Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka tare da dukkan halayan ta , now she is pregnant kullum ta na ce min idan ta haifi namiji za ta so ta saka mishi sunan mahaifina hakan ko ba karamin dadi ya ke min a ciki zuciya ta " ya kai karshen ya na kara fadada murmushin shi

ajiyar zuciya Malik ya sauke , ko shi kan shi a yanzu ba abun da ba zai iya yi ba a kan Inayar shi , saboda ita ce rayuwar shi , ita ce komai nashi she is his only family tun ba yau ba
" where is Najoua now ? " Malik ya fada cikin sanyi murya

nan take Hakim ya fashe da kuka kamar karamin yaro ya ce " i don't know , Ban san inda ta ke ba a yanzu , sun raba ni da ita "

cikin nitsuwa Malik ya katse ta da cewa " do you mean an sace ta ? "

gyada mishi kai Hakim ya yi ya na cewa " sun sace ta , kuma sun ce min in har ina son ganin ta a raye dole na yi duk abun da su ke bukata , ba yadda zan yi dole na yarda , ko cikin Army ban taba kashe mutum ba , sai a kan Malik kuma har yanzu ba na cikin nitsuwa , hakin mutuwar shi ya na a kai na "

" please Hakim zan so ka kontar da hankalin ka , ka fada min abun da ya faru , ta yadda zan cece ta kuma kai ma na fitar maka da hakin ka "

a hankali Hakim ya dago hannayan shi ya goge hawayen fuskar shi ya ce " One month before mu shiga Azumi , mun yi tafiya Turkey tare da ita dan a cen familyn ta su ke , bayan Sati biyu mu ka fara shirin komawa Maroco , a ranar mun je airport mu na jira jirgin mu saura one hour ya tashi , kawai sai a ka kira ni a ka ce Taxi din da ya kawo mu ne , wai na yi mantuwa a cikin taxi din na fito waje na karba , ban kawo komai a rai na ba na ce ta jira ni , da na je ban ga kowa ba , ban bata lokaci ba na koma wajen Najoua , amma da na je babu ita , duk wanda na tambaya sai ya ce min sun ga barin ta wajen tare da wasu mutane biyu , ban kai ga tafiya neman ta ba kira ya shigo waya ta , cike da fargaba na dauki kiran nan na ji Muryar wani mutum ya na ce min * idan ka na son ganin matar ka a raye to ka yi duk wani abu da zan fada maka , ka duba wajen Trolley din ka akwai wata enveloppe a ciki a akwai ticket din jirgi zuwa Makkah , akwai kuma adress din gidan da za ka tardo ta a Makkah , ka shiga ba tare da hayaniya ba ko kuma ka rasa ta * , da ga haka ya katse kiran , da ya ke cikin Army na ke , so ban tada hankali na sosai ba , kawai na yi duk wani abu da ya ce min na je Makkah na tarda shi , nan ya ke sanar da ni cewa ya na son na kashe mishi wani mutum idan kuma ba haka ba shi ya kashe Najoua tare da abun jikin ta , ido a rufe na yarda "

bai kai karshen labarin shi ba Malik ya katse shi da cewa " za ka iya gane wanda ya saka ka wannan aikin ? "

girgiza mishi kai Hakim ya yi kafin ya ce " duk lokacin da mu ke haduwa da shi fuskar shi a rufe ta ke ,ranka shi dade na fada maka ni wanda na kashe da kan shi ma ban san ko wanene ba , sai bayan na kashe shi na ke ganin labarai wai an kashe Mai martaba sarkin Saudiya sai a lokacin da na san ko wanene "

" ka na nufin ba ka san wanda ka kashe ba ? "

" Gaskiya ban sani ba , ni kawai ina son ceton Najoua di ta "

ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya ce " yanzu ta na ina ? "

" har yanzu ta na wajen su , bayan na kashe Malik na koma na ce su ba ni matata mu bar musu kassar su , amma su ka ki yarda wai ban gama musu aiki ba "

