Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba Itan bace

Kicin kicin bude kofar aka soma wanda yasata tashi a firgice ta damke sa
jin hakan ya sashi bude idonsa still ya ganta
Nan ne ya tabbata cewa ba mafarki bane ko gizo ita din ne
Murya kasa kasa yace Shiga chan ki rife kofa"
Hakan kuwa tayi a take


Tana rufewa Dai dai lokacin da spider ya kuso kai ciki



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 4:11 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


Www.surayyahmuhammadsule@gmail.com for enquiries and mails

*FOLLOW ME ON WATTPAD@SURAYYAHMS*❀🧐
Or WATTWEB@www.surayyahms



*Dedicated to jameela musah "meelat*

*Har yau eNA yabawa da kyauwun halayen ki na kyakkwar mua'amala da jama'a da hakuri* Allah ya saka da alkhairi meelat..one luv❀😍




β–Ά5⃣5⃣



[18/03 4:21 am] SmsπŸ’•: Dan dube dube spider ya shigayi sannan ya dawo kan fuskan nauman yace " yau dawa Kake magana
Ko haukan naka ne ya tashi'

Nauman baice dashi komai ba don hankalin sa gaba daya ya koma kan alfah dake kulle a bathrumm

Kunce sa yayi kamar yadda suka saba in lokacin baccin su yayi'
Sai dai yau lokaci baiyi nisa ba spider yazo don' shima partner luwadin sa ne yazo"

Tare da mugun kallo yace "Ka jira ni anan ena zuwa ka sake ka motsa sai na harbe ka
SaΓ±nan ya kashe wuta yayi waje'
Shikan sa baisan lokacin fitan sa ba tsaban duhun da wuri yayi karar rufewan kofa kawai yaji
Baiyi wata wata ba Da lalume ya nufi bathroom din
Nan ma duhun ne ya gauraye sosai
Murya chan kasa yace" wifey
Cikin lalube ta danko hannun sa
a hanzarce ya ja ta tSam acikin sa sosai ..itama hakan ta kankame sa ta najin Sa yana cewa
Meyasa kika zo ? Waya kawo ki nan alfah"

Murya kasa kasa tace "Uhm ni na zo da kaina

Ko da bai ganin ta dago ta yayi yace what? Ta Yaya
Nan ta dan labarta masa ta karanta diaryn sa
Sannan da camera data sa ma sabreen da spider ne ta gano nan

Dan Shiru yayi,sannan yace'Aleesha banda abundan zance miki amma kiyi hakuri kinji

ba ke na yaudara ba kai na na yaudara'im paying for my mistakes

Nasan kinsan Komai karya ne " amma wallhy son danake miki baitaba zama karya koda na rana guda ba
I love you',sai dai duk da kece jinin jiki na dole na rayu babu ke

ko kadan baki cancanci mutum iri na ba
zasu kashe ni alfah lokaci kawai suke jira" amma bakomai na cancanci hakan

Dan numfashi ya sauke ya dada janyota yace Naso ace ni nafada miki komai
Amma tunda kin sani yanzu bazan FASA cika alkawari na ba" im ready
Na baki duk wata kariya koda da raina ne ' bazan bari ta cutar dake ba

"Kuka kawai takeyi ta riko sa dam duk da basu ganin juna
Tsintar kanta da kasa cewa komai tayi dai hawaye

A hankali ya jawo ta jikin sa ya soma sauke ajiyayan numfashi
" cikin kunne yace muje kifita kafin yadawo
And Promise me bazaki sake sa rayuwar ki a hatsari kamar na Yau ba'
Kifada min duk abunda kike so zan miki am all yours har Ranan mutuwa ta

Dan ture sa tayi tace"Uhm uhm cikin kuka tana kada kanta...bazaka mutu ba nauman
Zaka FItA anan kaima come with me

Noo ALFAH in na fita zasu sa rayuwar mu a hatsarin dayafi wannan
Ko so kike ta taba min ku? No way hajan ba zaiyuwa ba ..zo ki
Yi Saurii ki fice kinji

Batace komai ba sai Lalumar hannun sa tayi ta damka masa abun wuyan ta tace
Gashi akwai camera aciki
Kasa zan dinga jin ka ena ganin ka
Kaji
A hankali ya gyada kai yace toh
Sannan ya jawo ta a daddafe suka iso bakin kofar da kyar

sannan ya tura ya bude a hankali
Dan karamin hasken dake chn falon ne ya haska hanya kadan ta FItA

