Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri, dagowa tayi tana kallonsa, ya wani hade rai, ta fara kalle kalle kamar munafuka, sai kuma ta matsa daga kusa da shi, mikewa yayi yana rike da wayarsa ya fita daga dakin, sae a sannan ya daga kiran Nadeeyah, a hankali tace "But you said 5pm" Ya sauke wani ajiyar zuciya yace "I am sorry Nadeeyah, i slept off without knowing i did...." Tace "Which means bani da muhimmanci ko?" Ya ɗan hade rai yace "kin fara da korafinki again" a hankali tace "Shikenan, sae anjima" Daga haka ta katse wayar, dakinsa kawai ya wuce ya shiga bandaki.... Wajen karfe tara Khalil na zaune parlon Mami tare da Mimi da Noor, Mimi na basu labari, Nihad ta bude kofar parlon a hankali, duk suka daga kai suna kallonta, can ciki ciki tayi sallama that isn't audible, gaisuwan ma can ciki tayi Noor dai sai kallonta take, Nihad ta nufi Mimi ta duka gabanta tana kallonta murya can kasa tace "Pls kina da Android charger? I can't find mine" Mimi tace "Ohk let me check" Tashi tayi Nihad ma ta mike ta bi bayanta Khalil ya bi su da kallo har suka fita daga parlon, Ganin Nihad zata koma dakin da ta fito, Mimi tace "Mu je sai in baki na Bilkisu" Nihad ta bi ta har zuwa bedroom din Bilkisu, Mimi na kallon Bilkisu tace "Pls xaki ɗan mata lending charger dinki" Bilkisu tace "Ohk toh" daga haka ta tashi ta dauko chargern ta ta mika ma Nihad, Nihad ta amsa tace "Thank you" Bilkisu ta mata murmushi tace "My pleasure" Daga haka suka fito daga dakin, Nihad ta wuce dakin da take, Mimi kuma ta koma parlon Mami, tana kallon yayanta da Noor tace "Yauwa as i was saying" Nan ta ci gaba da basu labarin da take kafin ta fita, ganin yanda Khalil ya lumshe ido Mimi tace "Yayanmu you are not listening bacci kake" ya bude ido a hankali yace "I am sleepy" Mimi tace "Labari fa nake baka" Yayi kasa da murya yace "Bacci" Noor ta kallesa tace "When did u start sleeping early?" Mikewa yayi yace "Idan Mami ta shigo ku ce na tafi in kwanta sai da safe" daga haka ya fita daga parlon....




*You people should manage this small one pls I know it's small, nayi tafiya ne*






07087865788
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖 NIHAAD 💖


50






*Those that paid for Nihad and are complaining of too much lingua franca suyi hakuri after today xan rage kame kamen turancin da nake yi a littafin kamar wata kanwar mungo park, wa enda basu biya ba kuma su ji da bashin dari biyar dake kansu kar su sake min complain din turancin da nake, ba ruwansu*😏😏








