Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

godiya wajen ALFAH

Cikin sakin fuska tace" nima na gode' Allah ya bar zumunci...
Kafin nan suka wuce suna musu Allah ya dada ba da sauki

Nauman kam bai iya hakurii ba ya juya yabi bayan daya daga cikin likitan ya Shiga jera masa questions
Enda ya soma masa bayanai yana cewa
Ehmm toh azahirin gaskiya mahaifin ka baida wani matsala yanzu inhar zaisha magani da muka bashi....

All thanks to mrs ALFAH kaga cikin ikon Allah ta hada mu da kawarraun likitotin ta har guda biyu"
Amma kai dan uwanta ne ko?pls
Ka taya ni mika mata godiya Ena mata fatan alkahiri....I was paid handsomely gaskiya

Shiru yayi ya najin sa da dan murmushin a fuskan sa wanda take Neman gauraya da sabon yanayin da zuciyar sa ta Shiga na damuwa

A gefen su malam Yusuf kuwa albarka kawai yake sa ma ALFAH don' ya fahimci komai daga bakin likitan da suka duba sa aciki

A kunyace tace enna bari na je nan ena zuwa yanzu

toh adawo lpya yata" ta fada da sakin fuska

'Allah sarki hansatou kinga ikon Allah ko,wasu haka suke da halaye na gari hali na taimako
amma Sai dai har yanzu Kai na a kulle yake shin wacece wannan yarinya haka?
Aena Dana ya samo ta......

Hmm Malam kenan, kar ka damu da wannan tambyar yanzu ni dai tun jiya nace maka wannan yar arziki ce dirin albarka....
Eta shegiyar surkuwan namu kaga har yanzu ba ita ba labarin ta ..bata damu da halin da Muke ciki ba

Ah'ah hansatou kar kice haka...


To mezance yay yusuf ...Ai wanda yake yi dakai da shi za kayi
Nidai koma wacece ALFAHn nan zan so ya rike ta da amana
Domin duk mutumin da ya daraja iyayen ka ai shine masoyin ka na kwarai....

Shiru malam yusuf yayi baice uffan ba har nauaman ya karaso

Muje baba ya Fada yana tallafo sa zuwa waje......

Cikin wata dalleliyar jeep kirar prado aka saka su da enna hansatu aka maida su gidan sa.anan yake cinya ana masa check up

Tun daga ranar Yau kusan kwana biyu kenan basu ga ALFAH ba sai dai takan kira video call ko asalin waya su gaisah da su....

Iya kokarin Sunyi akan nauman ya Fada musu gaskiyan lamarin haka yaki fir"
labari kawai ya har hada musu na krya badon ransa ya so ba
" Sannan ya ce musu akan da gaske yana son ta amma har yanzu bai fada ma Aleeshan zai aure ta ba

"Ah"ah ni Yau kaji min shegen taka amma kace matar ka tana sane kuma ta baka izini ka kara aure
Toh me kake jira?Cewar enna

Dan sosa kai ya shigayi yana dan gaf gaf da fuska,
Shidai Malm yusf kallo kawai yake binsa da shi yana ganin wautar sa

Enna kema kinga yadda abun yake' ba abu bane mai sauki
yarinyar nan fa ana qirga ta acikin masu kudin garin nan da kewaye ballanta na mahaifin ta?..shyasa na ke dan daukan lokaci nasan ya zanyi na tunkari abun

Uhmm toh shikenan kayi gaskiya ,...amma ena shawartan ka da kafara tunka ran ta kaji ya abun yake ta wajen ta
Ni na maka alkwari
Duk abunda kace kana so zan iya kokari na naga ka mallake sa a duniya mudiin ena raye

Nagode baba,,Allah ya dada baka lpya....insha Allahi zan gaya mata kamar yadda ka umurce ni

Dan hira suka taba kadan kafin kowa ya nufi dakin baccin sa

Shikam akan wanna couch din ya kwanta da baya yana kokarin tura mata TeX.....da kyar sabreen ta kyaleshi yayi typing don wuni tayi tana kiran lambr sa akan ya dawo gida

