Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

MURNAN FARA SABBIN BOOKS DIN KU"

MUSAMMAN MA
*RAMLAT ADBDULRAHMAN MANGA(REAL MAI DAMBUπŸ₯—)*
DA LITTAFIN TA MAI SUNA
*NI DA YA MOHA*
*allah ya sa anfara sa a SA'A ameen*

*B.W.A LITTAFAN MU muna kai bamu gama ba*

*NAMIJI... by Asmeenat Xeeyan*

*SO MUGUN WASA..by Jameela Meelat*

*ALFAH ...by surayyahms*

*YAR HIJRA ..by Ummu farhana*

*RAYUWAR UMMERHENY..by Ummerheney nesarllah*

*RAMLAT ...by maryam meemah*

*UWAR MIJI ....by raheemah*

*NIDA YA MOHA DA by real mai dambu*

*JAMEELA TAWA CE....by real mai dambu*

*RAMLAT...by meemah*

*BOYAYEN QUDIRI BY....bilkis m klhlessi*

*QURUJIYAR JUMMAI....by leemah*

*RAYUWAR AMRAH..by hassena Oganniya*

*DACE DA JUNA..by salehat*

*RUBUTACCIYAR Qaddarah"..Meelat da Ummu Affan*

*RENON ZUCIYA...BY HALEEMA20*

*A lot are coming*

*a women is capable of being beautiful" independent.. And strong beyond the Zion" Neva takea woman for granted*


*EDITED BY SURAYYAHMS*


β–Ά3⃣1⃣



Cikin dan magiya tace Kiyi hakuri zan Fada miki dalili daya sa kika ji ena fadan hakan ALFAH..
Amma badon son rai na ba don bana bukatar matsala ta ta shafi wani ma ballanta na ke"

"Allah ko sabreen?.toh bakomai tunda ni nakan Fada miki komai nawa saboda na dauke ki yar uwa ta aminaya ta amma kekam baki dauke ni komai ba ko?

Shhhh' haba ALFAH ..meye hakan ne kan
kinsan ba haka bane.....

Juya fuskn ta tayi kamr wacce take cikin matsanancin damuwa ta ce"
"Sau dayawa ena so na Fada miki komai
koma na tambaye ki taimako akan halin da nake ciki amma na kasa
Ni kenan kullum acikin amun
ni bazan miki ba kenan?
Kwanan nan fa kika bani million 30 na biya aka sake mijina a boader

Gashi Yanzu ke ma kina da responsiblity bana so na cigaba da Daura miki nauyi

Yun kurin magana ALFAH tayi ..sabreen ta katse ta da cewa
Tun ena karama nake cin albarkacin ki Aleesha..... Just stop it kar kice wani Abu anan

Toh naji sabreen duk abunda kika ce"amma yanzu Fada min me kike bukata ?

Sauke ajiyan zuciya tayi tana kallon yadda ALFAH ta cire fuskan wasa a tattare da ita
Tace"
Dama ena bukatr kudi ne kawai.....kinsan miji na na amfani da kudin da kike samin a acct

Alfa ba sai na miki vayani ba kinsan halin da yake ciki"kuma tawa aikin bata isa na na kula da lalurar dake damuna

Ga aunty kubrah duk akaina take ci da sha
ta karashee cikin yanayin ban tausayi da damuwa...

Cheque book kawai ALFAH ta dauka ta rubutu kudi Masu yawa sosai ....ta mika mata

Tunda kinki ni kiyi aiki a company na haka za muyi tayi sabreen

Dan kai mata duka tayi har tana wani hawayen munafurci
Tace..Ke dai bana cewa komai akan ki
Banda kalman da zan gode miki uwar gida wajen murad

Dan murmushi ALFAH tayi tace toh Its ok" nikam ki barni haka

Dan goge hawayen karyan tayi ta mike sukayi sallama sannan ta fice......

