Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

ο»Ώ[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITTERS ASSOCIATIONπŸ–Š*



πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


ByπŸ’•


*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*Ψ§Ω„Ψ­Ψ― Ψ§Ω„Ω„Ω‡''Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡*


*This page is Dedicated to ALLβž– BWA MEMBERS*
*I HEART U OLπŸ’“*
*my Meelat ta mai dambu da mai damun mu*
*my Asmeenat kawar arziki albarkatacciya*
*my swt swt Ummerheney so clz*
*my ummufarhana kaka ta masoyiya*
*my cwt raheema yar gayu*
*my lovely meemah ta*
*my maman areef(haseena Oganniya)*
*my swt bilkis(khalessi*
*my sister saleeha*
*my cwt hlim20*
*my lovely lemah ta prince*
*my sis Umman sayyed*
*duk kuna nan❀*


*EDITED BY*
_JAMEELA MUSA { Meelat Musa }_



β–Ά1⃣




Ranar lahadi cikin kowani sati rana ce daya kasance na hutu a wajen kowani ma aikacin gwamnati '
Wata mota ce kirar Honda solara maii kofa daya baka wuluk ta doso kwana cikin tukin ta nitsuwa "
Bata tsaya ko ena ba sai a wani bakin gate mai launin ja'

Siririya ce sosai yar kimanin shekaru 25yrs
tana da tsayi' sannan fara Sol ce mai dogon hanci' fuskan ta ba yabo ba fallasa don baza a jera ta cikin munana ba

Cikin gidan Ba maigadi da shike madaidaicin gida ne da kanta ta sauko ta bude gate ta shigo

Daga window wani kakkauran saurayi black in complexion wanda bazai fi shekaru 33yrs ba ya tsaya yana kure ta da kallo tamkar ya san da zuwar ta hrta karaso daga ciki

Tana bude kofar falon baiyi wata wata ba ya jawo ta jikin sa yana sauke ajiyan numfashi kansa a gefen kafadar ta
"Muryan sa kalar damuwa yace my life na gode miki da kika taho
I seriously need you kaina yayi zafi yau sosai"

Dan Jan jikin ta tayi tace c'mon *SEIF* stop it"
Ban fahimci me kake Fada min dazu awaya ba shyasa na zo nan"
Me ya faru ?ka gama closing mana deal din ko Yaya?
Juyawa yayi ya zaunah kan kujera tare da dafe kansa

Itama bata bata lokaci ba ta zauna setin sa ta sa masa ido alaman ena jiran amsa"
A nitse yace *"SABREEN* 250 million suka ce na bayar kafin muyi closing deal din
A ena zan samu"?

Nida nasan haka ne abun da cocaine ena kawai nayi oder na siyar aka wuce gurin"

Kallo tabi sa da shi Jiki ba kwari ta damko hannun sa duka biyu Cikin sanyin murya ta ce bakomai karka damu na fahimta"

Amma yanzu ya ake ciki kenan"zamu cigaba da su ko kawai samu sauya zuwa oder cocaine din da ka fada?

Shafo fuskan ta yayi tare da dago ta sama ya Daura ta kan cinyar sa
" a gefen kunnen ta yace mubar wannan maganan my life
I miss you"

Dan murmushi tayi sannan tayi Juyi da idon ta tana watsa masa kallo Ba tare da ta tanka ba ta janyo sa suka nufi bedroom

Bayan kamar awa biyu da rabi a dakin ta sa hannun ta dauki wayar ta dake famar ringing a gefen gadon da suke kwance'
Cikin zakin murya tace hello babe"ya akayi

Wacce Aka kira da babe din ce ta amsa tana cewa
"Ena fatan dai kin kammala shirin ki ko? gobee fa da wuri zan diro nija' kuma events din nan fa kinsan ba fashi