Bayan ya kammala karanta reply din ALFAH data turo

Tsaki kawai yaja ya kashe wayar sa yace " nasan damuwar ki sabreen
...kuma bazan zo ba

Ajiyan zuciya yayi ya cigaba da dauko tunanin ranan da ALFAH ta dawo ta same shi a gidan.....wani Bin murmushi ne kawai take kufce masa

A wani bangren kuwa sai yaji ya kamu da son ya sake ra'bar jikin ta.. koda irin na ranar ne

Wani abun ya tuna a ransa hawaye ne masu zafi suka fara zirro masa
"bakin sa na bari yace
I'm sorry ALFAH ki yafe ni...
Nasan ko kadan ban dace dake ba,don cutar da ke nake shirin yi sabida na tsiratar da jini na 'Dana kwalli daya acikin sabreen

Ena cikin tashin hankali don nasan dole na na aikata hakan I have to,ko ba don son da nake ma sabreen ba
nasan ba lallai banee na sake samun da a duniya.....I wish banje nayi vasectomyn nan ba'idon sa a lumshe ya karasa maganan haka har ya dau lokaci baice komai ba

A hankali yA Shiga bude idanun sa da suka rine su kayi ja zir ...ya mike zuwa dakin sa wajen da ya manna katon hoton ta a bango mai dan karan kyawu
wanda ya mata bazata black and white ta sa hular Fulani tana murmurshi

Jingina Kansa yayi
A kan hoton tsawon mintu na
Sannan yace"zan nemi mana mafita ALFAH
Zan kubutar da ke daga Sharrin sabreen

Zan aure ki ne kawai badon son zuciyar mu da kawar ki ba sai dai don' na cece ki.....I promise
Sake dago rinannun idon sa yayi ya sake daurawa akan hoton yace"

'' I think i love you ALFAH..... Ena sonki.... Ena matukar kaunar ki

hawaye ne masu zafi suka soma gangara daga idanun sa
Awajen ya tsugunna bayan sa jingine da hoton yana tunanin duk abubuwan da suke faruwa son ta na dada tsaga jinin jikin sa
har bacci ya kwace sa




*surriem*
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*DEDICATED: to Jameelah Musa(Meelat)*
*har ela yau ena jinjina miki ta mai dambu*


*SO CLOZ TO MAH HRT KAKUS..UMMU FARHANA*
*ENA JIN DADIN KASANCEWA DAKE*
_ONE LUV_ ❀

πŸ’–πŸ’πŸ’–πŸ’πŸ’–πŸ’
*ALHAMDULLIHI*
*Ni da body guard dina by bikisu m Khaleesi....*
*Littafi mai dadi mai zaqi*
*Allah ya baki ladan aikin sa*

_ONE LUV❀




_ β–Ά1⃣7⃣




Bayan ya kammala shirin sa da safe...yA fito ya nufo hanyar gida wajen sabreen

A kwance ya tarda ta sanye da nitie sai mutsu mutsu take ita kadai
ga shatin cikin kuwa har ya fara bayyana kan marar ta
Kamr wacce aka mutsina firgit ta mike ta sha gaban sa fuska a shake
"jiya Baka ga kira na bane ...?
ko yanzu ka fara raba mana kwana ne da Aleesha

Sabreen ...kar ki fara ' just stop it banjin dadi Yau

"Bazan dena ba....ai kafi kowa sanin halin da nake ciki amma baka damu ba kana chan tare da ita

Ohhh Allah nah ya kike so nayi ne ?
Na bar mahaifi na na zauna anan kenan...kei fa kika ce ba zaki zauna da su ba I have no choice..so don't blame me idan bana dawo wa gidan nan

"Liar ....karya kake yi" nono kake basa da ba zaka dawomin da daddare ba ko me?
Kai dai kawai fadi gaskiya malam ka samu dama kana shashancin ka da Aleesha ai naji sarai tana zuwa chan gidan

"What Eva sabreen....ni bana bukatar wani hayaniya yanzu


Uhm ai ba zaka so hayaniya ba ba tunda kana samun abunda kake so free ni kuma kana axabtar dani da bukatar ka......
Allah dai ya tsine ma mazinata

