Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

murguda mai baki take iya karfin ta tana kokarin kwace kanta ganin takasa yasa tace "leave me" tai maganan tana kokarin kwace kanta, ganin yaki sakinta sai wani irin kallo dayake yasa ta daddage takai bakinta saitin kafadar shi ta daddage ta sakinmai cizo mai shegen zafi da kanta tasaki fatar tashi ta dago kai tana kallon fuskarshi ganin ko gezau baiyiba ita yake kallon har lokacin idanunshi sunyi jajir, ahankali yadaura kanshi akan kirjinta wlh takusa suma ya kankame ta sosai muryan shi nawani irin rawa yace "am sorry wife, am sorry, I've done alot of things to you, please kiyafe min am sorr..." yakasa karashe maganan sai kuka, cusa kanshi yayi a kirjinta sosai yafashe da kuka irin wanda daga shi sai ita zasu dinga jin karan, duk hankalin ta yatashi me haka wanan mutumin yakeyi yawani daura kanshi akan nonon ta yana kuka, jikinta nema yafara rawa tasa hannu tana ture kanshi tace "leave me, let go off me" dago jajayen idanunshi yayi ya kalleta dasu, kara ware ido tayi ta bude baki tana kallonshi cike da mamaki hawayen data gani, ahankali takai karama yatsar ta ta dangwalo hawayen dake gangarawa kuncinshi ta kalla hawaye ne da gaske ware ido tayi tace "laaaa dama babba na kuka, nidai ka sakeni kai, I want to go, mehaka mtsww" tai tsaki tana ballamai harara, wani irin kuka dayaji yasake zuwan mai yasa yasake maida kanshi jikinta ya rungumota sosai kaman zai maidata ciki yace "am sorr..." sosai yafashe da kuka yakasa magana, shi kadai yasan yanda yakeji aranshi. Tureshi ta shiga yi dukta rude tafashe da kuka sosai ta kwala ihu. "wayyo Allah na Sweetheart come" dago rinannun idanunshi yayi yasa hannu ya buge bakinta, kama bakinta tayi tafashe da kuka sosai tana kokarin tashi daga jikinshi, hanunta yakama ya daura akan kirjinshi dudda kukan datake saida yanda taji kirjinshi na wani irin bugu ya bata tsoro, rungume ta yayi sosai yakai bakinshi saitin kunenta da muryan shi da bata fita sosai yace "please wife karki kara kiranshi sweetheart wlh zan iya mutuwa yanda zuciyata ke zafi" tureshi tayi da karfi cikin kuka ta make mai kafada tareda lankwashe kai tana hararan shi tace "saina kirashi din, Sweetheart dinane kuma kabani rigana naje wurin sweetheart mutafi gidan mu" wani irin tari yafara yana dafe kirjinshi yana kallonta, zaro ido tayi atsorace tana kallonshi yanda yake tari, sadaf sadaf ta tako tazo gabanshi zata zari rigarta dake kan jikinshi ya rike mata hannu ya fizgota dawani irin karfi yana tarin yafada kan gado kaman zai mutu yakeji ya matseta sosai ajikinshi bama ya iya bude ido da kyau, sama sama ma yakejin metake cewa da kyar ya daga fuskar ta ya lalubo bakinta da hannu kafin ya dago kai idanunshi a lumshe ya kamo bakin yafara kissing dinta tareda kamata ajikinshi tightly yana shafa bayanta dayan hanunshi kuma yafara yawo agaban rigarta yana neme neme dan baya gani sosai tsabagen yanda yakejin asaba a zuciyar shi.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

69 - 70

