Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karaf suka hada ido gabaki daya kuma suka sanya dariya .

Hmm wallahi kardai ka manta ni likita ne, babu abinda bazan karantaba daga fuskar ka Yaro, A dayyi A'Hankali, Dan kayi jinya muka baka badan kashe ƙishin kaba tsohon tazuru.

Ido Jameel ya zaro kamin kuma ya jawo haɓar rigarsa ya lulluɓe fuskar shi ganin ya gano manufar sa.

Dariya sosai Dr yayi a haka suka shiga Masallacin dake cike da al'umma dan dama babban masllacine gashi kuma ranar ta kama Juma'a.

Bayan gama gabatar da huɗu ba aka hau sallah, ana idarwa su manager dama sun sanar da Ɗaurin auran, nan limamin ya tsayar da mutane .
Bayan an daura Auran akan sadaki mafi ƙanƙanta dan samun Albarka aure.
Nan manager ya zage ya dinga ɓarin kuɗi da Su Sweet ,goro, da dai sauran su.

Fatan Alkhairi sosai aka shiga yima su Jameel wasuma duk baison suba yaƙe kawai yake masu.
Yah Nura ne da zugar yan uwa da abokan su suka zo suka tsokane shi tare da tayashi murna, daganan suka hau motocin su suka dauki hanya gidan Aymah.

Ido nazaro ganin yanda aka kawata harabar gidan da wasu manyan runfuna da kujeru ko wanne ɗauke da table da mutum hudu zai iya zama akai.
Ga abinci nan mai rai da lfy kai kace an shiryama bikin dama.

Cikin gidan na fada nan idona yayi tozali da Hajiya Deedee cikin wani mahaukacin farin lace mai tsada,sai sheki take ta zuba murjanan ta.
Ga wani coge data buka illahirin farin gashi ta na fulanin usuli ya sakko mata.
Kamshi kau kai kace Daga Dubai tazo..

Lokacin da motocin suka tsaitsaya nan fa mutane Harda yan gulma aka hau shigowa ciki dan samu a cika teɓa da abinci da kuma gulma, dan sun tabbata mai gidan ce zatai aure kuma anson mijin na nan to amma miye dalili? Amsar nan kowa so yake ya same ta.

Jameel ne hannushi cikin na Dr suka shiga har katon palon da aka kawata da babban carpet.
Bakowa ciki sai Deedee da kawarta Hajiya murja Dan batayi gayyaba..
Tana ganin shi ta hau guɗa sosai tana farin ciki da jero addu'a zaman lfy Ana amsawa da Ameen. Daga karshe suka shiga photina dan tarihi.

Akunan ta yace Ina Inna mu bazata shigo ba?

Cikin raɗa tace kai ta tafi kunya takeji.

Murmushi kawai yamata yana kauda kai.


Sai da aka gama tashiga daki ta dakko powder da kwalli ta aje gaban ta kamin ta nebo ruwa a yar madaidaiciyar roba ta gyara zamanta kamin ta kece da kuka.

Attention din mutanan wajen duka ya dawo kanta .
Saida tayi dan kanta ta gaji kamin ta wanke fuska da wannan ruwan ta dauki powder da kwallin ta shafa ,kamun ta dago tana murmushi tace ah toh ubanwa zaice nayi kuka?

Gabaki daya kau suka fashe da dariya dan da yawansu sunyi tinanin wani abu akai mata.

Jameel ne kawai da Dr da sukason hali basu damuba.

Kai ta gilgiza tace" Kukan farin cikine, Fatana Allah ya tadoman da Amanata lfy.
Kunson Allah banajin dadi duk da abin farin ciki ya samemu amma abun baiba da cittaba akan ace idonta Bude cikin koshin lfy.

Dr yace in sha Allah komi zai tafi yanda akeso kumata Addu'a.

