Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauka banda haka ma basuga any suspicious person ba, yanzu dai abinda nakeso dakai Ayaan shine kaje ka boye Bilkisu inda matar nan bazata taba ganota ba, zakuma muhadata da police da zasu tsare ta, hospital dinka is not safe tanada men dazata iya saka wa suje su daukota, kaje idan kaje yanzu ka turamin number Bala koma yaya ake ciki zandinga sanar dakai" gyada mai kai kawai yayi ahankali yajuya yafita daga office din yana kiran sunan Allah aranshi shi kadai yasan yanda yakeji aranshi ya shiga mota yatada tunani kawai yake ina zai iya boye Bilkisu dan duk wani gidajen Abba da nashi babu wanda bata saniba, wani zubin sai big mum tasan wani abu nashi Mami ma bata saniba, lumshe ido yayi wasu irin hawaye masu zafi suka zubomai ahankali yace "Ya Allah please take care of my Pops and Mami" baida matsala gidan su Bilkisu dan yasan babu ta yanda zasu iya wuce jami'an tsaron da aka zuba suje dauko wani, saidai in Big Mum takashe shi dan wlh bazai taba bada matar shi da batada lpy ba, bazai taba badata bane, yanzu a ina zai iya boyeta, ya killace ta, dan ko kadan brain dinta bayason damuwa yanda take last stage of recovery dinan Aaman! Zuciyar shi takira, da sauri ya rage saurin gudun dayake amota gudun karyay hatsari, to wama zai kira dole shine, yakula da ita bayan ya tsinceta batare dayaci amanar taba gashi ko godiya baimai ba lokacin ashe yanada rana, to yanzu ina zaima sami number shi? Da sauri yace "Pops log book" kwana yay da sauri akan titi yadau hanyar dazai kaishi gidansu, ko parking din kirki baiyiba yafito polisawan dake gadin gidan na gaishe shi baimabi ta kansu ba yay cikin gidan da mugun gudu, dakin Abba yayi bayan ya bude drawer shi yaje yana fiffito da takardar du da kyar yaga littafin, zama yay anan kasa yana duddubawa page by page arude, tsaki yayi ya jefar da book din akasa yace "sh*t" jingina yay da drawer ya dafe kanshi dake wani irin bugawa da karfi ahankali yace "Allahumma ajirni fi musibati" haka yadinga maimaita wa kusan sau biyar kafin ya dago kanshi ahankali ya kafe littafin da pages din keta buduwa sabida iska ido, da sauri ya rarrafa ya dauko book din yadawo ya zauna yana bi page by page yana dubawa yana wani irin nishi tunda yake arayuwan shi baitaba sanin tashin hankali haka yakeba saiyau, lokacin Bilkisu shi wanan bamaya hayyacin shine, harzai ijiye littafin idanunshi suka sauka akan sunan Aaman, da sauri yaciro wayar shi ya kwashi number yay dailing ya kafa a kunne har yagama ringing ba'a dauka ba yasake dailing akaro nabiyu harya cirerai saiya ga anyi picking da sauri yace "A...Aaman, Barister Aaman" daga ta dayan bangaren anatse Aaman dake kwance kan doguwar kujeran mom dinshi yatashi zaune yace "yes nine, waye ke magana" ahankali yace "Dr Ayaan, amm mijin mijin wacce ka taimaka, mijin wacce ka dawo mana da ita kano u and ur friend" shiru Aaman yayi baisake cewa komiba dan yagane shi daga explanation din dayayi, shiru shima Ayaan yayi zuciyar shi nawani irin mai zafi, ya lumshe ido saikuma ya budesu ahankali muryan shi nadan rawa yace "am sorry Man" dan murmushi Aaman yayi yace "bakomi, why is ur voice like dat is everything okay?" girgiza kai yayi wasu irin hawaye sun taru a idonshi muryan shi narawa yace "please taimakon ka nake nema wayanda suka taba kiddaping wife sunyi kiddaping Pops dina da Mami and my step Mum ce" zumbur Aaman ya mike tsaye yace "subhanallahi" "and tace abasu Wife in exchange inba hakaba bazata saki su Pops ba and.." kasa magana yayi sabida kukan da tun dazu yake dannewa yazomai, runtse ido Aaman yayi sabida radadin da zuciyar shi tahau yi, ahankali ya budesu ya kalli agogo 8:40 nasafe ne yanzu ahankali yace "Dr be strong man, ina Abj ne, amma yanzu nan zanbi flight nazo kano before 10 I will be there, text me address din inda kake, be strong Man babu abinda zai sami Dad da Mom da izinin Allah" gyadamai kai Ayaan yayi yama kasa magana ya katse wayar yamai text din address din hospital sanan ya mike tsaye bayin Pops ya shiga ya wanko fuskarshi ya share da towel sanan yawuce yafita ya shiga mota yadau hanyar hospital.

