Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dawo ta tsugunna akanshi, sake tapping face dinshi tayi tana kuka ahankali tace "ina maganin ka yake na dauko ma" da kyar ya iya bude baki hakan yasa takai kunenta saitin bakinshi, chan kasan makoshi yay magana ahankali yace "my room drawer" da sauri ta tashi tai waje ta sauka daga kan stairs tafita daga dakin duka tai part dinshi bude kofa tayi ta shiga bedside drawer taje na bangaren daman ta jawo bataga any abu magani ba dayan ta koma tana jawo na biyun taga wani dan akwati box haka baki dan karami an rubutu cardiothoracic ajiki ga kuma sunayen abun dabazama ta iya kiraba ajikin kwalin da sauri ta dauka ta bude akwatin dan tagani wasu gajerun allurai ne ajikin form din akwatin guda hudu harda ruwan alluran wani blue dashi ajikin alluran, rufewa tayi ta tashi da sauri tana goge hawayen ta tafita daga dakin, tana shiga shashin Mami tafara kwalama Mami kira jin shiru yasa tai dakinta kawai, tana shiga ta mayar da kofan ta rufe, tsugunnawa tayi ta kira sunanshi amma ko motsi baiyiba yasake sumewa, fashewa tai dawani kukan tadau ragowan ruwan dazu ta watsamai dan nishi yayi batare daya bude ido ba da sauri tai tapping face dinshi da kyar ya bude idon ya kalleta, box din ta nunamai tace "wanan ne?" budewa tayi ta dauko allura daya ta kamo hannunshi ta sakamai da kyar ya iya kama alluran da kyau yakai shi saitin heart dinshi tana binshi da kallo tana goge kwalla, chakawa yayi akan zuciyanshi ya danne kan ruwan ya juye aciki kafin ahankali ya zamo ya ijiye gefe yana kulle ido, da sauri ta duko da fuskarta saitain nashi sosai dan har hancinsu na gogan juna cikin kuka tace "dan Allah karka sake kulle ido kaji wlh am scared, kayakuri, am sorry" fashewa tayi da kuka tanamai sheshekan kuka a fuska, kasa magana yayi ya kamo hanunta yarike ya daura akan heart dinshi, ahankali taji yanda yake wani irin bugawa ahaka ma da taimakon alluran ahankali ta daura dayan hanunta akai tana girgixa mai kai hawaye na fita daga idanunta tace "am sorry" jawota yayi ahankali ya daurata akan jikinshi ya matseta sosai yana sauke ajiyan zuciya, ahankali taji bugun zuciyan nashi na daidai ta tun tana saurara tana sauke ijiyan zuciya har wani irin bacci yay gaba da ita.