Xuciyan ta fal farin ciki ta karbi makudan kudi zata cigaba da shanawa

Sabreen bata son nuna ma ALFAH tana da kudi wanda mafi akasari na Alfah ne ..
saboda burin ta na cigaba da Dana sha da dukiyar
A haka ta ke rayuwar kaskanci bata iya more kudin tsaban bata so ALFAH ta rage daukar dawainiyan ta

Ko office ba tayi ba ta wuce gida abun ta
Duk da murnan ta take ciki nauman na fado mata arai taji ta Shiga wani yanayi mai wuyan fassarawa

Wanka ta shiga ita kadai ta kunna shower akan ta.....
Sai tuno abubuwan da taga ALFAH su nayi da nauman jiya yA soma dawo mata take hawaye suka soma sauko mata

Cikin hushi tace "Zan kwace miji na" .... Nan ne zaki San ke ba mace bace awajen sa ALFAH
Bazan taba barin ku ku Shana ba"
Ena nan kamr bushiya a tsakanin ku
Mu zuba mu gani





*surriem*πŸ”₯
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*DEDICATED TO ASMEENAT ZEEYAN*



*EDITED BY SURAYYAHMS*


*"My kakus ummu farhana I missssssssssed you more "Yau kam ena nan zan rakaki fitsarin dare😜*



β–Ά3⃣2⃣






Yau kusan kwana biyu kenan murad NATA famar hada abubuwan sa na dada zama cikakken dan harkan kasuwa.....

Su kuma sabreen da ALFAH a gefn su suna famar shirye shiryen party gaddamr da shi

A wani babban guest house din ta ta hada komai
Nan aka tsara shi pure white... Kujeru,da decoration harta bubble lights din ma fari aka sa

Sabreen bata ko damu ba saboda tasan burin ta yana dab da cika..
Wani murmushin keta tayi a yayin da take tuna maganganun da ta Fada ma Alhj fadoul Abdallh hsr ya sa ALFAH ta amince da qudirin ta na Daura nauman akan harkan

Kada kanta kawai tayi tare da sake wani banzan dariya 'yarinya kenan...ai in Kin San wata baki San wata ba ..ni zaku ajiye kuna cusa min bakin ciki da sunan yana Neman yardan zuciyar ki...?
Hmm ai sai mugani yanzu
Kuna dab da rabuwa ta har abada ta karashe da wani mugun salon murmushi
Sannan ta cigaba da aikin ta

Ranar asabar da daddare wajen event cike da manya manyan mutane
da investors na company kala kala....
Light pink gown sabreen tasa mai budadaen kasa..wanda kana gani kasan iya tsaruwa ya tsaru a style don' ita da kanta ta dinka shi

Kowa yana sha'anin sa ..fuskokin mutane fal da farin ciki kowa na abunda ya dame sa cikin annanshuwa alaman suna Jin dadin atmosphere wajen..

Juye juye ta Shiga yi agaban katoton white cake da aka Gina sa a wajen da sunan murad din....
Wanda fadin kyan sa ba fa'ida

"Mts nikam wa kullum haka sai anta jiran su ne kamar wani taron shugaban kasa?

Hannu ta daga ta sake duba agogo ...ta sake tamke fuskan ta
.tana cewa oh Allah"da na SANI wallhy da ban taso ba ace
Karfe 8 ena nan jibi yanzu fa hr goma saura ..mtsw

Waje ta nema ta zauna durus ...taga kai hakan baiyi ba nan ta mike ta isa wajen suhaimah

Ke" tace a takaice
Da mamki suhaimah ta juya taga waye haka ..charaf suka hada ido'
Murmushi suka sakan ma juna sannan suka koma chan gefe

"Murya kasa kasa sabreen tace kinga enda aiki na ke tafiya ko?

Dan dariya suhaima tayi ta mika mata hannu suka tafa.....
Tana cewa shegiya sabreen wallhy kina burge ni...kinga wani soyayayr hauka da suke yi kamar da gaske
Nifa abun kular dani yake

Hmm ke Sha kurumin ki yarinya kedai kimin kokari ki tabbata kuna sata tana sa hannu a takardun nan
Ba nida lokacin su kwanan nan zaki kudan ce kema kibar nan

Wani mugun murmushi kawai suhaimah take sakewa ba tace uffan ba.....

