Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

20 million na meye kika karba dazu kuma?

Da sauri ta juya masa baya ta sake cewa""Ena ruwan ka ne wai kam....ohhhh I can see irin gaka mijin ALFAH ko?
Wato har kafara tambaya akan me za'ayi kudin ta right?

Juyowa tayi tare da tafa masa
Tana cewa "bravo nauman.bravo"

"Guri ya nema ya zaune sannan ya cigaba da cewa
""Ni dai ki fada min. Me zakiyi da wannan kudi kawai

"Toh bazan Fada ba ubana....lokacin da kake chan kana famar yaudara ta kana cin amanata da wata baka San da kula da halin da nake ciki ba sai yanzu?

"Cin amana ..yaudara how? Kamar ya fa sabreen ...

Ban sani ba.' cewar ta da shakakar murya....u know what? wallhy ban gama da kai ba
Yau dole ka Fada min dalilin ka na fara yin sex da ALFAH
This isn't part of the plan nauman..
ban Fada maka wannan ba .. Wai kai wani irin jarrababe ne....da baxaka iya gani kabari ba mtsww.

"Dariya ya fashe da shi sosai wanda ya dada Kular da ita
"Damuwar ki kenan sabreen? Mikewa tsaye yayi ya karaso daf da ita
Dan hannu ya sa ya tallabo fuskan ta a marairece yace ...yi hakuri kinji uwar gida na.....duka ta kai masa kan kirjin sa hawaye taf taf a idon ta
"" nauman ba wasa na keyi ba... kabar ni anan kaje kana pleasing wata mace
Ko Ni ba mutum bace ?kuma fa Kafi kowa sanin yadda nake so na dinga kasancewa dakai
But gaba daya ka maida hankalin ka kan ALFAH.....satin ka guda harda kwanaki ko waya baka dauka min

"Lankwaso kai yayi yana matsota jikin sa yace ''Shhhhh ya isa haka toh..baga ni nan ba....karki damu zan San yadda zanyi kinji.....tsintar kanta tayi da samun sauki a ranta a lokacin
Dan gyada kanta tayi alaman toh.....

"So. ya baby na kuma
Ya fada yana dan shafa marar ta....
Kamar dama jira take
Bata bata lokaci ba ta juyo ta gaba tana fuskantan sa cikin salon shauki na sha'awa tace.....lpyar sa lau but he's missing u ai kasani ...

Kwantar da Kansa yayi a kan kirjin ta yace I know nima ena missing din sa......hannu ta tasa tana dada danna Kansa kan boobs dinta....
A hankali ya soma lailayata cikin salon data ke so har ya samu ya gamsar da ita ranar


Sabreen dai kullum shaukin nauman ne ke tattare da ita amma zuciyar ta na mugun kewar Seif
juyawa tayi ta kalle nauman dake gefe sai baccin sa yake
Ta kau da kai
Cikin ranta tace"
Ko yaushe xaka dawo oho
I truly miss u my baby......my seif...

Tana kwance tana tunanin ta bata hankara ba har bacci ya dauke ta
Kicin kicin kara data ji ya sata bude ido charaf ta sauke kan nauman da ya fito da shirin tafiya cikin daren

"Me haka ...me kake nufi kenan ? Cewar ta a hantsile

Kamar yafa?zan tafi gida mana
ALFAH tana jira na kin Sani kuma..

A fusace ta tashi tayo kansa zata kai ma sa mari
ji tayi kamar hannun ta baya jikin ta tsaban rikon mugun ta da nauman ya mata

"Hankali kwance da normal voice yace 'Me kike shirin yi haka sabreen?

Da nake bari kike daura hannun ki a fuskata don nasan ban amsa zan cika miki burin ki bane.

