Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace "nama fixing drip dinne?" gyadamai kai yayi, hakan yasa ya tsugunna yakama hanunshi ya makala mai sanan ya gyara ruwan yana shiga jikinshi, saida yajira na kusan 3mins sanan ya daura hanunshi akan heart dinshi beating din dayake yi yasoma dawowa normal normal hakan yasa yajuya yay hanyar fita yace "zan zo anjima" gyara kwanciya yayi tareda sake lumshe ido yana tunanin Bilkisu, ahankali yaciro wayarshi daga aljihu number Dad Fawaz yakira, Neurologists ne likitan brain, sanan babban Consultant ne akan any matsala na kwakwalwa, yana kiranshi bayan sun gaisa yasanar dashi zaizo hospital dinshi gobe wurin shi da matarshi, nan dai yafada mai matsalanta.


Saida taci kukan ta tana kiran sweetheart tagaji sanan ta tashi daga kan dadduman ta cire hijabin tabude kofa tafito falo, zama tayi akan kujera tadau teddy ta tanama kitso tana kallon Channel din cartoon din da tasa yasaka mata dazu. Gajiya tayi ta mike tsaye tana dirke dirke akan kujera tana dariya gabaki daya ta hargitsa falon dan kanta tagaji tadau ruwa tana sha sanan ta kwanta tana dariya ita kadai, harta fara gyangyadi taji ankira salla da gudu tana tsalle tai bedroom tadauro alwala tafito tahau kan dadduman dawani irin tsalle kafin tafara sallan.


Wuraren magrib Big Mummy ta shigo gidan akatuwar jeep dinta driver ta shikejan motar, parking yayi tafito tana sanye cikin jan ashobin biki mai shegen kyau dayaji uban stones, securities ne sukazo ta nuna musu babbar jakarta tace "awuce dashi shashina" tanunama driver jakar da abubuwa ke ciki wanda aka raba nabikin tace "biyoni da wanan" tafiya takeyi na isa kaman wata boss tana danna waya har zuwa Shashin Mami, murmushi lullube akan fuskarta ta shiga falon Mami na fitowa daga kitchen kenan taga hajiya fadada murmushin kan fuskarta tayi tace "oyoyo hajiya saukar yaushe" dan tabe fuska big Mummy tayi tana huro hanci wanda idan da Sabo Mami tasaba, ta karbi jakan dake hanun dreba shikuma yajuya yafita Mami ta karaso wajen tana mata sannu da zuwa Big Mummy tamika mata jakar tace "gashin nan inji Atine tunda bakizo ba wai" karba Mami tayi tace "sabida jikin Ayaan ne ai da nazo bikin zinatu, Hajiya kinkosan wani abin farin ciki da ikon Allah kuwa daya faru kuwa" "saikin fada" Big Mum tafada agadaran ce, cikin nuna tsananin farin ciki Mami tace "wlh anga Bilkisu, jiya wayansu suka kawota daga bauchi, inata so nakira ki nagaya miki Alhaji ya hanani wai surprise zamu miki, dan wajen ki har ya warke anga Bilkisu haji..." baya da Big Mum tayi zata zube yasa Mami tariko ta da sauri cike da mamaki tace "baki da lafiya ne hajiya?" arude Big Mummy tace "Bilkisu Bilkisun mu dai matar Boy kikace angani?" gyada mata kai Mami tayi tana kokarin zaunar da ita akan kujera ganin tarude sabida good news din, kin zama tayi tarike hanun Mami tace "tayaya aka ganta? Meta ce muku?" "kaman ya metace?" Mami ta tambayeta tana kallon fuskarta, da sauri Big Mum ta kakalo wani irin murmushin dole tama Mami, ahankali Mami tace "yarinyar da bama ta yarda damu, tasami shafewan kwakwalwa ne, duk bata ganemu ba, tana ma dakin Ayaan" da sauri Big Mummy tana share zufan daya keto mata tace "ina boy din nawa nata ya shi murna" tabe baki Mami tayi tace "yaje Clinic wai" zumbur Big Mum tamike jikinta har rawa yake da kyar ta saita kanta ta kakalo hawaye tace "Allah Akbar kabiran! Allah mai girma da daukaka, bari naje nadubo matar Boy dina" Mami tace "gama abincin su chan angama bari nasa Salamatu takai musu tunda tahada a food flask already" da sauri Big Mummy tace "basai kinsa yan aiki ba tunda chan zani, ban in wuce musu dashi" bama tajira Mami tamike ba tai dining tadau food flask da plate da spoon din data gani ta fice daga shashin har tana harde kafa tana maganganu da kanta tace "Bala yace tamutu, Bala yace tamutu, Bala eh yace tamutu" haka tadinga sumbatu kaman tababba hartai shashin nasu.