Toh yanzu ena suke kin kira su

Uhmmm wai suna hanya...
Muje kinsan bana so asan Muna magana da ke kar shirin mu ya baci
Kinsan jama'a akwai sa ido


To.toh fara wuce wa cewar suhaimah ma sabreen

Basu fi minti uku da fita ba yan jarida suka fara yunkurin rufe bakin kofa wajen fita
Wanda ya nuna alamn isowar su ALFAH..... Itama suhaimah da Sauri ta karasa wajen don' tarban su

Nauman ne ya fara saukowa sanye da bakin suite da yar ciki fari
Wanda ya bala'in daukar sa'"
Suman tsaye suhaimah tayi bakin ta a washe tana kallon sa......
Sai pics ake yi ana Neman jin ta bakin sa amma security sunyi banga banga wajen.....da kansa ya bude ma ALFAH NATA kofar ta Sha white fitted gown na Wenger's kamr wata angel daga sama ...sunyi matukar kyau sosai na daukar hankali...

Glass cup din dake hannun ta ne ke Neman tsagewa tsaban rikon bacin rai da ta masa a yayin da take kallon su

",zuciyan ta na faman so ya rikice ita kanta sanda ta dakata ta tambaya kanta meyasa take jin wannan bala'in kishin?
Abun har ya fara damun ta


Wajen mintuna talatin ana gaisawa sama sama da muhimman baki tana dada bayyana sa wa ja'aman ta
Shikam Sam hankalin sa baije kan sabreen ba

Sai sha'anin sa kawai yake da ALFAH ya rike hannun ta dam cikin NASA .....


Sai da suka taho suka zauna ma saukin su kafin ALFAH ta taso tsaye don' ta gabatr da shirin taron

Ba wanda bai juya ba sabida har iya yanzu wasu basu gama ba ma idon su abinci ba ma shigar nata na ranar.....

A gewaye da yan jarida da media ta soma bayanin..cewa
"Daukacin ALFAH investment companies and clothing line ena farin ciki sanar muku da sabon nasara ta, rayuwa ta,wato miji na murad.....tayi nuni da shi tana murmushi
"As the new CEO2 na company na anan kasan da kewaye "

Tafi ne ya dau wajen ayayin da ta kamo hannun sa zuwa gaban media

"Murmushi ya sakar mata game da manna mata kiss a goshi"

Sannan ya kara da dacewa
"Thanks wifey,ena matukar farin ciki da na kasance cikin wanda suka cancanci wannan mukamin daga wajen wannan.. ya fada gami da jawo ta kusa da shi sosai... "Jajirtacciyan mace ,hazika' mai ilmi da son jama'ah'
And above all every man's dream'

Ku sani cewa ba karamin Abu bane ka burge wannan kasaitacciyar mace

saboda ingancin nasararorin ta da tsarin ta..wadda ba kowace mace bace a duniya zata samu darajar kai wa haka
"I feel really honoured ...and I'm proud dat I'm yours baby" tare da juyawa yana mata wasu zafafan kallo

Tafi sosai wajen ya dauke da shi sai kawai kanaji ana cewa so romantic ..a gefe gefe......

Sabreen dake tsaye a bayan su daga nesa kuwa hawaye ne ya gama wanke fuskan ta....gashi ta RaSA wa meye daya takeyi wa kukan

Haka ta goge fuskan ta da Sauri ka zo wajen yanka cake"
Nauman ko kyakkwan kallo bai mata ba..su uku hannun su suka yanka cake din
Ana pics sai tafi wajen ke tashi

Kasa sake wukar tayi ta tsaya durus a tsakiya...har ALFAH ta sa ma nauman a baki....

Da ya dau ko na sa
Nan ne ya kalli sabreen da take fitar da murmushi da kyr a tsakiyan su
Sannan ya mika cake din zuwa bakin ALFAH

Wani karar bubble farare a ka sake a iska suka watso Kansu kamar snow balls....sai dariya suke

Da Sauri ta sulale a gaban su ta shige bayi da gudu....basu hankara ba sai shanin su suke da jama'an da suka kewaye su

Kuka take yi sosai Ga hannun ta duk jinin wajen matse wukan cake din ta keyi a garin bacin rai a gaban su dazu basu SANI ba

Kasa ta sulale tana cewa zuciyan ta'
Nauman ne ko ALFAH....?

