Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita kuwa taki barin su hada ido, can dai yayi kasa da murya yace "Ko mu bar tafiyar gobe kawai?" Sai a sannan ta kallesa amma bata ce komai ba don gaba daya she is feeling her body so weak and she's been sopping tun barinsu gida, ya kara yin kasa da murya yace "Ai baki gaji da kanon ba ko?" Ta gyada kai a hankali tace "Ehh" Yace "Mu koma kawai a bari gobe in sake wani booking din kenan?" Nan ma a hankali tace "Ehh" Yace "Ohk" Sai kuma ya kalli Iliya yace "Baba juya kan motar kawai" da ladabi Iliya yace "Zuwa ina ranka shi dade??" Khalil yace "Kawai nemi waje kayi parking kada a baka wahala, bari inyi driving din da kaina" Yace "Ahh haba ranka shi dade ai mun saba, shekaru talatin da suka wuce trailer nake ja daga nan arewa zuwa legas" Khalil yace "Kai dai yi parking kawai Baba" Ba musu yayi parking gefen hanya, Khalil ya sauka ya tafi driver seat din, Iliya ya koma daya gefen, Khalil ya ci gaba da driving din.... Da mamaki Nihad ta dinga kallon dai dai inda Khalil yayi parking bayan tafiyar kusan minti talatin da biyar da suka yi, Yana kallon Iliya yace "Nan za mu sauka baba, sai ka koma gida" Dubu goma ya ciro ya basa, Iliya ya amsa ya dinga godiya ya sauka daga motar ya dawo driver seat bayan khalil ya sauko, Khalil ya bude back seat yana kallon Nihad, ta wani hade rai tace "What is the meaning of this?" Yace "Kina bata ma Baba lokaci" Zata yi magana ya kamo hannunta zai sauko da ita daga motar, ganin haka ta sauko da sauri, ya kulle motar ya daga ma Iliya Hannu, Iliya ya ja motar ya bar wajen, Nihad ta daga kai tana kara kallon Bristol Hotel wanda ta zo sau ba adadi da su Husnah, ji tayi ya kama hannunta ta bi sa zuwa cikin hotel din tana tafiya a hankali......








Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah


Ur evidence via 07087865788








*Ina kuke ma'abota kamshi?😁😁 To Ku matso kusa, Albait Al Sahal sunzo muku da hadaddun turarukan wuta na gida, na jiki da kuma ns kaya. Akwai perfumed body oils masu dadin kamshi da sanyaya zuciya. Akwai spritz Wanda Ko bakiyi turaren wuta ba ya isheki ga yana dadewa a wuri bai fita ba, Maza ku garzayo Albait Al sahal domin Ku Sami naku Cikin sauqi domin yanxu suna sales komai ya sauqaqa.... Duk wacca ta siya beyi mata ba ta dawo dashi # we trust the quality of our products# contact me via WhatsApp 09084473900*💖 NIHAAD 💖


64




Nihad na shiga dakin hotel din ta zauna gefen gadon dakin a hankali, ya ajiye wayoyinsa ya kalleta yace "Will be right back" Ita dai bata ce masa komai ba ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita dakin, bin dakin da ba bakonta bane ta dinga yi da kallo, memories da bata son tunawa suka dinga dawo mata, lokaci daya tayi saurin kauda tunanin cause it's making her sad, ta jinginar da kanta a hankali jikin gadon ta lumshe ido... Can dai ta gyara zamanta da sauri, ita dai tasan ba lokacin period dinta bane but she is feeling as if her period just came, beside sai tayi wata hudu ma bata yi period ba ita, tashi tayi ta tafi bandakin amma sai ta ga opposite dinsa, bayan few minutes ta fito ta dawo ta zauna gefen gado, wayarsa da ya ajiye side drawer ya fara ring, ta juya tana kallon wayar taga Nadeey a jikin screen din, ta dinga kallon wayar ko kiftawa babu, lokaci daya ta wani hade rai, sai kuma ta dau wayar tayi rejecting kiran, sake kira tayi nan ma ta kara rejecting, sun yi hakan sau uku, ganin bata sake kira ba ta mayar da wayar ta ajiye, wani sabon tsanarta kawai take ji a