Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zallar baiwar daka bata, Allah ka dawwamar mata da daɗinta har Abada, Allah kafi kowa sanin halin farin ciki da nashiga ta dalilinta, Allah kabata tukuici da Aljannah kah ta fiddausi,Yah rahm....

Da sauri ta bude ido tace.
Amma in addu'a zakai ai kabari ka tsarkake jikin ka ko ta karasa tana zubamai harara.

Murmushi yayi cike da shuki yace"laifin kine, kin gigita karamar kwalwata Babylov.

Baki ta turo cikin shagwaba dabatason ta iyaba tace babu ruwana dakai tinda haka kaman,ina ganin ka mai tausayi amma shine ...

Bakinta ya rufe da sauri ta Hanyar hade nashi da nata waje daya yashiga bata hadadda sumba datasanya jikinta likis takasa ƙarasawa,shikam a cikin lokaci yanayin nasa ya fara sauyawa dan wani irin sabon yanayi yaji yana rasa shi, ashe inbakason abuba kafi hkr saɓanin ka son dadin sa. .

Aymah kau jin yanda yake zungurar ta yasata fashewa da kuka sosai tana fadin .
miye haka kai kuma naka salon kenan,Wai Jameel baka ganin aikine jikina har yanzu ban ida samun lfy ba fa.

Ya salam yace da Sauri yana direwa daga kan gadon,kanshi a ƙasa sai faman matse jikinshi yake dayakejin yana barazana tsinkewa dan wata mahaukaciyar shawa'awa ya sake samun kanshi a ciki.

Tsawon lokaci kamin ya tashi yayi wanka ya gasa mazaunansa da ruwa dan sai lokacin yaji Azababan ciwo kamar zai haihu( TA YARO KYAU TAKE BATA ƘARƘO)

Bayan ya gama ya hadamata ruwan wanka kamin ya fito palon dagashi sai towel dinta .

Cak ya dagata yayi Toilet da ita.

Idonta a lumshe har ya gama mata batare da ko dayansu yace komi ba dan yace ya tanka tsab zai iya kaimata sabon farmakim da bazai iya saurarama uzurinta ba .

Kiyi wanka tsarki ki fito yace da sauri yana kama kofar ya fito tare da zama gefen gadon ya dauki wayarshi ya shiga dubawa,ido yazaro ganin 4:44 gashi ko la'asar basuyi ba,Misscall din daya ganine na Deedee yasashi yin shiru yana wani nazari.

Aymah kau yana fita ta kara hada ruwa sosai ta gasa kanta takumaji dadi kamin tayi wanka ta fito idonta a kasa gabaki daya karamin yaron nan ya hanata sukuni yau wannan ai shine raba raini, Wai jaki ya kusanci kaza😜

Tinda ta fito yake bin dogayen cinyoyinta da kallo cikin tsananin jaraba.

Kamar ance ta dago kanta karaf idon su ya sarke dana juna,gabaki daya ya saki towel din nashi bajenar sa a waje gandandam kamar An adana masa muciyar tuwo.

A rikice ta doshi kofa da niyyar fita ya mike batare da ya daura towel dinba ya kamo hannunta Yace'' ina zakijene,ke kanki nason kina cike da k'ishin ruwa Baby ki bani dama mu sake gamsar da junan mu,Jibi fa yanda lokaci daya kika rikice daga ganina babu towel,Wallahi AYMAH sai kincire kunya,nason ina sa bukata amma zai yiyu ke yanayin ki ma ya zarce nawa jibi idonki fa.

Lallai namiji duk inda yake bashi da kunya jibi abinda yake fadamata.

Bazan taɓa jin kunyarki ba saboda munriga munzama daya nazama ke kin zama ni,sirrina nabaki kin bani naki to miye abun jin kunya?.

Shuru tamai dan batamason magana ta fito fili ba.

Zai magana wayar shi ta shiga ring yana dauka yaga Deedee ce, ɗan tsaki yayi tare da jawota yace inajin ki mutum na wajen iyalinsa sai kirana kike miye?

A zafafe tace kai dan kutumar ubanka ina yar mutane ? karka maidani katuwar banza mana,ya zanyi raɓe rabe cikin gida kamar tsohuwar agwagwa kana aikata abinda kake so da ita,baka lura da jikin yarinya nan miyasa waiku yaran yanzu baku da hkr som,jarabane daku kamar ayu,wannan wane tashin hankaline kwanantafa 16 kacal da yimata aiki amma kaiga hakilu har ka hakemata dan kaga batada hayaniya,Bakama ko tsoron ka rufzamata da kirjinta zuciyar tayo waje,kai bakama da tausayi dai a takaice takarasa tana rushemai da kuka.