Amma ai burina ya kusa cika ? Kuma Seif nake so"


Me ya kawo mun wannan tashin hankali?



*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯



*edited:by surayyahms*




3⃣4⃣




Da safe karfe 6 saura ya fito a masallaci da niyyan komawa Neman sabreen ...

Yana dosu kai bakin gate kuwa yaga wulgawan mota alamn an ajiye ta....

A razane ta juya ta kalle sa....
Baice uffan ba ya jawo ta da karfi zuwa ciki
Dukan hannun sa ta shiga yi muryan ta na dan rawa tace'",
Ka sake ni...ure hurting me nauman ...ka kyale ni na ce

Shikam kamar kurma bai sake ta saida ya jefa ta kan kujera
" idon sa akan ta yace ..ena sauraron ki
Ena kika fito kuma waye ya ajiye ji da motar ki yanzun nan?

Zuciyar ta a firgice yake sosai don bata yi tsammanin nauman zai nemeta a Daren ba kwata kwata.....

Dan haka ta Shiga e'e na...ta kasa cewa komai sai ido

Sabreen dake nake magana fa..kinsa hankali na ya tashi tun jiya nake zaga gari Neman ki ena kika kwanan
Kuma da izinin waye?

Kallon sa tayi kamr zata ce wani Abu sai ta fashe da wani shu'umin kuka ...,na tafi ne na barka ka Shana da jajirtacciyar mace wanda ba
Kowa bane yake da darajar ta....

Dan Yar fe hannun ta shiga yi cikin kukan ta cigaba' kace kawai dama kake nema ka wulakanta ni nauman...daga kawae na Fada maka buri na .na baka kaina arha shyasa zaka zo yanzu kana wulakntani akan wata

Kaga irin ta ko? Meyasa ma bazan dawo attajira ba....komai suke nema zasu samu..har mijin wasu ma

Keee dakata ..wannan maganan banza kike yi
Baki bani amsa ta ba

""Eh nasan zaka fadi haka sabida kayi nisa ka zauce a gaban ALFAH...
Ido ta zaro masa cike da hawaye ..cikin sanyin murya qwanin tausayi tace ...daka zo wajen nan kasan da wata hallita kamar ni kuwa? Ka amsa min mana naumaan
Toh Ena son da kake min bayan idon ka rufewa yake agaban wata.?


Sauke ajiyan zuciya yayi yace naji zan baki amsa amma sai kin Fada min ena kika kwana

"Banda lpya ne shine ..kawar aunty kubrah ta tafi dani gida....kasan etama tana wajen

Uhmm good'"

Toh waye ya kawo ki kuma

Uhmmm babban yaron ta ne.. uhmm en baka yadda ba' ...anjima sai muje ka tambaya

Dan kallon ta yayi yace uhm ya wuec.... Nima abubuwa ne suka shamin kai bawai na share ki bane....kecei kawae kika. mayar da maganan wani iri saboda ku mata dama haka kuke

Dan tsuka tayi ta kauda kanta..amma cikin ranta na nan dam da fargaba....
Dama har nauman ya yarda dani haka? Cewar ta cikin ran ta

Toh ni zan tafi...ki huta kuma next time inzaki kwana a wani waje ki dinga Fada min

Mikewa tsaye tayi firgit tace ..haba haba....akan me zaka tafi kuma

Da bakin cikin da kuka cusa min kaida matar ka na kwana 'in har kasan ba son ALFAH ka farayi ba ka zauna anan inyaso in hankali na ya kwanta anjima sai ka koma

What sabreen hankalin ki daya kuwa?
Anan na kwana da fargaba ena jiran ki ALFAH bata San ena na je ba