Dan dariya tayi wanda salon sa bai kai zuci ba tace"
Hmm *ALEESHAH* kenan
talaka ena yaga wani dogon shiri wanda har ku masu kudi kuna nan ba kuyi ba?
Dan Tsaki Aleesha taja Tana cewa " just stop there sabreen zaki fara kenan kema fa
Kinsan bani da wanda ta fiye min ke a duniya
so just get ready
Yanzu ena da meeting ne zamu karasa magana anjima bye

Etama bye din tafada ta katse wayar"

Seif daga gefe yana lura da ita tun farawar ta harta kare
A nitse ya matso kusa da ita yace "uhm uhm kullum dai haka ne ko ..agama waya a daure fuska
Dan ture sa tayi ta juya tana kallon sa fusknta cike da damuwa"
Seif rayuwa na kawai nake tunawa' kasan wani abu ?
duk lokacin
Da naji muryan Aleesha tamkar na fashe haka nakeji"
I mean
Tare fa muka tashi amma ka duba yanzu yadda ta kudance gaba daya ta kece min raini nesa ba kusa
"Ohh Allah what's wrong with me?

Dan dariya Seif yayi yace" sabreen kenan"
Amma ke kanki kin san ba daya kuke ba ko"ita fa gidan arziki ta tashi gaba da baya, ke fa?
Ba ma hannun iyayen ki kika tashi ba
so "me wani abun tashin hankali'

Dan tsuka tayi tace
Kafi kowaa sanin buri na a duniya"ena son na zama kamr Aleesha
Bazan iya rayuwan talauci ba Seif"
wannan aikin ma dana keyi duk shirme ne "I just want to be like Aleesha" ta karshe cikin dan bacin rai

Dan shiru yayi sannn ya Dada matsowa ya jawo ta jikin sa yace " ya Isah haka sabreen Alkwari na ne wannan nida ke
Zamu rayu cikin arziki mudiin zaki bani hadin kai

Dan gyada kanta tayi murmushi sannan ta mike tsaye ta janyo towel shima ta mika masa nasa suka nufi bathroom

Bayan sun kammala shirun su tsaf" Shi ya ke jansu cikin motar ta har suka iso kofar gidan aunty kubrah"

Rungumar juna su kayi kamr yadda suka saba dauke da murmushi dan fuskan su" Dan lakacin hancin ta yayi yace " yawwah na tuna"
Ena wannan rival dina wanda yake yawan zuwa mikin nan"
Kwana biyu banji kinyi maganar sa ba Dan harara ta watsa masa tace ohhh *NAOUMAN"*?
Kaima kasan bana Kaunar sa fa roh me zai sa na dinga entertaining dinsa "

Gwalo mata ido yayi yace fadi gaskiya dai my life " wannan yaron
Wanke hannu ka taba
he's hot gaskiya"
Dan kashe mata ido yayi yace kema kinsan koni bana hada kaina da shi

Allah kadai yasan mata ya su keyi a kansa"
Tsaki taja mai sauti game da cewa aikin banza kyawun tsari ba kudi ai shirme ne"ordinary photographer photo kawai yake dauka fa
Ba abunda zanyi da shi pls

Wani sabon bata rai tayi ta juya tana dada kallonsa gami dacewa "Wai da kake kawomin maganan sa ma Baja so nane ko cin fuska?

Shima Daure fuskan sa yayi tam kamar ba shi ba yace no"kawai ban yarda da mata bane" nikuma
Zan iya kisa akan kishi
So' u better be telling me the truth

Kallo ta visa da shi nadan lokaci sannan ta kau da kanta"
" ba tare da ta juya ba tace kasan dai office din mu daya ne ba halin na kauce masa
Amma kafi kowa sanin babu wani na mijin da ya kai na hada sa da kai a duniya

Dan hura iska yayi a bakin sa yace toh naji shikenan"
Ki shigar da motar ki gida gobe za muyi magana

Haka suka rabu Seif ya yi hanyar sa ita kuma ta lume cikin gidan su"

A gajiye ta ajiye jakrta kan gado ta sake fadawa wanka"tana fitowa ta yi lugwi kan gadon ta tana sake sake a ranta
Har karfe goma bata fito ba yasa aunty kubra shigowa dakin"