Wuraren karfe uku ta farka akan gado taganta an lululbeta da bargo da sauri ta tashi zaune tana kalle kallen dakin amma babu kowa, dirowa tayi daga kan gadon ta bude bayi bashi aciki da sauri tafito daga dakin tai waje to ina yake? Waige waige tayi bata ganshi ba hakan yasa ta sauka da sauri kasa baya falo, babu ma kowa, fashewa tayi da kuka tace "ina yake to?" da sauri tafita tai shashin shi, bude kofa tayi ta shiga babu kowa afalon sai uban kamshi da sanyin ac Tv nata aiki shikadai, arude tana kuka tai bedroom dinshi bude kofa tayi ta shiga turus ta tsaya a wurin tana kallonshi tana share hawayen datake, yana zauna akan gado ya jingina da bangon gadon kana ganinshi kaga mara lafiya sabida yanda yay sakwa sakwa kallonta yake asanyaye itama shi take kallo, kasa jure kallon tayi ta juya zata fita daga dakin da sauri ahankali cikin muryan shi me melting heart din mace yace "wife" dan juyo dakai tayi ta kalle shi wasu sababbin hawayen na tarun mata hakanan taji tana wani irin mugun jin tausayinshi, ahankali ya bude mata hannayenshi alamun hug, da gudu taje tafada jikinshi tafashe da kuka sosai a kirjinshi tana shesheka, rungumeta yay sosai yakasa magana sun dade ahaka kafin ya cirota daga jikinshi cupping fuskarta yay murya chan kasa yace "kiyafe min dan Allah karki azabatar dani akan abubuwan danamiki abaya, I've regretted every single act of mine, Bilkisu! ina sonki dayawa, wlh bazan iya rabuwa dakeba, please kiyafemin" kafeshi da ido tayi tana tuna duk abubuwan daya mata abaya, ahankali ta goge kwallan daya zubo mata tace "ka mareni, ka murde min hannu, kasamin monkey ajiki, ka jefani a ruwa, sanan u raped me ka zalunceni sosai ranan" hannunta yakama gam tareda lumshe ido wasu hawaye suka gangaro kan kuncinshi masu mugun dumi, ahankali ya bude idanunshi dasukai jajir ya kalleta itama shitake kallo adan tsorace ganin yana hawaye, hanunta ya daura akan fuskarshi yace "dan Allah kirama inhar hakan zaisa kiyafemin kidena min wanan kiyayyan, not just slap beat me up please kimin duk abunda kikaga dama inhar zaisa kihuce amma wlh wlh..." muryan shi yafara rawa da kyar yace "wlh, wlh bazan iya rabuwa dakeba, the thought of leaving you alone is killing me, dan Allah karki tafi zaria ki barni bazan iya bacci idan bakiba, wife i can't live without you, kece ruhina baby, kihukun tani tako ina amma karki nesanta kanki dani please karki rabu dani please baby, pleaseee" yafashe mata da kuka harda shesheka, cikin kuka yasake kamo dayan hanunta ya daura akan dayan bangaren fuskarshi yace "slap me, slap me, beat me up please, wlh bazan iya rabuwa dake ba, am sorry, am sorry baby, am so so so sorryy" ya cigaba da kuka kaman ba Ayaan din da yan waje ke ganinshi mutum mai murdaden hali ba, anything daya danganci Bilkisu baida juriya da jarumta akaine ko kadan, shi kanshi baisan wani irin so yake mata ba dan gani yake har kisa zai iyayi akanta, mutuwar zaune tayi tana kallon yanda yake mata kuka, janye hannayenta tayi daga kan fuskarshi tana girgixa mai kai tausayinshi dukya cika mata zuciya gashi baida lpy, ahankali ya daura kanshi akan kirjinta ya rungumeta sosai yasake sakin wani kukan yace "please kiyakuri, am sorry for everything, am sorryyy" yasakin mata wani kukan, ahankali ta daura kanta akan kanshi dake kirjinshi tai cuddling nashi tightly, cikin muryan kuka tace "to kadena kuka please kaga bakada lafiya jikin ka zafi" make mata kafada yayi batare daya dena kukan ba, lumshe ido tayi sabida yanda kukanshi ke taba ranta sosai kuma tasan yay nadama dan da gaske yake kana ganin idon shi zaka gane hakan, ahankali tace "na hakura nayafe ma, kayakuri kayafemin nima namaka maganganu marasa dadi kana matsayin mijina am sor.." da sauri ya dago kanshi tareda daura hannunshi akan bakinta, fashemai tayi da kuka ta daura hanunta akan fuskarshi ta sharemai hawayen kafin ta janye hannunshi daga bakinta, ahankali tace "bazan kara bari mijina ya zubar da hawayen shi akaina ba" wani Irin murmushi yayi tareda