Parking yayi a parking space sanan yafito daga motar jiki asanyaye idanunshi sunyi jajir, dark shade dinshi ya dauka yasaka sanan ya kulle motar yay cikin asibitin, tun daga bakin office dinshi yakejin kukan Bilkisu da sauri yabude kofar ya shiga ya mayar ya rufe yay cikin bedroom din bayan ya cire glasses din ya ijiye akan table ya bude kofa ya shiga, ajikin kofa ya tsaya ya kafeta da ido yanda take zaune akasa ga abinci a gabanta na Mrs Biggs sai uban kuka take Nurse Sameera da tsabar karfin kukan ta baima barta taji alamun shigowan mutum ba sai faman lallashin ta take.

Yafi minti biyu kallonta yake wani irin sonta na ratsa kowani jijiya na jikinshi, dan gyaran murya yayi da sauri daga Nurse Sameera har ita suka dago kai suka kallai da gudu ta mike tana kuka tafada jikinshi ta kankame shi tsam tsam tana kuka sosai da sauri Nurse Sameera ta mike kanta akasa tana murmushi tace "tundazu ta tashi takicin abinci nazaci na dakin ne bata so na aika aka siyo mata a Mr biggs shima takici sai kuka takeyi taki cemin komi kuma, tunda kadawo bari natafi" dan murmushi yayi yace "thank you so much nurse Sameera" murmushi tayi tace "bakomi Dr" tabude kofa tafita daga dakin ta rufo musu, sai alokacin yay hugging dinta back tightly kafin yafara tapping bayanta alamun tai shiru, dago kanta tayi daga jininshi ta kafeshi da jajayen idonta dake tsiyayar da hawaye, ahankali ya bude ido shima ya kalleta, dukan kirjinshi tahauyi tana kuka sosai, da kyar ya daga hannu yakama hanunnata yahada da nashi yana girgiza mata kai yama kasa magana, shigewa jikinshi takara yi sunkai 2min ahaka sanan yaciro ta daga jikinshi yaja hanunta sukai cikin dakin akan gado ya zauna ya zaunar da ita a gefenshi, hanun yasa ya share mata hawayen dake zubowa ya girgiza mata kai ahankali yace "am sorry nabarki nafita ko, stop crying zokici abincin ki" abincin ya dauko ya daura akan jikinshi yadau spoon ya debo yakai bakinta budemai tayi tana kallon idonshi tanaci haka yadinga bata fuskarta kadai nasa shi kwanciyar hankali, saida ta koshi ta karbi spoon din daga hanunshi da sauri ta debo itama ta kaimai baki tana washe mai baki, bude mata yayi ahankali yana kallon fuskar ya karba yaci dan yasata farin ciki amma ko kadan bayajin dadin abincin abakin shi, da sauri tasake debowa tana wani irin washe baki tsabagen murna takaimai bakinshi tana kallonshi, wani irin zuciyar shi keyi, kasa bude baki yayi hakan yasa tasake matsowa tana budemai bakinta alamun yabude baki tasaka mai, wani irin rawa zuciyar shi tafara na kuka sake tunamai da Pops datayi dan dayana yaro haka yakemai in yana rashin lafiya yakicin abinci, da sauri ya ture spoon din ya jawo ta yasaka ta ajikinshi ya fashe da wani irin kuka, da sauri tafara kokarin fizge jikinta daga nashi jin yana kuka hakan yasa yasaketa ahankali, kallon fuskarshi tayi ganin yanda yake kuka yasa ta kwaye fuska zatai kuka itama cike da damuwa, da sauri ya girgiza mata kai yana goge hawayen dayake, da sauri ta zauna akan cinyarshi tasa hannu kaman yanda yamata dazu ta share mai hawayen duktai wani irin da fuska rungume fuskarshi tayi hawaye nataru wa a idonta tana shafa kanshi nakusan 1min saikuma tasake shi ta dago kanta ta kalleshi dan tabbatar daya dena kukan, murmushi yamata asanyaye, sake washe mai baki tayi tasake rungume shi saikuma tasake shi ta sauka daga kan jikinshi ta mike atsaye agabanshi tana kallon fuskarshi shima ita yake kallo a sanyaye, hannayen ta ta daura akan kafadar shi tana washemai baki ta dugo da kanta ahankali tana kallon kwayar idonshi shima ita yake kallo kaman yau yafara ganinta, daura lips dinta tayi akan nashi da sauri ya chapke tareda rungumota jikinshi sosai yana wani irin sauke ajiyar zuciya, daukar ta yayi chak ya kifata a gado yasa hannu ya zuge mata zip din doguwar rigan ya cire doguwar rigar ya yar shima cire kayan jikinshi yayi yahayo gadon, da sauri tafada jikinshi ta kankame shi sake hada bakinsu yayi yana wasanni da ita kafin ya shige ta yana yanda yaga dama da ita.

