Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inajin zafin masu kudin da ke shagali mukuma muna masu wahala, Bala'in takaucine yasa Babana guduwa yabar mama mu data kasance makauniya.
Bata wani jin dadina dan bana mata biyayya saboda natashi da zafin zuciya takaicin haka dai yasa itama tayi lahira nikuma naci gaba da gararin rayuwata dan babu dan ginsu dake sona,A hankali nazama cikakken ɓarawo,daganan na fara fashi ina kwace dan dai inyi arziki amma ina,A haka dai zuciya ta bushe duk abinda zai bani matsala kawar dashi nike in huta cikin sauki,Kece kawai nike dan ragama wani abun saboda yaran da Allah ya bani dake,Aymah tasha wahala ta tin bayan dana mallaki kaddarorin mahaifinta,Daga baya na haɗa da nata saboda nason na rabata da duk kan wanda zatakai karata wajen shi,ashe Manager munafuki nane wallahi bazan taɓa yafema ba saboda dakai aka hada baki akaci amanata.

Ke kuma madina yanzu ina rokon ki da ki bar komi ya wuce ki daukeni mu koma cen muyi rayuwar mu mai daɗi da dukiyar da na taramana.

Dariya sosai Deedee tasa da bata cika yiba tace.
Wannan ai shine xama dakyal tashi dakyal,yanzu kai dan Allah har kana tinanin rayuwa mai dadi,to ya labarin rayukan daka kashe,ai wlh azeem bazaka taɓa yintaba,rai ɗayama ka kashe kaki samun sukuni balle rayukan da basa kilguwa mugu azzalumi, wallahi bazamu taɓa kaika court ba saboda munson basa hukuncin Allah,amma zamubarka hakanan kara zube ka wulakance ka bankaɗe.

Aymah kau hawaye ta share tace Adnan kaida Allah akan duk kan abinda kayi,Ka Auran ne dama dan daukar fansa mahaifina akan k'in arama kudin da yayi,Ka kashe iyayena akan Abin duniya,ka kashe na matar ka akan sunaso su son halin da dukiyar yarsu take ciki,ka kashema Baba Ali Mata da yaran sa ka sare masa hannu,ashe baka girma da iyayen kaba to su waye kake kaini wajen su.

Kanshi a kasa yace hayar su nike duk sadda bukatar hakan ta tashi amma daga sadda iyayenki suka mutu ai baki sake jin d'uriyarsu ba ko saboda Aikin su ya kare.

Deedee tace aikin su ya kare ko dai kwanan su ya kare suma.ka masu yankan rago ba,anya ba sheɗanin Aljani yayima uwarka cikiba,wlh ba shakka ,yanzu haka fitsari ya matseta shegiya ta kasa Rikewa ta yanka da gudu ba addu'a ta an'taya toilet tayi na tsaye shikuma yayi wuf jikinta,kai hakamane, gashinan ta dire mana bala'i a ban kasa.

Kallon ta yayi yana dauke kai som baiji zafiba saboda ba sune gaban shiba shi mantawama yake da iyayen nasa.


Madina tace Lallai Adnan, ni dakai har abada, wallahi wallahii bani bakai, kabani mamaki amma Laifina ne dana yarda dakai na baka amanar rayuwata sabosa son da nikema nake sirri dakai wanda wayanda suka kawoni duniya basuma saniba gashinam kamin illah mafi muni a rayuwata ka rabani dangina
.

Manager yace kagani ba,kaga abinda rayuwa tama,to kason dai nine komi naka duk wani dukiyar kowa ina da ita a rubuce, To Alhamdulillahi dama ina biyemane dan nima karkayi sanadin kaini kas nawin bayin Allah na kaina, bawai dan ina tsoron ka kasheni ba a'a sai dan ina tsoron ka samu wani maimaka aiki wanda zuciyar shi ke irin taka A linke bayin Allah nan,Amma yanzu Alhamdulillah zan sauke nawie ya fada yana mikewa tsaye ya dakko manyan jukkuna da duk sunyi kura daga Motar sa.

Agaban Aymah ya aje tare da mikamata duk kan takardunta yace.
Tom gashi, Alhamdulillah na sauke nawinki AYMAH, ruwanki ne kiba mijin ki ruwankine ki rike abinki nidai kam na fita.