Sabreen" ya kira ta cikin tsawa daya kusan sata firgici

"Kul...kar ki sake hada ni da zina ...im surprise har zaki iya shaidar ALFAH da haka ..ko da shike ba abun mamaki bane


Mtss aikin banza ...da wofi ..an had a ku da zinan.
in maganan ya maka zafi ka dau mataki mana
In ba munafurci ba meye ne na sai kun fahimci juna toh..
malam kawai ka fito fili ka fadi gaskiyar abunda kake yi da ita,macuci 'maci amana
ta fada tana juya masa baya

Bai kula ba ya ja gefe abun sa
Kamar daga sama taji muryn sa yace
"Sabreen Yau nake shirin Fada ma ALFAH maganan Aure na da ita..

Wani Ra's ras taji gaban ta nayi....had hannun ta na Neman bayyana shokin din da taji azuciyar ta
sai ta tsinci kanta da rasa abun Fada da hanzari ta juyo ta kallesa muryan ta na dan rawa tace
Ok...good ....
Uhmm yayi...Allah ya bada sa'a

Ko amsata baiyi ba ya juya abun shi yyi waje

Tun daga lokacin ya fIta don ya gama shirin sa na proposal dinsa ma ALFAH
sai dai amma yayi ta faman Neman Layin ta switched off tun safe

Har kusan la'asar bai same ta
Ya sa shi dole kiran offis dinta bugu daya
Suhaimah ta dauka cikin salon murya tace hello haw can I help u

Aleesha tana nan pls?...ena so nayi magana da ita

sai da tadan tsume na minti kadan jin dadin sautin muryn sa
"Ohh murad....Kaine?
Uhmm ALFAH tana dan busy ne....amma zaka iya Fada min sakon zan Isar mata

Ok nagode..pls in ta kammala kice mata ena son ganin ta urgent a vulture suite....
Ok ta fada
sannan ya katse wayar

Da shike wajen ma tamkar da studio ne kasancewar sa na dan karamin wajen shakatawa ne mai tsari da kyaun gaske
Ya wancin celebrity anan suke daukar pre weeding shoot har film akan dauka awajen...

Bayan kamar minti Sha biyar zaune a wajen da aka zagaye sa da jajayen furanni da kujeru a tsakiyan

Hannu yaji ta cikin
Kunnen sa ana kwawulewa cikin wani salo ...ana shafa masa suman kai
Har ya soma lumshe ido firgit ya juya din ganin waye ne charaf suka hada ido da suhaima

Cikin mamaki da bacin rai yace lpyan ki kuwa?
Me ya kawo ki nan ...and why are ur filty hands on me

Kamar ba da ita yake ba ta sauko...cikin wajen tana wani juyi da boobs dinta tana turo su gaba ....da wani shu'umin murmushi a fuskan ta

Kauda Kansa yayi zuciyar sa na tafar fasa
Kamar an cillo ta ta Fada jikin sa ta damke sa iya karfin ta
"Nishi take mai zafi mai sauti ....murad dan Allah ka taimaka min....kar kace baka yi na ...ena matukar son mu jone pls save me...walhy bazan Fada ma ALFAH ba
duk abunda kake so zan baka... .say sumting pls ko sau daya ne
Naji dumin jikin ka ....mu...RR..a..imm.hot zaka ji dadi....

Tsaban bacin rai bari yake jikin sa na karkarwa....take ya sa hannu da karfi ya finciko ta a jikn sa yana watsa masa mugayen kallo
Itako kamar wata damisa haka ta sake yunkuro sa ta damke masa Riga kamar zata yaga tana fitar da wasu mahaukatan numfashi wanda jin su kawai ya isa ya daga ma sa hankali tana kokarin cusa hannun sa da karfi kan boobs din ta

Har ya budi baki zai yi magana yaji ance

Murad....?