Mutsu mutsu tafara tana kokarin fizge kanta amma takasa sabida yanda yarike ta, hanunshi dataji ta cikin gaban rigarta yasa tafara kokarin fincike kanta daga jikinshi hankalin ta dukya tashi sai kuka take babbakawa tana kallon fuskarshi yanda idanunshi suke a lumshe yana fitar da numfashi da sauri da sauri yana abinda yakeyi, hanunta tasa tafara dukanshi a kafada dayan hanunta kuma tadaura akan hanunshi dake cikin rigarta tana kokarin janye hanunta daga kan kirjinta tana wani irin kuka mara kara kaman mahaukaciya haka tadawo. Ta kyar ta daddage ta fizge bakinta daga nashi ta fizge kanta da kyar ta dirko daga kan gadon, da kyar ya tashi ya zauna yana kallon yanda take kuka duktabi ta kankame jikinta tana kuka sosai, juyawa tayi da gudu zata fita daga dakin hakan yasa yay kokarin ya mike tsaye danko rigarta bata gyara ba duk cikinta awaje, riko hanunta yayi da sauri ta juyo ta fasa ihu kafin tasaka hannu ta fallamai Mari da karfi, dafe inda tamare shi yayi yana kallonta asanyaye yanda duk ta tsorace tana kokarin kwace hanunta ta gudu ahankali ya janye hanun daga kan kuncinshi ya daura hanunshi agefen cikinta ya dauketa da karfi yadawo da ita cikin dakin ya zauna akan gado da sauri ta mike tsaye daga jikinshi tafashe da kuka tana murguda mai baki tace "wlh Anty Ummy tacemin babu kyau namiji nama mace haka, niba yar iska bace" shiru yayi yana sauraron maganganun datake natsuwa na shigan shi ganewa da yayi wani bai taba mata hakaba kenan, hannunshi ya daura akan cikinta yana shafawa kafin ya saukar mata da rigan kasa ya rufe mata cikinta sanan ya gyaramata ta wuyan rigan batare daya bata daman guduwa ba, ya gyaramata skirt dinta duk yana kallon fuskar ta da yanda jikinta ke wani irin rawa sanan yajawota tafado kanshi tana hararan shi tana kuka tana murguda mai baki, dan murmushi yay ya kara shigar da ita jikinshi da kyau ta yanda bazata iya guduwa ba, ya kai hanunshi ya daura a daidai ta inda taji ciwo akanta yadanyi shiru yana nazarin abu, shafa wajen yayi sosai hakan yasa tace "wash" ahankali yakai bakinshi saitin kunenta yace "da zafi, ya yake miki?" banza tai dashi tana turo baki tana juya kanta dan murmushi yasake yi yace "gobe zan kaiki hospital na dubaki da kyau if there's any need sai nakira Dr brain" muryan ta har rawa yake tace "please leave me I want to go palour" ahankali yace "kije kiyi mene?" langwabe mai kai tayi ashagwaban ce tace "wurin sw.." saitai shiru ganin wani irin kallo dayake mata tana hararan shi tace "wurin uncle zani mutafi gida" tai maganan tareda daura hannayen ta a kirjinshi tana tureshi danya saketa tafice tana kuka tana kallon kofa gabaki daya ta kosa ta sauka kasa, kama hanunta yayi ya janyo shi ya maidasu ta bayan shi hakan yasa takara kwanto jikinshi sosai tafashe da kuka shikuma yasaka hanunshi ta bayanta ya matso ta sosai har hancin su na gogan juna arude tace "na banu na, ina swe..." kasa karasa wa tayi sabida wani irin kallo daya mata dan murmushi ya mata yana goga hancinshi akan nata murya chan kasan makoshi yace "I miss yhu, I really miss yhu" juyar dakai tayi ta kalli kofa tana kuka ta danna wani uban ihu. "Sweethearttttt" wani irin juyo da kanta da yayi azuciye