Nihad ta fashe masa da kuka hankalinta a tashe ganin babu alamar rahama a tare da shi, ta hade hannunta pleadingly tace "Don girman Allah kayi hakuri, wallahi tallahi na maka alkawarin baxan sake ba, i am promising you this" Ko sauraronta bai yi ba ya sake mayar da ita saman gadon, tana ganin ya fara cire shirt dinsa ta hau zaga kan gadon tana cewa "Don girman Allah ka yi hakuri, wayyo na shiga uku" Bata kara tsorata da shi ba sai da taga ya cire both his singlet, bata san sanda ta kara sauka daga kan gadon ba da nufin sake attempting din shiga bandaki da gudu, ya kara fincikota ya mayar kan gadon, forcefully ya fara kokarin cire mata rigar baccin jikinta wanda dama iyakarsa knees dinta, ta zaro ido ta fasa wani ihu a tsorace tace "Wayyo na shiga uku, don Allah ka bari, wallahi ban saka komai ba..." bai ko saurareta ba har ya fixge rigar da karfi, ta kara gwalo ido cikin rikicewa ta jawo duvet tana kokarin rufe jikinta yana kallonta don bai yi zaton babu Bra a jikinta ba, cause the way they are firm and pointed babu wanda xai ce bata saka Brassiere ba, lokaci daya ya kwace duvet din yayi cilli da shi gefe daya yana ci gaba da kallonta, tunda take bata ta6a tsayawa haka gaban kowa ba, hakan yasa duk ta rikice taki barin ma ya kare mata kallo ta takure waje daya jikinta na rawa, tana ganin zai dagota and that will give him access to seeing her bare chest fully, kawai tayi saurin rungumesa ta fashe masa da kuka tace "Don Allah kayi hakuri ina rokonka, i am ashame plssss" Ba a tsaye yake ba but he just loose his stamina all of a sudden, ya tafi luuu ya fada kanta, bata damu da weight dinsa ba ta kara rungumesa sosai tana kukan tashin hankali, ita a dole kar ya tashi yaga jikinta, runtse ido yayi cause he is beginning to loose his mind, he is gasping heavily for breath, kawai taga ya fara canza salon rungumar da tayi masa to something else and at the same time trying to make her go completely naked before him, bata san sanda ta wani zaro ido ta fara turashi da duk strength dinta tana kokarin tashi amma yaki bata wannan daman, sai ta fara ganin abun da yake mata kamar a mafarki, tayi karfin halin wage muryarta ta fasa wani ihu tana girgiza masa kai a gigice tana cewa "Don girman Allah, don darajan iyayenka ka yafe min duk abinda na maka tun sanda ka fara sanina, wallahi sharrin shaidan ne, don Allah kar ka min haka, wallahi baxan sake rike wayar ba xan bar shi a wajenka...." Ko sanin abinda take cewa bai yi ba balle kalmomin nata su ceceta, idanuwansa suka yi matukar tsorata ta, bata taɓa ganinsa a haka ba, infact komai nasa ma ya tsoratata a lokacin nan, kamar ba Khalil da ta sani ba, he wasn't even ready to waste anytime, he wasn't wanting to be careful in anyway, ko kwakkwaran motsi yaki barinta tayi saboda yanda ya gwada mata ba karfinsu daya ba, shi dai kawai ya cika burinsa a lokacin, tayi karfin halin cewa "Wallahi ban ta6a ba, don Allah Khalil kar ka min haka xan iya mutuwa, wallahi ban ta6a ba" a karo na farko yayi magana cikin kaushin murya yace "Baki taɓa me ba?" Cikin tashin hankali tace "Abinda zaka min" Cikin muryar da bata san sa da shi ba "Karya kike" Kasa ce masa komai tayi kawai tayi give up, but she is so shock, lkci daya taji kamar numfashinta na neman dauke saboda yanda ta tsorata, kawai ta fasa masa ihu a wahale yaga tana kokarin jawo numfashi and she immediately passed out, duk yanda ya so ya hakura ya kyaleta bayan ya fahimci wani abu kasawa yayi, instead yaki yin abinda yayi niyya da farko, amma still bai kyaleta ba har sai da yaji hankalinsa ya dawo, ya koma gefenta yana kallonta babu ko kiftawa breathing heavily, he is a doctor but he is confuse at this moment ba wai suman da tayi bane confusion dinsa, he couldn't stop looking at her for almost 30 seconds kafin ya tashi ya shiga bandaki ya fito da karamin towel, bayan ya gama abinda xai yi ya zauna yana kara kallonta, ya sake duba inside of her da kyau yaga ta kankame jikinta upon she is unconscious wanda hakan ke nuni da she is in severe pain hakan da yayi mata, and the smallest of his finger couldn't gain access comfortable into her, balle kuma shi da kansa, jin siren tun