Nan suka tashi suka fita suka ci suka sha masu tafiya suka fara tafiya, sai bayan la'asar kowa ya watse kamin Suka haɗa motoci dan zuwa dubo Aymah.

Lokacin da suka shiga da bibiyu suka shiga suka ganta har lokacin bacci take cikim natsuwa ba wani fargaba.

Dr Abbah ne yayi murmushi yace Alhamdulillah haka muke so ta samu relief zamu iya tafiya gidan Deedee dan gabatar da abinda ke gaban mu kamin ta tashi.
Ina Baba Ali?.

Manager dake cikin shirin Babba riga yasha uban kyau yace .
Yana cen bamuzo dashi ba, shima saida nasa aka dan karamasa ruwa baima samu halarta daurin auran ba ,amma na tabbata zuwa yanzu ya dan dawo daidai zamu iya iske shi gida..

Fatan samun lfy suka mai suka dauki hanya .

Abakin dakin da Baba Ali yake sukai sallama suka shiga, lokacin Sadam nata bashi abinci yana jeramai sannu cikin tausayi da jin kai.

Koda suka shiga idon shi ya dago ya bisu da ido kamun ya danyi murmushi yace .
Masha Allah. Alhamdulillah, wannan ganin dana maku ya tabbatar mun da kun bada auran Amamatu nah wajen mutumin kirki, Allah ya hada kawunan su ya kawar da fitina ,Allah kasa karshen wahalar baiwar Allah nan ne yazo.

Kowa da Ameen ya amsa kamin suka shiga mai sannu da tambayar abinda yake bukata ?
Yace Babu komi gatan da akai mai ma da lfyr sa baya da tace wa.

"Baba zaka iya tashi muje dakin wancen Yaron ko ko? Cewar manager.

Ɗan shuru yayi kamin yace "tom yaro nah,ba matsala muje ya yunkura da hannusa daya zai tashi da sauri Sadam dake hawayen tausayin dattijon ya kamashi ya rike suka fito su duka harda DeeDee sukayi dakin Adnan.


A kwance suka iskeshi yana kallon sama da alama wani abu yake tinani.

Baba ne yabishi da Kallo na tsoro da kuma fargaba gami da tausayi, kamin cikin rawar murya yace" Black Driver Haka rayuwa tayi dakai dama?.

Ya salam.

Zanso kuga irin zaburar da Adnan yayi ya na mayar da ganin shi kansu, ido ya zubamasu.

.
Murmushi Baba yayi mai ciwo tare da bude hannun shi dake cure yace" in d@i har ka manta da wannan fuskar wanna hannun daka Yar a ƙasa bana tinanin ka manta, sai dai in dama ba shine na farkon wanda ka fara yankewaba ya karasa cikin kuka mai cin rai kamar sannan abun ya faru.

Cikin Wani tashin hankali mabayyani Adnan yace..

Ali Mai Gadi dama kaine..
Deedee
Sadan
Dr abba
Bash.
Jameel.
Manager

Duka ido suka zaro jin yayi magana babu ko alamar karaya halshe.

Wani irin gilgiza ya fara na son muke wa zaune yana faɗin.

"Wallahi saina kashe ka koda hakan zaizama sanadin Rayuwata......

*Aman uzuri gobe biki gareni na Sst nah*..

❤️MATAR OGA NA ❤️
PAGE 21
Paid book

...Dukkan su da kallon mamaki suka bishi.
lamarin nashi ya daina basu mamaki sai dai tsoro,Ace kai arayuwar ka som Babu nadama bale ka fara tuba wa mahaliccin ka.

Kukan kuran da Yayi ne da niyyar tashi a fusace Jameel ya sanya tafin k'afar sa ya daki kirjinsa, nan ya silale yana gunjin ihu kamar mayunwacin zaki.

Cikin Rawar da jikin shi keyi in ranshi ya ɓaci ya duka tare da masa wata kafurar shakar data sanya Adnan din ɗauke wuta yayi gum.