Look kar mufara kin gane? I'm sure hankalin ta yanzu a tashe yake

So what? Ashe ba dadi..kake kashe min waya kwana da kwana ki in kuna tare"wato ni ba mace bace kenan
Ohooo gimbiyan anbata mata rai na rana daya hankalin maza dubu ya tashi'

Noo sabreen..baki fahimtar komai naga alama
ALFAH is a smart lady . kar ki manta ta damka min kusan Rabin arzikin ta .en nafara mata wasu abubuwan zata gano mu fa

A karo na farko da hankalin ta ya soma bata nauman yana tare da ita akan qudirin ta"
Murmushi tayi ..tace haka ne ..kayi tunani

Toh sai ka dawo...u know I missed you..tunda aka fara shirye shiryen nan baka zo min ba fa

Daf da ita ya karaso ya mata kiss agefen kumatu yace nasani"

Ki kula sannan ya juya ya fice"


Kamar bazai isa gida ba haka yake ji
Yana ta faman. Sake sake aransa me zai Fada ma ALFAH

Wajen karfe 7.15 ya isa gidan a hankali ya turo kofar dakin ya kusa kai ciki.....

Ko ena ya duba dakin bai ganta ba don' haka hankalin sa ya soma tashi
A dan firgice ya soma kiran sunan ta yana zaga ye gidan"

Chan ya hango ta sanye da hijabi cikin mota da alamn zata fita
Da dan Sauri ya kara so
Yace "ALFAH....
Tana daga kai ta cillo waje da gudu ta Fada jikin sa sai faman rera kuka takeyi...

Dago ta yayi zai rarrashi da karfi ta dan ture sa ran ta a bace tace...
Ena ka tafi ka barni...? Meyasa zaka kashe wayar ka murad"
Na fada maka...

Bai barta ta karasa ba ya rufe bakin ta tuni idon sa har sun sauya sun ciko da kwlla ganin yadda ta sauya kama na dan kwana daya data Shiga tashin hankali akan sa
" kiyi hakuri mana wifey
Kinsan bazan barki hakan nan dagan gan ba ko?
C'mon zo muje ciki pls...

Fincike hannun ta tayi ta Juya baya game da cigaba da kukan ta

Tsintar Kansa yayi da Shiga damuwa sosai don en akwae abunda zuciyr sa ta tsana toh kukan tane

Cikin sanyin murya da marairecewa yace..na yarda laifin duk nawa ne...
Wifey na yanzu bazaki saurari mijin ki ba

Take ya juyo ta gaban ta,bata hankara ba taga ya zube gwuiwar sa a gabnta sannn ya kafe ta da rinanaun idon sa
"Murya ciki ciki..yace
Uhm dama baba ne ya zo bazata daga yola shine suka aiko min da sako
Sai naje gidan na duba sa ..koda muka hadu ya ki bari na dawo sai da nakai sa tasha dis morning
I'm sorry baby na...bana son na barsa a lokacin da yake bukata na shyasa na kashe miki waya
Pls ki fahimce ni ALFAH
Shine min guda daya a duniya...kiyi hakuri kinji

Wani sanyi da tausayin sa taji aranta sannan ta sulale kasa itama tace shikenan hubby....
Ai da ko TeX kamin kasan bazan hanaka kula da baba ba....
Hankali na ne ya tashi ..I don't want to lose you....

Kar kada mata kai ya shiga yi yana damko fuskn ta. Kan nasa
Baby na ena tare dake har abada I promise you ....

Rungumar juna sukayi sosai tsawon lokaci kafin ya suntume ta su
kayi ciki





*surriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*DEDICATED TO SWTY UMMERHENY AND MEEMAAH TAH UMMU AFFAN*


*I want to use dis medium to congratulate my dear frnd and sis zaynab kabeer Queen'Allah ya sa kin fara new book a sa'a.ameen"*

*my brilliant sisters nayi missing dinku fah a day witout you is like a day without my phone😜❀*

*Leemah enajin dadun quruciyr jummai Allah ya kara basirah*

*Real ta mu acigba da nida ya moha yanasani nishadi*


*UPCOMING KUNEMA KAR ABAKU STORY*
*KISHIYA TA* *BY MARYAM M HASSAN*



3⃣3⃣






Ranar sosai wajen aka rabarba she videos ,pics da performance kala kala kowa yaji dadin abun sosai