" wane aiki kuma Malik ya rasu a cikin airport din da ka harbe shi "

wani cool murmushi Hakim ya saki kafin ya ce " ranka shi dade Ai kai ka na raye , kai ne aikin da ya yi min saura , kashe ka su ke son na yi sannan su medo min Najoua di ta "

dan jinkirtawa Malik ya yi cike da shakku ya ce mishi " Idan yanzu ka samu dama za ka iya kashe ni ? "

nan take Hakim ya fashe da kuka kamar karamin yaro ya na fadin " I just want my Najoua come back to me "

shiru Malik ya yi ya na kallon shi
sai da ya Kamala kukan shi sannan ya kai hannu cikin aljihun shi ya fido handkerchief ya tasso da kan shi ya tsuguna gaban Hakim ya kai hannu ya fara goge mishi hawayen shi
dum Hakim ya ji zuciyar shi ta buga har wani zaro idanu Ya ke ya na kallon Malik

cikin sanyin murya ya ce mishi " don't worry zan dawo maka da Najoua din ka , amma yanzu ina bukatar hadin kan ka dan na samu na ceci rayuwar ta , tare da taka "

" Ranka shi dade za ka ceci rayuwar ta ? bayan duk abun da na yi maka ? "

a hankali Malik ya gyada mishi kai kafin ya mike tsaye ya riko hannayan shi a baya ya ce " kafin na zama Malik sai da na yi alkawarin karbarwa duk wani wanda ya kawo min kukan shi hakin shi , ko da kuwa mai laifi na , na san micece soyayya kuma ba zan maka karya ba ko ni ne a cikin irin halin da ka ke ciki a yanzu zan yi abun da su ke so kawai dan ganin na ceto rayuwar MALIKAT di ta , Yanzu za mu fara karbo maka Najoua kafin mu kamo wanda su ka saka ka aikin " ya na gama fadar haka ya juya ya fice cell din

da kallo Hakim ya raka shi har sai da ya kurewa ganin shi sannan ya saki wani kyawatencen murmushi ya na sauke ajiyar zuciya


Malik kuwa kai tsaye hanyar fita prison din ya nufa
a bakin motocin su ya tardo Diya tsaye ya na jiran shi
sojojin nan na ganin shi duk su ka sara mishi sannan daya da ga cikin su ya yi sauri ya bude mishi Kofar motar shi

cikin nitsuwa ya shiga cikin motar , sannan Diya ya shiga driver ya tada motar su ka bar wajen

su na barin wajen Diya ya kali Malik ya ce " ya na ga kuma ka jima ? "

ba tare da ya kale shi ba ya ce " Ina son ganin General Abdallah a part di na , sannan ka min magana da me kula da dakin camera , ina son ganin su nan da one hour "

" ba za mu je Fada ba ? "

dan karamin tsaki Malik ya yi kafin ya ce " ka je kawai , ba na tunanin zan iya zuwa kai na na yi min ciwo , duk abun da ku ka tattauna ka sanar da ni "

" okay " Diya ya fada dai'dai lokacin da motar su ta tsaya a bakin part din Malik

da sauri sojojin nan su ka fara dirowa da ga cikin motocin su , su ka nufi bangaran Malik su ka bude mishi kofa

a hankali ya fido da kafa ya sauko da ga cikin motar sannan ya ce ma Diya " please ka sa doctor ta je te duba Nesrine yanzu "

dan karamin murmushi Diya ya saki ya na gyada mishi kai , ko shi ba dan Malik ya ce ya na son ganin shi da ba abun da zai sa ya baro ta bayan ba ta da lafiya

da ga Haka Malik ya juya ya shiga cikin part din shi , Diya kuma su ka kama hanyar Fada

kai tsaye Floor na hudu ya nufa dan ya na mugun son ganin Inayar shi
da sallama cen kassan makoshi ya shigo parlourn , amma sai ya ga ba kowa a ciki
bai kawo komai a ran shi ba ya nufi corridor kai tsaye ya wuce bedroom din su

a hankali ya sa hannu ya tura kofar ya shigo ya na sallama
nan ya gan ta konce saman gadon ta juyawa kofar baya da ga ita sai underwear ta cire gown din ta

wata nanauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya karaso cikin dakin , ya sa hannu ya cire Alkyabar jikin shi ya ajiye saman chair din shi da ke tsakanin bedside drawer da dressing mirror , ya ajiye wayoyin shi kuma a saman bedside drawer

sannan ya Haye Gadon ya konta geffen ta , ya kai hannu a hankali saman kugun ta ya janyo ta jikin shi ya Haye bayan ta da kirjin shi