Gefen gadon ta zauna tace Lpya kuwa sabreen naga Yau ko kula ni bakiyi ba"
A sanyaye ta mike zaune kan gadon tace" hmmm aunty gobe Aleesha zata dawo fa

Dan murmushi aunty kubra tayi ta ce kuma shine hankalin ki ya tashi ko
Look sabreen " ki nitsu ki kwantar da hankalin ki
don labari ya zo miki cewa Aleesha ta dawo wata
ba fa shine zaisa ki kaskntar da kanki ba'
Hala ma kace kace ne kawai na mutane"
Kada kanta tayi tace uhm uhm aunty dazun nan ma naji ta shiga meeting da Asian contractors duk larabawan nan ne fa"

Hmmm sabreeen " ni dai ena baki shawara ki tsaya gobe ki gani da ido
Haka ne ko ba haka ba
sai ki San me ake ciki"
Wani shuumin kallo ta mata tace yata Nasan dai bazaki kasa tsamo mana hanyar da zamu fixgi namu rabon arzikin awajen ta ba

Itama murmushin tayi tare Wani kallon izza ta ce ma aunty kubrah
Haba 'haba"
Tab toh Ba fizga nake so nayi ba gaba daya nake so na kwaso mana

Dan dafe kirji hade da ZAre ido antyn NATA tayi tace
Duka fa kika ce sabreen?

Bako tan tama tace" ehhh mana ke dai kibari naje na gano mana komai goben"
Dariya suka kwashe dashi kowa da baun da ransa ta hango
A haka su kayi sallama kowa ta nufi dakin ta

Tun karfe Tara ta fito da niyyar Barin office cikin sauri"

,cikin shigar ta na Riga da skit da karamin mayafi ta fito"
Daga nesa ta hango mutum Kane kane bakin motar ta yana kare mata kallo"

Wani mugun Tsaki mai sauti taja game da cewa mallam ka bace min a hanya sauri nake yi
"
Cikin zafin nama da hanzari ya karaso ya Sha gaban ta yana Dada saita kyakkwan fuskan sa kan nata
" kin san meye damuwa ta ai sabreen"
Ni ko Har Yau baki gama tunanin bane a kaina? nifa wallhy auren ki nake so nayi and I'm serious

Ranta ne ya dada hargitsa ya baci tana binsa da harara
ta dube sa tace" toh bazan bayar ba din
ai ba dole bane "
Na Fada maka sauri na keyi ko ka bani hanya
Wai meyasa baka da zuciya ne naouman mtswww

Bai ce komai ba kawai Dan gyara tsayuwar sa yayi fuskan sa a sake yace shikenan naji"

Ni dai bazan FaSA ba ena nan ena jiran ki
Tsaki ta kuma ja game da bankade sa ta Shiga motar taja ta bar wajen



*SuriemπŸ”₯*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*This page is for u swtynah ummeheny I hrt uπŸ’―*

*EDITED BY*
_JAMEELA MUSA { Meelat Musa }_


β–Ά2⃣



Da fushi sabreen ta isa enda Seif ya ke zaune shikadai a wajen da akayi musamman dan shan iska

Wuri ta samo ta zauna tayi shiru
"Shima baice uffan ba ya mika mata
Ruwan sanyi daya tsiyaya a glass cup"yace gashi


Tare da sauke ajiyan zuciya ta Dan yi murmushim yake sannan ta karbe ta Sha ta ajiye cup din"

Kallon sa ta keyi tace 'So: me ya taso haka naga ka kirani cikin gaggawa

Hannun ta ya kamo a takaice yace '
,kin san duk abunda ya daga miki hankali bana barin sa shyasa tun jiya
Nayo bincike akan kawarki Aleesha"wato *ALFAH*

Gyra zama tayi da kyau tace ok so?
Me ka samu kuma?