yasa ta kankame idonta tafashe da kuka sosai tace "I want to go leave me, he's waiting for me, my teddy bear na falo" da muryan shi da bata fita da kyau tsabagen yanda zuciyar shi ke kuna yace "am ur husband karki kara kiran wani Kato sweetheart please am begging u karki kasheni" batare data bude idonta ba tace "leave me to, inaso natafi we want to go" hada forehead dinshi yay da nata yace "uh'uh bazaki kara barina again ba, bazaki bishi ba, please stop talking about him, please baby" yay maganan yana goge mata fuska, make mai kafada tayi tareda ture hanunshi. "stop touching me" girgiza mata kai yayi yakafe lips dinta da ido ahankali ya sakin mata light kiss hakan yasa tabude ido da sauri ta zabura ta tashi daga jikinshi da karfi filo kan gadon ta dauko tazo ta makamai tana kuka sosai tace "karka kara tabani mugu kawai" daidai lokacin Mami ta bude dakin ta shigo dauke da tray kallo daya ta musu ta dauke kai, dawani irin gudu tafita daga dakin bayan ta yarda filo akasa tana kuka, da sauri ya mike tsaye shima zai bita Mami tamai wani irin kallo hakan yasa ya tsaya yana sosa kai ahankali tace "Ayaan kabita ahankali I hope I've made myself clear" gyada mata kai yayi yafita daga dakin tun daga stairs yakejin ihu ta yanda take kuka tana kiran Sweetheart, karasa sauka yayi daidai lokacin kuma su Abba sun shigo gidan, kokarin bita gefensu take tafita tana kuka Baba yariko hanunta yana mata wani irin kallo da saida gabanta ya mugun fadi yamata dakuwa yace "ke kinci gidan ku kinada auran ki kikema wani namiji kuka zaki bishi mekika hada dashi? Ciwo hauka ne? To wlh koki shiga taitayin ki kona lallasa ki kafin nabar garin nan gobe, wanda kike nema ba, kina jina" ta dago kai tana kallonshi hakanan taji tana shakkan tsohon har cikin ranta yace "to yatafi kuma bazaki kara ganinshi ba, ko sunan shi miyema kike kiranshi dashi, koma mikike cemai to yatafi bazaki kara ganinshi ba, mune iyayen ki ga mijinki chan dole ki zauna dashi, in kara jin kin kira sunan wani agidan mijinki, wuce dakin ki kibama mutane wuri anan" da sauri tai sama hartana bangaje Ayaan da gudu wani daki data gani abude tabude ta shiga ta maida tarufe ta saka key ta sulale akasa tana kuka kaman mahaukaciya tace "Sweetheart ina kake kazo ka dauke ni".
Akasa kuma Abba yace "ahankali zamu bita malam bata hayyacin ta" girgiza kai kawai malam yayi yace "shirmen banza zama tadawo ne, zamu tsaya kallonta ne tana aikin haramun, wanan ai haramun ne".

Mami ce taje bakin dakin takai mata abinci dan tunda tazo bataci komiba tai knocking duniyar nan amma taki budewa, koda mazan ma suka dawo daga masallaci anyi anyi ta bude kofa taki gashi ansa spire key yaki shiga, Ayaan kaman zaiyi hauka, bayanda ba'ayi da itaba taki sai uban kuka take sai wuraren goma baccin wahala yay gaba da ita, Abba yakira mai balla kofa sabida yanda hankalin su yatashi amma yace bayan an gobe da safe zaizo, Baba kaman ya hadiye zuciya ya mutu jibi yanda aka damu da Bilkisu amma sai iskanci takema mutane, sa kowa yayi yabar wajen suje su kwanta badan ransu yasoba suka tafi har Ayaan ma saida ya koreshi.