Wuraren goma ya shigo garin kano, taxi ya dauka ya bashi address din hospital din da Ayaan yatura mai, goma da kusan 15 minutes taxi yay parking a hospital din, ya shiga yana kalle kalle ahankali yaciro wayarshi yay dailing number Ayaan amma ba'a dagaba akaro na uku ya dauka murya chan kasa yace "please kabani 10min am coming" bai kawo komiba Aaman yace "okay ina reception" , dagata yayi yakaita bayi wanka yamata agurgurje yafito yana tsane gashin kanta da towel sai kallonshi take, dan murmushi yamata, yamata kiss a kumatu yace "thank you, Allah miki albarka kin sa nasami natsuwa" hanunta ya daura akan towel din ya dauko mata wani bakin doguwar rigan Abaya ya shiryata tsaf yasaka mata dogon hijabi daya kai mata guiwa pink, yasaka mata loafers sai kallonshi take sanan shikuma ya shirya cikin Jean da riga white yasaka takalmi yadau jakarta da magungunan ta yadawo yarike mata hannu yace "let's go" fita sukai daga dakin, a reception yaga Aaman zaune yana danna waya, kaman ance ya dago kai ya gansu suna tahowa hanunta cikin nashi da sauri ya kori abinda kemai yawo a ranshi ya mike tsaye yana dan murmushi.