tare dan ajiyan zuciya yace uhmmm Nina ga me nagani"
Gaskiyar magana shine ban daukii maganar ki jiya wani Abu mai muhimmanci ba saida naga zunzurutun dukiyar da yarinyar nan ta tara"
Uffff ai nafada maka,duk kun dauka banda hankali ne ai" cikin zakuwa ta ce kai me ka gano toh"
nan ya fara kayyade mata daya bayan daya daga cikin qaddarorin Aleesha

Kallon bakinsa kawai takeyi Idonta cike da kubuwan tashin hankali tace"
Baby har kana ganin zan iya daurewa naje events dinta na Yau"?
Gaskiya zuciya ta zata iya fashewa"wurgi tayi da glass cup din tassss a kASA muryn ta na rawa tave
Wai Me akayi akayi Aleesha da bazai yi ni ba"?Nike nan don ba cikin kudi na tashi ba sai bazan rayu acikin dukiya ba

Rike ta yayi yace " kwantar da hankalin ki ..shyasa ma na kira ki nan
Ena so ki nitsu ki bada hankali kiji abunda zan Fada miki yanzu"
Amma kafin nan Yau ena so in kunje event din nan ki tabbata kin Fada mata kinada aure"

Kusan shaqewa da yawu tayi dajin wannann magana tace what"
Akan me? Aure fa kace seif

My life Baki yrda da ni bane?

Cikin rashin fahimta tace fahimtar dani",me ya kawo maganan aure kuma wazan ce mata na aura?
Kasan fa ALFAH bata taba ganin ka ba
Ita dai kawai tanajin labarin kane ne wajena"

Dan tafa hannun sa yayi yace good"perfect komai yayi dai dai
Toh ki aika ta abunda na saki kawae sauran vayani zan tura miki kafin ta iso
Karashewa yayi tare da mikewa tsaye ya barta a wajen

Itama Bata bata lokaci ba ta fice ta cigaba da shirye shiryen ta na tarar Aleesha
wajen karfe 4 na yamma ta isa gida bayan ta kammala cin abinci
Zaman diri tayi kan cushion tana karanta sakon seif da ya ce zai aiko mata
Sama taji ringing din waya wanda ya tabbatar mata Aleesha ce"

Cikin dan sakin fuska ta dauka tace welcome back kawata
Ko baki Fada ba nasan kin iso nija tuntuni

Murmushin mai sauti Aleesha ta sake ta ce nagode besty"
Ena fatan kina hanya ko"

Off cours ta fada tana kokarin janyo jacket din gown dinta "sai na iso ta Fada tare da katse kirar

Kwalliya mai kyau ta tsala cikin english wears ta fito ta kama hanyar wata makeken quest house na alhj fadoul abdallahi wanda yaji urban decoration


*WACECE ALEESHAπŸ’•*

*ALHJ FADOUL ABDULLHI* mahaifin Aleesha asalin dan kasar turkey ne " mahaifiyar sa kuma Hajiya *suhaimah* yar Nigeria ce da karatu ya kaita suka yo aure aka haife shi"
Acahn ya girma shima ya auro maman Aleesha wanda ake cewa *baik neesah areef'*
Family ne masu matukar girma da dattako ga arziki na gani na Fada"

Sai dai dukkan su ba suyi Nisan kwana ba a duniya domin kuwa
Bayan mutuwr iyayen sa ya rasa matar sa neesah areef wajen haihuwar yar sa guda daya wato *Aleesha fadoul Abdallh HAKAN YASA ake ce mata ALFAH*

bayn rasuwar su Da kyr alhj fadoul Abdallh ya amshi qaddaran ubangiji na zafin rashin su duka a rayuwarsa da yarsa"
Don kuwa sun matukar shakuwa da juna ba a taba jin Kansu ba"
Da ikon Allah ya tarbiyantar da yarsa Aleesha shika dai don ya Riga yasa a ransa bazai kara yin aure ba har abada
Tun yana turkey yake Murza dukiyan sa Dana iyayen sa da suka bar masa tare da yarsa Aleesha wacce tun tana kwaila tasan abubuwa da dama wajen fannin aikin ubanta'
Kafin ace takai shekara goma ya tattara ya dawo da ita Nigeria
Nan suka cigabaa da rayuwar su'
"
Anan ya nemi Anty kubra a matsayin nanny inda take lura masa da Aleesha
sabida a ganin sa can turkey tafi tsaro ba kamr nan ba "tana zuwa aiki kullum da yar yarinya wato sabreena
Suna dan aikace aikace da girki ma Aleesha