zuciyarta duk da dai bazata ce ga abinda ta taɓa mata ba, but she hate her with passion, dai dai nan aka bude kofar dakin ta daga kai tana kallonsa har ya shigo, ya ajiye ledan hannunsa ya cire agogon wrist dinsa sannan ya shiga bandaki, alwala yayi ya fito, ta bi sa da ido har ya sake fita daga dakin don an kira isha, mikewa tayi ta shiga bandakin ita ma tayi alwala ta fito tayi sallahn, tana idarwa ta jawo ledan da ya ajiye ta bude, gasasshiyar kaza ce sae kamshi take, ga fresh yoghurt me sanyi da kwalin lemo a wani ledan daban, babu bata lokaci ta fara aika kazar inda ya kamata, tana ci tana korawa da chilled drink din, sai da taji ya fita kanta tsabar cin da tayi masa sannan ta ajiye wanda ta rage ta shiga bandaki ta kuskure bakinta ta fito ta hau gado ta kwanta. Wajen karfe tara ya shigo dakin da karamin akwati wanda ke dauke da sabon abaya da ya siya mata guda biyu da duk wani abinda zata bukata gobe kafin su tafi Abuja, sae na shi kayan shima, ya ajiye akwatin yana kallonta don rufe ido tayi kamar me bacci, ya zauna gefenta ya kai fuskarsa nata, murya can kasa yace "Are you sleeping?" Bude ido tayi a hankali tana kallonsa, ya dagota ta zauna sannan ya jawo ledan kazar da ya ajiye yace "I bought..." Kallonta yayi da sauri ganin ɗan abinda ta rage a ledan, ta turo baki ta juya masa baya ta koma ta kwanta, ɗan murmushi yayi ya mike ya tafi bandaki bayan ya dau sabulun da ya siyo, babu yanda Nihad ta iya haka ya tilastata sai da ta sake yin wanka ita ma, tana fitowa bandakin ta ga kayan baccin da ya ajiye mata gefen gadon shi kuma yana zaune daya side din gadon sanye da wandon pajamas kawai, yana danna wayarsa with full attention, kana ganinsa kasan text yake rubutawa, bata sake kallon kayan da ya ajiye mata ba, ta jawo handbag dinta ta dau turarrukanta ta shafa sannan ta dau hijab dinta ta saka ta yi kwanciyarta ta juya masa baya... Ya gama rubutun text din da yake ya tura sannan yasa wayar a flight mode ya daga kai yana kallon Nihad, mikewa yayi ya kashe wutan dakin ya dawo inda take facing ya kwanta, da sauri ta mike zata bar wajen amma ya jawota jikinsa murya can kasa yace "Bayan kazata da kika cinye? Who told u it's for free??" Ta marairaice tace "Ni kaina ciwo yake min, ina son inyi bacci" Yace "Ohk zaki yi bacci, but we need to talk now" Bata ce masa komai ba, a hankali yace "Are you ready?" Duk da ba ganin fuskar juna suke ba sai saukan numfashinsa da take ji a fuskarta ta daga kai tana kallonsa cikin duhun, kwantar da ita yayi a faffadan kirjinsa yayi wrapping dinta da hannunsa, bata san sanda ta lumshe ido ba tana numfashi a hankali, yayi kasa da murya yace "Few months ago, i saw u in Bristol... ke da wani gaye, me ya kawo ki?" Nihad ta bude idonta da sauri, tayi shiru tana nazarin abinda yace, gaye kuma?? wani gayen? Ita dai tasan duk yawonta da tayi a baya bata yi da maza sai dai su Husnah, then wani guy din yake magana akai? Ya katse mata tunaninta yace "Answer me" a hankali tace "I can't remember" Yace "You just have to remember..... He is tall and dark" Tayi kokarin tuna guy din amma hakan ya faskara, ta girgiza masa kai cikin sanyi tace "Na manta, i am always coming here together with Husnah and her clique... I don't know the guy are talking about, or probably suna ciki zanje in samesu ne" Yace "I see, amma me ke kai ku hotels? All the hotels in kano babu wanda baki taɓa zuwa ba" Ta ɗan yi shiru, lokaci daya jikinta yayi sanyi sosai, yace "Ina jin ki" Ta rufe idonta don kawai sai taji kunyar tambayar nasa, how did