Cikin sauri mai haɗe da in ina yake masa magana

Kaji.. kunya,kakumayi asara duniya kayi ta lahira jahili marar hankali,, wallahii Abun Alfahari ne wa bawa yayi laifi daga baya ya tuba,amma kai ba alamar wannan azuciyar ka sai kudirin sharri,to kasani akan ka zai ƙare in sha Allah, Gabaki d'ayan mu babu mai nufatar kowa da sharri sai khairan , Kuma zamuga Alkhairin Allah a tattare damu,
Kai kam babu mamaki in akayi dogon bincike agano asalinka tattaba kunnane ga Sheɗan,In'kuma ka fasa tashi baka haifuba ya jijjigashi kana ya kwala kanshi ga Bango.

Ido kawai Adnan ɗin ya rintse,tabbas jikin shi ya daina aiki amma zuciyarshi babu abinda batafasaba ,,kuma yanaji ajikinsa bazai dawwama a hakaba dole ya ɗauki fansa dan zuciyar shi cike take dam da bakin cikin abinda sukai mai...

Manager ne dake kallon shi yayi Murmushi yace "Dubu ta ɓarawo daya tak ta mai kaya, A da kasani aikata abinda ba daidai ba amma ayanzu wallahii karyar ka tasha karya, ina so na haɗu da mahaliccina lami lfy sai na bima kowa hakkin sa.
Gabaki ɗaya dukiyar Aymah zata dawo hannun mijinta gashinan gabanka ya nuna Jameel,Kai ko gidan nan kafi kowa sanin na Aymah ne dai ko! to zaka tashi ka barshi ta zauna kayanta ita da mijinta mai sonta da son farin cikin ta shida iyayen sa..

Miji ! Mijifa kace,Aymah ce tayi aure,waye ta aura ya karasa yanabin kowa da kallon kaskanci.

"Nine nan mijinta,mai sonta domin Allah,, ban aureta ba dan dukiya ko kyau A'a inason maye mata gurbin farincikin data rasa ne daga gareka.

Dariya sosai Adnan yashigayi datavba mutane mamaki .
Cak kuma yatsaya kamin yace "lallaima yaro bakason wuta ba saika taka.MATAR OGA taka zaka aura? Hehehehe,Wlh da mafi girman kuskuran da zakayi kenan arayuwarka da zai hanaka zaman lfy kaida matsiyatan iyayen ka masu azabar kwaɗayi. Shawarar anan ka bar wannan mafalkin.
Saboda ban mallaki Aymah ba babu kuma uban daya isa ya mallaketa,Iyalan A/k bazasu taɓa jin dadin rayuwa ba har abada da bakin ciki xasu mutu,,Saboda bashi da mutunci Mutun ne mugu mai son...Zafafan marukan da Baba Ali ya yarfamaibne yasashi tsayawa cak.

Jikin Baban har rawa yake idon shi na zubar da kwallah ya hau fadin.
" karya kake Wallahi!! karya kake,wannan auren mutu ka raba ne agaban ka zamuyi komi in sha Allah,Da munyi niyyar samarwa Aymah gida ko ince mu canzamaka gida tinda nan mallakinta ne bana ubanka ba, nasani kuma kaima kasani,amma ayanzu in sha Allah kana nan zaune kamar Dabba zakaga yaran Aymah suna yawo cikin gidan nan harma suna jifar ka da kalmar Mahaukaci,banza dabba marar iklasi.
Ku wuce muje,kaima a haka xamu barka ka kare rayuwarka a gantale,kai ba kai ba mai raiba,, kai ba matacce ba suka juya suka fara fita.

Deedee ta kalle shi ta kashe ido ɗaya kamin tayi kwafa ta fita da kudiri sosai akan ta.