Tana zaune akan hadadden center carpet din falon tajawo ledan daya kawo dazu da rana chocolate din da tagani na cabry dairy milk tadauka tana fama da budewa takasa, bude kofan da akayi yasa ta mike tsaye da sauri dan tabama koma waye ya shigo yabude mata, ido da ido sukai da big Mummy data shigo rike da food flask da warmer tawani irin kafeta da ido tana kallonta tun daga sama har katsa, itama kafe Big Mummy tayi da ido kanta nadan juyawa, mayar da kofan Big Mummy tayi tarufe sanan ta tako kafa ahankali tana mata wani irin kallo tana takowa, tana shigowa tsakiyar falon ta ijiye food flask din akan kujera, sanan ta dago kai ta kalleta itama har lokacin ita take kallo kanta nadan juyawa fuskar matar nasata jin wani iri iri data rasa name ba, ahankali Big Mum ke takowa tana dumfaro inda take atsaye tana mata wani irin kallo, samun kanta tayi dayin baya, baya, takasa janye idanunta daga kan Big Mum kanta nawani irin juyawa tana ganin fuskar big mum yana kuma bace mata, jinta tayi ajikin bango kafin tayi yunkurin motsawa Big Mum ta tareta da hannayen ta, ta hanyar sakata a tsakiyar hannayen ta data daura akan bango tana wani irin zaro mata ido, wani irin yamutse fuska tayi ta kudundune hancin ta tana zobaro baki kaman Doddannuwa danta tsorata ta, da sauri ta runtse idonta kanta nawani irin zafi kaman ana ta fasa ruwa, dan harwani kara takeji daga kanta zuwa kunenta na shuuuuuu, cikin kakausar murya Big Mum tace "bude idonki shegiya yar matsiyata dake nufina da tsiya, bude nace, bude idonki!" ta dakamata wani irin tsawa tareda buga bangon datake manne ajiki, afirgice ta bude ido tana wani irin nishi, tsabagen tsorata saitaga fuskar Big Mum na rikide mata, gawasu irin maganganun datake ji daga kanta dake mugun vibrating, fincikar hanunta Big Mum tayi kaman zata cire su daga jikinta tsabagen yanda kanta ke juya mata tana ganin flash din fuskar Big Mum yana kuma bacewa yasa tama kasa ihu, murde duka hannayen ta Mum tayi tabaya hakan yasa tasaki wani irin kara tace "was..." finciko ta Mum tayi tana wani irin yimata abu kaman dodo da fuska tace "kalleni da kyau inda ace nasan su Bala bazasu kashemin ke da wlh ninai da kaina, amma listen to me, dudda kinyi losing memory ban yarda ba, inhar kika sake kika tonamin asiri wlh saina" hanunta ta daura akan wuyarta ta zagaye, arude take kallonta jikinta nawani irin rawa, wani irin kallo Big Mum tasake mata tace "nida nake tsananin farin ciki burina yakusa cika, ko bayan tafiyar ku bansamu ankamomin shi yamini signing papers din bane sabida kullum ubanshi da uwar shi natare dashi" janye hannunta tayi daga wuyanta ta fizgo gaban rigarta luuu tataho tana kukkule ido tsabagen yanda kanta ke juyawa, ganin haka yasa Big Mum tawani irin jijjigata ahankali ta ware idon tadaura akan Big Mum, dafe kanta tayi dake wani irin juya mata kaman amadubi saita fara ganin kanta awani bene tana sanye da hijab tana gudu saitai buge da kujera tafadi, saikuma taga fuskar matar nan data riketa, wani irin zubewa tayi akasa wajen asandare ta suma tsabagen yanda kanta kemata wani irin juyi. Tsayawa Big Mum tayi tana kallonta yanda ko numfashin kirki bata fitarwa, da sauri ta juya tabude kofa tafita daga dakin, leka ko ina tayi ganin babu kowa ashashin yasa ta sauke ajiyar zuciya tadawo dakin ta tsaya akanta tana tunane tunane, yanzu idan takashe ta ai koda, dat is idan ma za'a tambayan ta kenan, zata iya cewa tana zuwa ta dubata saita tafi shashin ta sabida taje tahuta itama daga biki take, hakan ma yafi this is the best chance na aikata barzahu datake dashi before tai running plan dinta, duk wanda zai shigo tsakanin ta da dukiyoyin nan da kamfanonin Alhaji wlh bazata mai raiba.