Kamr bazai sake ta ba itama haka ta rike hannun sa GAM
',da kyr ya daure yace jeki alfah ki kula kinji be safe"
Juyowa tayi ta na kallon sa tace u too tare da dan kai hannu kan fuskan sa
Wani sanyi yaji a ransa wanda yasa shi kamo ta daf da shi kafin tace wani Abu ya Daura lips dinsa akan NATA

Duka idon su a lumshe kamar ba zasu bari ba....jin taku ya sa shi hanzari turata kan hanya idonsa cike da kwalla yana tsaye har ta bar arean wajen

Da Sauri spider ya karaso cikin tsawa ya chakumo sa "banace kar ka motsa ba wato kanaso ka gudu ko

Ture sa nauman yayi a zuciye sanda ya tangal tangal kamr zai fadi cikin hanzari ya kunna wutar gaba daya
"
Tsoron idon nauman din yaji sannan yace da Allah malam ka wuce ciki zan kulle kofa"
Kuma kasa ke zuwa kofar dakin nan sai na harbe ka fool

Baice da shi uffan ba ya juya ya koma kan kujeran
Nan spider ya kammala ajiye masa komai sannan ya fice ya kulle kofar da security
"Kan katifan dake gefe ya koma ya kwnta ruf da ciki yana faman tunin ta
A hankali ya bude abun wuyar ya zaro macro camera har biyu ya manna a button din rigar sa
Sanna ya manna daya kan bango saitin agogon dakin
Ya koma yayi luff ya cigaba da tunanin sa

Ita kuma Da kyar ta bullo kan titi ana Neman takwas saura na dare
Bata bata lokaci ba ta ja motar ta aguje tabar wajen
'


*"Curriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 3:20 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*Follow WAttpad@surayyahms*
Wattweb@www.surayyahms




*DEDICATED TO ALL FANS AND FOLLOWERS*



β–Ά5⃣6⃣




[18/03 4:21 am] SmsπŸ’•:

Bayan ta koma gida ta kimtsa tayi wanka ko fitowa ba ta yi ba

Itama ranar da kyar ta iya runtsawa tunanin abubuwan da suka faru kawai take yi

Ko Da safe da ta sanar da nanny Fatima Fada sosai ta mata
Tana cewa',
Kin Riga kin San qudirin su akan ku kisa ne' shine zaki kai musu kanki ki ALFAH
",
Dan maraircewa tayi tace nannny ba abunda ya same ni fa
Kuma yanzu nauman ma zai na taimaka min daga chan
Sai dai banjin zan iya barin sa ya Dade achan nany

Dan dafa ta tayi "Karki damu Aleesha komai zaizo da sauki insha Allah
Amma kin fada masa Seif ma na cikin plan din?

Uhm uhm nannny ...bana so na sa baki cikin maganan yanzu haka bansan waye asalin Seif awajen sabreen ba.
All I know is tun da shi tace min tana aure kuma nauman baitaba ganin sa ba

Hmmmm lallai sabreen ta cika muguwa ga yadda ta salwantar da rayuwan yaron nan"
amma ba komai muje zuwa

Mikewa tayi tsaye ta tace na wuce office zan duba cameran Dana ba nauman ko ya sa

Toh ...jeki Allah ya bada SAA

" tunda ta shiga office ta jona da wayar ta ta soma jiran yayi loading
Ganin Shikadai ne yasa ta kure sa da ido yayi luff ya kwnta hannun sa rike da abun wuyan ta

Kallo daya zaka masa kasan yayi nisa wajen tunani

Bata yi komai ba itama ta tsaya aikin kallon sa duk da yadda fuskan sa ya Fada sosai take ganin kywun sa asarari

" wayar ta ne ya soma ringing ganin wanda yake kira yasa ta daukan kira da Sauri tayi chan cikin opaque glass enda ko anshigo bazata baZa'a ji maganan ta ba

" tsawon mintuna talatin sannan ta dawo ta kifa kanta kan tebur tana maida numfashi

Amma kin cika jaka kazama "azzAluma sabreen
"Dama Seif saurayin ki ne? Ennalillhi wa enna ilaihi rajiun...duk da aure akan ki ?
Chabbbb......
Hmmmmmm
Dan kada kafada tayi tace' oho Yau zanga tafadin ai tunda nasa an rufe acct dinsa duka

