Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadan dauketa yasa tafita ta shiga dakin Abba dake tareda Baba Suleman cike da damuwa tace "alhaji Bilkisu batada lpy kuma Ayaan yafita yaje asibiti yabar wayar shi agida" da sauri Abba yace "subhannalah bari nakira Ibrahim to yabashi wayar idan kuma baya wajen shiyazo ya duba mana ita" wayar shi ya dauka yay dailing number Ibrahim ringing daya ya dauka, da sauri Abba yace "Ibrahim Ayaan na wajen ne wlh matar shi ba lpy" anatse Ibrahim yace "a'a baya hospital bai dawoba tun bayan barinsu dazu, amma ai karku damu ciwon datake yi normal ciwo ne kasancewar tana dauke da sabon ciki" zumbur Abba yamike yana kokarin faduwa da sauri Baba Suleman ya mikamai sandarshi ya karba ya rike gam gam yace "me, me, mekace Ibrahima?" dan dariya Dr Ibrahim yayi yace "Abba dama boy baifada ma ba, aiko dazu bayan kun tafi tanata zazzabi shine fa yaban jinin ta nakai lab akai test gwajin farko yanuna tana dauke da juna biyu" "juna biyu" Abba yafada yana goge yar kwallan farin cikin daya zubomai da sauri yace "kaga Ibrahima fadamin kome kake so inhar baifi karfina ba nakane wlh" dariya Dr yayi cikeda murna yace "Abba dama spain 🇪🇸 nake so nakai matana mudanje yawon bude ido" cikin wani irin farin ciki yace "katura min duka information dinka kaida matar ka zansa amuku visa ka shirya ba Spain kadaiba harda wasu kashashen ma saika zaga tukwuicin ka nabani wanan albshir dinne" ihun dadi Dr yayi yace "godiya nake Abba Allah kara tsawon kwana ya Kade fitina" katse wayar Abba yayi yay ma Allah sujjada yana godiya saikuma ya tashi zaune yana kallon Mami yace "ashe dai boy angirma kiga fa bai fada mana Bilkisu nada ciki ba" yay wani irin dariya irin ta manya yana girgixa kai saikuma ya kalli Mami da tsabagen farin ciki bakinta yaki rufuwa yace "Firdausi jeki tambaye ta koma metake so inhar zai zauna acikin bazatai amai ba, aje asiyo ahada mata, koma dai amata shashaka ne kinsan fa lokacin dakike da cikin Boy har tsakiyan dare tadani kike zakici shashaka" da sauri Mami ta rufe fuska tajuya tafita Baba Suleman namata dariya tasan idan tace zata Kara Koda minti dayane Alhaji saiya tona asirin duka abinda tayi datana da cikin Ayaan yanda yake cikin farin cikin nan. Kaceme wa anguwan yayi dan Abba kyauta yadinga yi harda na innanaha.