Aymah kau bakaramin daɗin abinda Deedee tamata tajiba ko ba komi ta ceceta daga hannun sa dan har ta fara sadakas wa.

Toilet ta koma ta sake e
Ɗauro Alwallah ta fito yayin da shikuma ya aje wayar shi a sanyaye dan magana Deedee ta ratsashi yashiga wanka yazo yayi sallah la'asar dan ita har tagama Tata.

Mikewa tayi ta isa wajen wadrob din ta tazaro wata atamfa mai kyau ta zura, ko mai bata shafa ba sai turare data feshe jikinta mai daɗin kamshi ,tana gamawa ta fara kacaniyar bude kofa dan ta fita.

Aguje ya kama hannunta jiki a matukar sanyaye yace Aymah Allah yasa kema ba kallon azzalumi kikeman ba,Allah kasanya ba kallon marar Tausayi kikeman ba, Wallahi kishine ya sani Kusantar ki Aymah naga kina tinanin wanda tashi ta riga ta shude,naga muddum banzama keba baki xama niba bazaki taɓa sani a rankiba yanda nike so.

Murmushi tayi tana zuba idonta a nashi tace aa som,kawai abune baka saba dashiba kason komi sai A'hankali, inamaka fatan Alkhairi tana fadin haka ta shafa sajen sa kana ta sauka kasa cikin natsuwa,bayyi karya ba taji zafinsa Amma yanzu tamasa uzuri matsayin sa na sabon shiga.

Bata jima da zama a palon ba ya sakko cikin sabuwar jallabiya fuskar nan tashi fayau amma kuma ya tamketa tsaf baka taba cewa shine.

Kusa da ita ya zauna yana faɗin" babu abinda ke miki ciwo dai ko?

Ki ta dagamai tana fadin babu sai kace yarinya dai.

Hmm hakane fa,Ashe dazu a mafalki naji kina neman taimako da fatan kin gamsu da yarinta mijin naki.

Murmushi tayi tana fadin kaiko..

Deedee ce ta turo kofa ta shigo a yanda ta iskesu yasata raba ido kamar mage dan batayi tsammani ba.

Kai Jameel ya haka,dazu ihun waye nikeji kamar na Aymah .

To nima dai ke nike jira kizo kiman bayani dan naga dazu bani kike nemaba kawai kin hau mutane da fada .

Shuru tayi kamin tace gaskiya tom akwai matsa,kila kuma dukan da walakiri kema Adnan ne yasa shi fasa gigittaccen ihu har nan gidan.

Gabaki daya saida suka saki dariya ta zauna suka dan fara fira kamin tace toh Alhamdulillah komi yatafi daidai yanda akeso Aymah,ni zan shirya domin komawa inda na fito,ba fahariba nason na barki inda za'a kulaman dake.
Take idon aymah ya cika da hawaye ta fara gilgiza kai da fadin" Dan Allah da manzon sa Deedee nah karkimun haka,ina son kasancewa dake har abada,dan Allah Deedee nan gidan zaman kine karki taba kawoma kanki cewa waini sirika nike awajenki ko zaki takuramin ko wani abu wlh ko daya,bama keba ko waye zan iyabashi wuri agidan nan ko Baby ,dan Allah Baby kasa baki wallahii bazan zaunaba saina bita takarasa hawaye na sakkomata.

Allah mai girma toke ayimah yanzu ba muna kusaba duk sadda kike son ganina kimin magana mana kawai zaki ganni .

Noo Deedee kidai zauna din kawai zaman ki anan shine farin cikin mu.

Zatai magana a
Aymah ta karbe wayar Jameel dayayi shuru ta kira manager yana dauka tasa kuka tace Daddy Deedee zata koma gida, kuma wallahi bazan zaunaba gashinan zuwa yace ta mike cikin tafiyarta A'hankali ta bude kofa zata fita duk da kallo suka bita Deedee kam kamar idonta zai fado ganin yanda take takawa sannu sannu.


Aymah zoki zauna nafasa tafiyar tace tana kauda kanta .

Da sauri ta juyo tace da gaske zaki zauna dani.

