadai kina chan enata mafarkin ki
Ai shikenan....cewar sa a dan marairare ce

Hannu bibbiyu ta sa kunne tare da marairaice fuska
" kayi hakuri kafi kowa sanin bana so nayi nisa da kai ai

Dan murmushi kawai yayi yace toh shirya mu tafi ko?
Kinsan fa akwai aiki sosai

Ba musu ta shiga shirya wa tsaf sannan suka ma sabreen sallam duk da ma ta lwngame tayi luff tana barcin karya


Kusan misalin karfe hudu na uamma ALFAH ta shigo ofshin sa

Dan sauya fuska tayi kadan ta langwame
Tace "
Uhmm hubby na ko zaka iya kai
Sabreen asibiti ..tun tuni take faman kira na
Amma da nace mata zanzo sai ta ce ta warke

Ba tare da ya sake kallon ta ba yace
Shine kuma ni zan kaita asibitin?

Ehmm" cewar ta da sauri
Nasan tana tunanin kamar zata takura mana ne shiyasa tace ta warke
Pls hubby na kaje da kanka nasan za tafi jin maganan ka sai kuje asibitin pls

Wani irin juyi yaji arnsa na rashin jin dadi yace "ALFAH........ Why not kisa a kaita kawai
Wallhy am so busy
Bazaki gane ba ne

Dan shiru tayi...alaman bata ji dadi ba
Shikenan ...tace ta soma yunkurin fita
Shiko bai biyota ba
Har ta koma offis shiru nauman bai biye mata ba
Hannu ta mika kan waya da niyya kiran suhaima
Kyat taji anbude kofar

Fusja ba yabo ba fallasa ya kalle ta "Kinyi fushi koh?
Cewar sa yana karasowa ta gaban sit din ta

Shiru kawai tayi itma fuska ba yabo ba fallasa
Daga baya ta ce uhm uhm ni na Isah nayi fushi

Dan takaitatacen murmushi yayi yace" toh shikenan zan kaita din
Am off sai na dawo

Ok hubby na sai kadawo tafada da sakin fuska

Tunda ALFAH ta tura mata TeX akan tayi hakuri tabi nauman suje asibiti ta shiga cikin nishadi

"Don' haka da Sauri ta sauka
Ta wanke kanta tas ta yo kwalliya
Sannan ta zura wani sexy kayan baccin ALFAH ajikin ta
Ta kwanta akan gadon sa a kishingide tayi cillo da kafafun ta

Bai ko duba dakin tan ba kuwa ya nufi nasa dakin don' ya saita kansa
Yana tura kofa yaci karo da pants din ta wanda take nunawa bororo

Cikin dan hanzari ya yi kanta ya fincike ta "
Sabreen get up ..tashi da Allah
Wai wani haukan ne ke damun ki

Cikin dan tsawa tace kai ne haukan kai kake damuna nauman"

Ure starving me ...ko ce maka akayi bani da hakki akan ka ne azzalumi?

Sabreen dont tel me dat nasani "Ohohhhhh shine kikayi karyan rashin lpya ma alfah don ki zo nan ki daga min hankali ko me?
Answer .....me ya fada cikin hatsala da bacin rai

Ehhhhh....kuma yanzu muka fara
Ena kai ZUma ne sai ansha ka da wuta "ena nan daram agidan nan
Nike zuwa nauman
Wallhy sai nayi fatali da rayuwar ka a wajen alfahn da kake wulakanta ni akan ta"
In banda rashin imani da rashin snin darajar mace
Ace kabarni tsawon lokaci kamar ba mace ba' duk da ma aikin ka ka keyi don' ni ne amma ai da aure a tsakanin mu..kuma Allah zai saka min
Mugu kawai ta Fada cikin muryan kuka

Lumshe ido yayi tare sa sauke ajiyan zuciya

"Sabreen ke ce nan ki kace kin hakura da ni' just kafin na tafi waje da ALFAH
Kuma kinsan yanayin abun ya zanyi na kauce mata yadda ba zata gane komai ba"
En na kwana a wajen ki me zance mata?