Da sauri suhaima ta ja da baya....tare da sun kuyar da kanta gefe kamar da gaske wani abun suke yi

Gwalo ido yayi yace Aleesha....all...
ya juya zai bi bayan ta da sauri
GAM yaji suhaima ta sake riko hannun sa....
shikan sa baisan wani irin mari ya sauke mata ba
Don' ihun data fasa sai da ya jawo hankalin masu Gadi da ga chan bakin gate... Sai jini dake bulbula mata baki da hanci
Haka ya wulga a fusace ya bi bayan ALFAH da tuni ta shige motar ta ....tana kallon fitowar sa ta kara wuta abun ta tayi gaba..

Bai bata lokaci ba ya bi bayan ta shima ....gudu take sosai shikan sa baisan ena ta dosa ba
da kyar ya samu ya shawo kanta".
Lokacin ana kokarin kiran magrib

Parking kawae tayi da shike motar sa ya Riga yayi blocking hanyar da zata wuce. ..amma haka fir ta ki fitowa

Hannu ya sa ya bude motar ta ya shiga yana kallon ta
"da Sauri ta
kau da kanta gefe fuskan ta a daure

"Aleesha... Listen ba abun da kike tunani bane I swear
Ba abunda .....
Bata bari ya karasa ba ta bude kofar ta fice ta cigaba da tafiya

Suma fita yayi Da kyar ya sha gaban ta fuskan sa cike da tashin hankali.....ya riko ta

Bata ce uffan ba sai hawayen da suka soma sauka a idonta tana kokarin kwace hannun ta
Har cikin ransa yake jin hawayen nata....bata hankara ji tayi ya dagata chak ya nufi gefen mota da ita....
A hankali ya sauke ta ya jingina bayan ta da motar idon sa na kanta....kamr zuciyan sa za tayi magana
Sun kuyar da Kansa yayi ya soma magana cikin sanyin murya'
"ALFAH ki min rai ki dena zubar min da hawayen ki...ki dena tunanin zAn iya aikata hakan wallhy ba abunda ke tsakanin mu da ita..itace ta....

To ena ruwana ?in kaga dama kayi duk abunda kake so...its ur life
.dama ance so maso wani koshin wahala ko ?
no wonder har yau nake matsayin friend awajen ka duk da sabreen ta Fada maka komai....
I'm just stupid Dana bar zuciyata ta kamo da son ka murad
Murya dishi dishi take maganan..

Kallon ta kawai yake enda hawaye ke bin fuskan ta tana masa masifa....kanshi ya tsinta da jin wani shaukin son yayi kissing din cute lips dinta da ya soma jika da hawaye....itako sai maganan ta take yi cikin masifa bata kula ba

Bata hankara ba taji sanyin labban sa akan nata kissing dinta ya shigayi ba kakautawa ....tun tana ki tana tutturewa har ya Sata ta don dolen ta ta soma mayar masa yadda ya kamata

Sun kai minti Sha Biyar a haka hannun sa kyam xagaye da ita kamar wanda za'a kwace masa ita".
Numfashin juna kawai suke shaka ...muryan sa na rawa yace...I love you.....
ALFAH ena sonki....pls Mary me.......ki aure ni ALFAH. Aure na har abada..ena kaunar ki...rayuwata bazata cika ba in baki cikin ta..pls"
ya karashe maganan fuskn sa langwame kamar mahaukcin almajiri mai jin yunwa


Wani ras taji zuciyan ta ya Shiga dukan uku uku ..
Kallon rinnanun idon sa kawai takeyi kamar me kallon wani Abu aciki
Daga bisani ta dan turesa ta shige motar ta da gudu ta bar wajen tana kuka......ba tare da tace wani Abu ba

Lumshe ido yayi ..sosai yana jin zafin abun a ransa din kwata kwata ba haka ya so ba

Bayan ya lallaba ya koma gida ne ya kira Sabreen ya zayyana mata abun da yafaru....ko alaman damuwa bata yi. Ba....sai ma ce masa da tayi
Ka kwantar da hankalin ka ...nida kaina zan handling wannan case din
Ba suhaima bace?