Gama zancen zucinta keda wuya tadau daya daga cikin manya manyan filolin jikin hadaddun kujerun falon tayo kanta, ahankali ta tsugunna ta daura guiwowin ta akasa tadaura filon asaman fuskarta ta danne da karfin bala'in, rashin samin iskan numfashi cikin Suman datake yasa tafara shure shure tana shushure kafa tana dukan filon da hannu, Big Mummy takara danne filon tace "die, die yar matsiyata, ki mutu dan ubanki malam, mayyar yarinya ke kikajama kanki...."

Parking yayi yafito daga motar shi rike da IPhone dinshi, dayan hanun kuma rike da ledan shoprite da abubuwa ke ciki, direct bangaren shi yayi sabida yanda zuciyar shi taki natsuwa sai kawomai Bilkisu take, da dan saurin shi yay ciki as usual yasa hannu ya bude kofar ya shiga, dayake kofar irin wacce bata karan nanne, chak ya tsaya zuciyar shi naneman ta buga gabaki daya..
Big Mum da bama taji alamun bude kofaba dan tabama kofa baya sai kara danne filon Bilkisu na shure shure, tana kara dannawa tana "die, die yar matsiyata" kaman daga sama taji wani irin azababben tsawan da tunda take arayuwanta bata tabajin irinshi ba, jitayi kaman muryoyi mutum ishirin ne suka hadu suka mata tsawan. "B..Big..Big Mum!" awani irin firgice ta mike tsaye idanunta acikin na Ayaan daya rikide yakoma kaman na zaki.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦




Maman Abd Shakur

78 - 79

Da mugun sauri ya shigo dakin ya kasa dauke idanunshi daga kan Big Mum data fashe dawani irin kuka tana shafa fuskarta da kanta kaman mahaukaciya, daidai lokacin Mami ta bude kofar ta shigo rike da bowl din wani farfesun Ganda na magani data hadama Bilkisu, da sauri ya janye katon filon daga kanta, gatanan kaman bata numfashi ya daurata akan kafarshi, bowl din hanunta Mami ne tasaki a kasa tsabagen yanda kirjinta ya buga takaraso cikin dakin da mugun gudu ta tsugunna kusa da Ayaan tana kallon Bilkisu tace "maiya sameta Ayaan naga bata numfashi" hannunshi biyu ya daura akan kirjinta yana dannawa da karfi, cikin tsananin fushi ya kalli Mami da jajayen idanunshi yace "ask her" ya nuna mata big Mum dake kuka sosai, bakinta ya bude ya zubama iska sanan yakara danna kirjinta, mikewa Mami tayi ta kalli Big Mum tace "mekika mata hajiya tadena numfashi?" cikin kuka sosai Big Mum tace "Firdausi kinsan ko dazu adakin ki nakusa faduwa ko kekika taroni, aljanu suka shigeni agidan biki, dazuma agidan biki akace mini na shake wata nakusa kasheta, inaga abinda yasame ni kenan yanzu, oh Allah nagode maka daka turo Ayaan dawuri wlh muryan shi yadawo dani hayyaci na, ko dazu yan gidan biki malami sukace sun kiramin, Firdausi na shiga uku mena dawo haka, ku taimaka mini dan ya rasulllahi, Aljanu ke damuna" wani irin kallo Ayaan ke binta dashi, Mami kam kusan mutuwan tsaye tayi itama kallon hajiyar take, ahankali yace "Mami taimaka mata tatafi shashin ta, Allah sawake" kallonshi Mami tayi ya dauke kai yacigaba da danne heart dinta da haryanzu baya feeling beat dinshi, tashi yayi ya dauketa chak ajikinshi yazo zai wucesu, kafadar shi Mami tarike batare data kirashi ba, dan lumshe ido yayi yabude yana kokarin saita kanshi ahankali batare daya juyoba yace "Mami ki kaita ta chanza kaya tahuta, ku kira malami yamata rukiya" yajuya yafita daga dakin azuciye.
Mami ma saida ta saita fuskarta sanan ta juyo ta kakalo murmushi tace "muje hajiya kidena kuka Allah baki lpy" idanunta kadai ta kalla taji ko kadan bata natsu da itaba, batama yarda bane, koma menene Allah ubangiji ya bayyana gaskiya, ya kuma karesu daga shirin duk mai shairi, cikin wani irin kuka Big Mum ta daga kafa da kyar tace "Firdausi ni fa? Nine yau zan kashe matar Boy dina habadai, nida nake cikin tsananin farin ciki tadawo" ahankali Mami tace "karki damu kidena kukan nan bakida lafiya, muje ki kwanta anjima sai akira limamu yamiki addu'a" ahaka tana kuka sosai suka fita jikinta ko ina rawa yake Allah dai yasa sun yarda, tasha da kyar.


Awajen parking yay parking ya bude bayan motar yakara taba wajen heart dinta, yana beating amma kadan kadan in bama ka natsu ba bazaka jiba, ahankali ya dauketa yay cikin hospital da ita office dinshi ya shiga da ita ya kwantar da ita akan gado kafin yafita da sauri yaje pharmacy wani irin allura ya karbo da sirinji saikuma ruwan alluran baima tsaya biyansu ba yadawo office din da mugun sauri ya fasa kwalban ya debo alluran, hannu yasa ya daga rigarta sama yamata alluran a daidai ta saitin kan zuciyar ta sanan ya zare ya daura hanunshi akan wajen yana sauraran beating din idanunshi akan agogo, wurin minti biyar alluran ya dauka kafin heart dinta yafara beating normal ajiyar zuciya ya sauke yace "Alhamdulillah" sanan yaja rigarta kasa ya gyara mata, statesocope dinshi dake kan table ya dauka ya saka sanan yadawo gadon ya daura akan kirjinta yana saurara cirewa yayi daga kirjinta batare daya cire daga jikinshi ba yafita daga office din wani alluran pcm yasiyo a pharmacy yabiya kudin sanan ya dawo office din yamata jin zazzabi ajikinta zama yayi akan kujera yana kallon fuskar ta, ahankali yakamo hanunta yahada danashi yana shafawa yana tunane tunane daban daban, kafin ya ciro wayarshi daga aljihu wani sako yatura sanan ya maida wayar aljihu, ajiye hanun nata yayi ya mike tsaye yana zagaye dakin, yakai kusan 10min ahaka sanan ya shiga bedroom din dakin alwala ya dauro yay Isha'i aciki kafin yafito ganin har lokacin bata farkaba yasa ya zauna akan kujera yasake kamo hanunta yana shafawa yana addu'a tafarka.