Wlh zan'zauna dake tace tana watsama Jameel dayayi kasa da kanshi harara.

Yauwa Deedee nah I love you.

Dariya tayi tace ina zuwa.
Tom tace tana komawa ta zauna Deedee kuma ta fita dakinta ta rike mazaunai tace'' jar uban nan amma Jameel baida mutunci wallahi ,ni dai kam dama nason kunnena baiman gizo ba,bayama ko bari ta warke agyarata sosai dan ubansa zai farmata aiko zaka gane kuranka tace tana dakko kudi ta fita abakin get ta kira Almajiran ta da suke hutawa taba ɗaya a ciki tace maza Kaje Abba tuwa ka sawoman budurwa kaza da sassaken malmo nan bakin kasuwa da kayan Hadin sa( WLH SIRRIN MOLMO DUNIYA NE HAJIYA).

To yace ya tafi.

A hanyar komawa taga Baba Ali kwance akan tabarma yana hutawa redio a hannusa.
NAN tasa kujera suka shiga fira tace wai Baba Ali ina dan naka ne Sadam


Yaje ya dawo sai anjima yace yana kara kasa da volume din .

To shikenan Allah ya maidoshi lfy.

Ameen yace suka shiga fira suna haka suka ji tsayuwar motar kamin kuma suji an bude get din farko an shigo har zuwa na biyun da suke.

Manager ne ya shigo yana faɗin Deedee kin tasoni ina hutawa .

Dariya tayi tace'' fitinar Aymah daice wai da tsiya saina zauna to mizaka zaunayi gidan yara tinda dai komi ya kammala .

Murmushi yayi yana sadda kanshi kasa sosai ya sosa kai yace,.
Ai dole duk wanda ya zauna dake yace bayason a rabu,sana nima dama ina Son ganin ku ku biyu muyi magana, Deedee ba tare da bata lokaciba naga lokacin tsallah ya taho.
Dan Allah A matsayina na d'a gareku ina so ku amince a daura auran ku keda Baba Ali,kinga yana da laluri gashi tsufa ya fara cimmasa ke kuma da kwarinki koyane ya samu saukin wani abun..
MATAR OGA NA A
UMMY AYSHA
PAGE 32

""Kash ! Kash!! Kash!!!..
Wannan wace irin maganace kazo da ita babu wando balle akaiga rigar rufe nono Manja suke cemai ko olgah(Manager)? Ku Shikenan bakuson kowa ya zauna kalau ba nawie komi akansaba sai kun kakabamasa,haba dan Allah ku dainaman haka.


Dariya sosai Manager yayi yace nidai nason manager nike kema kin iya fada yau daine aka mayar dani manja kuma a matsayina na babban danku da Allah yabani iko a kanku tsab zan aurar daku in dacewar hakan ta Tatashi.

Murmushi tayi tana fadin" kai kai Allah ka kyauta ,Nidai kam kamasani jin kunya bari in mike in'tai inyi sallah.

Baba Ali daketa washe baki yace.
tsaya tsaya Deedee'n yara,ai fadamasa gaskiya zakiyi. kice ya za'ayi ina da kyauna na filanin usuli in tsayama wannan dattijon da ko cikakkun hakora bashi da shi ,uwa uba bashi da hannu guda musakine,San..

Subhanallahi Yanzu Baba Ali sharrin da zakaman kenan to aiko zan musaya tinaninka , Kai manager na amince daureman shi gam aka zai gane da Deedee yake. takarasa tana wuce warta ciki.

Manager kau Baba ya kallah suka saki dariya.

Baba yace namata dubara har ta fada, ai Deedee ku mutuniyar kirkice,samunta a wannan zamanin abune mai matukar wahala.

Manager yace hakane Baba in sha Allah jibi juma'a za'a daura auran.


To Allah yakaimu da rai da lfy yakuma sama rayuwar ku Albarka.

Ameen yace kamin yatashi ya zubama Baba Ruwan Alwallah.

Aymah kau tashi tayi Jameel ya kamata suka haura sama tayi alwallah saida ya kamota ta fito ya shimfidamata abin sallah kamin ya shirya yatafi masallaci.

Bayan yadawo yazo dakinta inda ya isketa zaune tana Karatun Alkur'ani cikin sassanya muryar ta mai saukar da Natsuwa.

Murmushi yamata yace sannu da kokari malamata.

Kai kawai ta dagamai tacigaba saida taka inda takeso kamin ta rufe ta ajesa muhallin sa.