Ita kan tana zaune durus akasa cikin bathrum har idanun ta sun soma kumbura tsabn kuka'

Wani takaicin kanta ta soma ji ....ta dubi kanta a mirror tace"
Kar ki ce min kinfara son nauman ne"

No.no.no ta fada tana kar kada kanta tana komawa baya.....
Cikin dan kara tace bazai yuwa ba....kashe shi zanyi nayi rayuwata da Seif ....yes...I don't derseve him....
Kamr mahaukaciya haka take maganan..karan wayar ta ne ya sata komawa cikin hankalin ta da Saurii ta dauka

Cikin wani irin salon farin ciki da sauyin ya nayi tace' Seif? "rayuwa ta ..kamar kasan ena kewar ka yanzu haka....
Dan dariya yayi yace kina ciki ko?

Da mamaki ta gyqda kai tace ehmm ena ciki

Toh ki taho mu tafi ena jiran ki ..sannan ya katse wayar

A birkice ta fita kamr zata tashi sama don' murna tayi waje ta kofar baya

Dube dube ta shiga yi wajen shiru
Har saida tayi kusan Rabin barin arean wajen guest house din kafin ta hango motar ta

Wani uban tsalle ta daka ta nufi wajen tana cewa Seif.....tana dariya

Tana Shiga motar suka rungume juna sosai....kamr zasu yage jikin su

Dan hawayen da ya soma saukowa ne ya Shiga goge mata yace ..gani nan my life
Na dawo miki har
abada baby na..

Wani sanyi ke ratsa zuciyar ta tace alhamdullih.....I wish zan iya gwada maka farin cikin da nake ciki yanzu Dana ganki

Dan kallon ta yayi yace' koh?
Gaskiya ne...we have a lot to celebrate...

A tare suka ce to our success "
Suka fashe da dariya

Sannan ya kai hannun sa kan dan cikin NATA yace to my baby.....Yau zau San dadddy ya dawo
Murmushi kawai tayi ..ta na shafa hannun NASA itama
Basu bata lokaci ba suka bar wajen suka wuce gida tare

Saida aka kammala komai taro ya fara watsewa kafin nauman ya Shiga duban sabreen din amma ba ita ba alamn ta

Wayar sa ya dauka ya kira amma yaji switched off..nan hankalin sa ya soma tashi
Don' shi ya gama fahimtar azababben kishin da sabreen ke fama dashi akan sa da ALFAH

Duk tunanin sa kar tace data aikata wani Abu ma kanta da dan cikin ta......

Hubby yaji ance sannan ya juyo a dan tsorace

Itama kallo kawai tabi sa dashi tace lpy?
U look tensed ko ka gaji ne muje gida ko?

Kada Kansa kawai yayi yace uhm uhm.....ba komai
Kawai...
"kije ena zuwa kinji ya fada yana barin wajen shima da Saurii......

Bin sa kawai take yi da ido da alamn tambaya a fuskn ta
Sannan ta juya ta koma ciki

Shikam mota ya Shiga ya nufi gidan sabreen ...
Ba enda bai duba ba wajen shiru ba kowa alaman bata dawo ba
Amma kuma wuta a kunne yasa shi tunnin ko ta dawo ta sake FItA ne

Fita yayi cikin daren ya shiga zagawa asibitin da ta saba zuwa ko zai ganta amma shiru har dare yayi nisa

Karshe ma Kashe wayr sa yayi saboda kiran ALFAH da ke gani....hankalin sa sosai ya tashi ya koma kan rayuwar sabreen da abunda ke cikin ta

A gefn su sabreen kuma" bayan sun kammla dan kimtse kimtse ne ya jawo ta jikin sa ya cire mata riga yana kare ma cikin NATA kallo.....

Cikin wani kasallalen murya tace' wai ni meyasa kace muzo nan ne Seif?gashi duk
kasa nagaji da aiki
nauman fa ba dawowa yake ba..zaka samu ma yana chan tare da ALFAH

I know my life...ena mugun missing dinki ne ..memories da mukayi anan gidan da komai .....