Wuraren takwas mai balle key kofa yazo da Ayaan yafara cin karo a tsakar gida yana sanye da white jallabiya, ya shigo dashi lokacin duk su Abba da Baba na bakin kofa duk suka matsa mai kusan 30 min ya dauke shi sanan ya iya balle handle din kofan kofar ya bude tana zaune jikin gado ta cusa kai acinya dukta galabaita tana kuka mara sauti kafin ma Ayaan ya shiga Baba yariga shi shiga yana Kalle Kallen dakin ya shiga yi, igiyan chaja daya gani ya dauka da sauri Abba yace "malam a'a, a'a nace" ko kallon Abba baiyi ba ya zubamata USB ajiki, ihu tayi ta daga kai yace "tarbiyan dana baki kenan kina kuka kan wani namiji ga mijinki anan" kara zubamata yayi dukta firgice ta mike tana ihu, Ayaan saukar da kanshi yayi kasa hawaye yataru a idonshi sosai jiyake kaman ya fizge igiyan, kara shauda mata Baba yayi kaman zata haukace ta girgiza kai tace "yakuri wlh bazan karaba" Abba nama Baba magana amma ko kallonshi bayayi yakara shauda mata da gudu tai bayan Ayaan ta labe tana kuka sosai tana yakuri ganin haka yasa Baba ya tsaya yace "wlh duk randa kika gara gwada kulle kanki adakin saina bata miki rai" yace "jata Ayaan ku wuce shashin ka akanta aka fara wuce, wuce kibishi" atsorace tarike hanun Ayaan tana kuka tana waigen Baba suna tafiya, Baba yanuna mata USB yace "inji yakawo min karan ki kiga yanda zanyi dake yar kashin buta kai" Abba da duk baiji dadi ba yace "gaskiya wanan batu baimin dadi ba malam duka haba haba" ya kalli Mami yace "aika musu da abinci Firdausi bataci komiba tun jiya" Mami tajuya tafita.

Shashin shi yabude suka shiga tana rike da hanunshi har lokacin tana kuka tana shafa hanunta, maida kofar yayi yarufe ya wuce bedroom da ita ahankali ya rungumeta yana shafa bayanta da kyar yace "sorry baby Baba ne" ta gyada mai kai tana hawaye.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦




Maman Abd Shakur

71 - 72

Tapping bayanta ya cigaba dayi alamun lallashi ahaka har tai dan shiru, saida yaji ana knocking kofa daga palour sanan yaciro ta daga jikinshi ahankali ya zaunar da ita akan gado yace "sit" juyawa yayi yafita daga dakin ya barta tana matsan kwalla, abinci ya shigo dashi a kuloli ya ijiye anan tsakar daki ya karaso inda take tana matsar kwalla ya zauna ya jawo ta jikinshi yasa hannu ya share mata hawayen yace "stop crying" make mai kafada tayi, kara matso ta yayi yace "please Baby" dauke kai tayi tana gunjin kukan ta, ahankali ya dauketa ya daurata akan jikinshi yasa hanunshi takan cikinta ya daure, yadaura kanshi akan kafadar ta, goga mata sajen shi yayi akan kunne hakan yasa ta kara karfin kukan datake yi tanaso ta tashi, murya chan kasa yace "zo muje kiyi wanka kiyi brush saikiyi breakfast ko" make mai kafada tayi tana turo baki tana rera kuka, dan murmushin gefen baki yayi yace "okay in kira Baba yakara dukan kiko" da sauri ta girgiza mai kai, yace "gud, muje" ahankali ya sauketa daga jikinshi ya mike tsaye yarike mata hannu sukai bayi sakinta yayi ya tsugunna yahada mata ruwa mai zafi kumpa kwance asama sanan yataso ya mike tsaye yana tattara hannun jallabiya yana kallon yanda take kuka tana kallon fatar hanunta dasuka danyi ja sabida wayan wuta, ta bayanta ya zagayo ya dugo da kanshi ya daura akan kafadar ta ya sanya hannunshi ya rike waist