Idonshi ya kawar daga kanta yace DeeDee na kira.

To tace ta tashi ta sakko yana biye da ita.


A falo suka iske Deedee ta daure fuska gam.

Dukkan su saida jikinsu yayi sanyi.

Aymah tacw Deedee nah lfy.

Klau Aymah, ke kam Ai bakya laifi,Yanzu dai batare da bata lokaciba Jameel so nike ka dauke kafarka daga gidan na na tsawon wani lokaci hr sai Diyar nan ta warke daga wanna jinyar tata,bance ka daina zuwaba aa matar ka ce hakkin ta na ciyar wa kazo kabata da kalamai masu dadi dan samun damar saye zuciyar ta,amma dai zance ayi raɓe raɓe daki baitasoba nason kun fahimceni.

Ido ya zaro yace Deedee kinson mikike fadakuwa? matata cefa,akan mi zaki raba alakar da Allah ya hada?.

Ba rabaku zanba Jameel ina dai sone ta samu gamsashiyar lfy ta dawo kamar kowa,kai a takaice dai bari in maku gwari gwari a matsayina na likitan galgajiya.

Yanzu ke ba zuciyarki aka fasaba akayi aiki?
Kai Aymah ta daga tanayin kasa da kanta.

Yaww,to yanzu in kika samu ciki ke kinson halbin da yara keyi a ciki kuwa balle yaran yanzu masu rawar kai da zakiga tun ciki suke iya shege waisu yayan risilin,kiga yaro ya daddage ya daki kirjin uwarsa sai anyi dakyal zuciyarta zata daidaita inagake dake da rauni,Ba fataba kika samu ciki a wannan yanayi Aymah sak Kirjinki zai zama kyauran kofa saidai muga ya wangale zuciyar ki namana Disco,inba Sa'a ba tsoro yana iya sawa muma duk muyi barzahu,To maganin ayi kar asoma.

Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un Jameel yace yana zaro ido danshi harga Allah ya yarda da kalamin Deedee.

Aymah kau kai ta sunkuyar tana Murmushi sosai,Kai duk kan wanda zai buga da Dee Dee ruwa yake gashi ta rikitamata ɗan miji.

Deedee tace to badai fataba kar dai azo ayi abinda za'atashi ba uwar ba uban ah'toh ga kaddara yaran zamani da wuyar ɗauka,In kaji shawarata toh ,in bakajiba kanka ta tashi ta kama gabanta tana fadin ɗan kwal uba sai fiddo ido yake kamar zomo ai yanzu ka gudu dan kanka yaro kamar cingom .

Jameel kau Da sauri ya kama hannu Aymah Yace'' Sweetheart yanzu dama kinson da haka shine kikaman shuru ?da nasani wlh bazanba koda zan mutu ya Allah, dan Allah Tashi mutafi Asibiti a dubaman ke .

To ai banason ka mutu ne shiyasa nabaka kuma ai Allah ne ya wajeb tama ina matsayin Aymah ina hanawa,kwara ni narasa ran nawa akan kyautatama umarnin ka nason gobe kiyama zan samu rabo mai Amfani.

Rungumeta yayi tsam tsam idonshi cike da hawaye yace" Ngd Allah daya bani mace mai hangen nesa da tawakkali,na kuma kara yarda da a shirye kike da bautar auranki Aymah Allah yabaki tukuicin Aljannah, Kuma in sha Allahu Bazan sake miki ba har sai an tabbatar mana da samun lfyn ki.

Ngd kaima inama addu'a Allah yabaka hkr kaji...

Murmushi yayi Yace'' Ameen, bara natashi in tafi dare yayi ki huta ko?.

Sosai tsananin tausayin sa ya diramata, taji kamar tace yayi kwanciyarsa amma babu wannan halin karta ɓata aikin Deedee.

Rakiya tamai har bakin kofa kamin yatafi yana dagamata hannu har ya fita kamin ta sauke ajiyar zuciya ta shige part din Deedee.
Haɗa Ɗan kamshin data dingajine yasanya yawunta tsunkewa da sauri ta afkah.

Deedee nah mikike dafamana haka.

Da sauri Deedee ta fito daga kiching tana leka bayanta tace yatafi cingom din naki?

Baki ta turo tace gaskiya kidaina .