daga nesa ya mike da sauri yana kallon agogo, ya dau singlet dinsa ya saka sannan ya sa shirt din, ya mayar mata da kayanta gaba daya, ya shiga bandaki ya debo ruwa ya fito, zaunawa yayi gefenta ya dagota yana kallonta yayi rubbing ruwan gently on her face, sai da yayi hakan sau biyu, ta fara kokarin bude idonta kamar warce tayi bacci me nauyi sai kuma ta kara kulle idon, jin an bude gate ya kwantar da ita kawai ya dau karamin towel din ya bude dakin da makulli ya fita ya kulle kofar.... Ya fito wanka kenan sai ga Mami ta shigo dakinsa, tana Kallonsa tace "Wanka kayi" ba tare da ya kalleta ba yace "Eh, sannu da dawowa" Tace "Yauwa, kayi breakfast din?" Still bai kalleta ba yace "Nayi, Mami baki je gidansu Nadeeyan ba?" Tace "Ehh xamu yi maganar da Hajiya Safeenah ta waya, idan ka shirya ka sameni parlor" Yace "Toh Mami" Daga haka ta juya ta nufi kofa ya bi ta da kallo. Khalil na gama shiryawa ya fito xai sauka downstairs ya sha ko tea ne don wani irin yunwa yake ji, karo suka kusa ci, ya koma baya yana kallonsa, kamar yanda shi ma yake kallonsa from head to toes, Khalil ya bi ta gefensa ya bar wajen fuskarsa daure yayi hanyar kitchen, a nan dinning table dake kitchen din ya zauna yana sha shayin da tunani iri iri a zuciyarsa, kawai yaji ya ma kasa shan shayin, daga karshe ko shanyewa bai yi ba ya bar cup din a wajen ya haura sama, direct bangaren Mami ya nufa, a hankali ya murda kofar dakin da Nihad take ya shiga, zaune ya ganta saman gadon ta hade kanta da gwiwa tana shesshekan kuka, ta dago kai da hawaye shabe shabe a fuskarta tana ganin shine tayi saurin mayar da kanta bisa gwiwanta wani sabon kukan na taho mata, ya karasa ya zauna gefenta a hankali yana kallonta, amma ya rasa me xai ce, can ya mike ya shiga bandaki ya hada mata ruwan wanka sannan ya fito ya dawo gabanta yace "Go and take ur bath" Taki dago kai tana ci gaba da kukanta kamar ranta zae fita, ji tayi ya dauketa kamar wata er yarinya, ta bude ido da sauri cikin kuka tace "Don Allah ka bar ni" Bai saurareta ba har ya shiga bandakin da ita ya ajiyeta dai dai jacuzzi dake ciki, ta durkusa da sauri ta rintse ido tana kuka, yayi kasa da murya yace "Are you okay?" Ta kasa kallonsa don ita yanzu da gaske take tsoronsa, cire mata rigar jikinta ya fara kokarin yi tana son hanasa amma tana tsoron yin hakan, banda hawaye babu abinda take, tana ji tana gani ya cire mata kayan taki yarda su hada ido, ruwan dumi da ya tara a bathtub din ya dauketa ya sakata ciki, wayarsa ya fara ring ya ciro a aljihu ganin Mami ne ya mayar da sauri ya durkusa dai dai fuskarta ya rada mata magana sannan ya mike ya nuna mata clean water da ya tara a wani bowl daban, daga haka ya juya ya nufi kofar fita bandakin, sai a sannan ta bi sa da kallo hawaye na zuba idonta. Khalil na shiga parlon Mami ya sameta zaune, ya zauna, a hankali yace "Ga ni Mami" Mami tace "Hope kayi breakfast din?" Yace "Na yi" Tace "Ohk, ranan kana parlon Abbanka kanwarsa ta kawo maganar yarinyar nan dake karatu gidan nan ko?" Khalil dai yayi shiru yana kallonta, Mami tace "I am asking" a hankali yace "Ina jin na fita sannan" tace "Toh, I covered up everything that day, kuma nayi iya kokarin ganin i defend the girls stay in this house, na nuna masa lallai nan zata zauna tayi karatu tunda ae ana kawo wasu ma su zauna su yi karatun a nan babu wanda ya taɓa cewa don me, to ko sauraronsu ban yi ba ma na bar parlon, to ban san me er uwar ta kitsa masa ba bayan fita na, Allah kadai ya bar ma kansa sani, jiya da daddare kafin in kwanta ya kirani akan maganar dai still, and ya nuna lallai lallai baxata zaunar masa a gida tayi karatu ba, da na nuna hakan baxai yiwu ba naga xai xama mana ɓacin rai kawai na tashi na bar masa parlon, amma nasan Allah baya bacci, duk me nufina da sharri a gidan nan in sha Allahu zai kare masa, zai gani a kwaryarsa, tunda ni ban nufi kowa da sharri ba" Khalil dake ta sauraronta yace "Mami she is staying here, ni da kaina xan samu Abban, What if here is the rightful place for her to stay? What if she have every right to live in this house?" Mami ta hade rai tace "Ka samesa akan wani dalili bayan na nuna masu ni na kawota gidan