Zanga ya zaiyi in ya dau dogon lokaci ba kudi a hannu dole aiki ya tsaya muku
" dan murmushi tayi tace' da na dauki arziki babban jaraba a rayuwan dan Adam
Amma yanzu lokaci yayi da nima zanyi amfani da karfin dukiyata na tayyara rayuwan ku
Yanzu kuka fara gani'

Kamar yadda secret agent suleiman ya mata vayani haka ta Shiga tattara komai nata mai amfani sannan ta fice a office din'

Koda sabreen ta kammala meeting din Da alfah ta turata da sassafen
Ta shigo da mamakin ta takai kusan mintuna talatin ba alfah ba alaman ta

To ena taje haka ? Ta tsaya tambayar kanta
Waya ta dauka ta danna amma ji tayi ance mata switch off'
Mtsww ko ena take yanzu oho"koma ya dai yau din nan zaki min signing mtsw

Koma wa tayi ta cigaba da hada dukkan file din
Gashi kusan duka sune abunda take bukata sign kawai take jira

Kamar da wasa har yamma shiru ga shi seif sai kiran ta yake duk hankalin ta ya tashi

Sai da ta dauko hanyar fita a karo na karshe sannan ta lura da ba komai akan desk din alfahn

Bata bata lokaci ba
Ta kama hanya zuwa gidan su tanayi tana gwada number amma shiru

"Kamar wacce zata tashi sama ta shigo tace',nannny alfah tana nan kuwa urgent nake Neman ta pls

A nitse nanny tace ayyah" ai kuwa yanzu jet dinta ya tashi
Itama urgent ne kinga ko sanar dani enda zata batayi ba

Bata San lokacin da bakin ta yace"" oohhh shit why? ba

Ko sake kallon Nanny batayi ba ta fice a fusace

Wasa wasa har Yau aka kai kwana hudu ba alfah
Ga shi Seif ya dena kiran su daga ita har suhaimah basu samun sa"hankalin su kaf ya tashi Barin ma sabreen

'A gefen alfah kuwa tana chan suna faman aikin su da inspector daga Egypt
A halin da ake cikii
Ta samu labarin cewa Seif na nan a garin abuja kuma suna haduwa da suhaimah ba tare da sanin sabreen ba

A gefen suhaimah kuwa kullum sabreen ne mai ciyar da su ta shayar da su 'a matsayin ta na second In command bayan seif
Haka suka tatule ta tas daga ita har su spider kafin sati biyun kudin hannun ta ya kare
Da zimman Idan seif ya fito zai biyata kudin ta


' a gefen alfah bayan sun kammala komai ne ta kira waya tace'
Nannny Yau zan taho da misalin karfe Tara na safe

Cikin farin ciki nany ta mata addua sannan suka katse wayar
Juyawan ta ke da wuya suka hada ido da sabreen
Fuska ba yabo ba fallasa tace'
Ahh sabreen ke ce haka da sassafe

Ehmm tce hankalin ta nakan wayar ..da alfah kikayi waya ?please
Bani ita nanny

Uhm dakata sabreen endai alfah ne tana hanya yanzu haka ki jirata kawai sai kuyi magana
Sannan ta juya ta bata waje

Tsaki taja ta wuce motar ta ta kira
Hello spider kace ma mugu ya min tracking number alfah yanzu'ena so na San ena taje ne

Toh madam ya fada ""Haka kuwa ya sanar dashi kafin ace kusan karfe 9 saura sun kamo layinta suna kallon duk enda take

" ita kadai ta sauka a jirgin ta don haka dakan ta ta ja motar ta

Da shine camera na kunne tana kallon gidan Haka kawai zuciyan ta ta soma bata ta leka gidan ko zata samu yauma ta gana da nauman din

Don kullum tana kallon bakin wulakancin da ake masa sosai hankalin ta take tashi kullum

Mugu ne ya buga waya yace"' sabreen ki duba ki gani hanyar gidan nan ta dauka fa

A firgice ta ce me kace? Ka haukace ne mugu
Hanyar wani gida kake nufi ?