A fusace tace ke dallah tafi cen namiji bakamishi wargi, basu da kunya som,sannan kansu suka sani, yanzu da ba'amasa hakaba da yanzu yana nan kamar bindi yana binki,yanzu shigo ga kayanki na hadamaki kwara kiyi amfani da wannan damar ki gyara kowane lungu da sako na jikin ki,duk k'aranta namiji Babbane akan mace balle wannan dayayi kala da samudawa ai ni nason komi .

Zama tayi tana murmushi dan wlh babu karya a maganar Deedee, tabbas halitta Jameel daban take acikin halittun maza.
Deedee ta dakko hadaddan kwano mai kyau ta bude,dagen kazar maganine da bazaka taɓa ganewaba saboda masifar kamshin da yake,( AKWAI KAZAR AVAILABLE 5K GAMAI BUKATA WAYANDA SUKA CI SU BAKU LABARI BAMA ABUN BANZA).

Lomar farko saida Aymah ta lumshe ido saboda masifar dadi,ga wani kamshi na Musamman som bazakace akwai wani maganiba saboda cikin kwarewar girki akayi hadin.
Saida taci rabi kana tayi gyatsa tace Deedee nah na koshi.

Toh aje a fridge da safe kyaci.

To tace ta tashi ta aje ta wanke bakinta ta dawo suka shiga fira sai goma suka kwanta.

Jameel kau bayan yaje gidan su suka shiga gaisawa da iyayen sa inda suke tambayarsa lfy Aymah yace da sauki, babu wanda yacemai komi yashiga dakin shi ya kwanta,som baya cikin natsuwar sa saboda lfy AYMAH tafiye mai komi.
Wayarshi ya zaro yashiga kiran Dr Abbah.

Bayan ya dauka yace ango kaine da daran nan.

Cikin rashin walwala Jameel yace akwia matsala wallahi,nan yashiga koramai bayanin abinda ya faru da kuma abinda Deedee tace .

Dariya sosai Jannat keyi dake kusa da Dr Abbah dan taji komi,
cikin kasa da murya tace kace masa hakane.

Dr Abbah dake zuba murmushi lamarin Deedee yace .
Hakane jameel,in akaima mutum aiki ai ba'aso yana aikin wahala, Tsawon wata ukku ake ɗiba ko buta ba aso ya ɗauka saboda condition din da yake ciki,amma ba damuwa In' sha Allah akwia maganin da zanba Jannat ta kaimata gobe, Allah ya kiyaye gaba kaji.

Sosai muryarsa ta shiga rawa yana fadin Allah ka taimakeni Dr in Aymah ta samu matsala bazan yafema kai naba

Kayimata addu'a kawai yace cikin tausayin Jameel din danshi ya tabbata Aymah ta warke dan batada k'anjiki.

Ohk ohk in sha Allah yace yana kashe wayar ya tashi ya dauro alwallah yashiga nafila da nemamata sauki, Bayan yagama yaga biyu saura na dare nan ya dauki wayar shi dan kiranta,tinowa yayi da ko waya bata da ita dama data Adnan take amfani kuma da yaran sa zasu tafi tabasu abinsu dan acikin hakkin su take..
Tsaki yayi yana aje wayar dajin babu daɗi.

Aymah kau sosai tasha bccinta cike da gajiyar daya taramata.

Washe gari karfe goma Deedee ta shigo part din Aymah tace.
Aymah zanje kasuwa yau in masu daukar tallah nan sunzo kuce masu abari sai gobe.

Toh Deedee sai kin dawo.

Yawwa tace tana daukar hanya,a bakin get suka hadu da Baba Ali da sadam suna fira.

Kallon Baba Ali tayi da sauri kuma ta dauke kai tana gyara mayafin ta.

Shikam murmushi yayi Yace'' Deedee yara sai ina haka batare da sallama ba?.

Murmushi tayi tana dawowa kusa dashi cikin ladabi ta gaidashi da tambayar ya tsufa.

Dan murmushi yayi yace tukunna dai.

Dariya sosai Sadam yayi kamin yace" toh yau Baba yaro yake bari inzo yayi dakin shi yana dariya.

Deedee kam mikewa tayi tace toh ni bara naje ksw nadawo.

Kanshi ya maida bisa wuya yace ko narakaki namiki dakon abinda zaki siyo.

Laaa kaiko ka iya sakarma Babba kunya , A'aa malam bashshi ka huta saidai ka fadaman in akwai abinda kakeso zan zoma dashi..