sata a jikinshi wasu hawayen suka zubomai hannu ta sanya ta sharemai ta sakin mai kuka tace "please kadena" gyada mata kai yayi yana murmushin dake karamai kyau ya sanya hannu shima ya share mata hawayen ahankali ya saukar da hanun kan lips dinta murza lips din yayi hakan yasa ta sakinmai murmushi duko da kanshi yayi yana kallon kwayan idonta da sauri ta lumshe idonta dan kunyan shi take ji, murya chan kasa yace "please open ur eyes" bude idonta tayi ahankali hakan yasa ya chapke lips dinta wani irin kiss ya shiga mata suna kallon juna daganan ya zarce ya shiga bata wani irin hot romance da kyar ya iya controlling kanshi ya saketa yace "kinyi salla?" girgiza mai kai tayi, yace "muje namiki wanka kizo kiyi salla" makemai kafada tayi tana turo baki tace "ni dakaina zanyi kai bakada lpy" hanunta ta daura akan idonshi ashagwabe tace "karka kallan" wani irin murmushi yayi da sauri ta tashi ta shige bayin, ahankali ya bude ido yana wani irin kallon kofar bayin jiyayi kaman an sauke mai wani irin dutse akanshi, bata wani dade ba tafito cikin bathrobe dinshi ta kama kanta da towel karasowa wajen shi tayi zata zauna agefenshi ya jawota ya daurata akan jikinshi ya matseta, murmushi tamai ta nunamai ring din hanunta dake kyalli ya haska yatsun ta sosai ahankali tace "wanan fine ring dinfa waya bani? Hala da ina memory loss ne ko? Waya bani shi?" binta yay da kallo kaman zai hadiyeta kara sakata yay a jikinshi yadan sauke ajiyan zuciya kafin ya kamo hanunta ya daura yatsar shi akan ring din sanan ya kalleta yace "nina baki, jekiyi salla zan fada miki yaushe na baki but saimun koma gidan mu tukun, yi salla mutafi" makemai kafada tayi ashagwabe tace "oh'oh ni sai Mami tadawo" binta yay da kallo wanan shagwaban nata zata iyasa ya karya mata alwala dagata yay daga jikinshi ya jata zuwa gaban wardrobe kaya ya ciro mata yace "sa kiyi salla idan munje gidan mu zan baki labarin harda labarin yanda mukayi muka sami our little one" yay maganan yana tura hanunshi cikin bathrobe dinta ya shafo cikinshi, ware ido tayi ta kalle shi tana neman karin bayani murmushi yamata yace "please kiyi salla karna bata miki alwala please mana Baby" murmushi tayi tadau kayan shikuma yakoma kan gado ta saka ta saka hijabi tai salla shikuma yafita la'asar, yana dawowa ya marairace mata su tafi gidan su kin yarda tayi tace saisu Mami sun dawo hakan yasa yamata wayau yace to suje asibiti bishi tayi kawai ganinsu tayi agidansu. Fushi tadinga yi tawuce tai kitchen abinta da sauri yabita yana dariya, rungumeta yayi tabaya yace "to mezakiyi a kitchen?" turomai baki tayi tace "girki zanyi" "no karki wahalan da kanki zan mana take away banison kina wahala" make mai kafada tayi tace "huu'um ai wlh daga yanzu kadena cin abincin restaurant" sosai yaji dadin maganan ta hakan yasa ya tsaya ya dinga tayata dudda tayi tayi dashi yatafi kin tafiya yayi, fried rice tadafa musu da pepper chicken tai musu watermelon da coconut juice tun a kitchen yafara shan juice din dariya ta dinga yimai yanda yake santi yadauko warmers da plates yakai dining da kanshi ya dinga bata abaki da kyar taci spoon biyar amai yadinga taso mata kyaleta yayi yana shafa mata baya hakan yasa batai aman ba tai lamo a jikinshi, ci yayi iya cin shi kafin ya dagata yay sama da ita dakin shi ya bude ya shiga da ita yace "bari naje mosque ankira salla kema kiyi" gyadamai kai tayi ya shiga bayi ya dauro alwala ya fita da sauri jin antada, lallabawa tayi tafice daga dakin tai dakin ta magungunan da Mami ke bata kullum data kwaso na gargajiya ta debo ta zuba madara ta sha acewan ta suke hanata tashin zuciyan datake yawan yi, alwala tayo tai salla sanan takoma bayin tayo wanka da ruwan zafi sosai tadade abayin kafin tafito ma har an kira isha, rigan bacci tasa daya kaimata gwuiwa fari tadaura zani tai sallan Isha tai shafai da wuturi ta cire hijabi ta feshe jikinta da turarunkan ta tai hau gado jin wani azababben bacci da ciwon kai na cinta, ko minti biyu batayi ba sai bacci.

