Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai masu kayansu waje, dai dai stairs din karshe Nihad ta makale jikin rail din staircase din tana kallon wanda ta gani zaune parlor ko kiftawa babu, yana tare da 3 of his frnds ga drinks da kaza with small chops a gabansu, they were all gisting suna dariya, Mimi ta kalleta ganin kamar she is shock tace "What happen Nihad?" Nihad tayi backing parlon da sauri kamar xata koma sama tana zaro ido ta cikin Nikab din fuskarta, Mimi ta kama hannun Nihad da mamaki tace "Are you alright?" Nihad ta kasa cewa komai xuciyarta na heaving, Mimi na rike da hannunta tace "Nihad" Da sauri Nihad ta kalleta, with confusion Mimi tace "What happen?" Nihad tayi karfin halin cewa "Nothing, nothing" Mimi ta kama hannunta suka sauka daga stairs din, kin kallon inda su Aliyu suke tayi tana makale da hannun Mimi tana shige mata kamar xata harde ta fadi, gaba daya mamaki ya cika Mimi, Can dai Mimi ta kalli su Aliyu da suka bi su da kallo tace "Yaya sai mun dawo" Yana kallonta yace "Ohk" Daga haka suka fita daga parlon tana rike da hannun Nihad, Mimi ta kulle kofa tana kallonta tace "Kin san wani a cikinsu ne?" Nihad ta hadiye wani abu da kyar ta girgiza mata kai, Mimi dai ta dinga kallonta, Nihad tayi karfin halin cewa "Who is the guy in white?" Mimi tace "He is my cousin brother, did u know him?" Nihad ta kasa ce mata komai tana kallonta babu ko kiftawa, lokaci daya taji komai ya tsaya mata ga wani jiri da ke dibanta, ta dinga nanata kalmar cousin da Mimi ta furta mata a zuciyarta, Can Nihad tayi karfin halin cewa "Can i know his name pls??" Mimi tace "Aliyu, his name is Aliyu Iliya, yayansu Sajida and Farhana" a hankali Nihad ta dinga gyada mata kai amma ta kasa cewa komai, Mimi tace "But don Allah ki gaya min, kin san sa ne? U reacted as if kin ta6a saninsa" Da sauri Nihad ta girgiza kai amma ta kasa cewa komai har sannan, bayan few seconds tayi karfin halin cewa "What is his relationship with ur brother?" Mimi tace "Of course they are cousins, my brother is Ibrahim Khalil Jikamshi, while he is Aliyu Iliya, mum dinsa ita ce Aunty Hassana ai kin santa...." Nihad was Baffled, taji zuciyarta na wani irin bugawa tace "Jikamshi?" Mimi tace "Yeah, that's my father" Mimi ta wara ido tace "You mean all this while baki san gidan da kike ba?" sunkuyar da kai Nihad tayi a hankali tana jin jikinta kamar an zare mata laka, Mimi dai sai kallonta take, can dai Mimi tayi murmushi ta kama hannunta suka bar wajen, Har suka isa mota Nihad jan kafa take tana ganin komai kamar a mafarki, a ranta kuwa ta fadi Aliyu Iliya ya fi sau goma, for the first time she felt life had never been nice to her, she's been deceived in so many ways by so many people, Umma, her frnds, and now Aliyu, nothing was in her favor during her pass, a yan kwanaki kadan taga abubuwan da bata ta6a zato ba a lkcn da bata ta6a tunani ba, a yan kwanakin nan ta fahimci not everything is as it seems, she felt so stupid of her self at this point, tayi da ta sanin abubuwa da yawa na rayuwarta a baya, she wish she can amend things, but how will that be possible, Mimi ta dinga kallonta bayan ta bude mata back seat amma taga bata shiga ba alamar tayi nisa tunanin da take, kamar ma bata san sun kai parking space din ba, a hankali Mimi ta dafata, firgit Nihad ta dawo duniyar tunanin da ta tafi, Mimi ta nuna mata motar, Nihad ta shiga da sauri trying all possible best kar ta bar hawaye ya taru idonta balle har ya kai ga zubowa, why she?? Why is all this happening to her?? Mimi ta zaga ta shiga gaban motar, sai a sannan Nihad ta daga