Shi dai bai kara tanka mata ba ya katse wayar yayi kwnciyr sa da tunanin ALFAH a ransa

Kusan kwana biyu ALFAH bata FItA ko ena ba
abubuwan sun hadu sum mata yawa... Ita kanta bATA San tana da wannan tsinannen kishin ba sai a wannan karo

Zaune a falo tana karanta old messages dinsu da nauman.....idon ta cike da hawaye.
don har cikin zuciyan ta take jin wani mugun kewar sa

Daga ido da za tayi taga suhaima a gaban ta

Abunda bata cika yi ba wato harara ...ranar ba shiri ta tsinci kanta da galla ma suhaimah harara cikin kona rai da kishi.....




*Surieem.*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*dedicated to my lovely briiliant sisters Allah ya Baku saan jrabawan ku""""I love u guys*


*besty ta Asmeenat zeeyan*
*raheemah ta*
*my one and only kakus(Ummu farhana)*


*EDITED BY*
*surayyahms*




β–Ά1⃣8⃣




Cikin e'e' na suhaima tace
""Emm ena kwana mrs ALFAH,

Lpya,, ta fada tare Kau da kanta

Uhmmm...Mrs....

Look suhaimah ki fadi abunda ya kawo ki kawae banson shashanci pls'

Dama na zo ne na baki hakuri....akan abunda ya faru ranar

Ko sake kallonta Aleesha ba tayi ba fuskan ta a daure tace"
Sabida me fa?

Dama Mr murad ya kira ki ranar bai same ki ba..shine ya bani sako na Fada miki.....I'm soryy
Wallhy sharrin shedan ne...

"Sharrin shedan as in? Me kike nufi suhaimah

Ena nufin nayi amfani da daman nabi address din daya bani naje a madadin ki....shyasa uhmm...uhm
Wallhy baisan komai ba nice dai na farmasa ...
Kasa ta tsunguna fskanta kalar damuwa tace
Kiyi min rai..kiyi hakuri ...ba laifin sa ko kadan aciki..duk nice

Bawai bata ji sauki aranta da jin haka bane
Amma sai ta fuske ba tare da kalle ta ba tace
Hmmmm" whateva,,,ki tashi ki tafi kawai I'm done with you suhaimah

Ihu ta buga ta xube kasa "
:Ahhhh madame pls.. Wallhy bazan kara ba na rantse miki
anan ta rushe da kuka

My princess,? Alhj fadoul ya fada yana zagowa enda suke.

Dad,?cewar ta tana maida kallo kansa

Meya ke faruwa anan suhaima?
Take suhaimah ta dada kara sautin kuka ta koma gaban Alhj tana roko "

"Alhj na rantse da Allah bazan kara ba....ka taimaka ka roki mrs ALFAH karta Kore ni a aiki

Ya isa suhaimah haba haba..tashi a kasan nan
Cikin shshekar kuka ta mike tsaye ta tsaya gefe

Cikin nitsuwa ya kalli alfan yacee"Princess Meya faru haka ,isn't she ur sectery

Yes dad, itace ta fada a takaice.. don' a lokacin tsintar kanta tayi cikin jin wani mugun kishin suhaimahn....

"Suhaimah ke ki Fada min toh tunda ita tayi shiru....,
Hawayen ta ta share ta soma bayani

"Laifi na ne sir,,,nan ta fara narrating abunda ya faru ma alhj fadoul
Amma sharrin shaidan ne Alhj pls forgive me....

Dan murmushi yayi yace yi shiru suhaimah je ki cigaba da aikin ki...
Bata Musa ba ta fice tana godiya

Kusa da ita ya matso ...cikin sanyin murya yace princess who is he?
Wanene wannan da baki kawo Min shi ba

Dad he's just a friend...

.uhm uhm karki fada min wannnan....ma abokin ne zanga wannan irin wutar kishin a idon ki ALFAH?

Dad....

shhhhhh Aleesha gobe ki kawo min shi nagan sa kawai kinji

Gyda kanta tayi a dan kunya ce ta tashi ta shige daki abunta

Wajen nanny Fatima alhj fadoul ya samu takaitataun labarin shakuwar Aleesha da murad....

A gefen nauman kuwa tunda ya koma gida daga office ranar yake jin Kansa kamar ba lpya
Juye juye yake shi kadai gashi bai isa ya FItA ba enna hansatou sai ta kawo maganan ALFAH

Itama Aleesha Sam ta kasa samun nitsuwa a ranta don' tun rabuwar su take fama da kewar hot kiss din da sukayi na karshe a ranar....