Hannu Ayaan yamika mai suka gaisa da ido yamai alamu suje waje, wajen motar shi sukaje, ahankali Ayaan yace "duk duniyar nan a yanzu kai kadai nai trusting, koda yau na mutu nasan tana good hand, please ga wife inaso kabar garin nan da ita harsai naci nasaran kubutar da iyayena bazan tsaya jiran police ba" bai jira mezaice ba yajuyo ya kalli Bilkisu da shi taketa kallo, cupping face dinta yayi ahankali yace "Baby follow him he's going to take care of you for me kinji, be a good gurl, I love you so so much wife" lumshe ido yayi da sauri, patting kafadar shi Aaman yayi ahankali yace "I can stay with you lemme help you Bro, inada wata sister dake aure a garin nan zamu iya boyeta a gidanta" girgiza kai Ayaan yayi yace "kai nakeso ka kulanmin da ita, I want her out of kano, I don't want to risk her life in anyway tana last stage na recovery ne, please please take care of her for me" da sauri yay wurin motar shi baya ya bude yasaka jakarta ya rufe yadawo yana mata murmushi yakaita gaban mota yace "kibishi zanzo na daukeki don't cry okay" washe mai baki tayi, ahankali ya sumbaci gaban goshin ta yasaka ta aciki ya kullo yadawo inda Aaman yake a tsaye sai binshi da kallo yake hanunshi Ayaan ya kama ya saka key mota da magungunan ta yace "once kakai kabata magungunan nan twice a day ne bacci yake sata, ga key kayi parking motar a Airport leave d key with security, I will never forget dis favor" da sauri ya juya zai wuce Aaman ya kama hanunshi, ahankali ya tsaya chak batare daya juyoba zagayowa ta gabanshi Aaman yayi yay hugging nashi yana buga kafadar shi yace "all d best, I promise to take care of her, Allah yabaka sa'a, ya kubutar dasu" Ameen Ayaan yace yana kokarin hana kanshi kallon motar, ahankali Aaman ya sakeshi yajuya ya bude motar ya shiga, da sauri ya juya baya bayason ya kalleta dan kuka zaiyi, Aaman yaja motar sukabar asibitin.
♦♦ *SANGARTATTCE*♦♦




Maman Abd Shakur

86 - 87

Har suka shiga titi waige waigen shi take hartazo tadena ganinshi, kuka tafara mara kara ahaka har sukakai airport yay parking motar yaciro jakanta ya zagayo ta inda take kukan ta ya bude mata kofar yana kallon ta, ahankali yace "fito" fitowa tayi tana kallen wajen tana kuka saikuma ta kalleshi tafashe da kuka sosai, girgiza mata kai yayi cikin muryan lallashi yace "stop crying gashinan zuwa, zomuje, goge hawayen" share hawayen tai da sauri, yabama security key suka shiga cikin airport din booking yay musu kafin suwuce departure hall dan, in 15minutes time jirgin su zai daga, zama sukayi yaje yasiyo mata popcorn yakawo mata karba tayi sai jujjyawa takeyi tana kalle kalle saida aka fara boarding sanan suka wuce suka shiga jirgin, jirgin yadaga sama.
Sha biyu daidai na rana jirginsu ya sauka a Abuja Ummy ne tazo da Mota daukan su tana ganin Bilkisu da gudu tazo ta rungumeta tureta tayi tanason tafara kuka ya harari Ummy yace "ke kirabu da ita batada lpy, ban key" mikamai key motar Ummy tayi bayan ta kama hanun Bilkisu dahar tafara kuka, karba yayi ya shiga gaban motar Ummy tabude musu baya suka shiga ta rufo sukai gidansu dake wuse. Hadadden gidane babba sosai koda sukakai baiwani sha wahalan shawo Kan Mum dinsu ba, bakaramin tausayi Ayaan din ya bata ma tai musu addu'a sanan ta lallaba Bilkisu da kyar taci wani abu Aaman yakawo maganin ta Mum tabata tasha Sai kuka take, sanan Ummy takaita dakinta cikin minti biyu bacci yay awon gaba da ita, fitowa Ummy tayi hakan yasa Aaman yace "where's she" zama tayi kusa da Mum tace "tai bacci" Dan ajiyan zuciya ya sauke sanan ya kalli agogon hanunshi yatashi ya kalli Mum yace "bari naje, zan kai Usaida hospital zamuje muyi blood test su genotype and d rest" murmushi Mum tayi tace "saika dawo son" ficewa yayi daga gidan bayan ya Kira Usaida yace mata ta shirya.