Murmushi ta sakar masa tace nima haka....
Baisake cewa uffan ba ya cigaba da zame sauran kayan jikin nata ya Shiga romancing din ta

Sannu a hankali har suka kai ga bedroom

Iya kokari tayi don' taga kwanciya da Seif ya mata dandano kamr nauman amma Sam ba tajin komai.....

Wani abun yace mata ta masa uziri da gajiyan hanya..hala gobe zaifi haka

A haka dai ta hakura ya kammala Badonn ta gamsu ba sannan su kayi baccii



*suriem*
[3/30, 19:47] Surayyah Ms: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š*


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ALFAH*

*(the story of a wicked betrayal)*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

ByπŸ’•

*SURAYYAHMS*πŸ”₯


*edited by Surayyahms*




β–Ά3⃣5⃣



*Bayan wata biyu*

" waya take latsawa kwance akan kirjin sa tana tayi kamar Bazata dena ba

Dan juyi yayi da ita yace
My life..kwana biyun nan hankalin ki kamr baya waje na
Nifa da yunwar ki na dawo"
Ya Fada yana kokarin dago ta kansa

Dan yarfe hannu tayi ta soma sauya fuska alamn bata so
Tace" uhm uuhm Rabin raina kawai bana jin zan iya sosai ne bawani Abu bane fa
Wani shu'umin kallo ya bita da shi yace" I can make u
Ki bani dama mana kigani

Zumvut ta mike tsaye ta dada gyara zaman braziyan dake jikin ta ...
Kaga seif zan koma gida yanzu anjima za muyi magana

Bata hankara ba taji ta Sam a jikin sa kamar an cillo ta.....

Wani irin kallo ya bita da shi mai tsoratrwa yace'
Look girl na fahimce ki kwana biyun nan....
Baki kaunar Niki biya min bukata na sai na wancan wawan ko? Ta na yunkurun bude baki sai ya
Matse bakin ta yace Fada min gaskiya kodai kun juya min akalar wasan ne"cewar sa yana wani irin mugun numfasawa

A tsorace ta soma kar karwa tace...haba seif ciki ne fa gareni
Stop it ka matseni da yawa.....

Kamar wacce tace ya kara dada tarnake wajen yayi saida ya sauya kala yayi jazir kaman jini zai fito
Dan dole ta soma zubar da hawaye baki na bari
Tace "
Dan Allah ka bari..
Wallhy ba abunda kake tunani bane
Enaga cikin Nan ne take SANI haka

Amma ni ba kaunar sa na keyi ba ..I swear to u seif....
Pls

Sai da ya gama Kare ma fuskanta kallo yana kirga zirya ziryan hawayen dage bulbula sannan ya sake ta

Kisan yadda zakiyi kawai sabreen
Naga alama ke kike hanasa mana aiki kamar yadda ya kamata kullum kina cikin kiran wayar sa yazo.....me zai miki?

Ba gani ba?
Da ai cemin kika yi kina kewata ashe karya kike min"

"Uhm uuhmm..ta Fada da sauri tana kar kada masa kai cikin sanyin murya
Ba haka bane wallhy...amma ka fada Mun koma meye kake so zAn yi
Kasan ena son ka sosai seif

Babu abunda zanyi nikam...kije kiyi tunanin
Ya Fada tare da ficewa ya barta a wajen

Kuka ta cigaba da yi tana faman tunanin halin da zuciyar ta ta soma shiga ciki
Ga tsoron Seif yana damun ta bazata iya Fada masa yanzun ta saba da
Jikin nauman ba
Tsawon lokaci tana zaune shiru tana tunani...
Chan ta sake wani murmushi ta tashi ta shige wanka


Wajen karfe 5 saura ya fito daga meeting daga site dinsa....
Zaune ya hangota a office palour ta madubin glass tana latsa wayar ta hankali kwance

Wani sauke ajiyan zuciya yayi ya

Please Login or Register in order to submit comment