Abakin kofar suka tsaya Manager yace" Yanzu Mama aikin Aymah ne agaban mu, in komi ya kammala in sha Allah anan zamuzo abama kowa dukiyar shi dan harda waccen matar tashi, Mama Adnan ya wuce duk sanin ku a mugunta,sai dai lokaci yayi kwaji daga gare ni.

Fatan Alkhairi sukai mai da gdy akan ƙoƙarin sa .

Bakomi yace yana fita Jameel da Dr Abba suka mara mishi baya .
Deedee tayi daki wajen kawarta Sadam kuma ya kama Baba dayakejin soyayyar sa har cikin ranshi suka tafi d'akin da aka ware ma Baban suka zauna suna fira har bacci yayi gaba da Baban kamin Sadam ɗin ya fito.

Sai da ya tabbatar babu mai kallon shi kamin ya fada dakin Adnan ya mayar ya rufe.

Robar da suka sha Lacasera da daddare ya dauka ya cikata dam da fitsari kamin ya shiga dakin Adnan din ya iskeshi kwance sai magana yake kasa- kasa da ba'ajin Miyake cewa.
Katashi kasha Sadam yace yana ɓata fuska.

Da kallo kawai ya bishi yana dauke kai.
A fusace sadam din yace "Wallahi sai kasha dan tafiya zanyi, Sadam yace yana haye ruwan cikin Adnan din kamin ya ɗago kanshi,ta karfin bala'i ya danna mai robar nan cikin baki,duk yanda yaso janyewa kasawa yayi saboda hancin shi daya riƙe.
Ganin zai mutu yasa ya hankade baki yashiga sha.

Saida sadam ya tabbatar ya kusa shanyewa kana ya ɗauke ya mike yana faɗin" matsiyaci, kamar ni ace ina fitsari a toilet baccin gakanan babban shaiɗani ina ma wahala,ai'daga yanzu kagama shan ruwa wannan ruwan fitsarin.
nawa shine abin shanka azzalumi.
Akaro na farko Adnan ya kece da uban kukam dake cike da zallar bakin ciki da takaici,gashi yanzu yama kasa tashi sakamakon dukan da Jameel yamasa.

Dariya sadam yasa kamin yaja kofa yayi tafiyarsa zuciyar sa fess, dan yayi alkawari sai Adnan yaji ga jikin shi, hukuncin zai mai na lalama.

Jameel kau a hanyar su ta zuwa Asibiti ne akama Dr Abba waya akan ta falka ,gudu ya karama motar suka isa cikin lokaci sanye da kayan su na mutunci.

Abakin Asibiti suka tsaya suka sai kayan fruit kana suka shiga dashi.

Kai tsaye dakin da take suka shiga inda suka iske numfashin nata babu dan laifi ya daidaita.
Jameel ne yayi tsaye kanta cikin tausayaawa.
A'Hankali yace "sannu my wife.

Fararan idanuwanta dake lumshe ta buɗe ta zuba'mai,
Cikin sassanya murmushi ya dagamata kai yace" yes my wife,sannu ,mikikeji,ina ke miki ciwo?

Lamarinshi mamaki yakebata Jameel akwai karfin hali.

Azahiri kuma Murmushi ta dan sakar mai tana lumshe ido da kaudasu daga kanshi.

Ashagwaɓe yace. bakyaso naji natsuwa dan Allah, Kimin magana Allah zan miki kuka uhm uhm ya fara shaagwaɓa yana dire kafar sa a ƙasa ..

Wani irin zaro ido tayi lamarin yaron Nan nason kasheta tin kwananta basu tafiba.

Dr Abba ne ya matsa kusa da ita a hankali yace" sannu Ummu Aymah, ko bakyajin zaki iya magana ne?.

Ido ta lumshe hawaye na zubomata,dan bala'in nawie kirjinta ke mata, A'Hankali ta ɗora hannuwanta akan kirjinta kamin kuma ta yarfasu alamar zafi.

Da sauri Jameel yace" nawie wajen ke maki.