nan ba wani ba, kai duk abun magana baka gudunsa a rayuwar ka ko Khalil? Duk sun sa kayi baƙi wajen ubanka amma duk da haka kai baka gani, baka tsaya ka gama saurarana ba xaka yanke hukunci just like that, quite alright iyayenta sun maka kirki to tunda abubuwa suka kasance a haka ba sai mu nemi wani solution din ba for the mean time" Khalil yace "Noo Mami, akan me zaki bari wannan matar ta maidaki so low a gidanki, meyasa zata dinga maki abubuwa haka and u are doing nothing about it" Mami tace "Ka saurareni pls khalil" Yace "Ina jin ki" Mami tace "I want to show them that ko da gidan nan ko babu zata yi karatunta lafiya a garin Abuja, kuma koma ina zata zauna she will be comfortable, wannan dalilin ne yasa na kira Hajiya Safeenah kuma ta amince zata zauna gidanta, ba wai xata yi ta zama gidan bne amma ina son in san ta inda xan billo ma lamarin ne, nima kaina hakuri na ya kare a gidan nan...." kallonta khalil ya dinga yi babu ko kiftawa, gashi ya kasa cewa komai, can yayi karfin halin cewa "Mami gidansu Nadeeyah kuma??" Mami tace "Ehh ko ina da sama da uwar Nadeeyan ne a garin nan tunda Maryam bata nan? Sannan i am not saying she will be staying there har ta gama karatun, kawai dai i want to sort out things yanda ya kamata, don naga mahaifinka is taking this issue so personal, he isn't even giving me a listening ear" khalil was speechless, ya kasa daina kallon, Mami tace "Yanzu zan je in samu ita yarinyar ince mata zan yi tafiya, zata koma gidan kawata kafin in dawo..." Khalil dai ya kasa cewa komai, Mami ta mike zata fita, kamar wanda ya tuna abu yayi saurin tashi yace "Mami xan sameta ni, i know how to talk to her about it" Mami tace "No, kawai ka kira min ita ta zo nan" Bai ce komai ba ya nufi kofa ya fita, yana shiga dakin da Nihad take ya ganta ta dukunkune cikin duvet ta kulle idonta, ya zaune gefenta ya duka yana kallonta amma bata bude idon ba, ya dagota ta bude ido da sauri, tana ganinsa ta fara ja baya taki barin su hada ido, gaba daya jikinta a sanyaye yake and she looks so afraid, ya jawota jikinsa murya can kasa yace "Are you okay?" Taki cewa komai and he could feel the way her heart is beating so fast, ya kalli dogon gashinta dake a jike, ya jawo karamin towel din da yaga ta ajiye gefe ya shiga goge mata gashin, ita dai taki yarda ta kallesa balle su hada ido, bayan ya gama goge mata, a hankali yace "Kinyi breakfast?" Ta kasa ce masa komai hawaye na zuba idonta, ya kara rungumeta yana patting bayanta a hankali, ya kai bakinsa dai dai kunnenta murya can kasa yace "Why are you crying?" Still taki ce masa komai, bayan few minutes ya saketa ya mike ya nufi inda kayanta suke ya bude yana duba wanda xai daukar mata, dai dai nan aka bude kofar dakin, juyawa yayi da sauri yaga Mami ce, sai da heart dinsa is skipping, yace "Erm em Mami, bama ta jin dadi ashe tun jiya, i just came in and realize that" Mami ta kallesa ta kalleta, Nihad dai ta kara dunkune jikinta cikin duvet don towel kawai ta daura, Mami na kallonta tace "Me ya sameki?" Cikin karfin hali Nihad tace "Kai na ke min ciwo" Mami tace "Toh Allah ya sauwake" Khalil ya nufi kofa ya fita daga dakin da sauri, Mami na kallonta tace "Wanka kika yi ne?" Nihad ta gyada mata kai, Mami tace "Toh sauko ki saka kaya sai in baki magani" Nihad ta cire duvet din, ta jawo hijab dinta ta saka kam towel din jikinta ta sauko daga saman gadon tana tafiya a hankali ta nufi wajen kayanta, Mami na kallonta tace "Kinji ciwo ne a kafar?" Ta gyada kai da sauri tace "Bugewa nayi tun jiya" Ji take kamar ana mata azaba idan ta taka kafarta da kyau, she is feeling pain down there but not terrible pain, kawai tana jin haka ne sbda attempt da yayi, wanda ita in ance bai mata komai ba baxata ta6a yarda ba, duk tunaninta ya mata wani abu, Mami tace "Idan kin sa kayanki ina jiranki a parlor" a hankali Nihad tace "Toh" Bayan ta shirya ta fito tana tafiya a hankali zuwa parlon Mami, tun da ta shigo parlon yake kallonta, shi ya ma kasa daina mamaki seeing how she is walking, and he did nothing to her, ya kalli kofar dakin Mami ya mike da sauri ya isa kusa da ita don a kasa ta zauna ya durkusa gabanta yana kallonta