he know tana zuwa hotels bayan ita dai bai taɓa kai ta ba, yaushe ma har ta tsaya suka yi shiri da shi balle ya kai ta hotels, Habibu ne me kai ta hotel wani lokacin har ya jirata ko kuma yaje ya dawo, she felt so ashame of his question, cike da karfin hali ce "Ba komai, kawai dai wani lokaci Naf tana kama daki sai mu je can saboda constant Power, and ita tana son waje me Ac, after that babu wani abinda ke kai mu hotel" Yace "Kema saboda constant Power din da Ac kike bin su bayan na gidan ku?" Tayi shiru kamar baxata ce komai ba, sai kuma tace "Ai dai ba wajen maza mu ke zuwa ba...." Yace "Babu warce bata zuwa wajen maza a kawayen naki, kema kuma kin sani" Tace "Ehh, but that's their life, ni nasan ba wajen maza nake zuwa ba Allah ma ya sani...." Yace "The Codeine, Prophylactics...." Ta runtse ido da sauri gabanta na faduwa, lokaci daya taji kunya ya rufeta, girgiza masa kai tayi tace "Na Husnah ne, kuma ban san ta sa a jakana ba ranan, they are not mine i promise u...." Yace "Alcohol???" Ta bude ido a hankali, he could feel how her heart is beating so fast a kirjinsa, tayi karfin halin cewa "They lured me into taking it, amma bana sha wallahi, kuma ban taɓa sha ba, Allah shine shaidata" Muryarta na rawa ta kare maganar, yayi shirun kusan minti daya, sai kuma yace "What did u know about that Video?" Ta girgiza masa kai cikin sanyin murya tace "I know nothing about it" Yace "Amma kinsan inda aka yi Video din ae" Tace "I saw it just once, so i can't even remember how it is..." Yace "Ohk, idan mun koma Abuja you will still have to see it for the second time because u need to figure out where d video was done" lokaci daya hawaye ya cika idonta tace "Ni bana son in sake gani, na bar ma Allah komai, koma waye yayi min na bar shi da Allah" Yace "No zaki sake gani, sannan zaki duba da kyau kiga a ina ne aka yi video din" Bata kuma ce masa komai ba, yaji saukan hawayenta a kirjinsa, lumshe ido yayi, ta dinga shessheka a hankali a jikinsa.... abubuwan da take ta ignoring a zuciyarta daxu su yake tambayarta yanzu and she have no choice then to give him answers to his question, she wish mutum na iya gyara past dinsa, she wish zata iya amending past mistakes dinta na rayuwa, but it's just too late, Bai hanata ba ya bar ta tayi kukanta for few minutes kafin ya fara cire mata Hijab din dake jikinta a hankali, da sauri ta dago don she is wearing just undies, ta rike hijab din taki bari ya cire, murya can kasa yace "Take ur hands off it" sae da ya sake maimaita instruction din nasa sannan ta sake Hijab din a hankali, ya cire ya ajiye gefe, and he made sure he left her with nothing, ta dinga nonnoke masa tana son stopping dinsa amma ta kasa, daga karshe she realized her body is just too weak for her to stop him, and her body is welcoming duk abinda yake mata, ta gane cewar she is liking it, Romance irin wanda ke nuni da akwai tsananin so na gaske between the couples ya shiga yi mata as if his life depends on it, ba kowa ke samun matsayin kalan romance din ba sai wanda ake so har cikin zuciya, ai ko ta sakar masa jiki gaba daya ba tare da ta ma san ta yi hakan ba, he made sure she savor every bit of it, duk sai da ya birkita mata lissafi ya rikitata kamar yanda shi ma ya rikice telling her all what his mouth can, kyauta kam sae wanda ya manta ne bai mata ba a wannan moment din, kiris ya rage bai bata kanon gaba daya ba a kora su Chamo Zaria, and that night will always be a memorable night for them both, a night that will be worth remembering.....