Yarfe hannun ta yayi ya karaso daf da ita yace" yanzu ena kan hanyar cikar burin ki..sadaukar wan soyayyyar abunda ke cikin ki da ke

So just take the risk girl......ki kyale ni nayi aiki na da kyau


Ihu ta tsala tace "Munafiki, Annamimi,dan iska kawai.
kawai kace ka samu jikin yarinya baka so ka bari ya wuce ka.
Ai nasan duk wannan shegen lalacin da kake yi akan gadon nan tare dani ..bawani abu bane kawai duk don kasan akwai wata gurasan ne na jiran ka mtswww ....munafiki kawai

"Dakewa yayi yana kallon ta nadan lokaci kafin ya ce"Uhmm whatever....ALFAH dai matata ce, koma menene nayi da ita nasan ba laifi bane awajen Allah
So spare me ....en kuma kinada wani plan din ne toh sai ki fada..in babu am leaving

Dan shiru tayi tana hura hanci kamar zata fashe
Daga bisani tace
" Fine ....jeka Allah zai saka min bak'in mugu..wawa
Kuma kwanan nan zamu gama komai naga ta fadin


""Ko uffan baice mata ba ya wuce ya fita ya barta....

Wani wawan ihu tasa tayi wurgi da cup din ruwa dake kan drower cikin kunan rai tana cewa "munafiki..kawai mugu don' kaga na zak'o da kai..
Walahi da seif yana nan baka isa ka wulaknta ni akan sex ba

Sannu a hankali ta sulale kasa tana kuka....don' har cikin ranta tasan nauman na daban ne wajen iya lankwasa mace a gado
Shiyasa bata iya danne shawa'ar sa Duk da ma ya daina mata kamar da chan...




*surriem*๐Ÿ”ฅ
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ
*Edited by*;
*LEEMA*

*YA KE YAR UWA* *MAI KARANTA* *LITTAFIN SO* *MUGUN WASA KI* *SANI KALMAN* *BASIRA DA KIKE* *GANIN SA A DUN" KULE TAKE. TA* *KUNSHI ABUBUWA DAYAWA WANDA BA LALLAI KOWA YA* *SAN SU DUKA BA*
*BANI DA ABUNDA* *ZANCE MIKI* *AMMA EN KINA* *GANIN SAUKIN* *TSARA RUBUTU DA TSARA LABARI KI ZUBA MANA TAKI IYAWAR MU* *GANI๐Ÿ˜Š*
*TOH READERS NA LITTAFAN* *BRILLIANT KU SANI KO WANI LABARIN MU SAI AN TSARA SA HAR* *KARSHE KAFIN A SOMA* *RUBUTAWA..BAWAI* *KARA ZUBE BANE"*
*EDAN BAI MAKA BA KABAR MASU BI SU BI"BA MU BUKATAR TALLAFIN KOYAR DA TSARA LITTAFI"*
*HAKKIN KU AKAN MU SHINE BADA SHAWARA .. KUMA A KULLUM MU MASU AMSAWA NE"* *MUNGODE*

_KISHIYA TA JIHADI NA
TA
__ ๐Ÿฅ—REAL MAI DAMBU๐Ÿฅ—
*Kin fadakar kuma Kin ilmantar kai har ma da* *waa'zantar wa da nishadantr wa Allahu ya sada ki da alharin ciki*
*Allah kuma ya dada baki lpya da kwarin jiki*




_ โ–ถ2โƒฃ3โƒฃ



..shi kam daga nan office din ALFAH ya wuce straight suka taho gida
don' ranar tana late night meeting da wasu manyan designers

Haka ya jira ta kammala sannan suka taho "

Rike da jakar ta dayan hannun kuma ya kamo nata suka shige ciki.....
"Cikin sanyin murya tace "Um hubby na .bani na karasa,da jakar ciki cewar ta tana Neman kauce masa daga binta dakin ta

Gwafa yayi yana kare mata kallo....a ransa ya raya ai koma ya zakiyi yau kam bana Barin ki

Baice uffan ba a hakan ya mika mata bag din
kowa ya nufi dakin sa


"Towel fari ta daura sannan ta crossing kanta da pink hair towel ta shige bath
Mintina goma ta dauka tana natural spa ma jikin ta kafin ta soma asalin wanka a nitse

Har ya kammala nashi wanka ya shirya ya fita yo musu abinci tana nan tana tattatale jikin ta a kan madubi

Sai dai wannan karon jeans trouser tasa cool blue da pink Riga mai v neck hannun sa sharara..
Kan ta ta tsinta da yin murmushi don kuwa ita ma tasan ba karamin tsokalo kywu tayi ba....