Wuraren goma ya shigo part din sanye da 3quater white, sai white long sleeve t-shirt dabai kulle boturan ba kirjinshi abude sai wani irin kamshi yake mai tafiya da zuciya, ganin bakowa afalon yasa yay sama dakin Mami ya bude ya shiga dayar gajeren sallama daidai lokacin tafito daga bayi daure da towel daya tsaya mata acinya, hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta fashe da kuka tana dukan shi, kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta murya chan kasa yace "am sorry" make mai kafada tayi ta sakeshi tana turomai baki ta juya tai kan gado tadau rigar baccin da Mami ta ijiye mata akan gadon, da sauri ya biyota kwantowa yay tabayan ta ya daura duka hannayen shi akan cikinta yana shafawa, ahankali ya lumshe ido yayi yana shakan kamshi turaren da Mami tahada mata a ruwan datai wanka dashi dake fizgar shi sosai, murya chan kasan makoshi yace "please baby" bude kofa da akayi yasa ya bude ido ahankali batare daya saketa ba hada ido sukayi da Mami dake rike da mug, akunyace ya saketa yay wajen Mami ya karbi mug din yace "sannu da aiki Mami na" kallon shi tayi saikuma ta kama kunenshi ihu yayi asangarce yace "wash Mami zafi" ajiye rigar tayi da gudu tazo wajen tana kallon yanda Mami ta rike mai kunne, ta kalli Mami tafashe da wani irin kuka tana tsalle kokarin takai kunenshi ta ture hanun Mami, wani irin murmushin dadi yayi mai sauti yana kallon Mami shima kaman zaiyi kuka, hakan yasa Mami ta sakeshi tareda dungure mai kai, da sauri Bilkisu ta rikeshi ta rungume hannunshi tana share hawayen daya gama wanke mata fuska, baki Mami takama tace "ah lallai yaran zamani, wato na ja kunen mijinta tana kuka, kunga tafiya ta ai, kabata mug din natane" tajuya zata fita, dariyan iskanci yabi Mami dashi hakan yasa ta juyo itama dariyan ke cinta daurewa take ta harare shi tace "mara kunya kawai dauketa kubarmin dakina kafin nadawo" tasakai tafice, juyowa yayi ya kalleta da wani irin smile akan fuskar shi abinda tayi yanzunan har kasan kasan ranshi yamai wani irin dadi, ahankali ya ijiye mug din akan stool yawani hau yimata kiss tako ina, washe mai baki tayi haka ya cigaba da kissing dinta harya jata zuwa gado, rigar baccin ta white da Mami ta fito mata dashi ya dauka ya saka mata iya guiwa ya tsaya mata wani irin kallo yabita dashi sanan ya dauko hijabi yasa mata yadau mug din yabata, karba tayi ta kafa abaki water melon da dabino Mami ta Nika mata a blender tasaka madara da Zuma bata taceba, sosai yamata dadi ta shanye tass tabashi mug din iyewa yayi anan sanan ya juya mata baya ya duka ya kalleta yace "hau" washe mai baki tayi sosai da gudu ta dane bayan shi ya mike tsaye da ita ya gyara mata hanunta akafadar shi sanan suka fito daga dakin sukai kasa, Abba da Mami da tunda sukaji Karan bude kofar su sukadan leko, tafawa sukayi Mami ta kalli Abba tace "like father like son" hararan ta Abba yayi yace "kyau Kenan bakiga yanda kika mutun munba da tsufa na amma duk randa bana dakinki baki Iya bacci na Iya luv emmata" filon kujera Mami ta bugamai ya chabe yana dariya.