Kai ta jinjina tare da zamewa ta sakko kasa cikin ladabi ta durkusa gaban Jameel hannu biyu ta bashi tana murmushi idonta tab da hawayen kewar iyayen ta tace .

Baby Kai da kaya zasu iya zama mallakin wuya hakane?.

Kai ya dagamata cikin so da tausayi. .
Tace Masha Allah,kamar yanda Allah yabaka ni a matsayin mata,yakuma bani kai a matsayin miji,wanda nasamu natsuwa dashi dari bisa dari,.
Ni Ummu Aymanah na mallakamaka dukkan abinda Allah yabani a matsayin kyauta,Nakumayi Alkawari zanyi biyayya ga auren mu in sha Allah, bazan taba duba girman danamaba ko dukiyar danafika Jameel kai ni keso, Tinda aure na na kamu da tsananin kaunarka duba da yanda nayi rayuwa da family naka masu dattako dakuma mutumci,duk mace ta kwarai tana so ta samar wa ɗiyanta uba nagari,nidai kam nason nayi sa'a Alhamdulillah,kuma na yarda da karin maganar nan wani hani ga Allah baiwane, Allah yabamu zaman lfy ya kuma sama auran mu Albarka.


Murmushi ya saki cike da shaukin so yana sake matsawo ya karɓi duk kan abinda ta bashi ya aje gefe kana ya kama hannuta ya zaunar da ita akan kujera yace .
Ameen Sweetheart,Ni Jameel nayi Alkawari tsakanina da Allah zan rike matata saboda son da Nikemata domin Allah da tausayin da Nikemata matsayinta na maraini,in sha Allah bazan taɓa barin kiyi kukan maraiciba,kana inaso ku zama sheda mutanan palon na zan karɓi dukiyarta amma dan haɓɓakamata ita bawai dan na mallakama kaina ba aa,ke nake So Aymah bawai dukiyar kiba,jin'dadin da kikebani yafi dukkan abinda kika bani na dukiya, Fatana Allah yabaki lfy kinji.

Gabaki daya aka amsa da Ameen kowa na yabawa da dacewar da sukai da juna..

Adnan kau kuka ya fasa yace wallahi bazan tashi babun ba ɗilihuba, ba kudi ba mata, kai wallahii na mayar dake dake babu shegen da zai iya auranki na mayar dake na mayar dake nafada har so ukku.

Mahaukaciyar dariya palon ya dauka ciki kuwa harda yaransa da suke masa vidio shaheed na faɗin bari mu samu na dorawa a TikTok.

Deedee kam murmushi tayi tace'' akwai wani darasi a wannan yaran naka Adnan.
Som babu wanda ya damu da damuwarka,Babu wanda ya nuna alhini akan rauninka,ko miyasa?.

Ido ya zubamata baya ko kyaftawa.

Murmushi tayi tace'' nason baka da ilimin bani amsa.
To bakomi bane face abinda kayi akema,baka kula da nakaba gasu suma batakai sukeba,wannan ya nuna cewa babu ɗigon tausayi da so a ranka,Gashi Allah da nashi ikon kai kuma ya dasama son su dan ya jarabceka,Ina baka shawarar da kayi gaggawa tuba tin kamin lokaci ya kurema.

Manager daya gama hada kudin madina kaf da takaddunta da ribar dukiyarta ya mikamata yace yafayi wannan tinanin barshi Deedee.
Madina gashinan kema an sallameki ga uwar kudin ga ribar duka ya mallakamata Yace'' Hakkin kine ki bashi abinda kikayi Niyya sabosa babu sisin sa Anan duk kudin da yake samu wajen aikin aka hidimar banzar sa yake karewa,Dan dama.saboda wannan lokacin nike bashi shawara da kar ya hada dukiyar sa data marayu to kam gashi yanzu kwalliya ta biya kudin sabulu.

Aymah kema ga takaddaun Asibitin ki dan ni nakai wayanda yace yanaso su siya na nemi alfarmar su da su rike asibiti zuwa wani lokaci.
Yanzu haka Aminiyarki ke kula da komi Haj Asiya, amma ba tare da sanin kowaba dan ni Nahanata , ga takaddun sun dawo gareki, in mijinki ya amince saiki koma aiki in bai aminceba kiyi biyayya Auren ki..

Nan suka shiga tattaunawa madina na neman alfarma wa Deedee akan zasu kwana gobe su koma tace bakomi.