Na nan mana.....gidan mu

Wani zafafan zufa da tashin hankali ne ya gauraya mata zuciya a haukace ta shigo enda suke ta sa ido itama tana bin motar alfahn da ido har tayi parking a enda ta saba
Sannan ta bi hanya hanya ta leka snann ta bude gate din ta Shiga

Numfashi sama sama idonta sun ciko tace'Mugu kar ku kamata ku barta ta Shiga
Akwai abunda nake so na SANI

Lallai ma yarinyar nan wato sun San da komai kenan?
But how tafada cikin wani firgitaccen tsawa jikin ta sai bari yake

A take ta soma jin wani ciwon ciki da zazzabi na ratsa ta"cikin ranta tace na shiga uku

Cikin mamaki alfah ta Shiga kai tsaye har daki. Nauman din ta na kallo

Lumshe ido tayi tana dada bulbulan hawayen bakin ciki da takaici
Tana sake budewa ta sauke akan alfahn tsungune agaban nauman suna magana kasa kasa kamar zasu Shiga jikin juna

' wani numfashi ta sauke tace sun raina min hankali kenan?
Spider kuna ena ne hakan take faruwa u bunch of idiots

Taya alfah tasan nan gida ...Cewar ta cikin hatsala da kunan rai

Shakure sa tayi sosai tace "Na tabbata ba Yau ta fara zuwa ba
Gashi tasan ko ena
Kun bari sun mayar damu mahaukata

Ku kulle min ko ena ena Uwa yanzu tace a muryan ta na bari tsaban bacin rai

Koda ta kira number suhaima a kashe haka ma na Seif wurgi tayi da komai ta faffasa vases da duk wani abu na wajen

Tattaro duka documents din tayi ta kama hanya a guje zuwa wajen su ta na huci tana numfashi da kyr

Da sauri security ya shigo ya taho da nanny zuwa falour India ta hadu da inspect Suleiman" hankli a tashe tace lpya kuwa inspector

Dan sauke ajiyan zugiya yayi yace'

Mun sami alert din sabreen ta gano enda alfah take' ta hanyar hacking location

a halin yanzu enaga suna chan tare sai dai sun rufe kofofin da zamu samu asalin bayanin enda suka koma


"Enna lihhi waenna ilahi rajiun"tabbas ni na gaya mata alfah ta na hanyar dawowa

To yanzu ya zaayi kenan"?


Dan shiru yayi yace "toh enA cameras din ta na chan gidan da nauman ya ke?

Yana office nanny tace" amma Bari na kira ta naji ko sun hadu
Ta dialing number ba tare da ta jira ba
Har ya gama ringing ba daga ba

Sannan inspect ya juya suka nufi office din tare"


*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 4:11 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*WATTPAD@SURAYYAHMS*


*Dedicated to all lovers and followers of this book*



β–Ά5⃣7⃣




[18/03 4:21 am] SmsπŸ’•: ' hannun said alfah ta rike
Tace komai ya zo karshe nauman ...Yau kam bazan barka anan ba tare zamu tafi gida

Dan girgiza mata kai kawai yayi idon sa na kanta yace uhm uhm alfah
Ba enda zanje ki tashi ki tafi kar suzo su same ki anan
C'mon..yace yana Dan tura ta

Noo tafada tana yarfe hannun ta daga NASA
Bazan tafi ba in bazaka zo mutafi tare ba
" sai kuma ta soma kuka a hankali mai cike da tashin hankali
'Lumshe idon sa yayi ya dagota zuwa kan cinyar sa a hankali ya maida kallon sa kan fuskanta ita kam ta tirje sai kukan ta take yi
Hannu daya ya Daura kan cikin NATA murya a sanyaye yace"
Wallhy bazan koma na sake lalata rayuwar ki ba ALFAH' na Riga na Yankee hukunci indai ena Raye zan kare ki amma bAnida karfin gwiuwar cigaba da zama a matsayin mijin ki

Bazan iya yafe makai na ba musamman da kika sake yarda dani duk da yaudaran ki da nayi a baya
Taya zan zama uba ma abunda ke cikin ki ?
Ena so Ki barni da sabreen da suhaimah
Ki cigaba da mana addua zaki samu nasara akan su'kinji
But I can't.... Ya karshe yana dan shafa cikn ta kansa kasa yana hawaye

Jikin ta ne yayi sanyi zuciyanta ta kasa daukar maganan nasa
dan kwantr da kanta tayi kan kirjin sa tace
' baka zama mayaudari ba sai yanzu nauman
Kaman ce da alkwari da kamun kace bazaka rabu dani ba?
Kace ....cikin sheshsekar kuka ta cigaba
Kace nice rayuwar ka to meyasa kake Neman rabuwa da rayuwar ka
Kuma Taya zaka rayu ba jinin jikin ka ?
Sabreen tayi amfani damu ne kawai ba laifin ka aciki
Nasan kayi hakan ne dinka cika mata burinta badon kana so ba"ko?