**************
Da saurin shi ya shiga office dinshi yana share kwalla wani irin kewanta da shaukin ta ke shigan shi sosai, gadonsu ya kurama ido dan gani yake kaman zai ganta, kayan jikinshi yacire ya shiga bayi yayo wanka yana fitowa ya shirya cikin wani bakin riga bodyhug da bakin wando bakaramin kyau yayi ba kayan sun fito da hasken fatarshi sosai, sneakers yasaka yadau wallet da waya yafice daga office din bayan ya kulle, taxi yatare ya shiga.



******************

Babban gidane da ba'a gama ginewa ba, dan Mami bataga hanya ba sabida wani bakin yadi da big Mum tarufe mata fuska dashi, zaune take akan kujera tun isowan su ahaka take an daure mata hannayenta tabayan kujera da kafa, an taushe mata baki sanan anrufe fuskarta da bakin kyalle, muryan big mum kawai takeji dawasu maza, addu'a kawai take aranta Allah ya kareta daga shairin big Mum sanan ubangiji Allah ya karemata Ayaan da Bilkisu, alamun tafiya mutane dayawa taji ana shigowa inda take batasan meke faruwa ba tadai ji Big Mum na cewa ku kulle shi da kyau, saikuma wuf aka yaye bakin abin daya rufe fuskarta, haske ranane bau awajen ahankali tabi wurin da kallo gini ne babban gaske da ba'ai plasta ba kawai block ne saikuma katakwayen roofing sama da aka jera kaman ana shirin saka kwano ne saikuma ba'a sakaba, ahankali ta juyo da kanta ta kalli Big Mum dake zaune kan wata kushin ita da pilot din Abba tanamai murmushi, kwalalo ido Mami tayi tanason tai magana amma ba halin yi sabida taushe mata bakin da akayi, wani irin mugun kallo Big Mum ta watsa mata saikuma ta kalli Bala dake tsaye shida wasu samari guda biyu tace "budemai fuska ya ganni Bala naga ya farka yana motsi da kafa" da sauri Mami ta kalli gefenta kirjinta na bugawa wakuma aka kamo ko Ayaan ne, Alhaji! Tafada aranta tana wani irin salati da sallallami tana sanar da ubangiji halin dasuke ciki, kwalalo ido shima Abba yayi yanaso yay magana ganin yanda aka daddaure Mami amma ba hali kaman daga sama yaji muryan big Mum tace "Alhaji" da sauri ya juyo dakai ido da ido sukayi da big Mum da pilot dinshi suna wani irin kallon juna, murmushi Big Mum tayi tawani lashe baki tace "dan ka yazaci yanada wayau yasa polisawa suncika airport yazaci anan zaku sauka ne? Hahaha, karkai mamaki fa, bawani abu yasa nai hakaba sai dukiya, dukiyar ka kawai nake bida, nariga nafada ma danka ya maida duka dukiyoyin ka sunana sanan ya saki yarana da aka kama na uku kuma yabani Bilkisu na kashe dan itace taja asirina ya tonu haka bazan taba yafe mata ba, ayanzu dai nabashi awa ishirin da hudu ko my man" tai maganan tana shafa gemun pilot dake sanye da uniform yana kallonta, girgixa mata kai yayi tareda fuzar da iska yace "hajjaju ta aganina awa ashirin da hudu sunyi yawa fa, ko Ina neman mu ake Kuma kinsan atsakiyan filin daji nai parking koda yaushe wani abu kan iya faruwa, ki rage lokacin, shidan yamma nayi ki kirashi yabamu abinda mukeso muje mu shiga jirgi mubar garin nan. Gyada kai tayi ta mikama Bala hannu alamun ya bata wayanta, kawo mata wayar yayi Abba duk yanabin su da kallo da idanunshi dasukai jajir