Enna hansatou ne ta bude kofar a hankali
luf yayi da idon sa da sauri kamar mai bacci.....
Buga gadon tayi tace
"Tashi kinga kwana biyun nan kullum a gado kamar mai jego

Zumbut ya mike a firgice don' yaga waye ne tare da enna
A hargitse yace ALFAH....?

Umm me haka kamar kaga fatalwa cewar enna a hanyar ta na fita
Yata ni na tafi

toh....
Nagode enna:ALFAH tace

Mikewa tsaye yayi yazi daf da ita yana kure ta da ido....ya soma cewa.
I am.....

shhhhh ta katse sa da shi
""Ya Isah haka murad.....naji komai
Kayi hakuri kaji I shudnt have over reacted.....

""Nooo ni ya kamata na bada hakuri bake ba.... ALFAH ya Fada cikin sanyin murya yana riko hannun ta numfashin su na gogar juna
zaki aure ni?

Ehmm ...eh,
tace tana dara masa sauyayaun idonta ita ma
A tare suka sake wata irin kayatatun murmushi mai cike da mutsamutsan kalaman soyayyah

Sake kai wa bakin sa yayi zai kissing dinta ta dan kauce tana murmushi....jinshi tayi daf da bayan ta
Yana cewa....toh shikenan tunda an min rowa I rest my case....

Dan jingina tayi ba tare da ta juya ba tacee " murad dad yana son ganin ka fah

Daga gyransa yayi alaman mamaki yace "Da gaske?yaushe zamuje toh

Yanzu.....ta fada a,takaice

Juyowa da ita yayi yace toh zauna nan bari na shirya

Sun kai minti 30 a dakin tare har ya kammala shirin sa tsaf cikin normal jumfa na yadi baka
Wacce ta dada fitar da hasken fatan sa da kwarjinin sa

Tunda Allah ya hallice sa bai taba Shiga gidan su ALFAH ba iyakan sa kullum bakin gate...

.don' haka ya hakkince yana baea idon sa abinci sosai don' ba karya tsarin gidan bana kanana bane

Dar dar zuciyan sa yake yayi zaune a falon Alhj fadoul

Saukin abun da shike ya saba gaisawa da nanny Fatima a waya daya zo ita ta fara tarban sa hannu bibbiyu

Rike da hannun yarsa ya shigo....
Wanda ya sa nauman mikewa tsaye har suka karaso

Barka da shigowa sir ya Fada a ladabce

Yawwa barka dai..bismillh yace ya masa nuni da kujera

Zaman yayi tare da cewa na gode...

Dad wannan shine murad,wanda na Fada maka....jiya toh gashi nan na kawo sa

Bai bata lokaci ba ya dan rusuunah cikin girmamawa ya gaida alhaj fadoul da kyawu

Ba yabo ba fallasa ya Sha tambayoyi kam
Sai dai da nauman ya kawo zancen maganan auren Alfah Alhj fadoul har yanzu bai ce eh ba baice A'a ba

A Haka har taron ya watse

Haka suka rabu da ALFAH fargaba fal cikin ransa gani yake kamar akwai matsala

Da kyar ta samu ta kwantar mai da hankali sannan ya samu ya koma gida....

Sabreen na kwance ya shigo ...baice uffan ba ya zauna
Kusa da ita.....

Lpya kuwa nauman...me ake ciki?

Sauke ajiyan xuciya yayi yace...nima ban sani ba tukunna sabreen
what if baban ta ya ki amincewa dani

Uhm um baka da matsalan wannan ..Alhj fadoul bazai taba hana ALFAH abunda take so ba a duniya

Let's hope so ya fada yana zare rigar sa

Cikin dan salo ta tashi da niyyar zata taya sa cirewa yace ..uhmm uhm zauna abunki....Yau bacci na keji sabreen

Kwafa tayi tace haba nauman yauma baccin zaka ce

Yeah... Sabreen nagaji wallhy
Ki tausaya min mana...ko 1 round bazan iya kaiwa ba...yana kaiwa nan yaja bargo ya rufe Kansa ya barta durus a zaune

