Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yay gaba da ita tamike tafito daga dakin har lokacin Aaman na inda ta barshi tsaye ya daura kai abango. "Aaman" takira sunan shi anatse, bude ido yayi ya kalleta kasancewar Mum nurse ce yasa da sauri yace "Mum meke damunta wani magani zan siyomata?" girgiza kai tayi tace "don't worry" saikuma ta matso kusa dashi ahankali tace "Aaman ka shirya kaje kano kanemo Ayaan musan halin dayake ciki, matarshi is pregnant" da sauri Aaman ya kalleta, gyadamai kai tayi tace "yes she is, please go and find out meke faruwa, kaga magungunan brain dinta sun kare by now ya kamata tana shan wasu ne dan stage by stage medications ake baka, yanzu kusan 4 days batasha any ba, please get ready and leave for kano" gyada mata kai yayi ya wuce jikinshi yay wani irin mugun sanyi da sauri ya share hawayen dasuka dan leko daga idanunshi yay part dinshi wanka yayi ya shirya cikin white shadda yafito yazo yama Mum sallama sanan yatafi.


*Kano*
Ahankali idanunshi ke motsi yana kokarin budesu da sauri Abba yakama hanunshi yace "Boy, Boy gani nan anan open ur eyes am with you mah Boy" da sauri Baba da Baba Suleman ma suka taso suka tsaya akanshi Baba sai tofamai addu'a yake, ahankali yabude idanun dasukai ja sosai ya daura shi akan fuskar Abba yana kallon su gabaki daya asanyaye, Abba kaman zaiyi hawaye ya shafa gefen fuskarshi yana murmushi yace "ya kakeji yanzu Boy mekema ciwo? Sulemanu kira Ibrahim yadubamin shi" bakaramin nauyi zuciyar shi kemai ba kaman an daura dutse akai shikadai ne abinda kemai ciwo, ahankali yake bude baki ganin haka yasa Abba ya matsa kusa dashi sosai yakai fuskar shi saitin fuskar shi yace "talk to me mekake so?" murya chan kasa da kyar yace "wife" sake kallonshi Abba yayi saikuma yakamo hanunshi Wanda ba karin ruwa ajiki yarike yana kallon fuskar shi anatse yace "Boy bamu ganta ba, dama jira muke katashi muji ina ka kaita?" shiru yayi idanunshi nadan jujjyawa hakan yasa Abba yahau shafa goshin shi ganin yana kokarin magana yasa Abba yakai kunenshi saitin bakinshi ahankali yace "Aaman" da sauri Abba yace "wurin Barrister Aaman?" lumshe ido yayi yabude alamun eh daidai lokacin kuma Dr Ibrahim ya shigo tareda Baba Suleman.