Har kusan karfe daya yana aikin lallashin shagwabar da take ta zuba masa tana kara narke masa a jiki, daga karshe ya samu dai tayi bacci, mikewa zaune yayi bayan ya kwantar da ita ya kunna wutan dakin yana kallonta feeling so blessed, a karo na farko yaji kamar babu wani sauran damuwar dake tare da shi a rayuwa, he felt so relieve kamar ya sauke wani burden daga kansa, yaji ya kara samun kwarin gwiwan yanda zai tunkari sauran challenges dinsa babu fargaba, they all slept like a baby throughout the night suna makale da juna. Da safe Nihad ta kasa hada ido da shi tana zaune far end of the bed bayan ta gama shiryawa, wani mugun kunyarsa taji take ji, she just don't know what came over her yesterday night duk da dai farkon lamarin ta wahala sosai amma daga baya sai ya zama opposite of it, idan ta tuna yanda ta dinga masa expressing feelings dinta sai taji kamar ta nutse, Khalil na lura da ita, ya dai gama shirinsa ya dawo kusa da ita ya zauna yana kallonta with smile all over his face, still taki bari su hada ido sai ma sunkuyar da kanta da tayi, she wish kasa zai bude mata ta shige, yayi kasa da murya yace "Ko mu bari sai gobe?" Ta daga manyan fararen idanuwanta tana kallonsa, they stared at each other for almost 30 seconds babu ko kiftawa, ko wanne da tunaninsa a zuciya, kuma babu wanda ya dauke idonsa a cikinsu, a hankali ya hade goshinsa da nata breathing slowly, yayi pressing nose dinsa to her's, bata ankara ba sai jin bakinsa tayi a nata, nan kuma labari ya canza, ashe jiya da daddare bata ga komai ba, don kuwa this time around sai da yaga she can't take it anymore duk tayi laushi sai hawaye take masa sannan ya hakura ya kyaleta, ya rungumeta sosai ya ja masu duvet yana lallashinta, daga ita har shi a haka bacci ya daukesu, sai kusan Azahar Khalil ya farka, ya zaro ido yana duba agogo a wayarsa don flight din karfe sha daya yayi masu Booking, shikenan kuma sai dai wani flight din don yasan sunyi missing wannan, ya kwantar da ita a hankali ya sauka daga kan gadon ya shiga bandaki... Still that same day ya sake masu Booking wani flight din karfe shidda na yamma. Nihad ta daga kai tana kallonsa bayan ya shigo dakin wajen karfe hudu da rabi, ya karaso ya zauna gefenta ya ajiye ledan hannunsa yace "Baza ki sake cin abinci ba?" Girgiza masa kai tayi tana avoiding eye contact da shi, ya dau ledan da ya ajiye ya mika mata yana kallonta, kallon ledan ta dinga yi babu ko kiftawa, can ta sa hannu ta karba ta ciro abinda ke ciki, kwalin latest iphone ta gani wanda bai jima da fitowa ba, ta daga kai da sauri ta kallesa cike da mamaki, ya sakar mata murmushi me narkar da zuciya, ta ma rasa me zata yi, amsar kwalin yayi ya bude yayi emptying dinsa, ya daura mata sabuwar wayar a cinyarta, lumshe ido tayi, kana ganinta kasan she is so happy, kawai sai gani yayi ta rungumesa tightly, murya can kasa tace "Thank you so much" ya kai bakinsa kunnenta as if whispering yace "I... I.. love u" Lokaci daya hawaye ya cika idonta amma bata iya ta ce masa komai, they remained like that for almost 5 minutes, can ya saketa ya mike yace "Let not miss our flight again" Yana fadin haka ya fara tattara kayansu dake dakin cikin trolley, cikin minti kadan ya gama ya dau wayarsa yace "Bolt will be here in few minutes" Ya dau sabon wayar ya saka mata a jakarta, kwalin kuma ya saka a trolley, sannan ya mika mata hannunsa, ta daga kai ta kallesa sai kuma ta mika masa nata hannun ya dagota suka nufi kofa.... Karfe bakwai da rabi suka sauka airport