" da kyar ya dago kansa ya soma kallon ta duk hannun ta biyu ta hade Kansu kowannen su idon sa kamr an hura wuta
Murya dishi dish tace I love you nauman' please don't leave me mijina
I.m Here for you'
Kuka ya somayi ya kara jawota jikin sa suka cigaba da kukan su a haka "ba wanda yace wani abu

Jim kadan sukaji an banko kofar wanda ya sasu mikewa tsaye a firgice

Ganin hannun ta ya dulmuye da jini ya sa alfah firgita ta koma ta labee abayan nauman din ta damke rigar sa

Wani mummunan bakin dariya tayi sannan ta kulle kofar ta karaso wajen su dauke da bindiga a hannun ta

Murmushin takaici ta bisu da shi sannan ta daga bindigan ta sa setin kansu"cikin Muryan bacin rai da firgita tace'
Uhm. Da kywu'
Masoyan asali ...wato ka mayar da ni shasha ko'?
Dariya ta sake fashewa dashi tace
Ke kuma wawiya har wani wayo gare ki " to ena wayon naki lokacin da nake shagali na da ke tsawon lokaci


hahaha amma baki da hankali tunda kika zo nan"ai da kin bari kawai munyi komai a saukake da bazaki wahala kamr yadda zaki wahala yanzu ba
Stupid girl'
Yau za kisan baki da wayo


Ba abunda kika isa ki mata sabreen ki.....

just shut up ta dakatar da shi a fusace

Kai waye da zAka Fada min abunda zanyi
Hahaha ohhhhhhh. ...kana tunanin wai kai miji nane ko lallai kai ne asalin Tumbele" Dan harara ta watsa masa tace ka sake magana anan zan harbe ka kasan zan iya ...

Cikin tsawa tace"
Sake ta ta karaso nan da ita nake ai nayi bada kai ba
Cikin matsanncin Bacin rai alfah ta soma Kicin kicin kwace hannun ta a wajen sa
Ba tare da ya lura ba yace stop it alfah ..cikin razanannen murya

Kallon sa kawai tayi itama cikn Zafin nama tace baruwan ka nauman Ka kyale ni
Ka barta ta min abunda zata iya min....kar ka manta bata da iko akaina sai abunda Allah yace zai afku
Ena da ni kike so kiyi magana gani sabreen say it ..cewar ta cikin tsawa

Duk da zuciyan ta ya dan girgiza ganin bacin ran alfahn a fili
Bai hanata fito da wayannan file din ba
Ko a jikinta tace 'c:Mon sign them

Nauman da ya Riga ya fusata Wurgi yayi da papers din suka tarwatse aka sa

Cikin konan rai ta danna bindiga sai tau a gefen sa
A tsorace alfah ta tasal ihu tace nauman .....tayi knsa ta tallabosa suka rungume junA

Tsaye tayi akan su duka tana huci tace',last warning
Ka sake min katsalandan acikin Al'amura ta kai zan harbe
Mtswww

Zaki min signing ne ko sai na harbe banza gara shashan mijin naki

Alfah Saida ta saita kanta sannan ta janye jikin ta daga NASA ahankali
Cikin Ido nauman yake kallon ta alaman kar ta sa hannu amma ena
Cikin zafin nama alfah ta soma signing kowani paper awajen

Tsaye akan su da bindigan ta har ta kammala take Mika mata

Wani wulakantaccen dariya tayi tace good kin taimaka ma kanki

Kai kuma da ka sake ni da kar ka sake ni duk daya ne
Don kuwa ena da miji na tuntuni
Cikin wani dariyan muguntar tace ' ciki?,oh oh oh...bana ka bane ai
Cikin mijina seiff NE kaga Kuwa banida alaka da kai
Ka gode ma Allah dana na kawbr da na cikin wannan wawiyar

Yoh meye aciki ma tunda a lahira zaku cigaba kunga sai kuje chan ko

Dan kallon sa tayi ta langwame wuya ta ce baka fahimta ba ko?ai dama nasani kai dakiki ne
amma leemma give you a story

Nan ta Shiga basa labarin yadda suka hada plan akn sa tun daga ranar da tazo masa da maganan aure har Yau bata boye masa duk wani shirin ta da Seif ba

Tunda ta soma maganan nauman ya Shiga shock idon sa da duk wani gangan jikin sa kafewa yayi yanajin ta tana fadi

Tsun kuyar dakai alfah tayi kasa tana zubda raunanan hawaye na tausayin nauman
"Cikin ranta tace lallai kin cika muguwa azzAluma sabreen Allah bazAi barki ba