Shaheed din Adnan ne ya mike yama Mahaifiyar su rada akunne yace.
zanje in ga wani abokina dake nan garin na dawo ya turomin Address .

Kai ta dagamai sauran yan'uwansa maza suka bishi.

Da fitar su ko 10mnt b@ Aibah wayar madina ta fara Ring.

Zarota tayi daga jikka tana fadin shaheed miya faru ko baka gane takan garin ba?

Ihu ta fasa tana fadin sun mutu fa kace,Yaran nawa dukkan su,kankace mi ta yanke jiki ta fadi a sume..

MATAR OGANA
UMMY AYSHA
PAGE 30


""Hankali tashe Manager ya ɗauki wayar ya kara a kunne .
A kiɗime yake fadin miya faru dasu, Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un gamunan zuwa yajefa wayar yana mikewa da sauri agulguje yama Deedee bayanin abinda ke faruwa.

Fadar tashin Hankalin da Adnan ke ciki ɓata lokacine domin Kau batun butumi yazama,Dakyal ya iya dakko kalmar Yaran nawane suke mutu,kai ina basu bane,su sunanan da ransu zasu rayu dani,dana Warke zanci gaba da neman kudi ina basu na tabbata zasu dawo sona,haba haba yama za'ayi su mutu ai ba yanzuba sai sun tsufa amma yaran da ko 25 babban su baikai ba gaskiya bazai yiyuba .
A yanda yake maganna tamkar mahaukaci sabon kamu,Yan palon kau jikin su yayi mugun sanyi waleedah kau da ikram kuka suka fara sosai suna jijjiga Mamar su da faɗin ta tashi karta mutu .

Deedee mah dai Saida tausayin su yakamata matuƙa, hakan yasa tace Dr Abbah ya taimakama Madina.

Jannat ya ɗauki ruwa yaba yana mikewa tsaye yace.
bari muje inda abin ya faru.

Manager mah da jikinshi ya dauki rawa nan suka tashi Jameel dake ta lallashin Aymah ya mike ya bisu Bayan yaba Jannat umarnin Yimata Allura dan tasamu relief duba da jikin nata ɗanye ne.

Babu wani tazata tsakanin su da inda abin ya faru, Dan kan kwanar shigowa layin ne sukaga taron al'umma.

Motar suka aje aguje suka fara kutsa kai cikin dandazon mutanan daketa salati.

Dukkan su saida sukayi hawaye domin kau yaran ne zube kasa babbar mota tabi takansu ta wuce baka ma gane fuskar su sosai yanda sukayi damege.

Cikin ɓarin jiki Dr Abbah ya hau duba jijiyoyin hannuwan su amma babu mai numfashi a cikin su .

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun yace yana mike tare da faɗin dukkan su Allah ya ɗauki abin sa..


Da dama jama'a sunyi alhini wani mai shago yace ni inaga basu kware da tukin ba, Saboda basu ko duba hanya ba suka shigo da tasu Motar shikuma yayi gaba dasu kuma bai tsaya ba akan idon komi ya faru.

Babu wanda yace mai kala sai ma Taimakon al'umma da aka nema aka sasu a mota jikin su nata zubar jini akayi gidan Aymah dasu.

Anan harabar gidan aka aje gawar tasu..

Palon Aymah kau Jannat ce ta faramata dubarar su ta ma'aikatan lfy Aymah na kara nunamata hanya tinda ita likitace har dai ta falfaɗo kamin Jannat din taja Aymah sama tamata Allura itama kana ta sakko ganin ta samu bacci.

Madina kau tana tashi tace abinda ya faru ya faɗomata arai,Idonta cike da hawaye tace da gaske ne ko Adnan duk sun mutu?,adnan kaga ishara daga rabbi ko,Kaga abinda ya faru damu rai ukku lokaci ɗaya tacije baki tare da ɓarkewa da sabon kuka su Deedee na tayata.


Cilin kuka mai tsanani yake fadin .
Basu mutuba,na tabbata suna raye,Yarana na nan,sharri magauta ne kuma wlh su zankashe amma ba yarana ba..

Zatai magana sukaji ana bude get da hayaniyar mutane.

Cikin tashin hankali Gabaki dayansu sukayo waje akabar Adnan ciki na gunzar kuka dafaɗin. !! Sadam!! Dan Allah zoka daukeni in karyata abinda Zukatan su ke faɗamasa ( Dama wanda bai sana da abuba baya daukar tawakkalin sa).