dinta yana kallon hanun, ture hanunshi tayi daga waist dinta tana turo baki tawani buga kafa akasa batare data kalleshi ba tace "leave, wanka zanyi" dago dakai yayi ya zagayo ta gabanta yakama hanunta yajata har zuwa bathtub din daya hada ruwa, zama yayi ata bakin, da karfi yajata yasata a tsakiyan kafafun shi yana kallon fuskar ta itama shitake kallo a tsiwace tana hararan shi tace "kafita I want to bath, ni bazanyi wanka agaban namiji ba" make mata kafada yayi shima yana kallon kwayar idonta yace "let's bath together please baby" murguda mai baki tayi tace "chab, bindi, Allah kyauta, ni yar iska ce" girgiza mata kai yayi yace "a'a, ke matata ce, munyi aure" zaro ido tayi tana kallonshi saikuma ta narka mai uban harara da manyan idanunta tace "da yaushe mukai auren ninama sanka ne, kuma ni bazan taba auren irinka ba, kacika tsawo gaka babba, jibi muscles dinka fa" yatsa takai baki abude ta taba muscle din dake cikin jallabiya, dan murmushi yamata shima yay magana kaman ita amma ahankali sabida kanshi dake ciwo, ahankali yace "they're not big in bude miki ki gani" dagamai kai tayi bakinta abude idanunta duk akan hanun, dan matsar da ita yayi ya mike tsaye yacire jallabiyar yarage dagashi sai dan gajeren wando da white singlet da sauri ta kulle ido tajuya zata tafi jikinta narawa yariko ta, yakoma ya zauna akan bakin bathtub din yasata a tsakakanan kafafun shi yace "open ur eyes ki gani, they're not big" ahankali tadan bude idonta kadan saikuma tabude su duka ta kalli muscle din daya daga mata sama har wani rawa rawa naman yake, jijiyoyi sun fito sun murde, ware idanunta tayi gabaki daya ta bude baki tace "wayyo, wlh is too too big" gizgiza mata kai yayi yakara shigo da ita jikinshi yana kallon yanda gabaki daya hankalin ta ke wurin, ahankali yace "amma kina sonsu lokacin damukai aure, kita wasa dasu" juyo dakai tayi ta kalleshi ta narka mai harara tace "ni bantaba yin aure ba, I don't know you, inda nai aure ai zan sanka ko?" taimai tambayan tana kokarin tashi daga jikinshi, kin bata daman hakan yayi yakai hanunshi ya daura akanta inda taji ciwo yace "u see dis injury shiya sa kika manta ni but am gonna fix it soon, anjima zamu hospital" turo baki tayi tana kokarin fizge kanta kaman zatai kuka tace "leave me I want to bath, kafita" make mata kafada yayi shima ashagwaban ce, hannu tasa ta tureshi da karfin ta tana masifa, da gangan yafada ruwan aiko ya riko hannunta ya fizgota ciki shima, ihu tabude baki zatayi ya kama bakin yakai hanunshi bayanta ya zare straight skirt din yayar wani irin mugu tashi hankalin ta yayi, me haka mutumin nan kemata, hanunshi dataji atakan rigarta yasa tafara kokawa dashi rike hanunta yayi, yacire bakinshi akan nata zatai magana taji ya zare rigar yayar yabita dawani irin kallo, ihu tayi ta boye jikinta aruwan kumfan tace "na shiga uku wayyo Allah na sweethea..." fizgota yayi da mugun karfi yakama bakinta kafin yamaida hanunshi bayanta ya balle maballlin bra yacire yayar jikinta wani irin azababben rawa yake dudda cikin ruwa jikin nata yake amma saida ta sanya hanunta tarufe su. Soft sponge dinshi ya dauka batare daya raba bakinsu ba yana kallon yanda ta runtse idonta gam jikinta na barbar, ya daura ata wuyanta yana wani irin gogawa yana