Cikin jin dadi yace to azo da binda ya dace da dattijo kamana.

Aaa malam ba wani dattijo,saidai nadawo.

Toh allah ya kiyayeman ke amaryata yace yana washe baki.

Dariya tayi tana wani sake sabon tako kamin ta fita daga gidan tana murmushi da fadin dattijo bawan Allah,yaga komi tsamtsam,yo uban dama zaiki ribibina ai sai marar Sa'a,yanda Allah yasaman tausayin ka zakasha hidima,dama gaka dan cakwal kamar muciya harma fallan zani saina sawo in dinga saɓaka ga baya inyi aikin gida dakai..

Kai tsaye kasuwa ta tafi ta shiga ta Sassawo kayan tsumi hadaddu irin na UMMY AYSHA masu tasiri ga jikin lafiyayyar mace,data gama ta zauna aka hadamata maganin sanyi (infection ) kudin tabiya ta tsayar da mai Napep tayi unguwar su.

Kai tsaye gidan Asaben mai unguwa ta nufa.

Murna sosai suka shigayi da junan su nan tace ke akwai labari, tashi muje gidan Haj murja nason kona je gidan ta cewa zatai bata iya tafiya kimson ciwon cin nama duk yacinye yan guntayen gaɓoɓin ta.

Dariya Asabe tayi tabata hannu suka kashe tace. mu kau gamunan daram,ciwoma baiga fuskar hayemu ba som

Aa Asabe karkiyi shishigi cikin hurumin ubangiji,Adai dinga cewa in sha Allah, ah toh tashi muje.

Allah ina gayamaki Deedee,ni som bana ciwo.
Hmm tashi dai muje ina da abinyi nabaro Aymah da malam banmasu girki ba.

Tashi tayi ta ɗauki mayafi tana kara koɗa lfy jikinta.

Deedee tace nidai Asabe kin isheni wallahi da alfahari akan lfyn ki to waye jemamme ne haba.

Ke walh Deedee dole inyi alfahari, ciwo som bai samu fus...

Kanta karasa wani shakiyin yaro ya yanko da gudu da baro yayi gaba da Asabe.

Zanzo kuga yanda yake gudu da ita.
Deedee mah ta dage da yan ledojinta tana gudu tana binsu, shikam gudu yake yana dariya da
Fadin Baba Asabe akara wuta ne.

Uwarka ubanka inajin jiri dan Allah ka saukeni kajikaina Asabe tace tana zindima salati.

Tsayawa yayi yana kwasar dariya tare da ziddota daga baran.

Asabe kau tangal tangal tafara tanajin yanda bango ke
Matsowa da gudu yana matsawa baya tsabar jiri,duk abin nesa kusa yake dawomata kamin kuma ya koma nesan sa.


Deedee kam tana karasowa taja burki tana Sauke numfashi da faɗin.
Kai amma wannan jikan Hanne abokiyar zaman ki bai kyautaba shege kai kamar dutsin guga.
Kema Asabe ai kina da laifi, kingani dai ko,kinga saida nace duk abinda zakice kibar cika baki kuma kalmar in sha Allah ta kama bakin ki ko.

Kuka Asabe tasa tace Dan Allah ki tsaidaman mi motar nan Deedee karki barshi ya gudu, DeeDee ya kassara matanta kata na kece wlh.

Dariya sosai DeeDee tasa tana an'sar bokitin ruwan da wata yarinya ta debo ta shekama Asabe.

Ajiyar zuciya taja tana sauke numfashi da goge fuska tace wai Allah nah.

Deedee ta kamata tace muje dai cen kin huta.

Dakyal Asabe ta tashi Deedee takamata suka karasa tafiya kadan suka shigo gidan Haj murja.

A soron gidan suka isketa zaune ta mike ƙafafuwa daya daga cikin jikokinta suna mata tausa.

Deedee tace kingani ko Asabe,ai dama nace maki tana nan ana lindarta ina ma amfani,ga yan gaɓoɓin gudul - gudul ba wani tsawon azziki kamar karas din goma..

Hararata Haj murja tayi tace ke Adije tashi nason wannan matar wulakanci dama tazo taman.

Tashi ɗiyar tayi tana gaidasu tare da sakin dariya .

Tana wucewa suka zauna Deedee ta kalli Asabe daketa fiddo ido dan hr lokacin ba dai-dai takejinta ba ta tabe baki tace wai kunson minene?