Taxi daya dauko daga airport bayan ya sauka ne ya sauke shi agaban gidan su Ayaan, fitowa yayi bayan ya salami driver sai uban kamshi yake farin shaddar jikinshi sai wani wal wal yake, uban securities din d aka zuba akofar gidanne suka tareshi "wakake nema?" ahankali yace "Dr Ayaan" jin yakira sunan dan masu gidan yasa suka budemai kofa shikuma ganin basu cemai komiba yasa yace yana nan Kenan yay cikin gidan, inda aka taba shiga dasu da farkon zuwan shi yayi a natse, agaban kofa ya tsaya yay sallama batare daya bude kofar ba, Raiyana dake kitchen da Mami, girki suke yi zasu tafi asibiti Abba yakira wai Ayaan yafarka Sai murna suke. Kasancewar Mami dukta sallami yan aikin ta yasa ta kalli Raiyana dake sanye da doguwar rigan atampa ja da dan kwalinta tace "jeki bude kofa naji ana sallama" akunyace tace "to" tajuya da gudu tafita daga kitchen din tai falo, bude kofar dakin tayi gabaki daya hankalinta nakan TV dake aiki a falon ana wani film din fada, wani irin dukan uku kirjinshi yayi ganin yarinya mai kama da Bilkisu exactly bambanci kawai shine wanan tafi Bilkisu tsawo sosai dan doguwa ce, dan gyaran murya yayi hakan yasa tajuyo da sauri adan rude suka hada ido, dauke kai tayi da sauri ganin yanda ya tsareta da ido ahankali tace "Mami tace wai ka shigo" juyawa tayi da sauri ya bita da kallo saida ta shige kitchen sanan ya sauke ajiyar zuciya ya shiga dakin ya zauna akan daya daga cikin hadaddun kujerun falon.
Ko minti biyu ba'ayi ba Mami tafito daga kitchen din cikin babban mayafin ta tana ganinshi ta ganeshi murmushi tayi shikuma yadan zamo ya gaidata yace "ina yini Mami, ashe abinda yafaru kenan Allah kare tsarewa ya kiyaye gaba" Ameen Mami tace "sannu da zuwa Aaman, ya hanya" murmushi yayi yace "lpy lau Mum, ina Ayaan Mum inata kiranshi baya shiga" nan yabata labarin komi kaman Mami zatai kuka itama ta sanar dashi abinda yafaru bakaramin tausayi yaji ba kaman zaiyi kuka ahankali Mami ta mike tace "bari nasa akawo maka lemu muhada abincin a flask saimu tafi asibitin, mungode sosai da taimakon dakamana" wucewa kitchen tayi ko minti daya ba'a karaba saiga Raiyana tafito da tray dake dauke da exotic mai sanyi da ruwa da cup sai dambun nama da cake yanda ya kafeta da ido yasa ta dauke kai jikinta na rawa tazo gavanshi table taja tadaura akai, ahankali tana kallon kasa tace "Mami tacewai kafara sha gatanan zuwa" tajuya da sauri zata tafi yace "ke kanwar Bilkisu ce" da sauri ta juyo suka hada ido ta gyadamai kai tareda sauke idanunta kasa, gyadakai shima yayi saikuma yace "ya sunanki?" batare data dago kaiba tace "Raiyana" da sauri ta juya tacigaba da tafiya kaman daga sama taji yace "Raiyanah" dan dago kai tayi suka hada ido da sauri ta juya ta shige kitchen din kirjinta na bugawa. Ciro wayar shi yayi yay dailing number Mum dinshi dake zaune adaki kusa da Dad, ringing biyu ta dauka kafin tai magana ma yaji kukan Bilkisu dake kusa dasu, Mum tace "yaya ka ganshi kuwa" gyada kai yayi saikuma yafada mata anma harbeshi ne ashe yanzu haka yana asibiti, Abban shi dake wurin yace "bari kawai mutaho da ita kaga shi kawai taketa tambaya" Mum tace "baban ka yace zamu kawota yanzu" ahankali yace "okay idan kun sauka za'a zo ataho daku" katse wayar yayi daidai lokacin Mami da Raiyana sun fito rike da manyan basket dake dauke da kulan abinci da flask, nan yafadan ma Mami su Dad zasu kawota bakaramin murna tayi ba ta tura driver airport yaje yajurasu sukuma suka wuce hospital.

Ahankali Mami ta tura kofar dakin da aka kwantar da Ayaan ta shiga Aaman da Raiyana biye da ita kowanen su idanunshi akan Ayaan dake zaune akan gado yay wanka danhar kaya ya chanza yana sanye da 3quater daya tsayamai a gwuiwa saikuma white t shirt dayasa amma anannade ta saman cikinshi kadan, bowl din dake dauke da sliced fruits ne a hanunshi yanaci kadan kadan yana lumshe ido ko kadan bayajin dadin fruits din danma su Abba sun tursasa shine baiyi niyyan sha ba, da sauri Mami tai kanshi Abba kuma yana ganin Aaman ya washe baki yace "oyoyo son" shigowa dakin Aaman yayi yana gaida kowa, ahankali Ayaan yadago kanshi daga kafadar Mami ya kalli Aaman hakan yasa Mami ta tashi takoma kusada Abba shikuma Aaman yadawo kusa dashi ya zauna zaiyi magana Aaman ya girgiza mai kai yana murmushi yace "don't worry Mum da Dad dina are on their way zasu kawoma matar ka" dudda yanda zuciyar shi kemai nauyi saida yay murmushi, dan murmushi Malam yayi Raiyana kuwan boyewa tayi abayan shi tana dariya itama Allah bata mai sonta haka irin mijin Anty Baby, karfe uku da minti ishirin wayan Aaman yadau kara dauka yayi da sauri Ayaan dake kwance yafara kokarin tashi, murmushi kowa na dakin yayi Aaman ya taimaka mai yatashi ya zauna tareda jingina da pillow, mikewa yayi ya kara wayar a kunne ahankali yace "okay Mum saikun zo" ya katse wayar yanda Ayaan ke kallonshi yasa yay murmushi yace "gasunan zuwa wai sunga driver da Mami ta tura" dan lumshe ido yayi, Abba baisan lokacin daya mutsili Mami tariga ba murya chan kasa yace "look at our handsome Boy" murmushi tayi ta ture hanunshi ta kalli Raiyana tace "tsabagen doki bakici abinci bafa Raiyana zokici" murmushi tayi akunyace tana kara labewa abayan Baba dan ita kunyan su takeji barin ma mijin Anty Baby da abokin nan nashi, ido Ayaan yabude ya kalleta murmushi ya sakar mata kafin ya kara lumshe idon, Baba yace "badake wai ake magana ba" dan dago kai tayi karaf suka hada ido da Aaman, murguda mai baki tayi ta kalli Mami tace "Mami banajin yunwa ne yanzu" Abba ne yatashi rike da sandar shi ya kalli Baba Suleman da Baba yace "kunga muje waje mujira bakin mu, mu shigo dasu" tashi duk sukayi suka fita dakin yarage daga Ayaan dake zaune jingine da bango ya lumshe ido sai Aaman dake kusa dashi Mami dakuma Raiyana dake kusada ita tana wasa da yatsun ta.