Shashin shi yay da ita, bude kofa yayi wani irin kamshi da sanyi ya bugi hancinta shiga yayi ya maida kofar ya rufe bayan ya murza makulli dakin duhu hakan yasa tasake kankame shi daga baya, kofar bedroom ya bude ya shiga ya rufe sanan ya sauko da ita daga bayan shi da sauri takara rirrikeshi dan bata ganin komi dakin ko ina duhu, abu ya danna haske ya gauraye dakin ware ido tayi tana kallon ko ina tundaga inda take tsaye akasa ya zuba flowers jajaye da balloons tako ina jajaye akasa har zuwa kan gadon dayaji farin bedspread dakuma farin bargo, yarubuta I Love you da flowers din akan gadon, akan bedside drawer kuma wani hadadden mini bucket ne dake cike da ice cubes daketa tiriri, sakinshi tayi da gudu tadau balloon tana wasa saikuma ta tattaka jajayen flowers din da farar kafarta tai wajen gadon ta tsaya tana kara kallon rubutun flowers din dake kan gadon tana washe baki, tundaga yatsar kafarta yake kallon dake kan jajayen flowers har zuwa gashin kanta wani irin sonta na fizgar shi baida buri daya wuce ta warke yanzu, sake washe baki tayi ta daura yatsar ta akan flowers din I tace "I" saikuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido saikuma tace tace "l...l..love" takara matsawa ta taba na you tace "you" tai tsalle, ahankali ya tako ya zo tabayan ta daura kanshi yayi a wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace "ur conditon is improving u just read something baby, gobe zan kaiki hospital" kiss yamata awuya har lokacin idanunta nakan rubutun ahankali tace "I Love you" yadade yana kallon bakin ta saikuma ya saketa, ahankali yakai guiwar shi kasa ya riko hanunta, kwalalo ido tayi itama zatai kneeling kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace "no" hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani red small box, ahankali ya bude wani hadadden diamond ring ne aciki, ciro ring din yayi ya ijiye box din agefe ya sake riko hanunta, fuskarta ya kalla ahankali yace "wife you've been nothing but a blessing to my life, kin haskaka rayuwata kin chanza ni, am not that Ayaan mebin mata mara son yin salla, sa sarka da kunne da sauran su, you are a gift to my life Bilkis, ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin wani irin bane, I love you so much Baby" ring din ya sanya mata a yatsu aiko chass ya zauna bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun peck sanan ya saki hanun ihu, tayi tsalle tana kallon zoben kamota yayi tareda daura kanshi akan cikinta ya rungumeta ahankali yace "thank you" cikin yama kiss kafin ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta washe mai baki tayi saikuma ta fada jikinshi, ahankali ya cirota daga jikinshi wani abu ya danna kalan wutan dakin ya koma dim blue, sama ta kalla tana kallon wutar dakin dataga ya chanza daga fari, ahankali ya daura hannunshi kan spaghetti hand din rigar baccin ta kwantar dasu yay kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta yakai bakinshi saitin kunenta yana lashe kunen hannunshi na zame rigarta kasa ahankali, murya chan kasa yace "zan gaisa da ajiyata, let my baby feel his Papa" karasa zame rigan yayi ya dauketa akan hannunshi, sakala hanunta tayi tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi Shima kallonta yake, batare daya raba idanunsu ba ya taka ya kwantar da ita akan gadon yay resting kanta akan lumtsetsen filon gadon ahankali, bakinshi ya daura asaman kan idonta kankame idon tayi hakan yasa ya sakin mata wani irin kiss mai kara wani yarr taji da sauri ta saki wani irin ajiyar zuciya da yakusa zautar dashi, hannayen ta yacire daga bayan kanshi ya ijiye ya tashi yana wani irin kallon ta itama shitake kallo tana washe mai baki da idanunta dasuka kankance, rigar shi ya cire ya nannade yana wani irin murmushi ya wurga mata akan fuska da sauri tacire rigan daya rufe mata fuska ta jefar gefe tana washe baki ta kalli inda yake tsaye amma bashi awajen, ahankali taji saukar kankara abayan kunenta wani irin nishi tayi mai kara ta daura hanunta akan hanunshi, gangarawa yayi da ice cube din tundaga bayan kunenta har zuwa wuyan yana wani irin gogawa gently, nishi tayi tana lumlumshe ido kaman zata shide takeji, chusa hancinshi yayi abayan kunenta sosai harshen shi a cikin kunenta ya mika hannu ya dauko wani ice cube din ganin wanan ya narke, abakin shi yasaka guda biyun daya debo wanan karan ya juyo da ita ta fuskance shi ta kallai da idanunta dasuka chanza kala, bakinshi dake dauke da ice din ya daura akan wuyanta kankame kanshi tayi gam gam, ahankali slowly yake gangarowa da ice din tundaga wuyan ta har ya sauka akan kirjinta wani irin lalatatcen kara tasaki "ahhhh" ta rirrikeshi tana lumlumshe ido tana budewa, saida kankaran ya narke a kirjinta sanan, ya fito da harshe ya lashe ruwan kankaran tundaga kirjinta har zuwa wuyanta, ya dago kanshi yana kallon fuskarta kallon shi takeyi da idanunta da basa buduwa duka sai ajiyar zuciya take sama sama, batare daya janye idanunshi daga nataba ya dauko ice guda daya ya jefa abaki, hannu yasa yay wani irin cupping face dinta ya hada bakinshi da nata suka shiga farfasa kankaran atare, kankameta yayi sosai suka hahhadiye kankaran kafin su shiga kissing juna, hannunshi ya mika ya dauko ice guda daya batare daya raba bakinsu ba ya daura akan cikin ta, kara kama bakinshi tayi tana kankameshi, ahankali yake zagaye cibiyar ta da kankaran yana wani irin lumshe ido, fizge bakinta tayi daga nashi jin kaman zata sume wani irin kara tayi daya kara birkita shi tayi kafin tadan bude idonta da kyar, da kyar ta mika hanunta ta dauko ice guda daya tana nishi daurawa tayi akan wuyanshi kaman yanda yamata taja kasa tana gangaro wa kirjinshi wani irin moaning yayi yakara matsowa alamun ta cigaba.

Salla yazo maybe kujini kokuma Sai bayan Salla depend on inna sami lokaci.
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦



Maman Abd Shakur

97...