kai suka hada ido da khalil dake kallonta ta madubi, sosai gabanta ya fadi, kuma bata taɓa jin kunyar duk abubuwan da tayi masa ba sai yau, she felt so ashame of her self, yau ne taji kunyarsa na gaske, a kwanakin baya tana jin guilt a xuciyarta na abubuwan da suka faru amma na yau ya wuce misali, and she remembered vividly ranan da ya kai ta Wellcare wajen Aliyu da abinda ya faru, yanda ta cakumesa a wuyar riga raining all sort of insult on him, bata san sanda ta hade kai da gwiwa ba wasu hawaye masu zafi suna sauka idonta, many things are not as they seem, truly not everything is as it's seems, ta yaudari kanta sosai a baya, Khalil ya tada motar suka bar gidan, sai da suka yi nisa ya kalli Mimi yace "Ba ki bukatan komai?" Mimi ta ɗan buda ido tace "In dai expenses din na kanka" Ya ɗan yi murmushi yace "Ohk, where are we going now?" Ta kira masa wajen wani shopping, nan ya dau hanyar zuwa wajen, suna isa yayi parking ya ciro Atm card dinsa ya mika mata, ta amsa tace "I thought tare xa mu shiga" Yace "Nahh, ke kadai za ki shiga, i have done my part by giving u my card" tace "Can i shop for two?" Ya gyada mata kai, kulle motar tayi ta juya ta bar wajen yana ganin ta shiga ciki ya sauka ya shiga bayan motar, shi da yake bai biyo ta main parlor ba bai san su Aliyu na parlon ba ma, Nihad taji wani kukan ya taho mata jin ya shigo bayan motar, ya dago kanta a hankali yace "Now tell me what's ur problem" ta kasa kallonsa tana shesshekan kuka sosai, she wish many things didn't happen, she wish she was so kind to everyone back then, bata taɓa sanin Umma bata sonta ba sai da Aunty Maryam ta ganar da ita, she encouraged her to be mean to everyone, ya cire nikab din fuskarta yana kallonta, ta boye fuskarta da sauri wani kuka ya taho mata, kunyar hada ido da shi take, ya jawota jikinsa ya rungumeta a hankali yana kokarin kai hannunsa in between her legs yace "Does it hurts har yanzu?" Bata san sanda ta zaro ido ba ta rike hannunsa da sauri, closing her leg tightly tace "Aa" Yace "Then what?" Shiru tayi bata ce komai ba tana sauke ajiyar zuciya a jikinsa, she felt a bit relieved, tana jin breathing dinsa a fuskarta kamar me rada yace "You need the phone?" Shiru tayi Idonta a rufe bata ce komai ba tayi lamo a jikinsa, Shi ma bai kuma ce mata komai ba ya lumshe idonsa yana sauke numfashi a hankali, Nihad ta bude ido tayi karfin halin cewa "Me ya kawoka gidanmu?" Bai bude ido ba still yana taɓa kafarta yace "We should ask Habibu that" Da sauri ta daga kai ta kallesa, da sauri Khalil ya saketa ganin Mimi ta fito daga mall din rike da just er leda, ya bude motar ya sauka ya koma front seat, tana karasowa ta shiga gaban motar ta ajiye ledan hannunta tana Murmushi tace "just 2 perfumes" Yace "You are not serious" Dariya tayi, ya tada motar suka bar wajen. Har suka isa anguwansu Nadeeyah Nihad bata daina tunanin abinda yace mata ba wai they should ask Habibu, how did he know Habibu, gari yayi duhu suka iso gidansu Nadeeyah don har an idar da magrib, bayan yayi parking ya sauka motar, Mimi ta sauka ita ma tana rike da ledan turaren da ta siyan ma ita da Nihad, Nihad ta sauka daga cikin motar, Mimi tace "Bari in kira me aiki ta dau mana kaya" Daga haka ta wuce ciki, Nihad ta bi ta da kallo, sai kuma ta kalli Khalil taga kallonta yake da sauri ta sunkuyar da kai ta juya zata bar wajen ya fizgota ya hadeta da mota yana kallon lips dinta, gaba daya ta rikice don mai gadi na zaune kusa da gate, ta fara turasa zata bar wajen sai ga Mimi ta fito tare da Nadeeyah, da sauri ya saketa ya bude driver seat kamar zai dau wani abu.