Ahankali Ayaan ya daura hanunshi akan na Aaman hakan yasa Aaman yadan juyo ya kallai murmushi yamai murya chan kasa yace "thank yhu" baki Aaman yabude zaiyi magana aka bude kofar dakin da sauri ya juya Mum dinshi da Dad dinshine suka shigo da fara'a akan fuskokin su, Mami na ganinsu ta shaida iyayen shine sabida kaman gaisuwa sukai na mutunci da girmamawa ta gode musu, Raiyana ma ta gaidasu akunyace da kyar Ayaan yakara bude idanunshi duka yana kallon kofa ganin baiga Wife ba, da kyar ya iya tattara natsuwar shi ya gaidasu ahankali, amsawa sukayi sunamai sannu da kuma jajen abinda yafaru saiga Dr Ibrahim ya shigo dakin murmushi kwance kan fuskar shi ya kalli Ayaan da sai kallon kofa yake yace "Dr we are going for scanning" daure fuska yayi yacigaba da kallon kofan, ko damuwa Dr Ibrahim baiyi ba ya kwantar dashi ahankali ya gyara gadon su Mami suka mammatsa ya gungura shi ya fitar dashi daga dakin, su Abba na ganin anfito dashi suka fito daga inda suka labe kaman wasu yara Abba yawani kashe da Baba Suleman suna dariya, sanan suka shiga dakin gaisuwa sosai akayi kafin dukansu su dunguma su fito aka shishiga mota sai gida bini bini Raiyana duk inta dago kai sai sun hada ido da Aaman, tsaki tayi tace "tama godema Allah dama yau zasu tafi xaria wanan mutumin ya dameta".

Office dinshi dayaga Dr Ibrahim ya bude da key ya shiga dashi yasa ya juyo ya kalleshi, gira daya ya daga mishi yace "wat? Anan za'ai scanning din to" maida kofar office din yayi yarufe, ya dawo inda yake da taimakon shi ya sakko daga gadon yana tafiya ahankali yabude bedroom ya shiga dashi akan gadon da aka gyara fess ya kwantar dashi ya dauko wayar shi da Abba yabashi ya ijiyemai kusa dashi sanan ya mike yace "am coming bari naje na dauko abinda nake bukata, I think if ur condition improve zuwa gobe saina sallameka ko patient" dan hararan shi Ayaan yayi saikuma da sauri murya chan kasa yace "please kiramin Pops awaje where is wife, jiyaye ranshi yawani irin baci zafin da zuciyar shi tayi yasa da sauri kuma ya saki ranshi karya illatar da kanshi, Dr Ibrahim daya gama karance reaction dinshi yafita daga dakin yana murmushi ya tura gadon yafita dashi daga office din, ahankali ya tura kofar office dinshi ya shiga Bilkisu dake zaune akan kujeran office dinshi Sai hawaye take sharewa da hijabi dan tagaji da kuka mai karfi yasa takoma hawaye kawai. Shigowa yayi yace "tashi muje na kaiki wurin shi" da sauri ta kallai, gyada mata kai yayi hakan yasa ta mike da sauri hartana nema tafadi da sauri yace "easy" yajuya yafita tabishi abaya, ahankali yabude kofar office din Ayaan ya kalleta yanda take share hawaye sai abinma yaso bashi dariya yace "stop crying go inside yana cikin dakin" yanuna mata kofar, gyada mai kai tayi ta shiga ya rufo musu kofar yay office dinshi file din Ayaan din yaduba yana karantawa probably ma gobe zai sallame shi dan heart dinshi ne matsalan dazaran yarage nauyin zai sallameshi.