Parking gashin ta kawai tayi style din pony tail wato kamar chuku sai jelar sauran kadan ya zubu gefen fuskan ta saura kuma suka bi gadon bayan ta

Ta na fitiwa daga dressing room ta Shiga feshe jikin ta da turare
Sannan ta murda kofa zata fita..charab suka hade shima na kokarin shigowa nata dakin

Lankwasa kansa yayi yana kure ta da kallon fitar rai.. ..idon sa har nawani mai mai..
Uhm uhm...tayi gyaran murya tana binsa da kallo itama......
Gira ta daga masa alaman meye?

Nauman da tuni yA kurmance baya ganin komai sai kyakkwan fuskan ta da shigar ta da ya dade da tafiyar da shi har birnin lantsan

Juyawa tayi Adan tsorace zata koma ciki....bata hankara ba taji shi sum sum a bayan ta ya shigo .....
Dan rau tayi da ido ta juyo "Murad baka magana ne Yau kuma....cewar ta da muryan shagwaba

Matsowa daf da ita yayi ya dada saita narkakkun idanun sa akan nata yana kokarin shafo fuskan ta

Da dan Sauri ta ce uhm uhm zaka bata min kwalliya na nikam......
Kwafa yayi yace kalla wani Abu anan. Ya na nuna fuskan sa......tana dago kanta taji ya jawo ta da karfi jikin sa
Kamar zai maida ta cikin sa....sai zuba mata shgwaba yake

Itama kankame sa tayi sosai suna sauke zAfafan numfashi tare....sai shinshina ta yake yana dada rikitar da kansa da qamshin jikin ta.....kinyi kyaw baby na dole ki sake wannan kwalliya for my album.....

Waro ido tayi tace...dole na sake kuma?

Ehm mana Don yanzu zamu bata wannan ya Fada yana suntumar ta zuwa dakin sa
"Wutsil wutsil ta shi gayi da kafafun ta shiko sai tsokanan ta yake yana chusa kansa a fuskan ta yana dariya

Bai ajiye ta kan gadon ba sai da ya jone bakin su da kisses..... Kamar ranr ya fara taba ta haka nauman ya zauce mata......ba kajin komai a dakin sai hauhawan numfashi da sumbatun murad....duk da ta danji zafi kam amma bai kai na ranar ba don' haka
Baisha wahala sosai wajen lallabota ba.......

Da Kansa ya zubo abinci bayan sun kimtsa kan su ya zauna ya bata taci sosai
Har sanda ta fara kakarin amai ya kyaleta

Kusan karfe 12 suka lume a bargo kwance akan kirjin sa kamar kullum tayi bacci......
..

Gefen Seif kuwa Yau ya fito daga chad zuwa Maiduguri don' ya cire kudin da sabreen ta tura masa acikin 15million din nan NASA ne kamar yadda ya shirya mata kafin ya tafi

Duk da ma baisan ta samu karin 5 million ba sabreen bata iya ke tare dokan sa ko kadan...komai saida ta tura masa a tex

Ita dai duk yadda zAtayi ta biya masa bukatun sa tana yi ko ya yake...
A ganin ta yana chan yana Gina musu daular kudi dan tasan harkan cocaine ba karamin Jan kudi ake ba......
.

Da safe kafin su wuce office..yana zaune yana cire film na cameran sa
ALFAH ta zauna dab da shi ....juyowa yayi da kansa yace lpy dai ko wifey?

Ehm lpya lau....ta Fada tana mika masa wata envelope

Bai bata lokaci ba Budewa yayi ya karanta da kywu"

visa ne na kasar srilanka daga mahaifin ta na honey moon din su.. . .
Sauke ajiyan zUciya yayi ya juyo a marairaice yace ALFAH?
I don't think this is a good idea'

Cikin dan mamaki tace
Why not,me zai hana hubby...ya kamata muje ai ko

Kada Kansa yayi na cewa" Uhm, uhm Aleesha kiyi hakuri amma gaskiya ni bazan je ba