Wuraren goma darabi tafarka awani irin mugun firgice tana kalle kallen dakin, da sauri ya hayo gadon, wani irin ihu tayi ta kankame idanunta da sauri ya daura hannayen shi biyu akan kafadar ta yace "hey wife, is me" bude idonta tayi ahankali tana ganinshi tafada jikinshi da gudu tana wani irin kuka ta kankame shi kaman zata shiga cikin cikinshi takara sakin wani irin kuka mai kara, kamata yayi shima ya rungumeta tareda sakin mata peck a gefen kumatu yana shafa bayanta ahankali yace "meke miki ciwo" girgiza mai kai tayi tana kuka tamakasa magana, cirota yay daga jikinshi da sauri tai yunkurin komawa ya hanata ta hanyar saka hannu a habarta ya dago fuskarta yana kallon fuskar ta, ahankali yace "akwai abinda ke miki ciwo?" girgiza mai kai tayi tafashe dawani kukan tafada jikinshi har lokacin jikinta rawa yake, bayanta yadinga tapping hartai shiru murya chan kasa tace "fitsari nikeji" dena shafa bayanta yayi yace "okay" dagata yayi daga jikinshi ya saukar da ita kasa batare daya saketa ba shima ya sauko zaiyi wajen kofa ya kulle da sauri tabishi tana neman shigewa jikinshi tsayawa kallonta yayi da sauri ta shiga jikinshi ta kankame shi, daukarta yayi ya kulle kofar office din da key sanan yay cikin bedroom din office din da ita, ko ina agyare sai kamshi yake ya bude bathroom din ya shiga da ita ya ijiyeta ahankali yace "am waiting for you" yajuya zai fita da gudu tarike shi ta kankame shi sosai tafashe da kuka, cikin kuka tace "am scared" cirota yayi daga jikinshi yana kallon fuskar ta, ahankali yace "okay jekiyi to am here" ciro wayarshi datai kara yayi yana dubawa itakuma tai fitsarin tana kallonshi tana kuka duk atsorace take dabatasan nameba, tana gamawa tazo da sauri takara rikeshi jikinta na rawa, daukarta yasake yi yana kallon fuskar ta ya fitar da ita daga bayin akan gadon ya zaunar da ita ya juya zaiyi wajen fridge da sauri ta mike ta kama hanunshi, dayan hanunshi yasa yasake rungumota jikinshi sosai sanan yay gaban fridge din da ita farm fresh yogurt yaciro da glasdcup sanan yajuyo suka koma zaunar da ita yayi ya zauna agefenta, da sauri takara matsowa kusa dashi tadaura kanta akan hanunshi ta rungume hanun, bude yogurt din yayi da hannu daya ya zuba a cup ya kai bakinta yana kallon kwayar idonta, ahankali tabude baki tadan sha, haka tasha har kusan duka sanan ta kawar dakai, ajiye cup din yayi yadago kanta daga jikinshi yana kallon fuskar ta ahankali yace "meya faru? Tell me wat dat woman did to you" kafeshi da ido tayi batare datace komiba kaman mai tunani da sauri takara fadawa jikinshi ta kankame shi jikinta na rawa, lumshe ido yayi yasake budesu, juyo da kanta yayi ta fuskance shi tana daga kan jikinshi, ahankali yace "Ya sunanki?" shiru tayi tana kallonshi saikuma tadafe kanta daya dan soma vibrating sabida tunanin datake, da sauri ya janye hanunta daga kan ganin jijiyoyin goshinta suna bullowa, ahankali yace "stop" bude ido tayi ta kalleshi shima ita yake kallo something definitely happen, tunda gashinan gabaki daya ta chanza, sanan kaman tana kokarin tunano abune amma takasa, yanzu brain dinta need to rest gobe yakaita wajen Dad Fawaz. Kwantar da ita yay akan gado ganin kaman tai bacci, yamike tsaye ya cire kayan jikinshi dan yay wanka yarage boxer kadai yay hanyar bayi, ahankali ta bude ido kafin ta diro daga kan gadon da saurin bala'i jikinta na bari, fadawa jikinshi tafashe da kuka sosai jikinta na rawa da kyar akuma karo nabiyu tace "am scared"
Rungomata yayi yana shafa bayanta kaman mai rada yace "am not going anywhere wife, wanka zanyi" girgiza mai kai tayi takara kara karfin kukanta tana shigewa jikinshi kaman zata koma cikinshi, ganin haka yasa ya komar da ita kan gado ya kwantar da ita ya kashe wutan shima ya kwanta agefenta ahankali yace "okay sleep, kina bukatar bacci" matsowa tayi kusa dashi ta shige jikinshi sosai har lokacin jikinta narawa, tsoro sosai taji tanaji amma duk idan tai yunkurin tunanin tsoron me sai kanta yawani irin amsa, hannayenta duka biyun ta daura akan kafadar shi gabaki dayan fuskarta acikin kirjinshi tana nishi da karfi karfi, runtse ido yay da mugun karfi yanda nishin ta ke fitan mai akirji na neman birkita mai lissafi gashi sai kara shigewa jikinshi