zagaye wuyanta dashi, wani iri tafara ji hakan yasa ta girgiza kai tana jin wani irin sensational feeling, ahankali ya saki bakinta kaman jira take cikin kuka sosai tace "wat is dis, niba bad girl baneba, kaita and leave me alone" juyoda ita yayi yahada bayanta da kirjinshi, kai bakinshi saitin kunenta yayi yace "kinaso na fadan ma Baba abinda kike min yazo ya sake dukan kiko" da sauri ta girgiza mai kai jikinta na rawa ahankali yace "to calm down I just wanna bath u baki iya wanka dakan ki bane" murya chan kasa kaman na mara gaskiya tace "wlh, wlh, na iya" yanda tai maganan saida yasa yay murmushi ahankali yace "ok anjima saikiyi agabana Inga ko kin iya" zatai magana yace "shiiii" shiru tayi, jikinta na rawa ta shiga uku ina sweetheart yakawo ta haka, tana daga jikinshi ya dago da kafarta na dama tundaga kan yatsa yasa soft sponge din yana wani irin gangarawa sama har wajen cinyarta, dan nishi tayi ta shiga jikinshi sabida yanda takeji, ajiye kafar yayi yadau dayar tundaga babbar yatsar ta yake goga sponge din har zuwa cinyarta yanda abin yake mata waiwayi yasa tafara kokarin juyo da fuskarta ta kifa akirjinshi, cusa fuskar nata tayi akirjinshi tana nishi ahankali tareda sakin siriruwar kuka, sponge din yadaura akan cikinta yana gogawa ahankali ahankali yana yowa sama da sauri tarike hanunshi ta dago kai ta kalli fuskarshi hawaye yacika idanunta sosai shima ita yake kallo asanyaye da idanunshi dake kaman a lumshe tsabagen yanda suka kankance murya chan kasa dake rawa sosai tace "wa..wat are you doing to me?" matso da fuskarshi yayi saitin fuskarta har tanajin yanda numfashin shi dake kamshin coco ke fita, murya chan kasan makoshi yace "bathing my wife" girgiza mai kai tayi duk jikinta na rawa tace "ni banyi aure ba I don't have husband, ni, ni bansan kaba" daura hancinshi yayi akan nata dawata irin jarababbiya murya mai narkar da zuciyar mace yace "I should prove to you that you are mine? Dat ke TAWA CE?" gyada mai kai tayi adan tsorace tace "I want prove sabida ni bansan kaba" kaman me rada yace "okay I will prove it to you, nima inaso nakara saninki akaro na uku?" turomai baki tayi kaman zatai kuka tasa yatsa ta dungure mai dogon hancinshi dake kan nata ta murguda mai baki tace "wat is karo na uku?" lumshe ido yayi yanajin dumin kirjinta dake kan jikinshi yace "babu kyau magana abayi kinata sani kuma, don't talk again" juyar da ita yayi yadau sponge din ahankali ya maida kan cikinta yana wankewa dago kai tayi ta kalleshi tasaka mai kuka cikin kuka tace "please stop, is ticlesh" tana maganan tana dan lumshe ido, hanunshi dataji akan kirjinta yasa ta ware ido da sauri hada ido sukayi kafinma tai yunkurin magana yace "shiiiiiii" ko tarin bata karayi ba saima wani irin bugu da kirjinta keyi tsabagen tsoro, bakaramin wasa yayi da itaba tai kuka harta gaji dudda baima ta komiba amma saida yarage zafin wata biyun dayayi bata bayan yagama yasaka mata bathrobe, da sauri ta karba tana kukkule jikinta tana kuka, murmushi yayi yay hugging dinta tabaya yana shakan kamshin sabulun wankan dasuke yi, ahankali yace "I love yhu Baby na, now hurry kiyi brush am waiting for u" sakinta yayi yadau karamin towel daga kan karfe yafito yana goge gashin kanshi dake tsiya yar da ruwa.