Da sauri ta daga mai.

Cikin rauni da tausayi Yace" sannu in sha Allah zaki warke ba,da izinin Allah kwana kusa,..

Dr Abbah ne yaja hannunshi waje yace" kai aikin kafa ya fara,ya kamata ka dan ragemaga kayanta na ciki .
kadai gane?,sala kuma kaje inda ba'ace kajeba daganan kasata motsa ciwon.

Ido ya zaro kamin kuma yayi murmushi da sauri ya juya..
Dr Abbah ya jawo hannushi da ƙarfi suka fuskanci juna.
Ido suka hada suka fashe da dariya.

Cikin zaulaya yace" munafuki wallahii har ranshi yaji dadi amma wai ni yakejima kunya bazai nunaba ,ni zaka nunama tsoro kakeji?

Dan dariya Jameel yayi Yace" A'a wallahi banajin wani tsoro,daga sadda nawie Amarci ya hau kanka kaima aikason dole lafiyayyen mutum ya samu wasu gudummuwa daga sassan jikin sa ba,sannan nawie ya hauka wanda wajibin ka ne ka sauke ,amma fa wannan tinanin na mai hankali ne,ni ban lamunce wani yayi jinyar matana ba saboda ina da raina kuma gani tsaye da k'afana, Sannan komi zan iya ajewa domin mallaka mata lokacina wannan ba damuwa bane,.

Sosai Dr ya rungumeshi yana fadin" hankalin ka da iya kalaman ka na karamun kwarin gwiwa son kasancewa dakai Jameel, kamata duk abinda yadace saika fito.

Ngd yace yana sanya kai ya shiga.

Bayan ya rufe kofar ya sanya key kamin yayi tsaye akanta yana zubamata mayun idanun sa masu bala'in kyau da sheki.

Ido ta dan d'ago tana yamutse fuska .

Da sauri ya janye nashk idon akanta kamin ya matsa kusa da ita yaja kujera ya zauna tare da kama hannuwanta masu tsananin taushi ya fara murza tafin hannun cikin wani salo mai narkar da zuciya.

Hankalinta a tashe take kallon shi tare da zaro mai ido alamar ya daina.

Murmushi yayi ya mike tsaye yana jan kumatun ta yace "Da mijinki kike tare ki saki jiki kinji my Aymanah.

Magana takeso tayi amma bazata iyaba ,wai mike damun sa kodan yaganta kwance bata iyama kanta komi ne shiyasa yake sarrafata yanda yake so?

Shikam Jameel baibi takan kallon da take mai ba illah ma labulayen daya saki kamin A'Hankali ya ɗan tasota zuwa jikin sa.

Gabaki dayan su saida suka sauke ajiyar zuciya da duk sadda jikinsu zai hadu sai sunji wani irin shock..
Ido ya ɗan lumshe kamin ya zubama zef din rigarta ido,tinanin farko daya zomai shin taya zai iya cireta, sama zayyi da shi ko ƙasa?.

Ya rahman yace tare da daurewa ya sanya yatsunsa yajashi zuuuuuu har kasa saiga rigar ta ɓalle duka ta rabu biyu.

Baki ya rike yana faɗin "sorry ban iyaba na lalatamiki( A tunanin sa ɓarna yayi😜)

Aymah kau a wannan gaɓa wani mugun tashin hankali takeji, wai ya Jameel zaimata haka dan kawai tabashi fuska shikenan sai akace aure aka daura masu da zai iya taɓa jikinta yanda yake so harda cire mata riga to mizaigani?.

Jameel kau gabaki daya lallausar farar fatarta ta tafi da imaninsa,bayan Aymah fari sol,kamar yanda jikinshi yafi fuskar sa haske haka itama jikinta yaci uban fuskar ta so zata goma haske,ga wani tsantsi da laushi na fatar.

Ya salam yace yanajin yanayinsa na canzawa.