take, ahankali yadan cirota daga jikinshi ya jawota daga saitin kirjinshi ya daura kanta kan filonshi yace "lie down here" girgiza mai kai tayi ta shige jikinshi ta chusa kanta a wuyarshi, yanda ta kankame shi tana numfashi da sauri da sauri yasa taji tana samin natsuwa, kasa daurewa yayi ya tureta yatashi zaune ya dafe kanshi, da sauri ta tashi zaune itama ta fasa wani irin ihu tafado kanshi, riketa yayi murya chan kasa yace "please baby ki kwanta am here ba inda zani babu abinda zai sameki anan" girgiza mai kai tayi tana kuka kasa kasa tana kara gyara zama ajikinshi, lumshe ido yayi ya daura kanshi akan kafadar ta yana shakan kamshin fatar jikinta, da sauri ya daga kanshi ya kwantar da ita achan karshen gado cikin muryan lallashi yace "please ki kwanta anan" komawa yayi tabakin gadon ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya, wani irin tashi tayi tafado kanshi kan jikinshi tahau tana girgiza mai kai tana kuka kasa kasa tace "am scared" hanunta ta mikar tana laluben fuskarshi, kan bakinshi ta saukar da hanun hakan yasa ta sauke ajiyan zuciya ta matso sama ta daura fuskar ta akan fuskarshi tana kara sauke ajiyan zuciya kafin ta lumshe ido hannayen ta kuma kwance ata wurin kunen shi ta zagaye kanshi dasu taimai wani irin cuddle, ahankali yadan karkato fuskarshi ta yanda lips dinshi ya sauka akan nata numfashinta mekama dana me mura tsabagen kuka na haduwa da numfashin shi, lumshe ido yayi ya daura hannayen shi akan waist dinta ahankali yake yowa sama dasu harya kai bare bayanta ya tsaya yanata shafawa kafin ahankali ya bude bakinshi ya chapko lips dinta ciki gently akuma hankali, da sauri ta bude ido jin ana shan bakinta da sauri sauri kaman an sami minti, fashewa tai da kukan dabaida kara sabida bakinta dake cikin nashi, ahankali yana tafiya da yatsu abayanta ya daura yatsun akan hanun rigarta mai kama dana shimi ya kwantar dasu ya daga hannunwanta datake kokarin fizgewa ya sabule su duka sanan ya maida hanunshi kan waist dinta da karfi yaja rigar ta kasa arude tafara kokarin tashi daga jikinshi hakan yabashi nasaran zame rigar ta kafa ya yar, dukanshi data fara yasa yasaki bakinta tafashe da kuka sosai ta tashi ta zauna akan cinyarshi da muryan shi dabata fita sosai yace "baby u are tempting me, ki kwanta kiyi bacci" hanunta yariko yajawota ya kwantar da ita awurin ta da mugun gudu takara fadowa jikinshi cikin kuka tace "am scared" hancin shi ya cusa cikin gashinta kafin ahankali ya kwantar da ita ya kwanto da kanshi ya hade goshin su yana goga hancinshi akan nata, ahankali ya kwanta agefenta ya daura kanshi ata gefen wuyanta ya manna mata wani irin kiss, fashewa da kuka sosai tayi hakan yasa yace "shiiii kiyi shiru konabar miki dakin nan" girgiza mai kai tayi tareda sanya hannayenta ta bayanshi ta kullesu, ahankali yasa hannu ya juyo da fuskarta saitin fuskarshi, hannu yasa ya share hawayen datake yi kafin yakai bakinshi saitin idonta yafara lashe gashin idonta wani irin yarr taji hakan yasa takara kankame shi sosai, gangaro da bakinshi kan hancin ta dayama bakinshi wani irin sanyi yayi tsabagen kuka, lashe wa yayi kafin ya sakko kan lips dinta ya chafkesu, hanunshi ya daura akan kirjinta yana wasa dasu sosai da sauri tafara girgiza mai kai tana kokarin kwace bakinta hawaye na gangaro mata daga ido, sakin bakinta yayi slowly ya gangaro da kanshi ya cusa kanshi a wuyanta sosai har lokacin hannayen shi nakan kirjinta, dago kanshi yayi ya daura hannu akan bakinta sanin asibiti suke, gently yadaura bakinshi akan kirjinta, mutsu mutsu tafara tana kokarin kwace bakinta dama jikinta duka, cire bakinshi yayi daga kan kirjinta da muryan shi dabata fita da kyau yafara karanto addu'a da annabinmu ya koyar sanan yasake maida bakinshi kan kirjinta, ahankali ya daddage ya shiga duddu yasha wuya amma ba kaman na ranan ba, sosai take kokarin tuna abu amma takasa, abinda yake mata yasa taji kanta yana wani irin sarawa, kadan kadan take ganin fuskar mutane suna kuma bace mata. Sakin kirjinta yayi yakai bakinshi saitin kunenta murya chan kasa dake rawa yace "I...i...Baby I...luv..i luv yhu" kara kankame ta yayi yana flipping dinta duk yanda yaga dama kaman burger.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