Matseta yayi sosai yana wani irin kissing dinta har ajiyan zuciya yake saukewa tsabagen yanda yay kewan ta, hannu tasa ta sharemai hawayen dayake yi tas tas, wani irin murmushin murna yayi yay kissing hanun kafin ya zame towel din jikinta, gabaki daya tafice hayyacinta ko kadan bata sonshi amma takasa hana kanta abinda takeyi, sosai jikinta yafara rawa tunawa da wahalan datasha ranan, kankameshi tayi tasakin mai kuka sosai jikinta narawa tana girgiza mai kai, tsagaita abinda yakeyi yayi ya kalleta yace "menene baby?" dawata irin murya data kara haddasamai wani irin matsanancin bukatan ta tace"da zafi wlh, am scared" murmushi yamata yawani irin laso wuyanta murya chan kasa yace "bazan miki dazafi ba, I will be extra gentle" bai bari tasake magana ba yahade bakinsu ya shiga yimata wasu abubuwa da yasa taji kaman zata shide, wasu abubuwa tashiga mai itama ita kanta batasan a ina ta koyosu ba, sumbatu kala kala ya shigayi daga bayama taushe mai baki tayi kar ajisu.
Bakaramin gajiya tayiba amma Ayaan bai kyaleta ba saida yaji shi ya gamsu ya gurjeta da kyau ko idanu bata iya budewa da kyau sai uban ajiyan zuciya take cinyoyinta duk ciwo suke, matseta yayi ajikinshi yana wasa da kirjinta ahaka wani irin bacci yay awon gaba dasu.