kokarin magana yake amma ba hali, kunna wayan tayi bayan tasaka wani sabon layi ya sanya mata nashi, number Ayaan tai dailing daidai lokacin Ayaan da CP sun shiga dakin da ake tracking number, wayar yaciro yana kallon number da sauri yay picking yasaka a speaker yanama me tracking din alamu da ido, dan hakanan yaji aranshi big Mum ce, picking yayi yasa a hands free wani irin dariya tayi tace "bazaku taba iya kamani ba duk sim din dazan kiraka dashi dazaran nagama magana nake ballawa, nakira ne nafada maka nafasa baka awa ashirin da hudu karfe shidda daidai zan kira nafada maka inda zakaje ka ijiye Bilkisu" katse wayar tayi da sauri Ayaan yay wurin computer inda CP ke tsaye akan me tracking number yace "how far" girgixa mai kai CP yayi alamun ba'a samuba tsaki yayi hankali atashe, fita yayi yawuce masallaci alwala yayi ya shiga yabi jam'i yay azahar yana fitowa motar shi ya shiga ya zauna yaciro wayar shi number Bala dayariga yay saving yaciro yay dailing akashe, wani irin ihu yayi ya daki kujeran motar, kunna motar yayi ya wuce MTN office wani abokin shi ne babba awajen hakan yasa ya wuce upstairs direct knocking yayi ya shiga abokin shi mai suna Musa na ganin shi yay dariya yace "Dr ana ganin ka dama" dan murmushi kawai yayi ya zauna Musa yace "why is ur face like this" girgiza Mai kai yayi yace "I need a favor" wayar shi ya ciro yajawo wata yar memo dake gabanshi da byro ya rubuta Mai number Big Mum, da number Bala ahankali yace "please track this two numbers for me in hakan baiyuba inaso kabani any other number da masu layin suke amfani dashi sanan amin tracking dinsu" yanda yake magana yasa abokin nashi yatashi da sauri ya bude yar fridge din office dinshi ya dauko bottle water yadawo ta gabanshi ya bude yabashi, kasa karba Ayaan yayi saima kafe goran dayayi da ido yakasa karba dudda yanajin kishi, hanunshi mutumin ya kama ya saka goran ruwan aciki ahankali yace "Dan Allah kasha abokina" kafawa abaki Ayaan yayi yasha kadan sanan ya ijiye, ahankali mutumin yace "tashi muje adubama dudda dai kaki gayamin mecece matsalar" fita sukayi daga dakin, wani office suka kara shiga, Musa ya mikama wani dake aiki takardan yace "binciko mini wayan nan numbers din" karba yayi ya kwafe number yana danne danne a system din sai yace "sunan layi daya Saratu gwanaye dayan kuma Bala Mubarak, banda wanan layin Bala nada layi biyu kuma daya bude da sunan nan" da sauri Ayaan yaciro wayar shi yace "kiramin numbers din please" kira mishi akayi ya kwasa yajuyo yace "please ku gwada min tracking din numbers din konawa ne zan biya please, zan tafi yanzu once kunyi kutaramin address din tawaya na" yanda yake maganan ne yasa Musa yace "wats happening Ayaan?" dauke kai yayi sabida hawayen dayake ji ahankali yace "anyi kidnapping su Abba ne" da sauri yafita daga wurin bakaramin tausayin shi Musa yaji ba Ayaan mutum Mai kirki tun kafin yasami aikin nan lokacin da matarshi ke labour Ayaan yamata CS kyauta sabida baida kudi, da sauri ya kalli Yaron yace "don't rest saika samo location dinsu" yafita daga office din dukya damu.