A hankali ya dan sunkuyar da kan shi ya manna mata kiss a bayan wuyan ta
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " stop tickle me , ina son na yi barci "

a hankali ya kai bakin shi ya sake manna mata kiss saman shoulder sannan ya ce " kennan ba barci ki ke ba "

juyowa ta yi su na fuskantar juna ta shagwabe fuska ta ce " barci na ke , kai ne ka tashe ni "

" Shikenan , I'm sorry koma ki yi barcin ki " ya kai karshen ya na kai lips din shi ya manna mata kiss saman forehead din ta

turo dan bakin nan nata ta yi ta na cewa " baby ina chocolate din da ka min alkawari jiya "

dama ya san an zo wajen , ba karamin abu zai sa ta manta da zancen chocolate din nan shi ya sa lokacin da ya tafi Mosque da asuba ya sayo mata chocolate din amma ba ta sani ba

a hankali ya juya ya kai hannu ya bude box din bedside drawer na farko , ya fido chocolate bar guda uku sannan ya juyo ya mika mata

da sauri ta kai hannu ta karba ta na washe baki
shi dai kallon ta kawai ya ke ya ji wani shauki cikin zuciyar shi , ba abun da ya fado mishi a rai kamar maganar Hakim har ga Allah bai ga laifin shi ba , ko shi ne wani ya sace mishi Inayar shi ba abun da ba zai yi ba dan ganin ta dawo gare shi

ya na kallon ta har ta bude bar guda ta kai a bakin ta , ta na ci ta na sakin murmushi da allamun chocolate din ta yi mata dadi

ya yi nisa cikin duniyar tunanin shi kawai ya ga ta bude gudar bar ashe har ta cinye gudar bai lura ba
da sauri ya kai hannu ya kwace biyun ya na fadin " ta ishe ki haka , kar ki yi ciwo "

kukan shagwaba ta fara yi mishi ta na bugun shi a kirji ta ce " yaya Zayd ni ka ban chocolate di na ko na yi maka kuka "

bai ce mata komai ya juya ya kai chocolate din bakin shi ya gunta sannan ya ajiye ta saman bedside drawer ya juyo gare ta

sai faman kukan shagwaba ta ke mishi har da harba kafafun ta ta ke yi kamar baby
bai ce mata komai ba ya zagayo da hannun shi a kugun ta , ya janyo ta jikin shi sannan ya sauke lips din shi saman nata ya hade bakin su waje guda ya lumshe idanun shi

hannu ta sa ta na kokarin kwace kan ta wai ita fushi ta ke ya kame mata chocolate din ta
a hankali ya sa tongue din shi ya tura mata Chocolate din da ya gunta a bakin ta
cak ta tsaya ta kai tongue din ta ta cabko chocolate din ta fara tsotsaya ta lumshe idanun ta ta na sauke ajiyar zuciya

a hankali ya kai hannu shi ya raba ta da bra din jikin ta ya tila ta bayan ta
ya kai hannu ya fara shafa boobs din ta a hankali ba tare da ya zame bakin shi ba
wani dogon Nishi ta ja ta na kara shigewa jikin shi ta kankame shi da kyau kamar an ce za a raba ta da shi

a hankali ya zame bakin shi da ga cikin nata ya bude idanun shi ya na lumshe su kamar mai jin barci
ajiyar zuciya ta sauke kafin ta bude idanun ta , sai cikin nashi ko

ta na shirin yi mishi magana ya riga ta cewa " Wai me ya sa rigima ta yi miki yawa ne Cutie ? "

girgiza mishi kai ta yi a hankali murya cen kassan makoshi ta ce mishi " ni ban da rigima , kuma ai kai ne ka kwace min chocolate di ta "

a hankali ya matso da kan shi ya gama forehead din shi da nata ya ce " kuma ai na ba ki wani "

" uhm uhm , ni ka ban chocolate di na " ta fada cike da shagwaba
ba musu ya juya ya kai hannu ya dauki chocolate din ya juyo ya ba ta
ba kunya ba tsoron Allah ta kai hannu ta karba ta na murmushi ta juya ta na fuskantar ceiling ta fara kai chocolate din a bakin ta