"take ta sauya fuska "Murad stop it...kasan dai ba maganan wasa muke ba ko

I know wifey...ni ma ba maganan wasa nake ba
I can't .cewar sa da fuskan damuwa yana kau da kansa daga kallon da take masa

Sauke ajiyan zuciya tayi ta dan jingina dashi tace
Murad ko akwai matsala ne?tell me pls
Ni wallhy enason muje
I want to be with you,a kowani lokaci

Dago ta yayi ya ZAunar da ita kan cinyar sa tana fuskantan sa yace
"I love you a lot ALFAH kin sani...I can't live without you..zanso na miki duk abunda kike so a duniyan nan koma meye shi
Amma wani lokaci
Ena jin zafin Barin ki kina mana abubuwan da yakamata ace ni nake mana

Dada hada Kan su yayi numfashin su yana gogar juna yace
"I'm soryy wifey...ki bani lokaci kadan kinji ..?I will make it up to you"

Tsintar kanta tayi da Shiga wani yanayin tausayin sa da kaunar sa a zuciyan ta.......sannan tace
"Hubby na mai yasa kake fadan haka....nida kai duk daya ne. kai kake yawo cikin jini na......
Ena ga don' na mana amfani da dukiyar mu don' jin dadin mu ba komai ba ne right?

""Yeah I know baby na ...amma ai wannan daga dad ne ko
Kuma na tabbata zaiso ace surkin sa yana iya kokarin sa don ya faranta ma little princess din sa rai no matter how little....Kin fahimta?

Gyada kanta tayi a hankali ta jingina kafadar sa..tace ok


Dada kankame ta yayi yana cewa'Ki bari kinji ?akwai lokacin da zamu yi wannan ok?

Ok tace cikin sanyin murya .....sanann ya dagata suka karasa shiri ya kaita office


A gefe kuma Sabreen ce xaune tana din ka wani gown ajikin idol statue a office din ta

Karar shigan kira yasa ta saurin Jan Jakar ta a tunanin ta nauman ne ya zo gida wajen ta da safe kamar yadda ya saba kullum bayan ya ajiye ALFAH...


"Wani wawan ihu tayi ganin sunan Seif kan screen

Murna ta Shiga yi har da guntun hawaye ta dauka tace .....hello seif ....Rabin raina




*suriem*๐Ÿ”ฅ
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ
editing by ummerherny nerserllerh๐Ÿ–Š

โ–ถ2โƒฃ4โƒฃ




My life . sabreen farin ciki na.... cewar sa cikin wani sanyin murya.

Dan hawayen ta goge tace,
Seif "kaga kudin Dana sa maka kuwa๏ผŸ

"Yes my life na gani....bar wannan maganan tukunna,
Ya kike da baby na ๏ผŸ
kina kula min da kan ki kuwa?

Gyada kanta tayi kamar tana gaban sa.. Tace uhm,

Dats my baby....shafa min kansa ...I missed you so much my life......

Idan ta taf da hawaye tana dariya.....tace me too "toh yaushe zaka dawo ๏ผŸ

Kwanan nan sabreen ena dab..da dawowa..... Nakusa kammala mana komai kisha kurumin ki ,
Wani kayataccen murmushi kawai ta sake "cikin ranta fal da murnan jin haka,

"Ehen ya kuke ciki da ALFAH. bani labarin abubuwan yadda suke tafiya,

Nan ta zauna ta zayyana masa yadda ake ciki,

Yace good... Shyasa nake son ki baby na...I like it....
....ehm Tunda ankai wannan stage din..ena son ki tabbata kin sa ALFAH ta Daura sa akan dukiyan ta..ki tabbata an sakar masa komai,
Karba a hannun sa bazai bamu wahala ba just try your best kinji....

Tace toh...ena kai ai Seif ko akwai wani Abu kuma๏ผŸ

No ..my life dama wannan shi ne next plan din mu .

Cikin wata kasalalen mirya tace "Toh ...ba matsala....sai na sake jinka kenan ko?

Yace eh..

Buh soon pls kasan ena missing dinka sosai .. .I'm all Alone naw. Cewar ta a marairaice

Nasani sabreen ki daure..enna dawo zan biya ladan duk abunda kikayi missing OK?