Kika karanta min littafi baki biya ba bashin dari biyar a kanki har duniya ta nade. Ehe 😌




Nihaad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah


Ur evidence via 07087865788[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖 NIHAAD 💖


53




Nihal ta karasa har inda Nihad take tana kallonta ta zauna gefenta with smile all over her face, a hankali tace "Welcome sis" Nihad ta sauke idonta tace "Thank you Nihal" Nihal tace "Ina Khalil din?" Nihad ta kalleta tace "He is fine" Nihal tace "Ohk ba tare ku ke ba?" Nihad tace "Ajiyeni yayi kawai" Nihal tace "Ohk, kinyi kyau sosai sis" Ta karasa maganar tana murmushi, Nihad dai bata ce mata komai ba, Nihal ta kamo hannunta cikin sanyin murya tace "And i miss you so much" Nihad tace "Same here" Nihal tace "I am happy u are home" Shiru Nihal tayi bata ce komai ba, can Nihal ta mike a hankali tace "Zan je inyi wanka" Nihad tace "Ohk" Daga haka ta nufi kofa Nihad ta bi ta da kallo har ta fita, Tana fita da few minutes Mumy ta shigo dakin rike da tray, Hafsah na biye da ita da flask, cike da murna Hafsah tace "Sannu da zuwa Aunty Nihad" Nihad ta kalleta tana ɗan murmushi tace "Ya kike Hafsah" Hafsat tace "Alhamdulillah Aunty" Nihad tace "Ya aiki?" Hafsah na washe baki tace "Lafiya lau, munyi kewarki sosai Aunty" Nihad dai tayi murmushi kawai, Mumy dai ta zauna sai kallon Nihad take cike da mamaki, yaushe har ta wani san da zaman Hafsah a gidan balle har ta mata fara'a haka har da tambayarta ya aiki, Hafsah ta juya ta fita daga dakin, Nihad ta sauko ta zauna saman Carpet ta dau cup ta debi ruwan zafi, bayan ta gama hada shayin ta daga kai ta kalli Mumy taga kallonta take, Nihad tace "Mumy Nihal tayi rashin lafiya ne?" Mumy tace "Me kika ga?" Nihad tace "Aa kawai naga ta rame" Mumy tace "Tun dai kwanaki a school but she's better now, kawai stress din makaranta ne, you know she is in her final year" Nihad bata ce komai ba, bayan few seconds cikin sanyin murya tace "Su sudais sun tafi school?" Mumy tace "Ehh..." Shiru Nihad tayi tana juya shayin gabanta, Mumy tace "Ya yan uwan mijin naki gaba daya?" Nihad tace "Duk suna nan lafiya, suna gaishe ku" Mumy tace "Toh maa sha Allah, shi xai shigo nan ne a hada masa breakfast?" Nihad ta girgiza kai tace "Aa sai anjima" Mumy tace "Toh shkkn" Mikewa tayi ta fita ta bata waje don ta karya comfortably don taga kamar duk a ɗari ɗari take. Nihad na gama breakfast din ta dau tray din ta fita main parlor, har ta mance yaushe rabon tayi breakfast cikin dadin rai haka, Zaune ta ga Nihal da Mumy a parlor, Hafsah dake goge goge ta taso da sauri tace "Bari in kai maki kitchen Aunty" Nihad tace "Aa Nagode, ci gaba da aikinki xan kai" Daga haka ta wuce kitchen din Nihal ta bi ta da kallo haka ma Mumy, Dai dai nan Umma ta shigo parlon daga bangarenta kamar warce aka hankado rike da makullin mota, ko lura da Mumy bata yi ba tana kallon Nihal tace "Idan Abbanku ya fito kice masa jikar Hajiya Turai ta fada cikin ruwan zafi yanzu aka kirani na tafi gidan, bana son tashinsa yana bacci, sannan don Allah ki tafi dakina zaki ga kayana saman gado duk na birkito ki jera min, sauri nake shi sa ban maida su ba" Nihal tace "Toh Allah ya sauwake" Mumy dake ta kallonta tace "Subhanallahi, ayi masu sannu don Allah" Tuni Umma ta fice daga parlon cikin hanzari ba tare da ta ma san Mumy na wajen ba. Nihad ta fito kitchen kenan sai ga