Wayar ta ne ya danyi kara ba tare da bata lokaci ba wani katO ya shigo dakin da dan fuskan damuwa

Kus kus sukayi a gefe sannan ta bi bayan sa a daburce ""suka fice da papers din a gagauce ko sake Kula so batayi ba

Shiko Har yanzu nauman bai dawo hankalin sa ba idonsa nakan kallon wajen duk da sabreen din tafi ce"
zuciyan sa ne ta kasa juya Masa komai

Cikin hanzari alfah ta tashi ta koma gefen sa a sanyaye ta jawo sa jikin ta
Ba abunda take sai kyrma kamr maijin sanyi
"" a hankali take saisaita sa tana shafa bayan sa
Wani kafin nan wasu zfafan hawayen suka soma sauko masa

a take ya soma kuka mai sauti cike da figitarwa da tashin hankali "Tana nadaman Sanin sabreen a rayuwar sa

Itama kukan ta soma a rude tana cewa its ok
Nauman ya Isah haka
Kusan mintuna sha Biyar ahaka basu ko damu da su gudu ko su samu mafita a gidan ba

Alert ta soma ji alamn polisawa sun zagaye gidan
Cikin mamaki dukkan su suka soma Jan jikin su daga juna suka mike tsye


A gefen sabreen kuwa sunyi nisa da wannn katon zuciyan ta na bugawa fat fat manne da takardun alfahn

Ka tabbata abunda kafada min Gaskiya ne?
Lallai Seif baisan dawa yakeyi ba' hahah
ta sake wani mugun Dariya kamr mahaukaciya

"ba GA takrdun a hannu na ba yanzu kam Zn baka mamaki'

Ja motan nan da sauari nacee
Ta daka masa tsawa shima


*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: [18/03 4:11 am] SmsπŸ’•: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*Watt pad* @πŸ‘‡πŸΏ
https://my.w.tt/8huaiQanFL?utm_campaign=invitefriends&utm_medium=link&utm_source=android

*Dedicated to All lovers and followers of this book*


~Bestowed~ to _RAHEEMA_ _AUTA_ .... I ~hrt~ ~you~ ~darling~ πŸ’‹



β–Ά5⃣8⃣




[18/03 4:26 am] SmsπŸ’•:

" mota biyu cike da special security agent suka zagaye gidan


Su dai suna tsaye manne da juna basu motsa ba har suka shigo suka iske su
'Dan sauke ajiiyan numfashi alfah tayi tace inspector Suleiman

Yes Mrs alfah "yace Yana karasowa daf' ena fatan ba abunda ya same ku ko

Uhmm babu komai tace
Dan kada kansa yayi alaman gamsuwa sannan yace amma kin so ki bta mana aiki..babban hatsari ne zuwa nan batare da kin sanr da mu ba
Allah ma ya kare akwai camera da bazamu san me kuke ciki anan na

Hakane inspector ....
A lokacin da wani ya Shiko wajen

Sir bakowa fa agidan sai wasu an harbe su su biyu
nan
maikacin ya fada
"Dan juyawa inspect sulaeman yayi yace bakowa agidan nan fa kace? amma ai naga mutane kafin mubar kan cameran computer a office

Ehmm officer kafin kuzo suka fita cewar nauman yana dada masa bayanin abubuwan da suka faru

" a take ya bada oda ayi tracking din su sabreen
Ba tare da bata lokaci ba a ka soma bin su

Cikin motar ta wani jamii'in tsaro ya ke tuka su damn nauman har gidan alhaji fadoul wanda tuni nanny Fatima tasa an kewaye shi da security

Ita kanta saida ta ji wani irin tausayi ganin yanayin nauman Din watan sa daya da sati kenan a hannun su sabreen

Sosai yA Fada yayi fayau sai sajen da ya tulo akan fuskan sa
Hannun sa kawai ta rike kamar karamin yaro ta ke tafiya da shi cikin gidan don
Har yanzu zuciyan sa ta kasa samun nitsuwa daga labarin yaudarar sa da sabreen tayi tun farko

"a gefen sabreen Kuwa wani makeken gida suka tsaya ta juya ta dubi wannan katon tace'mugu ka tabbata anan suke ?

Kai ya gyada yace eh madam

Toh jirani ena zUwa tace masa a sulale ta Shiga cikin gidan
" taf taf take takawa a sace ta leka bata ga kowa ba a tsakr gidan
A sukwane ta haura chan sama ta tsaya ta glass

Please Login or Register in order to submit comment