Gyada kai ta yi tace OK ...can't wait


Toh bye ...ki kula sosaii love you" sannan ya katse wayar


Wani sanyin farin ciki ta keji na ratsa ta
Ciki ranta tace Yau ko ba komai nasan na ji murya Asalin masoyi na,rayuwa ta.......

Tana yi tana shafa d'an cikin ta..

Ranar Sam bata damu da wayan naumam da kira ba ...duk da ma kullum cikin sha"awar sa take
Jin muryan saif din ta kawae ya sa taji Yau bazata iya wani tashin hankali ba...baccin ta kawae tayi..

Har ta farka washe gari kuwa bata ga dan danin kira ko sako daga wajen sa ba
Dariyan takaici kawai tayi ita kadai tace"
Mahaukaci....sai na koya maka hankali nauman"
Kwanan nan zan rufe aikin nan zanga ko a lahira ma zaka na binta kana nanike ma jikin ta ne
Maye kawai......


Tsuka mai kara tayi sannan ta sauka ta shige bathrum


*surriem*๐Ÿ”ฅ
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ

editing by ummerherny nerserllerh๐Ÿ–Š

โ–ถ2โƒฃ5โƒฃ




Haka rayuwa ta cigaba tsakanin nauman da Alfah cikin so da shakuwa..ita kuma sabreen tana faman aikinta na cusa ma A...LFAH ra'ayin,a daura nauman akan kudi

Sannu a hankali suna Neman cika wata uku da auren su

Duk da kusan kullum sabreen tana famar kai kawo ofishin ALFAH da maganan a Sama ma nauman mafaka akan dukiya...
Amma Sam ALFAH taki bada muhimmanci akan zancen....kullum itama tana da nata uzirin.

Ranar ma kaman kullum ta tashi da dan ciwon mara da safe kafin ta fito.... Ga cikin ta ya haura shiga wata na hudu.....

Waya ta dauka ta shiga danna ma nauman kira amma shiru bai dauka ba
Ciwon sai tsanan ta yake ko fita batayo ba ranar ..

"Har kusan karfe 7 na dare tana kwance
sai wajen bayan ishai a sannan ya shigo gidan.

A falo "Kanta ya tsaya tayi ruf da ciki yace' Sabreen lpya kuwa naga kiran ki haka ?

Juyawa tayi cikin dan kunan rai tace...kaga dama ka zo ne?

Ai da kabari sai na mutu sannan kazo ka dauki gawa ta..

Sum sum ya sauko gefen ta cikin sanyin jiki ,Zama yayi cikin saukar da murya yace"" haba sabreen di na ke kullum kenan sai munyi haka fake?
Akwai randa zan zo gidan nan baki Fada min wani abun da zai bata min rai ba
Haba sabreenah....kodan conditions din da muke ciki ma zaki sassauta min ko...

Zaune ta mike da kyar tace....munafiki?
Har wani sauke min murya za kayi bayan a gaba na zanga kana lallatsa Aleesha kana jin dadi tamkar wanda bai San mace Rayuwar sa ?
Maye.' kawani lillike mata kullum kana rakube jikin ta,
Wai shin na tambaye ka nauman,?
kana barin ta ma ta Sha iska a gidan kuwa?

D'an kallon ta yayi yace ''Kamar ya fa sabreen? Me kike nufi๏ผŸ

"Ahhh tou ba dole na tambaya ba ai Naga alaman ba aikin Dana aike ka kakeyi ba instead ma sai wani janta jiki kakeyi kamar dama abunda nace kayi kenan

"A harzuke yace Look sabreennn...

.just shut up" ta katse sa... bana,son wani bayanin ka...

Kayi shiru ka barni da aikin cusa ka akan dukiyar ALFAH.. I know in kace mata da bakin ka kana so wallahi ba zata tsaya tana min wannan juyin ba...

"Wai sau nawa zan Fad'a miki ALFAH tace nabata lokaci ne sabreen...

'Mtsswww ,kaji karyan banza da wofi ko ?
ce maka akayi bana tambayar ta ne...