A take ta sauya ta karaso kusa dashi ta masa ""'Shhhhhhhhh..mu bar wannan maganan
Yanzu tunda bakowa let's have fun dad to be

Badon ransa ya so ba
Amma haka ya hakura ya biya ma sabreen bukatun ta tsaf sannan ya koma office


*After 3 weeks*


Haka rayuwa ta cigaba kusan kullum sabreen sai ta creating wani abun na rashin lpya da zai sa su kebe da nauman don' ya biya mata bukatar ta ba tare da sannin ALFAH ba




*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*(March22-2018)birthday wishes frn surayyhms BWA*)πŸŽ‚

*DEDICATED TO YAYA HAYAT ZUBAIR*
*Admin of admins na hamshakin group din nan wato *COOL NOVELS.MAKE UP AND KITCHEN 1.2,3,4.&%5*
*MAI DAUKE da filin* *nishadantarwa da ilimantarwa na gawurtaccun* *marubuta na online*

*ALLAH YA KARO SHEKARU MASU ALBARKA*πŸŽ‚


*Dedicated to all TrueBWA lovers and fans of ALFAH a duk enda kuke..I love you*



β–Ά4⃣4⃣



Cikin dare misalin karfe 2.30 Kira ne ya sake shigowa wayar sa ya tura hannu cikin gigin baccci ya danna silent yayi kwnciyar sa

Haka wayar ta cigaba da ringing kamar baza ta bari ba"
A hankali ya danna off gaba daya ma
ya rungumo ALFAH tsam suka cigaba da baccin su' itakam ma bata sani ba
Cikin ransa yana cewa sabreen so take ta mayar dani mahaukaci
To Bazan iya ba yanzu kam.....gobe zaki bar gidan nan
Sannan ya lumshe idon sa har bacci ya dauke sa

"Ranar basu hadu ba don' bai bari sun karya ba ya sa ALFAH a gaba suka tafi office kafin sabreen ta tashi

" dan lumshe idon ta tayi ta kwanta akan tebur kamar mai jin jiri haka idonta yake juyi

Ita kanta Bata San sanda ya shigo ba ji kawai tayi yana cewa
Sannu Wifey"" har yanzu zazzabin ne ?
Da kyar ta daga kanta tace uhmmm.. Gaban ta ya tsugana ya tallabo fuskan ta
Yanayin damuwa yace' taso muje asibiti kawai ni nagaji da wannan guntu guntun zazzabin
' No hubby na.. kawai enaga stressed ne fah"
Ba kaga ni ba anjima kadan sai naji bana jin komai

"Dan shiru kafin yace 'Toh shikenan Muje gida tunda stress ne sai na relieving miki koh

Dan langwame wa tayi ajikin sa tace .tun yanzu?
Its just four
Nikam kabari muyi solving issues dake gaban mu mana

Kafin ya budi baki ya amsa suka jiyo sallamar sabreen
Dukkan su da dan mamaki suka kalleta
Kamr ba wacce kullum take nade akan gado tana cewa bata da lpya ba"

Lah sabreen? What a surprise har kin samu gwarin jiki kin fito ?cewar alfah

Yes ...ai naso na muku surprise sai na tashi naga har kun wuce office

Alhmdulillhi ..nauman ya Fada murya ba yabo ba fallasa
Kiyi hakuri fa ..abubuwan ne sai a hankali munyi loosing model

Really ? Amma ace har model din da kuka zaba bata musu ba

Bari kawai sabreen na nakasa fahimta'in badai a wani kasar zan nemo ba bana tunanin akwai wanda tafi wannan din da suka ki

Dan kallon nauman tayi cikin neman magana tace
Kaima kana bata lokacin Kane kawiai
Meyasa baza kayi amfani da fuskar ALFAH ba "
Naga abun nan ba wai show zatayi ba kawai suga kayan ne a jikin ta"


What? dukan su suka Fada a tare suna kallon ta'

Hmmm uhm uhm...gaskiya I don't think hakan zaiyu
Cewar nauman

Why not ke ma kinsan bakuda lokaci koda siyan model zakuyi
ALFAH think about it"

Shiru wajen ya dan dauka dashi sannan ta cigaba
Uhmm bari nayi shiru naga kamar na wuce Gona da iri maganan manya tayi tana dan tsame fuskan ta

Ahhh no' kai sabreen.
Alfah tace...bakomai za muyi tunani daga
Nauman ne ai

Cikin mamaki yace Ni kuma wifey?kawai ena gane miki ne
Abun nan akwai stress kuma kinsan dai bazan barki agaban cameran wani ba ko"

Dan murmushi kawai tayi tana kallon yanayiin yadda ya sauya fuskan sa alaman serious

I know ..nasan kawai damuwar ka wani ne ko
?cewar ta da dan murmushi a fuska
Tunda haka ne kaga

Please Login or Register in order to submit comment