Gabaki daya suka hada baki wajen faɗin aa.

Hmm saidai ta dauki lokaci kamin tace Aure fa zanyi ..

Au...me suka hadabaki wajen tambaya.

Gira ta dagamasu tana fadin rass kau Aure,bayan shekara ashirin da biyar da mutuwar muji ga wani kuma ya dallo kai.

Gabaki daya suka kwashe da dariya suna faɗin ikon Allah.

Haj murja tace'' aiko za'abugi kwarya aci uban sabada wlh,bikin DeeDee ai namune, yanzu dai Deedee abinda yakamata muhada kudi wajen fara gyaraki ciki da bai.

Gama wata bagaruwa cen sabuwa ce mai kyau zan samo ganyen magarya atafasa shi ki fara shiga ciki koya kuka ce?...
MATAR OGA NA
UMMY AYSHA
PAGE 33


Kai amma wlh bakuda kirki kukam,Yo ubanmi zan dasashe,ni wlh tsohone zan aura tuguf,auran buta zamuyi,iyaka insamu lada,in dai an daura auran ina gayyatar duk kawayen mu azo aci asha ature kallabi ,amma ko paracitimol basha zanba ai ba lalataccen tsufa ya sameniba,kai wlh murja kinma kasheni sai gani cikin katuwar roba kamar kifanya wai da sunan ina so na matse,to kofar gugama taci uwatar ta.

Gabaki daya suka fashe da dariya nan ta tashi tace dallah ni bani bagaruwa in tai in kaima jikata yafiyeman wannan maganar taku marar amfani dama banzoba tsaffin banza danayi Aure watsar daku zanyi tinda gantalallu ne ku..

Aa miyayi zafi Deedee cewar Asabe tana mika jin gadon bayanta na ciwo.

Haj murja kuma kira ta kwalama Adije tazo ta kawo masu, Deedee tace tashi mutafi Asabe.

Asabe tace wllhi babu inda zan tafi sai dare ya tsala,wannan dan iskan daya kwasheni nason jirana yake,jeki kawai sai munyi waya ko kuma gobe ina nan zuwa dan har yanzu jiri nikeji.

To tace tamasu sallama ta fita kai tsaye gidan danta ta fada Malam Habu da sallama.

Layi ne sosai na yan marka de cike da gida.
cikin farin ciki tace kai Alhamdulillah amma naji dadi wlh Allah yakarama ksw albarka Baraka.

Inna su Jameel kau ganin Deedee yasa ta kashe injin din tana oyoyo Deedee mu maraba lale ina tacewa zanje in ganki.

Ke matsacen Baraka kibani waje,kedai kullum kanki a tulu yake wlh banson sadda zaki waye ba,gabaki daya Jameel ya samaki jin kunyar Aymah ko sakin jiki da ita bakyayi ai saitaga kamar baki sonta, ai ba haka ake surukuta zamani ba,ke bakiga yanda na makiba,Yanzu dai tashijeki ki idamasu kidawo ina mai gidan?.

Baraka tayi dariya tace aiko Deedee sunje kauye amma munyi waya dashi yana hanya in sha Allah yanzu kingan shi.

To shikenan jeki bari in Tina baya ta ƙarasa tana fadawa dakinta inda komi yake tsaf,kwanciyarta tayi akan tabarma tana tinanin to ina Jameel da kabir ne oho.

Tana wanna tinanin taji an kashe injin din Baraka na fadin Deedee ko kinyi bacci.

Aa miyayi zafi na baro Aymah tah takarasa tana fitowa da faɗin Allah ya kara dawwamar da tsaftarki baraka,yo ai'nasa tinda nayi balaguto in nazo zan iske dakin ya cika dam da shara.

Murmushi tayi tan fadin ga maganar su malam nan kofar gida.
Oh toh madallah tace'' tana zama bisa tabarma da aka shinfida sai kam gashi sun shigo dashi da Jameel da Kabir din.

Sannu suka hau yimata yayin da Jameel yayi kasa da kai bayan ya gaidata yace.
ya jikinta.

Ido ta zubamai kamin tace .
To da dan sauki yanzuma magunguna na sawomata ta nunamai ledojin hannuta.

Ya Subhanallahi Deedee dan Allah wane haki take ciki,Kuma shine sai kibarota ita kadai,miyasa bakya mun waya nazo.

Aaaa to sannu jikan zubaida,kamar abinjira

Please Login or Register in order to submit comment