Saida tagama kalle kallen office din sanan tabude kofar bedroom din ta shiga idanunshi a lunshe amma ba bacci yakeba, wani irin bugawa kirjinta keyi tana sanya shi a ido takasa daina kallonshi, wani irin kuka mai karfi tafashe da shi tana kallonshi da sauri ya ware ido ya kalli saitin inda yakejin kukan da harya mutu bazai manta kona wayeba, kasa dena kallonta yayi bakaramin ramewa tayiba duktai zuru zuru, ahankali yabude mata hannu yana kallon kwayar idonta alamun tazo dawani irin gudu taje tafada kanshi takankameshi tasaki wani irin kuka tana dukan kirjinshi sosai, hanun nata yarike yana girgiza mata kai yakai hanun saitin bakinshi yama hanun peck tareda kara gyarata ajikinshi ya kankameta sosai yakasa magana sai ajiyar zuciya dayake saukewa, sunfi minti goma ahaka da sauri ta sakeshi hango bandeji datayi acikin shi tazo ta tsugunna agaban gadon tana kallon wurin tana kallonshi, murmushi yayi ya kamo hanunta da sauri ta mike tana kallon ciwon, hannu yasa ya cire hijabin jikinta ya ijiye agefe ya tsaya yana kallonta riga da skirt na atampa kore ne ajikinta sai gashinta da aka mata kitso shuku yan kanana, ta rame saidai kuma ta ciko sosai abaya da kirji, ahankali yajawota ya zaunar da ita abakin gadon, hanunshi ya daura akan wuyanta jin yanda take running temperature ganin yanda take kallon ciwon har lokacin yasa ya juyo da kanta goshin shi ya daura akan nata murya chan kasa yace "you are sick Baby" janye goshinta tayi daga nashi ta koma ta tsugununna kusa da cikin shi tana kallon bandejin tai raurau da ido zata fara kuka hanunta ya kamo ya janyota jikinshi yana dan murmushi ya juyo da fuskarta yana kallon kwayar idonta, fashewa tayi da kuka saikuma ta rungumeshi, murmushi yasake yi ya matseta sosai ya manna mata kiss a gefen wuya, sakin shi tayi hakan yasa ya saketa, side hug tabashi ta kwantar da kanta kaman baby akafadar shi tana kallon cikin nashi tana saukar da ajiyar zuciya saikuma ta tashi ta kalli fuskar shi shima ita yake kallo washe mai baki tayi ta zauna akan cinyar shi tana kallon pink lips dinshi, hannayen shi biyu ya daura akan kafadar ta ya turo da kanta gaba ahankali, ya goga hancin shi kan nata, washe mai baki tayi tana kallon kwayar idonshi murya chan kasa yace "I missed yhu wife" sake washe mai baki tayi itama ta daura hannayen ta akan nashi tana washemai duka hakoran ta, sakin hanun shi tayi ta daura hanunta akan kumatun shi ahankali ta matso da bakinta saitin nashi tana kallonshi, shima ita yakema wani irin kallon so, ture hannayen shi tayi daga kafadar ta ta sanya hannu tai cuddling kanshi tana washemai baki tana kallon lips dinshi da sauri ta kama lips din, wani irin ajiyar zuciya ya sauke ya wani kamo bakinta da kyau yana kara sanyata ajikin shi hannayen shi na yawo abayanta yana kokarin zuge zip din rigarta.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦




Maman Abd Shakur

92 - 93

Zage zip din rigar yayi ya balle hook din bra, cire rigar yayi ya ijiye agefe ahankali ya raba bakinshi da nata ya tsaya yana kallon kirjinta, leka fuskar shi tayi tana washe baki, murmushi yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan kirjinta yana noticing wani abu, ahankali yasake hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan yasakamai damuwa aranshi, sundade ahaka tana kankameshi yana wasanni da ita haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan fuskarshi, ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 2min ahaka saikuma ya bude tafin hanun nata da zufa yagama jikawa, share zufan yayi sanan yakurama soft skin din hanun ido nakusan minti uku, danna tafin hannun yayi saikuma ya maida hanun ya ijiye yana kara kallon fuskarta, bargo yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon, ahankali yadau wayarshi yafita daga dakin bedroom yaje office zama yay akan kujera sanan ya kunna wayar, number Dr Ibrahim yafito dashi yay dailing ringing biyu yadauka yace "patient dawata matsala ne nazo" dan karaman tsaki yaja yace "ya isheka fa" cikeda iskanci da neman tsokana Dr Ibrahim yace "a'a su boy now now now naga har muryan ka yafito rass ne, baki yabudu wife tabude ma" kaman ya naushe shi haka yaji, ahankali yace "please kazo I need yhu kataho min da allura da test tube I wanna take wife's blood" yana maganan ya katse wayar, ya lumshe ido ya jinginar da kanshi ajikin kujeran, ba'a wani dau lokaci ba saiga Dr Ibrahim saida yafara knocking yabashi izinin shigowa sanan ya shigo office din dauke da abubuwan dayace tashi yayi ahankali ya karbi igiyan da sirinji yace "am coming" da kallon mamaki Dr Ibrahim yabishi lallai soyayya magani inkasha ka warke, dakin ya shiga ahankali ya kamo hanunta gudun karya tadata ya kulle ta yanda jijiyoyin ta zasu fito alluran yasaka saida ta yatsine fuska cikin bacci ya debo jininta sanan ya zaro tareda manna cotton wool awajen ya warware igiyan, saida jinin ya tsaya sanan yafita daga dakin, Dr Ibrahim yabama wa ya karba yace "please kaba yan lab a.." da sauri Dr Ibrahim yatare shi ta hanyar cewa "lallai su boy kafa wuce boy yanzu" duka ya kaimai da gudu yafita yace "am coming" zama yayi akan kujera ya ciro number driver su yakira ahankali yace "ka kawomin mota" katse wayar yayi ya jingina da kujera yana kallon agogo, ba'a wani dau lokaci ba Dr Ibrahim ya shigo dauke da test result din ya mikamai yana murmushi da sauri ya karba yana dubawa da sauri ya manna paper test result a fuska yana wani irin murmushi, fizge takardan Dr Ibrahim yayi shima yana murmushi yana nunashi da yatsa irin kai kai dinan shegen gorane, da sauri ya kifa kanshi akan table yana dan dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida kagama aiki ne kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana wani ciccin magani yana kokarin mayar da murmushin dayake ji ya kalli Dr Ibrahim ya daga mai gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hannu yace "congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi tsammaniba kawai yaji ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace "thank you Dr for giving me this good news" sakinshi yayi har lokacin murmushi yake, bandejin cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hannu yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa, murmushi yayi yace "thanks gida zani" "na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me am fine yanzu ai" gyada mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa yayi driver ne key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.

Ahankali ya tsugunna kusa da ita ya kafe fuskar ta da ido, bargon daya lullubeta dashi yaja kasa tundaga kan wuya yake kallonta harya saukar da idanunshi akan flat cikinta, hannu ya daura akan cikin yana wani irin kallon cikin yana murmushi saikuma yakai kunenshi ya daura akan cikin batare daya sakin mata nauyi ba, daga kunen yayi ya kalli cikin saikuma ya daura duka hannayen shi akan cikin yana murmushi ahankali yace "Hello little one" wani irin murmushi yayi da bayyanar da duka hakoran shi saikuma ya nuna kanshi yace "is me, ur Dady" sake murmushi yayi tsabagen murna yama rasa mezaice daura kanshi yay akan cikin ya lumshe ido, ahankali yace "Alhamdulillah" dan motsin da yaji tayi yasa ya dago kai ya kalleta hada ido sukayi da sauri ya mike, tashi da ita yayi yana taba gaban kanta har lokacin da zafi kiss yamata a goshi yace "sorry baby muje gida kici abinci saiki sha magani okay" gyada mai kai tasake yi ahankali tana kallon shi, lips dinta ya kafe da ido kasa daurewa yayi ya kamosu ahankali ya shiga kissing dinta itama tana mayar mai da martani sun dade ahaka sanan ya saketa idanunshi na kankancewa rigarta ya dauka ya samata duk tana kallon shi kafin ya dagata ya saukar da ita daga gadon cikinta yakara kallo saikuma yay murmushi, washemai baki itama tayi, hijabin ta ya saka mata yadau wayar shi da key mota yasaka mata takalmin ta yariko hanunta suka fita daga dakin sukai waje saimai ya jiki ake yana amsawa suka shiga mota sukai gida.