80...

Tsagaita abinda yakeyi yayi batare daya raba jikinsu ba jin yanda take kuka sosai, hancinshi yadaura kan nata yahade goshin su, hanunta ya lalubo yahada da nashi ya matse sosai kafin ya saki yana sosa tsakiyar hanun dayay zufa sosai, ahankali kaman mai rada yace "please stop crying, am not going to hurt you" yay maganar tareda sakin mata peck agaban goshin, ya zare hanunshi daga hannunta ya goge mata fuskar ya kankame ta yana bubbuga bayanta saida yaga ta natsu sanan ya dauketa ya sauko da ita daga kan gadon ya jinginar da ita ajikin bango ahankali, ya dauketa ya sakala kafafun ta tabayan shi ya dauresu ya daura hannayen ta atabayan wuyan shi, shafa fuskarta yayi kafin ya hade bakinsu wuri daya yasake shiga da kyar akaro nabiyu, kara kankame kan shi tayi sabida zafin dataji hawaye na zararo wa daga idanunta kanta juyawa kawai yake, sosai Ayaan ke yanda yagama dama da ita yau babu gardama, gabaki daya yafita hayyacin shi sai nishi yake ajajjare, dagata yay daga jikin bangon ya koma kan gado rike da ita, sai wurin uku nadare ya barta yawani irin kankameta ajikinshi yana shafa bayanta, ahaka wani irin bacci yay gaba dashi da ita, kiran sallan asuban farko ya farkar dashi, ahankali ya kunna wutar dakin batare daya rabata daga jikinshi ba, fuskarta dayay fayau da gashin idonta dasuka mammanne tsabagen kuka yayi ya matso da bakinshi ya sumbaci goshin ta murya chan ciki yace "thank yhu" hanunta yakamo yarike yay shiru yana kallon POP saman dakin yana tunane tunane, ajiyar zuciya ya sauke kafin yay magana ahankali kaman rada. "why is she trying to kill you" lumshe ido yayi ya sanya hanunshi akasa kanshi kafin yasake bude idanun ya daurasu akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sauke yakai hannu yana shafa kunenta yace "inda Allah bai dawo daniba da yanzu takashe min ke? Me kikama Big Mum, why is she trying to kill yhu" shiru yay yakasa janye idanunshi daga kan fuskarta dayay fayau, shafa hanunta yayi yace "I promise yhu

Please Login or Register in order to submit comment