Anan ne farkon haduwan sabreena da Aleesha da shike shekarun su kusan daya ne alokacin ba sufi 11yrs ba"
Sun shaku da juna sosai domin Aleesha tun tana karama take da sassanyar xUciya da son mutane ga ilmi da basirah
Albarkacin shakuwa da amintakan su ne Alhj fadoul ya dauki nauyin karatun sabreenah
Don haka Tare suka fara secondary har suka kammala tare"
sai dai
Abu daya ne yake tada ma sabreen hankali "
yadda Aleesha ta sadaukar da rayuwar ta akan harkan business da juya kudi don sosai ta kwarance tun kafin su cika shekaru Sha shida" shi kuwa Alhj fadoul ba enda baya shiga da ita duk wani seminar da meeting da zai je tare da yarsa"
Sai ya zamto kamar bata damu da makarntar ba ma sosai da shike ma Allah ya albarkace ta da ilmi sosai'
Sabreen kuwa haushi abun yake bata musammn yadda take ganin yadda farin jinin ALFAH yayi yawa tsaban Kyaun hallita" ga kudi amma sam bata taba kula da namiji ba
Kullum fadan su kenan akan saurayi don kuwa sabreenah tuni ta bada kanta ma wani lalataccen dan gidan senator a makrnta da shike dama zallan na masu hanu ne makarntar "

Alhj fadoul ba yadda baiyi ba don' sabreen ta bi Aleesha karatu waje

Amma haka fir taki don' antyn ta kubrah tace ta zauna da ita suci kudin yaron senatan da ya fara saninta a ya mace'
Itakam Aleesha tuni ta Lula kasar Russia don karasa karatun ta

Bayan alhj ya sallame su
Rayuwar su kawai suka bude sunata sha'anin su na Yau da kullum
Haka dan senator zaizo ya dauke ta ya fita da ita yana bata taro sisi suna kashe damuwar su da auntyn ta" har Allah ya sa ta sami Shiga jamiar bayero kano enda ta karanta fashion design and hospitality management

*Sabreenah* marainiya ce iyeyanta sun rasu tun tana karama shyasa ma auntyn ta wato kanwar ubanta kubrah ta dauko ta suna zama tare a garin abuja"
Son kudi" son duniya manakisa da munafurci tare da shige da fice ba wanda aunty kubrah bata iya ba
Kuma akan haka ta tarbiyantar sabreen shiyasa don ta kwana da namijii ba damuwa bane muddin zasu sami biyan bukata

Ko da chan ma Ba yadda batayi ba wajen shigar da kanta wajen baban Aleesha amma Sam bata samu kofa ba har suka bar aiki a gidan

*CIGABAN LABARIπŸ’•*

Mutane ne dam cikin hall din da aka qawata
mafi yawancin su sun sanya suite tsadaddu kowa na tashi sha'anin

Wata shakikiyar mota ce kirar Lamborghini tayo parking dai dai setin red capert da aka shimfede sa har ciki
enda kwararrun masu hotuna suka sinkayo wajen ana shirin daukar hoton wacce zata fito"
Da takalmi mai tsini silver na ci karo cikin wata sawo mai haske da sheki wanda ka azana masa Jan lalle sama sama kamr tattoo"

Fara ce sol sanye cikin Royal blue silk fitted gown dinta wanda ya bayyana curvy round hips dinta tana tahowa a nitse tana murmushi kamar wata international model "

Light make up ne a fusknta wanda jide of stola ya tsara mata shi" murmushi kawai take sakewa yayin da dimples dinta duka biyu suke lotsawa ciki"
Ita kanta badin ta saba ba da sai ace hasken cameran dake wajen ya isa ya sata jiri"
Kowa kallon ta kawai yake ana tubarkallah

A gefe kuwa Wani kububuwan kishi ne ya turnuke sabreen dake tsaye wajen secteriyar Aleesha wanda ake kira *Suhailah*

Da faffadan murmushi ta iso wajen su sabreen suka rungume junah"
Tana fadin" wow sabreen Ashe camera na min karya'
Kinga yadda kikayi kywu kuwa"?