*Adai dinga manage pls for the meantime kun san ban koma gida ba har yanzu, thank you*




Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah




Ur evidence via 07087865788
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖 NIHAAD 💖


52




Nihad ta dinga kallon Nadeeyah dake tahowa tare da Mimi ko kiftawa babu har suka karaso parking space din, Nadeeyah na kallonta murmushi dauke fuskarta cikin sanyayyen muryarta tace "Sannu da zuwa" Babu yabo babu fallasa Nihad tace "Yauwa" daga haka kuma ta dauke kai, Khalil ya kulle motar yana kallonsu ya ɗan yi murmushi yace "Hi Nadeey..." Nadeeyah taki yarda ta kallesa tace "Welcome" Mimi ta nuna ma mai aikinsu Nadeeyah da ta taho trolly dinsu dake cikin mota, yarinyar ta saukar da su daga booth din ta dauka ta wuce ciki, Nadeeyah ta dau wani karamin jaka ta bi bayan mai aikin, Mimi na kallon Khalil tace "Yayanmu xaka shigo ne?" Khalil yace "Yeahh, ki tafi ina zuwa xan yi waya tukun..." Mimi ta kalli Nihad tace "Let go in Neehad" Nihad ta ki ce mata komai, Mimi ta kalli Khalil da ya fiddo wayarsa yana danne danne kamar zai yi sending call, Ta sake kallon Nihad sai kuma kawai Mimi ta juya ta bi bayan Nadeeyah, bayan sun yi nisa Khalil ya mayar da wayarsa aljihu yana kallon Nihad ya dawo kusa da ita yace "Why are you not going in?" A takaice Nihad tace "I am not staying in this house" Ya dinga kallonta, sai kuma yace "Why??" Ba tare da ta kallesa ba tace "Ban ga zan iya ba" Shiru yayi yana kallonta, ta jingina da motar ta rungume hannunta ta hade rai alamar she isn't moving an inch, Ya jingina gefenta yayi kasa da murya yace "Ohk, How about we spending the night at the hotel together" Ta kallesa da sauri, ya dage mata gira, ta dauke kai tana jin gabanta na faduwa, ya kamo hannunta a hankali yace "Kinsan Mami ce tace ku zo nan yau, so it won't make sense in maida ke gida ince kince baxa ki zauna ba for now reason, so kawai mu tafi hotel" yana gama fadin haka ya bude mata back seat yana kallonta yace "Ur usual spot" Nihad dai ta kasa cewa komai kuma ta ki shiga motar, wayarsa ne ya fara ring ya duba yaga Mimi ce, dagawa yayi tace "Yayanmu Kai Mumy ke jira fa bata wuce sama ba, or ain't you coming in again" Da sauri yace "Ohk, ohk I'm coming" Daga haka ya katse wayar, yana kallon Nihad yace "Bari in je mu gaisa da mutanen gidan, idan na fito sai mu tafi hotel din" yana fadin haka ya nufi cikin gidan, Nihad ta bi sa da kallo babu ko kiftawa, lkci daya hawaye ya cika idonta, why will they bring her to this house, gidansu wannan er iskar yarinyar, tasan baxata bi sa hotel ba but she will surely not stay in this house... Khalil na shiga ya tadda Mum din Nadeeyah xaune a parlor, ya gaisheta da ladabi ta amsa da fara'a tace "Ina bakuwar?" Yace "Yayanta ne ya kira take magana da shi a waje" Nadeeyah dai sai kallonsa take, Mumy tace "Allah sarki" Khalil ya kalli Nadeeyah dake zaune saman kujera suna hada ido ta dauke kai, tunawa yayi bai yi sallah ba ya mike da sauri yace "Mumy xan yi sallah in dawo yanzu" Mum din Nadeeyah Tace "Toh