Haka ta karashi juyin ta sannan ta koma bacci
ai kuwa bata FASA ba
Da sassafe ita ta tashe sa da hot kisses da romance.. Sai da ta sa ya gamsar da ita sosai kafin ta kyale sa

Bayan kwana biyu....Alhj fadoul ya bukaci ganin iyayen nauman ...a daddafe malam yusuf suka amsa kiran cikin nagarta da dattako aka kalmasa maganan auren ALFAH da murad

Tun safe sabreen take kaikawo gidan su ALFAH ....ALFAH na murnan cikan burinta Sabreen na murnan komai ya kusa zuwa karshe ma ALFAH

Cikin dan satin suka zage wajen shirye shiryen biki komai tare akayi da sabreen....... Da shike simple wedding suka zaba ba wani program da Aka musu sai walima na maza Dana mata

Duk da hakan nairah sai da yayi kuka wajen alhj fadoul don har kywutar haddaiyar mota kirar Avendor aka ba nauman matsayin tukuici....

Ba wani tashin hankali a wajen
don' dama
Alhj fadoul ya Riga yayi yar jejeniya. kan cewa duk wanda zai auri ALFAH bazai hana ta aiwatar da aikin ta ba ..sannnan shi zai zauna da ita na ita zata visa ba

Duk da abun bai ma su Malm Yusuf dadi sosai ba hakan dai aka amince masa..akan .nauman da ALFAH zasu tare a wani sharbeben gida da Alhaj fadoul din ya siya domin ta

Tsabar kukan da ALFAH da baban ta su kayi na rabuwa harta nanny Fatima sai da ta taya su......

Da kyar suka sata a daya daga jerin tsaddadun motocin da zasu kaita gidan ta a daren

Ganin yadda gidan yaci kayan duniya Dana zamani..yasa sabreen kusan zaucewa...don' tun randa aka shafa fatihan auren ALFAH take jin wani Abu ya tsaya mata a rai

Ita kanta sabreen ta kasa nutsar da hankalin ta...haka kawai in taga suna walwala ana daukar hotuna sai taji zafi aranta wani bin har da hawaye

Kamar da wasa sabreen tayi Kane Kane har aka zo sallaman yan rakiyar amarya

Wani gigitaccen kywu da haske game da kwarjini taga ya dada bayyana kan fuskan nauman.....
tamkar ba auren shiri su kayi ba haka ya sake yana faman bin dabiun su na angwaye da farin ciki kan fuskan sa

Iya kokarin ta tayi ko zai taho dan gefe ta masa magana...amma ena keman dagan gan ma yake doje mata ma harta gaji ta bi mota aka mayar da su gida

Wasu zafafan hawaye ne ke bin kuncin ta ta kasa tsaye...don' tunda taga nauman cikin shigar da yayi take fama da wani matsannan cin so ta kasnce da shi

Ko da ta kira wayar sa a kashe
Wani sabon tashin hankalin ta shiga.....
A haka har bacci ya sace ta bata SANI ba



*Surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:46] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•


*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*this page is dedicated to all "masoyan" ALFAH*
*Surayyhms loves u loadz loadx"*
*Ena ganin* *comments ..thanks guys..its* *supportive❀😍*
*ALFAH fans group*
*brilliant fans1-3*
*Siyamah ibrahim*
*queen Zainab*
*sister shuuwah*
*i can't mentioned all oo ....amma* *duk"kun san kan ku😜🀭*
*This page is for you guys I hrt u*❀


*ENA MIKA BABBAN AFUWAN WA MASOYAN SHAHARAREN LITTAFIN MU WATO*"

*"SO MUGUN WASA"*
*BY MEELAT MUSA*
.
*KWANA BIYU ZA KUJI SHI SHIRU AMMA DA IZININ ALLAH ZAMU DAWO MUKU DA SHI*πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ




β–Ά1⃣9⃣



A gefen su ALFAH kuwa sallah kawai suka gabatar a kawataccen gidan su suna zaune kan sallayah tare kowannen su

Please Login or Register in order to submit comment