Tace min baka taba nuna damuwar ka akan dukiyan ta .....
Har wani yaba ka ta keyi wai kai namiji ko? Miji na ba yi da fitina tafada cikin kwaikwayin muryan aleeshan
Sannan ta watsa masa harara tace Wawa kawai wallhy anyi asaran miji kai kam...

"Kau da kansa kawai yayi ya tashi a fusace ya nufi kofa zai fita abun sa...

Da gudu ta karaso wajen sa ta damko rigar sa kamar ba wacce take mutsu mutsu akan cushion ba......

"Ena zaka je wai....
Kar ka sake ka ce zaka Fita ena maka magana bangama ba"

B'ari ya shiga yi zuciyan sa na hargowar wuta don' bacin rai...

Ba tare da ya juya ba yace
Ki cigaba sabreen..kar ki fasa say your worst enajin ki

Good... tace cikin Kunar rai.....
Sannan ta cigaba da cewa
Ya kamata ka raba mana kwana da ALFAH nagaji da zama kamar gauruwa agidan nan
Ko allah ma baice ka fifita daya kabar daya ba

Ai nima ena da hakki akan ka ..ko ce maka akayi ALFAH ce kadai mace mai bukatan namiji a duniya?

" Dan dariyar takaici yayi ya juya yana kall0n ta
" Ki kace me sabreen? Toh ba bari kiji
Its not possible hakan ba zaiyu ba.....maganan hakki kuma sabreen Mun gama wannan case din ..wannan harkan taki ce so kowa dolen sa ya dauki risk din dake ciki...

D'an taba fuskan ta yayi cikin wani mugun kallo yace" ki dauka wannan sadaukar wa ne domin cikar burin ki...

Besides kinfi kowa sanin ALFAH ba zata amince na kwana a wani waje ba.


Ture hannun sa tayi a hatsale tace""Iyyeeeee saboda ga ka mijin Hajiya ko.....waro sai abunda tace za kayi..kad'a kanta tayi tace tabbb๏ผ

Ba nida lokacin amsa ka amma in ka sake na sake Neman ka agidan nan,
Wallhy don't blame me duk abunda ya faru da dan ciki na...mtsww... ta juya da niyyar Shigewa ciki

"Damko ta yayi cikin bacin rai gami da cewa "sabreen...
Na gaji da wannan wulakancin naki..habe some respect
Ya haka? Baki tausayi na ne ....ko kina tunani duk abunda nakeyi mai sauki ne?

Ke nace ena so kuma na aura ..ba ALFAH ba..amma kinsa na aure ta kinsa nayi pretending zama da mace ta daban wanda bansan ta ba
but still ace kullum sai kin gaya min maganan da ranki yake so
Do you think is easy?
Cewar sa a fusace yana girgiza ta

What sabreen

kashe kaina zanyi ne?
Me kike so nayi dan Allah Tel me....

A tsorace ta tsaya kallon sauyayun idanun sa sunyi ja jir da wutan bacin rai ... Kusan mintuna uku sannan ta .juya masa baya tana kukuni abun ta.

Shiko Baice uffan ba ya juya ya fice ...Tana juyo wa bang... taji karar kofar akan fuskan ta...alaman ransa ya baci sosai

Wani kara ta sake tana bin kofar da kallo kamar zautacciya

Nan ta shiga wurgi da kayan dake kan mirror ta zube kasa tana maida mugayen numfashi

Kusan Rabin awa tana zaune durus akasa ..tana famar kiran Layin sa amma baya shiga

Kuka ne ya kufce
Mata ..don harcikin ranta tana jin ena ma ta gansa yanzu ta lallaba sa

Gashi ko tunani ne ya zo mata lokacin da take jin sha'awa
Shi kawae take tunawa...
Hakan ya dada sata dunguleewa a gefe....tana kwalla tana kada kanta a hankali tana cewa....
"''Dole na dawo da hankalin ka kaina nauman
Aleesha bata isah ta toye min wannan hakkin nawa ba awajen ka

""Wani kukan ta sake rushewa dashi..tana cewa cikin zafin rai.
Wallhy bazan iya ba..I'm badly in need of you nauman
Bazan iya hakura ba.............dole ma ka dawo min




*surriem๐Ÿ”ฅ*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

By๐Ÿ’•

*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ

editing by ummerherny nerserllerh

*dedicated to maryam Muhammad Hassan*



โ–ถ2โƒฃ6โƒฃ




Tafiya yake yi a hankali cikin motar sa ,Tun daga hanya ya soma iya kokarin sa don goge bacin rai dake kan fuskan sa, amma sam ya kasa...