Cikin bacci taji an dauketa, ahankali ta bude ido Ayaan ne dagashi saidan gajeren boxer kwantar da ita yay akan gado yana mata murmushi ya juyar da ita yana kokarin balle maballin rigar baccin datasa, kaman zatai kuka tace "banda lpy fa nagaji" murmushi yayi yace "magani zan baki, bakisan yanasa zazzabi ya dauke ba?" akunyace ta rufe idanunta, murmushi yayi ya kashe wutan dakin, mantar da ita kowa da komi yayi tuni dan ciwon kan yatafi ta shiga maida mai da martani ta kara haukata shi yadinga uban moaning shidai bai iya shiru ba, fashemai da kuka tayi sosai sabida ta gaji sosai, hakan yasa yabarta tareda komawa gefe ya kankameta yana sakin mata kiss ta ko ina kaman zai cinyeta da kyar da muryanshi da bata fita sosai yace "baby please bazan iya hakura ba, dis our little one yakara miki wani irin extra warm da if am in jinake kaman na mutu, and kinga it will make our little one grow very well abincin shine please babyna" yay maganan yana wani irin matse kirjinta nan yakara birkitata, sosai ya mori kayanshi ranan ihunsu yamin yawa nabar musu dakin.
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦



Maman Abd Shakur

99 - 100


*Bayan sati bakwai*

Zama suke mai ban sha'awa, wani irin so Ayaan kema Bilkisu da ita kanta abin har tsoro yake bata wani zubin saikace tamai magani, ko nan da chan bayaso tai nisa da shi inhar ba yaje aiki ba wanda dan dole yake zuwa to yana manne da ita, inhar ko wani dan abu yahada su dan sosai cikin yasata masifa dazaran tai fushi dashi kuka yake saka mata sosai dan kasa daurewa yake itakuma tana ganin haka hankalin ta zai tashi ta hakura. Duk uban zazzabin datake yi dazaran yayi zataji ta warke rass saisa koma da yaushe yazo koda daga aiki yazo da rana bata hanashi dan itama so take gashi kullum da sabon salo yake zuwan mata, cikin bakaramin jaraba yasata ba itama aiko Ayaan yadinga gurzanta son ranshi, daga shi har ita sunyi wani irin kyau sunyi haske, itama cikinta ayanzu yafito dan kana ganinta zaka gane tanada ciki, kishin Ayaan kam yakaiga yanzu ko fita zasuyi dole saitasa nikabi dan ko kallonta wani yayi matsala ake samu bana wasaba, bakaramin kula takeyi dashi ba girki dake sashi santi dakesa lafiya yake gina jiki takemai, kullum daban daban ga tsafta, gidan kullum cikin kamshin turaren wutan yan maiduguri, yace zai kawo mata yar aiki ta hana dan gaskiya bataso.

Tun bayan sati daya da shirya wan su yakai ta zaria anan take gani Ayaan ashe ya chanza ma iyayenta gida yasai musu gida mai kyau tsohon gidan su kuma an buge an maidashi babban islamiya mai hade da masallaci harda bene biyu akai. Sanan yabude ma Baba gidan kaji babban factory danhar kyankyasan kwai akeyi, yasaima Muji da tuni yabashi hakuri akan abinda yamai trailer dan yace abinda yakeso kenan kasancewar baiyi makaranta ba, har kuka saida tayi ganin yanda ya chanxa rayuwan gidansu da yan uwanta tamai godiya sosai, anan Raiyana take bata labari copper ta bayan yagama service dazai koma garinsu yay hatsari yamutu, taya Raiyana kuka tayi sosai dan tasan yanda takeson dan service dinta, ranan kiri kiri kin barinta kwana agidansu Ayaan yayi yatafi da ita hotel suka kwana achan washe gari dasafe kuma suka dawo, a ranan kuma Aaman ya kirashi ya fayyace mishi feelings din dayakema Raiyana sosai Ayaan yaji dadi yacemai ya shiryo yazo ya nemi izinin Abba.
Yanzu ma ahaka bikin Raiyana da Aaman saura sati uku.