Sosai suka makara wuraren shida na safe ya bude ido sabida zafin jikinta dake konashi, binta yay da kallo yanda ta kwakumeshi kaman zata koma cikin jikinshi fuskarta yay fayau tana bacci, jikinta zafi sosai hannunshi ya daga ya daura akan wuyanta sosai yaji tausayinta na shigan shi dan yasan cikin ne yasamata wanan zazzabi early morning sickness dinan, ahankali ya maida hanun ya daura akan soft kumatun ta yana shafawa gently yana murmushi, bakinshi yakai ya daura akan lips dinta dahar dan kumbura sukayi ahankali ya shiga bata lizard kiss ya kamo harshenta ba shiri ta bude ido cikin baccin datake yi hada ido sukayi, murmushi yamata ya cigaba da abinda yakeyi yana wani irin kara shishigewa jikinta, daure fuska tayi sosai ta fizge bakinta tareda tureshi bargon gadon taja ta rufe jikinta da sauri ta juyamai baya wani irin bakin ciki na cika mata zuciya, wani irin haushin kanta take ji na barin kanta yamata abinda yayi, mema yasameta jiya data bari yamata haka? Wani irin kuka tasaki na bakin ciki, ahankali yazo ta bayan ta ya rungumeta tsam, tureshi tayi cike da tsana ta diro daga kan gadon baya tayi luuuu zata fadi sabida wani irin jiri dataji ya kwasheta da sauri ya diro ya tareta, cike da masifa ta tureshi tace "haa'a leave me" kaman zaiyi kuka yace "please" tureshi ta cigaba dayi hakan yasa ya dauketa da karfi da yaji baibi takan tsiwan datake mai ba saida yamata wanka sanan ya direta agaban wash hand basin yana murmushi yace "yi brush to Ayaan wife" hararan shi tayi tana goge hawayen bakin ciki, kunenshi yakama yanadan murmushi ya kalleta yace "baby please mana, jiyafa kin yafemin, ki kara yafemin yanzu, am really very very sorry" dauke kai tayi tadau brush dinta tafara brush murmushi yayi ya juya dan zuwa wajen wanka, wani irin yellow amai tafara da sauri yadawo wajen ya riketa, brush din yacire daga bakinta yana mata sannu dudda uban aman datake amma kokarin tureshi take dan bataso yana tabata, kin sakinta yayi saida aman ya tsaya dukta gaji jikinta yakara zafi kuskure mata bakin yayi yafita da ita daga bayin ya zaunar da ita akan gado sai binshi da harara take tana kawad dakai, kaya yaciro mata a wardrobe da hijabi ajiyewa yay agefenta yace "sa kiyi salla" dauke kai tasake yi, dan murmushi yayi ya shafa hancinta kabar da hannunshi tayi yay murmushi yace "I love you so much Dr Ayaan wife" juyawa yayi yakoma bayi ta rakashi da harara saikuma ta fashe dawani kukan tuna duka abinda yafaru jiya data yi towai meya sameta? Kuma wlh taji dadi sosai, tsaki tayi tadau kayan daya ajiye mata tana share lips dinta dayasha, tashi tayi tasaka tahau kan dadduma.
Akan dadduma yafito yasameta tana ganin shi ta dauke kai murmushi yayi yana share jikinshi da towel kayan daya cire ya mayar yataho kan dadduman agefenta ya tsaya ya kabbarta salla da sauri ta tashi ta matsa jikin gado tana karashe azkar dinta, yana idar da sallan ya dauko Al Qur'anin ta dake kan table ya bude yana rerawa, mamaki ma tayi sosai yanda kira'an shi keda dadi, hararan shi tayi ta gefen ido ta mike tsaye da kyar jin wata shegiyan yunwa na addaban cikin ta, hijabin jikinta ta cire ta ijiye akan gado wurin kulan tuwonta taje bata damu da ko warming ba'a yiba tafara cin gayan tuwon kaman mara hankali daga kai yayi yana kallonta saikuma yay murmushi yanda tamai mugun kyau, girgiza kai yayi yanaji kaman ya cinyeta dan so kafin ya cigaba da karatun shi abinshi, saida taji tuwon ya isheta sanan tasha ruwa ta mike tsaye batare data kalli ko inda yakeba tai hanyar kofa dan zuwa gaida Mami handle din kofan ta murda taji kofan a kulle hakan yasa tajuyo shima ita yake kallo, dauke kai tayi ta daure fuska batare data kalleshi ba tace "kabude min kofa" dauke kai yayi ya rufe Qur'anin ya ijiye gefe ya tashi tareda linke dadduman ya ijiye yatako zuwa inda take gab da ita ya tsaya ya zuba hannu a aljihun wandon shi yana mata wani irin kallo, yanda yawani cika mata fuska da gaba yasa kirjinta yadan buga matsawa tayi ta jingina da kofa hakan yasa ya bita ya tsaya dab da ita, maida kanta kasa tayi tana wasa da yatsun ta, murya chan kasa yace "kin gaishe ni baby?" turo baki tayi tabi ta gefenshi da sauri ta wuce, goran juice din daya bata jiya ta gani akan drawer da sauri tai wurin ta dauka ta bude zata kafa abaki rike goran yayi ahankali yace "karki sha baby" fizgewa tayi da karfi tana hararan shi kasa kasa ta kafa abaki ta kwalkwale sauran, wani irin dan iskan murmushi yayi yawuce gaban wardrobe ya rage kayan jikinshi ya rage daga shi zai boxer gado yahau yay wani irin kwanciya yana kallonta yana shafa kirji, dauke kai tayi tai wurin kofa buga kafa tai akasa batare data kalleshi ba tace "kazo kabude min kofa kaga zanje wajen Mami ne naji karfe nawa zan tafi zaria" ko alamun magana baiyiba sai ma wani irin bin jikinta da kallo yake yanda silk orange plain gown din jikinta yakamata ya kwanta ajikinta sosai, ya mugun fito da shape dinta, sauke idanunshi yayi akan shafaffen cikinta kaman babu hallita aciki, jin shiru yasa ta juyo dakanta ta kallai hada ido sukayi ya wani irin kashe mata ido yana mata alamu da hannu datazo, dauke kai tayi kirjinta na wani irin bugawa, kalle kallen dakin tafara tana neman wayan Mami dake wajenta amma bata ganiba gawani irin shegen kallonta dayake dayasa takasa natsuwa, wani irin tsaki taja tadan kulle ido ta bude sabida baccin datake ji, ahankali yace "baby come lets sleep bakiyi baccin dareba jiya babyna, kinji please my love please Ayaan wife" yanda yay maganan saida yasa tsigan jikinta tashi, runtse ido tayi da sauri ta kifa kanta jikin kofa tasakin mai siririn kuka kaman wata marainiya, tashi yayi daga kan gadon hakan yasa ta runtse idonta da gudu ta tsugunna ajikin kofan tana kankame jikinta, tsugunnawa yayi ya daura hannayen shi akan gwuiwanta yana wani irin shafawa yana kallon fuskarta, wani irin ajiyan zuciya ta sauke tadan cije lips sabida yanda take ji zata ture hanunshi da sauri yakama hanun yana wani irin shafawa, dawata irin murya yace "zomuje muyi bacci babu zarian dazaki, please baby kidena fushin nan dani is driving me nut" daukan ta yayi da karfi dayaji ya kwantar da ita akan gadon ya kwanta gefen ta, zata gudu ya matseta wasu irin abubuwa yadinga mata yawo tuni ya birkitata dama ga seductive pill dayasa a drink din, sosai yasha romo yay yanda yaga dama da ita, sai wuraren sha biyun rana ya barta da sauri ta juyamai baya tafashe dawani irin kuka awahale dantai bala'in gajiya, bakin cikin kaman tahadiye zuciya ta mutu gawani irin tsanar shi dake cinta, ta baya ya rungumeta tsamtsam kaman zai maidata ciki, kokarin tureshi take amma takasa, ahankali yace "baby na! I said am sorry for everything i was old Ayaan den, yanzu am a change man, dan Allah kidena fushin nan, dan..." yadan yi shiru jin zuciyar shi tasoma karaya zuciyar shi bata iya jure wanan tsanar data mai, kwantar da kanshi yayi agefen fuskarta, ya kulle hannyanshi ta cikinta sosai yana sauraran yanda take fitar da siririn kukan datake yana sauke ajiyar zuciya kirjinshi na bugawa sosai, sunfi 2min ahaka sanan ta share hawayen ta jin wani irin zuciya yazo mata wuya kwance hanunshi tayi akan cikinta da karfin bala'i ta juyo tareda tureshi da hanunta, kallon shi tayi cikin ido shima kallonta yake asanyaye kaman zaiyi kuka shi kadai yasan yanda abinda takemai ke ciman zuciya kaman zai haukace yakeji, cikeda masifa tace "wlh wlh banason ka, ni bantaba sonka ba aka auramin kai ko shawarana ba'a nemaba dan kawai Isyaka na yace bazai aureni ba, na tsaneka, ni bana sonka, ni kasake ni naje gidan mu nacigaba da karatu na, nan gaba na auri wani wanda nakeso bakaiba, kasake ni Allah zai fitomin dawani mijin wanda nakes...." kasa karashe maganan tayi sabida yanda yahau wani irin tari yana dafa kirjinshi idanunshi sunyi wani irin bala'in ja kaman wuta yana tari kaman zai shide, adan tsorace takoma baya tana kwalalo ido jikinta na rawa tama rasa mezatayi tana kallonshi, wani irin nishi yafara yana son grabbing numfashin shi dake barin kirjinshi sosai idanunshi na juyawa yana "uuh' uhuuu" kaman mai asma, da mugun sauri ta matsa kusa dashi hanunta har bar bar yake arude ta dafa shi tace "Yaya Ayaan menene baka da lafiya ne? Ina maganin ka na dauko ma?" gabaki daya idanunshi sun soma kafewa hanunshi akan kirjinshi yana wani irin numfashi, tashi tayi a mugun rude tana kalle kalle dogon riganta ta hango akasa da sauri ta dauka tasaka tadan ja bargo ta rufemai har ciki tai hanyar kofa, jijjiga kofan tayi tana bugawa tana Kiran sunan Mami amma shiru, karan faduwa dataji yasa tajuyo da sauri, Ayaan tagani yafado daga kan gadon akife akasan dakin, wani irin ihu tafasa da kuka tai kanshi, tsugunnawa tayi da duka karfin ta ta iya juyo dashi dan kato ne sosai, ko numfashi bayayi kaman wanda ya mutu idanunshi sun kafe har lokacin hanunshi na dama nakan kirjinshi, wani irin ihu tayi tana kiran sunanshi. "Yaya Ayaan".
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦



Maman Abd Shakur

98...

Su Mami da Abba dayake agaban su yazo yawuce yay sama bayan sun gaisa, kuma basuga fitowan su da safen nan ba saisa ma sukai ficewan su batare dasun damesu ba, itada Abba dan zuwa gidan wani amininshi dazai aurar da yarshi.

Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka. "Ya Ayaan dan Allah kabude ido, na shiga uku, dan Allah karka mutu kaji bazan karaba" tashi tayi da gudu tai wurin kofa tana bubbugawa tana kiran sunan Mami amma shiru, dawowa cikin dakin tayi tana kalle kalle ko alamun key bata ganiba, sake dawowa inda yake tayi tana wani irin kuka ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana kuka, dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai tace "dan Allah katashi bazan karaba to" ko motsi bayayi, arude tace "ruwa, eh ruwa" da sauri ta mike tsaye tai bathroom awani bowl ta debo ruwan tadawo dakin tsugunnawa tayi akanshi ta watsa mai ruwan a fuska wani irin numfashi yaja yadan bude ido, da sauri ta dukar da kanta saitin fuskarshi tafashe da kuka sosai, hada ido sukayi ahankali yafara kukkule idon zai kara sumewa dan heart dinshi baya beating da kyau da sauri tai tapping fuskar shi cikin kuka tace "Ya Ayaan no, no dan Allah, karka kulle idonka, ina key dakin ina maganin ka suke na dauko ma eh?" kara tapping fuskarshi tayi ganin yana sake kulle ido tace "ina key dakin" da kyar ya iya daga idanunshi ya kalli drawer hakan yasa ta kalli inda yake kallo da gudu tai wajen ta jawo ta dauko key data gani ta

Please Login or Register in order to submit comment