Abba ma ya fito daga parlonsa jin tashin motar Umma don ba bacci yake ba, hada ido suka yi da Nihad, Sosai gabanta ya fadi ta makale jikin kofar kitchen din ko ina na jikinta ma rawa, Ita kanta Nihal dake zaune sai da gabanta ya fadi, Mumy dai ta sunkuyar da kanta kawai, Abba dai kallon Nihad kawai yake babu ko kiftawa, Nihad ta sauke idonta kasa, lokaci daya taji hawaye ya cika idonta, Abba ya dauke idonsa daga kallonta yana kallon Nihal yace "Ina Baabarki ta tafi?" Nihal tace "Wai jikar Mama Turai ce ta fada cikin ruwan zafi shine ta tafi" Juyawa Abba yayi ya koma parlonsa, Nihad ta bi sa da kallo hawaye na sauka idonta, mikewa Mumy tayi ta bar parlon ta shiga nata duk jikinta a sanyaye, Nihal ta karasa kusa da Nihad ta kamo hannunta a hankali tace "Mu je ki gaishesa" Nihad dai bata ce komai ba hawaye sai bin fuskarta suke, haka Nihal ta nufi parlon Abba da ita tana rike da hannunta, Zaune suka gansa parlon ya jinginar da kansa jikin kujera, Nihad ta ki barin su hada ido ta durkusa daga nan bakin kofar tayi gathering courage muryarta na rawa tace "Abba ina kwana" Yana kallonta bayan few seconds yace "Me ya kawo ki gidana?" Ta girgiza kai hawaye me zafi na sauka idonta tace "Kayi hakuri Abba" Bai kuma ce mata komai ba sai dauke kansa da yayi daga kallonta, staring at the Ac in his parlor, Nihal ta juya ta fita daga parlon hawaye cike idonta, mikewa Nihad tayi da sauri ta bi bayanta tana goge hawayen da ya ki tsaya mata, Abba ya bi ta da kallo lokaci daya yaji hawaye ya kawo idonsa, mikewa yayi ya shige bedroom dinsa, Nihad ta koma bangaren Mumy ta shiga bedroom dinta ta ga Mumy zaune gefen gado looking so worried, fadawa kan gadon Nihad tayi tana kuka a hankali, Mumy tayi karfin halin cewa "Me yace maki? Yace ki bar masa gidansa ko?" Nihad ta kasa cewa komai sai kuka take sosai, Mumy bata san sanda ita ma ta fashe da kukan ba, taji zuciyarta na mata zafi, Nihad na ganin haka ta mike da sauri ta rungumeta tana kuka sosai tace "I am sorry i never listened to you mum, kiyi hakuri ki yafe min plsss..." kasa ci gaba tayi saboda kuka da ya ci karfinta, Mumy tayi karfin halin cewa "Baki min komai ba Nihad, na yafe maki duniya da lahira, babu abinda kika min, haka Allah ya tsara maki rayuwarki babu kuma wanda ya isa ya canza hakan" Nihad na kuka bitterly tace "Amma Mumy baki taɓa ce min Umma ba so na take ba, u never told me she is misleading me, nobody was there to tell me all this, Umma caused me all what i am passing through now" Mumy ta dakatar da kukan da take tana sauraronta babu ko kiftawa, Cikin kuka sosai Nihad tace "Duk abinda nake yi a baya Umma ce take sa ni inyi, she neva gave me the chance to differentiate what's good or bad, she is always supporting me in every aspect, i don't know she was just ruining my life, ta cuci rayuwata, me yasa baki taɓa gaya min bata sona ba, me yasa baki gaya min ba masoyiyata bace? mumy me nayi mata?" Mumy ta girgiza kai kawai wasu hawayen na sauka idonta ta kasa ce mata komai, A hankali Nihad na girgiza kai sounding bitterly tace "Ita ta karfafa min gwiwa wajen yin kawance da su Husnah, she encourage me to follow them everywhere, ta nuna min duk wani dake aiki a gidanmu bashi da value i should treat them harshly idan ba haka ba za su raina ni...." Mumy tayi shiru sai sauraron Nihad take, Nihad tace "Mumy ba wani gidan Aunty Kamila da naje, duk watanni hudu