Dan dariya tayi tace zageni Aleesha ba kin dawo ba ?
Basu kara samun daman tanka wani abu ba mutane suka fara hallarowa wajen ta wasu da flowers gaba daya sai dauki ake da ita awajen

Iya kokarin dannewa sabreen tayi" karshen ta zamewa tayi ta koma gefe ta zauna don taga alaman ko ganin ta ba ayi wajen ballanta na aji ta

Kowa hankalin sa na kan Aleesha musamman mahaifinta Alhj fadoul abdallah

Bayan dan gabatarwa da nishadantr wa 'alhj ya bayyana farin cikin dawowar yar sa Aleesha tare da bayyana kadan daga cikin nasaroriin da ta samu a rayuwa

Tafi wajen ya dauka mutane suna barka da jinjina mata kasancewa bkowa bane yakan kai haka a dan shekarun ta

Ba a bar wajen ba sai karfe 12.30 na dare
don' haka suka wuce gida tare da sabreen din ta da niyyar su samu ganawa da kywu"


*surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•


*SURAYYAHMS*πŸ”₯

EDITING by ummerherny nerserllerh



*wannan shafin na kine ke kadai kawata,besty ta Asmeenat xeeyan kiyi yadda kike so zuciyata tana yin ki πŸ’―β€*



β–Ά3⃣


Duk da dare ne bai hana sabreen hakincewa wajen kallon yadda gidan su ALFAH ya sauya ba"ji tayi kamar sun shigo wata kasar aljanu don tsaban kyau da tsari da tagani ba kamar da ba ,sannan ga wasu kayatatun fitilu na wuta da suka haske ko ena kamar rana,
Baka jin karar komai sai ruwa da yake sauka daga bakin wani gini wanda aka designing dinsa kamar spring' round a zagaye da wasu jajayen flowers manya sai kamshi suke.
Ga tsunstaye kuma kananu da manya, kaloli daban daban sai wulgawa suke suna dada kawata jerin furannin dake gidan.
Ko da ta sauko daga motar iska mai ni'imah da kamshin environment din ne ya sanyaya mata jiki.

A dakin ta wanda komai a ciki fari kal ne suka sauka,
Dan hira kadan kadan suka taba da shike kowa ya gaji daga nan suka yi bacci .

Da safiyar washe gari "Daddadan kamshin turaren ta ne ya,daga sabreen daga bacci .
Tuni ta waro ido
Tana cewa na shiga uku" ke Aleesha wai ke wata irin mayya ce?
Yaushe kika tashi har kin kama aiki kan computer?

Dan murmushi tayi tana rufewa tare da juya tace " uhum tun 5 na tashi nikam
naga kinki tashi sallah ne yasa nace ko gajiyar yayi yawa ne shyasa na kyale ki !

Dan tabe baki tayi tace" uhmm amma ai kinfi ni gajiya, yaci ace bacci Mike hannu tayi mika tare da dan
Hamma cikin son taji komai tace ,
Yanzun kuma me ki kayi da sassafen nan akan PC?

" .....ohhhhh kin san ena kan closing deal ban gama ba ,
Amma ena ga insha Allahu ba da dadewa ba zanga sakamako .

Kad'a kanta tayi tace toh Allah ya nuna mana mai kyau ta mike tayi bathrum.