je kayi... Ga abinci xa a zuba maka kafin ka dawo...." Kofa ya nufa ya fita yana kallon parking space, bai ga Nihad a wajen da ya bar ta ba, yayi still yana bin compound din da kallo amma babu alamarta, cikin few seconds ya karasa gun mai gadi dake bakin gate yana kallonsa da sauri yace "Wata ta fita gidan nan yanxu ne Malam?" Mai gadin yace "Ehh bata dade ma da fita ba" Khalil ya zaro ido with shock yana kallon mai gadin ya kasa ce masa komai, sai kuma ya fice da sauri daga gate din, at first ya ma rasa ina zai bi don hanyoyi ne daban daban a area din, kawai ya dau hanyar titi, cikin minti kadan ya iso main road din duk da nisan shi, amma bai ga alamar Nihad ba, ya dinga bin ko ina da kallo zuciyarsa na bugawa, lokaci daya yaji wani xufa na keto masa at the same time ƙafafuwansa suka masa nauyi.... Sai da Nihad ta tabbatar tayi nesa da anguwan sosai sannan ta tsaya, ta cikin layuka tayi ta tafiya har ta ganta a wani babban titi, wanda hakan yasa ta gane she is very far away from the area she just left, tana ta tsaye bakin titi tana bin lafiyayyun motocin dake wucewa da kallo ta rasa next step din da xata dauka, she stood there for more than 15min a bakin hanyar kafin wani mota yayi parking kusa da inda take tsaye, ta koma baya tana kallon motar, wani mutumi da baxai wuce shekara 55 ba ya sauke glass yana kallonta yace "Yan mata ina zuwa? Ki shigo in rage maki hanya mana kina ta tsayuwa a nan" Nihad dake ta kallonsa taki cewa komai, yace "Haba yan mata ya kika yi shiru, naga tun daxu kike ta tsaye a nan, har na shiga wancan supermarket din na yi siyayya na fito" Sai a sannan Nihad tace "Bani da kudin mota ne, na yar da jakata" Yace "Subhanallahi, to shigo in ajiye ki inda za ki ko, Allah ya tsare gaba" Nihad tace "Sai dai ka bani kudin motar" Dariya yayi yace "Toh nawa ne kudin motar" Ta ɗan yi shiru sai kuma tace "Ko nawa ne ka bani" Yace "Toh amma me yasa baxa ki shigo in ajiye ki ba, ba fa ɗan yankan kai bane ko ɗan Kidnapper, Kinga dare yayi bai kamata mace kamarki na tsaye bakin hanya a wannan lokacin ba" Tayi shiru ta ki cewa komai, yace "Toh bari a baki kudin motar tunda baki yarda da ni ba, amma wani anguwa kike?" Tace "Can gaba ne" Ya ciro kudi ya mika mata hade da wayarsa yace "To sa min number wayarki yan mata" Ta amshi kudin ta ajiye masa wayarsa kan kujera me zaman banza tace "Nagode, amma bani da waya wallahi" Tana gama fadin haka ta ci gaba da tafiyarta da sauri, ya bi ta da kallo baki bude. Tafiya kawai Nihad take amma bata ga alamar adaidaita sahu ko daya unguwar ba, gashi ta gaji sosai abun ka da bata saɓa da tafiyar kafa ba, har lokacin kuma bata duba nawa mutumin ya bata ba, daga karshe ta ganta a gaban wani babban supermarket, a nan taga wani me adaidaita ta nufesa da sauri tace "Tasha zan je" yace "Wani tasha?" Tace "Inda ake hawa motar kano" yace "Toh mu je" tace "Nawa ne?" Mutumin yace "Dubu biyu" Nihad ta kalli kudin hannunta ta fara kirgawa taga dubu biyar ne, ta shiga adaidaitan, ya tada suka

Please Login or Register in order to submit comment