***************************
Yaudai tun safe bayan yagama bayan ta ke mata ciwo sosai sai daurewa take taki fadin mai, ahankali ya turo kofar dakin dauke da tray din breakfast dinta, yanda ta turo baki da katoton cikinta daya kara mata kyau da kiba yasa ya gimtse dariyan dayake yi shima yasan yabata wahala wlh toya zaiyi chakwai ne kayanshi nan, karasowa yayi ya ijiye breakfast dinta agefen ta, sanan ya juyo ya bata side hug yana murmushi yace "menene baby menayi kike ta kumbure kumbure" fashemai tayi da kuka tace "bakaine ba yanzu kasa bayana na mugun ciwo" da sauri ya saketa yace "bayanki?" gyada mai kai tayi, ahankali ya kwantar da ita ya janye bargon data rufe jikinta dashi yana kallon cikinta, da sauri ya dagata yace "tashi muje namiki wanka mutafi hospital" da taimakon shi ta mike tsaye tana mikewa kuma saiga ruwa chaa, membrane yay rapture fashemai tai da kuka ta rirrikeshi tace "me wanan? Fitsari nayi bada izinina ba?" ahankali ya zaunar da ita yace "ina zuwa" Allah yasa yariga yay wanka agurguje ya shirya ya dauko wani simple doguwan riga ya saka mata da hijabi kokarin mikar da ita yayi ta saki wani irin wahalallen kuka sabida yanda mararta yarike daukanta yayi yana mata sannu yay waje da ita da sauri sakata yay amota ya kunna mai gadi ya budemai sukai asbiti, ranan dai su Dr Ameena da Dr Ibrahim sunga abin kallo dan Ayaan yamafi mai nakuda nakuda, gadai membrane yay rapture but haihuwa yaki zuwa, Bilkisu kuka harta fara galabaita, yanda Ayaan ya birkice musu yasa Dr Ibrahim kiran Abba nan fa saiga Abba da Mami, har yamma Bilkisu wahala datake da magrib ma jini ne yafara zuba haukacewa Ayaan yayi yace "CS zasu mata, sudena sa wife na wahala" nan aka gungurata zuwa theater dan gabaki daya ta fice hayyacinta kaman yanda Ayaan yafice, CS suka fara mata yana kallon komi dan yana tsaye ta kanta, cikin ikon Allah aka ciro yaranta manya manya dasu guda biyu mace da namiji karban yaran Ayaan yayi ya yanke musu cibi yana hawaye kafin ya juyasu ya daki duwaiwan su suka hau kuka inyaaaa, shima hawaye ne yazubo mai ya bama Nurse sameera su danta gyarasu bayan ta gama ta saka musu hadaddun kayan sanyin su tafice dasu dan kaima su Abba, kai! Bazan iya muku bayanin farin cikin da Pops yayiba babu wani single hallita dake asibitin nan be it patient ko health personnel da Pops baima kyautaba, yaran kamansu tabaci, bambancin hallita kawai kesa aganesu kana ganinsu kaga ubansu dan kaman Ayaan yay kaki, kiran yan zaria yayi ya sanar dasu bayan an kaita dakin hutu, Ayaan ya zauna gefen ta yarike mata hannu yana kallon fuskarta yanda take bacci kafin ya ciro waya yakira Aaman da Raiyana ke jikinshi tana bacci dan laulayin sabon ciki take sosai, sanar dashi good news dinan yayi ya dinga murna yay ma yaran da mahaifiyar su addu'a yana saisunzo yatashi Raiyana yafadin mata wani irin ihu tayi ta kankameshi saikuma ta sakin mai kuka ita yakaita yanzu dariya ya dinga mata da kyar ya lallabata yace tabari ana gobe suna suje.

Shigowa dakin Mami da Pops sukayi inda Pops ke rike da macen dake kuka, Mami kuma na rike da namijin, ahankali ya mike tsaye yana murmushi dadan jin kunya ya karbi macen dake kuka yana kallon ta yanda tai kama dashi, dungure mai kai Abba yayi yana murmushi yace "kalleta da kyau, weldone oo yara masha Allah hu ur carbon copy, Allah ya rayasu a islama" wani irin kunya ya lullubeshi yace "Pops" zama yay akan kujera ya ma macen huduba yabata dabino kafin ya karbi namijin shima yamai. Sai wuraren karfe ukun rana ta farka lokacin har Baaba ta iso, Ayaan baisami shiga dakin ba sabida yanda su Baaba harda matan Baba Suleman da Mami suka cika dakin, nonon dama akasa ta wanke aka bata yaran kasa kallon su tayi dan kunya, rike mata Yaron Baaba tayi ta shayar dasu ahaka sabida aikin ta.