Ko da ta fito suka shirya tsaf cikin sabbin kayan da Aleesha ta kawo sunyi kyau matuka sai kamshi suke hira kawai suka cigaba dayi tare da baban Aleesha a sashin sa suna dan shan coffee.

Wajajen karfe Tara personal assistants dinta suka shigo wajen dauke da wani takardu.
Sai da suka mika ma Aleesha ta sa hannu kafin dukan su suka jera mata congratulations ayayin da ta kammala karanta wa.

Wani wawan ihu ta sake ta kankame babanta tace ABBAH na samu
Alhamduhi Allah"juyo wa tayi fuskan ta fal da murna tace,
Sabreen ki gani ni suka zaba.

Itako Zuciyar ta na tsanan ta bugu ta karbe takardan ta karanta.
contract worth net of 200million dollars ta samu daga companyn clothing line na wani balarabe a Dubai.
Alhj fadoul ena ka saka da Aleesha ranar .
Albarka kawai yake sama ta yana Dada mika godiyan sa ma Allah.

Haka ma sabreen ba yadda ta iya haka ta daure ta taya kawarta murna sosai "
Da yamma wajen karfe 5 saura suka fito zuwa asibitai da massallatai don kuwa haka tsarin Aleesha yake tunda chan da bata kasar ma"

Duk lokacin da ta samu wani cigaba bata Sanya wajen Raba wani kaso daga cikin kudin ta ,wa mabukata ko ta biya kudin jinya ma marasa karfi ko ta saya kayan aiki ko kudin magani "haka ma masallatai zata yi sadaqah sannan ta bada tallafi mai yawa
Ta kasance a yanayin farin ciki da bakin cikin ta hanyar nuna godiyar ta kenan ma ubangiji koda kuwa ko wani rana yazo mata har ya zama mata jiki"

Washe gari da safe suka Fita shoppin da sabreen a wani makeken mall da shike tunda ta dawo tare suke ba abunda bata deba ba in kagan su wajen xakayi tunanin ko sabreen ce oganniyar

Har suka kammala duk abunda za suyi aka musu packaging aka sa a mota
Sannan Aleesha ta ja su a hankali zuwa wani wajen shan iska wanda ba kowa ke Shiga cikin sa ba.

Dan hirar su suka cigaba suna shan ice cream Aleesha tace"
Ena labarin saurayin ki kuma sabreen
Me ma sunan sa?

Dan harara ta bita dashi tace ban sani ba
Ai ke dama haka kike Aleesha baki damu da kowa ba sai aikin ki:

Dafe kanta tayi game da cewa ihh Allah" haba sabreen
Kin san na damu ne shiyasa yanzun ma nake tambayar ki.

A take sabreen ta sauya fuskan ta
Cikin sanyin jiki tace Aleesha in nafada miki wani abu zaki yarda?

Shan ice cream dinta take Ba tare da kulawa ba tace" ehn why not fadi ena jinki

I am married"tace a takaice

What? Tace tana sauke ice din dake hannun ta kan table
Nuna ta tayi tace sabreen me kike cewa?
Aure yaushe?
how.when?

Mikewa tsaye tayi fuskan ta ba alaman wasa tace wallhy ena da aure ALFAH"
Sunan sa Seif shine wanda nake baki labari in munyi waya"kawae
Bana so na stressing dinki ne ga aiki ga studies shiyasa naki nafada miki.

Cikin tsannin mamaki Aleesha take kallon sabreen baki bude batace komai ba.

Ganin bata iya cewa komai bane yasa ta juyo game da durkusawa gabanta ta dada marairece fuskanta tace'
Nasan nayi laifi Aleesha
Ena fatan zaki fahimci uxuri na"abun ya taso ne kawae.

Dan murmushin ta sake mai kunshe da abubuwa kala kala tace " bakomai sabreen haka ne
Amma nasha mamaki sosai" Allah ya Sanya alhairi congrat friend

Murmushi tayi tace alhmdullhi" na gode Aleesha da kika fahimce ni"

To ena shi kuma mijin naki ?Aleesha ta

Please Login or Register in order to submit comment