A hankali kuma ya dan dai-daita tsawon shi zuwa nata ya rungumeta tsam, tare da shafa bayan nata,Inda ƙarfen brah din dake wajen yashiga lalube,idon shi daya tara kwallah jaraba ya kai wajen karfunan daya ganine yasashi sake bude ido har ya gano ta yanda suke.
Dakyal ya iya balle su.

Ido ya daga ya kalleta yaga kanta kasa yake amma kuka take sosai..

Wani irin tausayi ta bashi da kuma sake burgeshi da tayi, wannan ma ya tabbatar mai da macace mai kamun kai da kunya.

Akan kujera da yake yakoma ya zauna yana sauke ajiyar zuciya da lumshe ido kamar wanda yasha giya.
Hannunsa yasa kamin ya sake kama hannuta amma ta fizge cikin mabayyani fushi ta zubamai idonta dake cike da ɓacin rai da takaici..

Sake kaiwa yayi Akaro na biyu amma ta fuzge.

Kujera ya tura baya tare da zubewa kasa warwas ya haɗe hannayen sa yace" Aymah kisa aranki babu haramun a abinda nike miki,wallahi wallahi bazan iya amfani da jinyar kiba na cutamiki, Aymah abubuwa sunfaru a yinin nan wanda kwanciyar ki ce sanadin su,Aymah yakamata ki ƙarema shigata kallo kison cewa sabon ango nike,bawai hakanan nike kama jikinkiba ke kinson ba ɗabi'a nabane sai dai in akasi aka samu, Dan Allah kibani dama na kula dake domin ke din halaliyata ce kinji ?.....

Jajayen idanuwan ta dago tana kallon fuskar shi.

Tabbas bataga karyaba a kalamansa,amma miyasa tun yanzu ba za'a bari taji saukiba😭(uwaki Aymah mai kan kwakwa zakison muhimmncin haka agaba muje dai zuwa).

Lallashin ta yashigayi saida ya tabbatar jikinta yayi sanyi kamin ya mike ya kai hannu jikinta yace" kin aminta na ciremiki akan umarnin Dr saboda zafin da kikeji..

Ido kawai ta lumshe tayi kasa dakai batare da tace komi ba.

Abunda tayi yabashi tabbacin amincewarta hannu sa har ɓari yake wajen kaiwa jikinta ya shiga sauke rigar A'hankali dan samun damar zare ta ciki.

Ya Subhanallahi yace da karfi yana juyawa , tare da matsawa sosai ya wani rungume kyaure gam yana rintse ido da bala'in ƙarfi....

❤️MATAR OGA NA ❤️

UMMY AYSHA

Page 22

""Idon data lumshe ta bude tare da dagowa ta zubama cikakkun kirjinta da suka bayyana ido.
Batare data gyaraba takai kallonta gare shi inda taga jikinshi har wani bari yake sai neman fasa ƙofa yake tsabar riko.

Cikin rawar murya Sosai
Tamkar mai zazzaɓi yace" Please Aymah dan Allah ki ceci rai ki mayar dasu wallahi...shuru yayi yana sauke ajiyar zuciya a zafafe ,Yakai 3mnt kamin kuma A'Hankali ya silale ya zauna batare da yajuyoba sai gumi ke tsattsafo masa..

Aymah kau karamin Murmushi tasa kamin ta cije lips dinta ta cire brah din , Tare da sata kason pilon datake akai.
Na shanunta da sukayi suntuma suntuma kamar kan Jameel ta mayar cikin riga batare da ta gyara zip din ba dan bata da Wannan karfin ta koma tayi kwanciyarta dakyal tana lumshe ido,ga mararta cike take dam da wani fitinannan fitsari amma batajin zata iya magana.