din Abuja, nan da nan Mood din Nihad ya canza, bata sake shiga tashin hankali ba sai da ta ga unguwan da suka shigo, shi dai yana rike da hannunta a cikin motar, lokaci daya hawaye ya kawo idonta amma bata bari ya gani ba, me bolt din ya tsaya dai dai kofar gidansu Khalil, Khalil ya bude motar ya sauka, ita ma ta fito daga motar, Mai bolt din ya sauke masu trolley dinsu, Khalil ya dauka yana rike da hannunta suka shiga gidan, basu tadda kowa babban parlon gidan ba har suka iso bangaren Mami, ba mood din Nihad kadai ya canza ba har shi mood dinsa ya sauya, ga wani faduwa da gabansa yake, wani shakkar Maminsa yake ji a ransa, ya shiga parlon Nihad na biye da shi, har zuwa second parlor din Mami, ya ajiye trolly din hannunsa ya karasa bedroom din, Nihad ta rakube jikin kujera feeling so sad, a hankali yayi sallama kofar dakin amma bai shiga ba, Mami ta bude kofar jin sallama, ta tsaya tana kallonsa, ya sunkuyar da kansa gabansa na faduwa, da ladabi yace "Ina yini Mami" a takaice tace "Lafiya lau" Daga haka ta juya ta koma bedroom dinta, duk Nihad na kallonsu, ita ma jikinta yayi sanyi lokaci daya, ya ɗan tsaya for few seconds a bakin kofar kafin ya karasa cikin dakin ya kulle mata kofar a hankali, saman kujera ya ganta zaune ya karasa har gabanta ya durkusa yace "I know i wronged you Mami amma don Allah kiyi hakuri ki yafe min, kar fushinki ya shafeni" Mami tace "I don't have any problem with ur stupid act Khalil, kuma bana ma son zance.... Don haka spare me!!!" Ya kasa dago kansa, bayan wani lokaci yace "Kiyi hakuri don Allah Mami" Tace "Baka ji abinda nace maka bane?" Yayi shiru bai ce komai ba, can ya mike a hankali ya juya ya fita daga dakin, yana fitowa parlor ya kalli Nihad dake kallonsa yace "Ki shiga ciki ki gaida Mami" Bata ce komai ba ta mike tana tafiya a hankali ta isa kofar dakin tayi sallama, Sai da Mami ta amsa mata sannan ta shiga ciki, dai dai inda Khalil ya durkusa ta duka kanta a kasa tace "Mami ina yini?" Mami tace "Lafiya lau, ya kika baro mutan gidan?" Nihad tace "Lafiya lau" Mami tace "Toh madallah, sannunku da zuwa" Nihad bata kuma cewa komai ba, Mami ma haka, tana ta durkushe kasan, Mami tace "Kinyi sallah ne?" Ta girgiza kai ba tare da ta dago ba, Mami tace "Ki je kiyi" Mikewa tayi ta juya ta fita daga dakin, bata ga Khalil a parlon ba, a sanyaye ta shiga bandakin dake parlon ta dauro alwala.... Tana idar da sallah ta mike zata dauke sallayar Mimi ta shigo parlon, Mimi ta wara ido ta nufeta da sauri ta rungumeta cike da farin cikin ganinta tace "Welcome Nihad" Nihad ta mata murmushi tace "Nagode"
Khalil na fita parlon Mami dakinsa ya tafi yayi alwala yayi sallan Magrib sannan yayi wanka ya shirya ya dau makullin motarsa ya fita daga gidan zuwa gidansu Nadeeyah... Yana ta zaune compound bayan yayi Knocking ya gaya ma mai aikin gidan tayi masa sallama da Nadeeyah, don dama in yaje gidan a waje suka fi zama, amma for almost 30 minutes bata fito ba gashi ya kira wayarta a kashe, mikewa yayi daga karshe ya sake komawa kofar parlon gidan ya bude a hankali yayi sallama ya shiga, babu kowa parlon ya zauna saman kujera, yana jiran fitowar mai aikin, bai jima zaune parlon ba sai ga Hajiya Safeenah zata kitchen, da mamaki take kallonsa, suka gaisa sannan ta tafi dakin Nadeeyah, bayan almost 5 minutes sai ga Nadeeyah ta fito, Ta karaso cikin parlon kanta a kasa, ta zauna saman kujera bayan ta gyara mayafin jikinta tana wasa da zoben hannunta, bata dai ce masa komai ba, yayi kasa da murya yace "I am sorry Nadeeyah, this is all i can say to you" Lokaci daya hawaye ya cika idonta ta girgiza masa kai tace "It's ohk" Dafe kansa yayi ya ma rasa ta ina zae fara, infact he is just lost of words, can ya dago kai cikin karfin hali yace "Kin dai san ina sonki ko Nadeeyah??" Ita dai bata ce komai ba sae hawayen dake sauka idonta, yayi kasa da murya yace "Toh kiyi hakuri let accept things the way God ordain it, i never bargained for all that has happened, Allah ne ya kaddaro min duk wannan abun, albarkacin son da kike min kiyi hakuri ki taya ni mu rungumi kaddarata tare Nadeeyah, in sha Allah kuma baxan mance halaccinki gareni ba wannan alkawari ne na maki, i am begging you kiyi hakuri don Allah Nadeeyah" Hawaye kawai ke sauka Idonta ta kasa cewa komai, lokaci daya jikinsa yayi sanyi, Nadeeyah have sacrificed a lot because of him, tayi masa halaccin da ba ko wace budurwa zata iya yi ma saurayinta ba, he knows she doesn't deserve this, mikewa yayi ya dawo kusa da ita ya zauna, cike da damuwa yace "Plss ki daina kukan nan haka Nadeeyah, u are making me feel guilty, nasan ban kyauta da na boye maki abubuwan nan ba duk yanda muke dake, but ina son kiyi considering cewar even Mami ban iya na gaya mata ba saboda ban son bacin ranta, kema gudun ɓacin ran naki ne yasa na boye maki, but trust me Nadeeyah kina da special place a zuciyata har kullum har gobe, kiyi hakuri ki tayani mu rungumi kaddarata kamar yanda kika saba min a baya, ni kuma in sha Allah zan zamo me adalci gare ki, i am indebted to you Nadeeyah.... Kamo hannunta yayi sanin fa baxata ce masa komai ba, don in har tana kuka bata iya cewa komai, yayi kasa da murya yace "Send me the amount you need na duk abinda za kuyi da kawayenki na biki in tura maki, if there is anything after that ki gaya min" Mikewa tayi tana goge hawayen idonta tace "Zan yi isha'i" Tana fadin haka ta juya ta bar parlon ya bi ta da kallo, gaba daya jikinsa yayi sanyi, shi kansa yasan bata yi deserving haka daga garesa ba, but ya zai yi shi ma bai taɓa tunanin things will turn out this way ba, yana ta zaune for almost 10 minutes, can ya mike a hankali ya fita daga parlon duk jikinsa a sanyaye. Har khalil ya kusa gida bashi da rest of mind, parking yayi jin Convoy din Janar sun shigo unguwan, ya jira har suka wuce sannan ya ci gaba da driving dinsa a hankali, Ya jima zaune cikin motar bayan yayi parking kafin ya bude ya sauka ya shiga ciki walking slowly, direct ya tafi bangaren Mami, babu kowa first parlon ya karasa daya parlon ya bude ya shiga, Nihad kadai ce zaune ga abinci a gabanta amma bata taɓa ba, daga sama har kasa take kallonsa don fararen kaya ne jikinsa sae zuba kamshi yake, sai kuma ta dauke kai, ya karasa cikin dakin yace "Why are you not eating" Ta hade rai bata dai ce masa komai ba, ya durkusa gabanta ya bude abincin dake tiriri, plate ya dauka ya zuba mata abincin with enough meat, ya dau cokali ya deba ya fara kai bakinsa ya ci kadan sannan ya kai mata baki, dai dai nan Mami ta shigo parlon, makalewa yayi wajen gashi ya kasa sauke spoon din daga kusa da bakinsa, ita kanta Nihad ji tayi kamar ta nutse, ta kasa dagowa balle ta kalli Mami, wayarsa dake aljihu ya fara ring ya ciro da sauri, yaga Abbansa ne ke kiransa, ya ajiye cokalin ya daga ya kai kunne, Janar na gama fadin abinda zai fada ya katse wayarsa, Khalil ya juya a hankali yana satan kallon Mami ya ga ankon lafiyayyen lace na su na iyaye take kirgawa zata

Please Login or Register in order to submit comment