❀⚘ E X I L E D P R I N C E ⚘❀

( LOVE MEETS POWER ) πŸ‘‘πŸ”₯





πŸ•Šβ€ ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) β€πŸ•Š




STORY & WRITTEN BY : MEERAH πŸ‘‘πŸ”₯




【THE ROYALTY LOVE πŸ‘‘πŸ•Šβ€γ€‘





ο½›BOOK ________2 βœπŸ“šπŸ”₯}





_______________________πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š_______________________






πŸ”₯❀ P A G E 2 8 ❀πŸ”₯





a hankali ya dan sunkuyar da kan shi , ya sauke lips din shi saman nipple din ta
cikin konciyar hankali ya fara sucked din ta , amma kuma idanun shi face din ta su ke kallo
baiwar Allah ita ba ta ma san ya na yi ba duk ta yi nisa cikin shan chocolate din ta

a hankali ya dago hannun shi ya sa yatsar shi ya na yi mata tafiyar tsutsa saman dayan boobs din ta , amma shiru ko wani shock ba ta ji ba

kassa ya fara yi da yatsar shi , yar ya karaso a kugun ta , a hankali ya sa yatsar shi ya yi kassa da pant din ta , saman ya kai hannu ya shafi gaban ta

wani dogon nunfashi ta ja ba ta san lokacin da saki chocolate din hannun ta ba
ga wajen kuma a jike da allamun duk abun da ya ke mata ta na ji kawai dai rigima ta hana ta saki jiki

zame bakin shi ya yi da ga saman nipple din ta , har zai sauke lips din shi saman nata ya jiyo wayar shi ta ringing

cak ya tsaya ya bude idanun shi a hankali , Sun yi jazir kamar jini
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya janye hannun shi da ga gaban ta , ya janyo duvet ya rufe ta har zuwa kirji

ta na jin saukar Duvet din a jikinta , ta bude idanun ta
nan ta ga ya mike zaune ya ba ta baya ,
ya kai hannu saman bedside drawer ya dauki wayar shi da ke faman ringing , sannan ya dauki kiran ya kai wayar a kunne ya na sallama cen kassan makoshi

a hankali ta mike zaune da duvet din a kirjin ta , ta konta mishi a baya ta zagayo da hannun ta a kirjin shi ta na shafawa a hankali

bai ce komai ba ya sauko da wayar ya ajiye ta saman bedside drawer
hannun ta ya riko sannan ya juyo ya ce mata " Ki na jin yunwa ? "
a hankali ta girgiza mishi kai allamun a'a
kiss ya yi mata saman forehead din ta sannan ya sauko saman wuyan ta da shoulder din kafin ya saki hannunta ya mike tsaye ya ce mata " ki jira ni ba zan dade ba "

kamar za ta yi kuka ta ce mishi " baby Ina kuma za ka je ba yanzu ka dawo ba ? "

bai ce mata komai ya kai hannu ya dauki Alkyabar shi ya saka , ya saka hular ta sannan ya dauki wayoyin shi ya ce mata " Kar ki damu yanzu zan dawo "
ya na gama fadar haka ya juya ya fice dakin
ta na kallon shi har sai da ya fice sannan ta koma ta konta ta ja duvet ta rufe kan ta

shi kuma kai tsaye parlour ya fito , ya na fitowa ya ci karo da Maid din shi biyu
cikin girmamawa su ka zube saman guyiwowin su su ka gaishe shi sannan guda ta ce " ranka shi dade MALIKAT AL'UMU ce ta turo muku Lunch "

slowly ya juyo ya kali dining table kafin ya juya ya ce musu " Okay " a takaice sannan ya ci gaba da takawar shi ya shiga lift
sai da su ka ga kofar lift din ta rufe sannan su ka mike tsatsaye su ka koma kitchen

Malik kuwa floor na uku ya sauko , Bakin shi da sallama cen kassan makoshi ya shigo parlourn
nan ya tardo General Abdallah , da wani matashin zaune su na jiran shi

su na ganin shigowar shi su ka mike a tare
General ya sara mishi , matashin nan kuma ya dan rinsina ya gaishe shi cikin girmamawa

bai bi ta kan gaisuwar su ba ya nufi chair din shi ya zauna , sannan ya musu za su iya zama
ba musu su ka koma su ka zauna sannan matashin nan ya ce " ranka shi dade ni suna na Azzam Abdoul Aziz , ni ne me kula da duk wata camera da ke cikin masarautar nan , har ma wanda su ke a waje "

gyada kan shi Malik ya yi a hankali
sai da ya dan jinkirta kafin ya ce " General , zan so ku saka Camera a cikin cell din Abdoul Hakim "

juyawa General ya yi ya kali Azzam cikin rudu ya juyo ya kali Malik ya ce " amma ranka shi...... "