da nayi bana gidan nan ina hostel tare da su Husnah, i never went to Auntt Kamila's place Umma planned it for me...." Mumy bata san sanda ta mike tana kallon Nihad babu ko kiftawa ba, Nihad na share hawayen da yaki tsaya mata cike da karfin hali tace "Ita tace ma Kamila ta kira Abba tace za mu je kebbi amma babu wani kebbi da muka je, all those while i am staying in the hostel with my frnds, duk wani hotel da party da su Husnah za su Umma tasan ina bin su ita ke encouraging dina in bi su, duk sanda na fita da daddare zuwa party Umma ce ke bude min kofar parlor babu wanda xai sani, tun da na taso muke haka da Umma....." Tana kai wa nan ta hade kai da gwiwa tana kuka me ban tausayi, she is deeply regretting everything now, tayi da ta sanin abubuwa da yawa da tayi a baya, nobody was there to tell her Umma ba sonta take ba all that while, wasu abubuwan ma baxata iya gaya ma Mumy ba amma Umma ta cuceta ta cuceta iya cuta, sannan ta nuna mata da ma duniya gaba daya babu wanda take so sama da ita, Mumy dai ta kasa cewa komai sae kallonta take babu ko kiftawa, kana ganinta kasan she is shock, don duk bata san da abubuwan nan da Nihad ke fadi yanzu ba, ta dai san komin laifin da Nihad xata yi a gidan Umma bata barin a mata fada sai ta nuna ai yarinya ce babu abinda ta sani, sannan ko me take so wajen Abba Umma ke taimaka mata wajen amsa, ko kai maye ne baxaka ce Umma bata son Nihad da gaske ba, sai ta siya ma Nihad abu sau goma bata siya ma er ta Nihal ba, wannan ne ma ya sa Mumy ta kara jawo Nihal jikinta sosai.... Nihad ta zamo kasa muryarta na rawa tace "Don Allah ki yafe min Mumy, amma ban taso na gan ni a wajenki ba, i never knew u were my mother at first, Mumy me yasa kika bar ma Umma ni? Why did u hand me over to her?" Tana kai wa nan ta hade kai da gwiwa tana kuka sosai, Wani kuka ya taho ma Mumy bayan memory din yanda Umma ta rabata da Nihad ta karfi da yaji tun tana 5 years ya dawo mata vividly.... Mumy tayi duk iya kokarinta na ganin Abba bai dauke Nihad daga wajenta ya damka ma Umma ba har hakan sai da yayi sanadin igiyar aurenta daya a gidan, babu irin bakaken maganganun da Inna bata gaggaya mata ba a wancan lokacin wai bata da kara bata da kunya akan yar ta ta fari, ina ruwanta da er ta na fari da har zata zakalkake a kanta tana nuna tafi kowa iko da ita sae kace ba bafillatana ba, banda zamani ya lalace, su zamaninsu babu macen da ta isa tayi haka, har inna ke kara tunatar mata cewa Umma bata rike ɗan ta na fari da na biyu ba bata ma san ta yanda suka girma ba ta kauda kai a kansu kamar ba ita ta haifesu ba, Ya Farooq da ya Usman basu taso wajenta ba, tun daga yaye inna ta daukesu suka koma wajenta a Bauchi kuma Umma bata taɓa cewa don me ba, yawancin rayuwarsu duk a wajen Inna suka yi a lokacin ma kakansu na da rai, sae ya kasance Kamila ce kawai gaban Umma and she never complained for once, har dai ta zo ta haifi Nihal, washegari kuma Mumy ta haifi Nihad, wanda sai da Mumy tayi shekara goma a gidan kafin ta haihu, duk tana gidan aka haifi Usman da Kamila amma ita Allah bai bata haihuwa ba, dalilin da yasa da ta haifi Nihad Abba ya dau son duniya ya daura mata gashi fara ce kal kamar zaka latsa ta jini ya fito, ga masifar kyau kamar er larabawa, dama shi farin yaro da shegan shiga rai yake, ita kuma Nihal baƙa ce amma suna kama sosai da Nihad, sai ya dau Nihad sau goma bai dau Nihal sau