Saida ya shafamai sanan yadawo gaban wardrobe yaciro jean mai ruwan toka sai kuma black short sleeve t-shirt yasa, shidai a rayuwa kaya masu duhu na mugun mai kyau, bakaramin kyau yayi ba, givency short gown na mata yaciro mata daga wardrobe dinshi mint green, rigar iya guiwa zata tsaya mata bata da hannu sata kawai zakayi kaja zip ta gefe shikenan, zama yayi akan center carpet ya bude kula yana duba me Mami ta aiko dashi soye soye ne da kunu, flask yadauka yahada tea dan bai iya shan kunu ba, bude kofan bayin datayi yasa ya daga kai ya kalleta, Kalle kallen dakin ta shiga yi kafin ta karaso cikin dakin tana neme neme duk inda tayi idanunshi na kanta bai cemata komiba zuwa tayi gabanshi batare data kalleshi ba tasaki wani irin kuka shagwaba tana dire dire. "my teddy bear ina yake" kafeta da ido yayi yanda take mai tsalle tsalle da sauri ya ijiye cup din hanunshi ganin yana neman barar da tea a jikinshi sanan ya kalleta saikuma ya kauda kai yadau plate da fork ya bude food flask zai dibi abinci saikuma yadan lumshe ido ya budesu yadan juyo dakai, kadan ya kalleta yace "na hada da teddy bear da akwatin kayanki nabama securities su kyautar bazaki dinga amfani da abunda wani Kato ya sai miki agidana ba, suma kayan chan dakika cire once sun bushe they're leaving this house straight up" ihu tayi tafashe da kuka ta tsugunna awurin ta cusa kanta a kafafun ta. "My teddy bearrrr wlh saika biyani abuna aiba naka bane" saikuma tamike tsaye tana bubbuga kafa tana kuka tana hararan shi da murguda mai baki, ahankali ya ijiye plate din da fork ya mike tsaye yana kallonta, murguda mai baki take sosai tana share munafukan hawayen dake zubowa, hanunta yaja ya zauna kan gado ya daurata akan jikinshi make mai kafada tayi ta murguda baki dan murmushi yayi yace "okay okay am sorry baby, mesa kike kuka" da hannu ta nuna shi tace "bakaine ba ina teddy na" takara murguda mai baki tana goge kwalla, dagata yayi daga jikinshi yace "okay to stop crying bari naje nasiyo miki wani" washemai baki tayi sosai tana kallon fuskarshi, kusan sumewa yayi wanan ne first smile datake bashi tunda tazo, mikewa tsaye tayi daga jikinshi da kyar shima yatashi ya nuna mata rigan daya ciro mata yace "wear dis, ga abinci kici am coming" ko kallonshi batayi ba tadau rigan tana warware wa, daukan car key yayi da wallet dinshi yafita daga dakin abincin dabaici ba kenan yabar gidan.

Tsaki tayi tasa rigan tana maganganun ita kadai, tazo gaban madubi man data gani ta shafa sanan takoma wurin abincin kunun tasha sosai taci ships da egg sanan ta tashi tana kalle kalle dakin zama tayi akasa tunawa da sweetheart tafashe da kuka sosai. "sweetheart ina kake? Inane nan daka kawoni wurin mutanen nan da mutumin nan, please come back, wayyo Allah na Anty Ummy" kuka tasha sosai dan kanta tagaji ta share fuska saikuma tafara tsalle tsalle har falo, wurin TV tai dan kunna ta kalli cartoon amma tayi tayi tayi ta kunna TV takasa hakan yasa ta cigaba da tsalle tsalle tahau wanan kujeran ta dirko tahau wanan saikuma tai hanyar kofa dazai fitar da ita daga dakin dayar fingilar rigar jikinta mara hannu gashi iya guiwa ta tsaya mata kanta babu dan kwali sai kitson nan guda biyu bude kofa tayi tafita tana tsalle tsalle, workers biyu ne kawai maza a part dinshi dake watering flowers daya kuma na rage tsawon su da almakashi. Sai guje guje take abinta tana on ur mat get set ready go, taje ta taba wanan bangon sanan tadawo wanan bangon, gashi tasa over size slippers dinshi a kafarta daya mata yawa sosai. Workers din kuwa hankalin su nakan aikin su sunayi suna hira sama sama.
Tana cikin gudun ta timm tafadi guiwan ta daya ya gurje wani irin ihu datayi yasa ma'aikatan suka fito da gudu sukayo kanta ta baje akasa ta dago kafarta

Please Login or Register in order to submit comment