Suna shiga gidan daidai lokacin su Aaman na shirin shiga mota dan zuwa airport, tsaitsayawa akayi ana kallon su fitowa yayi daga motar ya zagaya ya bude mata ta fito hanunta ya riko suka taho dukan su mamaki sukayi kaman ba Ayaan dako ido baya Iya budewa bane dazu ba, kallo daya Aaman yamata ya dauke kai, Raiyana da sauri tazo zata rungumeta makalewa tayi abayan Ayaan tana make mata kafada Raiyana kuma ta tsaya turus hawaye sun ciko mata a ido Aaman yakasa daina kallonta, cirota daga bayan shi Ayaan yayi ya kalleta itama shi take kallo ahankali ya nuna Raiyana yace "Raiyana kanwarki ce jeku gaisa" kallon shi tayi saikuma ta kalli Raiyanan make mata kafada tasake yi takoma tana neman shigewa jikinshi, da sauri ya rike hanunta ya kalli Raiyana dake shirin yin kuka ya girgiza mata kai yace "karkiyi kuka batada lpy ne amma takusa warke wa zata ganeki in sha Allah, muje" tafiya sukayi suka karasa wajen hannu ya mikama Aaman sukai musabaha yakara mai godiya sanan yama Mum da Dad ma godiya sosai, Bilkisu kam duk tabi talabe abayan shi Mum namata magana ma taki amsawa, mota suka shiga direba yajasu duk Ayaan na lura da yanda Aaman keta kallon Raiyana murmushi yayi kawai, sanan ya juya suka gaisa da Baba da suma tafiya zasuyi yanzu sosai, da kyar yasa Bilkisu ta gaidashi addu'a yamusu dakuma fatan samun lafiyan ta sanan suka shiga mota shida Raiyana da bata so tatafi driver yajasu suka tafi. Sanan sukumu suka koma cikin gida.

A falo suka zazzauna Abba yakasa daina kallon Ayaan dakema Bilkisu dake kusa dashi magana kasa kasa, abinci Mami ta kawo musu white rice da miyar liver karba yayi yace "thank you Mami na" abincin ya nuna mata yace "let's eat" da sauri ta tashi tana neman hawa kan jikinshi, ganin haka yasa Abba ya kalli Baba Suleman yace "kaga Sulemanu zomuje muyi maganan wanan sabon project din" rike mata hannu Ayaan yayi yadago kai ya kalli Abba hada ido sukayi da sauri ya dauke kai yana sosa keya, Mami dai dan hararan shi tayi ta wuce kitchen abinta su Abba kuma sukai sama, fizge hanunta tayi daga hannunshi daya riketa kaman zatai kuka tahau kan jikinshi ta kankameshi, abincin ya debo a spoon yakai bakinta ahankali tabude bakinta ta karba tana ci, 5 spoon tayi kacal tafara kakarin amai da sauri ya bata ruwa ya shafa bayan ta hakan yasa tai lamo ajikin shi tana shakan kamshin da jikinshi keyi, saikuma ta dago ta kallai spoon din ta dauka ta debo abincin takai bakinshi tana washe mai baki budewa yayi yaci yana kallon kwayar idonta yana murmushi, ahaka tadinga bashi harya koshi ya karbe spoon din ya ijiye maida kanta kirjinshi tayi tai lamo, dagota yayi hakan yasa ta kallai murmushi yamata ya sakin mata peck a kumatu dagata yayi Shima yatashi sukai sama dakin Mami ya zaunar da ita akan gado sanan ya tsugunna agaban ta, hanunta ya kama yama peck yace "stay here ki zauna da Mami don't cry okay" washemai baki tayi hakan yasa yay murmushi yasake ma hanunta peck yace "am coming zan fita ne, I love you" sakinta yayi ya mike zai fita daga dakin da sauri ta rike mai hannu ta tashi ta shige jikinshi ta dago kai tana girgiza mai kai, murmushi yayi ya shafa mata kumatu ahankali yace "I wanna get drugs 4 u please luv kibari naje okay" yay maganan yana zaunar da ita akan gado, ganin kuka zatamai yasa ya ciro wayarshi daga aljihu yay downloading game din tample run yay installing ya kunna yabata, zama yayi kusa da ita ya rungumota jikinshi yana nuna mata yanda akeyi washe baki tayi tana kokarin yi, kiss yamata a kunne da sauri ta juyo ta kallai, lips dinta yakama yay mata kiss na kusan minti daya sanan yace "continue ur game" cigaba da

Please Login or Register in order to submit comment