daya ba don Nihal tana da kiwiya sosai shi sa ma bai bin ta kanta, ba ta yarda da kowa sai Umma, hakan yasa yafi shakuwa da Nihad da ko muryarsa taji ta dingi kuka kenan sai ta gansa ya dauketa, shakuwa me tsanani ya shiga tsakaninsu ya dau soyayya mara iyaka ya daura mata, har cikin ransa yake jin Nihad, wanda Mumy na lura da Umma kamar hakan baya mata dadi don bata iya boye hakan a fuska, ga kuma er ta Nihal shegen kiwiya da kuka, Mumy kan ce ma Abba ya daina bambanta su kar a samu matsala, nuna banbancin bashi da amfani don duk daya suke a wajensa, amma sai yace mata ai Nihal kiwiya gareta bata yarda da kowa, haka rayuwa ya ci gaba har aka yayesu, tun Nihad na shekara uku Umma ta fara nuna tafi damuwa da ita akan Nihal kamar yanda taga Abba ke yi, ta sha attempting mayar da Nihad dakinta gaba daya amma Mumy taki bada fuskar hakan, don babu Alkunya take shiga ta dauke er ta ko da kuwa bacci take a dakin Umma komin dare kuwa, ko hularta bata yarda ta bari a dakin Umma, Umma bata hakura ba har sai da ta san yanda ta hada makircin da ta hada tare da goyon bayan Inna Nihad ta dawo wajenta, Wanda har sai da Abba ya saki Mumy akan issue din wai tana son raba masa kan gida, ga inna ta saka ta gaba da gore gore wai ai ba da ita ta zo gidan ba sannan ina ruwanta da er ta ta fari idan ba rashin kunya ba, karfi da yaji dai aka raba Mumy da Nihad, babu yanda Mumy ta iya tana ji tana gani ta cire hannunta akan wasu lamarin Nihad ta bar ma Umma gaba daya, and that was the genesis of the whole problem.... Mumy ta kasa ci gaba da zama dakin ta fita kawai ta koma parlor tana jin xuciyarta na mata zafi, Umma ta cuceta ta cuceta, ita kuwa bata ma er ta irin rikon da tayi ma Nihad ba, Nihal da kanta ta koma bangaren Mumy a lokacin ma tayi shekara goma, tana ji tana gani sae Umma ta hana Nihad shigowa wajenta, babu kusanci kwata kwata tsakaninta da Nihad, to amma ya zata yi, tunda ga abinda mijinta da uwar mijinta suka ce, kawai sae ta rungume Nihal tana ganinta kamar yar cikinta. Nihad ta ci kukanta ta koshi ta mike ta koma saman gadon Mumy ta kwanta ta rufe idonta a hankali tana jin kanta na ciwo, a haka har bacci ya dauke ta. Wajen karfe goma da wani abu Nihad ta bude ido a hankali ta dalilin tashinta da aka yi, ta mike zaune tana kallon Nihal dake zaune gefenta, Nihal tace "Ana kiranki a parlor" Nihad na murza idonta tace "Waye?" Nihal ta mike tace "Ki fito" Daga haka ta mike ta fita daga dakin, Nihad ta mike da kyar ta nufi kofa ta fita Parlon Mumy, zaune ta gansa duk ya wani birkice yana kallon kofar dakin eagerly, suna hada ido ta sunkuyar da kai a hankali, Nihal ta juya ta fita ta rufe kofar parlon, sai a sannan ya mike da sauri, Nihad tayi saurin juyawa zata koma dakin yayi hanzarin bin ta har ciki ya fizgota, zaro ido tayi tace "Don Allah ka bari kar wani ya shigo" kin yarda su hada ido tayi taki dago kanta, da taga he is trying to raise her head up kawai ta kwanta saman kirjinsa tayi lamo, she could feel how fast his heart is beating, ta lumshe idonta a hankali, ya rungumeta sosai, Underneath his breathe taji yayi maganan da ita kanta bata ji ba, jin hawayenta a jikinsa ya dago kanta da sauri yana kallonta, kasa barin su hada ido tayi, cikin rawan murya tace "I am... Am sorry, i..." sai kuma ta kasa ci gaba ta fashe da kuka, Lokaci daya ya saketa jin

Please Login or Register in order to submit comment