Jameel kau ji yayi kamar ya ɗora hannu aka ya zunduma ihu,zai iya rantsuwa da Allah baitaba ganin tsiraicin mace ba ko alama,Lallai Aymah babbar mota ce da Jahilin mutum n kawai zai iya rasata ya kuma zauna lfy .Da yaganta cikin kananun kaya ya furgita ina ga yanzu daya ganta kasiyatum Ariyatun, ya Subhanallahi,dama haka kike yakarasa yana damke mararsa dake cakar shi tana barazana ga rayuwar sa.

Kwankwasa kofar da aka fara ne yasa da karfi ya dago kanshi tare dayin sauri ya mike tsaye.
Jikinshi yabi da kallo wata irin kunya na rufeshi, cikin sauri ya sake baza babba rigar shi tayrr da kallon inda Aymah take asace .

Ganin ta mayar da idonta ta rufe yasan bacci ta koma.

Ido ya juya tare da matsawa kusa da ita yace" Aymah to taya zamuyi jinya a haka,majin'yacin naki mai masifar rauni ne wanda kuma kece sila, wallahii kin hadu Aymah nah da bansameki ba danayi.babba asara a Rayuwata,yanzu nan komi nawane..
kwaɓe fuska yayi kamar zayyi kuka yakuma daga hannu sama yana fadin" Allah ka gusar da bukatana na gama biyan ta baiwar nan taka, Allah kabani dama juriya da jajircewa Akan baiwar nan taka, wallahi AYMAH kina da sura,banson kowace mace ba saike, Allah na godema daka rufe idona ka rufe ganina akan kowa sai akan matata,Shiyasa daka tashi bani sai kabani Zarah acikin taurari, ina sonki my AYMAH , ina son kayan alatunki sunyi daidai da tsarin Rayuwata,,yana daya daga abinda nikeso inason su sosai kibani dama zan kula dasu sosai ya fada yana rufe ido cikin kunya kamar tana ganin shi.

Aymah kau sauran kaɗan dariya ta kufcemata lallai jameel za'aga rawar kafa Ashe baida kunya kum haka ya iya rattafa zance,Hmm Allah yashirya kawai tace kamin kuma kadan kadan ta fara motsawa.

Da sauri ta juya kai dan kirjin nata wani mahaukacin casu yake..

Auchhh!! karki karni dan Allah daidaitamun su yace ashagwaɓe yana zubama su ido.

Idonta ta ware akan shi kamin tamai alama da minene yake cewa?.

Idon shi yashiga juyamata kamar yanda Deedee keyi in taga abu.

Sassanya murmushi tamai akaro na farko dan fuskar shi tamata kama data Deedee tah,Yau ɗaya tayi kewarta .

Ahhh washhhh Aymah kinyi kota ina, karki karni dan Allah yace yana kashemata ido daya .

Cikin shagwaɓa ta ɗan sake bankaro kirjinta tare da ɗora hannunata akan marar ta .

Wani kafurin yawu ya haɗe jaraba kwance a idon shi yace "Ya salam! mikekeso ? Yakarasa yana ƙara kallon hannun nata.

Da hannu tamasa nuni da Toilet.

Ido ya dan waro kamin yace zaki shiga.

Kai ta dagamai tana yarfa hannu alamar A matse take.

Ohk ohk bara nakira akai ki ..

Ido kawai ta zubamai kamin ta Juya kai.

Yana kai bakin kofa kuma ya tsaya cak Tare da nazarin yan'zufa duk wanda zai kaita saita kalle mishi ita ,ina bazai yiyuba ya zama dole komi zai faru ya faru amma bazai yarda wani yayi aikin dayayi alƙawarin yiba..
Kofar ya bude Dr Abbah ya dube shi yana ɓata fuska yace" Jameel aikin 10mn din ne ya daukeka Wannan lokacin?.

Hannu ya yarfa yace" banson ya zanba ,Dan Allah fadamana amma wlh inajin wani masifaffan feel... Daya hanani kasa komi.

Sama da kasa yabi Jameel din da kallo ganin sa duk baya hayyacin sa.

Da sauri Jameel din ya juya yana sake buda babbar Rigar sa da saki karamin tsaki dan sai yanzu ya fahimci ya saki layi.

Dariya sosai Dr yashigayi data sa mutanan dake wucewa yimasa kallon mamaki dan mutum ne da baka ganin hakorin sa.

Cak kuma ya tsaya yace" wallahi ka bada maza Jameel,bugawar farko ace an kaika kas,ashe dama jarumtar taka a bakine, Jameel jibi kayanka yanda ka.ɓatasu da sp....to sai ka wuce kaje gida kayi wanka dan lokacin mangariba ya kusa.

Bala'in kunya yaji kamar yaci babu, wai dama haka yake koko ganin Aymah yasa shi shiga wannan yanayin, Kai wallahi ganin tane a bayyane ya tadamasa tsohon tsumin sa.

Dr Abbah Yace" Jameel wallahi kana batamana lokaci,in akwai abinda takeso kaje kamata ,ka wanke mata baki ,ka ɗan bata fruit din taci kadan na fadama bamaso za'ama mutum aiki yaci abu mai nawie in ka sake 30mnt wallahi bazan bari ko ruwa ka bataba ya rage naka in lokaci Yayi baka aikata komiba zansa amata wallahi kuma babu yanda zakai.

Afusace Jameel din ya juyo ya fara zaf gamai harara kamar idonsa zai fado kamin ya banka Kofar yashiga ya danna key.

Dr kau dariya yashigayi yana kada kai wallahi sha'anin angoncin Jameel akwai ban dariya ..

Aymah kau tagaji da jira wani kuka ya zomata yanda take cikin wannan halin kowaye zai kamata tanaso, ita burinta kawai akaita ta sauke lodin daya cika marar ta.

Da Sauri ya karasa wajenta yana fadin" sorry My wife nine ko?.

Shuru tayi sai sauke ajiyar zuciya take..

Hular shi ya aje yana dan satar kallonta tare da cire babba riga ya aje gefe yabi jikinshi da kallo,babu wanda ya isa yace ba fitsari yayiba Saboda lema..

Cikin dubara ya ɗauketa cak, ɗauka irin ta jarirrai..

Ido kawai ta zubamai wannan kyakyawan sajen nashi na tafiya da imaninta,shikam kai ya dauke gefe dan kallonta zai iya sashi sakinta su tuntsire batare da sunshirya ba.

Koda ya buɗe toilet din komi tsaf yake.
Ya ilahi yace sadda hannushi ya fara rawa da zai cire mata panta.

Ido ya rintse da masifar karfi ya ciremata ya saitata akan sit din kamin ya juya baya yana taune lips sosai kamar ya hudasu..

Itakam harara ta zubamai ganin saida ya gama bata wahala kamin ya mata abinda takeso..

Ganin an ɗauki lokaci bata ko motsa ba yasa shi mikamata karamar shower dake gefe.

Kallon shi tayi tana tabe baki alamar badasu zatai ba.

To mikikeso?.

Babban pampon ta nunamai da lips dinta.

Ohk nashi kikeso?

Nan ma kai ta dagamai alamar A'a tare da juyamishi kai.

Kamar yayi kuka Yace'' Aymah banganeba Please kimin abun da zan gane.

Wayarshi data kusa faɗowa ta zaro ta shiga message tayi rubutu kamar haka ..
( *Bana using da ruwan sanyi ka taramin masu d'umi*)

Kan shi ya dafe yace" tom shikenan.
Wajen pampon ya gusa ya tarbamata yanda tace kamin yazo yabata.

Tana karɓar butar ta sakeshi da ƙarfi jin kirjinta zai fashe .
Sassanya kuka tasa tana kwantar da kanta akan jikinshi da yarfe hannu alamar bazata iyaba.

Kan uba nizan maki yace yana

Please Login or Register in order to submit comment