Ahanya ya tsaya yay la'asar kafin ya wuce gidan su, gashi nan kawai kaman zararre, parking yayi a compound ya wuce shashin big Mum, hargitsa dakinta ya shiga yi yana neme neme ko zai sami any clue, daga bayama rigarshi yacire yay hanging akofa yazo ya daga katifar ta ya daga gado yana dube dube, yakoma wajen drawers din bedside yahau bubbudewa, wardrobe dinta yakoma yana ciccciro kayanta yana wurgawa kasa kaman zararre, kaman da kayan yake fada, finciko kayan ya dinga yi yana yarwa dan kara dayaji akasa yasa ya kalli kasan da sauri, wayansu kayane daya zubar hade dawani file babba, da sauri ya tsugunna ya dauko file din ya bude takardu ne daban daban, ahankali yakoma gefen gado ya zauna yana duba takardu falle falle yawancin su takardun gidajen Abba ne da papers din filaye wanda duk yasan da zamansu, idanunshi ne suka sauka akan wani takardan owernship din gida wanda sunan hajiya Saratu ne ajiki, da sauri ya cigaba da budewa yana going through d content, rufewa yayi yana dan tunani yaushe which house is this? Address din gidan ya duba hakan yasa ya saki file din anan kasa yaja rigarshi daga kofa yasaka yafice harda dan gudun shi, yana shiga mota kiran CP na shigowa wayarshi da sauri ya dauka yana driving, daga ta dayan bangaren CP yace "Ayaan kazo headquarter sabida dazaran takira ka mu samu muyi tracking dinta down, this is five thirty kai sauri all team dinmu damuka zuba babu wani vital information, munje gidan da yaran damuka kama sukafada mana suna zama suda Bala amma ba'anan suke ba, hurry up karta kiraka kana hanya".


Yana shiga office din da ake tracking number kira na shigowa wayarshi alamu CP yamai dayay picking hakan yasa yay picking yasaka a handsfree, cikin kakkausar murya Big Mum tace "am not going to repeat myself Ayaan ko abar tracking wayar nan kona harbi baban ka, ka ganni nan gani gashi sai kallona yake yana son yay magana amma na kulle mai baki" tai maganan tana wani irin zagaye Abba tana goga mai bakin bindiga awuya, juya ido tayi tace "au bakaji ba kenan, stop tracking my phone, tusss" Big Mum ta harbi Abba akafan haggu tasa hannu ta tunbuke tsumman da aka kulle bakin Abba dashi, wani irin ihu azaba Abba yayi har cikin zuciyan Ayaan yaji ihun dafe zuciyar shi yayi ya kalli CP amugun rude yace "stop, I said stop tracking d Goddamn number zata kashe min Pops" kafa yasa yawani irin tarwatsa laptops din jikinshi na rawa yana karajin yanda Abba ke ihu, dan kafa Big Mum tasa ta take inda ta harbai sabida yay ihu da kyau Ayaan yaji, Mami kam sumewa tayi ganin yanda big mum ta harbi Alhaji. Wani irin dariya big Mum tayi ta mikama Bala dake kusa da ita bindigar ta zauna akan kujera ta daura kafa daya kan daya tana kallon fuskar Alhaji yanda wahala yau yasa tsufan shi yafito sosai dan da baka wani gani sabida cin dadi dakuma kudi, maganar Ayaan ne ya katse mata tunani, sosai muryan shi ke breaking yace "Big Mum please, please don't kill my Pops, andena tracking din kome kikeso I will do it amma kifara hadani dashi inji muryan shi if he's still alive shida Mami na sabida nayarda baki kashemin su ba, Pops" ya kwalama Abba kira ta wayan arude, Abba da kaman ya suma tsabagen azaba jin muryan Ayaan yasa yadan bude ido yana bin wurin da kallo, wani irin murmushin keta Big Mum tayi ta mikama Bala wayar bayan ta karbi bindigar tace "sashi awaya" karban wayan Bala yayi yawani finciko kan Abba kaman zai karya saida Abba yay Kara ya kara wayan a kunen

Please Login or Register in order to submit comment