bai kai karshen maganar shi Malik ya daga mishi hannu ya ce mishi " General ba na son Jin wani abu a kai "

murmushi mai dan sauti General ya yi kafin ya ce " cikin dukkan girmamawa Ranka shi dade da ka tsaya ka ji abun da zan fada "

gyada mishi kai Malik ya yi allamun zai iya maganar shi
" ranka shi dade maganar saka camera a cell din shawara ce me kyau , ina da tabbacin wanda ya saka shi aikin a cikin masarautar nan ya ke saboda mun tarda wani dogari na masarautar nan tare da shi , me zai hana idan kun je fada ku ce yaron ya yi magana kuma ya ce barazana da rayuwar shi a ka yi don ya kashe Malik , duk wanda ya saka shi aikin indai ya na wajen zai ji tsoro hakan zai sa ya zagayo wajen yaron dan ya yi mishi kashedi kar ya fadi sunan shi in kuma ya samu dama zai iya kashe shi ma , a lokacin ne camera za su yi mana anfani , dan ganin ko wanene "

gaskiya shawarar General mai kyau ce , yanzu wanda ya saka Hakim aikin ya na da tabbacin Hukuncin rai da rai za a daukar mishi , shi ya sa bai damu ba , amma yanzu idan ya ji cewa Hakim ya fadi gaskiyar abun da ya faru kuma za a fara bincike wajen kamo shi tabass zai tsorata , zai ji kan shi cikin hatsari hakan zai sa ya yi kokarin garzayawa don ya ga Hakim ya yi mishi kashedi in ta kama ya kashe shi ma dan kar ya fadi sunan shi

ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya ce " Shikenan shawarar ka ta yi , Azzam ku saka Camera a cikin cell din sannan ba na son kowa ya San da zancen camerar har shi kan shi wanda ke cikin cell din "

ya na gama rufe bakin shi General ya ce " kar ka damu ranka shi dade , mun san yadda za mu yi wannan aikin cikin sirri "

" okay , sannan Azzam ina son ka samo min duk wani recording na camera da ke cikin Istanbul International Airport na kassar Turkey one month kafin a fara azumi "

dan zaro idanu Azzam ya yi kafin ya ce " amma ranka shi dade kassar Turkey fa ku ka ce ? "

gyada mishi kai ya yi kafin ya ce " Yeah Turkey , na san za ka iya samo shi na ba ka two days " ya na gama fadar haka ya shiga latsa wayar shi

ko one minute ba a yi ba Azim ya shigo parlourn , ya nufi gaban Malik ya Zube saman guyiwowin shi ya na gaishe shi cikin girmamawa

bai bi ta kan gaisuwar shi ba ya dago kai ya kali Azzam ya ce " sannan ina son duk wani recording na part din nan da ga safiyar jiya zuwa yanzu , ku tafi tare da Azim ina jiran shi yanzun nan "

" okay an gama ran ka shi dade " Azzam ya fada ya na mikewa , da sauri Azim ya mike ya bi bayan shi su ka fice part din

Har General ya mike zai bar wajen Malik ya ce mishi " No , General ban gama da kai ba "
ba musu General ya koma ya zauna ya na kallon Malik
sai da ya dan jinkirta kafin ya ce " Game da Wannan yaron Hakim , kun yi bincike a kan shi kuwa "

girgiza mishi kai General ya yi ya na fadin " Gaskiya ba mu yi wani bincike a kan rayuwarshi ba , kawai dai a namu binciken Mu samo shi ne ya harbi Malik , kuma mun bibiye shi mu ka kamo shi "

" okay ba damuwa , yanzu kuma ina son ku yi bincike a kan personnal life din shi , Saboda akwai wani bayani da na ke nema a kai "

" ranka shi dade , wane bincike kuma za mu yi , yaron nan shi ya kashe Malik kuma ya karbi laifin shi , mu yanke mishi hukuncin kawai , akwai case sosai a gaban mu wanda har yanzu ba mu taba su ba "

" General ba za ka gane ba ne , wannan case din da hannu na dauke shi kuma sai na kamo wanda ya saka Hakim aikin nan , Idan na yankewa Hakim hukuncin kai tsaye hakan ba a yi mishi adalci ba , kuma wanda ya saka shi ya na yawo cikin konciyar hankali kuma tabass watarana zai zagayo kai na

Please Login or Register in order to submit comment