Su Deedee kam suna fita ana shinfiɗe gawar matasan harabar gidan akan tabarma.

Kuka sosai suka fara Deedee na faɗin.
ke rayuwa ina zaki damu,cikin awa biyu muna zaune dasu amma gashi Allah yayi nashi ikon cikin 10mnt,Adnan Allah kasa mutuwar yaran nan tayi sanadin tubanka wannan tashin hankali dami yayi kama.

Baba Ali Dake share hawaye yace ɗana Sadam fiddo mahaifin su yazo yaganema idon sa.

Sadam dake kuka sosai danshi ya ɓudemasu get da zasu tafi har da 5k Shaheed ya bashi amma gashi yanzu harya mutu.
Hawaye ya share ya doshi kofar nan ya kinkimo Adnan ya fito dashi.

Agaban gawarwakin ya direshi.

Jiki na ɓari yasanya hannusa ya yaye bedin da akasamasu dan yaga tabbaci.
Take kam ya fasa wani gigitaccen ihu tare da lailayo ashar yashiga d'urawa baji ba gani,cikin matukar zafin zuciya ya daddage ya kashe fuskar gawar Autan shi saif da mari yana faɗin" dan uban Baban ku ku tashi baku mutuba,In fa baku tashi ba wayan nan makiyanane zasuje su binneku da ranku,zafin kasa zai kashe ku,zafin kasa yafi na harsashe zafi,kutashi kunji ko yarana banason rasaku yakarasa cikin gushewar Hankali.

Janye shi akai yana zabga ihu da faɗin basu mutuba sharri magautane.

Madina kau hawaye ta share cikin tawakkali kamin ta tsugunnah gabansu ta hau yimasu addu'a da tasamu daga bakinta, kamin ta lumshe ido tace.
Ya rabbi nason kai kabani kuma ka karɓa nakuman
godema dan nason wanima haka zaizo duniya kuma ya koma gareka batare daya samu ba, Allah ina rokon ka da kabani juriya da hkr akan rashin yaran nan,Allah ka shiryaman matan nan kabani ikon basu tarbiyya danagazabama yan uwansu,nima nason mai kuskurece ta fannin tarbiyya yarana,Gashi ban zaɓama su uba nagariba gashinan alhakin abinda yayi ya fara bibiyar yaran sa,Gaban Adnan ta matsa tace kagani ba,Yakamata wannan abun ya zamema izina Adnan,ka kashe iyayena mu da yaran bawan Allah nan ba tare da kataɓa la'akari da irin ciwon da zukatan mu zasuyiba,Yau kaima gashi ka tsinci kanka acikin layin masujin kewa da kadaicin ahlinsu, Adnan baka isa kama Allah wayoba,kana dukkan wanda Yace ya barka da Allah yagama da rayuwarka,ina rokon Allah yasa mutuwar yaranka ta zamema izina da sauran masu hali irin naka,Nidai na yafema nakuma yafe masu Allah kabasu Sa'a shiga makwancinsu na gaskiya ta karasa cikin rawar murya.

Dariya yashiga yi sosai yana kwaikwayon maganarta da faɗin baki da hankali dama madina ke ai kan zabo gareki.
To wallahi wallahi babu ɗan daya isa ya kassara yarana na barshi ina bakison darajar subane dama,dan haka duk kan inda mutumin nan yake sai an nemoshi na dauki pansa,Sai na karar da kowa nashi,Saboda yarana sune rayuwata.

Manager ya dakamai tsawa rai bace yace to kamar yanda ka saba kashe mutane baka bayyana kanka haka shima ya kashe su batare daya tsayaba, in zakabarwa Allah kamar yanda suma suka barka dashi ya sakamasu yazo kabari kazo kamasu addu'a ashiryasu akai su makwancinsu, in'bakayi kuma mu muyi dan neman yardar Allah.

Bazan ba dan kutumar ubanka Manager munafuki, kuma bance kowane a cikinku ya taɓaman yaraba azzalumai ina nan bi takan ku shege juyi marar haihuwa,shine ka hada baki da mai mota ya takeman su dan kaga kai ko zakara baka ajeb, to zakason dani kake. .

Wannan abubuwan daya dingayi ya sashi bakin jama'a sosai dan da dama gani suke rashin tawakkali ne akan jarabtar bawan sa wasu kuma suna tausayamai ganin yara har ukku lokaci ɗaya( Allah ina ruwan sa ,inma yaso yanzu saiya kifar da duniyar).
.
Deedee kam ganin wannan masifar tayi yawa yanata taramasu mutane tayima mahaifin Jameel waya akan yazo da liman nan sukazo aka gayyato mutane aka shiryasu tare da masu sallah aka dauki gawarwakin dan kai su gidan su na gaskiya.

Adnan dake kwance yana ihu yaga za'a fita dasu ya fara kunduma ashar.
Da liman din, da Ladan din, da gawarwarkin kunci kutumar ubanku yan bura'uba shaggu,in'baku maidosu ba sainayi kararku haka yayita wannan hauka yana binsu da ashar har suka fita.
Kuka yafasa sosai yana kara tsinema wanda yayi sanadin mutuwar yaran sa da wanda yaki maido mai su gaban shi dan ko tsutsa zasuyi kwara abar su agaban shi yana ganin su da aturasu rami mai zafi ( Hauka maganin ka Allah, kai rayuka nawa ka kashe baka taba wannan tinanin ba sai yanzu da abu yazo kanka oh'ni Hafsah)

Wani nawie da zugi zuciyar sa ta shigayi,Gefe da gefen sa ya fara kallah yaga babu wani Abu, akan window ya hango wata ƙaramar wuka,tsintsiyar dake gefen sa yasa ya bugota ta fado gab dashi ya sharto ta gaban sa ya dauka ..

A zafafa ya zare wandon shi yana faɗin kwara in biku uban kowa ya huta saboda ina rayuwane akan son ku da nema maku ba akan kowane katon banza ba ya karasa yana d'aga Wukar ya raba gaban sa biyu.

Gigitaccen ihu yasanya yashiga ɓillayi da kururwau yana wasu surutai.

Su Deedee kam da Dukkan su sun shiga ciki tinda aka fita da gawawakin suka fito waje aguje jin ihun sa.

Ya salam, jinin da suka ganshi a ciki ya tayar masu da hankali Nan sukayi kanshi suna dagoshi sukaga abinda ya aikata ma kansa,sakin shi sukai suka koma gefe suna salati da ganin wannan bakar rana da basu taɓa tinanin taba.

Jannat ce tayi karfin halin kiran Dr Abbah ta sanar dashi halin da ake ciki. aiko saigashi yazo cikin lokaci shida Jameel.
Hankalin su yayi matuƙar tashi lallai Adnan Baison kaddara ba som,waya yayi asibiti dan kawo ambulance akaishi Cikin gaggawa.

Ana zuwa daukar shi yana cikawa bayan ya sanya wani irin ihun da yasanya Aymah tashi.


A takaice dai haka akamasa wanka shima akabi bayan yaran shi Dashi kamar yanda yake faɗa

Haka akayi zaman makoki jikin kowa a sanyayye da halin wannan rayuwa,yanzu Shikenan tashi ta shuɗe, duk abinda ya shuka zai girbi abinsa a inda bbu kowa daga shi sai halin sa khairan ko sharran Allah kasa mugama da duniya Lfy.

Bayan sadakar ukku nan aka raba dukiyar daya bari Wacce bama wani yawa garetaba akaba Madina da yaranta .

Kin karɓa tayi tace aje ayi rijiya dasu ladar allah yakaima Yaranta da uban su ( Mata da miji sai Allah)

Anayin sadakar bakwai ta tattara takoma Kaduna bayan su Deedee sunmata alkawarin zuwa bikin su ikram din in lokaci yayi.

Gdy sosai tamasu suka rakota ta dauki hanya akan motar da manager ya bayar akaita..

Ajiyar zuciya Aymah ta sauke tana kallon Jameel da shima idon shi akanta yake ganin duk ya da tayi sanyi.

Su Jannat ne suka mata sallama akan sai ankwana biyu suka masu gdy suka wuce .

Deedee mah tace to ai Shikenan bari kai bawa kaje ka dan runtsa gobe in dawo sana'a ta dan kar talauci yasamu fuskar tinkaroni,Dma saboda kar madina taga banmata karaba,oh'ni Adnanu anacen , hmm rayuwa kenan Allan ka bamu ikon shuka Alkhairi.

Ameen suka ce ta buɗe kofar ta ta shige ta mayar ta rufe.

Hannuta ya kama suma suka haura sama.

Abakin gado ya zaunar da ita yana sauke ajiyar zuciya da cika bakin shi da iska.

Ya hkr Sweetheart Yace yana kafeta da ido .

Cikin rauni ta fara hawaye sosai wani na korar wani..

Shikam wani irin zafi yakeji a zuciyar shi ganin har lokacin tinanin Adnan ke ranta tama kasa bashi Amsa.

Tsaye ya mike yana wata tafiya ta zakuna ya saki labullayen dakin kamin ya cire kayan shi baki daya ya daura towel dinta.

Har lokacin bata dawo daga duniyar tinanin data wullah ba.

Lips ɗinsa ya ciza ya faɗa Toilet yayi wanka tare da ɗauro alwallah ya fito.

Inda take yazo ya tsaya yana yarfamata ruwan hannusa yace tashi kiyi wanka ki dauro Alwallah..
MATAR OGA NA
UMMY AYSHA
PAGE 31

Bata da tabbacin lokacin azahar yayi dayake mata maganar sallah amma takasa cemai Komi ta shiga toilet din ta gabatar da wanka mai kyau ta dauro alwallah ta fito.

Akan sallaya ta iskeshi sanye da jallabiya da hula irin ta ustazan nan taɓani kaji hadith.

Jiki a sanyayye ta ƙarasa gabam mirror ta shafe jikinta da turaruka masu sanyin daɗi kamin ta zira rigarta tayi tsaye kai a kasa.

Abin sallah ya shimfidamasu kamin ya jasu sallah.

Mamaki sosai ke A ranta amma bata da ta cewa.

Raka'a biyu sukayi kan ya juyo ya rike kanta yamata addu'a sosai kamar yanda sunnah ta koyar damu,bayan ya gama ya tambayeta akan ibadarta kuma bai samu matsala ba kamar yanda yayi tinanin.

Zuwa wannan lokacin kau Aymah sosai gabanta ke faduwa dan ta fahimci inda kalamansa suka nufa saidai bataga fuska magana dashi ba ya tsare gida kota ina ya dawo Jameel din shi nada babu wasa ko alama a fuskar sa.

Shikam ganin haka yasa ha kama Hannuta ya yana dan murza tsakiyar tafin hannun yace
kina da buƙatar abinci haka ko abinsha?

A tsorace take gilgizamai kai Alamar a'a.

''Kimin magana Ummu ba d'aga kaiba?.

Cikin rawar murya dake bayyana tsoronta tace ka manta bamu jima da kalaciba banajin yunwa.

Ok fine.
Aymah kin Aminta da na xama cikakken miji a gareki yanzu ba anjimaba? batare dana baki kazar da kowace amarya keci ba adaran farkon ta,Zaki bani kyautar kanki yanzu da rana saboda ina cike da kishi na son kasancewa dake,Amma in baki amintaba duk yanda naso da matsuwa zan hkr.

Ya salam! sosai zuciyarta ta buga bata taɓa tinanin zuwa wannan lokacin zasuzo nan ba, duba da ganin duka sati biyu da kwanika tayi da tashi daga jinya..

Uhm ina jinki yace yana tsareta da mayun idon sa.

Shuru tayi tana kara sadda kanta kasa.

Baki Amintaba ne ya tambaya yanabinta da kallo.

Nan ma shuru tamai saima kuka da ta nemi samai dan kalaman sa sunmata tsauri sam batama cikin natsuwar ta..

Dan murmushi yayi yana mikewa tsaye ya cire jallabiyar jikin shi, tare da kama hannunta ya zare hijjob din da jallabiyar dake jikinta yace sun'miki nawie muje ki kwanta tom tinda baza'a bani ba.

Bata cemai komiba haka suka isa akan gadon ta kwanta shima ya hau bayanta ya lafe yana sake rungumota jikin shi.
Tsawon 30mnt bataji yamata komiba hakan ya saukar da natsuwa sosai ajikinta takuma saki jiki har bacci ya fara fizgarta.

Kamar wasa tafarajin hannuwansa na yawo a sassan jikinta har indama bashi kaiwa amma yau saigashi yana zuwa.

Abufa kamar ama tinzirasa ta dingajin saukar numfashinsa da sauri sauri a cikin kunnanta ,ga wani dogon nishi dayake dake nuni da abin na kaimasa har tsakiyar kwalwa.

Aymah nah Dan Allah, Dan Annabi ki mallakaman kanki,karki hanani ,zan iya rasa rayuwata a wannan gabar, washhhh Aymah marana zai tsinke Aymahhhhh yafada da karfi tare da tashi daga jikinta da sauri yana karato Addu'a datazo muna a sunnah duk sadda zaka kasance da iyalinka.
Allahumma Jannab na shaidàna.... Har dai zuwa karshe.

Nidai kam kafana na kwaso nayi plo gudun makancewa.

Tsawon 30mnt na dingajin salatin Aymah da karfi ita dashi yayin da shikuma yaketa kabbara kai kace limamin makkane,Ya salam ita tana kuka tana fadin ya daina zafi shikuma yana fadin walhamdulillahi khasiran,wa subhannallahi bukhratan wa Aseelah yah ummu Aymah nah,yake uwar kowa ciki hardani .
A takaice dai ɗumi dai Jameel babu wanda baiba dan har Adnan saida yadinga kwararoma addu'a neman gafarar Allah a Wannan kwogi daya tsinci kanshi ciki mai ɗumbin Albarka.

Tsawon hr 1 kamin ya fasa gigitaccen ihu mai razanarwa kamin kuma yayi shiru yana sakin gurnani.

Wannan ihu yasani ɓarin jiki matuka, ai A guje nayi dakin dake da matsanancin duhun da bana iya hango komi kai kace tala tainin dare ne.

Zama nayi ina raba na mujiya amma banji komiba sai saukar numfashinsu yayin da Aymah ke Sauke ajiyar zuciya akai akai.

Tsawon 30mnt naji saukar numfashin Jameel, Kamin Cikin natsuwa ya matsa gefe yana sauke numfashi da ɗan ƙarfi,Ido ya rintse da karfi wani so da kauna gami da shauki na tsaga dukkan lungu da sako na jikin sa,Yin kwatancen farin ciki da yake ciki ɓata lokaci ne,zai iyacewa baitaɓa jin dadin da yakai daɗi ba sai da ya shiga kogin daɗin Aymah yayi linkaya.Ga annashuwa mai cike da nishaɗi yakeji A tattare dashi,kai baiwar Allah nan ba a fuska kadai take da kyauba kogintama cike yake dam da ruwan zuma dn yafi karfin madara,Gata lafiyayyan mace yafada yana shafa kirjinsa data shiga yimasa feshi kamar an bude pampo.

Aymah kau likis tayi Idonta a lumshe harda sawun hawaye,Zahirin gaskiya taji masifar dadi lokacin dayana wasa da sassan jikinta amma tinda ya kawomata ziyarar bazata taji sabon sauyi daga dadi zuwa wahalar da zata iya rantsuwa bata shataba a First nyt ɗinta.
Domin som halittar Jameel data Adnan ba daidai suke ba,, Lallai kadaina raina jariri wata rana Angon ne,Bata taɓa zato ko tsammanin hakaba,bata taɓa tinanin girman Jameel zai iya sata kuka ba A ɗaukar da take mai,amma sai gashi kuka sosai take tana gama sa da Allah akan yabar hakarta hakanan, ga wani masifar ciwo da gabanta ke mata kamar an watsamata barko no,jitake kamar yanzu aka ɓareta a ledar,koda yake yanzu din ne ya ɓare ta tinda duk tsawon lokacin da sukai da Adnan so biyu ya kusanceta shima baya ko 5mnt yagama ya juyamata baya yace bashi da lfy ta ɗa namiji.

Ta ɓangaran Jameel kau a Hankali ya yunkura zuwa inda take ya yaye rufar jikinta cike da shauki yace Babylov,Ngd Sosai da wannan kyauta da kikaman kinji,Naji daɗin da bakina bazai iya furtawa ba,Kin kara samun Babban gurbi a Zuciyata da har Abada bazai goge ba,dan Allah karki taɓa juyaman baya har abada nima namaki Alkawari bazan taɓa gujemaki ba.

Shuru tayi tare da sake rufe fuskata dan Wlh kunyar shi takeji matuƙa da bata taɓajin kwatankwacinta ba sai yau.

Cigaba yayi da cewa.
Yah Allah ga baiwarka nan mai dumbin ni'ima da

Please Login or Register in order to submit comment