Tunanin munanan kalamn sabreen yake dawo masa brain.

.duk da ma yasan yanzu ALFAH ta Riga ta Shiga zuciyan sa'
amma har Yau sabreen tana da matsayi sosai acikin ran sa ...musamman in ya tuna yanzu hala ne ya sake haihuwa a rayuwar sa.

"A gefen alfah kuwa Kasa zaune tayi....tana faman dube dube daga labule ....
Jin karar shigowar motar sa ya sata sauke ajiyan zuciya da sauri ta fito,
Tace alhamdullh๏ผ

Dan karamin murmushi kawai yayi ganin yadda fuskan ta ya nuna alaman tashin hankali..

Ware hannun sa biyu yayi daga bakin kofa ita kuwa,
Da d'an gudu tazo ta fad'a a jikin sa ,
"Cikin sanyin murya tace "I'm scared...na tsorata hubby
Baka dauki waya ta ba ..kuma ka duba kaga har 12 ya kusa baka dawo ba" ina kaje ne dan Allah?

Dad'a kankame ta yayi a ransa yana cewa mata biyu rahma ne ..idan daya bata samar ma ka sauki ba dole daya zata samar maka ,,

"Kiyi hakuri Wifey na ...na dan FItA da friends ne...I'm sorry ok' waya ta na silence bangani ba shyasa ban daga ba.

Gyada kanta tayi cikin ladabi tace toh shikenan ...dan Allah kana Fada min in zaka Dade...wallhy Yau na tsora ta sosai..

D'an lakaton hancin ta yayi yace" kar a sace miki ni ko?
Kwafa tayi ta dan ture sa tace whateva......tana murmushi

Bata ankara ba taji ya suntumo ta bai ajiyeta a ko ina ba sai kan gado...
Murmushi fal fuskan sa kamar ba shi ba ne ya fito daga wajen sabreen rai a bace.....

Kallon kallon suka tsaya yi, ya mata rumfa da inuwan kirjin sa bayan ta nakan gadon.....

A hankali ya soma tahowa da Kansa har ya manne bakin su waje daya, tsotsa kawai ya ke ,
Baya Barin ta tayi numfashi .haka har ya durmuya ya Shiga shafo ta ko ina yana wasa da ita......
Sannu ahankali kake ganin bra da pants da boxers a kasa sai huci suke faman gaurayae dakin Da shi....

""Wani Abu da ALFAH ta lura shine muddin tana kusa dashi bata iya takaice lokacin da yake barin jikin ta ya huta ...a dare nauman yakan kaita kusan sau uku sau hudu kuma dole ne ya tsokano ta da safe ko a bathrum sai ya hanata sakat.

Tun tana dan kaucewa har yanzu ta fara sabawa da abun...."ALFAH irin kullallun matan nan ne ko yanzu namiji ya gama fita ajikin ta
to fah inzai dawo zai ji ta gam ne,
Worst' ma ace ta danyi period to tamkar da budurwa wacce bata taba yi ba haka wajen zai koma ya rufe sai an Sha fama.....

Washe gari Da sassafe ALFAH ta fita ranar don' meeting din da za tayi.

Nauman ya na sauka daga mota bayan ya ajiye ta ya shiga gida.

Daga inda yake tsaye a faloun yake jin magana a bayan sa kamar daga sama.

A hargitse๏ผ ya juya yace" sabreen?

Qutsil qutsul take yi da kanta ta karaso wajen sa tana wani Watso masa shu'uman kallo .....

" Me kike yi anan da sassafe..cewar sa cikin dan mamaki.

Tsintar kanta tayi da nutsar da murya kasa tace"I'm sorry nauman dan Allah kayi hakuri..nasan jiya na

Please Login or Register in order to submit comment