Sati daya tayi a asibitin aka sallameta suka wuce gidan Mami da ita, shima Ayaan tarewa yayi a gidan dudda baya wani samin daman ganinta dan dakin Mami aka mata masauki ga uban yan barka. Da sati ya zagayo kuma akai suna nagani nafada yara suka ce sunan Fareed da Fareeda. Ayaan wani irin son yaranshi da Maman su yake har dan raman kewanta yayi, dazaran bakowa adakin zai sabe ya shigo yadan rage zafi ta hanyar bata hot romance, taita mishi dariya, watanta biyu cs din ya warke kaman ba'a yiba hakan yasa Baaba tabijiro maganan tafiya da ita gida Mami da Pops sukai na'am, Ayaan kam kunyan Baaba yasa kawai bai hanaba amma kaman ya mutu dan bakin ciki gashi bai samu dama sunyi sallama bama har suka tafi, gyara aka shiga yimata a zaria ba kadan ba kullum suna makale awaya da Ayaan dan ita kanta tai kewan shi bana wasaba, watan ta uku Ayaan kaman zai haukace, da kanshi yazo ya dauke matarshi nan fa suka koma gidansu. Ranan wlh har kuka saida tayi sabida yanda ta mugun wahala a hannunshi lallai ko yay kewanta gashi tasha gyaran matsi, da kyar da yara na kuka yabari ta basu nono suna gama sha sukai bacci da kanshi ya karbesu ya kwantar dasu akan gadonsu yakara jawota kuka yadinga mata bil hakki yana mesa ta barshi har tsawon wata biyar rabonshi da ita, bubbuga bayanshi tayi tace "haba ZUMANA bagani ba yanzu am all yours" lallabashi tayi ta dage ta faranta mai rai sosai ta mantar dashi komi.

Ahaka rayuwa ta cigaba da tafiya da kanshi yamata family planning dan yanason Spacing yara at least Fareed da Fareeda suyi shekara biyu ko uku kafin takara daukan wani cikin, yaran ko kadan basu da rigima dan har anfara basu abincin yara wani zubin da safema kwashe su yake ya kaisu wajen Mami da Pops yadawo gida su cigaba da gashi shi shida Bilkisu.

Akwai wata rana da ya hadu da Meram awani supermarket taci attachment ga tabon ruwan zafin har yanzu a kafadar ta tana tare da wani gaye arne dauke kai yayi yana kara nadaman dabi'un shi nabaya babu abinda yafi matarka ta sunna, ta halas tafi Zaki, tafi dadi, tafi gardi, tafi dumi, gata akillace takace kai kadai abinka, babu wanda ya isa ya ketare wanan gonar, abincin babies dinshi dayazo siya ya siya Garber rice ya saima Bilkisu snacks da abubuwan datake so yafito abinshi yawuce gida.

Big Mom rayuwa tai mata kakide kakiden ma daskararre, wuya takeci a prison bana wasaba ga hannu daya gawasu irin kuraje dasuka feso mata kaman gyanda suna ruwa, tai nadama har ba'a cema komi.

Rayuwa da masoyi dadi gareta, Ayaan na Bilkisu, Bilkisu ta Ayaan kaman su cinye junansu haka sukeji. Fadawa tayi jikinshi tana sanye dawani shegen jean bomshort black an jera stones agefe da yar white armless shimi, manna kirjinta tayi a jikinshi tana shafa kanshi, iska ta huramai a idonshi dake a lumshe dan bacci yake tace "wake up Zumana cinyoyina are aching" wani irin numfashi yaja sabida turaren datasa dake fizgarshi sosai, bude ido yayi ahankali ya daura akanta batare dayace komiba, wani parr tamai da ido ta langabe kai tace "please Zumana zafi yakeyi" tai maganan tana wani irin shafo santala santalan cinyoyinta, wani irin fizgota yayi ya nakata akan gadon yana wani irin murmushi, dariya tayi tace "kai Zumana wat are you doing, tausa fa nakeso" kafeta yay da ido saikuma yay murmushi ya kamo soft hand dinta ahankali yace "i love you Baby na" cuddling dinshi tayi tightly ahankali tace "and i love you more Zumana!".

*END!!!*

_Alhamdulillah anan nakawo karshen littafinan mai suna *SANGARTATTCE*, kuskuren danayi Allah ya yafemin sai kunjini a littafina nagaba mai suna *BOYAYYEN MUTUM*._

Duk wacce ta karanta littafin nan batare da tabiya ba itada Allah.

Zaku iya tuntubana ta watsapp number na 07012181461.
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment